Showing 42001 words to 45000 words out of 76905 words

Chapter 15 - TSINTACCIYAR MAGE BY AUFANA.txt

AUFANA   

12 Dec 2024

4291

daren ranar bayan sunyi dinner shi da mai martaba saiyamasa zancen, shima mai martaba yaji dad'in abun sosai musamman dayaji cewar suna k'aunar junansu nantake yace ya amince Allah kuma i sanya alkhairi abbu yace amin cikin fara'a dajin dad'in zancensa,,,,.....


Cikin kankanen lokaci zancen yakarad'e gidan gabad'aya kuma Alhmdllh kowa yayi farinciki da abun sai mahaifiyar MUJAHID kad'aice batace komaiba kuma bata nuna farincikinta ba,,,....


Satinsu biyu da zuwa su abbu suka shirya suka koma gida Nigeria sukabar MUFIDA anan.............





#/Vote
#/Share
#/Comment

```AUFANA for life ```
*I.W.A*๐Ÿ–‹
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_๐ŸŒท
_a true love story_


_*BY~AUFANA*_ _wattpad@Aufana8183_


ยฎ *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*๐Ÿ“š


_*Page 51/52*_

_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_

Zaune take acikin bedroom d'insu tana shirin bacci, harta saka kayan baccinta saita tina tafa baro phone nata a parlor d'azu dasuka zauna acan suna kallo ita dasu Nasma, cikin sauri tasaka takalmanta batadako mayafi tafita,,,......

Cikin sauri take tafiya saboda tsoron kar a d'aukemata waya tinda gidan mutane ne acikinsa ba adadi, bata ankaraba taji tai karo da mutum, sentsi yajata tai suluu zata fad'i tarintse idanuwanta cikin tsintsar firgice da tsoro, dasauri yakai hanunsa d'aya yarik'ota yajanyota tafad'o k'irjinsa hanunsa 'daya kuma yakai yarik'o wayardake hanunsa dazata fad'i,,,.....

K'ura wa kyakkyawar surarta yai ido yana kallonta, sanye take acikin kayan bacci wando iya gwuiwa da riga mai k'aramin hanu itama iya gwuiwa kanta ba mayafi sumarta a tufke amma bada ribom ba tidin bobbs d'inta kusan rabi dik a waje suke kasancewar ba brez a jikinta rigarce kawai,, wani irin shauk'i yaji yaziyarcesa harsaida sandan girmansa ta motsa tamik'e a tsaye jin tidin bobbs d'inta manne a k'irjinsa gakuma gangar jikinsu tahad'u, dasauri yadawo hayyacinsa yatureta a kasalance jin an tureta yasa tabud'e idanuwanta dasukai ja saboda rintsesu datai dakuma fargaba da tsoronda taji,,,".....

Ganin MUJAHID tsaye a gabanta yasa ta tabbata shine tai karo dashi, wani irin kallonda yai tsaye yana mata yasa tai saurin kallon jikinta taga kayanda take sanye dasu nantake wata iriyar kunya takamata tai murmushi tareda rufe fuskarta da tafukan hannayenta sannan tajuya da sauri zata wuce,, hanunsa yakai dasauri a kasalance yarik'o hanunta murya a disashe yacemata "ina zakije kuma" cikin jin kunya tace "zanje na kwanta ne" matsowa yai dab da'ita yanamata wani irin kallo yai murmushi sannan yace "to da inazakije ne kina tafiya bakiko kallon gabanki kuma zaki fita bako mayafi a jikinta kuma kinsan gidannan a kowanne lokaci akwai mutane a cikinsa" yanayin kallonda yake mata yasa kunya take kara mamayeta, d'an matsawa tai daga kusa dashi sannan tace "dama wayanace na manta a parlon Ummi shine zanje na d'akko" kallon cikin ido yamata danhaka dasauri tad'auke idanuwanta cikin jin kunya, kunu yasha sannan yace "to this is the last worning dazan baki karna sake ganin kin fito a haka koda kuwa parlon Ummin zakije kinji ko" d'agamasa kai tai alamar eh ganin yanda yasha murr kamar wanda baitaba dariya ba, hartajuya taza wuce yace "dakata" saita tsaya cakk yace "ga wayar a hanuna nina dauka dana ganta a can" yafada yana bata wayar takarba tareda fadin "thanks" tajuya tawuce abunta,,,....


