Showing 24001 words to 27000 words out of 55418 words

Chapter 9 - HAMSHAƘIYAR-UWA 2

04 Jul 2024

6002

kan kanfa, baza su yi guje guje ba, bare wani hawa keke ko bishiyoyin kamar yadda likitoci suka fa?a. To har bare su biye wa wani azzalumin namiji ya rusa musu rayuwarsu y a goge sumu wannan tarihin da za su kafa na daren farko kafawa ta har abada.
....
Ta kama hannun ta ri?e shi a cikin na ta tace "Abinda kawai nake so da ke shine ki cire tsoro kina son mijinki na tabbata da haka, sannan ki zama mai juriya a duk yanayin da yazo miki a wannan dare, sannan duk da cewa ba?on al'amari ne zai riske ki, ina son ki bashi ha?in kai da goyon baya hakan zai rage miki shan wahalar da ki ke jin tsoro, sannan kar ki manta da addu'a baki sani ba ko da Allah zai baki rabo a yau. Ina fatan kin gane karatun da ba kowace uwa ke iya zaunar da 'yar ta ta koyar da ita shi ba wannan karatun ina karantar da iya 'ya'yana ne amma yau na karantar da surukan kuma ina fata kin gane." A hankali nace na gane. Tace "Yawwa akwai wani abin kuma ina zuwa" Ta kira Juma ta zo da sauri tace gani. Hajiya ta ce, 'Kije ki dafa min madarar shanun nan da aka kawo ?azu kofi ?aya ki zuba zuma ki kawo mata yanzu." Juma ta ce to, ta juya da sauri . Ni kam ina cike da mamakin wannan al'amari bansan yadda zan fassara Hajiya ba, kuma ban iya gane domin ni yi don ta taimake ni ko kuwa domin jin da?i da nutsuwar ?anta, koma don me ta yi dai na yaba mata har ga Allah, kuma ta ?ara girma da kima a ido na,ta sanar da ni wani ilmi wanda hankulan mutane ba sa kaiwa gurin. Sannan na lura gidan ba'a magana mai ?arfi sam sai kuma sai kaga duk suna ji. Shamaki kusan so uku in ya zo zance da nayi magana zai ce in ke yin ?asa da murya ba a nesa yake ba.
Hajiya ta katse min tunanin da cewa "Kina yin al'ada ne?" Na girgiza kai alamu 'a 'a, ta ce "Yawwa in kin in komai da zai faru tsakanin ?a mijinki ya faru to kuma kar ki zama raki da ?azanta, ki tashi ki gyara jikinki kar ki kwana cikin ?azanta na san dai tunda da karatunki ba sai an koya muku wankan janaba ba, niyya ce kawa ta raba su da wanda ki ke yi a duk wata. Na sunkuyar da kai sannan ka?a kai alamun haka ne.

Juma ta kawo madarar Hajiya ta amsa ta mi?amin tare da fa?in maza shanye yanzun nan zata ri?e miki ciki kuma zata taimaka miki sosai gurin saukar ni'ima haka zai rage muku ra?a?i ke da shi."
Na kur?a na ?ata rai. Tace "Maza shanye, ki ?auke numfashin in bakya ra'ayinsa kar ta tada miki zuciya." Haka na shanye duka na aje kofin, tace "Yawwa Allah ya bada sa'a. Juma zo ki kai ta Allah yi muku albarka dukan ku.
Hannuna Juma ta kama muka nufi ?akina tace 'yarnan kin shigo da ?afar dama, alamu suna nuna cewa Hajiya ta yarda da ke ke kuma sai kiyi ?o?arin cin wa?ansu jarabawa da zata miki na tsawon shekara ?aya in kin tsallake kin zama matar gida, in kin kasa sai ki bi sauran matan mijinki ki koma gidanku koda kuwa kin haihu ki dire abinda ki ka haifa. Gabana ya fa?i na maimaita kalmar Jarabawa a zuciyata. Ta dafa i lokacin da muka iso ?ofar ?aki na, naga har kin tsorata, zan baki satar amsar jarabawa guda ?aya, ki zama mai gaskiya da fa?in gaskiya duk rintsi ko da kin aikata ba dai-dai ba, ya kasance ya kasance kin fa?i gaskiya. Tace To.

Zantukan Hajiya da na Juma sun yi matu?ar tasiri a zuciyata har ma naji na rage fargaba sannan na samu ?warin gwiwar mi?a wuya. Sai dai kuma zancan Juma ya zo min da sabon firgici. Ta sa hannu ta ?wankwasa tare da sallama. Ya bata izni ta mur?a ta bu?e sannan ta koma baya alamun in shiga. Yana zaune a kan kujera yana kallon TV ya ke yi, ya canza kayan shi zuwa ba?ar Jallabiya mai surfani ruwa zaiba, ya yi kyau sosai. Na nufi kusa da shi na zauna, bazan iya fassara yanayinsa ba, amma nafi zaton ya ji haushi ne. Nace Yaya, ya dube ni "Na '"am Baby in zo muje ne in kai ki gidan?" Na sunkuyar da kai ina wasa da gefen lafaya ta, ka yi ha?uri bazan ?ara ba. Ya ?ora ?an yatsan sa a. kan le?unana, ki daina bani ha?uri. Ya kama hannuna "Tashi muje ki kici abinci zaki ci ko?" Na ?aga kai alamun e. Na ?aukar wa kaina alwashin bazan masa gardama ba. Ya kama hannuwa na biyu ya dam?e cikin nasa. Yace "Baby Wato shiyasa duk Duniya in aka cire Allah da ma'aiki sai Hajiya bana iya kai kuka na ga kowa, ba wani aboki ko wani ?an uwa, ni ban ta?a zuwa mata da matsalata bata share min hawaye ba duk abinda ya ta so min ya shige min duhu gabanta nike kai shi kuma sai ki ga komai ya zo min cikin sau?i.

