Showing 51001 words to 54000 words out of 76905 words

Chapter 18 - TSINTACCIYAR MAGE BY AUFANA.txt

AUFANA   

12 Dec 2024

4292

jin komai daga bakinsaba tasaka glass d'inta tawuce abunta,,"....

Binta da kallon mamaki MUFIDA kan tajuyo garesa tace "MUJAHID wacece ita?" shuru yamata yakasa cewa uffan sai wani kame kame yake nantasake tambayarsa "MUJAHID wacece ita nace?" matsowa zaiyi kusa da'ita saitaisaurin matsawa tareda dakatardashi harzatai magana saikawai tawuce tahaura sama dagudu cikin fashewa da kuka, dasauri yakira sunanta "MUFIDA kitsaya ki saurareni dan Allah" yai maganar yanabin bayanta, k'aurin girkinda yake dayaji yasashi dakatawa da bin bayanta yadawo yawuce kitchen,,,....

Yana sauke girkin saiyasake haurawa sama izuwa gunta, koda yashiga d'akinta a zatonsa zai taddata kwance tana kuka saikuma yaga akasin hakan baima gantaba, can gefen bed d'inta yahango kayanta data cire saikuma yajiyo k'arar zubar ruwa daga toilet alamar tanaciki, dasauru ya cire kayansa shima yashiga toilet d'in,, a tsaye yahangota tasakarwa kanta shower ruwa na zuba a jikinta, bata ankaraba sai kawai taji anrungumeta ta baya, kobata waigoba tasan MUJAHID ne,,,"....

Ahankali ya juyo da'ita suna fuskantar juna ruwan shower d'in suna zubarmasu, bakinsa yakai zaisaka anata saitakai hanunta tarufe masa idanuwana sannan tabarsa yak'arasa kai bakinsa ga nata, a hankali yafara kissing bakinta sannan yajanyota dakarfi yamanneta da k'irjinsa, 'dayan hanunsa yakai can kasanta kan HQ d'inta yafara shafasa yana cusa yatsansa acikin HQ d'in nata "Ahh....!!!" tafurta tareda k'ank'ameshi nan yacigaba da wasa HQ d'in nata yana kissing da bakinta yana tsotsar yawunta,, shinshinar ta yafara tareda bata wasu hot kisses a wuyanta harya sakko kan bobbs d'inta yakai bakinsa yalashi kan nipples d'inta saitak'ara k'ank'ameshi tareda fad'in "Ahhshh...." cigaba yai da cusa yatsansa acikin HQ d'inta yana wasa dashi nantake jikinta yafara rawa yana makyarkyata k'afuwanta suka kasa imata,,"....

K'ank'ameshi tai sosai tana cusa hanunta acikin sunarsa tanamasa sosa, k'afafuwansu kasa rikesu sukai danhaka kawai yad'auketa yashiga bathroom da'ita kasancewar acike yake da ruwa, bakinsa yakai kasanta yafara lasar kan HQ d'inta nantake tafara wani irin nishi tareda cusa hanunta acikin sumarsa, abun yafara fin k'arfin tinaninta dikda tanajin abun amma ita raguwace bata kware a wannan fanninba hakan yasa takasa jurewa tasakamasa kuka tareda matse k'afafuwanta, dole badan yasoba yakyaleta saidai yakasa raba jikinsa da nata har yanzu k'ank'ame suke da juna hanunsa kuma yana kan dukiyar fulaninta saboda shi ba abunda yafi birgesa a jikinta kamar wannan luka luka nashanunta, dakyar yad'akko soso da sabulu yafara masu wanka, saida yawanketa tass sannan yacigaba dayin nasa bayan yagama sannan yad'aura towel itama yad'auramata suka fito,,,"....


