Showing 24001 words to 27000 words out of 61981 words

Chapter 9 - ABRAH Complete Hausa novel

08 Apr 2025

2306

ban iya magana dan dai ku zauna lafiya keda abokiya zamanki

Did itama abinda kike mata ina gani ba makaho bane ina dai dauke kai nane ba dan abin bai man ciwo bane itama fa ina son ta na auro ta kama yanda na auro ki

To ki taka a sannu kinji na gaya maki karna qara gani ki daki na kije har sai na ne maiki

Lalai muhammad yayi fushi koda ma can shi bai iya fuahi ba kafin dai yayi ne da wuya aman idan yai fishi to sai Allah kafin ya sauko

Ni kai na na son in banda bin malamai da bokaye ban isa na juya muhammad haka ba farkon aure na da shi na son ko waye muhammad yanzu ko na kwan biyu ban ziyarci malam ko boka ba shi ya shi komai ya lalace
Laurat" ke wannan tunanai lokacin da muhammad ya ko reta da tazo dakin shi yace ta je sai yane mai ta


Shine take tunani komai ya lalace mata saboda ta kwan biyi ba taje wajan malam ko boka ba Allah shi kyau ta ya kuma shiryeki Laurat

Da masu hali irin naki nabin boka da malam

Doli sai na ta shi tsaye gare su lalai abi yazame man goma da ashirin ga cikin kishiya ga kora mijin hummm waini laurat muhammas ke kora kan matar shi

Lallai ka daukar makan ku dala ba gammo hummm

Gimbiya tasu kulawa mujin sosai yanda ya kamata muhammad ya kula da ita kuma Alhamdulilahi


Laurat an shiga tasko domin muhammad ya hanata fita ko ta tambaya kuma yasan ko ya hanata ba fasa futa za tai ba in tayi niya shiya sa yasaan da musu gadi cewa ko tazo kasu bude mata get kar subari ta fita

haka kau akayi taje za tafita suka hanata fita suka shida mata cewa muhammad yace" kar abude mata get nan tai ta surfama au zagi ta uwa ta uwa ba haka ta gaji ta dawo gida cike da bakin ciki


Ranar da da dare ta nufi daki muhammad yau dai da salama ta saboda nai man sulhu aka tafo tai salama ta shiga gimbiya "ta amsa mata salama

Suna zaune ita da muhammad suna fira sunga ma cin abinci taci adon ta kama ka sace ta ka gudu da kagan su kasan suna cikin farin ciki ba suda da muwa sai kallon su laurat keyi


Ta sumu wuri ta zauna itama tare da cewa barkan ku dai gimbiya tace" anty barka kade bata ansama taba ta dai motsa baki komai take cewa oho

Muhammad wajan ka nazo nazone kayi hakuri abisa abinda yafaru dan gaji da zan da nake kayi haquru ko mai ya wuce ai hannuka baya rubewa kayane ka zubar kuma ai da tsohuwa zuma aike magani


Dan ansa mu sabo bai kama ta azubba tsoho ba ada nashi ake domin shidin na musamma ne mai daraje ne mai amfani

Kaji wadda tazo sulhu ta buge da maganganu da habaici

Muhammad da kai nake kayi shuru gimbiya dai na jinsu ita dai maganganu laurat sun kullema ta kai kuma gashi bata san meke faruwa ba tsakanun su


Bai da niyar magana sai da gimbiya tace" my magana fa anty take kayi shuru sai yai murmrshi yace" ina jinta aibani tai ma laifi ba ke tai mawa ke zata ba haquri

Nikum inji "gimbiya a a ni ba tai man komai ba ke ke baki gani ba ni ai nagani kuma ita mata san ta maki so inta na so na haqura ta baiki haquri sanna kuma ku zauna lafiya shi ne buqatata

Hummmm laraut tace kiyi hakuri cikin zuciyar ta cha take ai durqusama wada ba gajiyawa bane kuma bai hana katashi da tsawon ka

Gimbiya tace" nayi Allah ya bamu baki dayan mu suka ce "ameen"

Yau sati daya da shrya warsu kuma yau ne itama laurat ta ta shi ba lafiya likita ta duba ta itama tana dauke da juna biyi na wata biyu tayi murna so sai shima muhammad yayi murana gimbiya ma ta taya ta murna da kanta ta isko ta har dakin ta yaune ranar farko da taje dakin ta


