Showing 21001 words to 24000 words out of 76905 words
hukuncinda zai mata idan tashigo hanunsa, Nazir dake gefensa ne yace "bross da wannan zaryar dakake dama zama kai ko hutawa kayi brain naka yayi sanyi tinda kabari k'aramar yarinya ta rainaka dik tarin 'yammatan dake bibiyarka kak'i kulasu kadage kai sai MUFIDA to ga'irinta nan ai sai juyaka take kamar waina" cikin tsintsar b'acin rai yace "wallahi bata tab'a b'ataman rai kamar jiya ba dikwani kwad'ayina danake akanta na tattarasa na ajiye saboda zuwan ranar jiya amma saitamun haka to wallahi wallahi saina huce haushin abunda tamun a jikinta" dariya Suhail ya kyalkyale da'ita yace "nasan zaka iya aikatawa wallahi saboda kad'an daga cikin k'aramin aikinka ne heyy gyaiz kamanta da'ita kawai kasha ruwa abunka anjima zaku had'e" nan yamik'a masa kwalbar barasa da cup yakarb'a amma bai karb'i cup d'inba yad'aga kwalbar sama yafara kwankwada idanuwansa sukayi jajir kamar barkono,,,"......
Da dare bayan tai sallar magrib taci abinci tana parlor zaune ita dasu harira saigashi yadawo ko kallonsa bataiba bare ta gaidasa su harira ne suka gaidashi sannan suka tashi zasubar wajen saitai saurin dakatardasu da fad'in "ina zakuje ne?" basu tsaya suyi mata maganaba suka wuce jikinsu har bari yake saboda tsoron faruk yanda yahard'e masu fuska tamkar baitab'a dariya ba, cikin masifa tawatsa masa wata muguwar harara ta tashi zata wuce dasauri yafincikota tafad'o k'irjinsa yamanneta a k'irjin nasa, mutsu mutsun kufcewa tafara amma saitakasa saboda rik'onda yamata,,,....
D'aukanta yai cakk yawuce bedroom d'insa da'ita ganin bedroom d'insa yawuce da'ita yasa hankalinta yatashi zuciyarta tadinga bugawa k'irjinta sai dukan tara tara yake, kan bed ya sauketa zata mike tsaye saiyai saurin maidata ya kwantar sannan yahard'e bakinsu gu d'aya yafara tsotsar yawunta, hanunsa yasaka yadanne nata hannayen k'asa sannan yazuge zip d'in rigarta yajanyo rigar yai k'asa da'ita nantake bobbs d'inta suka bayyana acikin brez d'inta, hanunsa yasaka yafara matsasu cikin salon mugunta, wani irin zafi tafaraji sakamakon matsasu dayake da k'arfi,,,"....
Kisses yadinga mata ta ko'ina na surarta tamkar mahaukaci haka yake kissing nata, hannayensa kuma sai yawo yake dasu tako'ina,,,.....
Wani irin zafi da kuna zuciyarta ke mata idanuwanta sai zubda kwallah suke cikin muryar kuka mai ban tausayi take magana "bana sonka faruk wallahi bana k'aunarka natsaneka natsaneka faruk" haka taketa fad'a cikin zafin rai, tanajin yanda yake sarrafa surarta yake matsa bobbs d'inta cikin mugunta har saita rintse idanuwanta saboda masifaffen zafinda takeji tanaso tahanasa amma jikinta ba kwari saboda dikya kashemata kuzarinda take dashi da salonsa na yaudara da mugunta,,,"....
