Showing 27001 words to 30000 words out of 84387 words

Chapter 10 - ABRAHAM complete Hausa novel

09 Dec 2024

28135

fadi abinda take so babu ko sha yi




Tafiyar mintuna ashirin da biyar ta kawo su wani had'add'en private hospital, cikin sanin makamin aiki nurses din suka tura shi zuwa emergency ward ganin halin da yake ciki, kasa zama madam tayi, burinta kawai Doctor ya fito ya sanar mata mutuwar sa, da babu abinda zai hana ta fasa kukan murna...



_5 hours later_

Dare yayi sosai, kuma har zuwa wanna lokacin babu wani doctor ko nurse daya fito daga emergency ward din bare ta samu damar tambayar sa, safa da marwa kawai take a matukar kage, sai da aka sake dauk'ar wasu mintuna talatin din sannan doctor ya fito yana sharce gumi, kai kace ruwa ne a fusk'ar sa, cire medicated glass din idanunsa yayi ya kalli madam Gloria yace "madam follow me to my office"




*my wattpad fans keep the comment going and please don't forget to follow my account and also vote my stories thank you*



Share to other group's please =?O?

NoorEemaan
O7082281566


10:41pm
Friday, 18 February.





I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851
[10/10, 7:55 PM] =ؖ?NoorEemaan=ؖ?: ABRAHAM

*First edition*



https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din



*WATTPAD*
@NoorEemaan


*Ku tayani da Addu'a my lovely fans>?z?*




Chapter 31-32

Cikin zumudi ta bishi tana fata a ranta taji labarin mutuwar sa kawai...

"have a sit madam" doctor yace mata.

Da sauri madam Gloria ta zauna, numfashi ya sauk'e yace "am very Angry madam, ta ya ya za a yi poisoning din?? mutum da guba mai matuk'ar hadari irin wanna, taya ma gubar da babu a kasar nan ta shigo Nigeria? waya yayi masa wanna mummunar aikin, madam, lemme tell you idan baki dauki mataki ba, ni da kaina zan dauka, duk da ban hada dangi da ku ba, amma dole wanda yayi poisoning wanna saurayin a hukunta shi, domin ya zama izina ga duk wanda zai shigo mana da irin wanna abun mai hadarin gaske kasar mu" ya karasa cikin murya mai nuni da zallan bacin rai da kuma nuna hak'ink'anin abinda ke cikin zuciyar sa, wanda kai tsaye mutum zai fahimci cewa shi din ba iya likita bane mai duba mara lafiya, har kishin kasar sa da Al'ummar ?asar sa yake yi.




Sosai cikin madam Gloria ya duri ruwa har wani dan motsi katon cikin ta yayi, domin bata ga alamun wasa a tare da shi ba, kuma yanayin sa kadai da ta gani ya nuna cewa shi din mai arziki ne sosai, cikin sauri ta fashe da kuka tace "makiya ne ke son ganin bayan tilon dana, ni kaina zan dauki mataki doctor, bazan bari ba, na kuma gode da kulawar ka ga Dana, yanzu a wani hali yake ciki doctor?" ta fada gwanin tausayi a fili, yayin da can kasan zuciyar ta take muradin jin cewa ya mutu...



Numfashi mai zafi likitan ya furzar domin haka kawai yaji maganar Abraham din har ranshi, wanda ba komai bane face haduwar jini da Allah kan hada mutum da mutum dashi, siririn farin medicated glass din shi ya cire, hadi da hade hannun shi waje daya kan teburi yace "hakika ban taba ganin JARUMI kamar dan ki ba, duk da hadarin da gubar nan ke da shi, amma har yanzu yana Numfashi wanda hakan ya nuna min cewa tabbas akwai muradi da fatan cigaba da rayuwar sa domin ya cimma wani babban buri nashi"





Gaban madam Gloria ya yi wata mahaukaciyar bugawa, she can't believe that Abraham yana raye, despite the fact that yaci gubar nan...

