Showing 21001 words to 24000 words out of 61981 words
yanzu ko tasan tabar kanada ita da kanada sai in tazo ziyara aman da zama dai ta barta kenan saboda mahaifan nata ma tashi za suyi zuwa wata qasa
take idanun ta suka kawo ruwa muhammad na nura da ita shi dai sai tausai take ba shi rabuwa da mahaifa da kuma qasar ka wadda kasa ba da ita ba dadi sai doli
sai ya kama hannu ta ya damqe cikin na shi yana murzawa sai tai shuru musamman ma da ta kalle shi ta ganshi shima yana cikin da muwa
Agurguje Back to *NIJERIA* *katsina state ta duko dakin kara kunya garemu ba dai tsoro ba katsinawa ba ta kenmu kenan🤣*
airport cike da masoya kuma Abokane shi Aminna shi su ya kira ya shaida masu zuwan shi dan suzo su dauke shi
dan yasan koya kira hajiya laurat yau bata zowa dau kar su dan haka bai ne maita ba yane mi mutan arziqi sai ga shi tukan jirgin su ya sauka sunma filin tamqam da jamaa
sunzo daukar su sai sannu suke mashi masu mata did sun zo da matan su sai nanan suke da gimbya itako sai kalle kalle take yau gata nijeria
wadda ko Amafalki ba tai tunani zowar taba sai ga ta yau ita ce acikin ta kuma ta zone da zama mutu karaba fatan ta da aduar ta shi ne
Allah ya sa tazo Asa,a dan shiya sama da zata fito daga jirgi da qafata ta dama ta fara saukowa da adua dauke a bikin ta tama da murna take ma matan Abokan yawwa
suko sai yaba kyan ta suke kowa sai nanan da ita yake sun shiga mota day shi da ita tawani baban Abokin shi ya zasu zuwa kata faren gidan shi dake
*goruba Raod* gidan ya sha gyra na ban mamaki inda kowa fat din shi da ban shima da na shi yayin da ko wacce ta cikin dakin ta a kwai qafar da zata sadaka da na shi dakin
sunyi fakin da motacinsu qofar gidan kamar kulum cike da jamaa sunyi dafifi sai sannu suke masu tun anan gimbiya ta san cewa mujin ta ba qaramin mutum ba ne mutumain mutanen
Matan Abokan shi sun jata zuwa cikin gida kai tsaye fat dinta suka nufa da ita
itako did inda zata sa qafar ta bakin ta dauke yake da adua masha Allah fat dinta ya hadu iya haduwa komai na jin dadi anzu ba mata shi
ba abinda ba bu a cikin shi wannan kuma did akin mahaifin tane dan shi ya kira Abokin shi ya turo da kudi yace a je dubai a hado mata komai
na marore rayuwa to shine komai yaji fadin su 6ata lokaci ne
hajiya laurat tun da taji haya jiya tayi yawa tasan ba shakka sun iso tace ma kawayen nata ga shegiyar nan ta iso kuma wallahi Abakon muhammada sai nayi magani su da su da matan su
shegu yan iska zan gyra maku zama Amina da hafsat sukace da kyau kawata haka muke so kibari sannu ahankali zaki gyara masu zama
aman yanzu karki ce komai ki dau shawar da muka baki tace hakan za aiye da yake magariba ta ga bato
kowa na harama salla suma can waje sun ga bata da ta su salla sai gaba dayan su su kayo cikin gidan dakin Amarya
Bayan gaishe gaishe suka gabatar mata da kansu Amtasyin su na Abokan muhammad kuma Abokan kasuwanci shi suka kuma gabata da mata yansu gare
su kai adua tare da bata kyaututuka musu yawan gaskey cikin mata khadeeja itace jini su yafi haduwa da gimbiya
matar usuman ita ma dai Amarya ce tawan su biyar da aure kuma bata wuce yarin gimbiya ba gata bata cika hayaniya ba kamar gimbiya
shi yasa tasu tafi zuwa daya sauran kuma gaskiya sun girme mata naisa ba kusa ba
kowa yaka ma gaban shi inda aka ba atine daki daya infa zata zauna shima harda tolet a ciki
laurat Abin duniya tun yanzu ya fara sha mata kai kawayan nata suma sun tafi sai ita kade sai zagaen falo taje ga muhammad har yanzu bai zo inda take ba lallai da sake ama mai dame daya sata
tana cikin haka sai ga shi ya shigo da sallama ko ta ansa salama ina kanta ya dau zafi