Dakyar yad'ago yarabata da rigar gaba d'aya sannan yafara kissing na cinyoyinta, baijira komaiba yafara kiciniyar shigarta ta k'arfi, wani irin kuzari ne yazomata dak'arfi tajuyamasa baya sannan tasaka hannayenta ta turesa kan gado ta tashi a zaune, kuka yafara mata yakasa tashi saboda gaba d'aya jikinsa ya mutu burinsa kawai yaji yashigeta, cikin wata iriyar murya yafara mata magiya "plss MUFIDA karki tafi dan Allah kitaimakeni kizo gareni karki hanani kanki ki tausayaman" wani irin murmushi tai wanda yafi kuka ciwo sannan tace "tinda kafara nunaman so na tsaneka faruk sannan tinda nasan ba sona kake tsakani da Allah ba nak'ara tsanarka, faruk ba sona kake tsakani da Allah ba jikina kawai kakeso saboda haka nikuma namaka alk'awarin hanaka morar jikina har izuwa lokacinda zakaji kafara sona tsakani da Allah, sadai kuma nasan ranar bazata zo ba saboda koda kasoni ni bazan soka ba saboda zuciyata nariga dana mallakawa wani wanda yafika" tana gama fad'ar haka ta tashi tamayarda rigarta tawuce d'akinta tabarsa kwance akan gado sai mayarda numfashi yake akai akai ya kudundune kamar mara lafiya,,,"....
Tana isa d'akinta tawuce bathroom tai wanka sannan tafito tai sallar isha tasaka kayan baccinta takashe fitilar dak'in tareda rufe k'ofar tasaka mata key sanna ta kwanta,,,,,....
Washe gari tana farkawa daga bacci tai salla sannan tafito tashiga kitchen, tea tahad'awa kanta ta dafa indomie da kwai sannan takoma d'akinta taci, bayan tagama tafito takai kwanikan kitchen tadawo d'aki, wanka tai tasaka kayanta batareda tai kwalliya ba, 7am dot tafito taje d'akinsu harira tafad'a masu tafita sannan tawuce izuwa gun aiki,,,".....
Koda faruk yafito yaje d'akinta saiyaji k'ofar a rufe da key danhaka yadawo gunsu harira yatambayesu ita nan suka fad'a masa tafita aiki, tsintsar mamakine ya bayyana a fuskarsa azuciyarsa yake cewa "wai yarinyar nan tanada hankali kuwa wace iri ce ita inace ni da ita anbamu hutun sati biyu saboda bikinmu da akayi yanzu kuma kwana d'aya kacal saitafita aiki kaiiiii haba faruk meyasa zaka bari k'aramar yarinya tana nema ta rainaka kamar ba kaiba" dahaka yawuce d'akinsa shima yashirya, bayan yashirya yafito, motarsa yashiga kai tsaye yawuce office d'insu,,".....
Yana isa gateman yabud'e masa yashiga yai parking yafito, cikin tsintsar masifa yawuce izuwa cikin Companyn, kai tsaye office d'inta yanufa dik worker's d'inda ke kwasan gaisuwa garesa baiko kula dasuba bare ya karbamasu, yana isa office d'inta tana zaune akan kujera tana duba wasu file's yakai hanunsa yafincikota on expected taji fincikowarda yamata hakan yasa tai y'ar k'ara saboda razana, ganin shine yasa tawatsamasa wata muguwar harara tareda yin tsaki mai sauti tace "malam lafiya kake nema ka karyani" cikin masifa yafara mata magana "waike wace irin mutum ce dabakyajin magana inace ni da ke dik anbamu hutun 2weeks saboda bikinmu meyasa zakifito aiki yanzu kuma ma uban waye yabaki izinin fitar" kwacewa tai daga rikonta yamata tawurgamasa harara sannan tace "hutu toni bana buk'atar hutun kuma izinin fita bawanda yabani saboda haka idan mutum ya'isa yad'auki matakin gaggawa yafitardani daga gidan lokacin ne zan tabbatar da ran mutum yab'aci" ganin hankalin kowa yadawo gunsu musamman mubina da office d'inta yake kusa danata tawani yi tsaye ta rungume hannaye tasake baki da ido sai kallonsu take, jakarta yad'akko da wayarta sannan yarik'o hanunta yajata, rik'onda yamata bazata iya kufcewa ba hakan yasa dole takyalesa, suna isa yabud'e murfin mota yajefata sannan yazagayo yabud'e yashiga yatada motar yabar Companyn,,,....
Acikin motarma masifa tadinga balbala masa tana fad'in "wallahi gwanda ma kamaidani dan ba ubanda ya'isa yahanani fita aiki kuma wallahi wannan yazamemaka na k'arshe dazaka sake zowa office d'ina kamun masifa kabar ganin kana manager kuwa" uffan baice da'ita ba har suka isa gida, yanayin parking tinkan motar tagama tsayuwa tabud'e murfi tafita abunta,,,.....
