Showing 45001 words to 48000 words out of 76905 words
material zane da riga dinkin yoruba anmata nad'i da d'an kwalinta, sai kusan 7pm sannan aka gama gudanarda kamun kowa ya watse,,,....
Washe gari su MUJAHID suka iso shi da abokanansa da Rayyan kasancewar anan ne za'ad'ura auren kuma washe gari ne, hakan yasa dole suzo a yau d'in,suna isowa suka had'e dasu Amira nanfa sukaita barkwanci abokanan ango da kawayen amarya abun gwanin birgewa, 10pm motocin su ango sukazo d'aukan amarya da kawayenta izuwa diner, a katafaren holl d'innan ROYAL za'agudanarda diner d'in, wata tsadaddiyar wedding gown ce amarya tasaka blue and white color shikuma angonta tsadaddiyar shadda ce yasaka gizna white color riga da wando da babbar riga wacca tasha aikin hanu blue color hakama hularsa blue and white color ce, sunyi kyau matuka amarya tasha make-up sukuma su Amira wani material ne suka saka suma blue and white color sunsha make-up, hakama su Rayyan shadda ce sukasaka white color tasha aiki blue color amma su ba manyan rigina Rayyan ne kadai yasakata, suna isowa aka budewa amarya da ango suka fito hanunsu a sakale dana juna MUJAHID saifaman wasan hakora yake yana dariya, Rayyan da amira ne suka shiga a gaba sannan sukuma sukabi bayansu sannan saran kawayen nasu da abokanan ango, atare suka shiga cikin holl d'in suna fara shiga nanfa akafara basu flasher ana d'aukan su hotuna abun gwanin birgewa, saida suka isa gunda aka tanadar domin ango da amarya suka zauna sannan sukuma sukaje suka zauna,,,....
Bayan anyi hotuna sannan aka yanka cake daganan akafara shagali, saida akabama amarya da ango fili sukad'an taka sannan k'awayen amarya da abokanan ango suka shigo sukafara liki suna taka rawa suma, daganan kuma kowa yadinga shigowa yana taka rawa yana liki, sai kusan 2am sannan aka gama diner d'in kowa yawatse,,"...
Saida suka sauke amarya da kawayenta gidan aunty maryam sannan sukuma suka wuce,,....
Washe garine za'adaura aure kuma za'ayi Arabian day saidai acan BAGDAAZ ne za'ayi arabian day d'in,,,, washe gari tin 8am suka shirya ita da kawayenta sukabi jirgin 10am sukawuce BAGDAAZ, 12pm dot dubban mutane suka shaida d'aurin auren MUJAHID ABDUL-SAMAD da MUFIDA AHMAD SHITU, d'aurin aurenda yasami halartar manyan mutane ciki kuwa hadda sarkin k'asar BAGDAAZ da manyan y'an boko da shahararru kasaitattun y'an kasuwa da shuwagabannin gomnati, bayan angama d'aurin auren MUJAHID yashirya walima hakama su abbu ana gama walimar su MUJAHID suka hau jirgi suka wuce BAGDAAZ,,,....
*BAGDAAZ*
Wasu shahararrun matane MUJAHID yanema suka saka MUFIDA agaba da gyara tamkar ba'ataba mata wani gyaraba haka suka dinga gyaranta ita abun yabata mamaki sosai wai MUJAHID ne kuma yaturosu yace sugyaramasa amaryarsa tsab kai maza dai basuda kunya, bayan sungama ne sannan suka shiga yimata make-up na zuwa arabian day d'in, wata rigace suka sakamata gown ce pink color har k'asa da mayafinta sukamata rolling dashi sannan suka sakamata takalma hils silver color, bayan sungama saisuka kirasa suka shaidamasa sunkammala, saikusan 4pm sannan sukazo suka d'aukesu izuwa gunda za'ayi,,...
Wani katafaren holl ne na MUJAHID wanda yake 'daya daga cikin abunda ya mallaka, angyarasa sosai yasha kwalliya da flower's kala kala da bolom bolom kowa ya hallara amarya da angonta kawai ake jira danhaka suna isowa akafara gudanarda event d'in, dik wanda zaka gani acikin wajen to zaka gansa sanye da jallabiya mata kuma abaya jallabiya na mata kuma dikansu arab's ne saisu Amira ne kad'ai ba arab's ba,,,....
