Showing 15001 words to 18000 words out of 66781 words

Chapter 6 - KWANKWASON JIMINA BOOK 1 hausa novel

24 Aug 2024

13623

dan dinga zuwaa kina tayani wasu aiyukan na gidah ? Mai aiki na ce tatafi. Itace mewa yara girkin abunda suke so. "

Malama Hindu tayi shiru Kafin ta daga Kai tace,

'"To zanyi shawara da abbiey dinsu. Idan ya amince zaki gani."

"Ga number wayata nan. Ki bani taki. Idan har kin amince zaki dinga zuwa to seki Kira a aiko driver ya dauke ki"

"Tom shikenan babu damuwa. Nagode sosai hajiya Allah ya raba lafiya"

"Ni ce da godiya sosai. Allah yabar zumunci Amin"..

Har kofar gidah malama Hindu ta rakata tana mai kambama dattako irin nata.

Wajen suyar ta je tuni har sun gama ma an saye tas bata ma kai daren ba ranar. Duk dadi ya mamaye su ganin yadda ake tururuwar zuwa sayen awarar tasu..

Nan ta sheda musu yadda sukayi da hajiya qibdiyya ta karkare musu da,

"Idan abbiey dinku yazo zan sanar Masa duk hukuncin da ya yanke sai ayi amfani da shi. Ga katin data bani da number wayarta a baya. Ta saka tawa number a wayarta. "

Duk sukai mata fatan alkhairi da kuma hukuncin da abbiey dinsu zai yanke...

___

*DR. ABUBAKHR DOLLARS DWELLING:HOME/RESIDENCE)*

_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_

_KU MARMATSO KUSA...🔊_


_ZAFAFA BIYAR 2024_

_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_

_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_

_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_

_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_

_________

_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_

_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_

_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_

_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[2/21, 5:42 PM] Hafsaat🧕: _KKJ_

_12_

_✍️:MX_

_ADVERT👇👇_

_YERWA INCENSE AND MORE_
_(DUNIYAR KAYAYYAKIN KAMSHI MASU MATUKAR DADI DA KAMA JIKI, GIDAH, KAYA DA SAURAN SU)_


_INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_
_TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI… TOH KU MAR-MATSO KUSA_

_MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN_

_*YERWA INCENSE AND MORE*_
_DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.._

_AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA. •_

_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._

_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_

_NAMBAR WAYAR SU: 08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER:yerwaincense_and more_

_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY 'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_

::::::::::::

_
_NADUKA CRESCENT( APPLE ISLAND)_


(Dr. ABUBAKHR DOLLARS DWELLING/RESIDENCE)

*Ahankali* cike da nutsuwa da kwarewa direban ke tuka babbar motar da hajiya qibdiyya ke ciki a baya mazaunin owners corner....

Kallo daya zaka yiwa motar kasan ba karamin kudi aka sa aka saye ta ba. Mota ce mai nishin kudi. Kyau da kuma tsananin kawatuwa..

Baka ce irin bakin nan mai sheqi a idanu.. babbar mota ce mai kama da land cruiser . Irin Saharan mota dinnan ce wadda ke tafiya ko acikin guguwa ne da tabo. Uwa uba kuma motar bullet proof ce. Ko harbi aka saki akan ta ko gilasan ta babu abunda motar zatayi.

Unguwa ce data amsa sunanta ta manyan masu kudin birnin Naduka... Kaama daga masu rawani na sarauta, Manyan siyasa, Manyan yan boko , Ma'aikatan asibiti wato likitoci, Yan kasuwa da sauran masu farcinan susa..

Wani hadadden daular gidah tamkar a kasashen ketare. Nan direban ya nufa da hancin motar ta su. Hadadden gidah ne fari tas kalar sa. Yayinda gate din gidan jijjigagge shi kuma baki wuluk ne... Tafkeken gidah ne yayi wata unguwar a kauye. Kai ka rantse ba a Nigeria bane gidan. Ganin yadda tun awaje ba ma a shiga cikin gidan ba amman gidan ya hadu kwarai matuka ..

