Showing 51001 words to 54000 words out of 61981 words

Chapter 18 - ABRAH Complete Hausa novel

08 Apr 2025

2299

ta tura mashi

Ya bude ya gani wajan tura mashi ta manta ta tura mashi har,da wani Wanda ta ke daga ita sai vest ko bars babu gashi vest din ta matseta nonuwanta duk sunyi sama kamar zasu Faso rigar su fito tsar tsaye dasu ta tsan ta tsan jajir da su sai shayin suke fatar jikinta luwai luwai gwani Kyau ..

Ya jima yana kallon photon karshe zooming din shi Yayi yana sa hannu yana shafa take marar shi ta murda mashi sai kissing din picx din yake... Shi yama manta da chart suke.


Abra ta ji shuru tana ta message ba Amsa qarshe tai mashi voice

Nura da saqonta nata shigowa yasa shi dubawa India itama tace shima ya turo mata nashi cinda bats ta6a ganin shi ba murmushi ya Yi sannan .


Ya turamata wasu photo na na shi da yayi Arasha

Cikin dusar qanqara ya Yi kyai so sai cikin kayan sanyi rigar sanyi mai hulla irin mai gashin magenan gamin da bakin glass hannuwan shi kuma da safa wajan ha6arshi ma rude yake qafar shi sanye da dogayan takalmi nan masu kai WA had gwiwa to duk iri irin sune ya tura mata dan yasan batayanda zata Gane sannan ya buds voice dinta Muhammad sai da taja sunan shi tace kana lfiya ko ka kwanta ne

Jin muryar ta cikin na tsuwa ta haddasa mashi kasala dan sai da sandar girman shi ta halba da qarfi yasa hannu ya damqe ta 🙈 dan ta meqe zam said 6allawa take sai mutsu mutsu yake da cinyawo qarshe dai ya rife data saka makon ciwo mara da yataso mashi mai tsanani sai zufa yake yana juye juye kan gado

Inda har ya kai da yafara fita haya cinshi hanuwan shi cikin cinyan shi ya matse sandar shi da qarfi da qyar yaja wayar shi ya kira sauban cikin ga labai ta yace Abo ki na yasaki wani urban nishi A can sauban cewa yake hello hello Abokina ei magana mana hello

Yaji shuru ya sauko daga kan gado yace ma matar shi zanje na dawo Dr ba lafiya nasan daman hakan zata faru ya sa jallabiyar shi ya day key din motar shi ya fito dagu yake tuki domin yasan ciwon Dr in ya taso mashi bai mashi da Kyau

Ya zuwa yanzu Dr ya gala baita so sai sai zufa yake wajan ya juya kan gado marar shi ta murda ya fado qasan gado ya someeeeeeee😭😭😫





*more comment more typing*






Ammyn khairat Yar mutan jibiya
*♠ABRAH♠*

*NA*


Ammyn khairat
*(GOLDEN GIRL)*


Dedicated to Teemarh cute

(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)



тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09



*PAGE 37*


______________📖Abrah tajima tana kallon picx din Muhammad gaskiya Muhammad Yayi da shi da Billa zan iya Auran daya daga cikin su to miyasa bai turoman photon da zan iya gansin shi sosai Aman Bara nasake Yi mashi magana ya turoman wani koda ta duba bashi online dan haka tace bara na bari sai da safe Ashe har ya sauka dan haka itama ta kashe data ta kwanta,

Mintina qalilan ne suka kai Sauban gidan su Dr shireem hon ya Yi maigadi ya taso cikin magagin barci ya bude mashi. Ya shiga ya Yi parking da gudu yafito Yayi cikin gidan parlour ya nufa bakowa kasan cewar dare Yayi har zai haura saman up ster yai kici6e da Sweetheart ta fito daga d'ikin Abban su shireem .

Sweetheart barka da dare yace da ita Barka kadai Sauban lafiya cikin wannan dare?; lafiya lau yace da ita cikin sauri ya haura sama

Tsaye Yayi tana tunani ba lafiya ba Aman ko minene bara taje ta gani.