"This is unbelievable" ta fada a ranta yayinda gumi na tashin hankali ya tsatsafo a goshin ta.


Ba tare da ta San maganar ya fito fili ba tace "doctor kana nufin bai mutu ba, yana raye?"



Murmurshi doctor yayi ba tare da ya lura da yanayin kuncin da take ciki yace "kinyi mamaki ko? Ni kaina da abokan aikina munyi mamakin hakan qwarai, domin Bamu taba haduwa da patient hero(jarumi) irin wanna?ba, yanzu dai yana dakin hutu, kuma karfin gubar ya tsinka masa y'ay'an hanji hudu, a cikin sa, wanda hakan yasa bazai iya tsaye kan kafafunsa yanzu ba, amma hopefully zai iya tashi in sha Allah matukar an dage da yi masa magani da kula da lafiyar sa"




Wani dunkulallen abu madam Gloria ta hadiya, hakika mutuwar sa kawai taso ji, "na rasa wani irin taurin rai ne da wannan yaron, ace duk karfin gubar nan bai mutu" ta fada a ranta kana ta maida kallon ta ga doctor, ta ga hankalin sa? na kan cike wani file, cikin sauri ta fice daga asibitin gabadaya...



Sai washegari madam Gloria ta dawo asibitin, amma ba a bata damar ganin Abraham din ba, a takaice dai sai bayan sati hudu aka fito dashi daga dakin hutu, inda aka turo Abraham kan keken guragu zuwa waje, saboda baya iya tsaye kan kafafun sa, gashi ya dawo so cool baya fiye da baya, ko yin magana baya yi, domin babu yanda doctors basu yi ba, amma baya cewa komai, kullum kanshi na duke.



Da taimakon driver aka saka shi cikin motar da wasu doctors, kana suka fice daga asibitin.



AYSHA
Zaune take a dakin ta tayi zuru-zuru kullum cikin tunanin halin da Abraham ke ciki take, burinta kada wani abu ya same shi, bata San yanda zatayi ba, kullum raba dare take tana tunanin halin da yake ciki hadi da sa shi cikin addu'oi'nta, gashi ko ganin madam Gloria ta daina yi tun daga ranar da Abin nan ya faru.



A karo na ba adadi ta shara hawaye, dama ita mai rauni ce da Sanyi, amma yanzu raunin ta da sanyin ta sun karu fiye dana baya, tana cikin haka taji an danna horn, a zabure ta Mike tsaye hadi da dafe kirjin ta daya tsananta bugu, cikin sauri ta sauko kasa, wanda yayi daidai da turo Abraham da madam Gloria tayi zuwa cikin falon, a hankali aysha ta sulale kasa hadi da furta "Innalillahi wa innah ilaihi raju'un" ta kasa yarda cewa lafiyayyen Abraham data sani ne aka dawo turo shi kan keken guragu?

Wani mugun kallo madam Gloria ta jefawa aysha daya sa hantar cikin kad'awa, amma bata ce komai ba, domin burin ganin bayan Abraham ne a ranta yanzu, bata da lokacin bata wa, saman part din Abraham ta nufa dashi, kasancewar kuma benen ba mai tudu bane yasa ta hau saman da shi da kyar zuwa dakinsa kana ta sauko...



Aysha ta jima sosai tana kuka a wajen kana ta nufi dakin ta yayin da ta dafe kanta dake Sara mata sosai, kwanciya tayi tana sakin sheshek'a har wani wahalallen bacci yayi gaba da ita.



*BANGAREN ANTY SARAH*

Tana zaune har yanzu a asalin kauyenta, ta sanja sosai, domin Sam jin dadi da take a birni babu shi a kauyen, tayi duhu kamar ba ita ba, domin Matar yayanta take bi gona suna aiki tare, daga nan take samun yan chanji na kashe wa, kullum cikin damuwa da neman tuba take wurin Allah saboda zunuban data aikata, lokaci kawai take jira domin ta bayyana gaskiya....





