Showing 51001 words to 54000 words out of 66781 words
ne gasunan da motar su. Suke tanbayan ni dan abbiey ne? Ni ne babban nace aa akwai Hamman mu shine sukace na Kira ka wai magana zasuyi da Kai"
"Toh Allah yasa lafiya" ya mike Yana gyara zaman rigar jikin sa
Fita yayi ya basu hannu sukayi musabaha ya gayshe da su bayan hannun da yabasu cike da girmamawa,
"Kai ne babban da ga marigayi junaidu ko?"
"Eh ni ne..."
"Mashaa Allah. To ya Karin hakurin mu?"
"Alhamdulillah da godia"
"Toh Allah ya gafarta masa"
"Allahumma Aameen"
"Sunana Alhaji Garbosai . Kuma ni munyi zaman mutinci da mahaifin ku. Ba sa'a na bane na kere shi a shekaru. Amman saboda ganin daraja da kimar sa ta mutane da mutanta kowa yasa aka zama tamkar Yan uwa. Wato abunda ya faru shine duk kuwa dai da anyi zancen ai lokacin rasuwar ko kan wani Yana binsa kudi akwai shedu ma da sheda ko?"
"Eh anyi haka"
"Toh mashaa Allah .. Ni ne Wanda ya bawa Marigayi junaidu kudade. Ya bada jinginar kadarar sa. Ya karbi kudi masu tarin yawa alokacin yazo mun da maganar rashin lafiyar yarinyar karama na daga cikin iyalin sa. Yazo cikin wani yanayi na tashin hankali da ban tausayi. Na debo kudin na bashi yace ba zasu Isa ba Amman ya gode. Na temaka dai na ranta masa kudi masu tarin yawa kimanin naira miliyan d..... Yace ga jinginar kadarar sa kaza ana kammala aikin asibutin yarinyar zai kawo kudin ya karbi takardun kadarar tasa... Lokacin daya diba har ya shude ma. Don magana ta Allah kudin Dana bashi ma yafi jinginar daya bayar tsada bama zaa taba hadawa ba. Amman dai na bashi saboda tausayi. Lokacin daua diba da mukai rubuce rubuce sheda ga sanda zai dawo dasu ya karbi takardun sa, ni Kuma daga baya na tafi Johannesburg wani uzuri ya taso mun..... To Kuma sai ake sanar mun da rasuwar sa. Shedu nama sun zo nan din sunyi magna. "
"Kwarai anyi haka sun zo. Kuma abbiey din tabbas ya dau dawainiyar kanwar mu da batada lafiya aka yiyyi mata aiki sosai..."
"Allahs sarki ya jikin nata?"
"Da sauki Alhamdulillahi... "
"To Allah yakara sauki Amin... Ga shedar faifan bidiyo da Wanda akayi a rubuce ma. Bari a dakko komai"
"Okay bari nasa a Kira bappan mu yayan mahaifin mu ne. Nan gaba kadanne gidan sa a compound daya muke"
"To shikenan ba matsala"
"Ashfeef"
"Naam Hamma"
"Dan kira Bappah Auwalu kace ana iso da shi muna tsaye da su"
"To shikenan"
Ashfeef ya zagaya ta kofar baya ya nufi gidan bappah ya gaya masa atare suka taho
Bappah Auwalu yasa aka dakko tabarma suka zazzauna sannan suka gaysa sosai.
Alhaji Garbosai ya dakko file da takardar shedar take. Ya Kuma budd wayar sa Yana kunna musu faifan bidiyo tar tar tar. Suka karasa kalla.
Ya bude paper nanma ga rubutun bappah junaidu nan ya saka hannu ya karbi kudi ya bada jinginar gidan sa da suke ciki kan idan ya samu kudin zai mayar karshen watan ya karbi kadarar sa ta gidan sa daya bda papers din ginin da komai da komai na court .....
_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_
_KU MARMATSO KUSA...🔊_
_ZAFAFA BIYAR 2024_
_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_
_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_
_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_
_________
_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_
_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_
_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_
_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[3/7, 2:50 AM] Hafsaat🧕: _K'K'J_
_(M/W/S)_
_✍️:MX_
_41_
:::::::::..
_Assalamu alaikum... HGL CHARITY FOUNDATION. Na neman temako me naira hamsin me naira dari ko sama da haka ko da kayan abinci ne zaa dafa a tallafa abawa mabukata da sukayi azumi a wannan wata mai albarka..._
_idan kudi zaa bayar ga asusun banki na opay 9044191709. Haka zalika idan kayan abinci zaa kawo zaa zo unguwar tarauni dake garin Kano sai akira number opay dincan dake sama_
_zaayi abincin azumi, kosai da Kuma kunu. Wani lokacin harda kankara ta ruwan sanyi ma da za rabawa mabukata masu buda baki.._
_kofa a bude take ga duk Wanda zai taimaka. Allah yabada saa ya hadamu a ladan duka amin_..
:::
...
Suka kammala ganin komai. Jikin Ashir da Bappah Auwalu sukayi sanyi. Baki daya sun shiga cikin dimuwa.