Sauban tura d'akin Yayi ya shiga k'asa ya ganshi kwance ya qumbule waje guda ba Alamun numfashi tare da shi cikin kaduwa ya isa wajan shi tare da fad'in Abokina yana tatta6a shi hankalin shi duk ya tashi fad'i yake Dr ta lafiya Muhammad meyafaru ya gilgizashi shireem ya kira shi da qarfi Aman shireem ko motsi ouuuuh shat ya fad'a tare da dafe kai🤦🏻‍♂️ Ruwa masu sanyi ya dauko ya yayyafa mashi sai sannan Dr yadawo dai dai Ajiyar zuciya ya sauke tare da cije lipe din shi cikin jinjiki yace Dr ka iso?"

Sauban cikin haushi yace ban sani ba d'an iska kawai d'azun minafad'a maka bance ka tafo da magani ba innaka yaqare saboda gudun irin haka sai kaje ka kashe kanka gabanza cinda Angaya maka kai Aure kaqi ko kana Rabuwa da matsalar nan sai kai Aure kai kan ka kasani ba yaro bane kai kai mai gayawa wasu ne

Wai dan ubanka zowa za kai kai Abinda ya kawoka koko sai kagama raina man wayo wallahi da nasani fa sudais na kira cewar Dr to ko yanzu kakirashi mana ba kasan da shiba ka kirani dan iska dan kashiga haqqina da iyalina ..

To komawar'ka Akuri sarkin Aure koma ban son taimakon naka..

Hummmm inji sauban sauri nake koma kan bed na duba baka banza da shi Dr shireem Yayi har Sauban ya had'a Allurar da zai mashi baiko motsa daga inda yake ba balle ya koma kan gado

Sauban ya nufoshi da Al'lura yace koma bisa mana cikin tsare gida Dr yace kamani ka mai dani Dr Sauban ya bushe da dariya yace" cewa zakai Ataimaka maka baka iya tashi?"

Ya Aje Al'lura kan mirror sannan yace" gyara na mai dakai sama kaji Dr yace" wanne irin gyarawa kakeso nayi daukarni haka taya zan daukeka haka ka qumbulewaje guda"? Cire hannuka daga nan nifa bawani hannuna da zan cire ka daukeni Ahaka malam inkuma bazaka iyaba katafiyarka yasan Halin shi dan haka ya dauke shi Ahakanan ya maida kan gado.

Yai mashi Al'lura jikin shi sai Rawa yake domin haryanzu yanajin jiki Bayan ya mashi Al'lura sai yace shawara da zan baka itace ka daina wasu matse matse kar Kai ma kanka illah

Dubu yanda ka tura hannuwanka ka matsai Abunka baka gudun matsala karkaje kaima ya,yan ka illah kacire hannuka dan Allah

Tashi kaje naji yace da shi au korata kake yanzu kuwa zantafi wajan iyalina nayi mata juye dan daman kai karage man jindadi zanfara haraka ka kirani naji dan iska ...

To ga maganinan idan Abin ya sauka sai kasha sai da safe

Banza Yayi da shi Sauban yai gaba ya hadu da sweetheart zata shigo yai mata sai da safe ya fita Abin ya daure ma sweetheart kai duk da kuwa ta San dan ta nafama da wannan matsa Aman batai tunani Abin ya kai hakaba lallai yazama dolle cikin wannan lokacin Dr Yayi Aure dan bazan tsaya Dana ya samu matsala ba koma wacecece dolle ya Aureta wannan lokaci


Tazo zata shigo taji duk Abinda sauban kecewa taji

Tura d'akin Yayi ta shiga yana kwance rubda ciki bakin gadan ta zauna my son tace dago kanshi Yayi yai mata murmushi yace sweetheart lafiya Baki barci ba"? Cikin tausayin shi tace " banyi barci ba jikin ya gayaman bakada lafiya jawo jikin shi Yayi ya matso kusa da ita ya Dora kamshi bisa cinyarta tana shafa sumar kanshi tace gayamam mike damunka kaji son ..

