Showing 60001 words to 63000 words out of 84387 words

Chapter 21 - ABRAHAM complete Hausa novel

09 Dec 2024

28150

ya iya wa mutum magana, Sam baya magana anyhow.

Nan dai suka tsara yanda abin zai kasance, ya kuma ce driver zai kai ta gobe da sassafe, duk da yayi niyyar zuwa kai ta da kansa amma hakan bazai samu ba saboda meeting Mai muhimmanci dazai gudanar a goben.


Bayan sun gama maganar, cikin marairaicewa tace "Please can you do me a favour?"
(Dan Allah zaka iya min wata Alfarma)


"Yes sure!" Ya fada yana mayar da hankalin sa gareta dan jin abinda zata ce.


Cikin turanci tace" Please ina son bayan bikin mu y'ay'ana su dawo zama tare damu, ina cikin tsananin kewar su, bazan iya sake nesa da su ba, karka ce a'a dan Allah"



maganganun ta sun tuno mai da iyayen sa hadi da Nonye da cikin jikin ta.

Murmushi yayi yace "Any thing for you my life, nayi alkawarin zama uba a gare su, zan maye musu gurbin uban da suka rasa, so cheers okay"


Cikin farin ciki tace " yeeeeh! thank you so much, thank you."


"You deserve ?wamm"

Dan lumshe ido tayi cikin jindadin sunan, ta kuma sa a ranta cewa zata tambaye shi ma'anar sunan wata rana.



***. ***. *** .

*Bayan kwana biyu*

Yau kwana Waya da daura auren Aysha da Abraham, wanda Alhaji Umaru kwangila ya shige wa Abraham gaba tamkar shi ne mahaifin sa.

A ranar da aka daura auren farin cikin Abraham bazai mitsaltu ba.


Tun karfe takwas Abraham ya tura motoci guda shida dauko masa amaryar sa, a matu?ar kage yake saboda kwana biyun da bata gidan ba ?aramin kewar ta yayi ba.

Sannan duk da cewa basu yi gayyata saboda abun yazo a kurarren lokaci, amma duk da hakan yan'uwa Inna da kuma abokan arziki sun zo.



Bayan motocin Waukan amarya sun zo, aka fito da akwatunan da Abraham yayi mata guda takwas cike da kayan alfarma, tun ana yi jibi yasa akai kayan Gombe, ita kanta Aysha bata san da kyan ba sai da ta zo, kowa na kauyen ya6a lefen yake saboda babu wata diya a kauyen da aka taSa yi mata lefe irin wannan.


Nasiha mai shiga jiki Inna tayi mata, sannan Anty Bintu ta shigo tace Inna ta hanzar ta motoci na waje tuni amarya kaWai ake jira.


Tana kuka, Inna na kuka, yan biyu na kuka rabuwa da zasu yi Anty Bintu ta saka ta a mota, suka taho, babu yanda bata roki Inna kan ta bata su Ammar ta tafi dasu domin ta sanar da Abraham ya kuma amince amma Inna tace ina ta taba jin an yi haka, ta tafi daya baya zasu zo.



***. ***. ***.

Tun tana kuka cikin motar har tayi shiru tana tunani, ji take kamar Bata taba rayuwa a gidan Abraham ba, sai ganin take kamar yau ne farkon zuwan ta, ita kanta jin kanta take kamar wata sabuwar hallita ce ita.

Tun tana tunanin har bacci ya dauke ta, kasancewar lafiyayyun motoci ne yasa ba'a dauki lokaci ba suka iso Kaduna gidan Abraham.

An sauya kalar fenti gidan, da Wan gyaran da ba a rasa ba, kowa sai santin gidan yake.


Abinci kala-kala da Abraham ya biya kudi masu yawa a wani had'add'en restaurant aka kawo, nan kowa ya dibi abinda yake so iya ransa, wasu har da zuba wa a leda zasu tafi da shi.

da misalin karfe hudu da rabi duk suka mike domin komawa Gombe, dama bada niyyar kwana suka zo ba, addu'a da fatan zaman lafiya suka yiwa Aysha sannan duk suka fito farfajiya gidan inda motoci ki jiran su domin mayar da su, aka bar Anty Bintu da Aysha kawai a gidan.