Washe gari ma haka tashirya tafita aikin saida yaje yasami Abban ammar yafad'a masa sai abban ammar yace "tinda tace batason hutun yakyaleta mana dama dan tad'an hutuna saboda hidimar da akayi ba'azauna ba ga taryan bak'i amma tinda bataso yakyaleta karya takurata, badan yaji dad'i ba kuma badan yaso hakanba yakyaleta tacigaba da tafiyarta aiki,,,"....
Haka rayuwar aurensu tacigaba da gudana cikin tsintsar tsanarsa da kyamatarsa, har izuwa yanzu MUFIDA tak'i barin faruk yakusanceta kullum saidai taita wahalardashi amma bazata bari yabiya buk'atarsa ba, tino da irin masifarda Allah yace zaiyiwa dik matarda take hana mijinta ya kusanceta wato macenta ke gudun shimfidar mijinta yasa kullum saitai kuka matsananci saboda tasan idan har tamutu acikin wannan halin tabbas makomarta wuta, sadai har yanzu kuma zuciyarta ta gagara karb'an faruk a matsayin mijinta hakan yasa har yanzu takasa bashi kanta,,"....
***** **** *****
Yau kimanin wata d'aya kenan da aurensu, yauma kamar kullum bayan tadawo daga gun aiki taje gidan hajiya, acan taci abinci tai sallar magrib sannan tafito takamo hanyar gida acikin dalleliyar motarta wacca dadyn ta yabata kyauta a lokacinda suka kammala karatunsu,,,".....
Ahankali take driving hartaiso gida nan tai horn gateman yabud'e mata tashiga tai parking, bayan tai parking sannan tafito ganin motar faruk yasa mamaki ya bayyana a fuskarta saboda ba yanzune yake dawowa ba,,...
Cikin tawuce bayan tashiga parlor saitaga bakowa acikin parlon, d'akinsu harira tawuce saita taddasu suna bacci nan tarufo masu k'ofar, ahankali tafara tafiya izuwa d'akinsa harta k'arasa bata ga kowaba nan takutsa acikin d'akin,,"....
Ahankali tabud'e k'ofar dasauri tadawo baya tareda rufe hancinta tana karanto "innalillahi wainna ilaihi raji'un hazbiyallahu wani'imal wakiil" sakamakon wani irin wari dataji, wasu zafafan kwallah ne suka zubomata zuciyarta namata zafi..............
#/Vote
#/Share
#/Comment
```AUFANA for life ```
*I.W.A*🖋
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_🌷
_a true love story_
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183_
® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚
_*Page 31/32*_
_Not Edited_
_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_
Zama tai anan bakin k'ofar tana kuka maiban tausayi tana zubda kwallah zuciyarta sai zafi take mata,,,....
Ganin kuka bashine mafita agaretaba yasa ta tashi tacire mayafinta tarufe hancinta dashi sannan tafara kwashe kwalaben giyar tawuce toilet tazube sauran giyardake cikinsu sannan tadawo dak'in tafara tsabtaceshi sai k'ara toshe hancinta take saboda ji take kamar tai amai saboda tsananin warin giyar,,,".....
Bayan ta tsabtace dak'in sannan tawuce d'akinta tad'akko tirarukan d'aki masu k'amshin gaske irin na mutan kebbi tadawo d'akinsa tafesheshi da tirarukan nantake dak'in yad'auki k'amshi, bayan tagama saitai tsaye tana kallonsa yana kwance tarasa yanda zatayi dashi saikawai tad'auki jakarta da phone d'inta tafita ta janyomasa k'ofa tarufe,,"....
D'akinta takoma tacire kayanta tawuce toilet tai wanka sannan tad'auro alwala tafito, bayan tafito tai sallah tasaka kayanta sannan tafito parlor, kitchen tawuce tadafa indomie da kwai sannan tafito parlor tazauna ta kunna TV tana kallon news,,,, tana zaune saigashi yafito sanye da jallabiya kallo d'aya tamasa tad'auke fuskarta, kamar mara gaskiya haka yak'araso yazauna a kujerardake kusa da wacca take zaune,,,...
