Showing 57001 words to 60000 words out of 76905 words

Chapter 20 - TSINTACCIYAR MAGE BY AUFANA.txt

AUFANA   

12 Dec 2024

4299

kullum tana cikin d'aki a kwance abincima sai hajiya tamatsamata sosai sannan takeci shima ba wani mai yawaba sosai, dan Allan Biryama kayi hak'uri Allah mafa yanason mai yafiya saboda shi kansa munamasa laifi kuma ya yafamana to bare mu kuma damuke ajizai masu aikata sabo, kayi hak'uri ka danne zuciyarka mace hak'uri ake da'ita saboda ita mai rauni ce kaina babba dole kadinga hak'uri",,,,....


Haka dai mai martaba yaita bama MUJAHID hak'uri yana kara jan hankalinsa da nasihohi yana kwantar masa da hankali har yaji zuciyarsa tai sanyi nantake tausayin MUFIDA yafara ratsashi musamman dayaji irin wahalarda takesha, d'agowa yai ya kalli mai marataba yace "shikenan jaddu nayafemata Allah i yafemana baki d'ai" wani irin farinciki mai martaba yaji yai mirmushi yace "ameen yh rabbi Allah i maku albarka yak'ara kareku daga sharrin shaid'an da mak'iya" ya amsa da ameen,,,....


Can yace "jaddu ina take ne?" sai mai martaba yace "tana ciki a 'dayan d'akin" nan yatashi yashiga ciki,,"....


Kwance take a k'asa kan tiles d'in d'akin saboda yanzu komai batajin dadinsa tafison ma ta kwanta a kasan tanajin d'an sanyin tiles d'in yana shiga jikinta, ahankali yabud'e k'ofar yashigo cikin sallama, can kusa da bango yahangota kwance kamar y'ar baby, dama MUFIDA bawani jikin kirkine da'ita ba bare kuma yanzu da ciwo yazo, yanzu bayan tilin bobbs da hips bakomai ajikinta dikta rame tai fari tass,,,....


Jin zazzak'ar muryarda ko a mafarki tajita zata gane mai ida yasa dasauri tad'ago sai tai tozali da kyakkyawar fuskarsa, wasu zafafan kwallah ne suka zubomata sannan ta tashi a zaune dakyar towel d'inda take d'aure dashi ma kasa rikesa tai yasub'uce yafadi k'asa, cikin muryar kuka kwallah nabin kuncenta taharde hannayenta tace "dan Allah MUJAHID ka yafeman narok'ek'a da girman ubangijink....a" tak'arasa muryanta na rawa tana kuka, dasauri yak'araso kusa da'ita yadurk'usa yajanyota izuwa k'irjinsa ya rungume cikin tsintsar tausayinta,,,....


Bubbuga bayanta yafara alamar rarrashi batareda yacemata komaiba, wani irin nannauyan ajiyan zuciya ta sauke tareda k'ank'ameshi tsam tak'ara shigewa cikin k'irjinsa tana lumshe idanuwanta,, sunjima ahaka saida ya tabbatar da tadaina kukan sannan ahankali yadagota, harshensa yasaka yalashe kwallanda suka zubomata sannan yai kissing nata a goshi yasaka hannayensa yashafa fuskarta cikin fara'a,, ahankali yacemata "kidaina kuka only na komai yawuce kinji" cikin mamaki take kallonsa dan ganin abun take kamar a mafarki, tana kallonsa cikin mamaki tace "dagaske kake habiby na" sai yai murmushi tareda lakutar tsinin hancinta yace "eh" murmushi tai tasake rungumesa tana fad'in "nagode sosai habiby na Allah i kara tsareman kai daga sharrin mak'iya da masharranta" yai murmushi yace "ameeeen only na hadda ke" itama tai murmushi,,,....


Sake d'agota yai cikin murmushi yakai hanunsa ya janye towel d'inda take d'aure dashi yashafa d'an lafaffen cikinta yace "my only na dagaske akwai ajiyana anan" murmushi tai tarufe fuskanta da tafukan hannayenta tace "eh" janyota yai ya janye hannayenta yabata hot kiss akan lips d'inta sannan yace "ya Allah ya albarkaceshi yakuma nuna mana ranarda zaizo duniya yakuma saukeki lafiya yabamu rayayye mai albarka wanda dik duniya zatai alfahari dashi bamukadai ba" tai murmushi tace ameeen,,,....


