Showing 66001 words to 69000 words out of 76905 words
nan suka dunguma izuwa cikin gida, gun ummin Amira sukaje MUFIDA tagaidata kasancewar dadyn ta nacikin mutane saitace tajira har zuwa gobe ko da dare sannan suje tagaidashi,,,....
Daga nan suka wuce gidan Auntyn Amira inda suke zaune acan tai wanka tasake sauya kaya sannan taci abinci tai sallah, bayan tagama kawai tabi lafiyan gado sai bacci Amira taita tsokanarta wai yanzu aikinta kawai taci tai bacci tace eh dai taji d'in,,"....
Washe gari around 10am mai lalle tazo tamasu lalle ja da bak'i sannan suka wuce gun saloon akamasu gyaran suma, wunin ranar dai gaba d'aya basu zaunaba sai zirga zirga suke saida dare sannan tasamu ta kwanta gashi tanaso takira habibyn ta amma baya zuwa saboda ba layin can bane akan wayarta haka tahakura dole ta kwanta bacci,,,,...
Kwananta biyu da zuwa akafara gudanarda shagalin bikin, su MUJAHID ma sun iso kasancewar shima Rayyan sunada gida anan habuja yasa saisuka tare anan saboda suji saukin zirga zirga da amare,,, "am sorry namanta ban fadamaku asalin Rayyan ba, shi haifafan k'asar yola adamawa ne bafulatanine, dika iyayensa yan can ne kuma dika fulaline, mahaifinsa hamshakin d'an kasuwa ne mahaifiyarsa kuma lawyer ce hakan yasa shima yai shaawar zama lawyer kuma har gashi yanzu yazama d'in burinsa yacika, wannan shine takaitaccen labarin Rayyan aminin MUJAHID",,,...
"Amira kuma mahaifinta tsohon soja ne wanda har yakai matakin kanal mahaifiyarta kuma cima zaune wato dai bata aiki ciyarda ita ake, mahaifinta haifaffen k'asar katsina ne mahaifiyarta kuma yola adamawa ita bafulatanace mai kyau danma agunta Amira tagado kyau saboda mahaifinta bak'i ne sosai amma yanada d'an kyansa zamane yakawosu habuja amma sunada gida acan katsina, wannan shine takaitaccen labarin Amira aminiyar MUFIDA",,,,....
Kamu shine event nafarko daakafara gudanarwa wanda akayisa akatafaren gidan yayar Amira wacca ke auran Barrister Aliyu d'a ga chief Justice Umar faruk, anan gidanta aka gudanarda kamun sai kusan 7pm sannan aka gama kowa ya watse, bayan angama ne tasamu takira MUJAHID sukai waya sannan hankalinta ya kwanta,suna gama wayar wani kira nashigowa, koda taduba saitaga wannan number ce daake kiranta da'ita hartai kamar zata daga saikuma tafasa takashe wayar gaba 'daya tawuce abunta,,,....
Washe gari ne dinner donhaka tin da wuri sukafara shiri, 8pm dot mai make up tazo tafara masu make up kasancewar sunada yawa k'awayen amaryar shiyasa akace afara dawuri saboda karsuyi letti zuwa dinner, amarya akafara yiwa sannan MUFIDA ana k'aremata saitakira munira sukai waya, saikusan 10pm sannan aka gamawa kowa sannan suka shirya angwaye sukazo d'aukansu, MUJAHID ke driving d'in motar amarya da ango danhaka yace ba wacca zata shiga sit d'in gaba sai MUFIDA, haka kuwa akayi MUFIDA da MUJAHID agaba ango da amarya a baya haka akai tafiyar,,"....
Lokacinda suka isa ma sune agaba ango da amarya nabin bayansu MUFIDA sai rufe rufe take wai kar aga cikinta kasancewar doguwar riga gown ce ajikinta ankonda sukai na ranar dinner pink and white color material da d'an kwali na nad'i, saida suka raka ango da amarya agunda aka tanadar dominsu sannan suma sukaje suka zauna, anci ansha ansha shagali daga bisani kowa ya watse, yaudai MUJAHID d'aukan matarsa yai yawuce da'ita wani hotel, badan tasohakan ba dole tabisa saboda ita kanta tana missing d'in habibyn ta sosai,,,"....