Tsaye yai yak'uramata ido yana kallon bayanta yanda take tafiya cikin kunya dikda bamai jiki bace ita amma tanada hips sosai ga matasan zamanta dai dai jikinta gatakuma da gantsarwa irinta matan fulani k'irjinta kuma cike yake da dukiyar fulani, wani irin farinciki yaji yai murmushi tareda shafa kansa da hanunsa 'daya hanunsa d'aya kuma yarike sandar girmansa dake kokarin bayyana kanta a waje saboda shauk'i, a zuciyarsa yace "kai my Jerry badai suraba kam harma tafi kyanta bayyana tabbas yanzune lokacinda zan rama abunda tamun a baya musamman marinda nafi komai jin zafinsa a matsayina na yarima" a fili kuma yace "tabbas ina k'aunarki MUFIDA k'aunarki acikin jinina take danke aka halicceni kuna insha Allah ni nakine har abada ke 'daya" yanagama zancen yajuya yawuce,,,.....


Washe gari yana zaune a parlonsa Umminsa ta'aiko tana nemansa nan take cikin sauri ya ajiye abunda yake yabi bayan y'ar aiken kasancewar MUJAHID yanamatukar son mahaifiyarsa yana kuma gudun dik wani abu dazai batamata rai, cikin sallama yashiga parlonta tana a tsaye sai zarya take acikin parlon hadimanta kuma sai faman gyara parlon suke, cikin sallama yak'arasa yadurk'usa yakwashi gaisuwa sannan ya zaune a gabanta, zama tai fuskarta a tamke ta dubesa cikin harshen larabci tafara nasa magana "Biryama sam ban amince da had'in aurenku da wannan yarinyarba banasonta baita nakeso ka auraba kuma kasani y'ar y'ar'uwata asma'u nakeso ka aura saboda haka kai gaggawar cireta a ranka saboda ban amince ka auretaba inkuma har bakajin maganata to kaje kayi abunda kakeso amma kasani bazan tab'a sakawa aurenku albarkaba kuma nai fushi dakai har abada" a tsorace yad'ago da fuskarsa cikin tsintsar tashin hankali yakalleta sannan yace "haba Ummi meyasa zakice haka kinfasan banason asma'u ni MUFIDA nakeso itace wacca nadade ina mafarkin na aura itace wacca nakwashe shekara d'aya da wata bakwai ina jiran zuwanta itace wacca sanadin rashinta kusa dani nakwanta ciwon shekara d'aya da wata bakwai batareda naiya tafiya da k'afafuwana ba dan Allah Ummi na karki hanani auren MUFIDA wallahi banason asma...." bai k'arasaba tai saurin taresa da fadin "to idandai har bakason asma'u kuma bazaka auretaba to ka tabbatar dacewa ba ni ba kai har abada kuma babu hanuna acikin dikkannin lamarinka" tana gama fadar haka ta tashi rai a bace tafita,,....

Hankalinsa yamatuk'ar tashi saboda furucin mahaifiyarsa akansa sam bazai iya tab'a auren wata y'a mace inba MUFIDA ba saboda itace zuciyarsa ke k'auna yariga ya mallaka mata zuciyarsa da gangar jikinsa gaba 'daya, haka yatashi jiki ba kwari yafita,,,....


***** *****

Kimanin satinsu Abbu 'daya da tafiya mai martaba yashirya tafiya shima Nigeria tareda MUFIDA da sarki da MUJAHID da sauran tsofaffin fada, cikin sauri aka shirya tafiyar akai komai jibi around 10am jirginsu zai d'aya izuwa gida Nigeria,,....