Zaune take akan mirror tana taje sumarta saigashi yashigo cikin shiga mai kyau, shadda ce galila ajikinsa mai tsadar gaske d'inkin mutan kebbi ne yasha aikin hanu riga da wando light blue color sai hula da takalma dakuma watch sanye a hanunsa, "woww handsome gyai" tafad'a tana kallonsa cikin fara'a, dariya yai yace "banda dai tsokana my only na" tai murmushi tace "wallahi kayi kyau sosai my prince waika kalli mirror kuwa kaga yanda d'inkin nan yafito dakai tafito cikakken balarabenka" dariya yai yazo yarungumeta tareda bata hot kiss a goshi sannan yace "Allah ko" tace "sosaimakuwa" sai yace "to nagode sosai my princess" sai yad'akko manta na shafawa yafara tayata shafawar yana fad'in "bara natayaki kiyi sauri ki shirya mufita" murmushi tai batareda tasake cewa komaiba,,,....


Yana cikin tayata shafawar sai towel d'inda take d'aure dashi ya kwance nantake dukiyar fulaninta suka bayyana, k'uramasu idanu yai cakk yana kallonsu itakuwa MUFIDA wata iriyar kunyace ta mamayeta saitai saurin d'aukan towel d'in tad'aura tareda mikewa tsaye tanufi wardrobe, nannauyan numfashi ya sauke taredayin murmushi, wata jallabiya ce tad'akko red color anmata zanen flower's bak'ake, bayan tad'akkota sannan tad'akko brez d'inta da pant saikuma kunya tahanata sakaku a gabansa tai tsaye cakk tarasa yazatayi shikuwa yakureta da mayun idanuwansa yana kallonta,,,....


Ganin tai tsaye saiyace mata "my only na kefa nakejira lokaci yana tafiya" ba yanda taiya dole tad'auki pant d'inta tasaka sannan tad'akko brez tafara sakawa saikuma hanunta yakasa kai tasaka makullin brez d'in nantaita kiciniyar sakasa, batareda tasaniba yazo yakarbi brez d'in daga hanunta tareda janyota ya mannata da k'irjinsa ta baya, ahankali yasakamata sannan yaduk'oda kansa dai dai wuyanta yabata hot kiss yafara cusa fuskarsa acikin wuyanta yana shinshinarta, sanin halinsa zai iya batamamasu kwalliyarsu hakan yasa taisaurin zame jikinta daga nasa tareda d'aukan rigarta tana dariya tasaka, shima murmushi yai yashafa sumarsa tareda kashe mata ido d'aya yace "kinsan nifa bana koshi da zumar princess d'ina" dariya tai tace "ai nasan halinka yanzu saika batamana kwalliyarmu shiyasa na dakatar dakai dawuri" tai maganar tana rolling d'in veal d'inta, bayan tagama sannan tasaka takalmanta tad'auki jakarta sannan suka fita atare,,,....


Saida yabud'e mata murfin gaban mota tashiga sannan yazagaya shima yashuga yatada motar suka wuce, suna cikin tafiya saiyadubeta yace "wai my only na nikam ina wannan glass d'in dakike sakawa a school wancan lokacin mai suna NO RESPECT" hararansa tai tana murmushi tace "shine nabama wacca tashigo gidana d'azu" yanajin abunda tafad'a dasauri yad'ago ya kalleta saiyaga tasha kunu hakan ya tabbatarmasa da bata manta da abunba danhaka yai shuu baisake cewa komaiba har suka isa masarautar BAGDAAZ,,,"....


Dakarun dake tsaron k'ofar shiga wato gate ne sukazo dasauri suka zube akasa suka kwashi gaisuwa suna fad'in "Barka da zuwa yarima sarauniya uwar guda barka da zuwa" cikin harshen larabci dik suke maganar hakan yasa itakam bataji abunda suke fadaba saidai ta fahimcesu ta yanayinda sukeyi,, cikin fara'a MUJAHID ya karbamasu sannan aka bud'e masa gate yashiga ciki,, a parking space yai parking sannan yafito yazagayo yabud'e mata murfin tafito sannan yarufe motar, tinda suka shigo tasaki ranta tamkar ba abunda ke damunta tafara yin fara'a tana murmushi hakan kuwa bak'aramin dad'i yayiwa MUJAHID ba saboda yafahimci MUFIDA macece wacca tasan sirrin abubuwa masu muhimmanci acikin zaman aure dikda kuwa yasan zamanta na aure na farko ba acikin dad'i tayisaba amma macece mai hikima, a tare suka jera suna fara'a cikin raha da barkwanci abun gwanin birgewa har suna isa sashen mai martaba da gimbiyarsa,,,....