Kallonta yai cikin sakin fuska yace "am MUFIDA dan Allah kiyi hak'uri akan abunda kikagani d'azu wallahi kuskure ne kuma insha Allah hakan bazata sake faruwa ba" saida tahadiye abincinda tasaka a bakinta sannan tai murmushi batareda ta kallesa ba tace "hmm ka d'auka hala yanzune nasan kana shan giya" kobata kalli fuskarsaba tasan mamaki ya bayyana a gareta, waigowa tai tana murmushi ta kallesa tace "idan ma bakasaniba to yanzu kasani nadad'e dasanin kai cikakken d'an giya ne a wannan gidan maka kakezowa tareda abokananka ku b'oye kusha abunku saboda wayonka yasa kakeyin hakan hakankuma yasaka dady da abban ammar harma da Abbu dik basusan kanashaba saini da munira kawai, hmm faruk kenan wannan duniyar taishe kowa riga da wando kuma dik wanda yagyara yasani hakama dik wanda yabata yasani" tana gama fad'ar haka ta tashi tawuce tabarsa anan yana cike da tsintar mamaki,,,.....
Kitchen tawuce takai kayan sannan tafito tawuce bedroom d'inta tarufo k'ofar da key sannan takashe fitilar d'akin ta kwanta,,,".....
Washe gari tin 6am ta tashi tai sallah tai wanka tashirya sannan tafito, koda tafito kuwa tini su harira sungama had'a breakfast suna ganinta suka durk'usa suka kwashi gaisuwa ta amsa sannan tawuce dining domin yin break,,, tana cikin yin break saiga faruk yafito shima cikin shirin fita aikin, batareda ta kallesaba tamasa barka da safiya ya amsa cikin fara'a tareda tambayarta takwana lafiya saidai tinda ta masa barka da kwana bata sake cemasa uffan ba hakan kuma baidamesaba nan yazauna shima yafara yin break d'in,,"....
Tana gamawa tamik'e tsaye tad'auki carkey d'inta da phone nata tareda jakarta tawuce abunta,,,"....
Yaukam suna tashi daga aiki kai tsaye tayo gida saboda yau taci aiki sosai a office tagaji tana buk'atar hutu danhaka tana tashi tayo gida, tana isowa tai wanka takwanta domin tad'an hutu,, bacci b'arawo bata ankaraba ya kwasheta, can acikin bacci saitaji kamar ana murzata, dasauri ta tafarka tabud'e idanuwanta saitagansa akanta yana kissing d'inta harya rabata da rigardake jikinta,,"....
K'ok'arin hanasa tai amma saita kasa nan yacigaba da bata hot kisses masu zafin gaske tako'ina najikinta, d'agowa yai yafara shinshinar wuyanta tareda saka harshensa acikin kunnayenta yana lasa,,, zafafan kwallah ne ke zuba daga idanuwanta zuciyarta cike da k'unci da takaici a zuciyarta tana fad'in "inama ace MUJAHID ne ke morata inama ace MUJAHID danabashi dikkanin zumata saboda nasakasa acikin farinciki sannan yasan irin tsintsar k'aunarsa danai k'auna mai tsabta ba irin wacca faruk kemanba ta sha'awa" tana fad'ar haka tak'ara fashewa da kukan takaici zuciyarta namata zafi,,"....
Bata ankaraba tajisa kasanta yana lasar cinyoyinta hanunsa kuma yana shafar kan HQ d'inta cikin salon yaudara, wani irin nishi tai tareda zubda kwallah takai hanunta tarik'e hanunsa saiya kufce yacigaba da shafarsa yana kissing d'in cinyoyinta tareda shafasu da hanunsa d'aya, d'agowa yai yad'ora bakinsa kan nipples d'inta yafara tsotsa nan tai mik'a ta gantsara taredayin nishi mai sauti sosai takai hannayenta tacusasu acikin sumarsa saboda wani irin bakon al'amarinda taji ya ziyarceta,,".....