*MADAM GLORIA*

Safa da marwa take a dakin ta yayinda take naushin iska da k'aurarran hannunta, irin na jin haushin nan, duk da cewa ta samu tayi nasara wanna karon a kan Abraham amma ba haka taso ba, so tayi ya mutu gabadaya...


Kwarab kake ji ta zube a gadon ta kana ta kada kai da harshe irin na zallan muguntar nan tace "a Sannu zaka karasa mutuwa matuk'ar ni Gloria ina raye"



Sai bayan la'asar ta tashi daga bacci, inda ta ji ciwon kan ya dan lafa kadan, tuno cewa bata yi azahar ba ga la'asar yasa ta Mike a hankali ta shiga toilet, alwala ta dora kana ta fito ta shiga yin sallah, Bayan ta iddar ta zauna tayi addu'ointa sosai kana ta Mike bayan ta dan yi tilawa kadan.


Kitchen ta nufa inda tayi musu abinci cikin kasa da awa biyu, gyara kitchen din tayi ta mayar da komai muhallin sa, abinci ta jera a dinning table kana ta bar wajen zuwa sama, har ta wuce taji? cewa ya kamata ta leka dakin Abraham, duk da faduwa da gaban ta keyi amma haka ta shanye tsoro da fargaban da take ji ta murda kofar dakin, bakin ta dauke da sallama....



Zaune ta ganshi kan wheelchair kanshi na duke, tausayin sa mai yawa take ji na ratsa zuciyar ta, a hankali ta fara takawa zuwa gareshi, yayinda ko wani taku da zata yi yana tafiya da bugun zuciyar ta...




Bangaren Abraham ma kamar ko yaushe idan ta samu kusanci dashi ya kan ji bugun zuciya da wani yanayi da baya ji ga kowa sai ita...


Gaban shi ta tsugunna ta kama hannun wheelchair din, kanta a kasa yayinda ta kurawa kafar sa ido...



K'walla ta share, cikin rawar baki tace "ina wuni, ya jikin ka? dan Allah kayi hakuri ni kaina ban San abinda ya faru ba, k'wak'walwata ta toshe" ta karasa tana sakin kuka gwanin tausayi....


A hankali ya dago kansa yana jin kukan ta har kasan rashi, be San me yasa yake jin ta special ba a ransa, amma tuno poison din daya ci daga Abincin data serving din shi sai yake jin wani Abu mai kama da rashin yarda da ita, duk da babu wanda yafi bashi zunzurutun mamaki kamar madam Gloria, amma so yake zuciyar sa da kunne sa su karyata masa abinda yaji madam Gloria ta fada kafin ya suma, ya kasa yarda cewa mummyn sa mai matuk'ar kaunar sa ce ke son ganin bayan sa, daya takurawa kanshi da tunani sai yaji brain dinsa kamar zai tashi daga aiki, sosai yake cikin pain mai tsananin gaske, komai ma baya masa dadi, yanzu ne kewar mahaifiyarsa, mahaifinsa, hadi da Nonyen sa mai tsananin gaske ke kara lullubeshi, baya manta tarin son da iyayen sa ke masa, haka zalika baya manta kulawar Nonye gareshi...





Shiru dakin ya d'auka, sai kukan Aysha dake tashi kadan-kadan, a hankali ta dago da niyyar kallon shi jin bai amsa gaisuwar ta ba, ta ma manta cewa shi din ko digon hausa baya ji, ita burinta kawai ya amsa mata domin ta samu salama a ranta, karaf idanunsu suka fada cikin na juna, cikin sauri tayi kasa da kanta, gaban ta na kara fad'uwa Sam ta kasa fassara kallon da yake mata, a hankali ta Mike ta fice daga dakin cikin sanyin jiki...



Da kallo yabi bayan ta yana sauke numfashi a boye, ji yayi zuciyar sa ta kuntata, dama zai iya tashi kan kafafun sa,?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? domin ya San ta yanda zai gano wace makiyar sa? sannan meye laifin sa? domin har yanzu he is totally confused.



