Showing 57001 words to 60000 words out of 61981 words

Chapter 20 - ABRAH Complete Hausa novel

08 Apr 2025

2307

haka kiyi haquri Allah yasada kowa da Rabon shi na gode.

Tunda yafara magana ta tsakaita kukanta tana kallon cute lipes din shi yanda yake motsasu cikin natsuwa da kwanciyar har hakali Ashe tana magana har"haka tunanita ya dawo ne lokacin da yake Ambatar sunan Abra Abra badai Abra da tasaniba kawarta inko hakane Akwai babbar matsala.

Hummm tayi kwab tare da sake Rushe mashi da kuka wai ita Sirinah duk ta gama zubda Ajinta da Alkunya irin ta diya macce Aman Ance ba'a son ta saboda wata banza can sai kuka take ta bashi tausai ba kadan ba Aman ya zatai dolle sai haquri da Bai hadu da Abra ba zai iya son ta harma ya Aureta domin ita din ba Abun qibace ta ko'ina ta kai da Aso ta maccace har'macce batada makusa ko kadan..

Yana tausaya mata bakadan ba saboda Abin Atausaya mata Ce qaddara tace haka Allah ka kawo mata dauki ..

Dan Allah kiyi haquri kijin saboda shi dai ko ba ita bai son kukan macce yana ta6a mashi zuciya bai San gani mutum a damuwa balle Ace da muwar saboda shi ne

Ta shi Yayi ya barta nan saboda bai iya jure kukan ta room din shi yana nufa ya fada kan bed rufda ciki ya rumtse idanun shi yana jiyo sautin kukanta .

Ta jima tana kuka kamar ranta zai fita qarshe ta tashi ta dau jikarta ta fita duk jikinta Asanyaye sai rawar Dari take da Alama zazzafan zazza6e ne zai Rufe ta get ta nufa ta fita har tafita ta dawo domin ta manta da mota ta tafo tsabagen ta rude .


Shi Dr yaji ta fitar ta sai ya fito komai take yana kallon tana tau saya mata har ta fita ta dawo yana tsaye yana kallon ta .

Allah ya kawo maki dauk ya kawo mana Baki daya domin nima kamar ki nake banda tabbas A tawa soyayyar . wannan shi akekira ga biki zuwa Aman babu Zane. Daurwa

.. Ciki ya koma ya zauna bayan yaga fitar ta da mota yafada duniyar tunani ma'izurfin gaske.


Wayar shi Ce tayi qara ya duba kiran malam Abdulrahaman ne kekiran shi cikin girma'mawa ya Amsa kiran bayan sun gai'sa yai mashi ya mai jiki cewa da mahaukaciyar da ya kai mashi malam yace jikinta da sauqi Alhmdll ta matsa ne da kiran danta kuma na San kai take nufi cinda kwana biyu baka zo dubata ba .


Insha Allahu malam ganina zuwa da man yau nayanke zanzo dan nima kaina tana rai na ina son ganinta to masha Allahu inji malam ka kyuata sai ka shigo to su kayi sallama

Ya ta shi domin tafita dubata saboda babu. Abinda yakeyi motar shi yaja zuwa gidan malam

Kai tsaye gidan malam Yayi birki yai salma ya shiga malam ya fito suka sake gai sawa sannan yai mashi jagora zuwa dakin da take tana ganshi sai murna sai wani washe Baki take ta rugo ta laqan'qameshi tana fad'in Dana yace na"am mama yakike sai dariya take ta ruqeshi gam sayayyar da yai mata kan hanya ya bude mata yana bata A Baki gasanshan naman kaza ne mai zafi da tsire sai ruwa paro masu sanyi da lemu

Sai da ta qoshi ya bata lemu da ruwa ta sha shi dai haka kawai yaji matar ta shiga ran shi yana son ta yana tausayawa halinda take ciki yajima gidan dan nan Yayi sallar magariba sannan ya koma hospital zuwa goma na dare time din ta shin shi Yayi gida

Lokacin da Sirinah ta tafi gida Allah ne kade ya kai ta gida dan da qyal take driven din kanta saboda zazzafan zazzafin da ya rufe ta.

