Showing 54001 words to 57000 words out of 84387 words

Chapter 19 - ABRAHAM complete Hausa novel

09 Dec 2024

28153

was born as a Muslim right, but my parents changes my religion, does that mean am a sinner, and will i go to hell? (Tambaya ta karshe, kince dazu an haife Ni a Musulmi sannan iyayena sun sanja min addini, hakan yana nufin Ni mai zunubi ne, sannan wuta zan shiga?)" Ya tambaye ta cikin iyakar gaskiyar sa, domin har ga Allah yana son sanin komai...



Gyaran wuyan hijab dinta Aysha tayi, tace "of course yes! Allah will asked you when you died, because you are no longer a kid, you re now an adult, you know what's right, so you can determine the best for yourself if Allah's will, and about you asking if you re going to hell, i can't say, because no one enters in between God and his servant, so Allah alone knows the best. (kwarai da gaske, Allah zai tambaye ka idan ka mutu, saboda yanzu kai ba karamin yaro bane, kai Babba ne, kasan abinda yake daidai, zaka iya zabar abinda yafi maka alkhairi idan Allah ya amince, sannan game ta tambayar ka ta cewa shin wuta zaka shiga idan ka mutu? Bazan ce ba, domin babu mai shiga tsakanin Ubangiji da bawan sa )"



***. ***. ***.


*SOME MINUTES LATER*

Tun bayan lokacin da Aysha ta bashi amsar karshe basu ?ara wata magana ba, sai yanzu daya dago ya kalle ta, yaga har ta zube kan kujera bacci ya dauke ta, sannan daga yanda take baccin Zai tabbatar wa mutum cewa bata shirya ba, baccin ya Wauke ta.




Mikewa yayi ya nufi inda take, sosai baccin ya kara mata kyau murmushi yayi cikin shaukin so, a hankali yasa hannu da niyyar daukar ta zuwa dakin ta, sai kuma ya tsaya da hannun sa cak! sak'amak'on tuno maganar da suka yi, domin ya tuna Aysha tace haramun ne namiji ya taba jikin mace matu?ar babu aure a tsakanin su"


Duk da yana ganin addinin Musulunci is somehow difficult to him, domin ba a ciki ya taso ba, shiyasa yake ganin haka, but Yana son yadda komai na addinin ke da tsari gwanin sha'awa.



Ajiyar zuciya ya sauke, kana yace "my life" cikin shaukin so mai tsanani.
komawa kan kujerar Waya tashi a kai yayi kana ya kafe ta da ido kamar ya samu plasma.



Mintuna talatin ya dauka yana kallon ta, kana ya sauke sanyayyar ajiyar zuciya hadi da lumshe sexy eyes din sa.


Bai san yadda Zata dauka ba, bai san ko zata amince ba, but he just have to spell it out ko zai samu sassauci a zuciyar sa, bai taSa sanin cewa ya kamu da son ta ba sai tafiyar nan da yayi Dubai domin duba hark'ok'in kasuwanci sa.

Haka ya dinga tunane-tunane har bacci mai daWin gaske ya dauke shi kan kujerar...




*5:20am*

Tarrr ya bude idanun sa da suka bata awannin a rufe, idanun sa ya kai kan kujerar da Aysha ke kwance tana bacci, kiran sallar ya ji a masallacin dake unguwar, lumshe ido yayi, sannan ya kara buWe wa, mikewa yayi tsaye, inda take kwance ya nufa, ya tsugunna gaban kujerar da take kai, har ya mika hannu da niyyar taSa ta domin ta tashi sai kuma ya fasa.

Kujerar da take kwance ya shiga dan bugawa a hankali, a dan firgice ta farka tana yamutsa fuskar ta, saboda wuyan ta daya k'age sakamakon irin kwanciyar da ta yi.

"Wake up! It's time for your prayer" ya fada cikin whisper.


Idanun ta a rufe cikin baccin da bai gama sakin ta ba ta gyada masa kai, ganin ta farka yasa Abraham mikewa ya hau sama domin zuwa dakin sa.