Ba laifi ta ga tarin qazanta so sai saboda cikin mai zubar da meyau ne ko ina zuba su take mai makon ta sumu wani wurin zuba su aman did inda tasu mu tsartar dasu take dakin sai qarni yake


Bata wani jima ba ta fito saka makon cikin ta da ya juya saboda warin dakin lallai haka dakin ta yake tap

Laurat ma bata taba shiga dakin gimbiya ba har yau bata san yanda dakin ta yake ba


Agurguje cikin su na ta girma yayin da su duka muhammad ke kaisu awo kuma yanzu cikin su nada wata hudu

Kuma yau ne laurat zata wajan boka dan tagaji da ganin cikin gimbiya saboda gani take zata hafi namiji kuma maza haka take ta yawan mafarki shi yasa qara ta taka ma abin birki tunyan zu



Ta shirya tayi wajan bokan ta boka ya bushe da dariya yace" sai yawo kika tunoni da tai zafi Amaryaki tasamu ciki ko tace" ba haka bane boka Abubuwa ne sai ahankali yace"

to naji miki keso ai mata a kashe ta ko a haukatata ko ta bi duniya wanne kike so ai mata hhhhhhhhjh



Tace" yawa baka ga gara bado anzo wajan haka nake so shiya sa nake sonka boka ka san aikin ka



Tace" aman ko daya wadan da ka fada ban so ai mata su yace" to ko zubar da cikin za ai tace" a a so nake abarta da cikin kuma abar cikin na girma aman karta haifeshi


tai ta zama da shi ita da haihuwar shi sai lahira boka ya bushe da wata mahaukaciya dariya harwani hayaki ke futowa bakin shi yai naga ya dauko taba sigari ya kuna guda biyu ya liqata ga kunnuwan shi


kowanne kune ya liqa sigari daya wadda ya kuna sai day ya kunna yasa abakin shi sannan naga ya meqe tsaye sai na ga wani bundi dogo na binshi sai kace biri🤔


ya tafi wani wuri naga ya nifa sai ga shi ya dawo ya zauna kusa da ita ce mata matso kiji ta ma tsa kuda da shi ko warin shi ba taji bata jin warin kayan shin dake jikin shi nafata sai wari suke quda na binshi


a kunne ya rada mata maganar da banji misu ke cewa ba sai da gani nayi sun bushe da dariya ta ce da kyau bako akin ka yana kyau



ta dawo gida cike da farin ciki na gurun ta zai cika Allah sarki bai war Allah gimbiya bata san wainar da ake to yawaba harakar gaban ta kawai take


cikin su nata girma inda yanzu wata na ba kwai kenan muhammad ya" daukesu zuwa dubai dan sayayyar karan jarirai yace" kawa ta zabi did abinda yai mata bai ma kowa iya ka ba



sai kwasar kaya suke kamae ba gobe gimbiya dai ta gaji ta barsu hakanan kuma ta dauke kaya masu kyua da inganci tai zaune tana futawa


muhammad yazo wajant yace" ya dai har kin gama tace" nagama sun isa hakanan na gode Allah yaqar budi yace" ameen


laurat sai jida take shi dai sai kallon ta yake bai ce komai ba dan yasan da yayi magana sai tazama rigima dan haka ya zura mata ido ta sai da ta dau masu isarka sannan ta bari hakanan


sai murna take nagani gimbiya ba ta dau masu yawa ba cikin zuciya ta cha take yo ko ta diba da yawa me za tai dasi cinda ba haihuwa cikin za tai ba bata san sadda ta bushe da dariya ita kade

muhammad da gimbiya suka kalle ta ba wanda yace komai shi da ya girgiza kai na Allah ya shirye ki


Sun dawo gida satin su daya yau da dawowa gimbiy cikin dare ta kasa bacce sai kuka take tare da adu,oi sakamakon

mafarkin da tayi kuma tana ta shi cikin ta yai ta juya mata daman kwananna bata jin dadin jikin t kukan ta ne yata da atine tashigo dakin ta dama ba tarufe da kinta tun da ta sa mu ciki saboda gudun matsala