Tana zuwa gida ta fadi kwance .


Sweetheart suna zaune itada Abban shi Akan Denni ya shigo A gajiye ya gai'she su ya haura sama wanka yayi ya sa kayan barcin shi ya fito parlour dan kin Abinci dare.

Yaja kujera ya zauna sweeth tayi seving din shin ya ci kadan suka dan ta6a hira inda Abban shi yace mashi ya maganar yarinyar nan ya sukayi sun dai dai ta dan yaka mata suyi wani Abu qara a tsaida magana guda ta Auren su Inda Dr yace ei Abba da dai Anbari mundan qara fahimtar juna nida ita cinda zuwana daya wajan ta indanyi kamar zuwa ukku sannan inaga kamar hakan zaifiko

Ei kai'ma kayi magaba Sweetheart tace ba wani zuwa ukku da zakayi indai ta Amici kawai A tsaida magana intana sonka in kuma bata ta shi ba to ga Laila nan dan nagaji da ganinka hakanan ba Aure .

Kaji Abinda da na gaya maka ta shi Yayi ya bar wajan yayi desk n shi eyyyai dan na fadi gaskiya ka ta shi my so to haka ko za ai dan kaji maganar da bata ta shi in ba tai da kai ga Yar uwarka nan Laila dan ni nafi son ta

Mai naira ya kallae ta yace. Haba kharima ya zakiyi haka Auran dolle zakima tilon dan naki kin manta yanda kikayi kema za6inki su sarauniya sukabi da kuka rude sai ni dukan wasa ta kai mashi tace ka ganka ko yanzu zakafara ko .

Aini bani na nace ba kai kana Ce sai ni haka ma danka kai yabiyo wajan naci yace kwareko fadi da qari nifa na nace tare da goyen bayanki .

Kin tuna ranar da nafara ganinki Ana ruwannan da Akai tsawa kika suma wallahi nayi tunanin ke ba mutum bace saboda yawan gashinki da ruwa keja da kuma mugun kyaun ki hakanan nai ta maza nayi shahada nacece rauyawarki hummm

Haka dai sukaci gaba da bar',kwancin su na miji da mata.

Shigar Dr d'aki kida wuya sai ga kiran Laila cikin cikin haushi ya daga wai ke wacxe irin mayyace bana Ce ki fita hanya ta ba

Lalai ta fashe mashi da kuka cikin harsgen turanci take mashi magana yana jinta yayi banza da ita qarshe ma ya kashe wayar shi duk shi duk kowa ma haushe yake bashi ya zayai da rayuwar shi Abarshi da damuwar'shi ba sai An'qara mashi wata da muwarba;!!!




Ammyn khairat


*♠ABRAH♠️*


*NA*


Ammyn khairat
*golden girl*


*Dedicated to Teemah cute*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09


*39&40*

_________📖Dr cikin bacin rai'ya kwana Dan laila ba qaramin bata mashi rai'tayi ba taya take son ta kurama shi yace"baya yin'ta Aman ta matsa'mashi Anaso dolle ne ko jolley din'shi bai'kira ba haka yayi kwanciyar shi ita ma can Abra yau ta damu ya akai Muhammad bai kira ta ba har qara Billa shi ya kira ta kuma basu jima ba tace"mashi bacce takeji yanzu Billa ya fara bata haushi saboda zargin shi da bakin kishin shi kuma ba wasu kalame yake fada mata na kwantar da hankali kulum sai qarafi hummmm na tsanin na miji haka

Ta lura ba halinsu daya da Muhammad ba saboda shi Muhammad yana 6oye kishin shi ko ranar da zatayi baqo shi ya qarfafa mata gwiwa ...kai salon shi ma ba daya bane da na Bilal..