A hankali ita ma Aysha ta mike ta hau saman, cikin sauri ta watsa ruwa sannan ta daura alwala ta fito ta sanja kaya, hijab ta saka Sannan ta tada kabbara..


Bayan ta iddar ta yi addu'o'in ta, daga nan ta dauki qur'anin ta.

Ta bude Surah Al-mu'minun (The believers) kenan zata yi Bismillah taji an turo Kofar...



Dago kanta tayi taga Abraham ne, sai hakan ya Wan bata mamaki amma bata nuna ba, jikin kofa ya jingina bayan sa, sannan ya hard'e hannun sa a kirji yace "sorry for distracting you, i just wanna listen to the recitation of the Quran if you don't mind "



Mamaki sosai Abraham ke bata tun jiya, duk da tana farinciki da kulawar sa ga addinin musulunci, amma bata san dalilin sa na son Sanin abinda ya shafi Musulunci ba, murmushi ta k'ak'aro tace "okay"

Sannan ta yi Bismillah ta fara karatu cikin sanyayya kuma zazzak'ar Muryar ta mai daWin amo.



Mutumin kuwa wani dad'i sosai ya shiga ratsa shi, yayin da nishadi ya mamaye zuciyar sa, sai faman Kada kai yake, domin daWin da yake ji daga karatun qur'anin nan ya fiye masa dadin busar sarewa.



Bayan Mintuna arba'in Aysha ta rufe qur'anin ta sannan tayi addu'a kamar kullum ta shafa, ta dago kenan ta hango shi tsaye kamar dai dazu, ita zuciyar ta naga karatun har ga Allah ta manta yana dakin har yanzu.




Kanta a kasa tace "good morning sir"

"Morning!" Yace, bai kara cewa komai ba ya bar dakin...



Da kallo Aysha ta bishi sannan ta mike ta ajiye qur'anin ta, dakinta ta shiga gyarawa kafin gari ya karasa wayewa ta shiga kitchen...




*WASHEGARI*
FRIDAY MORNING


# Unforgettable day


Abraham ke tsaye a kofar gidan Alhaji Umaru kwangila yana k'wank'wansawa...


Mai gadi ya leko,
ya kuwa shaida Abraham hakan yasa shi washe baki sannan ya gaishe shi, hannu Abraham ya bawa mai gadi suka gaisa sannan yace yayi wa mai gidan magana.



Da sauri mai gadi ya tafi domin iskar da sakon Abraham, ya kuwa tari Sa'a ya samu Alhajin zaune a general falo Yana breakfast da Hajiyar sa, nan mai gadi ya sanar masa cikin girmamawa, duk da Alhaji yayi mamakin dalilin zuwan Abraham wajen shi domin ya ga baya shiga harkan kowa a unguwar, amma yace mai gadi ya shigo dashi setting room kafin ya gama breakfast, cikin sauri mai gadi ya fita, can ya shigo da Abraham kamar yadda Alhaji ya bada umarni.




Mintuna takwas da zaman Abraham, Alhaji ya shigo, ya mika wa Abraham hannu suka gaisa sannan cikin zolaya yace Allah yasa ba laifi yayi ba Abraham yazo kamashi...



Murmushi Abraham yayi, sannan yayi gyaran murya cikin harshen Ingilishi yace " I don't know how to say it, buh I... i want to convert to Islam, basan ta yaya zan fara ba, ina son na shiga musulunci, shiyasa nazo domin ka fadamin yadda zan yi in shiga, domin ban san kowa a unguwar nan ba bayan kai"


"Allahu Akbar!"
"Allahu Akbar!!"
"Allahu akbar!!!"


Alhaji Umaru kwangila ya dinga fada cikin maWaukakin farin ciki, siririn medicated glass din sa ya zare kana yace "come, come , come here" ya fada yana ware wa Abraham hannun sa...