Ga famfuna nan anyi su awaje. Talakawan Naduka zone sunzo sunata dibar ruwan a manyan bokitai da jarkuna..

Hajiya qibdiyya ta dube su ta window yadda suke jere a layi sunata dibar ruwan . Ta sauke ajiyar zuciya kawai cikin zuciyar ta tana mai nanata,

"Allah ka horewa kowa...."

Suna karasawa camerar dake jikin gate din tayi zooming tana scanning motar kafin daga bisani gate din ya bude da kansa. Direban ya shiga da motar ciki.

Mashaa Allahu.... Mai karatu ai kawatuwar gidan ba daga waje yake ba kadai. Ashe akwai sauran kallo a gaba.

Wato cikin farfajiyar gidan ma kadai wata daular duniyar ce. Habawa. Jamaa Allah yayi mana arziki mai amfani wato kudi suna inda suke ..

Wajen motocin gidan ya nufa.. kowacce motar an tanadar mata wuri acikin wata katafariyar katuwar rumfar data hadu fiye da yadda kalmomi zasu bayyana...

Manyan moticine a jere a Kuma fake. Wannan tana bani wuri. Kowacce mai tsananin tsada ce da Kuma kudi Mai yawa.

Direban ya nufi kofa zai bude mata tayi saurin budewa ta futa tana mai daga masa hannu.

Murmishi yayi kawai ya koma baya... Domin ko da yaushe idan sun fita hakan ce take faruwa ko da ya bude mata sai ta saka hannu ta rufe ta kara budewa da kanta. Ta kance masa ya kyaleta ta dinga budewa tana rufewa da kanta ai ba aiki bane. Sangartar Kuma sai tayi yawa. Har mamaki da daure Kai lamarin yake bashi musanman idan suna magana da yan uwansa direbobi dake aikin tuki awasu gidajen yadda matan gidan ke sarauta mai cike da izza. Shi kuwa ko sau daya sai dai bacin rana shima ba fada take yi ba. Amman tunda yake arayuwar sa bai taba ganin mai saukin kai da sanin yakamata ba irin hajiya qibdiyya. Sam batada wulakanci duk kuwa da tarin arzikin da take da shi.

"Sannu hajiya akwai wani aiken ne?"

Ta grigiza masa kai tana mai duba jakar hannun ta. Ta kirgo kudi ta dunkule ta mika masa yasa hannu biyu ya karba,

"Na menene hajiya?"

"Naka ne.,... Aciki na ci awarar dana shigaa kaga ban fito maka da ita ba ka nemi wata awani wajen idan ka gani ka saya hakki ne."

Ya girgiza kai da sauri Yana mika mata kudin yace,

"Hajiya wahalar ta Isa wallahi, bugu da Kari ma kuma wallahi a koshe nake nak. Kuma kudin da kika bani da safe ma ban Ida kashe su ba wallahi. "

"Rike rabon ka ne. Nagode..."

"Ni ne da godiya hajiya Allah ya saka Miki da mafificin alkhairin sa. Ya biya Miki bukatin ki na alkhairi duniya da lahira Amin"

"Aamin... Jam'an..." Har tayi gaba zata shiga cikin gidan sai Kuma ta juya,

"Malam Liti...."

Da sauri ya amsa Yana takawa inda take,

"Naam hajiya..."

"Wannan matar me awara..."

"Eh hajiya Ina sauraron ki"

"Yan Ina ne su? Dama can tana awara bamu sani ba?"

Malam Liti ya girgiza kai da sauri cike da girmamawa yace,

"Gaskia ba Yan nan Naduka bane ance daga baya suka dawo. Amman basuda matsala yadda naji mutane na maganar. Kusan matar da mai gidan nata ma anfi yabon su kwarai matuka. Ance sudin mutanen arziki ne. Wani abun ne hajiya?"

Tayi saurin girgzia Kai tana murmushi tace

"A'ahh ba komai malam Liti. Tanada kirki ne sosai. Ga yaranta masu tarbiyya sosai wallahi.."