Atine ta shigo ta same ta bata cikin haya cinta da darn ranar ba su rumtsa ba sai zuwa Asuba wani nanauyan bacce ya dau keta Atine bata hana taba did da lokacin sallah ya gaba to gani wahalar da ta shane yasa ta barinta ta kwanta


ita kuma ta koma zuwa dakin ta dan gabata da ta ta sallar tare da yima yar tata aduar samum sauqi a cewa ta yanzu itace uwarta da uban ta bata kowa sai Allah sai mijin ta sai kuma ita


qarfe bakwai na safe ta farka daga bacce ba laifi yanzu ko ba ciwon kamar ba tayiba ta shiga tai wanka ta fito ta gaba tar da sallah sannan

tashiua zuwa falo ta iske atine har ta hada masu abin kari ta gaishe ta itam tai mata ya jiki tace" yanzuko jiki yayi sauqi sai dai cikin bai motsa ba


atine tace" bakomai zai motsa dam baki karya bane tace "mata kin manta in banci abici ba yafi da muna da motsi tace" Eh hakane qla saboda ciwon cikin jiya shima ya sha wuya shiya aman kici abinci har zuwa anjima mugani tace" to


atine ni dai jikina na bani wani abu atine tace" bawani abu sai alkairi ki dai dage da adua tace" insha Allahu na gode

wasa wasa cikinta yua satin shi biyu bai motsi hankalin ta ya ta shi kuma ta sheda ma muhammada shima hakalin shi ya ta shi yai tai mata fada da har cikin ya kai sati biyu bata gaya maShi ba


sun tai Asubiti an mata sukanin an tabbatar masu lafiyar shi lau suka au matsalar su motsi da bayayi sukuma sukace basu ga wata matsala


a haka suka dawo gida yanzu ba laifi hankalin ta ya dan kwanta cinda likitoci sun tar batar mata lafiya shi lau yaune ta samu baqunci kawata matar Abokin muhammah wato khadija matar usuman

tazo mata hard da dare suna fira inda khadeeja kece" mata sai ta ta shi ta hanakan ta bacce ta dage da adua dan laura kam sai a hankali

tace" to insha Allahu yazata dage adua



ta kuma dage adua ba dare ba rana ta hanka kanta bacce ga cikin ta sai girma yake yanzu sun shiga wata na tara da harda sati daya kuma laurat kwanan ta biyu yau ba lafiya na qida take gimbiya na zuwa dubata



laurat tai mata wula qanci tace kar taqara gani qafarta dakin ta tun daga ranar bata qara zuwa ba tana dai taya ta da adua Allah ya sauke ta lafiya



kwana ukku yau da rashin lafiya ta likitar su tazo ta duba ta ba a dade ba ta haihu inda ta haifi yar ta macce tayi murna da haifuwarta did da ba haka ta soba ta so ace na miji ta haifa muhammad ma yazo ya dauki diya cikin farin ciki da murna

Yasa mata albarka tare da fatan Allah shirya ta yace" sannu rankishi dade sauta gimbiya ita Allah ya sauke ta lafiya


cikin ranta tace" sai dai lahira in anyi tayi ba dai nan duniya ba afili kuma tace" ameen

gimbiy ciki ya qara nauyi dan har kumbir tayi duk ta kumbure cikin ya qara girma zama da qyar ta shi da qyar abin tau sai muhammad yana tausaya mata so sai did wanda ya ganta sai ya tau saya mata did ta fita haya cinta gashi har yazuwa


yanzu cikin bai motsi tai ma laurat barka did bata bata diya ta gani ba ta gani ta cikin zanna ta kuma tayi adua Allah Shirya mata ita


ranar suna diya tace" suna Amal sunan mamr muhammad taro ya tashi lafiya
yanzu ko duk hankalin muhammad ya koma kan cikin gimbiya da yai girma na ban mamaki

gashi ya shiga wata na goma sha daya dai dai da rana guda ba na quda ba labarin ta atine ma hankalin ta suk a tashe yake su kansu su Ambasada basu da kwanciyar hankali saboda suna waya da ita sun san halin da take ciki



ba kamar ma sarauniya hankalinbta ya fi na kowa tashi dan ta kira waya cewa akai mata yarta can har sai ta haihu muhammad yabata haquri yace" satin nan yake so yafita da ita qasar india taga kwararin likitoci tace"

da dai yafi

to koya zata kasance

ko ta haificin

ku dai biyu ni kuji
https://www.instagram.com/proficient_writers/


Page 17


*Bisimillahirahamanirahim*



Gambiya da tunani" laurat tayi dakin ta yau ce rana ta farkon haduwar su aman ta karanci abubuwa da dama game da ita

Acan kuma muhammad yace" ma hajiya laurat ba a haka keke babba ya kamata kika ma girmanki
Laurat" tace da man zaka ce haka kai ga mai Amarya to baku isa ba wallahi