Rungume shi Alhaji ya yi, farin cikin shi yaki boyuwa, nan ya dage ya shiga gaya wa Abraham wasu abubuwan cikin addinin Musulunci, sannan yace masa babban masallacin da yake zuwa sallar juma'a nan zasu je, da zarar an iddar da salla zai karbi shahada, da haka Abraham ya fito daga gidan, bayan Alhaji ya jadadda masa cewa kafin su tafi yayi wanka, sannan yayi niyya a zuciyar sa cewa wanna wakan shiga addinin Musulunci zai yi.



Alhaji na komawa cikin gidan ya shiga fadawa matar sa da y'ayy'en sa, farin ciki sosai suka yi, sannan suka yi masa murnar samun rahamar Allah.




***. ***. ***.



*2:pm*
Abraham ke zaune a farfajiya babban masallacin cikin motar Alhaji Umaru kwangila, kasancewar a motar sa suka zo, ko ina yayi shiru ga duban jama'a dake salla cikin jam'i gwanin burgewa.



Yana cikin motar yana kallon su tsigar jikin sa sai tashi take, musamman da yake jin muryan liman dake karanta Surah At-tin cikin raka'ar ?arshe, abu yaji yana biyo kuncin sa, hannu yasa ya shafa, yaga hawaye ne, cikin sauri ya share, sannan ya cigaba da kallon su har suka idar da sallah'n.


Bayan liman ya gama addu'o'i an shafa, sannan yace "A saurara" hakan yasa wasu mutane dake shirin fita suka dakata da fitar da suke da niyyar yi.



"Alhamdulillah! Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai, mai yin yadda yake so da kuma lokacin da ya so, a yau mun karu, eh mun karu kwarai, domin wani bawan Allah ne zai karbi Muslunci a yanzu haka, Kuma yana cikin masallacin nan"

kabbara aka saka bakunan mutane a washe saboda farin ciki, duk da Abraham yace kada a bari mutane su sani domin shi saboda Allah ya shiga musulunci, basai duniya ta sani ba, amma ina liman ya kasa hakuri saboda farin ciki, hakan yasa dole ya sanar wa jama'a.



"Nan liman ya shiga addu'a yace "ya Allah ka shiryar da wadanda suke hanyar bata kamar Yadda ka ganar da wannan bawan naka"


"Ameen!!!"


Jama'ar wajen suka hada baki Wurin fadin hakan, Alhaj Umaru kwangila yana kusa da liman yana ta faman sakin murmushi.


Nan liman yace aje mota a shigo dashi, ai fa nan jama'a suka yi zuga wurin zuwa dauko shi, bawan Allah Abraham na zaune cikin mota ya ga an bude kofar mota kowa so yake rike shi domin kai wa liman, da kallo Abraham ke bin su, ya ga fuskar su dauke da murmushi, son addinin Musulunci na kara ratsa zuciyar sa, ashe ha?a muslumai ke son mutane? Ya fada a ransa.



Har gaban liman suka kai shi sannan kowa ya zauna ana kallon shi wasu har video suke daukan shi ciki har da Alhaji Umaru.



"Sannu yaro dan albarka, welcome to Islam" liman ya faWa fuska a sake.


"Thank you sir"
Abraham yace cikin girmamawa, da dan murmushi a fuskar sa.


"Can You tell us why actually you want to convert to Islam, and is any one dragging or forcing you into Islam?"



Cikin husky voice dinsa dake a dake yace "i just love Islam, i mean I love everything about it, and no one is dragging me into Islam, am doing it for the seek of Allah, i love Allah, and I love everything concerning Islam too".




Liman yace "Attak-bir ya jama'a"


Jama'a suka ce "Allahu Akbar!"

Domin duk suna jin abinda Abraham yace kasancewar akwai manyan speaker da Mic<ؤ? dake gaban inda Abraham ke zaune.


Kallon sa liman yayi yace "repeat after me"


Jinjina kai Abraham yayi, liman ya kara cewa "say! Ash-hadu Allah ilaaha illallaahu, wa Ash'hadu anna Muhammadan rasulullah"

Ta cikin loudspeaker Muryar Abraham ya kara de ko ina, ya fara fadin kalimatul-shahada kenan ya kasa karasa wa saboda kalmomin sun yi masa girma domin bai saba jin irin su ba, hakan yasa liman ya dinga faWa masa kalma bayan kalma, tsaf kuwa ya fada, yana gama faWa wasu hawayen dadi masu sanyi suka zubo masa.