Yan nasihohi ne akai akan zaman aure daga bisani akai walima akaci akasha akai al'adun larabawa sannan aka rarraba y'an kayan walima 6pm kowa ya watse, daga nan kai tsaye gidan mahaifin MUFIDA wato tajudeen aka wuce da'ita da kawayenta, sunjima sosai acan saida tai wankan lalle tashirya tsab sannan aka kaita gun mahaifinta, nasihohi yamata masu ratsa zuciya da gangar jiki akan zaman aure da biyayya ga miji, banda kuka ba abunda MUFIDA keyi saboda tinawa da dadyn ta datai ranarda za'akaita gidan hamma faruk shima irin waennan nasihohin yamata,,,.....
Yajima sosai yana jan hankalinta daga bisani aka wuce da'ita masarauta, acan ma sakata sukai a gaba da nasihohi masu ratsa zuciya sai kuka take tana kara tinawa da dadynta a zuciyarta tanata masa adduoi,, 8pm dot motoci sukazo suka d'auki amarya da kawayenta da sauran mutane izuwa gidan mijinta Biryama MUJAHID...............
#/Vote
#/Share
#/Comment
```AUFANA for life ```
*I.W.A*🖋
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_🌷
_a true love story_
_*BY~AUFANA*_ _wattpad@Aufana8183_
® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚
_*Page 55/56*_
_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_
Katafaren gida ne nagani na fad'a wanda ya amsa sunansa na gida, k'aton gate ne a k'ofar shiga har biyu 'daya a k'ofar gaba d'aya kuma yana ta baya ne, batareda sunga wani gateman ba sukaga gate yawangare kawai danhaka driver's d'in suka danna hancin motocinsu ciki, saida sukakai tsakiyan gidan sannan suka tsaya nan Amira da Aunty maryam suka fito suka budewa MUFIDA murfin mota tafito, har izuwa yanzu kuka take takasa dainawa hakan yasa bata'iya ganin gabanta saida Amira tarika hanunta, matan mahaifin MUFIDA ne su biyu da Ammin ta Sarah da y'ay'an ta su uku ne sukazo yiwa MUFIDA rakiya da dai sauran mutanen gidan,,,,....
Ta k'ofar babban parlor sukabi sanna suka haura sama suka wuce izuwa d'akinda yake mallakinta, a gefen gadonta suka zaunar da'ita sannan suka zauna suma, kwantarda kanta tai a kan shoulder d'in Amira tana kuka Amira sai rarrashinta take saboda itama kukan ne take,,....
Nasihohi sukadinga yiwa MUFIDA akan tazauna da mijinta lafiya tai hak'uri Allah kuma yabasu zaman lafiya da zuriya tagari daganan suka tashi suka wuce,, basufi 15mnts datafiyaba Angwaye suka shigo, suna shigowafa nan suka fara barkwanci dasu nusaiba sai dariya suke, ganin lokaci narafiya yasa Rayyan yakatse wasan yatashi yafara magana "to Alhmdllh jama'a dikkannin yabo da godiya su kara tabbata ga ubangiji halitta MUJAHID da MUFIDA yaudai Allah yanunamaku wannan ranar ta farinciki ranarda kuka dad'e kuna jiran zuwanta yau kunzama ma'auratan juna abunda kawai yaragemaku shine hak'uri dakuma zaman lafiya Allah yabaku zaman lafiya yabaku zuriya mai albarka wacca duniya gaba 'daya zatai alfahari da'ita Allah yakawarda fitina a tsakaninku yakuma k'aramaku dank'on k'auna, yaudai TOM yamallaki Jerry d'insa wasa yak'are anzo k'arshen wasan jenan" yai maganar yana murmushi haka shima MUJAHID murmushin yake su Amira kuwa dariya suke, kallonsu Amira yai yace "to aminan amarya ko akwai mai magana acikinku ne" Amirace ta mik'e tsaye tareda fadin "eh akwai" sanna tafara magana "Alhmdllh....Alhmdllh.....Alhmdllh tabbas komai yai