*7:55pm*
A daidai lokacin Aysha ta iddar da sallah isha, Bayan ta gama addu'oi'nta, ta yamutsa fuska kamar mai son yin shagwaba tace "ko ya ji abinci? domin bata ga madam Gloria ta hauro saman ba balle ta ce ta bashi abinci, mikewa tayi da hijab dinta zuwa down stairs, Bude duka warmers din tayi taga alamun an dibi abincicikan kuma ta San madam Gloria ce, amma still tana tsoro hakan yasa ta dauki wani spoon tayi loma daya na ko wani abinci, idan ma akwai Abin cutarwa a cikin abinci ita zai fara cutarwa, domin har ga ranta yanzu tsoron gidan nan take...



*30 minutes later*
Sai yanzu hankalin ta ya kwanta da Abincin hakan yasa ta dibar masa komai ta jera a tray ta nufi upstairs...




_Jiya nayi alkawarin posting, amma wani bacci mai dadi ya dauke ni da ban shirya zuwan sa ba, am so sorry for the inconvenience_.




Share and comment please >??


Noor >؋?
07082281566





Thank you for reading


I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851
[10/11, 8:26 AM] =ؖ?NoorEemaan=ؖ?: ABRAHAM


*First edition*




*WATTPAD*
@NoorEemaan



https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din



_Making Dua for the others without knowing them is one of the exceptional beauties of Islam and in return, the angels would recommend to Allah for you. Keep praying. May this valuable day bring satisfaction in your heart and fill your life with the endowments of Allah_.

Happy New week my lovely fans




Chapter 33-34


Sanin cewa ba bata izinin shigowa zai yi ba yasa kai tsaye ta shiga dakin bakinta dauke da sallama as usually.


Gabansa ta ajiye tray din, kana cikin yanayin ta na Sanyi da nutsuwa ta fara serving dinshi cikin wani karamin bowl, Bayan ta gama ta dauke tray din ta ajiye a gefe, sannan ta kara matsowa daf dashi, spoon tasa ta dibi abincin ta kai bakinsa....



*ABRAHAM*
Kura mata ido yayi, yayin da wani yanayi mai kama da rashin yarda ya shiga ratsa zuciyar sa, amma gangan jikina sa taki yarda da hakan, Aysha kuwa ganin cewa har yanzu bai karba ba, yasa ta dago idanunta da suka cika taf da kwalla ta zuba masa, wanda ya sanya ruwan hawaye daya taru a idanunta suka diga kan abincin dake cikin spoon din hannun ta, tabbas ta fahimci yanayin sa kuma duk wanda yayi passing through irin abinda ya faru dashi hakan zai yi, saboda haka bata ga laifin sa ba, juyar da spoon din zuwa bakinta tayi, a nutse ta shiga tauna abincin har ta hadiye, cokali uku tayi, sannan ta kara diba ta kai bakin shi, Abraham daya kurawa kyawawan labb'anta ido tun daga lokacin data fara tauna abincin ya Bude bakinsa kamar wani karamin yaro ta zuba masa a baki ya shiga taunan abincin, hak'ik'a idan yace baya jin yunwa yayi karya, damuwa ce tayi masa yawa...


Aysha kuwa sosai taji dadi wanda har hakan yasa taji wani zallan dadi a ranta, hakan yasa ta cigaba da bashi har ya koshi, da ta kara debo na karshe ta nufi bakin sa dashi ya yi kasa da spoon din hannunta wanda yasa ta fahimci cewa ya koshi, ajiye cokalin tayi ta siyayi ruwa a cup ta dora masa a lips dinsa, ya Bude baki ya sha kadan kana ya cire bakin sa, tattara wajen tayi ta fitar da tray din kitchen, ta wanke komai, duk da cewa baya daga cikin aiyukan ta na gidan wanke-wanke.