A yanayinda mai martaba yagansu yamatuk'ar jin dad'i ransa yai fari tass nansuka zube suka kwashi gaisuwa sannan suka zauna sukafara gaisa, coffee gimbiya takawomasu sukasha sannan suka tashi sukaje suka gaida sarki, bayan sungaida sarki sannan suka wuce izuwa sashen ummin MUJAHID,,"...


Tinda suka shigo sashen MUFIDA taga yanayin MUJAHID yasauya batace masa komaiba har suka isa parlonta, zaune take akan kujera tana danne dannen laptop Nasma da Nasmat da asma'u suna daga gefenta zaune suna kallo wata hadima tana yayyanka masu y'ay'an itatuwa suna sha saisuka shigo cikin sallama, atare su Nasmat suka juyo aikwa dagudu sukazo suka rungume MUFIDA, dakarfi ummin su tadakamasu tsawa harsaida sukasha jinin jikinsu suka koma suka zauna, dasauri MUJAHID yataso yafarayiwa ummin sa magana saitai saurin dakatardashi, cikin harshen larabci tafara masa magana cikin kakkausar murya harsaida MUFIDA ta tsorata sosai, asma'u dake gefensu itama ta taso tasaka bakinta tana fadar abunda yamata dad'i a ranta,,,....

Har suka gama baisake cewa komaiba, cikin masifa ummin tazo takama hanun MUFIDA taturata a waje tana mata magana cikin harshen larabci, tura MUFIDA da tai saita fad'i k'asa goshinta yabigi tiles d'in k'asa yafashe sai jini yafara zuba,,,....


Dasauri MUJAHID yarik'ota ya tallafota ganin jini a goshinta yasa ransa yak'ara baci kawai yarikata suka fita waje, rai a bace yarikata suka wuce sashen mai martaba, suna ganin halinda take ciki nantake suma hankalinsu yatashi cikin damuwa suka fara tambayar abunda yasameta, ran MUJAHID yab'aci sosai hakan yasa yakasa cewa komai itama kuma MUFIDA batace komaiba, cikin sauri aka kira family doctor yazo yai treatment nata yabata medicines sannan ta kwanta,,....

Doctor nafita MUJAHID yawuce gun sarki mahaifinsa, dikda baiso wannan matsalar yajitaba saboda a duniya ba abunda yafiso a rayuwarsa kamar mahaifiyarsa hakan yasa komai duniya tace tana bukata to angama yanamata biyayya wuce tinanin mai karatu amma yanzu abunda take nema yamata bazai iyaba kuma bayaso yasabamata daidai da rana 'daya danhaka dolene yasanarda mahaifinsa halinda yake ciki..........


Manage it plss 👏


Aslm gsky banajin dad'in abunda kukeman nasha wahala namaku tyaiping banida ko isasshiyar lafiya amma yiman comment ko sharhi ya gagareku haba jama'a wannan kyautawane dan Allah wlh jiya so nai narufe tsintacciyar mage fan's club saboda ni banga amfaninkuba ku saidai namaku tyaiping kusha karatu banda tnx, nagode, Allah i saka da alkhairi ba abunda kikeman wasuma ko tnx d'in basayi, to gsky i can't tolerate hakan idan zaku gyara ku gyara idan kuma kukaki saina rufe grp d'in baki d'ai nadinga posting d'ina a Facebook da wattpad suda keman comment da sharhi.