Ina son ki ri?e ta a matsayi mahaifiya kuma kar ki ?oye mata damuwar ki ko a kai na ne, sannan duk rintsi .kar ki koyi ?arya komai nauyi gaskiya to ki fa?a mata koda laifi ki ka yi Ina son ki Baby
ina son mu zauna na har abada." Na ce Insha Allahu zan yi duk yadda ka ke so. Yace "Amma yanzu dai kina sona ko?" Na ?aga kai, ya mi?e tare da fa?in Muje muci abincin.

Anjere komai kan wata shimfi?a ta fata ga abubuwan tada kafa?a a gefe, tsakiya an rubuta Amira sai aka yi hoton zuciya sai aka rubuta Shamaki. Ya bu?e flas ?in kaji tare da fa?in "Al 'adar gidanmu tana shan banban da ta wasu ina fatan zaki jure, maimakon ki ga abokaina sun kawo kazar amarci da gasashiyar kaza sai ki ga Hajiya ta ta aiko ko?" Nace Ni bansan ma yaya ake yi ba. Ya yanko tsoka da wu?a ya ce "Bu?e baki." Na sunkuyar da kai sannan na ?ago na kar?a. Haka dai mukaci ka?an muka tashi, ya kama hannu na zuwa cikin ?akin baccina ya soma warware min lafayar da ke na?e a jikina tare da fa?in "Ki cire ta ki sha iska ko?"
Ya jefata kan gado na hankalin sa ya ?auku zuwa gashin kaina, ya nutsa yatsun sa a ciki, ya ja zuwa ?arshe gashi, na lumshe idanu ina jin wani yanayi mai cike da biyu, shu?i da fargaba. Yace "Wai dama gashin nan da na gani jiya a gurin party na mu ne ba ciko aka yi ba?" Kai na iya ?agawa domin bana iya fassara yanayin yadda ya kamata. Ya ce "Alhamdulillah kin boye shi a hijabi naji da?in haka sosai yau na ganshi abin ya birge ni Baby ina son gashi da yawa.
Banyi magana ba. Ya sake ni "Ki cire wannan rigar ki yi shirin bacci sai ki same ni a ?akina." Bansan ?akin ba. Na fa?a cikin yanayin tausayi. Ya shafi kumatuna ki nemo ?akin mijinki." Na bishi da kallo ya fice.

Naje gaban madubi na tsaya bayan na cire rigar jikina na maida doguwa ta bacci. A madubina ina iya kallon jikina domin rigar babu abinda ta ?oye. Gaskiya bani da wani shef na irin na mata, ?an ?uguna dai gashi nan ha?e da baya, haka ma ?irjin kamar mai ?irgan dangi, cikina kuwa sun ha?e da baya, sai naji ina fargaba r karma ya kalli surata ya yi daya sanin aurena.

A haka na zura hijabi na ?auki wayata na kulle ?akina na fita neman ?akin mijina kamar yadda ya ce.
Na gane ?aya. ?ofar zata maida ka falon Hajiya, ?aya kuma ta fita zuwa barandar gefena kai tsaye, sai kuma ga wasu biyu. Na tura ?ayar sai naga ta bu?e, na le?a wani ?aton falone na alfarma shigen na Hajiya.

Na shiga sai naga ?ofa biyu .na bu?e ?ayar sai naga wani dogon corridor ne, na bishi sai na hangi ?ofofi gudan biyu. Kafin ?ofar sai naga Window na tsaya jikin window na bu?e labulayen a hankali ?aki ne ?ato mai ?auke da gadajen yara guda biyar. Kowanne da fitowar sa ta saka kaya babba. A kwance yaran Shamaki ne suna bacci cikin kwanciyar hankali can gefe ga mai kula da su a nata gadon. Na yi musu addu'a kamar yadda Abbanmu ke mana in ya zo duba mu mun kwanta bacci, na tofa musu daga inda nike sai na juya. Tsaye ?yam yana kallo na. Na ?an daburce kamar mara gaskiya, nace ban iya gano ?akin ba, Allah ya sa hakan ba wata al 'adar na sa?a ba. Ya kama hannu na, "Amma kin gano na yaranki ko?" Ya ?ara so ya ?aga labulen ya kallesu, tun da ki ka zo kin ha?u da su?" Nace 'a'a. Yace "Na fa?a musu cewa Momyn su tana zuwa, san nan wancan gadajen guda biyu na ?annen su ne, zaki haifa musu ko?" Na rufe fuska. Ya kama hannuna, "Muje ko za'dace tun a daren yau.