Bayan ta haura sama, dakinta ta nufa kai tsaye, domin gajiya take ji a ko wani sassan na jikin ta,? direct toilet ta shiga tayi wanka kana ta fito daure da towel a k'irjin ta, sosai skin d'inta ke shining, ga girma da ta d'an kara wanda hakan ya kara bayyana kyawun ta.




Hannunta ta daura a k'irjin ta-ta kurawa kanta ido ta mirror, sarkan nan mai dauke da sunan NONYE ta saka hannun ta daya ta shiga shafawa, sarkan na shinning tamk'ar yanda ta dauko a dakin baffa tuno baffan kuma yasa ta ji wani iri ba dadi ranta, sai dai tayi k'oka'rin k'awar da tunanin sa, inda ta shiga shafa lotion a sanyayye kan lallausar farar skin dinta, Bayan nan ta zira doguwar rigar roba ba tare da ta sa bra ba domin bata iya bacci da bra, wani farin hijab dinta medium size ta sanya kan kayan, kasancewar hijab din bai da? hula hakan ya taimaka wurin bayyana gashin gaban kanta kwantaccen kamar na jarirai, kan gado ta hau ta kwanta tana nannade jikin ta tamk'ar mai jin Sanyi...


Lumshe ido tayi tana jin kewar su Innah, so take abubuwa su daidaita ta siyawa Inna da ita kanta waya koda karama ce domin ta dinga jin muryar su a lokacin da take so, ta fi mintuna arba'in tana sake-sake, sai kuma tunanin ta ya sanja ya dawo na Abraham, "yanzu idan yana bukatar wani Abu cikin dare ko anjima fa, wa zai bashi?" tayi wa kanta tambayar yayinda fuskar ta ke bayyana tausayin sa mai yawa...





Kamar Wacce aka tsik'ara ta Mike, hanyar dakin, sa ta nufa ta tura a hankali ta shiga, kallon tausayi tayi masa wanda hakan yasa hawaye suka cika idanunta, kamar yadda ta barshi, bai motsa daga inda yake ba, tunani tayi ko zai yi amfani da toilet, tunda shima Dan Adam ne kamar kowa, hannun ta - ta shiga murzawa tana tunanin Abin yi, domin ba jin yaren juna suke ba, bare ta yara masa.






Bayan sake-saken da ta Dan tsaya yi, bisa umarnin zuciyar ta ta nufe shi, a hankali ta tura shiga tura keken da yake zaune sak'amak'on zuciyar ta da ta bata umarnin yin haka, Abraham kuwa ko gezau bai yi ba, duk da cewa fitsari ya matse sa sosai amma saboda damuwa da halin k'uncin da yake ciki ya sa hakan bai dame sa ba.





Rufe kofar toilet tayi ta jingina kanta da jikin kofar, duk da cewa bata tab'a samun kusance da ko wani d'a namiji haka ba, in aka dauke baffan ta, amma tana jin Abraham har jininta, duk da cewa zuciyar ta na tsananta gudu a duk sa'ilin data samu kusanci dashi amma zuciyar ta da gangar jikin ta sun yarda hundred percent cewa ba zai taba cutar da ita ba, Sam bata jin bakon yanayi a tare da hakan, jin karan flushing yasa taji wani tausayin sa har hawaye ya gangaro mata, wato a matse yake tun dazu, amma bai nemi taimakon kowa ba, sai da ta kara mintuna goma sha biyar sannan tayi knocking hadi da turawa a hankali kamar mai Tsoron ganin wani mugun Abu, ganin shi zaune normal yasa ta tura keken suka fito, daidai bakin gadon ta tsayar da keken nasa sannan ta koma gefe ta hada kanta da guiwar ta...



Tsawon mintuna 5 dakin ya dauki shiru ba motsin komai, a hankali ya dago idanunsa ya zuba mata, sosai yake Jin wani yanayi na musamman da take kusa dashi, bai San abinda zai ce yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login