*AGURGUJE*

Yau ne gimbiya ta kama aikin mijin ta babu abinda ba ta shirya mashi na tarban shi ba shi kan shi yaji dadin hakan sai Albarka yake sa mata

Yau satin ta biyu A nijeriya kuma suna zaman su lafiya da mijin ta sai dai ta bangaran laurat sai ahankali

Domin ba zama lafiya dan ma baya biye mata tana bata girman ta yanda ya kama ta insun hadu takan gaishe ta yayin da ita bata ansama ya sai dai harara

Kuma wannan bai hana gobe ta sake gaishe ta inko sun hadu hanya daya gimbiya" in ita zata fita sai ta tsaya sai ta shigo did da haka sai ta san yanda tai ta bangaje gimbiya aman gimbiya bata tanka mata

Kuma abin na mata ciwo tana dau dau kar shawara atine ne domin tace komai za tai mata ta qalai ta a kwai lokaci

shima mijin ta ya nace mata did abin da laurat za tai mata kar ta tanka mata
Laurat" kau abin na mata ciwo ta fiso in tai mata ta tanka shurun ta na bata haushi


Atine na dauke mata kewar mahaifanta so sai tana jin dadin zama da ita

*MESIRA*

Siyasa ta gaba to sai hada hadar zabe ake ina anyi zabe lafi kuma yaune ake sa ran jin saka makon zaben

Kowa yana tsu yana jiran yaji wanda ya lashe zaban sha 12: na dare

Aka fadin saka makon zabe inda Ambasada ya lashe zaben qasar murna awajan masoyan shi ba a magana

Gimbiya ta samu labarin mahaifinta yace zabe yanzu shi ne zai zama sugaban qasar mesira tayi murna sosai da fatan Allah ya taya shi ruqo ta kira wayar shi ba ta sa mai shi ba


Ta sarauniya ka wai ta samu nan ta qara taya kansu murna da wannan nasara da suka samu
Muhammad ma yayi murna sosai inda ya fada ma laurat "tace ina ruwan ta ko mulkin duniya yasa mu ba damuwar ta bace

Agurguje yau ne aka rantsar da Ambasada kuma a yau ne mai martaba sarki muhammad shureem yayi murabu

Kuma yau ne za a nada sarauniya kharima a matsayin sarauniya mesira

qasar mesira ta karkade da kide kide da waqe waqe na murna nada sarauniya kharima da kuma Ambasada Ma,aruf a matsayin sugaban qasa

Gimbiya taso zuwa aman bata samu dama daga muhammad" ba yace ta bari za suje daga baya tace"to


Watan su biyu da aure kuma yau ne ta tashi bata jin dadin jikin nata sai amai da zazzabe mai zafi ke da munta ga shi muhammad bawa janta yake ba

Gashi kuma lairat tasa dokar in miji baya wajanka kar kaje turakar shi ballai taje ta san da shi

Tun safe bata lafoya ga shi har da dare yayi atine kawai ke tai maka mata da wani abu ta kira wayar shi kuma a kashe haka dai suka kwana ba suyi baccen kirki ba saboda zafin zazzaben


Sai da safe zuwa qarfe 11 daya yaji shuru ba ta shigo gaishe shi ba dama hankalin shi na wajanta daurewa dai yayi yasa meta kwance sai rawar sanyi take
Hankalin shin ya ta shi sosai ya kira likita dake dubasu in basu lafiya yace yana so ganinta da gaggawa


Mintin kadan sai gata nan ta dubata ta jona mata drp tare da dibar jini ta tace" cema muhammad bari taje ta dawo yace" to

Sai sannu yake mata did ya rude sosai zuwa can sai ga likita ta dawo tace" mashi tana dauke da juna biyu

Na sati shidda murna wajan muhammad ba a magana take ya kai goshin shi qasa yai sujada gada Allah da kuma godiya gareshi

Yai ma likita kyau mai yawa ita ta taya shi murna sosai sai murna take da kyau tar da yai mata ranar bai fita ba kulawa ta musamman ya ringa bata


Atine kanta tayi murna fa samu cikin uwar dakin ta laurat sai zarya take cikin daki to wai meya tsai dashi dakin ta

Ko dai isko shi take wato ya take dokar da ta aza mashi humm shiko yan can yan jinya bai masan abinda take ba da kan shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login