Showing 69001 words to 72000 words out of 76905 words
dai aibahaka mukai dakuba kunce idan nazo zaku saki munira to inatake ne munirar" dariya mubina tai tace "ai mu bama cika alk'awarin da baizama dole akanmuba wannan yazama darasi gareki" tana gama fadar haka tajuya tawuce abunta sai gardayen suka kama MUFIDA suka wuce daita,,,".....
Suna isa suka daureta akan wata kujera, can saiga mubina tasake dawowa amma yanzu baita kadai bace, wani abun mamaki da MUFIDA tagani shine tareda asmau tashigo kowaccensu sanye da wata transferent din riga wacca daita gwanda ma babu shigar tamkar arnar yanzu masu ji da kansu, kansu ba mayafi sumarsu a baje tamkar arnar England kafafuwansu sanye da wasu takalma hills masu shegen tsini, cikin takon kasaita suke tafiya suna taunar cwingom suna magana suna dariya,,,....
Gefensu kuma wasu karti ne har shida suna takemasu baya daya na rike da hanun munira an daure mata hannaye da igiya sannan sunrufe mata baki jikinta sanye da kayanda tasaka ranar dinner kanta ba mayafi sumarta dikta barbaje, cikin tafiyar isa da kasaita suka karaso gun MUFIDA asmau tafara magana cikin murmushi tana taunar cwingom "ur highly wlcm Mrs Biryama princess of BAGDAAZ" tana fadar hakan tana zama kan kujera tadora kafa daya kan daya, mubina ma zama tai munira kuma tana rike a hanun dayan gardin, asmau ce tace "nasan zakiyi mamakin ganinmu ko to ba'abun mamaki bane mudai agaremu yanzu acikin sauki gaki agabanmu, MUFIDA wani abu dabaki saniba wanda ni yanzu zan sanardake shi shine har acikin gidanku na aure inada masu man aiki saboda tinda nake bantaba son wani da namiji ba kamar MUJAHID, dik wani buri nawa na soyayya na tattarashine akan MUJAHID, tin muna yara ummi tace tabani MUJAHID ta mallaka manshi amatsayin mijin aurena, nadauki son duniya nadorawa MUJAHID amma kwatsam saikikazo acikin kankane lokaci kika rabani dashi kikasanya wata katuwar katanga wacca tazama shamaki a tsakanina dashi, tin daga lokacinda sarki yace bani ba MUJAHID nadaura damarar yaki dake dama dik wani wanda zaice nabar MUJAHID, itakanta ummin danagano yanzu raayinta ya karkata agareki a yanzu haka tana hanuna bayan nagama dake kanta nai itama nagama daita sannan na dauki abun kaunata yazama mallakina nikadai" tana gama fadar hakan saita kyalkyale da wata iriyar dariya,,,,.....
Kallonta kawai MUFIDA keyi har tagama maganarta sannan tafara magana "wulakanci tozarci ya tabbaga ga macenda ke neman so agun namiji, asmau wani abu dabakisaniba shine babu macenda ke cin nasara arayuwarta kamar macenda mijinta yafi sonta ba ita tafi sonsaba, to Alhmdllh nidai ba yabon kaiba ko a yau kasuwa tawatse naci riba saboda zan iya daga murya nai ihu ina daya daga cikin matanda mazansu suke mutuwa suna dawowa akansu maana dai mijina yanasona fiye da sonda nakemasa to kinga kuwa Alhmdllh kuma kan mafara nunamasa so shine dakansa yafurtaman kalmar so" ran asmau yai mugun baci wato magana MUFIDA takemata mai harshen damo wacca sai cikakken bahaushe ke ganeta acikin ruwan sanyi tawatsa mata magana mai kona zuciya sosai mai zafi,, dasauri ta taso tawatsa mata mari har biyu sai bakinta yafashe da jini tasake damko bakinta cikin tsintsar mugunta da bacin rai tana huci tace "yau zakiga yanda ake operation batareda anshiga dakin theater ba zan fasa cikin ki nafito da abunda ke cikinsa agabanki tinda anbaki magani kinsha amma yaki barewa",,,,....