Bayan magriba itama anti Bintu tayi mata nasiha hadi da sallama sannan ta tafi saboda tana kyautata zaton Abraham na hanya, gidan ya rage saura Aysha
Da masu aiki biyu kacal mata, sai mai gadi da driver, da kuma mai gyaran farfajiya gidan, saboda duk ya sallami wadanda Madam GLORIA ta kawo domin bai ga amfani tara su da ta yi ba, gashi bata gidan.



Anty Bintu bata jima da tafiya ba Abraham yayi shigo, direct dakin ta ya nufa, domin yasan tana nan, ga dakin ya sha gyara sosai, ya kuwa same ta zaune a tsakiyar gado ta rufe fuskar ta da veil.

Wata dariya ce ta zo masa ganin ta a lullube, saboda abu ne wanda bai taba gani ba, kasancewar baya daga cikin al'adar su, sai ya ga abin ya mai wani iri.


Aysha kuwa da ta ji dariyar sai ta yaye mayafin a hankali tana cuno baki, gimtse dariyar sa yayi, sannan ya dawo kusa da gadon ya zauna.

Cikin turanci yace
"Meyasa kike rufe fuskar ki haka?"

"Hakan al'adar mu ce, ko wacce amarya idan aka kai ta gidan miji sai an rufe fuskar ta, shi kuma ango ya zo ya bude" ta karasa tana turo bakin shagwaba.





Jinjina kansa yayi alamun gamsuwa sannan yace "is like na ji wanna kalmar a wajen Alhaji Umaru, he was like Ango, where is your amaraya"

Fashewa Aysha tayi da dariya saboda yadda yayi magana da harshen sa na Igbo gashi ba Hausa yake ji ba.

"Why Are You laughing?"

Ya tambaye ta yana taya ta dariyar.

"It's called amarya, not amaraya"

"Ohh!" Yace yana dafe kansa.


Sannan yace "Meye ma'anar hakan"

Tace "amarya means bride, while Ango means groom"


"Wow! I will like to speak Hausa too" ya fada.

"That's nice, and i'm sure you will love it" Aysha tace tana murmushi.



Haka dai suka cigaba da hirar su ta masoya har karfe tara sannan Abraham ya kalle ta, cikin so mai tsanani yace

"Get up let's perform abulution"
(tashi muyi alwala)

Kasancewar Alhaji Umaru ya fada masa komai da sabbin aure ke yi.


Ta Wan yi mamaki jin abinda yace domin bata taSa tunanin ya san da hakan ba, ba ta ce komai ba taje tayi alwala, ta fito ta tarar ya shimfida sallaya, hijab dinta ta saka ya shiga jansu sallah.


Hakika Abraham yayi matu?ar kokari wurin ganin cewa ya yi sallar yadda ya kamata, duk da cewa bai dade a Muslunci ba, amma ya yi kokari, har Aysha ta yaba masa a ranta.


Yaso yi mata tambayoyi kan abinda ya shafi addini Kamar yadda Alhaji ya fada masa angwaye nayi, amma ya kasa, domin bai san me zai ce ba, saboda yasan cewa Aysha ta yi masa nesan zango a karatun Addini.


AYSHA ta fahimci hakan, saboda ta kara masa karfin guiwa sai ta ce
"yi min tambaya kaza"

Shi kuma sai ya maimaita abinda tace matsayin tambaya yake mata, ita kuwa a ladabce ta shiga bashi amsa, abin yayi matu?ar kayatar dashi.


Bayan nan ya mike ya shiga toilet ya sakar wa kansa ruwa mai sanyi, nishadi na ratsa zuciyar sa domin ya mallaki abar kaunar sa, ya dauki mintinan ashirin sannan ya fito sanye da bathrobe, kallon Aysha yayi ya watsa mata dan ruwan wankan hannun sa yace "it's your turn now, go and take your bath".