Room no 13 ne yakama a wani katafaren shahararren hotel dake wata hamshakiyar unguwa acikin Abuja, suna isa yad'auketa suka wuce toilet sukai wanka sannan suka fito, koda suka fito kuwa tini ankawo masu abinci danhaka suka zauna sukaci sukasha, suna kammalawa yad'auketa sai kan bed, cikin tsintsar k'aunarta yakai hancinsa yafara shinshinar wuyanta yana fad'in "i really miss u my only one ina cike da k'ishinki sosai" murmushi tai takai hannayenta ta tallafo fuskarsa tacusa idanuwanta acikin masa cikin murmushi tace "nima haka habiby na ina kewarka sosai kuma ina missing naka fiye da tinaninka" murmushi yai yace "Allah kuwa" tadaga masa kai alamar eh, hanunta takai tarufe idanuwansa sannan talumshe nata idanuwanta tareda kai bakinta a nasa tafara tsotsar lips d'insa na sama cikin salo mai wahalar fassara, ahankali shima yakama nata na k'asa yafara kissing sai kawai yarungumeta tareda fara shafa surarta cikin wani irin salo da kwarewa,,,....
Haka sukacigaba da kissing d'in junansu cike da kewar junansu, can ahankali yarabata da towel d'inda take d'aure dashi ya cakumi bobbs d'inta yafara tsotsar kan nipples d'inta cikin wani irin salo, dad'in salon nasa takeji sosai har takejin yana birkita mata brain nantake tafara nishi tana cusa yatsunta acikin sumarsa shikuwa saiyakejin kamar tanamasa sosane sai yakejin tana Kara tinzirashi, tsotsar 'dayan yake yayinda 'dayan kuma yake acikin hanunsa yana wasa da kan nipples d'in, hakan kuwa bak'aramin dad'i yakemata, sakkowa yai izuwa k'asanta ahankali yafara shafar kan hq d'inta sannan yasaka yatsansa aciki yafara fingering nata cikin wani irin salo, wani irin nishi tafara tana gantsarawa tareda fad'in "AAHHH...!!!" fingering nata yake kuma yana saka harshensa yana lasar wajen, saida ya tabbatar da tagama shed'ewa ko yatsanta bata iya d'agawa sannan yai addu'ar saduwa da iyali yafara kusantarta, ahankali yadinga bi da abarsa tayanda bazai takurataba bazai takuri babyn suba har yasami nutsuwa itama tasamu sannan yakyaleta "hmm nikuwa nace aaramma MUJAHID harda ciki ma bazaabari ahutaba hhh Lol",,,....
Bayan sunsami nutsuwa ma k'ank'ameshi tai saida tahuta sannan tasakesa shikuwa sai dariya yakemata yana cemata raguwa tai murmushi batareda tacemasa komaiba, daga nan yajanyomasu blanket ya lullubesu nantake baccin gajiya yai awon gaba dasu,,,....
Washe gari sai kusan 12pm sannan yamaidata gun amare aikuwa Amira taita tsokanarta tana kyalkyala mata dariya wai tabi miji hotel takasa hak'uri saida taje yabata zuma, itakuwa dik kunya tagama mamayeta sai noke noke take kasancewar sunada yawa acikin d'akin, ranar itace zaai mother's night dan haka washe gari kuma za'adaura aure da marance ayi walima,,,....