Sweetheart lafiya lau nake ka tabbata yace eii to shikenan bara ni na tabbarta ko lafiyan kake maganin minene nan tanuna magani da Dr sauban ya Ajemashi sweetheart bakomai fa kuma sauban yazo Awannan lokacin ei sweetheart shi yazo Amsa sai na bashi shine yace Yayi yawa sai ya rage wannan ko shida keda Aure mizaiyi da wannan magani au inace wannan maganine na marasa Aure kuma masu matsala shiko da Auran shin kuma lafiyar' shi lau

Ouuuh OMG sweetheart ta ganoni ya zanyi son kayi shuru ka dago kanka muyi magana sweetheart to ai na gaya maki Baki yardaba

To Na yarda ta shi zaune tana sane da ba zai tashi ba tace mashi haka

OMG sweetheart so take ta kasheni yace cikin zuciyar w bazan ta shi ba sauban ma naqi tashi gaban shi shida ke na miji kai ina zan kai wannan kunyar

Abu biyu ne ya hana shireem tashi ko da sauban nanan Abin kuma shine kayan barcin shi shoot nika ne irin masu kama jiki su matse jikin mutum to Ahalin da yake ciki sandar girman shi kumbure take ta cika fam cikin wandan shi🙈 shiyasa yaqi sakewa da sauban wait dan karyaga girman Halitar shi shiyasa yake 6oye kayan shi A cewar shi Abra kade zataga wannan kaya 😫

Son tunanin mikake bakomai sweetheart kitai ki kwanta lafiya ta lau naji kata shi nace magana zame shiko sai zufa yake domin lafiya ta samu Abinda ya qulle mashi Mara ya samu damar zuba domin sai zuba yake Lamar An kuna famfo shiko sai matse qafafu da cinyo yake dan kar yazubo yabi mashi qafafu har sweetheart din shi tagani dan haka ya kasa na tsuwa sai mutsirniya yake.

Dukk wani motsin shi sweetheart na lura da shi kuma ya bala,in bata tausai Rashin Aure da wuri ga mata shi saurayi mai jini Ajika babbar matsalace im ba ya kiyaye ba sai yafada matsala ta biyar mata ( Allah katsaremu kakaremu Ameen)

Son lafiya kake tace da shi am um ah ah sai Inda inda yake yarasa me zai Ce mata qarfin hali Yayi yace " mata ba komai kawai dai INA danji zazza6e ne kuma naji yanzu ya sauka saboda zufa nake

Dariya tayi ta jinjina Kai tasan bazai ta6a fada mata komai ke damun shi ba in da ma ba wannan matsalar bace to da zai iya gaya mata .

Aman zanyi maganin Abun sai ta gyara muryarta tace ei kuma kace lafiya ka lau son yaushe kafara yiman qarya yaushe kafara 6oye man da muwarka duk duniya bakada kamata bakada Wanda zaka fadama damuwarka bayanni sai ko in kayi iyali .

Aman manta kawai tashi mutai na watsa maka Ruwa sai kaji qarfin jikinka ido ya zaro😳tare da dago kai ya dubeta yace sweetheart wanka fa kikace nidin ei kai mana wani Abine dan na maka wanna haba sweetheart yanzu in qato dani sai kace Wanda ke cuwon da bashi iya tashi

To ni har yanzu kai yaro be waje na ..

To sweetheart kiyi hawuri zan iya yi da kai na to naji dagani tace da daga ta Yayi ta nufi toilat binta Yayi da kallo karfa sweetheart da gaske take wanka za tai mashi zaune ya tashi sai yai maza ya koma yanda yake ya kwanta yana fadin subahanalla haka na 6ata wajan kai gaskiya ban bari sweety taga wanna qazantar shi kunya ma duk ta kama shi yanda ya 6ata wandan shi da kuma inda yake kwance .