Abunda tafada bai batawa MUFIDA raiba na wai zata fasa cikinta abunda tafada dai na anbata magani tasha amma yaki barewa shine yasa ranta yabaci wato ashe itace tasaka aka xubamata magani a ruwa tasha don cikinta yazube,,,....
Tasowa mubina tai daga inda take zaune tazo tadamki sumar MUFIDA da k'arfi MUFIDA tai kara saboda zafinda taji sannan tace............
Manage it plss 👏
#/Vote
#/Share
#/Comment
```AUFANA for life```
*I.W.A*🖋
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_🌷
_a true love story_
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183_
® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚
_*Page 77/78*_
_Not Edited_
_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_
Tasowa mubina tai daga inda take a zaune tazo ta damki sumar MUFIDA da k'arfi sai MUFIDA tai kara saboda zafinda taji sannan tace "dik abunda zakuman kuyiman amma nidai dan Allah karku cutarda munira ku barta tayi tafiyanta kada kucutar daita narok'eku" wata iriyar dariya suka kyalkyale daita mubina tace "karki damu MUFIDA bazamu citarda munira ba saidai laifinkine zai shafeta tinda ita yar goyon bayanki ce ra'ayinku iri daya ne saboda haka gwanda kutafi barzahu atare idan kunje saiku gaidamana da dady da hamma faruk",,,....
Wani irin kallo munira kemata cikin tsintsar tsana da takaici dakuma danasanin kasancewarta yar uwa agaresu, mubina tace "ai asmau gwanda ke yanzune kikaji kin daura damarar yaki da MUFIDA to ni tin muna yara nadaura damarar yaki daita saboda natsaneta, tinda muka tashi kan mugirma mu mallaki hankalin kanmu zuciya tafara cika da tsintsar tsanarki MUFIDA, natsaneki natsaneki natsaneki har abada MUFIDA babban burina naga nakawardake a doron k'asa naga nashafe labarinki gaba daya kuma burina yana gab da cika" saikuma ta kyalkyale da wata iriyar dariyar farinciki da tsintsar mugunta,,,".....
Murmushin gefen lebe MUFIDA tai wanda yafi kuka ciwo sannan tace "tabbas masu iya magana sunyi gaskiya dasukace HASSADA GA MAI RABO, TAKI CE mubina kokiso ko karkiso nariga dana shiga gabadake kuma bazaki taba iya cimmaniba har abada wallahi Allah yariga daya d'aukakani akanki, ni yayarki ce sannan rikonda mahaifinki kike tink'aho yaman harya fifitani akanki nayi k'ok'ari narabu dashi lafiya saboda dady har yabar duniya bashida tabon bakincikina a zuciyarshi saima tsintsar so da sanya albarka wanda nasan ke dakike tink'ahon mahaifinkine baki samu hakan agareshiba zanma iya cewa da bak'incikinku ke da mahaifiyarki yabar duniya, dikda bashine mahaifina ba amma yafi yarda dani kuma yafison ace ni yarsa ce fiye da ke har yabar duniya yana alfahari dani to kinga kuwa Alhmdllh ko ahakama naci ribar rayuwa gakuma mijina abun alfaharina burin zuciyata yana taredani ko a yau kasuwar duniya ta watse wallahi naci riba" ta k'arasa maganar cikin murmushi, munira kuwa dariya sukaji tana kyalkyalawa hadda rike ciki, gaba dayansu zuciyoyinsu sun harzuk'a rayukansu sun baci matuka mubina tanamata wani mugun kallo tana huci hancinta yana budewa tana gallawa munira daketa faman sheka dariyarta harara,,"....