farko to zaiyi k'arshe yaudai MUFIDA tazama ta MUJAHID mallakinsa matarsa ta sunnah to MUJAHID da MUFIDA Allah yabaku zaman lafiya yasa wannan soyayyar tad'ore har abada Allah yabaku zuriya d'ayyiba munaso nanda 9months muzo suna muna maku fatan alkhairi a rayuwar aurenku" tana gamawa ta zauna nan sauran suma suka tashi kowa dai yai nasa maganar ta fatan alkhairi daganan akayi siyan baki Rayyan yabiya k'udi sannan suka tashi zasu wuce kasancewar dare yanayi,, har sunfito k'ofar parlor sai Amira tace "kai barrister dama nayi kwanciyana anan wallahi gobe idan kunzo sannan muwuce" zaro idanuwa Rayyan yai sannan yace "ruafawa kanki asiri Amira kar MUJAHID yau yamaki kuka zakihanasa yin rawar gaban hantsi" nanfa suka kwashe da dariya MUJAHID yakaimasa dukan wasa ya kauce sunata dariya,,,....
Saida yarakasu har gun motocinsu suka shiga suka wuce gate yarufe sannan yadawo ciki,,,.....
Cikin sallama yabud'e k'ofar d'akin yashigo har yanzu tananan gunda yabarta a zaune, wani irin murmushi yai sannan yak'araso yazauna dab da'ita, cikin fara'a yace "a,a my Jerry yaukuma fuskar rowanta akeman baza'abud'eman ba naganta" shuru tamasa batace uffanba, jin tayi shuru yasa yakai hanunsa ahankali yad'aga mayafin saiga kyakkyawar fuskarta ta bayyana, tasha make-up amma saidai make-up dik yab'aci da hawaye, murmushi yai sannan yakai hanunsa d'aya yarik'o gementa yad'ago da fuskarta yaduk'o yak'uramata fararan idanuwansa yana kallonta cikin murmushi, ahankali yahuramata iska izuwa fuskarta saita kumshe idanuwanta sannan tabud'esu tad'ago tak'uramasa daran daran idanuwanta dasuka sauya launi izuwa ja saboda kukanda tai, murmushi yai sannan yakai bakinsa yazura harshensa yalashe dik kwallanda suka zubomata sannan yace "sam kwallah basu dace da wannan kyakkyawar fuskarba murmushi da dariya sune sukafi dacewa da'ita saboda haka dan Allah my only na kidaina man asarar hawayena kinji ko saboda yanzu kinshigo rayuwarda ba'azubda kwallah acikinta" murmushi yasakeyi yace "meyasa kike kuka my only na ko auren ne bakyaso kokuma nine bakyaso dai" kallonsa kawai take ko kiftawa batayi, saida yahuramata iska sannan talumshe idanuwanta tabud'e sannan tahararesa taredayin murmushi ta sadda kanta k'asa cikin yanayin kunya tace "a,a inatinawa ne da daddy na lokacinda za'akaini gidan hamma faruk irin hud'ubarda Abba taju yaman shima irinta yaman wannan yasa natina dashi nakasa hak'uri saida na zubda kwallah, ganitai yab'ata fuska saboda kawai takira sunan hamma faruk,,,"....
Can saiyai murmushi sannan yafara mata magana "hak'ik'a wannan rana itace rana mafi haske rana mafi kyau rana mafi muhimmanci agaremu kuma munayiwa Allah godiya daya kawomu wannan ranar, yau itace ranarda na mallaki abar k'aunata abar so na amatsayin matata ina rok'on Allah daya bani ikon kiyayewa dakuma sauke dik wani hakki naki daya rataya a wuyana Allah yabamu zaman lafiya da hak'uri da juna, MUFIDA inaso dik wani abu dakikaga na aikata wanda bakyasonsa plss kifad'aman saboda na gyara kuma inaso kifad'aman dik abunda kikeso dakuma wanda bakyaso nima kuma insha Allah zanfad'amaki koma na rubutamaki dik saboda zamanmu yai kyau yad'ora har abada cikin k'ara k'aunar junanmu kinji ko" saitadaga masa kai alamar Eh,,,.....