Tashi muje nawatsa maka Ruwan sweetheart da gaske kike to da wasa nake ko kamanta sadda nake samaka Nankin shi duk ya da birce zaune ya tashi yahada hannuwanshi waje guda dan Allah gimbiya nayau kade ai man haquri nasani ni yaro ne cinda har yanzu Abaki kike bani Abinci kiyi haquri rankin shidade zan iya yin wanka da kai na murmshi Yayi tace son kenan wayo ne za kai man ya kada mata kai Alamar ah ah to je kai wankan ka dawo nan magana zamuyi da gudu ya nufi toilet din ya Rufe yana sauke Ajiyar zuciya da Fadin Allah ya taimake ni

Dan na San ba qaramin aikin sweetheart bane tace tai man wanka ban San ranar da sweetheart zata aje Al'adun du na nasara ba ....
Itako sweetheart ta ya ruga da gude zuwa toilet sai ta bishi da kallo hayan yaron ta na birgeta tana matuqar San danta da tausayin shi

Inda ya tashi ta duba taga wajan jiqe da damshi kai hannuta tayi ta ta6a domin tabbatar da zargin ta ta6a wajan tayi tare da murza yatsun hannunta sai taji yabqi da qarnni girgiza kanta tayi tace wallahi dolle be son kayiAure wannan lokacin dan bazan zuba ido inga kana man Asarara jikokiba kana juye man su Agade yaye zanan tayi ta Aje gefe ta dauko wani ta shinfida mashi tare da wasu kayan barcin

Shi kuma A toilet ya dade da gama wanka kunyace ta hana shi fitowa saboda ya San yanzu taga Abinda bai so tagani yarasa yanda zaiyi da kunya

Hakanan ya daure ya fito daure da tawul daya kuma yana goge jikin shi sumar kanshi sai diga da ruwa take kallo daya yaima sweetheart dake zaune bakin gado ya dauke kan shi baiqara kallon taba ji yake' kamar qasa tabude ya shige dan kunya musamman ma dayaga ta cire. Zanan gadon ta can zama shi wani wannan me nuna ta fahimci komai

Kayan da ta,aje mashi ya dauka ya nufi toilet ya sanya ya fito kwace Yayi basa gado yajuya mata baya tashi kasa magani tace da shi jin tana 6allo mashi magani yasashi ta shi ya jingina da gadan shi tare da rufe idanun shi

Anshi tace da shi hannun shi ya zuro ta zuba mashi bai bude idan shi ba ya Amsa ya watsa Baki kofin Ruwan yaji Abakin shi ta kanga mashi koda ya hade magani ya koma ya kwanta kamar yanda yake tasani sare kunyarta yakeji shiyasa yaqi bude idan shi gashi kuma tana San magana da shi

Aman dolle zata bari sai da safe barko taja ta rufamashi sannan tai tsaye tana kwararomashi ruwan Adu,a bayan ta gama ta duwa tai mashi kiss ta kashe wutar d'akin yare da kashe fankar dakin ta barmashi A C

Ta fita taja mashi d'akin

Dukk Abinda take yanajinta dan ba barci yake yiba tsabar kunyace ta hanashi cewa komai sai da yaji fitar ta sannan ya sauke nannauyar Ajiyar zuciya tare da duba bangon dakin shi ya kai duban shi ga Agogo qarfe *biyu da rabi na dare*


Afili yace proud of you my lovely Mather my sweetheart

Uwa ta gari INA Alfahari dake INA Alfahari da kasan cewa uwa A gareni

Bargo ya qaraja ya rife jikin shi barci mai dadi yai gaba da shi ,



Da safe yau takama juma,a

Abrah cikin shin school

Tafito hannuta dauke da key din matar ta zata school yau tare suke da hanif zata sauke shi makaranta tunjiya take fushi da shi akan qaryar da yai mata yabata haquri Aman har yanzu bats sauko ba

