Showing 15001 words to 18000 words out of 61981 words

Chapter 6 - ABRAH Complete Hausa novel

08 Apr 2025

2305

ya gani
Sai qamshin turare take Araibiyan udtt
Haka ta sauko qasa baiwar nabinta tana nade mata
Harshan rigar da keja da qasa ta baya


Ita kanta Sarauniya da ke zaune tayaba da kyua da tsari na kwalliya da shigar ta gimbiya murmushi kawai take tasan yar tata babaya ba wajan kyua

πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
batafi minti 30 ba sai kiran muhammad ya shigo wayar ta inda yake sheda mata gasunan isowa nan bada jimawa ba tace Allah ya kawo ku lpya Yace ameen Ambasad a shima yayi nashi adon sai naga shigar tashi irin ta sarauniya ce wati kayan su iri daya shima yauwo sarautar yake tayasu kayane na sarauta jikin su


πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸŠπ· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π· Š
muhammad da khalifa tunda suka karyo kwana gidan su gimbiya su kasan sun shigo Aljannar duniya dan doli kakira unguwar da aljanna duniya yauwo dai cikie take da escot gasunan bijat kowa kagani fuskasa da qaton rado

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
wato no reaspet BAyan sun samu wuri sunyi parking sai suka futo ai take suka nufo su da bindigu saboda basu san suba

duniya kuma yanzu sai ahankali saida khalifa yafada masu kosu suwanene kuma wajan mai gidan su kazo sanna suka qyale su

muhammad ya fidda waya shi ya kira gimbiya ya fada mata suna waje tace to mintina kadan sai wata baiwa tai masu iso zuwa cikin gida

yau ce rana da muhammad ya ga baiwa gidan dan shi yazatama basu da bayi haka nasu tsarin sarauta take
Ashe akwai su sun shiga cikin gidan khalifa an ware idanu sai kallon 😳 duniya ake cikin ranshi yana yabawa da kyua da tsari na wanna gida kamar baza a mutu ba masu gida rana kenan kudi Allah kabamu musu albarka Ameen
β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯

qaton dakin baqi aka kaisu katafaran daki ne nagani nafada saikace fadar sarki
bayan sun zauna da kaman mitina 10 sai su kaji qaran takalmi kwass kwass kwass

gakuma qamshi da yai masu maraba tunkafin ta shigo did sun mai da hankalinsu akan qofa dan gani mai shigowa did bazata wuce wadda suka zo wajanta ba
❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀

da salama ta shigo baiwatta na biye da ita hartasamu daya daga cikin kujerun ta zauna ta aza kafa daya kan daya sanna ta kalli baiwar tata tai mata alama da ido sai naga tafi ta

da muhammad da khalifa sai nace ko sallama da tai kasa ansawa su kai saboda ba qaramin rikitamasu tunani tai ba masha Allah shine abinda suke fada cikin ransu

πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€
sannuku da zuwa shi ne abinda tace cikin muyarta mai rikita yan maza sai sanna naga sun dawo daga duniya tunain da su ka shiga
khalifa ya jinjina kai tare da fadin yawwa ranki shidade

murmushi tai mai kyau tana kallon muhammad da yai mata kyau da kwarjini ya hadu sai kace ango shigar ta birge ta sai kallon shi take khalifa yanura da haka cikin ranshi cewa yake abokina kadace dan ko ba a fada ba gimbiya zeenat na sonka
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
Muhammad fa sai muce haryanzu yana london dan zaman da yake jiyake kamar yaje ya rumgumeta shine kade abidan zai sashi yaji yasa mu na tsuwa man bada ma sai da khalifa ya taba shi sannan
idanunshi na gareta itama shi take kallo sanna
Sai ta taso cikin tafiyarta ta qasai ta
ta nufo su tare da dauko wani qaton tire mai dauke da kayan alatu takawomasu bisa wani tabel da ke gaban su
ta aje tare da qara gaishe su suka amsa ta koma ma zaunita ta zauna sai muhammad yagabatar mata da khalifa a matsayin Abokin shi kuma babban Aminin shi
πŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’š

kuma yace mata shinan yake zaune tare da iyalin shi tace Allah sarki cikin zuciyatta cewa take Ashe did da matanku tace bari naje na dawo suka ce mata to bell ta danna sai naga wanna baiwar ta zo sai ta miqe tsaye sai baiwar ta koma bayanta tare da nade mata rigarta sai tai gaba ita kuma tana binta a baya

Bayan tafita khalifa yace Abokina yauwo naga inda mulki yake kuma naga inda akekira da sarauta muhammad yace ai nan bakaga komai ba sai kaga sarauniyar zaka tabbatar da ainahin sarauta ta gaske

πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’• khalifa yace ba dole ba ga sarauta ga kudi ai dole kaga izza muhammad yace a kwaifa izza ga sarauniya

Abokina fa ga dukkan Alamu ko ba a fadaba yariyannan tana sonka duba da kollan da take aika maka da shi ko ko ince kuke aikama juna da shi da angani ansan na masoyane wadanda su kadade cikin soyayya

Tunkafin kufada zuciyoyenku sun fasalta sirin zuciyarku fatanmu shine Allah yasa aiyi da mu Ameen muhammad yace

sun sha ruwa da kayan marmari zuwa can sai ga gimbiya ta kira shi waya tasanar dashi cewa ga phapha ta nan insun gama za su shigo su gai sa yace mata sun gama

yace ma khalifa ga Ambasada nan shigowa su gaisa yace mashi to mitina qalilan sai ga shi ya shigo da sallama suka ta shi tsaye su duka suna ansa mashi sallama

tare duqawa za su gai sheshi yai saurin ba su hannu tare da ce masu ku zauna mana sun dai zauna amman ba su yadda sun gai sa da hannu ba Shima Ambasada ya zauna daya daga cikin kujerun dakin suka sake gai sheshi cikin mutunci da dadatako yake amsawa kuma Ambasada

ya yaba da su da kuma na tsuwarsu da tarbiyarsu duba da yadda ya basu hannu su gaisa sukaqiya Sai ma zamowa da sukayi daga kan kujera suka sake gai sheshi wannan ya nuna suna da mutumci

daganan khalifa ya gabatar da kansu ama tsayin shi na Abokin muhammad nan Ambasada ya gane kowanene muhammada

sannan yace da Farko dai zan gode ma Allah da kuma kai abisa tai makon da kai ma gimbiya zeenat na gode Allah yasa ka maka da alkairi

su dai sai sune kai suke gasa irin anzo gidan suriki 🀣 yaqara da cewa nasan tundaga ranar da kuka hadu harya zuwa yau na son kuna waya da ita did da baka nemi izini daga gareni ba

aman ba lafinka bane natane yanzu dai mike tsakanuku da ita sai khalifa yace rankai dade munyi laifi na waya tare da ita batare da saninkaba

inka duba wannan abu did gamone da katar inba dan Allah yakawo wannan abuba inama zamuga wanna yariya balle ta kai mu yin waya da ita

ayi hakuri abisa kuskuren da mu kai sannan abu nagaba Abokina muhammad yaga gimbiya yana so shine mukazo idan har gimbiya ba,ayimata miji ba to mina so abamu daman nai manta

muhammad dai kai na qasa ko motsin kware baiyi Ambasada yayi nazarin su sosai muhammad baida wata matsala da za ace ba za abashi aure ba aman did da haka sai ya qara bincike akan shi


sai yace wanne gari kake ga did kan Alamu badannan bane sai lokacin muhammad yai magana yace phapha kamar yanda yaji gimbiya na cewa

da farko dai ni maraya ne kuma ina zaune a najeria cikin
*KATSINA STATE*
dan kasuwane ni babu abinda ban sayarwa ina fitar da kaya daga kashe da ban da ban Ambasada yace naji yae mahaifinka sai yace sunanshi Alhaji Ahamat *mai NAIRA*

Allah sarki nasan shi dadadewa Allah yai mashi rassuwa saka makon hadarin jirgin sama koba shi bane muhammad yace shine koy
kuje zan nai maika yace to su kai mashi godiya shi kuma ya fita ba jima wa sai ga gimbiya ta shigo

sun dan taba hira kadan sukai sallama da ita tai masu rakiya tare da kuyangita har qofar gida sai da suka shiga mota sannan ta koma cikin tare da jindadin gani masoyinnata

parlour na ta nufa tatarar da iyayan nata idan sarauniya ke hakimce kamar kulum bisa yar gado wato kujerta ta mulki wadda kulum bisa ita take zaune ko gajiya ba tai


bakowa sai su kade kuyangu duk sun koma muhallinsu gimbiya ta zauna tare da murmushi tace phapha kaga muhammada ko yace naga muhammad wai na tambayeki itace ina jinka pha pha
zaki fadi gaskiya tace yes phapha

ga alamu kina son muhammada ko ba tai zaton itace tambayar da zai mataba did ta da birce tarasa mizata ce ba dai son da take ma muhammad yafito filiba wanda kowa zai iya gane ta na mugun son shi
kuma alhali shi bai fada mata cewa yana sontaba yace fadaman gaskiya kina son muhammad ne tace phapha ko ina son shi ai shi bai fada yace yana sona ba
Ambasada yayi murmushinsu na manya yace aiko bai fada ba babu