Mikewa yai tsaye tareda ita yana rik'e da'ita yace "muje kiyi wanka kishirya muwuce ko" tai murmushi tace "toh" sannan suka wuce toilet, a toilet dinma shi dakansa yamata wankan sai noke noke take tana k'irjinta da hannayenta saboda yanda yaga sun cicciko kamar mai jego sun kara girma sosai sai shining suke saiyakejin suna d'aukan hankalinsa sosai gashi dama yana missing nasu sosai,, dakyar aka gama wankan aka fito sannan tashirya cikin atamfa da hijab yaharhada mata dika kayanta sannan suka fita,,,....


Koda suka fito ba kowa parlor donhaka kawai suka wuce suka shiga mota, saida suka fita harsun kama hanyar gida sannan MUJAHID yakira mai martaba yafad'amasa shifa yad'auki matarsa dankarsufara yawon nemanta, dariya mai martaba yai yace "kajiman jairin yaro to sai kayiwa wanda bashida matar nida nakeda habibiyata hajiya gimbiya uwar gida sarauniyar mata" MUFIDA ganin MUJAHID kawai tai ya kyalkyale da dariya, saida suka gama wayar sannan yake fad'amata abunda mai martaba yake fad'a nan itama taita dariya,,,....


Suna isowa yai saurin bud'e murfin mota yafito yazagayo yazo ya bud'e murfin motarta sannan yad'auketa cakk sannan yarufe motar da key yawuce d'auke da'ita izuwa cikin gida sai dariya take tana tsokanarsa,,,...


Kai tsaye bai sauketaba sai akan bed d'insa yana sauketa shima yahau kan gado tareda janyota jikinsa, hanunsa yakai yacire hijab d'indake jikinta saiya k'ura mata sexy eye's d'insa yanamata wani irin shu'umin kallo, murmushi tai sannan tahuramasa iska ta bakinta izuwa ga fuskarsa, ahankali ya lumshe idanuwansa sannan yabudesu yajanyota yarungume yana fad'in "am sorry my only one am so sorry bankyauta makiba danai saurin fushi dake na kauracemaki batareda natsaya nai dogon nazari ba akan halinda zakishiga" murmushi tai sannan tace "wallahi ko sau d'aya bantaba jin gaushinkaba akan abunda kakeman saboda nasan dik masoyi na kwarai na gaskiya kuma dik miji wanda yai auren soyayya dolene yai kishin matarsa kuma dolene yaji matsanancin zafi idan matarsa ta aikata haka, to nidai bansan mezance akan wannan gagarumin laifi ba saidai nabaka hak'uri cikin tattausasan kalamai sannan nai addua ga Allah Ubangiji yatoni asirin dik wanda yakeson ya lalatamana zaman aurenmu yarabamu yasanya fitina a tsakaninmu, kuma naji dad'i sosai dabakai saurin yanke hukunci acikin fushiba saboda nasan MUJAHID kana d'aya daga cikin wanda zasu iya bada shaida akaina wallahi wallahi tinda nake bantaba aikata zinaba kuma kaima shaidatan...." bata k'arasaba yai saurin rufe bakinta tareda fad'in "shiiittt....!!! Is ok" shuru tai kuwa batasake cewa komaiba tak'urawa fuskarsa ido,,,,....