jewa janta yace uwar gida sarautar mata tare da rungume ta yace na dawo ko kije kiman sannu da zuwa aman shuru
baki da mu dani ba to ni dayake nada mu dake kuma ina son jin dumen mata ta kusa dani ai gashi na biyo ta
ke baki san nayi missing dinki ba kina jina kiyin shuru to kiyi hawuri laifi nai ko tare da juyo da fuskarta ga ban shi ya hada bakin shi da na ta yai ta tsutsa san ran shi
sai da yaga ta na shirin faduwa qasa ya qara ruwota da kyau ya zaunar da ita kan kushin yace mata ranke dade in anyi sallar isha,i kisameni falo zanyi magana daku
sannan ya juya ya fita ta bishi ida idanu ya ta doma ta da abinda ke balla mata na cikin zane😉
Bayan sallar isha,i ya gama abinda yake ya fito falo ya kira waya Abokin shi cewa ba zai samu da mar fita ba
yaje hotal ya hado mashi did abinda ya kamata laurat yau kishi ya hana ta hada masu komai
ya zauna yana ta zama jiran su ba wanda ya zo gimbiya ana can ana ta shiri zuwa part din miji in da ita kuma laurat ba abinda take tunani zuwa su hadu da Amarya ta ta take shin wacce iri ce ta fita koko dan koda kawayan ta zasu ganin Amarya hana su tayi
sai yanzu take jin haushin hana su da tayi da yanzu sun bata labari to mema zata fita ai macce take itama macce take
to me zata nuna mata sai dai kudi da mulki ta nisa did haka ta dai nuna man wani abun da tafini take taji ranta ya qara baci
dawanna tunani ta isa falo na shi bako sallama sai ware idanu take taga ina zata ga Amarya da tai shishigin auran mata miji
aman bata gan taba ta samu kujera kusa da ta shi ta zauna ta dora qafa daya kan daya tana ta karkada qafafu sai cika take tana ba tsewa hohoho uwar gida 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
muhammad ya kalle shi dariya ma taso ta bashi yanda take cika tana bata fuska shi did yau baiji maganar taba
ba tafi mintina goma ba sai suka ji sautin ta fiya za a shigo hade da wata yar qara qamshi ko yai masu salama tun kan ta qara so
zuwa can su kaji shuru ba ai sallama ba ba kuma ashigo ba ga qamshi ya cika masu hanci kowa hankalin shi na ga ta inda za ashigo aman shuru
sai zuwa can sai suka ji sallama kamar daga sama cikin zazzaqar murya mai kama da busa sarewa
hajiya 🤣 laurat sai da gabanta yafadi sai dakan Ukku ukku yake ga badaya ta shugo qafata sai qara sauti sarqar qafa da tasa take
shiga ce ta ya,yan sarauta tayi ita ma zuwa tayi ta samu daya da ga cikin kushin ta kusa da shi ta zauna ta harde afafunta daya kan daya hannuta guda kuma saman kujera wato daga bayan kujera tasa hannu nata
zamane tayi na ainahin sarakai wanda ta ta so gidan su taga mahaifiyar ta nayi to yau irin zaman ne tayi
dukan su ba wanda yasamu da mar magana barema hajiya laurat da tun da tagan ta serves dinta ya dauke bari ma da taga ainahin yanda ake zaman sarauta na aza kafa daya kan daya bata san sadda ta dauke tata qafar ta aza qasa ba sai ta ga ita ba taiya
lalai wani abin sai dan gado wanda yai haye koyayi bai masa kyau lalai tana da aiki gaban ta wannan irin kyau sai kace aljana badan da muhammad na kusa ba in ita kade ce cewa za tai gamo tayi ko yanzu haka zaman datake yan cikin ta kadawa suke
muhammad yai gyran murya yace asalamu alaikum gimbiy ta ansa mashi sallama sanna ya fara da yi masu nasiha ta su zauna lafiya da junan su
kowa ya mutunta dan uwan shi yace ke laurat kiriqe girmanki a matsayinki na ta babba kija girmanki kema ki mutum tata dan ita ce babba gareki kowa ya tsaya a matsayin shi
inso ku had kanku ku zauna lafiya kowaccen ku ina sonta shiya sa na aure ta dan haka a zauna lafaiya abisa al,ada kwana biyu biyu ne ake dan haka da ga yau za a fara kwana biyu biyu tsakaninku inda mai magana injinta