Murmushi tayi, Jiki a sabule ta mike, haka kawai take jin faduwar gaba da mutuwar jiki, tana daf da shiga banWaki ta ji yace

"?mammmm!"

Juyowa tayi tana Fuskantar shi, cikin kulawa yace "why Are You so cold?"

Murmushi ta k'ak'aro hadi da girgiza kanta sannan ta shige toilet din.



Abraham kuwa numfashin ya furzar sannan ya cire bathrobe din ya daura towel a kugun sa, baya ra'ayin shafa mai, hakan yasa ya fesa body spray masu k'amshi da oil perfume.


Ajiyar zuciya ya yi, yana tunanin yadda kaddara ta haWa shi da Aysha, da irin kalubale kala-kala daya fuskanta, da musuluntar da yayi, da auren su da Aysha, komai dai ya dinga dawowa brain din sa tamkar Film, sai gani yake kamar ba a kansa duk wadannan abubuwa Ya faru ba, ya dawo wani sabon mutum, domin tabbas Abraham din da ba shi bane na yanzu.


A hankali Aysha ta buWe kofar banWakin, kasancewar bathrobe ne a jikin ta baby pink, shaf ta manta bata dauki hijab ba, ga kayan jikin ta sun fada a ruwan toilet, hakan yasa bata da wani zabi daya wuce ta sa bathrobe, amma ta rasa yadda zata yi ta fito gaban Abraham a haka...

Ta bude kofar ta ga idanun sa a lumshe, sai ta Wauka yana bacci ne, hakan yasa sadaf-sadaf Kamar mara gaskiya ta nufi inda ta ajiye hijab dinta dake gefen Abraham da niyyar ta Wauka.

Ta sa hannu ta dauka kenan ta ji ya rike hannun ta hadi da janyota, ta kuwa fado a jikin sa, zazzaro idanu Aysha ta shiga yi, yayin da bugun zuciyar ta ya karu.

Cikin ?o?arin danne dariyar sa yace
"zaki mun wayo ko?"

K'ala ta gaza cewa, Abraham kuwa ya sake holding dinta so tight ta yadda bazata iya kwace kanta ba, ajiyar zuciya mai karfe ya sauke, wani dadi da bazai misaltu ba ya dinga ji, ganin Aysha a shimfide a kirjin sa, is the most sweetest thing he has ever came across with, ga wani kamshi mai sanyin dad'i da ke fita daga jikin ta yana ratsa hancin sa, gashin kanta irin na fulanin usul ya shafa, bai yarda cewa wannan uban gashin na ta bane, ya zata kari tayi, hakan yasa cikin shakakiyyar murya yace
"is this your natural hair?"

Jinjina masa kai tayi domin magana ma bata jin zata iya, bayanta ya shiga shafawa a hankali daya sa jikin Aysha daukan rawa, tausayi da dariya ta bashi a lokaci Waya, bai yi expecting wanna tsoro daga gareta ba, domin ita din ba budurwa bace a tunanin sa, sannan hakan ta sanar dashi.


Da zai iya, daya barta ba tare da yayi mata komai ba, amma ya kai gejin da ba zai iya hakura ba, kusan shekara biyu yayi hakuri.



cikin kunne ta ya sa harshen shi ya latsa sannan ya ce
"relax babe, i will be gentle ok"

Kamar mai shirin kuka ta gyada masa kai, tana ?o?arin danne tsoron ta, sai dai hakan na neman gagarar ta.

Lallaba ta ya shiga yi, domin a tunanin sa ya dauka ko tsahon mijin ta baya bi da ita a hankali ne yasa take a tsorace haka, kashe wutar dakin yayi, sai dim light daya bari, Sannan ya zare towel din jikin sa ya cillar, bathrobe din jikin ta ya cire mata, sannan cikin so da kauna mai tsanani ya haWe bakinsu waje Waya...


Tun yana yi a hankali har ya dawo kissing dinta a zafafe kamar zai cire mata baki, Aysha kuwa numfashin ta ne ya dauke na wucin gadi kana ya dawo.


Ganin yana ?o?arin cire mata dan bakin ta yasa ta sa dan ragowar karfinta ta fisge bakin ta Hadi da fashe masa da kuka.