Zaune take acikin lambu itakad'ai kasancewar su Nasma sunje school, wani littafene take karatu hausa novel RASHIN SANI na marubuciyar zamani Hauwa A usman, jin motsi a bayanta yasa tai saurin waigawa saitagansa shi da Rayyan suna tahowa izuwa gunta, cikin fara'a da tsintsar kunya tagyara zamanta, k'arasowa sukai tareda yimata sallama saita dago ta amsa taredayin murmushi, Rayyan ne yace "a,a amarya MUFIDA kenan sannu da hutawa" cikin murmushi tace "Barrister Rayyan barka da fitowa" yace "barka dai sarauniya ko nace gimbiya nanda shekara d'aya" dariya tai cikin jin kunya saboda ta fahimci inda zancensa ya dosa, gyaran murya yai sannan ya zauna tai murmushi sannan tace "barka da fitowa mr man" wani irin kallo yamata mai kama da harara sannan yace "ke malama bafanason wannan sunan kiyi gaggawar sauyasa ehi" murmushi tai tace "to wanne kakeso my Tom naga kaima Jerry kake kirana kumama bayan mr man wanne suna yadace dakai" hararanta yai sannan yace "zanyi maganinki tayanda zaki tina da sunanda yadace kidinga kirana dashi" daga ita har Rayyan kwashewa sukai da dariya Rayyan yace "wato dai har yanzu bazakudaina wannan rigimar takuba to yanzudai baruwanmu ehi ni da Amira tafiyanmu ma zamuyi amma fa sai bayan anyi bikinku" dariya sukai sannan sukacigaba da firarsu,,,"....


Rayyan baijimaba yatashi yawuce yabarsu anan, matsowa yai dab da'ita yaduko fuskarsa dai dai tata yacusa sexy eye's nasa acikin nata yanamata wani salon kallon masoya, cikin murya mai taushi kamar wanda bayason yin magana yace "MUFIDA i really love u so so so so much plss MUFIDA karki sake gujemin kinji kiman alk'awarin bazaki sake rabuwa daniba har abada wallahi ina sonki ina matuk'ar k'aunarki ina maki sonda fatar baki bazata tab'a iya misaltashiba tabbas MUFIDA ke wani bangarece na jikina wanda inbabu shi to bazan tab'a cigaba da rayuwaba plss narok'ek'i ki furtaman kalmar so koda sau 'daya ne please....!!!" duk'arda kanta tai cikin yanayin kunya tana murmushi mara misaltuwa zuciyarta nacike da tsintsar farinciki,,,...


Shuru tai takasa cewa uffan sai wasa take da yatsunta amma daka ganta kasan cike take da farinciki, hannayensa yakai yarik'o nata yace "please...!!! My only one kifada naji" murmushi tai sannan tace "wallahi MUJAHID bansan waenni kalmomi ne zanyi amfani dasu ba wajen fadamaka kalmar so saboda gani nake dik waenda ake amfani dasu basuda tsada ammadai nasan sonka acikin jinina yake kuma inamaka sonda yafi karfin zuciyata da bakina wajen misaltashi, sonda nake maka shine wanda ba'aiya siya komai dukiyar mutum, sonda nake maka shine wanda yake saka mai k'arfi yasunkiya kamar kai yakuma sanya mara k'arfi zubda kwallah kamar ni shine wanda yakeda babbar fada wacca take acikin babban gida na mulki, tabbas masana ilimi sunyi gaskiya dasuka fassara so da wani marurune dake azabtarda zuciyoyin masoya kuma wata halittace da Allah ke halitta acikin zukatan mutane tabbas kuma sunyi gaskiya, MUJAHID nakamu da sonka alokacinda bawani wanda nafi tsana a duniya kamar kai nakuma yimaka sonda ni kaina nayi mamakinsa, MUJAHID bantaba sanin zafin ciwo, k'uncun rayuwa da wahalar rayuwaba sai a sanadin sonka, ina sonka MUJAHID ina matuk'ar k'aunarka inamaka so mai cike da tsabta I LOVE U FOREVER AND EVER......AND EVER",,,...