Juyawa tai izuwa ga gardayenda suke atare tace "a shirya tafiya yanzu gobe zamuyi sammako mubar nan mukoma dayan gidan inda yafi dacewa da ayanke masu hukunci" takarasa tana kallon MUFIDA cikin murmushin mugunta sannan tajuya tawuce abunta, asmau tace "kurufe koina sukuma kubarsu anan sukwana" itama tana gama fadar haka saita juya zata wuce,,, jiyo sautin kukan jirgi dataji yasa tadakata daga tafiyarda take tai shuu tana saurare,,,....
Ba shakka inda take tinaninsa nanne yake wato dai akan gidan dasuke aciki "ohh shiirrrttt...!!!" tafurta afili sannan tace "kuje kukira mubina tazo akwai matsala" sai gardaye biyu suka tafi suka fadawa mubina aikuwa saigata tafito ba shiri cikin tsintsar tashin hankali, asmau tace "Ashnoorpyar akwai matsala wallahi" mubina tace "kuyi sauri ku d'akko kayan aiki kusanarda na waje sushirya" ji tai MUFIDA na dariya tana kyakyatawa, tana ganin hakan tasan akwai abunda ta kulla, dasauri tazo ta cafki sumarta cikin zafin nami harsaida MUFIDA tai kara saboda zafi tace "kisani dik abunda yasamemu kuma bazaki tsiraba" sannan takasheta da wani mahaukacin mari harsaida MUFIDA taga wasu taurari namata yawo a idanuwana nantake jiri yafara diban ta gakuma jininda ke zuba a bakinta, cikin gaugawa yaransu suka shirya kasancewar akoda yaushe cikin shirin fada suke yasa basuwani damuba nan wasu suka tsaresu MUFIDA dasu mubina saura kuma suka fita domin gwabzawa,,,....
Kankace me tini dajin yahargitse da kukan jiragen sama na sojoji da kukan jiniyar motocin police, hankalin su mubina yatashi matuka diksai suka rikice suka daburce, sunacikin haka saiga d'aya dagacikin yaransu yashigo a hargitse yana shesheka yace "ranku ya dad'e akwaifa matsala wallahi sunzo dashiri yawansu ya ninka namu sau dubu sunkashe mana mutane sosai yanzu haka suna gab dashigowa nan" ran mubina yak'ara baci sosai hankalinta yak'ara tashi, dasauri tace "ku kwance wannan ku dakkosu mubi hanyar baya muwuce" dasauri yaron yace "ai gaba d'aya bawata hanya da kafa wacca basu tosheba ko'ina sun zagaye gaba d'aya dajin nan sunzagayesa da sojoji da police ba adadi" "ohh my God" asmau tafada afili "to yanzu yazamuyi kenan miye mafit...." batako k'arasaba sukaji shigowar mota tafasa k'ofar shigowa tashigo ba shiri, dasauri sukaja da baya saida motar ta tsaya sannan wanda yake acikin motar yafito,,,"....
Hmm wazasu gani, MUJAHID ne sanye acikin English where's wandon jeans da t-shirt blue color, fuskarsa babu alamun faraa ko dariya tsuke take tamkar baitaba sanin miye dariya ba MUFIDA na ganinsa tai dariya, ahankali yatako zai karaso kusa dasu sai mubina tai saurin rik'o wuyan MUFIDA tareda nuna bindiga akanta tace "kada matso dakata anan sannan kabamu hanya muwuce idan bahakaba kuma wallahi yanzu alburushi yashiga a brain din matarka" dasauri MUFIDA tace "kada ka yardasu MUJAHID mak'aryatane kada kabarsu sutafi sune suka sakaman magani acikin ruwa nasha domin su b'ararda cikina sannan sune suka turaman gardi a gidana saboda su rabamu sannan yanzi haka sunkama ummi tana hanunsu sunce idan suka kashemu itama kasheta zasuyi,kada kayarda dasu MUJAHID" gyara bindigar mubina tai alamar akoda yaushe zata iyayin harbi donhaka dasauri MUJAHID yaja da baya MUFIDA tasake cewa "kada ka damu dani MUJAHID ka kamasu kada kabari sutsere" bayanda yaiya dole ce zatasaka yabarsu sutafi saboda bayason yarasa MUFIDA sa,,,.....