Around 2pm bayan tagama sallah tana zaune kan sallaya saitaji wayarta na kara, daukowa tai taduba mai kiran saitaga uncle hashim danhaka tadaga tareda karawa a kunne, batareda yamata sallama ba kawai taji yana fad'in "MUFIDA ina kikai wayarki tin d'azu ina neman layinki amma bakya d'agawa" saida yai maganar sannan taduba taga har kusan 12 miss call's yamata, dasauri tace "ohh am sorry uncle wallahi nabarta a d'aki ne ina waje" "MUFIDA kidawo gida wallahi tin jiya ake ana neman munira amma baagantaba ko'ina da ko'ina anje amma baagantaba tin daga gun dinner bayan antashi baasake ganintaba ma'aruf ma yace baisan yaakayi tafitaba" dasauri tamik'e tsaye cikin tsintsar tashin hankali tareda fad'in "what....? Uncle kana nufin kaceman munira tab'ata ne kokuwa" rasa mezaicemata yai saikawai yace "MUFIDA kawai kidawo gida pleace a yanzu haka hankalin kowa atashe yake abban ammar yakira Commissioner of police da I.G yasanardasu harma sunzo" "ok ok ganin zuwa" saitakashe wayar, number d'in MUJAHID takira yana d'agawa tasanardashi halinda ake ciki sannan takira Amira tafad'amata kankace me zancen yakarad'e ko'ina, abban Amira naji yace "wannan ai zancen banzane yazaayi ace kamar munira da girmanta ace ta bata saidai in saceta akayi kuma koma waye dole badan Allah yamayardaita wallahi" kunsan soja nantake allurarsa zata iya motsawa hhh Lol,,,,"....
Cikin gaugawa MUJAHID da MUFIDA sukabi flyt d'in 3pm suka wuce kebbi state, koda suka isa kuwa gida dikya rikice hankalin kowa a tashe hajiyarsu dady ma kuka take wiwiwi gashi har yanzu ko an kira number munira baya shiga, hankalin MUFIDA yamatuk'ar tashi dikta rikice ta rude nantake hawaye suka fara aikinsu, dik yanda MUJAHID yaso ya kwantar mata da hankali gazawa yai saboda takasa kwantarda hankalinta musamman dataga har hajiya na zubda kwallah tana kuka tamkar karamar yarinya, ganin haka yasa MUJAHID yashiga mota yawuce izuwa station gun D.I.G da IG,,,....
Baifi 15mnts da fitaba saiga kira yashigo wayar MUFIDA koda taduba saitaga number d'in munira ne aikuwa dasauri tadaga tareda fad'in "hal....hall...hallooo munira" saitaji wata murya sab'anin ta munira "ke dakata malama kada kasheman kunne to ba itabace, hmm eyyah Allah sarki babbar yaya izuwa yanzu dai nasan hankalinki na nan atashe bakiga y'ar kanwarkiba kuma marya, saidai inason kisani taurin kanki da jiji da kankine yajanyo hakan yafaru saboda dakin daga sabon kiranda muke maki tin a BAGDAAZ dadik haka bata faruba to amma saboda rashin daga koranda muke maki yasa raina ya baci zuciyata ta harzuka sai kawai naturo yarana suka bazama acikin ahalinku sukeman aiki, ahalin yanzu dai munira ta hanunmu yayinda masoyinki kuma yake acikin tarkonmu saboda motarda yake acikinta akwai bom aciki idan kikaki bin umarninmu to zai iya rasa ransa kuma kanwarki dake hanunmu itama tarasa nata" cikin sauri acikin in ina tace "daa....da....dakata dan Allah yanzu mekukeso namaku dan Allah kada ku cutarmin da mijina da kanwata koma me kukeso kufada zan baku",,,....
Wata iriyar dariya taji ankyalkyale da'ita sannan akacigaba da magana "Ah dawuri haka lallai kinason kanwar nan taki da masoyinki ok no problem yanzu dai the only solution kawai kikawo mana kanki da kanki sannan kada ki yarda kusako hukuma acikin wannan lamarin sannan kada kifadawa MUJAHID zancenda mukai zamu fad'a maki inda zakizo mukuma zamu saki munira zamu kuma cire bom d'indake a motar MUJAHID inba hakaba kuma to komai zai iya faruwa" dasauri har muryanta na rawa tace "ohhk... Ok ok inajinku" dariya tasakejin anyi sannan akace "kijiramu nanda anjima zamu sake kiranki amma bada wannan number dinba saboda daga yanzu ita tagama aiki" ana gama fadar haka aka kashe wayar daganan kuma batasake jin komaiba, wani irin kuka MUFIDA tafashe dashi mai cike da tsintsar ban tausayi mai raunana zuciyar mai karatu.............