Wani irin farinciki ne yaji ya mamaye ko'ina na jikinsa yai murmushi cikin tsintsar farinciki so dakuma k'aunarta yajanyota yarungume tsam a jikinsa tareda zubda kwallan jin dad'i,,,....



A hankali ta zame jikinta daga nasa cikin murmushi tana fadin "a,a my mr man irin wannan rikon haka kamar zaakwace maka ni ai saika karyani" dariya yai yana share kwallanda suka zubomasa yakalleta sannan yakai hanunsa 'daya yarik'o gementa yak'urawa fuskarta ido cikin fara'a yace "I LOVE U MORE THAN MY LIFE MUFIDA INA MATUK'AR K'AUNARKI" murmushi tai tace "Nima haka amma nawa sonda nake maka yafi wanda kakeman" hararanta yai yace "a,a sam banyardaba nawa yafi" tai dariya tareda mikewa tsaye tace "zanshiga ciki nagaji inaso na kwanta" binta kawai da yai dawani irin shu'umin kallo tai murmushi kawai tawuce,,,.....


***** *****

Yau itace ranarda zasu tafi gida Nigeria danhaka tin 5am bawanda yasake kwanciya sai shirye shirye suke, 8am dalla dallan motocin masarautar sukazo suka daukesu izuwa airport, sai 10am dot sannan jirginsu yadaga izuwa k'asar Nigeria k'asa mai tarin albarka,,"....


*NIGERIA*

3pm dot jirginsu yasauka k'asar Nigeria suna sauka kuwa driver's dasu Abbu da abban ammar sunanan suna jiransu nan suka taryesu cikin fara'a sukamasu barka da isowa lafiya sannan suka wuce suka shiga motocinsu,,....

Koda suka isa kuwa ko'ina da ko'ina angyara an tsabtace domin taryansu nan akawuce dasu masauki MUFIDA kuma tawuce can gidansu gidan dadynta, bayan sun huta sannan su momy suka shigo suka gaidasu suka masu barka da isowa lafiya nanfa akashiga hidima da bak'i ma'aikatan gidan sai faman aiki suke,,....

Aranarda suka zone MUFIDA tasami labarin su momy sun d'aukaka kara izuwa wata kotu y'an k'ungiyar human right tashigo tai kane kane tai ruwa tai tsaki harsaida aka d'aukaka k'arar izuwa wata Court, a can ne aka yankemasu hukuncin zaman gidan kaso na tsawon shekara bakwai da tarar kudi naira million shida, kuka iya kuka MUFIDA tayisa tana fadin "oohh duniya ina zaki damu son kudi son zuciya da son mulki yana nema yahallaka mutane anmaida kisa ba komaiba rayuwar mutum tamkar rayuwar kiyashi Allah sarki dady na hamma faruk ka yafeman nahanaka hak'k'inka kayafeman insha Allah zancigaba da sakaka acikin addua Allah i maka rahama dady na banida kamarka a duniya kamayeman gurbin uwa dakuma uba" haka taita magana tana kuka mai ban tausayi,,,.....


Kwanansu biyu da zuwa akai baikon MUFIDA DA MUJAHID dakuma sadaki naira dubu d'ari da tamanin had'e da jajayen rak'uma guda shida da dawakai guda hud'u sannan aka saka ranar bikin nanda karshen wannan watan dai dai y'an makaranta sunyi hutu kowa yana gida,, farinciki agun kowa baya misaltuwa musamman MUJAHID da abbu zumunta zata kara k'arfi, a ranar saboda farinciki saida MUJAHID yai sujudul shukru sannan yahad'a y'ar walima had'e da saukan Qur'an dik saboda murna da farinciki yayiwa Allah godiya............



Manage it plss ๐Ÿ‘๐Ÿ˜”banida lfy ne kuma NEPA namu yasamu matsala amma very soon komai zaidawo normal insha Allah, dan Allah kutayani da addua Allah yabani lfy ๐Ÿ‘๐Ÿ’‹โคlove u all





#/Vote
#/Share
#/Comment