mai gani gimbiya yace bai sonta tace phapha ba haka bane shi so da ban yake yace nasani did abinda kikeso duniyar nan koma meye shi sai nasa momaki shi indai ina raye sai na cika maki gurunki tace na gode faffa zaka iya samoman komai indai kudi na siyan shi aman banda so shi so da banne
take idanunta suka cika da hawaye sai zuba suke sharr bashi kade ba har ita kanta sarauniya ta girgiza dagani hawayen tilon yartata kuma jarima wadda raban da taga kukanta tun rassuwar kakarta aman gashi yauwo saboda soyayya tana zubar da hawaye kanta lallai sarauniya ta girgiza

Allah yasa shima yaso ki kamar yanda kike son shi lallashi ta sukeyi inda phapha yace kina dai san shi ko to share hawayanki indai muhammad ne kin same shi kinga ma tace bphapha banso ai mashi dole anuna ma shi qarfin kudi ko mulki in dai ba shi yace yana so naba


did maganar nan datake cikin kuka take yinta tanayi nana share hawaye wayyo har taban tausai ☹☹
phapha yace shi da kanshi yace man yana sonki

kuma auranki zai yi shiyasa ma kikaga ina tambyarki kina sonshi dan karne maki doli kuma kinsan shi ba dannan kasar bane inya aureki daukar ki zaiyi ya tai dake qasar shi kuma kinga muma nan da wata shidda zamu tashi mukoma misira dazama kin amince zaki aure shi ya tai dake kasarshi na amince phapha shi aure ba inada baya kai macce da zama shuru sukayi

suna kallonta ita kanta sarauniya kharima aza hannu tayi kan geme shikuma ya zura mata ido yana kallonta da mamakinta ganin suna kallonta yasa ta tashi tai dakinta da gudu

*β™ ABRARβ™  PAGE 15*


*NA*


*πŸ’”(S. M. K.) πŸ’”* ~write's by~

*πŸ’–Autar marubutaπŸ’–*


~😍AMMYN KHAIRAT😍~



*SHAMSIYYA MUHAMMAD KWAMMA*


~TYPING.....✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻BY MEE GOLDEN GIRL~



*DEDICATED TO MY*

*πŸ’žTEEMARH CUTEY GIRLπŸ’ž*



*WANNAN PAGE SADAUKRWA GA MY BEELAT SARAUNIYA*

*SARAUNIYA BEELAT INA YINKI IRIN SO SAI DINNA NA GODE ALLAH YABAR KAUNA*


*PAGE NA RUDANII GASKIYA YYI DADI SOSAI ALLAH YA KARA BASIRA*

*ALLAH YASA KIZAMA ZAKARAN GWAJIN DAFI ACIKIN DUNIYAR MARUBUTA. NA GODE MALAMA TA* ~I LOVE YO U~



Bisimillahi rahamani rahim




Ambasada ya dubi matarsa sarauniya karima yace kina dai ji da kunnuwanki abinda yarinyannan tace

Da badan da yaron nan yariga da ya furta cewa yana sonta ba da ba musan halin da zata shiga ba

Haka Allah ke ikon shi ita soyayya baka san sadda take shiga ba to ke meki kagani akan wannan al amarin

Ke uwace kuma kinada hakki akan yar ki sarauniya kharima ta nisa tace banida ta cewa sai dai nace Allah ya zaba mata mafi Alkairi

Shi al,amarin Aure mutum baya jayayya akai did da nima da inada wani buri akan gimbiya na Aura mata dan kawata

Dan harmiye magana akai wato dan wajan waziri aman yanzu na janye maganar cinda yariya tasa mu wanda take so kuma niba zan mata doli ba

fatana dai shima yaso ta kamar yanda take haukan son shi Allah ya tabbatar da Alkairi

ameen Ambasada ma'aruf yace shikenan shi lamarin aure ba kai ma Allah shishige wannan abu sai muce haka Allah ya rubuta da macan shine mijin nata

Yace bari nakira wani Abokina dake najeria ya qara yiman bincike akan shi muhammad din

cinda ba boyayye bane kowa yasan shi ya fido wayar shi yai kira bayan sun gaisa ya ke cema Abokin nashi ko kasan muhammad mai naira

Yace kware kuwa niko na shi Abokin kasuwanci nane yanzu haka ma baya qasar nan ina jinma kamar yanan kanada

Injin dai lafiya Ambasada yace lafiya lau lallai yanan qasar kuma dalilin kiranka shi ne yaga yata yana so to hardai munyanke hukunci