"Mashaa Allahu.. haka akace kam"

"Tohm dama. Kaga tafiyar Indo me aiki an dau lokaci. Yaran nan basa cin abincin malama Talatu. Basariya Kuma tayi kankanta. So na dai yi kuskuren harshe zance ko ko gandoki ne"

"Idan na fahimta kina nufin me awarar ta dinga zuwa tana yiwa su junior abinci?"

"Eh"

"Kuma har kin gaya mata?"

"Eh... Nayi sauri ko?"

"Eh to Amman insha Allahu nasan babu matsala zata amince.."

"Wallahi na yaba da hankalin ta ne. Ga shi tanada tsafta mashaa Allahu"

"Allah yasa adace hajiya"

"Aameen Yaa Rabbi. To sai gobe In shaa'Allahu "

"To hajiya ahuta lafiya. Allah ya saka da alkhairi "

"Aameen " ta amsa kasan makoshi .

Ta shige cikin gidan ta cikin wata babbar kofa mai nauyi da ado ajikin ta. Harda madanni na kararrawa da yar camera dake haska fuskar wanda yazo.

Bakinta dauke da sallama. Ta shiga ciki tana mai zare mayafin jikin ta,

"Wash Allah na..." Ta furta ahankali tana dafe kugunta,

"Sannu da zuwa Mami..." Cewar wata yarinyar daga gani maai aiki ce... Ta Sha uniform fari da dankwali baki.

"Yauwa sannu basariya. Kina lafiya?"

"Alhamdulillah Mami... A kawo ruwa?"

"Eh maza kawo mun. Nagode"

Yarinyar tatafi dasauri ta dakko ruwa da kofi akan tray ta ajiye agaban Mami.

"Amatsa kafafun naki yanzu"

"Yauwa yar kirki. Basariya tah. Allah ya miki albarka kinji"

Basariya tayi murmushi cike da jin dadi ta kamo kafafun hajiya qibdiyya tana matsa mata kafafun da har sun dan kunbura ma saboda tsananin ciwo. ...

"Su Hayfa sun dawo kuwa?"

"A'ah ai da sauran lokaci."

"Okay eh Allah ya dawo dasu lafiya" ta fada tana kallon agogon hannun ta. Ta tsiyayi ruwan a kofi tana sha..

Yayinda basariya ta cigaba da matsa mata kafafun ahankali tana mata sannu...


*NADUKA ZONE*


_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_

_KU MARMATSO KUSA...🔊_


_ZAFAFA BIYAR 2024_

_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_

_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_

_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_

_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_

_________

_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_

_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_

_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_

_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[2/21, 6:58 PM] Hafsaat🧕: _K'K'J_
_(M/W/S)_


_✍️:MX_


_13_


_ADVERT👇👇_

_YERWA INCENSE AND MORE_
_(DUNIYAR KAYAYYAKIN KAMSHI MASU MATUKAR DADI DA KAMA JIKI, GIDAH, KAYA DA SAURAN SU)_


_INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_
_TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI… TOH KU MAR-MATSO KUSA_

_MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN_

_*YERWA INCENSE AND MORE*_
_DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.._

_AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA. •_

_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._

_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_

_NAMBAR WAYAR SU: 08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER:yerwaincense_and more_

_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY 'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_

::::::

*NADUKA ZONE*


**Malama Hindu ta haye sama don watsa ruwa, Ta sauya kaya zuwa doguwar riga marar nauyi...

Sauka kasan tayi tana tafe da carbin ta a hannu tana ja.... Ba kowa a kasan sai Amnah da tayi bacci akan doguwar kujera an lullube ta da zanin gadon Ashir...

Wajen ta futa. Tas tas ko'ina tamkar baa taba aikin wuta ba wajen. A gyare a kuma tsaftace tamkar ko da yaushe ..

Ashfeef na wanke takalman ball dinsa, Yayin da Nawraah ke taje wa yartsanar Amnah gashi tana mata kalba yan kanana,

"Sannun ku da aiki...." Malama Hindu tace dasu tana mai cigaba da kallon tsakar gidan. Ranta fes...