Ta sake gyara kwanci ko lafiya bai kirani ba to Allah yasa lafiya ta tura mashi message sabo wayar shi Akashe take ta kirashi bata same shi ba..

Da qyal dai tasamu bacci ya dauke ta tare da mafalkin Muhammad dinta ..Dan koda ta falka sai da tayi wanka tunda take rayuwarta bata taba mafalkin da ba mijiba Aman sai gashi yau tayi mafalkin suna tarayya da Muhammad a kogi guda ..Abin ya,Yi matuqar bata mamaki ..

Ita kade tana wanka toilet tana murmushi Dan ta tuna mafalkin ta mai dadi Wanda takejin dama kulum tai ta mafalkin .

Shirin school tayi domin bata so ta makara suna shira shiran yin EGXM ..

A gurguje tayi kari san'nan ta dauki kidin motar ta ta fita zuwa school

Dr bayan ya gama shirin shi har yanzu bai huce da Laila ba Dan haka shi ma. Ko kari bayyi ba shi ma ya fita direct hospital ya nufa yaufa
FNS mutumen naku ya hadu over

Bai dade da shiga Asibitin ba Aka kawo mashi Sirinah ba lafiya duk ta fige ta lalace tayi baqi shi kan shi ya tausaya mata. Iyayan ta duk sun damu drp yasa mata tare da Alurar bacci bayan Gwaje gwaje da yai'mata ya gano tarin da muwace ke damun ta da yawan tunanin da ya haddasa ma jinin ta hawa..

Kuma haka yai'ma iyayan ta bayani sun shiga da muwa qware da gsky to mike damun tilon yar tasu da basu rafeta da komai ba

Abra school shuru shuru ba kawarta sirinah ba labarin ta duk sai taji ta damu Dan haka sai ta kira wayar mamata Dan jin ko lafiya saboda ta kira wayar sirina Akashe hajiya ta daga kira tare da yima Abra bayani suna Asibiti sirinah ba lafiya cikin ka duwa da damu da ta shi hankali Abra ta tambayi Asibitin da suke maman sirinah ta fada mata suna Dr shireem hospital .. Bayan sun ta shi school

Kai tsaye Abrah hospital din ta nufa da kuma tunani ciwon sirinah da tasan ciwon so take..

Bayan tayi parking ta fito dakin da maman su sirinah ta fada mata ta nufa cikin tafiyarta da ta konta mai daukar hankali mai kallo kicibis sukayi zata shiga shi kuma zai fito suka banki juna tayi taga taga zata fadi yai maza ya jawota da qarfi tafo bisa makeken qirjin shi kallon juna suke na Dan wani lokaci ita Abra ta shagala da kallonshi dolle sirinah ke rudewa da son Dr Dan ita bata ta6a qare mashi kallo irin na yauba.

Gaskiya ne dolle Aso Dr ta domin ya chanchanci Aso shi ta ko ina bai da makusa hura mata iskan bakin shi yayi wani dadda Dan qamshi taji ga iskan bakin nashi ya daki hancin ta sai" tasake rufe idon ta ta bude janye ta yayi daga jikin shi ya sha mur yace to karki ko yaman iskanci da haka kike kallon da kike man na nawane ran ta ya bacce da kalamar iskan ci da ya kirata da ita ita ma mur tasha tace ei nidin yar iskace Aman kai"ka koyaman iskanci kuma kallon me zan maka mike gareka na kallo INa dai kallon Kane da kuma mamakin me kawata ta gani naso gareka da har take sonka Wanda har ya kai'ta da kwanciya ciwo ..gira daya ya daga mata yara6a ta ya wuce bai'ce da ita komai ba ita kuma ta shiga cikin dakin da sirinah ke kwance tana bacce duk tarame ta qare gwanin ban tausayi tajima sanan tai'ma mama salama ta fito Dan zuwa gida domin mom sai kiranta take..koda tayo wajan motar ta ta duba duk tayoyin motar sace suke ba iska Abin ya daure mata kai "to mi yasace iskan motar taji kamar ta aza hannu aka tayi ihu ..