Bashi ita to kasan rayuwa shine nace bari na kira ka muji koya halayan shi suke

sai yace a a indai muhammada ne bai da wata matsala mutumen kirki ne yanda halin kirki so sai kuma ina murna da jin wannan Abu
Ubangiji Allah yasa Alkairi ya kuma sa ayi damu

Ambasada yace ameen na gode su kai salama yace ma sarauniya kinji
Tace Allah ya shige mana gaba ameen


Muhammada suna tafiya suna harar Ambasada MA'ARUF gaskiya ba suyi tunani samun shi da saukin kai haka ba

Khalifa yace ai baida wata matsala daman yana da kirki so sai naji ana yaban shi akan halin shi na kwarai

Da wannan hira sukayi gidan khalifa Bayan sunci abinci sai muhammad yai masu salama ya tafi gidan shi

Ya kira gimbiya ta shi ya shaida mata ya isa gida kuma yai mata godiya abisa karmcin da tai masu

Tace ba komai itama ta gode da amsa kiran da tai mashi na yazo ya gai sa da mahaifinta yace bakomai ai shima mahaifin shi ne

Da yake dare ne kuma yanayi da dan sanyi sanyi jin su suke cikin an nashuwa

suna waya kowa naqara rumgume fulo bawasu kalame na soyayya suke ba aman suna jindadin kasan cewa ahaka

suna cikin wayane sai yaji kira na shigowa dake ba quwan nomber ce sai bai san mai kiran ba yace mata minti biyu zan kira ki tare da daukar kiran da ake mashi

Koda ya dauka sai yaji murya Ambasada ce cikin girma mawa kama yana ga banshi suka gai sa inda

Ambasada yace Akan dai magana da mukai da kai yanzu na baka dama ku fahimci juna kai da ita dan ban so Abinnan ya dau lokaci

muhammad yace to yaqara yima shi godiya saboda murna bai san ya jawo fulo ya mashi kiss bah

sake kiranta yayi harkinyi barci ina zanyi bacce kace zaka sake kirana inanan ina jiran kiran naka

to na gode dame tace mashi da matsayin da aka ban tace bakomai muhammad yace a kwai magana da zamu yanzu kibani hankalinki kuma kifa daman gaskiya

To ina jika kuma insha Allahu zan fada maka gaskiya yace masha Allah

zeeenat ya kira sunnanta yace daga haduwarmu zuwa yau nasan kin fahimci wanni abu tsakanina dake

In mabaki fahimta ba bara na fahimtad dake ni dai kin gani ba yaro bane da zan tsaya muna musayan kalame ni dake

magan ta gaskiya shi ne ina sonki kuma auranki nake sonyi shin yakaka gani na maki kin amice ban son ki kwari kan ki ina maki shikenan

sai natura maga bata na anai mamani aurenki to yaki kace murna wajan gimbiya kama ta taka kan jariri

yace ina jinki kinyi shuru kiyi tunani akai dan karki kwari kanki tace to Allah ya tabbata da Alkairi tare da kashe wayatta

ameen yace ya duba waya yana dariya wato kashe waya tayi wannan yanuna ta amince kuma kunya yasa ta kashe waya ta qara birge ni ba kadan ba


Agurguje soyayya mai qarfi ta shiga tsa kanun su suna Son junan su sosai

Yau ma yana jidan su gimbiya Awani waje da aka keybe dan shaqatawa suna zaune kan fararen kujeru

gefe guda kuma ga tsusaye sai shawagi suke sai yace mata gobe nake son koma wa gida saboda phappha yace naje na turo da magabatana dan haka gobe zan tafi insha Allahu

tace to Allah ya kai mu aman in katafi sai yau she yace ba jimawa zanyi bah kinsan duka nan gaba wai wuce wata daya bikin namu haka mukayi da

phappha shiyasa zan tai na shiryo kuma inna dawo sai bayan biki zan koma tace to Allah ya kai mu yace ameen ya naga dukkin bata fuska tace ba komai jimami ne

nake tun yanzu na rabuwa da kai yace ba komai zamu rinqa waya kafin na dawo

tun Asuba ya shiya saboda jigin qarfe 7:26 zaibi ya gama komai ya kira gimbiya ta shi sai Addu,a take mashi

Allah ya sauke shi lafiya kuma ya gai she mata da madam din shi yace ameen

ya jidadin Addu,a da tai mashi sosai saboda Abinda hjy laurat bata taba yima shi ba wato Addu,a

shi yasa yake qara gode ma Allah da yahada shi da zeenat fatan shi shi ne Allah ya nuna mashi ranar auran su nace ameen


sai da yaje airport sannan ya kira laurat yace mata gashinan zai ta so

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login