Wani irin k'ayatacaccen murmushi yai yakai bakinsa yabata hot kiss a kunce sannan yahard'e bakinsu gu 'daya yafara kissing, cikin wani irin salo yake kissing d'in bakinta yana tsotsar yawunta, itama lips d'insa d'aya takama na sama tafara tsotsa hakan yasa shima yakama nata na k'asa sukacigaba da kissing d'in junansu, cusa hanunsa yai acikin rigarta kasancewar ba brez ajikinta rigarce kawai, damkarsu yai yafara shafasu ahankali, 'dagowa tai ta k'ank'ameshi sosai sannan tad'ora bakinta kan nipples d'insa tafara tsotsa tareda kai hanunta d'aya kan sandar girmansa tafara wasa da'ita cikin wani irin salo da ita kanta batasan tanadashiba, wani irin masifaffen dad'i yaji yanda take masa wasa da sandar girmansa nantake yak'ara jin shaukinta yana Kara shigarsa, d'agata yai yarabata da kayandake jikinta, lokacinda yai 2eyes da dukiyar fukaninta ai kusan haukacewa yai ganinsu sunyi tsaye kyam sun kara girma fiyeda da hakan yasashi kara shiga wani yanayi nantake yakai bakinsa ahankali yafara tsotsar kan nipples d'in cikin wani irin salo da kwarewa, lokacinda yakai bakinsa kan nipples d'inta wani irin nishi tai "Ahhhsshh....!!!" tareda gantsarawa tak'ara turomasa bobbs d'in aaramma MUJAHID kuwa abun nema yasamu gashi dama yai missing d'inta sosai nantake yacigaba da tsotsarsu cikin nishad'i irin wanda ma'aurata ke tsintar kansu alokacin biyawa junansu bukata,,,....


MUFIDA ma tai missing d'in shona d'inta sosai nan tak'ara k'ank'ameshi tana cusa hanunta cikin sumarsa tana yawo dashi, sakko da bakinsa yai dai dai cibiyanta yafara kissing nata takoina musamman cibiyarta da cinyoyinta, can yad'ago yakai bakinsa dai dai kunnenta yamata rad'a saitai murmushi tareda sadda kanta k'asa,,"....

Ahankali yakai hanunsa kasanta yafara shafar kan hq d'inta, d'an nishi tai tareda k'ank'ameshi takuma kai hanunta tarik'e hanun nasa, janye hanunta yai yasakko k'asa yarabata da pant d'indake jikinta ahankali yakai yatsansa yafara fingering nata cikin kwarewa, nishi tafara dasauri dasauri saboda yanayin yanda yake mata salon yana matuk'ar birkitata yana rikitata yanakuma rudata saidai tanafa matuk'ar son abun dan tanajin dadinsa sosai, cigaba yai da fingering nata tareda kai harshensa yalasa wajen, y'ar Kara tai mara sauti tareda 'dagowa sannan takoma ta kwanta, saida yaga tafara shed'ewa ko yatsanta bata iya d'agawa sannan yad'ago yacire kayansa yafara kusantarta,,"...


Abunda yabashi mamaki lokacinda yake nema yashigeta shine, dikda MUFIDA tasaba yanzu gashi kuma harta d'auki ciki amma hakan baisashi daburcewa ba idan zai shigeta itama kuma tanadan jin zafi amma ba sosaiba, ahankali yacigaba da saduwa da'ita harsuka sami nutsuwa suduka, goshin MUFIDA yai haske kan nipples d'inta yai zajir kasancewar ita wannan alamarce ke nuna takawo tasami nutsuwa shima kuwa dama yakawo itace dai da saura ganin itama yanzu takawo danhaka yasauka daga kanta itakuma tamirgina gefe 'daya tajuyamasa baya,,,....


Saida suka huta sannan yad'auketa suka wuce toilet, acikin bath yashiga da'ita yakwantar da'ita kan k'irjinsa yana shafa bayanta da sumarta itakuma ta lafe ajikinsa kamar mai bacci, sunjima ahaka sannan suka fara darzan juna suna nunawa junansu tsintsar so dakuma k'auna daga baya sannan suka fito saita wuce bedroom d'inta tasake sauya kaya,,,....


***** *****

Rayuwa tacigaba da tafiya cikin tsintsar k'aunar junansu yayinda MUJAHID yake bama MUFIDA cikakkiyar kulawa, saidai har yanzu bai daina bincike akan wannan matsalar ba yasaka amasa bincike mai tsauri akan wannan gardin k'aton daya gani kan gadon matarsa ta hanyar aiki da ID card d'in gardin daya yar acikin parlor,,,....