gimbiya tai wani shumin murmushi tare da qara kashe mirya tace my niban da wata magana dokokin da aka aza zaka samen mai kiyayesu fata na dai shi ne Allah ya hada hankulamu ya kuma
bamu zama lafiya yace mata to na gode ke hajiya laurat kice komai ba gimbiya zeenat tayi na ta bayani saura ke
ai bani da ta cewa kariga da kagama bayani kuma kwana biyu aida man haka akeyi saboda haka waneje na za a fara sai ta ta shi ta qara gaba cind yau ba kwanan ta bane
a na cikin haka Abokin shi ya kira shi yace ga saqon shi nan wajan mai gadi zai kawo mashi shi ya wuce yace to ya gode sai ga mai gadi da sallama ya kawo saqon laida hudu ci cike da kayan hotal
yaba gimbiya laida biyu ya ajema su laida biyu gimbiy ta ansa tare da yima shi godiy tace sai da safe my sai hajiya lairat ban gane ka bata laida biyu ita kade mu ka barmana laida biyu rashin adalci harka fara daga yau
muhammad bawan Allah yace a, a ranke dade miya kawo nara Shin adalci suma can su biyu ne shi yasa su biyu ta fada da qarfi yace mata Eh hummm Shine abinda tace
ita dai gimbiya ko sauraran su ba taiba tai gaba da tunanin laurat a zuciyar ta yau ne rana ta farko da tafara ganinta aman tafara karanta halayan ta
to masu karatu koya zaman nasu zai kasan ce ku biyo ni kuji karku manta muna ci
kin jin wanene shureem
.........✍🏻✍🏻✍🏻
https://www.instagram.com/proficient_writers/
Page 17
*Bisimillahirahamanirahim*
Gambiya da tunani" laurat tayi dakin ta yau ce rana ta farkon haduwar su aman ta karanci abubuwa da dama game da ita
Acan kuma muhammad yace" ma hajiya laurat ba a haka keke babba ya kamata kika ma girmanki
Laurat" tace da man zaka ce haka kai ga mai Amarya to baku isa ba wallahi
*AGURGUJE*
Yau ne gimbiya ta kama aikin mijin ta babu abinda ba ta shirya mashi na tarban shi ba shi kan shi yaji dadin hakan sai Albarka yake sa mata
Yau satin ta biyu A nijeriya kuma suna zaman su lafiya da mijin ta sai dai ta bangaran laurat sai ahankali
Domin ba zama lafiya dan ma baya biye mata tana bata girman ta yanda ya kama ta insun hadu takan gaishe ta yayin da ita bata ansama ya sai dai harara
Kuma wannan bai hana gobe ta sake gaishe ta inko sun hadu hanya daya gimbiya" in ita zata fita sai ta tsaya sai ta shigo did da haka sai ta san yanda tai ta bangaje gimbiya aman gimbiya bata tanka mata
Kuma abin na mata ciwo tana dau dau kar shawara atine ne domin tace komai za tai mata ta qalai ta a kwai lokaci
shima mijin ta ya nace mata did abin da laurat za tai mata kar ta tanka mata
Laurat" kau abin na mata ciwo ta fiso in tai mata ta tanka shurun ta na bata haushi
Atine na dauke mata kewar mahaifanta so sai tana jin dadin zama da ita
*MESIRA*
Siyasa ta gaba to sai hada hadar zabe ake ina anyi zabe lafi kuma yaune ake sa ran jin saka makon zaben
Kowa yana tsu yana jiran yaji wanda ya lashe zaban sha 12: na dare
Aka fadin saka makon zabe inda Ambasada ya lashe zaben qasar murna awajan masoyan shi ba a magana
Gimbiya ta samu labarin mahaifinta yace zabe yanzu shi ne zai zama sugaban qasar mesira tayi murna sosai da fatan Allah ya taya shi ruqo ta kira wayar shi ba ta sa mai shi ba
Ta sarauniya ka wai ta samu nan ta qara taya kansu murna da wannan nasara da suka samu
Muhammad ma yayi murna sosai inda ya fada ma laurat "tace ina ruwan ta ko mulkin duniya yasa mu ba damuwar ta bace
Agurguje yau ne aka rantsar da Ambasada kuma a yau ne mai martaba sarki muhammad shureem yayi murabu
Kuma yau ne za a nada sarauniya kharima a matsayin sarauniya mesira