```AUFANA for life ```
*I.W.A*๐Ÿ–‹
_*TSINTACCIYAR MAGE.....*_๐ŸŒท
_a true love story_


_*BY~AUFANA*_ _wattpad@Aufana8183_


ยฎ *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*๐Ÿ“š


_*Page 53/54*_

_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_

Saikusan 9pm sannan tadawo gida tana dawowa kawai tawuce d'akinta tatufe, wanka tai sannan tai sallah tai shirin bacci tai kwanciyarta,,....

Washe gari ma bata fitoba sai kusan 9am sannan tai wanka tashirya tafito, d'akin hajiya taje tamata barka da safiya sannan taje d'akin Abbu a can ta tadda mai martaba da sarki nanta durk'usa takwashi gaisuwa cikin tsintsar ladabi suka amsa mata tareda sakamata albarka sannan tafito,,....


Tana fitowa saitai kicib'is da MUJAHID zaishigo, dasauri taja da baya tai tsuru tana kallonsa, murmushi yasakarmata sannan yai tsaye ya rungume hannayensa yana kallonta, murmushi itama tasakarmasa sannan ta duk'arda kanta tace masa "barka da safiya mr man" cikin murmushi yace "barka dai amaryata fatan kintashi cikin lafiya" tace "Alhmdllh" gyara tsayuwarsa yai yakalleta yace "lafiya baki fito break ba d'azu kowa yafito kekad'aice" d'an sosa kanta tai kamar mara gaskiya sannan tace "umm....um bacci ne yad'aukeni wallahi bayan nagama sallah" yai murmushi,,,.....

Ammar ne da musty suka shigo da gudu cikin uniforms d'insu, dasauri musty yarik'e hanun MUJAHID yanafadin "yeee narigaka wallahi nine number one" tsaye ammar yai yakwabe fuskarsa kamar zaiyi kuka, dasauri MUJAHID yarik'o hanunsa yana fadin "a,a my Lil bro karkayi kuka mana kai namijine kazama jarumi kaima watarana kamatsa sosai kacinyesa kazama number one kajiko" murmushi ammar yai yace "dagaskiya brother me nima zan iya cinye musty nazama number one kullum fa musty shike na 'daya a school a komaima shike na 'daya" yai maganar cikin yanayin kuka, MUJAHID yai murmushi yace "sosai ma kuwa zaka iya amma saika daina kuka kadinga jajircewa sannan zaka iya zama nmbr one kaima kadaina kuka akan yacinyeka kaima kayi karatu kayi kokari kai na d'aya, yanzudai meya maidaku gida ba school kukajeba" musty ne yai saurin cewa "ammar ne yamanta littafensa na homework kuma auntyn mu duka take sosai shine muka dawo ya dauka" itadai MUFIDA kallonsu kawai take tana dariya, MUJAHID yace "ok oya to kuje ku d'akko kuwuce school kuma kuyi karatu sosai" suka ce "toh" sannan suka wuce da gudu,,,....


Mayarda dubansa yai gun MUFIDA datai tsaye tana kallonsu tana murmushi, shima murmushin yai saitacemasa "wannan rigimar tasu ta tinaman abunda yafaru abaya daga cikin labarina" murmushi kawai baice komaiba saita juya tawuce abunta tana share y'an kwallanda suka zubomata,,,.....


Kimanin kwanansu MUJAHID biyar a k'asar Nigeria sannan suka tattara suka koma k'asar BAGDAAZ yana kewar abar k'aunarsa haka itama tana kewarsa sosai,,,.....

MUFIDA tacigaba da fita aikinta saidai batajin dad'in aikin yinsa kawai take gashi yanzu ayyuka sunmata yawa kusan kullum suna kan hanyar k'asashe daban daban domin kulla alak'a da wasu companonin daban hakan yasa yanzu batada lokacin kanta bare kuma nawani wani lokacin ma dole saita kashe wayarta saboda kar adameta da kira,,,....