Cikin sauri ta kwanceta daga kan kujera sannan tariketa tacewa su asmau "kuzo muwuce" dasauri dayan gardin yariko munira da har yanzu take a tsaye kuma a daure zasu wuce, har mubina tajuya zata wuce kawai saisukaji k'arar bindiga daga bayansu alamar anyi harbi, atare suduka suka juya domin ganin mai harbin saikuma sukaga mubina tazube akasa, wani sojane dasukashigo atare da MUJAHID amma shi saiya lab'e ya buya a cikin wajen shine yaharbeta, gardindake rike da munira ne yajuya tareda ciro bindiga zaikaiwa sojan harbi sai MUJAHID yai saurin ciro tasa bindigar yaharbesa a k'afa donhaka yafadi bindigar tafadi, nan dasauri sojan yakama dayan gardin MUJAHID kuma yakama wanda ya harba din suka fita waje dasu,,,....
Suna fita sauran sojojin sukazo suka kama asmau da sauran gardayen sannan suka d'auki gawar mubina kasancewar a ka akaharbeta tini talula lahira sukuma su asmau aka sakasu mota aka wuce dasu sannan aka kunnawa gidan wuta aka konasa gaba d'aya, MUJAHID kuwa rungume MUFIDA yai yana kissing nata tareda dudduba jikinta idan batasamu rauni ba, murmushi kawai tai tacemasa "habiby lafiya na fa kalau banji rauniba kawai dai bakinane dayafashe saikuma k'afafuwana dakeman ciwo sosai saboda tafiyanda nai" cikin murmushi ya sumbaceta a gishi sannan yace "to Alhmdllh amma wannan ma ai raunine kai banma yardaba saimunje doctor tadubaman lafiyarki" saitai dariya tareda kara rungumeshi sannan tace "k'ishi nakeji sosai tinda nazo basu bamu komaiba" aikuwa yanajin haka yadauketa yashiga mota daita yadakko ruwa a gora Yabude yabata tasha,, saida akagama komai sannan akawuce dasu gida,,,"....
Koda suka isa gidan acike yake taff da mutane harsu Amira sunzo dik suna nan aikuwa suna iso Amira tazo dagudu tarungumeta tana kuka sannan taje tasake rungume munira itama taredayin kissing nata a goshi, daga nan suka wuce cikin gida saboda kowa yagansu hankalinsa ya kwanta, suna isa hajiya tafashe da kukan farinciki sukaje suka rungumeta suna rarrashinta, sai kusan 1am sannan su MUJAHID da abban ammar suka dawo bayan angama komai Canal abba umar ne yadauki gawar mubina dasu asmau yawuce dasu bayan anyi cike ciken komai sannan su MUJAHID suka dawo gida, aranar dai baccin farinciki sukai saboda yau MUFIDA tasan damuwarta takau Allah yamata maganin mak'iyanta,,,....
Washe gari saida aka kira family doctor yazo yaduba lafiyan MUFIDA data munira kuma Alhmdllh dikansu basuda wata matsala ko mummunan rauni saidai wahalan d'aurinda akayiwa munira MUFIDA kuma marinda sukamata bakinta ya kumbura kafafuwanta suma sun kumbura sosai saboda wahalan tafiyanda tai, nandai likitan yai nashi k'ok'ari sannan yabasu magani yawuce,,,"....
________________
Ahalin yanzukam hankalin kowa ya kwanta danhaka akacigaba da shagalin biki, washe gari ranar Friday around 3pm dot aka daura auren Munira da Ma'aruf, Barrister Rayyan da Amira, Alhmdllh d'aurin auren yasamu hakartar manyan mutane daga ko'ina kasashe daban daban, Governor Atiku Abubakar ma yazo tareda PA dinsa da Vice dinsa na yanzu wanda aka dora bayan rasuwar dady da dai sauran mutanensa, sarki da mai martaba dik sunzo, bayan angama daura auren sai angwaye da abokanansu suka zo suna gaggaisawa da mutane, bayan angama anwatse ma'aruf yakwashi tawagarsa suka koma BAGDAAZ MUJAHID kuma da Rayyan suka wuce habuja domin yin walima acan,,,....