Sam Abraham baya jin ta, kara janyota yayi ya shiga bata wasu zafaffan romance Daya kusan haukata Aysha, domin ?wa?walwar ta ya gagara dauka.




A lokacin da Abraham ke ?o?arin su zama abu Waya, sai dai bai iya addu'ar saduwa da iyali ba, abin mamaki, duk da halin da Aysha ke ciki bai hanata karanta addu'ar a ranta ba, domin koyi ga Annabi (S.A.W)




" " " " " " " " " " "

A karo na uku Abraham ke ?o?arin neman hanyar sa, amma ya rasa, hakan ya yi matu?ar daure masa kai, Aysha kuwa har ta gaji da kuka saboda wuya.



Cikin fitar hayyaci Abraham ya rike kafadunta, yace "why are you so tight? Why?
meyasa kike a matsayin budurwa har yanzu, Bayan kina da ya'y'a biyu, what are you hiding from me, ki gayamin, gayamin nace" ya faWa a tsawace.



Kasa magana tayi, sai kuka take tana girgiza masa kai.

"I said..." Kasa karasa maganar yayi saboda hango sakar nan mai dauke da sunan NONYE a wuyan ta yana kyalli, wayar sa dake gefen bed ya mika hannu da sauri ya kunna fitilar sannan ya haska wuyan ta domin ya tabbatar da abinda ya gani, gaban sa ne yayi wata mahaukaciyar bugawa, tunanin kala-kala ne suka zo brain din sa a lokacin daya.

Hannu yasa ya damki Sarkan ya kura mai ido tsahon Mintuna kamar yana neman wani abu a jikin sarkan, tabbas bazai taba mantawa ba, bazai taSa manta wanna sarkan ba, domin shi da kansa ya sa aka ?era wa NONYE Sarkan nan a Dubai.


" How comes Sarkan nan yazo wajen ta?" tunanin dake ta yawo a brain din sa kenan.



Dago kanta yayi da hannun sa, sannan ya kafe ta da jajayen idanunsa, a tsawace yace "now tell me, ta yaya kika samu wanna Sarkan, kina so na cire yarda da nake dashi a kanki ko? ki gayamin nace, wacece ke!"




"ki gayamin, who are you?"

saboda tsawar da yayi gashi kuma dare ne, hakan yasa sau uku Muryar sa ta amsa kuwwa a dakin.

Kuka mai sauti Aysha ta saka ga wani mugun tsoran sa daya shige ta yanzu, gaba-daya ya firgice, ya sanja mata, gashin kansa hadi da na jikin sa duk sun mimmik'e ga jijiyoyin kansa da suka fito rudu-rudu, cikin rawar baki gwanin tausayi tace...





Share fisabilillah



Comment




Noor Eemaan
07082281566



I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851
[10/13, 1:55 PM] =ؖ?NoorEemaan=ؖ?: ABRAHAM

*First edition*


*WATTPAD*
NoorEemaan


https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din




Chapter 63-64


Cikin in-in na Aysha tace "Ni..ni...ni... Ba kowa bace, sannan bana boye maka komai, ba san komai ba ga me da sarkan nan ba" ta karasa cikin kuka mai ban tausayi.


"Tell me, ta yaya sarkan nan ya zo wuyan ki?" Abraham ya kara tambayar ta cikin tsawa domin ya fara loosing control.


"A dakin Baffana na dauka kafin ya rasu, dan Allah ka sakar min wuya, You re hotting me, wayyo baffana da na ji maganar ka da hakan bata faru ba" Aysha ta fada tana kuka sosai, domin bata manta lokacin da baffa yace Kada ta Wauki sarkan nan ba.



Cikin daurewa kai ya maimaita kalmar "Baffa!' sannan yace "Who's baffa?"



"My father, but he's dead!" ta karasa cikin kuka sosai har wani shidewa take, musamman daya sanja mata lokaci Waya, ka kallon idanun sa bata son yi saboda tsoro, domin yanayin sa ya fi kama da na mai gushewar hankali.