Nadaina ganin cmmnt kamar da inaso naga na yanzu yafi na da inakuma son naga ana sharhi saboda nasan inda nakeda kuskure domin na gyara ngd.
#/Vote
#/Share
#/Comment
```AUFANA for life ```
*I.W.A*🖋
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_🌷
_a true love story_
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183_
® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚
_*Page 75/76*_
_Not Edited_
_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_
Ganin kuka bashine mafita agaretaba a yanzu yasa dasauri tamike a tsaye tadauki wayarta tai dialing number na MUJAHID, ringing daya ana biyu yadaga dasauri tafara magana cikin sauri "hall...hall...halloo MUJAHID kana inane" jin yanayin yanda take maganar yasa yakwantarda muryansa yafara mata magana cikin tattausar murya "pleace MUFIDA come down relaxed relaxed pleac..." baik'arasa tai saurin katseshi da fadin "MUJAHID kana inane?" jin yanda takemasa maganar yasa yatabbatar akwai wata matsalar dan haka yace "yanzu ina acikin mota ina driving zanje station ne" dasauri tace "MUJAHID ka tsayarda motar kafito karufe motar" cikin mamaki yace "lafiya kuwa MUFIDA station fa naecmaki zanje" cikin tashin hankali da tace "nace MUJAHID katsayarda motar kai sauri kafita akwai bom ne acikinta kaninan zuwa yanzu" aikuwa yanajin haka dasauri yai birki yatsayarda motar yafita batareda ma yarufetaba sannan yai nesa daita,,,....
Cikin sauri da gaugawa tafita takarbi key car ahanun driver's tashiga mota tawuce, koda taisa yana tsaye kan titi yana jiran isowarta, tana karasowa tatsayarda motar tafito tazo da sauri tarungumeshi, d'agota yai saitai kissing nashi a goshi tana shafasa tana fadin "kana lafiya MUJAHID" tana maganar ne tana zubda kwallah, rik'o hannayenta yai yakuramata sexy eye's nashi ciki tattausar murya yace "am fine my only one kwantarda hankalinki kinji" itama kuramasa nata idanuwan tai kwallah nabin kuncenta tace "MUJAHID narasa wane irin laifi nayiwa ubangiji dayaketa jarabtana da k'addarori kala kal...." bata karasa yai saurin rufemata baki tareda fadin "shiiittt.....!!! Kada kice MUFIDA haba kamar bamai ilimiba karki manta komai yasami bawa to acikin k'addararsane haka Allah yarubutu masa sannan kema bawai dan baya sonkibane a,a yana jarabtakine domin yagwada k'arfin imaninki saboda haka inaso ki kwantar da hankalinki kinji ko my only na",,....
Itadai kallonsa kawai take amma sam hankalinta ma baya gunsa, cikin raunin murya tace "MUJAHID taya bazan daga hankalinaba asanadina kanwata tana nema ta hallaka ni kaina baabarniba yanzu kuma har andawo kan ahalina taya zan kwantarda hankalina kaimafa bom ne suka sakamaka acikin mota zasu kasheka wai idan ban amince da....." saikuma tatino da yanda sukai daita sai kawai tai shuru, kallonta yai cikin mamaki yace "idan baki amince dameba" shuru tamasa saida yadaka mata tsawa cikin kakkausar murya harta razana sosai "kifada man mana MUFIDA" sannan tafara masa bayanin dik yanda sukai daita, wani irin murmushi MUJAHID yai na gefen lebe sannan yace "umm lallai tsarin yayi to yanzu tinda sunyi nasu muma yakamata muyi namu ayanzu",,,....