Tashi yai yamik'e tsaye sannan yacire rigarsa yadubeta yace "to yanzu saikitashi muje muyi alwala muzo muyi sallah muyi godiya ga ubangijinmu daya nunamana wannan ranar" d'agamasa kai kawai tai batareda tace komaiba saiyawuce izuwa toilet,,,....
Harya dauro alwala yafito bata tashiba saiyasake cewa "my only tashi kije kiyi alwala" yai maganar yana bud'e wardrobe domin yad'akko sallaya saiyaji tace "ni...ni...ina fashin sallah ne kayi kawai idan nagama nayi tawa daga baya" dasauri yajuyo ya kalleta fuskarsa a bace yace "kina fashin sallah kuma" a tsorace tace "Eh" bai sake cemata komaiba saitaga yad'auki rigarsa kawai yafita,,,....
Wata iriyar dariya ta kyalkyale da'ita sannan tamike tsaye tana fadin "ai tinda naga wannan iyayin naka nagano abunda kake nufi sai wani wasan baki kake kana washe hak'ora kaman gonan auduga natabbata yau badanda nake off ba dasaikamun abunda yarima BARKIN'DO yayiwa sarauniya Hunayya a littafen BARKIN'DO koma nawa yafi nata to Allah yasoni yanzukam" kayanta tacire tad'aura towel tashige toilet, wanka tai sannan tafito tai shirin bacci, harzata kwanta saitaga ledarda yashigo da'ita nan tad'aukota tabud'e, kazace har biyu a ciki gasasshiya sai shining take da hollandiya milk, tashi tai tafita tasauka k'asa, d'akuna gidan tafara dubawa sannan tadinga kallon tsarin gidan tana ganin tamanin k'ud'inda aka narkemata acikin gidanta,,,".....
Bayan tagama kallon tsarin gidan saitanemi kitchen, shiga tai shiga cikinsa taga yanda tsarinsa yake sannan tad'akko plate da cup takoma sama, tana shiga tad'auki kaza 'daya tasaka a plate tafara ci tazuba madarar tanaci tana shan madarar hartak'oshi sannan ta'ajiye sauran takashe fitilar d'akin ta kwanta, batafi 5mnts da kwanciyaba saitaji shigowarsa danhaka saita tashi a zaune, k'arasowa yai yahawo kan gadon fuskarsa ba walwala yana hawowa yadamk'o hannayenta yarik'e sannan ya kwantar da'ita yad'aga rigan baccinta yafara k'okarin ware k'afafuwanta, cikin rashin fahimta tafara magana tana k'okarin kwace kanta ta tashi zaune "a,a MUJAHID lafiya miye haka dan Allah kabari mana" bai sauraretaba yacire rigan baccinta yaware k'afafuwanta sannan yakai hanunsa yad'aga pant d'inta yaga pard ( always) ya tabbatar gaskiya takeyi sai kawai yasaketa yadafe kansa da hanu d'aya 'dayan kuma yadafe maransa dake masa azababben ciwo, rintse idanuwanta tai gaba 'daya tatsorata jikinta sai karkarwa yake saboda fargabanda tashiga da tsoro saikuma taji yasaketa yadaina abunda yake, ahankali tabud'e idanuwanta saitagansa acikin wannan yanayin nantake wani irin tausayinsa yakamata sai kawai hamma faruk yafad'omata a rai shima irin wannan halin yakeshiga lokacinda tahanasa kanta,,,....
Sauka yai daga kan gadon jiki a mace yafita daga d'akin tanabinsa da kallo haryarufomata k'ofar yawuce, yana fita tai kwanciyarta saidai dik tausayinsa yakamata hakan yasa takasa bacci sai juyi take tana tino halinda hamma faruk ke shiga shima watak'il irinsane yakeciki,, shima yakasa bacci sai juyi yake musamman surarta dayagani lokacinda yakeso ya tabbatarda gaskiyan abunda tafad'a na tana fashin sallah, maransa wani irin ciwo takemasa wanda yasan maganinsa saidai ba hali dole yahakura hartai tsarki,,,....