Doga ta zaune yayi yana sakin wuyan ta, Sannan ya haWe jikin su wajen daya ya matse ta cikin faffad'ar kirjin sa, dumin fatar jikin su na ratsa ta juna.



"I...i....i... Oh Allah! am confused, i don't know what to say, Please gayamin komai, i mean everything concerning ta yadda sarkan nan ya zo wajen ki"


Kara shigewa jikin sa tayi ba tare da ta san tana hakan ba, cikin sheshekar kuka tace
"ranar da bazan taba mantawa ba itace sha biyar ga watan Oktoba (October) shekarar dubu biyu, muna zaune da yamma Ni, Baffana, da Inna ta.
Sai muka ga wata mata ta shigo cikin gidan mu, daga ganin matar yare ce, cikin turanci tace tana son yin fitsari, duk cikin mu babu mai jin turanci, sai baffana dake ji kaWan-kadan, ya kalle ni yace na zuba mata ruwa a buta tayi tsarki, bayan na zuba na mika mata, ta karba, Sannan ta shiga banWakin...
Ta Wauki wasu Mintuna bata fito ba, amma bamu kawo komai a ran mu ba, domin ko wani dan adam Akwai uzuri da yake yi a banWaki, sai muka dauka cewa kila kunya take ji shiyasa tace fitsari ne, baffan ne ya mike, sannan Inna ta mike itama da alama wani abun take son dauko masa, ya rage Ni kaWai a tsakar gida, nima mikewa nayi domin zaman ya ishe Ni, dakin na na shiga na kwanta, kuma abun mamaki sai muka manta da babin matar, domin mun Wauka har ta tafi".


Wata ajiyar zuciya mai tafe da sheshek'a Aysha ta kara saki, sannan ta Wora da cewa "bayan wasu Mintuna na fito daga dakina domin shi ga banWaki nayi fitsari... kafata daya na saka cikin banWakin mu, sai na tsaya cak! Ka san me na gani?"



Girgiza kai Abraham yayi, domin a halin da yake ciki yanzu sam baya jin zai iya magana,domin harshen sa ta yi masa nauyi.


"Yara yan biyu jarirai da ko Cibiyar su ba a yanke ba na gani kwance cikin farin towel a kasan banWakin mu, sai wata jaka a gefen su, ihu na kwala daya fito da su Inna a guje, kasa magana nayi sai nuni da na musu da jariran da suke kwance a kasan jikina na matu?ar rawa kamar an jona min electric shock mamaki sosai ya kama iyayena domin duk cikin mu bamu lura da cewa da akwai jarirai hannunta a lokacin da zata shiga banWaki ba, mun Wauka cewa kila wani kaya ne nata da bata son ajiye wa a waje ne, domin ta lullube su ta yanda babu mai tunanin jarirai ne a ciki...." Nan dai Aysha ta cigaba da gaya masa komai daki-daki kamar yadda abin ya faru...



*Abraham*

Zufa ce ke karyo masa mai yawa har tana diga kan gado, abu ya ji yana biyo kuncin sa ya shafa yaji ashe hawaye ne, saurin goge idanun sa yayi Domin dai bai san ko kukan me yake ba, har yanzu akwai abubuwan da yake son sani, amma ganin jikin ta na rawa da alama zazzaSi ne ya rufe ta saboda tsoro hakan yasa ya mike, ya nufi sif dinta daya sanja mata zuwa mai six doors ya buWe ya dauko bargo, zai rufe kenan idanun sa suka sauka kan Ghana most din ta nan, cak ya tsaya yana kallon ghana most din, domin lokacin da ake hada mata sif dinnan ya ga jakar ghanan, ya so ya buWe domin dubawa idan ba abu bane Mai muhimmanci ya fitar waje, har ya kai hannu da niyyar dauka, kira da ga kamfanin sa ya shigo wayar sa, hakan yasa ya manta gaba-daya...


Bargon ya rufa mata sannan ya dauko ghanan most go din, haka kawai yaji zuciyar sa na azalzalar sa ya buWe, ya kuwa zuge zip

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login