#/Vote
#/Share
#/Comment

```AUFANA for life ```
*I.W.A*🖋
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_🌷
_a true love story_


_*BY~AUFANA*_ _wattpad@Aufana8183_


® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚


_*Page 61/62*_

_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_

Cikin sallama yashigo parlon sarki kasancewar baya fada yashigo sashensane, sarki Abdul-samad dake zaune kan kujera yana karanta mujallun da aka kawomasa na halinda talakawansa ke ciki a wani yanki yad'ago a hankali cikin fara'a tareda karb'a sallamar ganin tilon dansa magajinsa yariman masarautar BAGDAAZ,,,....

Ahankali yak'araso yadurk'usa cikin tsintsar ladabi yagaida mahaifin nasa "barka da hutawa Abbu" shima cikin stintsar so da k'aunar d'an nasa ya'amsa masa cikin harshen larabci kamar yanda yamasa magana kasancewar indai ba a fada sukeba to MUJAHID baya kiran mahaifinsa da Abbu saidai sarki shima Biryama yake kiransa idan kuma a fada ne saiya kirasa da SULTAN KO YARIMA, "barka dai Biryama fatan kana cikin koshin lafiya" ya amsa masa, MUJAHID kuma baisake cewa komaiba saiya zauna,,"...


Tinda sarki yaga shigowar MUJAHID yakumaga yanayin fuskarsa yasan yanada damuwa saboda tin MUJAHID na k'arami sarki yafi kowa sanin halin MUJAHID idan yanada damuwa nantake yake ganewa ta yanayin fuskarsa, hakan yasa MUJAHID sarki shine babban amininsa wanda yake kaiwa kukansa nantake yasharemasa hawayensa ta hanyar warware masa matsalarsa da maganceta cikin sauk'i,, hakan yasa yanzuma ya ajiye mujallundake hanunsa yacire glass d'indake idonsa yajuyo ya fuskancesa sannan yace "tinda kashigo parlon nan nahango tsintsar damuwa bayyane a fuskarka menene meke damunka yariman k'asar BAGDAAZ SULTAN na wata rana a masarautar BAGDAAZ fad'a man naji" gyara zamansa yai cikin nutsuwa sannan yad'ago yana kallonsa nantake yakoromasa komai tin hadasa da ummi tai da asma'u wai shine zai aureta har izuwa yanzu halinda ummi ke nunawa MUFIDA na wulakanci da nuna tsintsar tsanarta a fili dik saboda yaki amincewa ya auri asma'u, yakuma fad'amasa zuwanda asma'u tai a gidansa harta mari MUFIDA dakuma wulakancinda sukayiwa MUFIDA yanzu har taji ciwo a goshi,,,".....


Idan ran sarki yai goma toya baci nantake fuskarsa ta sauya launi izuwa ja kamar yanda ta MUJAHID keyi idan ransa ya baci, cikin tsintsar b'acin rai yamik'e tsaye sarki yamik'e tsaye yafara zarya acikin parlon tareda harde hannayensa a bayansa batareda yace komaiba, can dai yajuyo yafara magana cikin yanayin b'acin rai sosai yace "banyi zaton koda kowa yawulakanta MUFIDA gimbiya zainab zata wulakantataba nayi zaton zata d'auketa tamkar y'ay'anta Nasmat da Nasma waenda tahaifa acikinta musamman dana d'auketa na'aurawa kai batareda nanemi izinintaba dikda kuwa nasan kuna son junanku, amma yau gimbiya zainab itace da kanta ke kyamatar jinina ahalina saboda MUFIDA jininace tinda y'ar d'an uwanace wanda yafi ji dashi, to wallahi koda asma'u zata mutu MUFIDA bazata tab'a zama kishiyartaba haramta agareta har abada taje tanemi wanda yakesonta itama takesonsa amma ba mijin y'ata MUFIDA ba" yasake juyowa ya kalli MUJAHID yace "kaje kasanardasu ina buk'atar ganinsu yanzi yanzinnan" saiya juya yashiga bedroom d'insa,,,....


Cikin farinciki MUJAHID yamik'e tsaye yafita, yana isa sashen ummi saiyakira wani hadiminta yace yaje yafad'awa gimbiya sarki na buk'atar ganinta ita da asma'u, bayan yafada masa sannan yawuce sashen mai martaba,,,....