Dr ne ya tafo yana duba agogon hannun shi kuma yana waya yana fadin taji sauki to masha Allahu malam ganinnan zuwa yanzu yazo ya wuce Abrah kamar bai'ganta ba tabi bayan shi da kallo yanda yake tafiya cikin natsuwa da izza gashin kan shi iska sai kada shi yake..

Motar shi ya shiga ya tada har ya tafi sai kuma yayi rubos ya dawo baya har yazuwa inda take tsaye tanagani yayo wajanta ta dauke kai glass din motar ya zuge yace da ita kina buqatar tai makone tayi banza dashi yace idan gida zaki shigo na Ajeki gani kiran mom ya shigo wayata tasan kuma fadane zatai mata na dadewarta yasa ta bude gidan baya ta shi ga shi kuma yayi banza da ita yaqi tada motor gani haka tasan miyake nufi ta bude ta koma gidan gaba murmushin gefen Baki yayi ya ta da motar sakayi gaba zaman kirame ba Wanda ke magana A cikin su sai Wa'azi da ketashi A cikin motar ta na matana Aure Wanda kabiru gwambe ya'yi akan hakkokin maza Akan matan su..

Mai makon yayi hanyar gidansu da ita sai ya dauke hanya ganin haka ta zaro ido tace kai malam Kali gabanka ba hanyar bacce ina zaka kaini Dan kallonta yayi fuskar shi ba annuri yace da ita maganinki zanyi maganin rashin kunyar da kike man ba kince ba Abin kallo jikina ba bakiga Abin kallo ba to shine zan nuna maki domin Abin kallon nawa boye shi nake Dan da man ban son kowa ya Gan shi sai ke ..

Idanunta suka cika da kwalla tace" dashi Dan Allah kayi haquri wallah da wasa nake Akwai Abin kallo jikin ka so sai ma wallaki kai kyakyawa ne wallah ka hadu dolle A kalle ka gaka zuqeqen saurayi San kowa ..
Kashe motar shi yayi sanan yace da ita Ashe ke ma tsoraciya CE tace muguwar matsoraya ko Ai tsoro halak ne kikace ni kyakyawa ne ta daga mashi kai tace so sai ma kake da kyawo .

Kai ya jinjina to miyafi yai'maki Kyau A gare ni mike birke A jikina ta6e Baki tayi tai'mashi wani kallo yace da ita to ina Baki shirya zuwa gida ba ..duk Abinda ya birgeki A jikina kita6ashi ki sumbace shi wallahi ko kuma Mu kwana nan kuka ta fashe da shi wallahi ni ba yar iska bace karko yamani iskanci kuka take sosai ni Dan iska ne Dan haka sai kin koyi iskanci aikince Nina koya maki iskanci to yau salon na da banne inkin shirya zuwa gida kiyi Abinda na saki..

Ya lumshe idanun shi ya yi gani haka ta ware idanun ta na qara kallon shin yanda lipes din shi suke jajir da su gwanin kyau ta duqo kanta wajan bakin shi tana kuka tana fadin zaka koya Mani iskacin shi dariya ma taso kubce mashi jin hucin nufashinta gab dashi yasashi bude idon shi ya zuba masu ita kuma ta damage nata idanu ta rufe su kamar taga Abin tsoro jin nan tace da ita bude danki kiyi Abinda zakiyi nafi son naga kwayar idonki Abude cikin tawa

Ba yanda ta iya dolle ta bude tana kallon shi yana kallon ta ta kai bakinta ta hada da na shi tana tsutsa sun jima haka yaji bindin shi na harbawa da qarfi da qarfi ya janye bakin shi yana mai"da numfashi ita ma nufashin take saki ya dago suka hada ido ta rungume shi tanata ba shi zafafafan kisakisai ta ko ina sannan ta koma ta zauna ta fashe da kuka shikuma ya zuba mata ido yace wwo Ashe kedin zazzaface wannan irin hurt kiss haka Ashe kin mafini iya iskanci dukan shi take da hannu tana kuka tana fading Allah ya is a

Matar shi yaja yana dariya mugunta jinshi yake cikin gajimare ..