Nan mutane suka saka kabbara.


Liman ya kara cewa wani suna yake so, nan yace "i have no choice" domin bai san sunan muslumai ba, bare ya zaba.


Liman yace "if you permit me, i will make a choice of better name for you"



"Okay, i will really appreciate it sir" Abraham ya fada.



Murmushi liman yayi yace "As from today your name is Abubakar Assadik"


"Abubakar Assadik" Abraham ya maimaita sunan domin sunan ya kwanta masa a rai.


Nan liman yace " Masha Allah, Alhamdulillah, You re now a Muslim. Congratulations Abubakar assadiq, welcome to the religion of peace"



Nan mutane suka shiga yi masa murna, hadi da fatan alkhairi, Abraham tsakayau yake jin sa tamkar an cire masa wani abu mai nauyin gaske a kan sa, wani iska na ni'imar Allah ke ratsa shi...



Bayan duk mutanen sun
watse, ya rage daga liman, Abraham da Alhaji Umaru, nan dai liman ya koya masa yan kananan abubuwa irin su alwala, wankan tsarki da sauran abubuwa masu sau?in fahimta, tsaf kuwa Abraham ya rike, ya kuma ja Abraham sallar azahar sallar domin ya fara ganewa, daga nan ya bashi wasu littattafai na addini masu fassara da turanci, sannan ya karbi numbern Abraham din kan ya ware lokaci ya dinga zuwa suna karatu, da haka suka yi kyakkyawar sallama zuciyar kowa fal farin ciki...



Bayan sun iso gida, Alhaji Umaru kwangila ya kara mai yan wa'azi, sannan ya roki Abraham alfarman kan yazo yaci dinner yau a gidan sa, mutuncin Alhaji Umaru kwangila da Abraham ke gani yasa shi kasa musu masa, da haka suka yi sallama kowa ya shiga gidan sa...



Aysha dake tsaye tana jera warmers a dining table ta dago kanta ganin an turo Kofar general falo, Abraham ta ga ya shigo, abin da ya bata mamaki jin yace

"Assalamualaikum"

Kasa amsawa tayi, sai bin fuskar sa tayi da kallo, saboda wani haske mai ban sha'awa Waya mamaye tun daga kafar sa har izuwa fuskar sa, wanda ba komai bane face hasken Musulunci.


Murmushi Abraham yayi sannan ya kara cewa "Assalamualaikum" Hadi da nufo inda take tsaye...




Share fisabilillah.


Comment for more typing...





NoorEemaan
07082281566




I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851
[10/13, 1:29 PM] =ؖ?NoorEemaan=ؖ?: ABRAHAM


*First edition*



*WATTPAD*
@NoorEemaan





https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din



Chapter 59-60


Daf da ita ya matso ya hura mata iskan bakin sa, sannan ya kara cewa "Assalamualaikum" a karo na uku.


Dan firgigit tayi daga tunanin da ta faWa kana cikin cracking voice tace "wa...wa...'alaikum Sa...salam"

sai tayi kasa da kanta, bambarakwai haka taji a lokacin da yayi sallama,
domin abu ne wanda bai taba yi ba.



A hankali Abraham ya dire gwiwowin sa a kan tiles, kana ya kafe ta da kyawawan idanunsa, jikin Aysha ne ya fara rawa, ganin namiji babba a gaban ta kan guiwar sa, sannan ita da ta kasance yar aiki a gidan sa meyasa zai dinga yi mata haka?

Ta lura yanayin sa da komai nasa ya sauya, musamman a yan kwanakin nan.