?akin sa ba tarkace gadone gashi nan kamar suffar ?wai kalar ruwan zaiba madubi manne a bango sai kuma tafkekiyar durowa ta shafe bango, can ga durowar takalma gata huluna kamar kasuwa, sai gefen gadon sa ga fitilar karatu da Alkur'ani a gefe, sai wani littafi Nobel.
Na ?ago na lalle shi. "?akin ya yi miki ko kina son a canza wani abu?" Cikin jin kunya na sunkuyar da kai ashe yana kallona ina ?arewa ?akin kallo. "Kiyo alwala mu yi godiya da addu'ar samu zuri'a ta gari."

Ban?akin ya birge ni, na zuba wa fuskata ido a ?asan zuciya ta kuwa farga ne."
Bayan mun idar yace "To Bismillah ki zo ki kwanta dan nasan kin gaji zan ?an matsa miki jikinki sai ki samu bacci ko? Gana ya fa?i. Amma sai kalaman Hajiya suka dawo kunne na, ki zama mai juriya kuma ki bashi ha?in kai hakan zai sa komai ya zo miki da sau?i." Na mi?e na je gabansa ya kama ni ya zaunar a cinyar sa.

Da ace zan iya bada labarin abinda ya faru a lokacin da duk wata mace budurwa zata so ?warai ta kame mutuncin ta da kimarta har sai ta riski irin wannan ranar.
Cikin bacci naji ana shafa gashin kaina, na bu?e ido a hankali muna ha?a ido, na maida su da sauri na lumshe, komai ke zuwa min tar abinda ya faru, gaskiya namiji mace ce raunisa, domin na tuna yadda mutumin nan ya yi a jiya. Sai Muryar sa a cikin kunne na, ki tashi ni na tafi masallaci. A hankali nace to sai ka dawo. Sai da naji fitarsa sannan na tashi a gajiye na shiga ban?aki. Har na idar da salla abubuwan da suka wakana tsakaninmu kawai nake gani.
Na ?aga bargo zan kwanta sai naga wasu guraren da suka ?an ?aci sai dai a canza. Na yi ?an murmushi, sannan na sauke ajiyar zuciya, tun jiya nake cike da alfahari.
Naji shi shiru sai na fita zuwa ?akina, na watsa wanka na saka doguwar riga ba?a na yafa mayafinta, sannan na nufi gaida Hajiya. Ban ganta a kan kujerar ta ba,sai naji magana ?asa ?asa a gefe, ina kallon gurin sai naga ashe sune tana kan sallaya yana gefe ya sunkuyar da kai, kamar mai ?aukar darasu. Nima naje nayi irin sunkuyon sa a gefenta na fara gaida ita ta amsa tare da fa?in "Ya ba?unta?" Nace Alhamdulillahi. Na ?an shafi kallon inda ya ke, shima ni yake kallo. Nace Yaya ina kwana.Ya amsa tare da tambayar ba?unta. Hajiya tace tun a waccan ranar na fa?a miki cewa ki daina kiran sa da Yaya, kin san dalili? Na girgiza kai. Tace "Ba ku da wata ala?a mai kama da hakan ta jini ko ta danga rere, don haka ki ce masa Aliyu, ko ki fa?a masa Shamaki, ko kuma ki fa?a masa suna irin naku na 'yan zamani, amma bana son inji Yaya ?innan." Nace to insha Allahu na dai na, dama sunan nasa ne bazan iya fa?a ba. "Jiya kin fa?a duka biyu." Na dube shi da sauri, muka ha?a ido na sunkuyar da kai, sannan na mi?e Hajiya zanje ciki. Tace "To Allah ya shi albarka, kamar ?arfe goma sai ki fito ku yi mana abincin jama 'a ta." Nace To.
....
Na koma na rusuna kusa da Hajiya nace a ?alla kamar abincin mutum nawa za ayi? Ta zuba min ido. "Me yasa ki ka tambaya?" Gabana ya fa?in Allah dai ya sa yin hakan ba laifi bane. Nace dama dai na tambaya ne domin kar a yi shi ya yi ka?an ko kuma ya yi yawan da zai zama kamar almunbazaranci, ta ka?a kai alamun ta gamsu, "Kamar na mutum hamsin za a yi zuwa Saba'in. " Nace To. ?aki na koma dan in jira shi ya zo mu karya.

Juma ta shigo da babban tire, jere da flas na shayi da na abinci, ga samiru. Na yi mata sannu ta amsa, tace "Ki karya kummalon ki amarya ki maida hankali ga naman da ke ciki waccan Samirar kece mace ta farko da Hajiya ta sa ayi wa irin wannan dahuwar a cikin wancan takardar mai kyalli ga gashasshen nama nan, duk matan da Alhaji Shamaki ya aura ke ce ka?ai bata bu?aci in je in ciro

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login