Kuma ba gidan ya nufa da ita bata gidan malam Abdulrahaman suka nufa da man shi ya kirashi yake sanar dashi mahaukaciyar da ya kawo ta warke tare suka shiga suka gai SA da maman..sannan malam yai masu iso zuwa dakin da take da sallama suka shiga tayi wanka ta SA sababbin kaya kamar ba itace maihaukanba ..koda sukayi ido hudu da Dr ta sai taji gaban ta yayi mugun faduwa malam yace to Alhmdll godiya ta tabbata ga Allah yanzu sai wannan shine yaron da ya kawoki wajena domin naiman lafiyarki sai ta gashi Allah da ikon shi ya Baki lafiya sai kiyi godiya ga Allah ki kuma gode ma shi wannan yaro

Kuma kifadamana Asalinki
. to Allah na gode maka Allah Abin godiya kai'kuma Allah yasaka maka da mafificin Alkairin sa ni dai Kafin nace komai sunanan hajiya laurat

Ta fashe da kuka malam ishara CE Allah ya nuna man Asiri nayi ma kishiyata ya dawo kai'na ban sannan kowanne gari bane Aman inaso Kafin nace wani Abu nafara ne man yafiyar wadanda na zalunta mijin ba boyayye bane kowa ya San shi sunan shi

*Alhaji Muhammad mai Naira*

Dr ya ta shi tsaye yace what babana shine mijinki kai ba gaskiya bane babana baida wata mata bayan mahaifiyata da yanda da ita da naji labari

Malam yace ka kwantar da hankalika wannan lamari haka yake Dan nasan da wannan labari da daewa kai ma kasani sai dai ko manta.





*wallahi da na daina Abra kamar dai yanda nace Rashin comments yasa na da katar da shi Dan naga wahalar banzace name Aman saboda wasu dalile yasa zan cigaba saboda wasu sun kirani sun bani haqurin na cigaba to saboda su dai na dawo insha Allahu zan cigaba*


Ammyn khaira



*♠️ABRAH♠️*


*Na*


Ammyn khairay
*golden girl*


*Dedicated to Teemarh cute*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*page40&41*


_______📖kowa da kowa yazo yan biki gidajen biyu duk ciccike da jama'a Ansa Abrah lallai ba abinda take sai faman kuka da bakin cike Dan magana ta gaskiya bats San Dr ko kadan ta fison Muhammad inda shi kuma Muhammad din yace ta kwantar da hankalinta Indai yana Raye to ba Wanda zata aura sai shi haka kulum yake kwantar mata da hankali komai ba abinda take ko kawayan'ta ba Wanda ta gayyata sirina CE mai'yin komai mom tayi fadan har ta gaji ta qyaleta..

Ankawo lefe Nagani na fada dozun biyu na Akwatina

Kayan dake ciki sai Wanda ya gani lefe yayi lefe .duk Wanda ya hallarci biki to Ankon bikin shi ga hannu komai anta nadar mashi ..

Hajiya kaka kakar Abrah ta ga Ango kuma ta yaba sosai da wannan zuqeqen Ango na Abrah sai barkwanci suke ita da shi bayan ta fiyar shi tace da Abra ke tafi can sakar banza wancan zuqeqen mutumen ne kike cewa Baki so

Lallai sakarece ke Dan wallhi kinazu ki kwantar da hankalinki kisamu Ku dai dai ta kafin biki Dan ya Dan tausaya maki in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login