Kasa bacci tai danhaka ta tashi tabud'e kofa tafita, d'akinda ke kusa da nata tabud'e a hankali saita hangosa kwance akan gado dikya tattakure hasken fitilar d'akin a kunne bai kasheba, ahankali tashiga ciki takashe fitilar d'akin kasancewar ba bacci yakeba saiya tashi dasauri tareda fadin "waye?" tsaye tai takasa magana yasake cewa "waye nace" k'arasawa tai kusa dashi sannan tai magana murya a sanyaye "nice MUFIDA nakasa baccine tsoro nakeji" tsoro kuma. Yamaimaita kalmar saitace "eh" tana k'arasawa ciki, dab dashi taje takwanta shikuwa yasake baki yana kallonta, saida yaga ta kwanta sannan shima ya kwanta yana kwantawa saiyaji ta rungumesa gamm,,,....
Wani irin shork yaji yarintse idanuwansa nan yak'aramanneta da k'irjinsa sannan yakai hannayensa yacire rigar baccindake jikinta, fuskarsa yakai a tsakanin bobbs d'inta yadinga gogata yana shinshinar jikinta, wani bakon yanayi taji yafara ziyartar jikinta dikda ance idan mace na haila batajin sha'awa amma itakam tafarajin wani irin yanayi, d'agoda fuskarsa yai yafara shinshinar jikinta tareda bata hot kisses masu zafin gaske tindaga wuyanta har izuwa cibiyarta,,,...
Wani irin nishi take tana gantsare kanta nan yakai harshensa acikin kunnayenta yafara lasa hanunsa kuma yana shafar surarta, bata ankaraba taji hanunsa kan bobbs d'inta yana matsasu, hanunta takai tarike hanunsa sannan tacusa hanunta d'aya acikin sumarsa tafara yawo dashi aciki tanamasa kamar sosa, can tad'ago takai bakinta kan nipples d'insa tafara tsotsa aikwa nan yafara wani irin nishi yana kara k'ank'ameta, haka tadinga masa wasa tana cusa kanta cikin jikinsa har yasamu yakawo sannan tazare jikinta daga nasa nai kwanciyarta sai bacci, shima baijimaba baccin ya d'aukesa,,,....
Washe gari koda ya farka saibaigantaba yai murmushi kawai yatashi yashige toilet,,,....
Itama tana shiga d'akinta tai wanka takasa kayanta sannan tasake kwanciya bacci,,"....
Around 8am hadimai sukazo suka kawo masu abinci daga fada koda yafito saiyaga baigantaba alamar har yanzu bata fitoba, d'akinta yawuce koda yaje tana kwance tana bacci kyaleta yai bai tadataba yaje yazuba abincin yaci sannan yafita,,,....
Around 12pm su Amira sukazo koda sukazo ta farka hartad'an kara tsabtace gidan tana parlor tana kallon TV, nan suka had'e sunata shan fira, d'akin MUFIDA suka koma sai Amira tashiga toilet d'inta, tana shiga tahango pard da pant d'inta ta wankesa ta shanya, da mamaki tafito tacemata "MUFIDA kaddai kiceman fashin sallah kike" dariya MUFIDA tai tace "eh mana ranarda aka fara bikinnan ne yazoman so ba yanda naiya saboda wallahi nima banso hakanba don naji Aunty Sainah ummun meenal tace dik macenda tana gama al'ada mijinta yakusanceta to ba nakawa zata d'auki ciki da wuri saboda a lokacin bakin mahaifanta a bud'e yake" dariya Amira ta kyalkyale da'ita tace "Allah sarki MUJAHID bawan Allah ashe daren jiya bai moreshiba hmm yarinya aikuwa zakici tsohon gidanku ranarda kika shiga hanunsa" shuruu MUFIDA tai saboda taji tsoro tace "wallahi Amira tsoro nakeji ko a jiyama karkiso kiga yanda ransa yab'aci danafadamasa ina fashin sallah" murmushi Amira tai tace "to MUFIDA nidai banyi aureba bare nasan halin maza ta wannan fannin zandai tayaki addua Allah isa karya ragamaki harsaiya huce haushinsa na tsawon shekara 'daya da wata bakwa...." bata k'arasaba MUFIDA tai kara tareda fashewa da kukan shagwaba saiga hawaye kamar anbude pampo, aikuwa me Amira zatayi banda dariya,,,....