Hanif ya dubeta cikin na tsuwa sai bin karatun Al:Qur'ani maigirma take yace Anty ida magana rage sautin karatun tayi sannan bata dube shiba tace INA jinka tacigaba da tukin ta

Atyn kiyi haquri dan Allah ban sake Yi making qarya shi yace ko kince nasan shi ince ah'ah dan kar nace shine kiqi fitowa

Dan kallan shi tayi tace shi yace maka haka yace" ei to shikenan tace da shi. Karka sake yiman irin haka kaji yace to Anty daga yanzu da yazo zan irinqa Ce maki shi kai kaga yiman shuru ban San wannan maganar da yake ya San halinta sai Yayi shuru har suka isa makarantar su ta Ajeshi ita kuma ta wuce tasu school din,

Yau Atare sukayi parking da Mrs BILAL bayan duk Kansu sunyi parking sun fito Mrs Bilal yabita da wani mayan kallo na qauna gaishe shi Abrah tayi shima Ya Amsa sannan suka jero zuwa cikin school din Inda yake qara sanar da ita da Anfito juma,a zaizo gidan su tace "to"

Sai kallan su Ake Yayi office din shi tayi class din su ba malamin da ya shigo sirinah Ce zaune tayi zurfi cikin tunani har Abra ta zauna kusa da ita bats sani ba sai da Abra ta ta6ata sannan ta dawo haya cinta Abra race qawata lafiya wannan irin tunani haka meya faru"?

Ajiyar zuciya ta sauke idanunta fal hawaye tace kawata INA cikin matsala babbar .

Cikin damuwa Abra tace matsalar me kawata

Matsalar soyayya mana matsalar son Wanda bai Masan inayi ba kawata ya zanyi da wannan jarabawar tasake rushewa da kuka

Abr ta rungumeta tace Adu a zaki Insha Allahu in mijinki ne sai kin Sure shi Adu,a itace maganin komai kuma bakin ceman kina mashi massage ba

Sirina ta dago kanta tace na mashi yafi dubu babuwanda ya maidoman qarshe yama Santa number ta A black less

Ban San ya zanji ba soyayyar shi ta man mugun kamu son shi ya dagar gazaman zuciya banda aiki sai na tunanishi kulum bana barci sai begen shi

Ya zanyi yazanyi da raina Allah ka kawo man dauki Ameen Inji Abra cikin zuciyar tana jinjina San da kawarta kema Dr ita. Bataga Abinso ga wannan dan iska ban ko dan bata halin shi bane hummmm da inda yanda zanyi da na hadaku Aman banda wannan hanya ai nahima shi dan iska yake gidammu da sunan yana so na hummm baida aikinyi ni me yanzyi da shi ko maza sun qare Muhammad da malam Bilal sun ishe ni duk Wanda na samu cikin su zanyi Alfahari da shi

Tana cikin wannan tunanin taji sirina na fadin Aman kawata nayanke shawara zuwa wajan shi da gamma gaba da gaba ido da ido in sanar da shi Abinda me zuciyata infadamashi INA son shi

Wallahi kawata zan iya gain komai saboda soyayyata zan iyayin komai saboda Dr shireem... Kuma na qudurci Aniyar sai na same shi ko ta wanne hali ko ta wacce hanya


Tofa mai karatu koya zata kaya Ku biyoni danji yanda zata kasance.


*more comments more typing*



Ammyn khairat❤😄
*♠ABRAH♠*


*Na*



AMMYN KHAIRAt
*(GOLDEN GIRL)*



*Dedicated to Teemarh cute*



(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)



тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09


PAGE *38*



________________📖Sirinah tace" kamar dai yanda na fad'a maki yau karfe 4 zanje har'hospital din shi na sanar da shi irin son da nake mashi,

Abra ta nisa tace" kawata Allah ya kai'mu da yamman kuma Allah yasa ya Amshi tayin soyayyarki "Ameen" Kawata na gode

Haka dai sukaci gaba da tattaunawa har malamin su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login