Around 4pm dot amare kuma suka gudanarda tasu kasaitacciyar walimar inda manyan mata malamai suka zazzaga ruwan nasihohi ga ma'aurata dakuma amare, 6pm dot aka k'are kowa yawatse,,,....
Around 8pm dot aka wuce da amarya Amira izuwa garin yola adamawa kasancewar acan zasu fara zama kamin yakamalla gininsa na habuja sannan sukoma can, MUJAHID yaso yahana MUFIDA zuwa saboda ganin yanda tawahala gashi cikinnan nata yayo k'asa k'asa sosai ga k'afafuwanta har yanzu basu cire kumburarda sukaiba amma haka tadage tace saitace, badan yasoba haka dole yabarta suka wuce, munira kuwa sai washe gari sannan yan d'aukan amarya dasukazo suka wuce daita izuwa BAGDAAZ, haka kowacce amarya aka kaita gidanta cikin koshin lafiya,,,....
Su MUFIDA kuwa sai washe gari sannan MUJAHID yadauketa suka wuce tabar Amira a yola sai kuka suke tamkar rabuwace zasuyi ta har abada,, saida Rayyan da kannensa suka rakasu har airport suka shiga jirgi, bayan jirginsu yadaga sannan suka dawo cike da kewar juna,,,.....
***** *****
Rayuwa tacigaba da tafiya cikin tsintsar farinciki da kaunar juna ahalin yanzu ummi kauna take nunawa MUFIDA fiye da tinanin mai karatu saboda yanzu dai tagano MUFIDA batada wata matsala yar tata datakeyiwa yak'i don tasami farinciki itace kenema ta rabata da rayuwarta ashe dik wahalan banzace takeyi nata buri da k'uduri daban akanta, "kai duniya ina zaki damu yaudai kowa son abun duniya da ita kanta duniyar yarufemasa ido komai zaa iya aikatawa dik dan asami duniya ko abunda ke cikinta, Allah yak'ara shiryardamu da zuriyarmu daki dai,,,....
Tini akayankewa asmau da yaransu hukunci a court inda aka yanke masu hukuncin zaman gidan kaso na har abada tareda horo mai tsanani batareda fita acikin gidan kasoba kuma har abada, mubina kuwa wani gu sojojin suka samu suka rufeta bama acikin mak'abartar musulmi ba, wannan shine k'arshen mubina da aminiyarta wacca bamusan inda suka haduba har suka zamo abokan junaba yazo k'arshen,,,".....
MUFIDA kuwa yanzu rayuwar aurensu suke cike da tsintsar farinciki dakuma k'ara kaunar junansu, ahalin yanzu cikinta har yawuce watan haihuwa yashiga wata na goma gashi kuma EDD dinta yawuce saboda haka yanzu akodayaushe ana duban zuwan haihuwa,,,....
Cikin yak'ara girma sosai yak'ara yi k'asa k'asa sosai kafafuwanta sun kukkumbura zama dakyar tashi dakyar wani lokacin sai MUJAHID yaita dariyanta wai tazama cima zaune komai sai anmata nantaita kukan shagwaba saiyakoma rarrashinta, ganin cikinta yatsufa sosai sannan yanzu gaba d'aya hadimanta yakoresu saboda sam bai yarda dasuba saiya dakko Nasmat da Nasma yamaidasu gun MUFIDA tinda yak'i yamaidata gun jaddati...........