"Ah ummy..." Ashfeef ya amsa ta yana duban ta.

"Ummy nema na kike?" Cewar Nawraah ta mike tsaye.

"Aa ba neman ki nake ba Nawraah.. Ina Hamman ku?"

"Ya fita ba dadewa. "

"Okay"

Komawa tayi ciki ta gyarawa Amnah kwanciya ta zauna tana mai cigaba da jan carbin ta.

Can ba dadewa Ashfeef ma ya shiga ciki bakinsa dauke da sallama malama Hindu ta amsa. Sai kuma Nawraah itama ta ajiye yartsanar Amnah a gefen Amnan.

"Su maman baby anyi bacci." Nawrah ta fada tana dariya. Ta gyara zaman yartsanar Amnan.

Ummy da ashfeef sukayi dariya. Can bayan mintoci Kuma sai ga dawowar Ashir rike da jakar abbiey dinsu na wajen aiki

Ya shiga ciki bakinsa dauke da sallama. Abbiey din nasu na biye dashi a baya...shima yayi sallamar

Duk suka hada baki wajen amsa musu. Amnah ta mike daga baccin da take tana mutstsika idanu

Da gudu ta nufi wajen Hamma Ashir ta rungume shi. Ya dagata yana mata Wasa bayan ya ajjye jakar abbiey dinsu akan yar kantar da suke ajiye abubuwa.

"Sannu da zuwa abbieyn su. Hamma ashe Kai ma baka nan na fito su Nawraah ke cewa ka futa ba dadewa."

"Eh wajen aikin su abbiey naje muka taho tare"

Malam junaid yayi murmushi Yana dafa kafadar Hamma Ashir yace

"Aiki ya tayamu wallahi. Inata ya barshi ma baya gajiyawa a dole ya nace na hakura na bashi... Allah ya maka albarka. Allah ya muku albarka baki daya Amin"

"Aameen suka hada baki wajen amsawa."

"Abbiey akai ruwan wanka ko abincin zaka fara ci?"

"A koshe nake yanzun dai kan saboda na sai fura na sha. Sai dai wankan"

"To shikenan bari a Kai bandakin."

Kitchen ta nufa ta janyo bokitin data tafasa ruwan zafi ta rufe ta haye dashi sama ta zuba a bokitin bandaki na wanka.

Ta dauki soson sa da sabulu ta sanya masa su kusa da bokitin. Kana ta dakko tiraren ruwa ta dan yayyarfa a rariyar bandaki da lunguna. Ta janyo buta itama ta cikata ta taf da ruwa ta rufe..

Ta sauka kasan ta mayar da bokitin kitchen.

"Abbiey an hada suna bandaki"

Mikewa yayi Yana nannade hannun rigar sa yace,

"Sannu da kokari Ummy .... Allah ya saka miki da alkhairi"

"Aameen abbieyn su .. Allah ya saka mana baki daya. "

"Aameen.." yaran suka amsa baki daya..

Bandakin ya haye sama ya shiga bakinsa dauke da addu'ar shiga bandaki.

Ya shiga yin wanka yana mai sake baje kofofin hancin sa yana shakar ni'imantaccen kamshin tiraren toilet mist na kamfanin yerwa incense and more 08095215215... Sam ba karni ko bashi bashi da wasu bandakunan kanyi. Kamshi dadda'da ne kawai ke tashi tamkar ko da yaushe..

Murmushi ya saki tattausa, cikin zuciyar sa yace,

"Hindu kenan.... Sarkin tsafta, Allah ya miki albarka... Aamin"

Ya cigaba da yin wankan Yana jin sa cikin wata ni'ima. Domin yayi dacen matar kwarai da zuriah dayyiba.

Ya dan jima a bandakin don bayan da yayi wanka sai da ya rage cikin sa sannan ya dauro alwala. Dakin su ya nufa ya sauya kayan zuwa aikin da wata jallabiya da yafendo ta kawo masa tsaraba alokacin dataje makka wata shekara..