Haka suka wuni a gidan Amira sai tsokanarta take, da MUJAHID yadawo kuwa kasa zuwa gunsa tai wai kunyarsa takeji saida Amira tai kamar tanayi sannanfa taje tamasa sannu da zuwa shima kanta na k'asa kuma cikin sauri tafito abunta, shikuwa banda dariya ba abunda yakemata hartafita,,,....
Anan su Amira suka wuni sai da marance sannan suka wuce,,".....
Daren ranar kam kasa zuwa d'akinsa tai saitai kwanciyarta ta kyalesa, washe gari bayan ankawo masu break sunci saiyace ta shirya suje su gaidasu ummu da mai martaba da sarki nankwa tashirya cikin material da mayafi, tana fitowa yawatsamata harara yace "ke wazaki bi ahaka gondama kije kisaka hijab wallahi dan wannan mayafin ba'ibda zakije dashi" murmushi kawai tai taje tasako hijab tafito sannanfa yai murmushi suka fita,,,....
Suna isa kai tsaye sashen mai martaba suka wuce suka gaidasu sukad'an jima anan suna fira sannan sukaje fada suka gaida sarki mahaifin MUJAHID hadimai da mutanen fada sai gaida MUJAHID da MUFIDA suke sunasakamasu albarka, sunjima sosai anan sarki namasu nasihohi akan su zauna lafiya dakuma yimasu kyakkyawar addua nan suma mutanen fada suka masu addua sannan suka fita suka wuce sashen ummi wato mahaifiyar MUJAHID,,,....
Tin a k'ofar shigowa sashenta d'aya daga cikin hadimanta yaje dagudu yashaidamata yarima da sarauniya amaryarsa suna shigowa nan tamik'e a tsaye takamo hanyar zuwa gunsu, suna had'uwa dasauri MUFIDA tazube k'asa tafara gaidata "Sabahul khair ya ummi" d'agamata hanu tai tadakatar da'ita cikin tsintsar b'acin rai tareda ja da baya nan takalli MUJAHID tafaramasa magana cikin harshen larabci wanda koda MUFIDA batajinsu tasan fad'a takemasa saboda yanayin yanda taga tana masa maganar cikin nunasa da yatsa tana zaro idanuwanta magana kuma da kaushi da tsawa da fad'a shikuma kwallah taga yanazuba daga idanuwansa hartagama baice mata uffan ba itadai kallonsu kawai take,,,....
Juyawa taga ummin tayi saiya juyo yacemata "tashi muje gida" batamasa musuba dikda taso tak'arasa gunsu Amira amma saita tashi suka wuce,,,....
Suna isa gida saitaga yawuce d'akinsa rai a bace danhaka tabi bayansa, koda tashiga saita taddasa yadafe kansa yana kuka tamkar k'aramin yaro, cikin tsintsar damuwa da tashin hankali tak'arasa kusa dashi tadafasa saiya d'ago dasauri yafara goge kwallanda suka zubomasa yana k'okarin kakaro murmushi, cikin damuwa tace "tinda muka isa sashen ummi har muka fito fuskarka ba walwala saima kwallah dakake zubarwa yanzuma kuma nazo na taddakai kana kuka please MUJAHID tell me what's happened" dikda yaso ya b'oyemata amma tariga tagani danhaka bayanda zaiyi, kallonta yai yace "MUFIDA kiyi hak'uri bazan iya fad'amakiba yanzu" hartabud'e baki zatai magana saiyaisaurin tareta da fadin "please kiyi hak'uri dan Allah not now but later i will tell u amma yanzudai kiyi hak'uri" murmushi tai tace "shikenan tinda bakason nasan