Tini mai martaba yasaka aka kawowa MUFIDA hadimai mata guda shida kowacce da aikinda takeyi yanzu ita aikinta kawai taci ta kwanta saidan motsa jikinda take dik safiya ita da abun k'aunarta MUJAHID, sai kuma hadimai maza waenda ke kula da gyaran wajen gida zirga zirga ta yau da kullum, driver's guda biyu 'daya nata 'daya kuma na MUJAHID kasamcewar yafara aiki yanzu a katafaren company na mahaifinsa sarki wanda ake safarar kwayakwai na kaji wanda mutan China ke kula dashi shikuma shine shugaba gabad'aya,,,"....


Yau takasance weekend agun MUJAHID kasancewar yanzu yaware rana ta musamman domin bama abar k'aunarsa cikakken lokacinsa dakuma kulawarsa gareta, zaune take acikin wani killataccen gu wanda MUJAHID yasaka aka ginamasu domin more rayuwarsu wato lambu, sanye take acikin sport were's riga da wando iya cinya sai y'ar hula wacca bata rufemata sumarta gaba d'aya ba shikuwa yanacan yana motsa jiki kasamcewar dasafe ne yanzu, 'dagowa yai ya kalleta yana shesheka yace "only na kifa taso kizo kik'arasa naki dan ko rabima bakiyiba" kallonsa tai da dara daran idanuwanta masu haske tamkar farinwata, cikin shagwaba tashagwabe fuska tace "gaskiya ni...ni Allah ni habiby nagaji sosai yunwa da kishi nakeji" firfito da idanuwansa waje yai yace "yunwa kuma my only na bamufi 30mnts bafa dayin breakfast har zakiji yunwa yanzu" turo da baki tai waje tace "to ai balaifina bane bare ace nacika ci dayawa" dariya yai sannan yace "ai bance laifinki bane my only na dama nasan dik laifin my boy ne" yafada yana kwaikwayan yanda take magana cikin shagwabar, itama dariya tai sannan tamik'e tsaye da d'an jinjirin cikinta wanda yakai wata hud'u yanzu,,,....


Atare suka jera suna makale da juna suka wuce izuwa cikin gida, suna isa yasaka humaida mai mata girki takawo mata ruwa tasha shikuma yawuce bedroom d'insa domin yai wanka yasauya kaya,,,....


Tana a zaune humaida takawomata ruwan tasha bayan tasha sannan ta tashi tawuce izuwa cikin d'akinta, shigarta da kusan 5mnts saikawai tafarajin wani matsanancin ciwo a maranta, abu kamar wasa amma sai karuwa yake ciwo bilhakki maranta yakeyi,,,....


Da tad'auka bawata matsala bane amma dataga jini yafara zubowa ta gabanta hakan yasa hankalinta yak'ara tashi gakuma ciwonda takeji yak'ara tsananta, cikin tashin hankali tafara kiran MUJAHID amra Anisa kuna inane, Anisace tajiyota danhaka tazo dasauri tareda durk'usawa tana fad'in "ranki yadade lafiya meke faruwa ne" cikin harshen larabci, ganin halinda MUFIDA take ciki yasa itama Anisa hankalinta yatashi takama MUFIDA takwantar da'ita sannan tafita,,,.....


D'akin MUJAHID taje tafara masa noking, yana budewa tafad'amasa halinda sarauniyarta take ciki, wandone yake sakawa baiko k'arasaba yafito yawuce izuwa d'akin MUFIDA acan yak'arasa sakashi, shima ganin halinda take ciki ga jini yamata zuwa sosai yasa hankalinsa yamatuk'ar tashi, baijira komaiba kai tsaye yad'auketa izuwa hospital domin kare lafiyanta............