Shigaba yai da tsotsar kan nipples d'inta cikin salonsa na yaudara itakuma sai nishi take da k'arfi da k'arfi tana k'ara gantsaromasa bobbs d'inta, hanunsa yakai yadinga matsasu da k'arfi hakan yasa tarikice kwallah sukacigaba da zubarmata saboda wani irin zafinda takeji mara misaltuwa,,"....
Yariga ya haukace ya rikice burinsa kawai yaji yashigeta bai ankaraba yana cikin shafar surarta yana tsotsar kan nipples d'inta saiyaji tazame jikinta tamirgina gefe d'aya tana kuka, matsowa yai kusa da'ita yakai hanunsa bayanta yafara mata magana cikin disasshiyar murya "haba MUFIDA dan Allah ki taimakeni kada kujeni MUFIDA wallahi zan iya mutuwa marana zafi takeman MUFIDA ki taimakeni" kwallah take zubarwa ta tashi zaune dakyar tafara masa magana "faruk kai mayaudarine faruk kai maci amanane faruk natsaneka faruk bana k'aunarka faruk na tsaneka bazan tab'a amincewa dakaiba" tana gama fad'ar haka ta tashi jiki ba kwari tashige toilet tabarsa anan kwance,,"....
Ganin batada niyar dawowa yasa yatashi jiki ba kwari yafita yawuce izuwa nasa dak'in,,,.....
Wanka tai ta tsalkake jikinta sannan tad'auro alwala tafito, bayan tafito tai sallar magrib da isha sannan saka kayanta na bacci tafita parlor, kitchen taje tadibo abinci tafito tadawo d'akinta taci bayan tagama sannan takwanta bacci,,"....
***** *****
Rayuwa tacigaba da tafiyar musu acikin wannan halin har izuwa yanzu babu wani sauyi acikin rayuwar aurensu MUFIDA dikta rame tai bak'i kamar wacca tai ciwon wata tara,,,,.....
Yau takasance Sunday weekend danhaka tashirya tafita, gidan hajiyar dady taje tawuni acan sai 4pm sannan tawuce gidansu, saidai kash koda kaje dadyn ta bayanan yayi tafiya k'asar Italy danhaka batawani jimaba 5pm takamo hanyar gida,,"....
Tin akan hanya takejin gabanta na fad'uwa kirjinta sai bugawa yake, acikin wannan yanayin harta iso gida, bayan tai parking saitafito takama hanyar shiga parlor, tana isa ciki saitaga parlon kasha kasha dikya baci ya rikice kamar bakowa acikinsa, can gefe d'aya tahango muciya da takalman harira da zanenta,, dasauri takama hanyar d'akinsu harira cikin fargaba da tsoro tana isa saita hango luba zaune tana matsanancin kuka tana ganin MUFIDA tasake fashewa da wani sabon kukan,,,....
Cikin kid'imewa MUFIDA tafara tambayarta "luba ina harira meke faruwa ne kike kuka ina harira?" kasa magana lubar tai sai kawai tarika hanun MUFIDA suka fita,,,,....
Ganin sunkama hanyar dak'in faruk yasa gaban MUFIDA tadinga fad'uwa yana dukan uku uku, suna isa MUFIDA tazaro daran daran idanuwanta ta firfito dasu waje nantake kwallah suka zubomata, dagudu taje tasaka mayafinta tarufe mata jikinta tana zubda kwallah bakinta har rawa yake, cikin tashin hankali ta tallafo kanta tana jijjiga ta tana kiran sunanta "harira harira harira kitashi dan Allah" sadai ina yarinyar tasuma saboda azabarda tasha a hanun faruk k'afafuwanta dik jinine hanunta da fuskarta ta yanke har jini yafito kamar wacca akasaka wuk'a aka yanketa alamar tai k'ok'arin kwatar kanta ta k'arfi yamata,,"....