Koda yaisa MUFIDA har bacci yad'auketa kasancewar hadda injection na bacci doctor yamata danhaka yafad'awa mai martaba abunda ake ciki nansuka wuce izuwa parlon sarki shi da mai martaba akabar hajiya gimbiya matarsa da MUFIDA dakuma sauran hadimai,,"....


Tinda ummi taga MUJAHID da mai martaba ta tabbatar MUJAHID ne yakawo karanta gun sarki, bayan kowa ya zauna sai sark yamik'e tsaye yafara magana "gimbiya zainab" sai yakira sunanta nan tad'ago tana dubansa sai yacigaba da magana cikin harshen larabci "zainab bantaba tinanin zaki kyamaci ahalina ba, bantaba tinanin zaki wulakanta zuriyata ba zainab me MUFIDA tamaki wani laifine tamaki dahar kika tsaneta kika kyamaci d'anki daya aureta, wallahi zainab kinbani mamaki saidai inaso kisani wallahi wallahi wallahi Biryama bazai tab'a auren asma'u ba tinda kika nunaman asma'u itace taki MUFIDA ba taki bace to kije kinemamata wani mijin ta aura, wannan umarninane kuma zan iya hukunta dik wanda yasab'a koshi waye wallahi, MUFIDA y'ata ce jininace bazan tab'a k'aunar wanda zai cutar da'ita ba har abada koshi waye kuwa" yasake kallon asma'u yace "asma'u" yakira sunanta tad'ago idanuwanta dasukai zajir saboda tsananin b'acin rai da kukanda takeyi takallesa yajuya yacemata "daga yau kar nasakejin ance kinje gidan Biryama sannan kije kinemo wanda yakesonki kema kuma kikeso ki aura amma ba Biryama ba kuma daga yanzu karnasakejin wani yasake tada wannan zancen" yana gama fadar haka yakalli MUJAHID yace "kaje kadauki matarka kuwuce gida sannan kadinga kiran doctor yana duba lafiyanta" MUJAHID ya amsa masa da toh sannan yace "kowa zai iya tafiya" daga haka kowa yafita yakoma sashensa,,,.....


Dikda MUJAHID yaji dad'in yanda sarki yai saboda koba komai yanzu MUFIDA zata samu yanci acikin gidan amma baiji dad'in yanda yaga ran mahaifiyarsa yab'aci ba saboda haka nantake ya yanke hukuncin zai nemi gafaranta,,,.....


Asma'u ce tsaye a tsakiyan d'akinsu sai faman zarya take, cikin tsintsar b'acin rai tafara magana cikin harshen hausa wacca ni kaina saida nai mamakin jinta tana yaren hausa tsab bako gargada "kai ina wallahi hakan bazai tab'a yiwuwaba MUJAHID nawane nikadai ummi tahaifawa shi mallakinane, wallahi wallahi wallahi nayi rantsuwa da ubangijin halittu sainaga bayan wannan tsinanniyar yarinyar matuk'ar ban zauna dashiba ban auresaba to ba shegiyarda zata auresa wallahi amma bari kawai dani suke zancen dagashi sarkin har ita y'ar tasa dayake tinkaho da'ita sainai maganinsu dani suke zancen" haka taita zuba masifa tana tsara irin mugun abunda zata tufka,,,....


Anan suka wuni sai dare sannan suka koma gida,,"....


****** ******

Rayuwa taci gaba da gudana cikin tsintsar so da k'aunar junansu inda sukecin karensu ba babbaka amarcinsu sukeci zallah tareda shayarda junansu madara da zumar soyayya, saidai har yanzu hankalin MUFIDA yakasa kwanciya saboda har yanzu ummi bata sakemata fuska ba, sam bataso tazama silar raba siyayyar uwa da d'a ba wacca take cike da tsabta amma ba yanda zatayi saidai tai alk'awarin sharewa MUJAHID hawayensa ta hanyar nemamasa yafiya agun mahaifiyarsa, saboda tasan dik silartane yasa yab'ata da mahaifiyarsa wanda itakuma tasan dik wannan abun laifintane saboda meyasa tasake shigowa rayuwarsa dayanzu ya auri wacca mahaifiyarsa takeso ya aura dayanzu mahaifiyarsa batai fushi dashiba, itadai tabarwa Allah komai saboda shine zai warware komai acikin sauki wannan abun tad'auketa amatsayin k'addarar rayuwarta jarabtace daga ubangiji, Allah yana jarabtatane domin yagwada k'arfin imaninta, rokonta a kullum shine Allah yabata ikon cinye waennan jarrabawowin ameen,,,....