***** *****

Rayuwa tacigaba da gudana cikin farinciki da walwala tini aka raba gadon Alhj Doctor Ahmad Shitu dukiyar MUFIDA kuma aka damk'amata abarta, a ranar wuni tai kuka saboda abun yatinamata da rayuwarta ta baya yanda dady ke nuna tsintsar kulawarsa a gareta yake bata gata da jindadi tamkar yarsa tacikinsa daya haifa, tai kuka sosai kamar ranta zai fita saida tagaji tabama kanta hak'uri,,,.....


Munira tadawo itama ta kammala degree d'inta MUFIDA tashiryamata walima had'addiya sannan tabata kyauta mai tsoka ta musamman, a ranar kuwa saida sukai kuka sosai saboda tinawa da mahaifinsu, tinda munira tadawo suka koma gidansu kasancewar akwai security's kuma dik hadiman gidan sunanan donhaka suka koma acan,,,....


Anfara shirye shiryen biki a dika gidajen biyu nan gida Nigeria dakuma can BAGDAAZ, tini Amira ta'iso nan suka hadu sukafara shirye shiryen,, bak'i sunfara isowa na nesa dana kusa tini gida yafara cika da bak'i Aunty maryam taiso yayar hamma faruk itace ta d'auki nauyin dikwani gyara da zaayiwa amarya, akwatayya uku tacikowa MUFIDA da English were's had'addu masu d'aukan hankali had'eda kayan bacci kala kala ita MUFIDA abunma kunya yakebata dan ko kallon kayan bataiba saida Amira tad'akko tabud'e sannan suka gani tanata dariya wai ita wallahi bazata iya saka waennan kayan ba Amira tace "hmm ganinku muke b'arayin barkono dakanki zaki kira kice asake kawomakisu idan akwai" dariya tai takaiwa Amira dukan wasa,,,.....


Yau kwana hud'u kacal yarage afara gudanarda bikin, mahaifiyar MUFIDA tazo tareda k'annen MUFIDA da mijinta da y'an uwanta guda bakwai maza da mata da yara y'ammata uku, hakan bak'aramin dad'i yayiwasu abbu ba nantake aka taryesu cikin fara'a aka kaisu masauki, ranarda sukazo takira MUFIDA a sirrance sukai magana sannan tadamk'ata kud'i naira dubu d'ari shida da wasu kayan mata na sha, godiya tamata sosai sannan takarbi kudin tawuce,,,".....


Tini Aunty maryam tafara gyaran MUFIDA gyara nakwarai wankan dilka da kurkur, wankan lalle, tiraren tsuguno, girki da ruwan bagaruwa, tsalki da ruwan lalle da bagaruwa, romuwar kazar hausa da gundarin namanta, haka tasakata agaba tana gyaranta aikuwa cikin y'an kwanaki MUFIDA tamurje tak'ara kyau tsintsar kyanta yabayyana a fili kyakkyawar surarta tak'ara fitowa tai fari tass fatarta sai sentsi take tana shining tai laushi kamar ta jinjiri sabon haihuwa, ita kanta tasan tasauya jin kanta take kamar baita ba,,,....


Yau kwana 'daya kacal yarage afara gudanarda shagalin danhaka aka d'aukesu akawuce dasu gun gyaran suma da lalle da gyaran jiki, saida akamasu lalle sannan akamasu saloon abun gwanin birgewa abunka da fararan fata saisuka zama tamkar larabawan asali,,,....



Yau itace ranarda zaafara event 1 wato kamu, around 3pm suna zaune a gidan aunty maryam na G.R.A wanda ke kusa da gidansu MUFIDA gidan dadynta saiga nusaiba kawarsu MUFIDA ta ukunsu driver yakawota nan, farinciki agunsu baamagana nanfa suka rungume juna cikin tsintsar kewar junansu, saida suka gaisa sannan suka shiga ciki akafara firar yaushe rabo,,....


4pm dot akafara gudanarda kamun anan gidan aunty maryam d'in, amarya tai kyau bakad'anba kamar ka d'auketa ka tsere tai kyau tamkar y'ar tsana tasha make-up kayanta white color

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login