#/Vote
#/Share
#/Comment

```AUFANA for life ```
*I.W.A*🖋
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_🌷
_a true love story_


_*BY~AUFANA*_ _wattpad@Aufana8183_


® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚


_*Page 67/68*_

_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_

Cikin sauri yake driving ganin halinda take ciki, wani irin nishi take hanunta dafe da maranta tana fad'in "innalillahi wainna ilaihi raji'un, hazbiyallahu wani'imal wakiil, wayyo Allah na MUJAHID mutuwa zanyi marana zata tsinke MUJAHID cikina wallahi mutuwa zanyi ka taimakeni MUJAHID" tana fad'in haka kwallah nazubarmata tana yarfarda hanunta 'daya d'aya kuma yana kan maranta ta dafe, MUJAHID kuwa dikya rude yarikice dasauri yake driving d'in,,,....


Dakyar cikin gaugawa suka iso hospital d'in Ustaz Shuraim, yana isowa baijira komaiba yazo yabud'e murfin motar yad'auketa yakama hanyar shiga cikin hospital d'in, tinda yad'akko ta nurse's suka biyo bayansa wata kuma taje tasanarda doctor's kasamcewar YARIMA Biryama mutum ne na mutane dikda darajarsa ta d'an gidan mulki kuma inda ake ji da mulkin da sarauta had'e kuma da shahararriyar dukiya wacca tafi k'arfin tinanin mai karatu amma sam bashida girmankai, yakan sauya kama yai shigar talakawa yaje kasuwa da asibitoci domin ganin yanda mutane ke gudanarda rayuwarsu daga baya kuma yazo yabasu tallafi yabasu kyaututuka domin suma suji dad'in rayuwa, wannan asibitin ma mallakin sarki ce wacca yagina yabada sadaka domin Allah ataimakawa talakawansa to kasancewar ustaz shuraim babbar likita kuma shine shugaba a asibitin yasa ake kiran asibitin da sunansa,,,"....


Yana isa da'ita cikin gaugawa Nurse's suka karb'eta suka shiga da'ita emergency, suna shiga da'ita saiga doctor's d'in sun iso danhaka suka shiga domin bata taimakon gaugawa, wani doctur Akram ne yatsaya MUJAHID yamasa bayanin iya abunda yasani sannan shima yashiga ciki suka fara aikinsu,,,,......


Har kusan 12pm ba'ace ba'afito da MUFIDA ba, likitoci uku suka hau kanta domin bata taimako tayanda bazatasha wuya sosai ba wajen zubewar cikin,,,....


MUJAHID kuwa yakasa zama yakasa tsayi sai zarya yake a k'ofar shiga emergency d'in gaba 'daya hankalinsa atashe yake saiya zauna kuma yamik'e tsaye addu'oi barkatai kowacce karantowa yake batareda yak'arasa dayar ba, sai can kusan 12:30pm saiga doctor's d'in sunfito sauran suka wuce sai doctur Akram ne yatsaya yamasa magana cikin harshen larabci yace suje office d'insa yamasa bayani nan suka dunguma suka wuce,,,....


Bayan sun isa sun zauna ne doctur Akram yake masa bayani acikin harshen larabci kamar haka "Yarima hak'ik'a dik abunda Allah yabamu nasane kuma dik abunda yakarba shima nasane saboda haka godiya kawai zamu masa dakuma addua da fatan Allah yasake bamu wani, inaso dan Allah karka damu karka daga hankalinka, tabbas juna biyun dake cikin sarauniya yab'are yafita saidai muyi addu'ar Allah yasake bada wani mai albarka" idan ran MUJAHID yai dubu toya baci, yanzu shikenan sunrasa d'an babynsu dasuketayiwa shirye shiryen zuwansa, 'dagowa yai yakalli doctur yace "shikenan Allah i bada wani rayayye mai albarka" doctur yace ameen sannan yacigaba da magana "saidai yarima bafa miscarriage bane Abortion ne, cikin yazube ne tasanadin wani magani mai k'arfi da'akayi amfani dashi ta hanyar sha acikin ruwa ko juices wanda yake b'ararda ciki cikin gaugawa koda kuwa cikin yakai wata biyar ne to maganin zai iya narkarda abinda ke cikin ya nunnugesa sannan yab'arardashi, kasancewar ita jininta bayada k'arfi sosai kuma maganin yamata k'arfi shiyasa ta zubarda jini sosai jinin ne yafara zuwa kamin cikin yafara b'arewa",,,,....