Tasowa tai tayo kan faruk wanda yake zaune akasa cikin maye sai waige waige yake ga kwalbar giya a gefensa jikinsa bako kaya dagashi sai d'an kamfai jikinsa dikya baci da jini, kyawawan marika ta sauke masa har biyu tafashe da kuka tana fad'in "ka cuceni faruk ka cuci rayuwar wannan yarinyar kuma wallahi sai Allah yafitarmata da hak'k'inta k'arshenka bazai tab'a yin kyau ba wallahi faruk na tsaneka na tsani dik mai hali irin naka kuma Allah wadan da masu halayya irin taka" cikin maye yakai hanunsa ya rikata taisaurin kaucewa saiyafad'i k'asa,,,....
Cikin maye yake fad'ar "wallaiii...Niiii...Banni bannee....Allah banni....Bannee......" wani marin tasake watsa masa sannan ta tofa masa yawu a fuska tareda fad'in "Allah wadaranka" tashi tai tafita tad'akko wayarta tai dialing number na dadyn ta...............
Am sorry for de late 👏 wallahi wani abune yarikeni bansamu yin tyaiping dawuri ba
#/Vote
#/Share
#/Comment
```AUFANA for life ```
*.I.W.A*🖋
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_🌷
_a true love story_
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183_
® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚
_*Page 33/34*_
_Not Edited_
_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_
Ringin d'aya a na biyu yad'aga saboda dady ko acikin meeting yake indai MUFIDA takirasa saiya nemi excuse yad'aga idan suka gama sannan yadawo,, yana d'agawa cikin kuka take fad'amasa abunda faruk ya aikata, tsintsar mamaki ne ya bayyana a fuskar dady sannan yacemata "ok baby yanzu nadawo ina gida jirani ganin zuwa" tace toh sannan takashe wayar,,"....
Wardrobe d'inta tabud'e tad'akko zani takoma tarufewa harirar jiki ta zauna nan akasa ta tallafota tad'ora kan cinyarta tana kukan takaici da bak'in ciki,,....
Suna acikin wannan yanayi saiga dady da momy da mubina sun iso da gudu taje tarungume dady tana kuka nan yafara rarrashinta sannan suka k'arasa acikin dak'in, momy ce taisa da mubina tana bud'e jikin harira tai saurin juya fuskarta tareda fad'in "subhanallah" dady kuwa gaba d'aya hankalinsa yatashi saboda tinda yake baitab'a sanin faruk yana shan giya ba hadda zina sai yau, k'arasawa yai gunsa ya tallafosa cikin tsintsar b'acin rai yawanka masa mari sannan yajefasa kan gado yad'auki phone d'insa yakira abban ammar yashaidamasa abunda ke faruwa,,,"....
Cikin k'ank'ane lokaci abban ammar da momyn faruk suka isa, abban ammar na isowa yaje yadamk'o faruk yadinga dukansa yana kuka yana fad'in "ka cuci rayuwarka faruk ka cuci rayuwar wannan yarinyar faruk nai danasanin haihuwarka faruk Allah wadaran da masu hali irin naka" haka yaita fad'a yana dukansa dakyar dady yakwacesa yafita dashi yasaka mota sannan yacewa su momy a d'auki yarinyar awuce hospital da'ita,,,....
Daga MUFIDA har momyn faruk da luba dik kuka suke nan mubina da MUFIDA da luba suka d'auki harira suka fita da'ita suka sakata acikin mota momy da MUFIDA da mubina suka shiga mubina taja motar itakuma momyn faruk da luba da abban ammar suka shiga d'ayar,,,".....
Kai tsaye FMC hospital suka nufa suna isa kuwa cikin gaggawa aka karb'i yarinyar akashiga da'ita wani dak'in, saida likitoci suka duddubata sannan suka fito suka fad'awa abban ammar yanzu zasushiga dak'in theater da'ita saboda yajijjimata ciwo sosai sai anmata operation an gyara wurin nan abban ammar yace bakomai sukaje office yasaka hanu wato ( signing ) sannan yafito,,,,....
9pm dot akashiga da harira operation lokacin kuma dik dady ya'iso, har izuwa yanzu MUFIDA bata daina kukaba saboda ji take kamar k'anwarta munira ko mubina ce faruk yayiwa wannan cin amanar, saida aka fito da harira sannan