Tsayawa yayi Yana duban kansa agaban mudubin... Ya saka hannu Yana shafa aikin jikin jallabiyar. Yafendon sa kawai yake tunowa alokacin data kawo masa jallabiyar ta bashi a boye tace gashinan tsarabar sace tasa ta daban kasancewar sa dan auta.

Don duk girman sa. Da iyalin sa dake karkashin sa. Yafendo kallon dan karami take masa. Jika shi take tamkar yadda akewa yan kananan auta..

Samun gefen katifar yayi ya zauna. Ya daga kansa sama Yana Mai tare hawayen dake kokarin zuba daga idanun sa.. ya tuna ana'i jibi zata rasu ta kamo hannun sa lokacin ya shiga da asubah ya gayshe ta tace,

"Allah yayi maka albarka junaidu. Allah ya raya maka zuri'ah junaidu. Allah ya bunkasa ahalin ku baki daya ya muku albarka... Junaidu baka taba mun lefi ba. Idan ma kayi akan sani ko rashin sa na yafe maka junaidu. Allah yayi maka albarka. Allah yayi maka albarka Allah yayi maka albarka. "

Hankincinsa ya zaro ya goge dan hawayen daya fara diga. Cikin haka malama Hindu ta shiga dakin bakinta dauke da sallama bayan ta kwankwasa kofar,

"Oh har ka fito abbieyn su?" Ta tambaye shi tana karasawa inda yake ta zauna...

Ta janyo kafafun sa ahankali ta dora akan cinyar ta tana matsa masa har zuwa dunduniyar tasa.

"Abbiey yanata hawaye .. meya faru?"

Yayi azamar gogewa da sauri Yana girgiza kai yace,

"Me kika gani! Hawaye Kuma? Abune ya fada idanu na shine na cire" ya fada Yana kakaro murmushi.

Itama murmushin tayi masa kawai. Tabbas ta gani kuka yayi. Amman tasan daman ba zai Fadi kukan menene ba kasancewar inde abun damuwa ne wani lokacin ya kan dannewa baya fada mata...

"Sannu da dawowa...." Ta fada tana murmushi,

"Nagode Hindu na....."

"Ya aikin to?"

"Alhamdulillah komai kalau..."

"Mashaa Allahu abbiey . Allah ya jara tsarewa ya kareku daga sharrin masu sharri. Allah yakara buda muku yasanya albarka a nema. Allah Kuma ya amince maka a duk kanin abubuwa daka saka a gaba"

"Aameen Hindu.. tare da ke. Nagode sosai . To ya yau din? Fatan komai kalau ?"

"Alhamdulillah fa. Ta bangaren awara ma an samu ciniki yadda ya kamata fiye da tunanina mashaa Allah."

"Alhamdulillah haka ake so. To Allah yakara sanyawa nema albarka Amin"

"Aameen... Sai kuma wata bakuwa da mukayi yau din... Duk da dai tache tana aiko direba ya saya ko da yaushe. Nache mata bazan san shi ba saboda mutanen na da yawa masu zuwa a abun hawa .."

"Eh... Ina sauraron ki"

"Ta sayi awara ta dubu biyu... Tace abata guda takwas kawai ta isheta nayi nayi ta bar kudin ma taki wallahi. Nasa Nawrah ta sayo mata lemo da ruwa. Ta sha ruwan lemon tace Amnah ta dauka suka raba da Nawraah.."

"Ina jin ki..."

"Yauwa da fari tacemun wai nasan wani dakta wanene?... Oh kaji sunan ya bace mun,"

"Wanene?"

"Wani sananne ne a yankin su na masu kudin nan na tabbatar. Don tayi mamaki nagani danace bansan shi ba. Inaga sananne ne sosai"

"Dan uwanta ne mutumin?"

"Aa Mai gidan ta ne ... Tace dai an San gidan gaskia... Wani abu dollar daga karshe"

"Ah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login