Mamakin duniya yacika MUJAHID tsabar mamaki dayake yasa yasake baki da hanci da ido yana kallon doctur har yagama bayaninda yake masa, bayan yagama sannan sukai musaba yafita yabar office din zuciyarsa cike da mamaki dakuma tinani barkatai akan Abortion d'inda doctur yace MUFIDA tai dakuma kalar maganinda yace akai amfani dashi wajen b'ararda cikin,,,....

Koda yaje d'akinda aka mayarda ita har yanzu bata farkaba bacci take amma daganinta kasan taci wuya idanuwanta sun kumkumburo saboda kukanda tai jikinta sanye da rigar hospital d'in an rufemata jiki da blanket,zama yai kusa da'ita yakura mata ido yana kallonta, tinani yake acikin zuciyarsa anya kuwa MUFIDA zata iya aikata wannan abun kai ina dolene yai kwakkwaran bincike akan wannan abun, toma taina zaifara ne?,, haka yaita zancen zuci shik'adai,,"....


Sai kusan 3pm sannan MUFIDA ta farka tana karanto kalimatusshahada tareda karanto addu'ar farkawa daga bacci, waigowa tai gefenta saita hango MUJAHID zaune a gefenta, murmushi yasakarmata sannan ya taso yazo kusa da'ita, shafa sumarta yai sannan yaduk'o ya sumbaceta a goshi yace "sannu my only na harkin farka" shuru tamasa batace komaiba tanabin d'akin da kallo, can sai komai yadawomata abunda yafaro acikin kwakwalwanta, dafe kanta tai sannan takai hanunta tashafa cikinta, dasauri tabud'e fuskarta tazaro daran daran idanuwanta tad'ago takalli MUJAHID tace "MUJAHID ina cikina kardai kacemun baby na yafita" duk'owa yai yakamo hannayenta yasumbacesu sannan yashafa sumarta yak'uramata ido sannan yace "come down my only one karki daga hankalinki inaso ki kwantarda hankalinki kinji dik abunda kikaga yasami bawa to tabbas mukaddari ne daga ubangiji, MUFIDA Allah yafimu son wannan cikin shiyasa ya karbi abunsa" tanajin yafadi haka saita fashe da kuka mai tsuma zuciyar mai karatu mai cike da tsintsar ban tausayi, rungumeta yai yafara rarrashinta yana bubbuga bayanta cikin tausayi yana fad'in "is ok is ok MUFIDA kidaina kuka mana insha Allah, Allah zaisake bamu wani kinjiko" batai shuruba haka tacigaba da kukanta yana rarrashinta,,,"...


Kasancewar tazubarda jini sosai yasa saida sukamata karin ledar jini uku d'aya na MUJAHID ne sauran kuma siya yai, kwanansu uku anan hospital d'in nurse's da doctor's suna bata cikakkeyar kulawa dakuma MUJAHID, daga baya ganin tasami lafiya ta warke sai suka sallameta,,,....


Aranarda suka koma gida MUJAHID yakira hadimanda aka kawowa MUFIDA mata yafara tambayansu waye acikinsu yazubawa matarsa magani acikin ruwa cikinta yab'are, nanfa kowacce tafara rantse rantse tana kare kanta, ganin sunki fad'a yasa yatsoratasu akan zai koresu gaba 'daya kuma idan suka kuskura sukaki fad'a haryai bincike yagano wacca tai aikin to suduka sai laifin yashafesu kuma zaimasu hukunci mai tsauru, amma dikda hakan dayai baisa wata daga cikinsu tafadi komaiba saidai yana zargin humaida wacca takowa MUFIDA ruwa tasha shekaranjiya a parlor wacca kuma itace keyiwa MUFIDA girki, yahango razana da tsoro tsintsansa a fuskanta danhaka nantake yashirya yanda zaiyi, sallamarsu yai yace sutafi saisuka wuce daga nan yafara bincike akan abun yahad'a da wancan na baya na wannan gardin,,,....


***** *****

Rayuwa tacigaba da tafiyar masu cikin farinciki da k'aunar junansu, a kullum karajin suke k'aunar junansu nakara shigarsu soyayya kuwa tazamarsu al'ada wacca take dole suyita,,,....


Kwanaki natafiya watanni na shudewa yau

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login