qasar mesira ta karkade da kide kide da waqe waqe na murna nada sarauniya kharima da kuma Ambasada Ma,aruf a matsayin sugaban qasa
Gimbiya taso zuwa aman bata samu dama daga muhammad" ba yace ta bari za suje daga baya tace"to
Watan su biyu da aure kuma yau ne ta tashi bata jin dadin jikin nata sai amai da zazzabe mai zafi ke da munta ga shi muhammad bawa janta yake ba
Gashi kuma lairat tasa dokar in miji baya wajanka kar kaje turakar shi ballai taje ta san da shi
Tun safe bata lafoya ga shi har da dare yayi atine kawai ke tai maka mata da wani abu ta kira wayar shi kuma a kashe haka dai suka kwana ba suyi baccen kirki ba saboda zafin zazzaben
Sai da safe zuwa qarfe 11 daya yaji shuru ba ta shigo gaishe shi ba dama hankalin shi na wajanta daurewa dai yayi yasa meta kwance sai rawar sanyi take
Hankalin shin ya ta shi sosai ya kira likita dake dubasu in basu lafiya yace yana so ganinta da gaggawa
Mintin kadan sai gata nan ta dubata ta jona mata drp tare da dibar jini ta tace" cema muhammad bari taje ta dawo yace" to
Sai sannu yake mata did ya rude sosai zuwa can sai ga likita ta dawo tace" mashi tana dauke da juna biyu
Na sati shidda murna wajan muhammad ba a magana take ya kai goshin shi qasa yai sujada gada Allah da kuma godiya gareshi
Yai ma likita kyau mai yawa ita ta taya shi murna sosai sai murna take da kyau tar da yai mata ranar bai fita ba kulawa ta musamman ya ringa bata
Atine kanta tayi murna fa samu cikin uwar dakin ta laurat sai zarya take cikin daki to wai meya tsai dashi dakin ta
Ko dai isko shi take wato ya take dokar da ta aza mashi humm shiko yan can yan jinya bai masan abinda take ba da kan shi ya shiga kichine ya hada mata Abinda zataci
drp ya qare shi ya zare mata shi sannan yai mata wanka tare da bata tea da kwai taci kadan sai sannu ya kema ta sai da yaga bacce ya sake dauka ta sannan yafita
Yace" ma atine ta duba mashi tan zaije ya dawo tace to Allah yakiyaye ya fita yayi bangaran laurat na yatadda ta zaune
Sai kumbura take jiran shi kwai take da muran yai wajan ta yace laurat Albishirin ki gimbiya Allah ua bata juna biyu
Kamar sauka aradu haka taji kalmar juna biyu"
tafada da qarfin ta tare da tashi tsaye yace" wallahi juna biyi shiya sama kika ga na juma wajan ta bata da lafiya
Cikin zuciya ta cewa take na shiga tara bama ukku ba lallai nayi sake dan zaki ya girma humma ciki fa ba dai gidan nan ba wallahi cind ban ajeba kema kau bazaki aje ba
Ta kali muhammad au daman saboda bata lafiya shine kaje kane me wuri ka zauna wajan ta kuma ranar aikina ciwao gare ta ba farau ko dauka cikin gare ta farau
Wannan aicin amana ne yace" haba laura miyasa kike haka ke bakisan ciwo ba kuma kuma ko ba daukar ciki gare ta farau ba aina ta na farko ne ke meke ba ai maki ba cikin farko ko
yanzu
Dan bakece da shi ba shiya sa au muhammad gori ne za kai man dan ni ban da shi dadin abun ai nata taba dauka bajuya bace ni
Yace" ba magana gori gaakiya ce yafi fuuuu ran shi bace tace" lalai doli nayi maganiku daga kai har ita
Banga ta zama ba doli nako ma wajan boka tuntuni na so haka Amina tace " na saurara da shirin da zami kafin zuwa wajan bokan shegiya ta kaini ta baroni
Data barni tuntuni naje ai da yanzu an wuce wajan yanzu ko gaya mata ma banyi kai man na shiga ukku ni laurat🤦🏻♀
Tafada kan kujera ta rushe da kuka kamar rant zai fita muhammad yayi fushi da ita so sai kuma ya share da alamarin ta sanna yace" mata kuma da kike aza doka ina binta kamar wani danki
Bawai in tsoronki bane a a inabi ne domin a zauna lafiya to cida abin ya zo da rashin mutumci to baki isa ba
Did abinda kike dama qyale kine nake badan