Dasauro tariko hanunsa cikin magiya tace "pleace pleace MUJAHID karmiyu haka mana sunface karna fadawa kowa idan ba hakaba zasu kasheka da munira pleace kabarni dasu kawai" rik'o hannayenta yai yai kissing nasu sannan yatallafo fuskarda da dika hannayensa cikin murmushi yace "karki damu nasan plan dinda zanyi tayanda bazasu gane kinfadawa kowa ba yanzu basunce zasu kirakiba" tace eh sannan yacigaba "yawwa to yanzu mujira kiran nasu muji abunda zasufada tukuna" itakadai kallonsa kawai take saboda gabad'aya kanta ya daure yadauki zafi hankalinta sam baya kanta, rik'o hanunta yai sannan yarufe motarsa daga nesa sannan yajata sukashiga motarda tazo da'ita suka wuce,,,"...
Gida suka wuce suna isa sukaje suka sami abban ammar suka fadamasa abunda ake ciki kiranda akayiwa MUFIDA da abunda aka fadamata nantake abban ammar yace "tabbas akwai waenda suke taredasu acikin gidannan akwai masu yimasu aiki waenda ke kaimasu labari saboda haka dole a tsaurara security's anan gidan sannan a tsaurara bincike domin agano yan lek'en asirin ko su waye" MUJAHID yace "ai abba idan sunsan wata basusan wataba tawata hanyar zamu b'ullomasu tayanda zamu kamasu acikin sauk...." baiko karasaba kira yashigo wayar MUFIDA, koda taduba saitaga wata new number ce kuma daban ba waccan ba, dasauri tadaga hanunta har rawa yake, daga dayan bangaren akafara magana kamar haka "MUFIDA MUFIDA MUFIDA umm suna mai dadi kamar yanda itama mamallakiyar sunan take kyakkyawa kuma mai dad'...." Saikuma akaki k'arasawa aka sheke da dariya cikin dakewa MUFIDA tace "me kuka buk'ata gareni kufada koma menene nidai dan Allah kada kucutar man da kanwa narok'eku",,,....
Daga dayan b'angaren akacigaba da magana "oohhh Mrs MUJAHID don't worry ba abunda zai sami kanwarki matukar kikabi umarninmu" dasauri tace "kufada inajinku" sai akacigaba da fadin "inafatar baki sab'a dokarmuba maana baki sanarda kowaba" saitace "Eh ba wanda nafadawa" daganan akacigaba "yawwa saboda babban zinibine sab'a dokarmu, so now akwai wani daji dake cikin kauyen Zuru mai suna SAMA zakizo dajin kekadai around 5pm idan kinzo zakiji sauran bayani" ana gama fadar haka saikuma aka kashe wayar, kallonsu MUJAHID tai batareda tace komaiba sai abban ammar yace "nakira DIG da IG zasuzo sannan nakira Canal Abba umar zaizo da sojojinsa" MUJAHID yace "ok abba nima inada wani aboki inspector ibrahim Adam zan kirasa saboda idan akahada hanu da hanu kowa yabada tashi idea abun zaifi tafiya dakyau" abban ammar yace "ok badamuwa yanzu mujira zuwansu" daganan suka zauna acikin parlon momyn faruk suna jiran isowarsu,,,...
Saikusan 4:15pm sannan sulaji jiniya matashi alamar isowarsu IG donhaka suka tashi suka fita domin taryansu, bayan sunmasu barka da zuwa sannan suka shigo ciki suka zauna nan abban ammar yamasu bayanin komai daganan suma su IG sukai nasu bayanin suka tsara yanda komai zai tafi batareda sunsan MUFIDA tafadawa kowa ba,,,...
Bayan sungama sannan suka fito suna fitowa saiga inspector da canal Abba umar sun'iso atare danhaka suka dakata saida suka gaisa akayi bayanin komai da yanda su IG sukai tsarin komai sannan suka wuce domin su shirya su shirya yaransu,,,"....