Kwance suke kan gado kanta yana kan cinyarsa tana game da phone d'inta shikuma yana aiki da system kasancewar yanzu yafara aiki a company na mahaifinsa, sanye take cikin wasu fitinannin English were's wando iya cinya sai wata y'ar torp d'in t-shirt mara hanu fara wacca ko cibiyarta bata rufeba, d'aya daga cikin kayanda Aunty maryam tasiyomata ne daga Dubai,,,....


Yana cikin aikin saiyad'ago ya kalleta yai murmushi sannan yace "gaskiya my only idan kina kusa dani bazan iya aikata komaiba" zaro dara daran idanuwanta tai farare tass cikin murmushi tace "kai haba to saboda me?" sai yai murmushi yace "saboda wannan kyakkyawar surartaki tana rikitani tasakani nakasa aikata komai" dariya ta kyalkyale da'ita sannan tace "kai habiby na banda dai tsokana" tafad'a tana mikewa tsaye tasake cewa "to bara natashi natafi nabarka kai aikinka karkaje office kafara sambatu kana fad'in "only na only na mai kyau" tana fadar haka shima ya kyalkyale da dariya,,,....


Harta juya zata wuce saiyai saurin rik'o hanunta tareda janyota tafad'o jikinsa, "Ahh...!!!" tafurta tareda fad'in "habiby zaka karyani fa" yai murmushi yace "waneni na karya abar k'aunata kara gyaraki dai zanyi yanzu" tini tagano inda zancensa yadosa saitai murmushi,,,....


Juyota yai sannan yad'agata yad'ora kan cinyoyinsa yamaidata suna fuskantar juna sannan yace "my only dama inaso na tambayeki akan aikinki tinda yanzu anan muke da zama yakike ganin yadace muyi yanda zakicigaba da aikinki batareda takura ba" murmushi tai sannan tad'ago fararan idanuwanta masu kashe masa jiki tace "ai tinda aka saka ranar bikinmu narubutu ritaya na ajiye aiki" cikin tsintsar mamaki yafirfito da sexy eyes nasa yace "bcoz of what?" yanda yai saiya bata dariya tace "inaso nai ibadar aure dakyau saboda nasamu kadaga man kafa nashiga aljannah kuma ni gaskiya banaso idan na haihu nanny tadinga kulaman da yara nafiso nabama y'ay'ana tarbiyaya kamar yanda nima dady na yabani, wannan dalilinne yasa kawai na yanke shawaran na ajiye kuma nadade da ajiyewa harma anbama kanwata munira matsayina na manager of Ahmad shitu N.L.Tc" shuru yai yazubamata sexy eye's d'insa yana kallonta cikin yanayin murmushi, itama kallon nasa take tana murmushin yanda yake mata kallon kamar yau yafara ganinta, iska tahuramasa a idanuwa saiya kiftasu sannan yai murmushi yace "tabbas MUFIDA insha Allah ke y'ar aljannah ce" yafad'a tareda rungumeta, murmushi take tace "Allah i sa habiby na sai mushiga atare acikin gida 'daya mucigaba da rayuwarmu aciki" yai murmushi tareda bata hot kiss a haba,,,.....


Kallonta yai yace "my only yau inaso kiman wani abu wanda wannan abun idan kikayisa zanji dad'i sosai kuma zan sakamaki albarka" murmushi tai sannan tace "meneneshi" gyara zamansa yai yak'urawa fararan dara daran idanuwanta ido yasaka kwayar idonsa acikin nata sannan yafada acikin murya mai laushi irinta masu jin shauk'i "inaso kiman hot kisses anan" yanuna goshinsa, murmushi tai tareda idanuwanta cikin nasa sannan tad'ago tareda mastowa da wuyanta kusa dashi takai lallausan hanunta tarufe masa idanuwana sannan takai d'an k'aramin bakinta tai kissing nasa a goshi a hankali saiyasake nuna idonsa yace "da nan kuma" saitai murmushi tasake yin kissing nasa a idon saikuma yasake nuna idonsa d'aya tasake kuma yimasa kissing a 'dayan idon, sai kuma taga yanuna lips d'insa yace "da nan kuma"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login