"?wammmmm!" Abraham ya ja sunan da wani salo da bai san ya iya ba. (?wam yana nufin Duniya ta da Yaren igbo)


Aysha kuwa lumshe ido tayi, har wani bubud'ewa kofofin gashin jikin ta su ke yi saboda yadda sunan ya ratsa ko wani sassa na jikin ta, sannan taji sunan ya burge ta ainun ya kuma tsaru a kunnuwan ta duk da bata san ma'anar sa ba.




"Will you be my wife?" Ya tambaye ta kamar zai sakar mata kuka, domin ya kai gejin da bazai iya cigaba da boyewa ba.


Jin abinda yace ne yasa Aysha saurin ware idanun ta, ta kafe shi da kallo cikin rudu da daurewar kai.



Abraham kuwa kansa yake jinjina mata cikin tabbacin abinda ya fada, sannan ya Wan ?ara motsa wa daf da ita sosai yace "will You marry me please, i love You. Since from the First day we meet in the tricycle my heart beat for you, don't say no please"
ya karasa yana kama kasan skirt din jikin ta ya damke, kamar ba Abraham ba, mamakin kansa yake.



Wani sabon mamakin mai tarin yawa ne ya sake lullube Aysha, murza idanun ta tayi, domin gani take kamar gizo idanunta ke mata, anya Abraham ne wanna, ko dai ya sha wani abu ne, ita Aysha indo yake so, yar aikin gidan sa, gaba-daya kanta ya kulle ta ma rasa wani tunani zata yi.


"Please say yes! i mean every single word i said to you, i have never sees you as a house girl or look down on you. I always sees you as a special human in my life, which my mouth can't explain or describe how special you are in my heart, please accept the love that i have for you"



BuWe baki Aysha tayi tana kallon sa, ta zama so speechless, "yanzu wanna had'add'en guy ke Sona haka" ta fada a ranta yayinda wani hawaye Mai sanyi hadi da dariya suka zo mata a tare, sai tayi saurin rufe bakin ta cikin kunya ta ruga up stairs da gudu.



Da kallo Abraham ya bita yana sakin sanyayyar ajiyar zuciya, at least yaji sanyi a ransa, ko da bata son sa, amma kuma bata nuna tsanar sa ba, zai kuma yi iya kokarin sa Wurin ganin ya koya mata son sa, bazai kara mistake din da ya yi kan Nonye ba, a yanzu idan yana son abu zai fada, domin rashin fada zai iya sa ka rasa dama ko ka makara wurin fadawa wa wacce kake so ko wanda kake so.


Gashin sa ya shafa, sannan ya bi bayan ta cikin sauri.


*AYSHA*
Sam bata ji haushi da ya ce yana son ta ba, duk da bata san ko tana son shi ko a'a ba, amma taji wani sanyi a lokacin daya furta mata yana son ta.



"Ko hakan na nufin nima ina son sa?" Ta tambayi kanta a shagwabe.


Sai kuma ta ta6e baki kamar zata yi kuka, tuno suna da bambancin Addini.

"koda muna son juna bazamu iya auren ba saboda bambancin Addinin mu" ta fada a hankali cikin sanyin guiwa.


Dadai lokacin Abraham ya karaso bakin kofar dakin ya tsaya, yayi knocking har sau uku, jin shiru Bata ce komai ba, sai ya cije lips dinsa Yana kokarin yin dariya, domin abin na dan bashi dariya da mamaki a lokaci daya, ganin wai shi ke bin Aysha saboda ta bar shi ta tafi, ba kaWan ba kuma yake jin daWin yanayin da suke ciki.




Dan gyara murya yayi yace "Please come and serve me, am starving"

(Ki zo ki zuba min abinci, yunwa nake ji)

Yana fadin haka ya bar wajen, bai gama sauka daga step case din ba ya ga ta buWe kofar ta fito, amma bai juyo ba, gudun kar ya kara mata kunya.

Aysha kuwa Sam bata so ta ji mutum na jin yunwa, duk da cewa ita din ba mai son abinci bace sosai.



Kamar mara gaskiya haka ta sauko sum sum ta nufi dining table inda yake zaune ta fara serving din shi, kanta a kasa sai jin idanun sa take yana yawo a kanta, hakan yasa hannun ta ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login