4:20pm dot MUFIDA tashiga taxi tawuce izuwa dajin SAMA, dajin SAMA wani k'asungumin dajine wanda bakowacce halittar mutum ke shiga acikinsaba sai mafarauta kawai saikuma matafiya masu tafiyar kasa saboda dajine wanda bashida kyau mai cike da hatsarin gaske, dik shekera sai antsinci gawar mutane sama da goma sha acikinsa waenda kuma ba'asan waye yake kashesuba, kuma har izuwa yanzu ba'asan wanda yakeyin kisan ba, wasu sukance fatalwa ce wasu kuma suce halittun jeji ne kamar zaki damisa da kura, wasu kuma sukance mutanen boye ne wato aljanu da fatalwa to Allah nedai kadai masani,,,"....
4:40 dot MUFIDA taiso dajin SAMA ita kanta dataga dajin saida hantar cikinta takad'a saboda yanda dajin yake, rintse idanuwanta tai taita karanto adduoi kala kala saida tagama sannan tai bismillah tashiga dajin, tafiya take cike da tsintsar tsoro gaba da baya bainda take hango halittar yayan adam saima wani kuka datakejiyowa wanda batasan ko namenene ba itadai addua kawai take tana tafiya, tana cikin tafiya saitaji wayarta tai kara aikuwa dakarfi tazabura harsaida wayar tafadi kasa saboda tsoronda taji nan tadakkota sannan tadaga kiran, ji tai ance 'Barka da zuwa Mrs MUJAHID idan kin isa kusa dawata bishiyar kuka kiduba akwai wata phone da takarda wacca zata nunamaki inda zakije batareda kinsha wahalaba" daga haka sai aka kashe wayar,,,...
Ahankali tacigaba da tafiya tana adduoi harta iso gun bishiyar da sukace, koda taduba kuwa saitaga abunda sukace nanta dauka tabude kwalin saitaga wayar da takarda, bude wayar tai tana budewa kira nashigowa nanta daga sai akace "yawwa good Mrs MUJAHID kiyi amfani da wannan takardar dakuma wayar ki yada wayarki" daga haka kuma aka kashe wayar, kamar yanda sukace haka tai tayada tata wayar sannan taduba takardar tacigaba da tafiya,,,....
Har kusan 6pm bata isa gunda sukeba gawani kishi datakeji gashikuma tagaji sosai da tafiya kafafuwanta harsunfara kumbura saboda tafiya, kishi takeji sosai sannan tagaji tanaso tahuta amma idan tatina da munira ko yanzu awane irin hali takeciki nantake saitaji gajiyar tab'ace mata, haka tacigaba da tafiya acikin wannan dajin har dare yayi duhu yashigo dole tabude fitilar waya tacigaba da tafiya,,,....
Can kusan 7:30pm sannan taiso gunda alama ta karshe tanunamata, wani gidane tagani wanda aka gina da kasa acikin katon dajin kuma a gefen teku ruwa, ahankali takarasa kofar shiga tai bismillah sannan tabude tashiga, tana shiga kofar tarufe aikuwa nantake gabanta yafadi tsoro ya mamaye ta dikda kuwa fitilar wayar a bude take, dagacan gefe taji anshigo ana tafi, dasauri ta waiga saitaga wazata gani, mubina ce tagani tareda wasu gardaye kusan shiga kowanne kagani kasan a koshe yake sai huci suke tamkar kumurcin maciji, cikin tsintsar mamaki MUFIDA tace "mubina kece?" cikin murmushi takaraso kusa daita tana fadin "Barka da isowa Mrs MUJAHID sarauniyar masarautar BAGDAAZ, of course nice mubina kinyi mamakin ganinane ko" shuru MUFIDA tai batace komaiba sai taji mubina tace wa gardayen da sukazo atare "kutafi daita ku daureta" dasauri MUFIDA tace "a,a haba