Yau saura kwana d'aya kacal Birthday na 💃🤸♀so kowa ya shirya kyautarda zai bani 😍 Lol
#/Vote
#/Share
#/Comment
```AUFANA for life ```
*I.W.A*🖋
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_🌷
_a true love story_
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183_
® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚
*HIP....HIP....HURRY*
*ALHMDLLH ALL PRAISE IS DUE TO ALLAH AM + 1 TO DAY* 🎂🍾🍽🍭
*I WISH MY BIRTHDAY SHOULD BE AS INCREDIBLY AS I AM, CUS I DESERVE ONLY THE MOST WONDERFUL THINGS IN LIFE, AND NOTHING LESS,.*
🎂 *AND*🎂
*MAY ALLAH S.W.A BLESS MAY NEW AGE*
*THANK GOD FOR BLESSING ME MUCH MORE THAN I DESERVE*
*HAPPY BIRTHDAY TO ME* 🎂🍾🎈🎈
_*Page 79/80*_
_Not Edited_
_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_
*******Haka sukacigaba da kula daita da abunda ke cikinta doctur Aysha ma tana kokari sosai wajen duba abundake cikinta akai akai saboda sanin lafiyarsa,,,....
Zaune take agefen gadonta tanashan iska, daure take da towel kasancewar fitowarta kenan daga wanka, dan k'aramin towel ne ahanunta tana tsattsafe jikinta, ji take towel din ya'isheta dikya dameta donhaka ta saukesa k'asanta kawai tarufe k'aton cikinta tabar bobbs dinta a fili tana shan iska saboda suma yanzu sunk'ara cika suna damunta,, so take tad'aga tad'akko man shafawa amma kuma ganda takeji,,,....
Kwanciyarta tai tanashan iska saiga MUJAHID yashigo, ganinta a kwance saiyai dariya tareda k'arasowa kusa daita yazauna yana mata murmushi sannan yace "my only na yadai kodai jikin ne" murmushi tai sannan tace "a,a lafiya na kalau wanka nai shine kuma nakejin kiwar tashi nad'akko mai nashafa" dariya yai sannan yatashi yadakko mata man yana fadin "kai my only ai nafada maki idan bakyajin k'arfi kifada mana baganiba sainazo namaki abunda kike bukata idan kuma bana nan ai su Nasmat suna nan, kinfasan banason kina wahalar man da baby na ko" hararansa tai sannan tace "au watoma nice ke wahalardashi bashine ke wahalardani ba ko" dariya yai sannan yace "Allah yahuci zuciyar Princess Allah yajima da ranki bahaka nake nufiba kema nasan ai kina kokari sosai" sai itama tai murmushi sannan takarbi man tafara shafawa,,,,....
Shima tayata yai yana fadin "only ona kinga yanda bobbs dinnan nawa keta k'ara cika suna batsewa kuwa" murmushi tai sannan tace "eh nagani" saiya kashemata ido d'aya yace "kamar kodayaushe karnai missing nasu" dariya tai tareda rufe fuskanta da tafukan hannayenta tana fadin "kai habiby bakada dama wallahi to yanzu dai ai dole kabarwa baby ko" hararanta yai sosai sannan yace "naki din naki wayon ai nima baby ne, kai my only nafaga halamar idan kika haihu watsi zakiyi dani saboda gashi yanzu tinkan ki haihu kinfara wani gujeman to kisani bazamike gun jaddati jego ba anan zakiyi jegon ehi",,,,......
Zaro daran daran idanuwanta tai tafirfito dasu waje saiyace "Eh ba'inda zakije anan zakiyi jegon" shagwabe fuska tai kamar zatai kuka tace "please habiby kada kahanani tafiya jego dan Allah" sake hararanta yai yace "bafa inda zakije ehi jakadiya zan d'akkomaki tamata jegon anan" ai baiko k'arasaba saiga kwallah sunfara bin kuncenta tamkar anbude famfamo haka sukafara zubowa,,"....
Cikin magiya tariko hannayensa tace "dan Allah habiby kayi hakuri kabarni naje can nai jegon dan Allah" takarasa maganar cikin magiya, sumbatar hannayenta yai har zaiyi magana saisukaji karar waya donhaka suka duba saisukaga