Alhaji Garbosai ya ce da su,
"To kunga yadda komai ya kasance. Bayan lokacin daya diba ma bai kawo dinnan ba kasancewar halayen sa na kwarai yasa nayi tafiyata ma waje nasan ba damuwa ko da aka sanar mun rasuwar sa nace to shaidun suzo su Fadi akwai nauyi ko ince alkawarin a kansa dake bukatar saukewa. Amman abari na dawo ba damuwa kar a dimauta iyalan sa suna cikin alhini. Hakann kuwa akayi bayan na dawo na Kara bada lokaci Mai tsawo sosai sannan nazo yanzu. "
"Mashaa Allahu. To yanzu Alhaji akan me kazo kenan. Don yanzu sai abunda kace. Tunda Wanda kukayi maganar nan da Kai Allah ya karbu abunsa. Kuma bamuda masaaniyar komai akai"
"Hakane kam Allah ya gafarta masa. Magana daya ce zuwa biyu. Na farko dai idan da akwai kudaden abiyasu kawai acire dubu dari biyar din Kai na yafe wallahi. Akarbu takardun gidan nan. Idan Kuma babu to gaskia zai yi wuya a idan baa karbu gidan ba baki daya Ina nufin kadarar zata maye gurbin kudin da ya karba duk kuwa ma da sai yayi ciko amman na yafe"
"Mashaa Allahu Allah ya saka maka da alkhairi Amin. To yanzu Alhaji ba wata hanya ta daban da zaka bayar. Allah bamuda dalilin biyan ka kudaden daka ambata, Kuma bansan gidan nan nasu ya tafi don shi kadai suka mallaka gaba daya wallahi Alhaji"
"Sai dai muyi hakuri don wallahi a halin da ake ciki nima banida rufin asirin da zan iya hakura da kudaden nan Allah shine sheda"
"To Alhaji yanzu kamar shekara nawa zaa bayar don mu samu mu maido da kudin?"
"Ai bawan Allah baa cewa kawai. Dan wallahi kudaden nan kaga Dan uwana Nan. Rabi nasa ne rabi nawa. Daga baya na bukaci kudin ya ranta mun rabin. Don haka wallahi dama da an biya kudaden Nan to shi zan basa don nasa ne. Haka zalika idan kudin bai samu ba. To lalle wannan gidan zai zama mallakin sa. Sai dai kuyi hakuri. Batun Kara baku lokaci wallahi an baku Kuma Kun sani"
"Munsani ranka ya dade Dan Allah kayi hakuri ni yayan mahaifin su ne. Da Marigayi junaidu da ni uwar mu daya uban mu daya ranka ya dade. Bamu da kadarar da zamu maye gurbin kudaden da kake bi. Kuma wallahi bamaso gidan nan ya salwanta agrare mu. "
"Kuyi hakuri don wallah an Kara muku lokaci an rage kudin ma. shima Kuma Yana bukatar gidan wallahi. Kuyi hakuri"
"To Alhaji kamar yaushe zasu bar gidan kenan? Don nagaya maka shine rufin ashirin su damu baki daya"
"Gaskia gaskia karshen gaskia daga wannan satin da zamu shiga shine karshen kuyi hakuri"
Ashir ya mike da sauri Yana dafe bango Bai jira Mai zasu sake cewa ba ya bi bango Yana dafe dashi ya koma cikin gidah bandaki ya shige cikin sa ya kada saboda tsabar tashin hankali Nan da Nan kuya yafara zawo kamad ruwa..
Daga karshe bappah ne yaji musu sallama suka ja motar suka tafi shi kuma ya shiga cikin gidan inda ya tarar Ashir din a kwance akan kujera ya rufe fuskar sa da littafi.
Jikin yaran duk a sanyaye suna jiyo komai tun dazu da fari har aka kammala. da kawu Auwalu ya rakazu, kowanne fuskar sa duake da damuwa.
Ya dan kwantar musu da hankali ya musu sallama shima ya koma gidan sa dauke da damuwa. Dik kowane danuwan su ya kira su ko zasu temaka kowanne yace bashi da hali. Don bakin ciki har kuka yayi bappah Auwalu.
Haka Kwanakin sukayi ta ja. Mutanen Alhaji Garbosai sai zuwa suke suna bin notice, Ashir yaje gwangwan ya Kira masu saye suka sayi kayan kallon su da firjin su da katifar dakin mahaifan su da suka rasu da drawer su nawrah da kujeru Banda babba daya 3 sitter baki daya ya sayar da komai harda labulaye sai biyu ya rage. Komai da komai ya sayar , Amman kudin da suka samu kwantan kwatan kwantan kwatankwacin rabin rabin rabin rabin abunda ake bi basu hada ba. Haka ya hakura ya sanya kudin a asusu kawai gab daya.
Ranar wata talata da safe kanin Alhaji Garbosai yazo yace lalls su tashi su zubar masa gidah na zuwa da yamma. Suka karasa komai nasu tun da safe Ashir ya zuciya suka fita daga gidan
Bappah Auwalu ya ce suje gidan su. Su koma gidan sa baki daya da zama shi bai wulakanta yayan Yan uwan sa ba. ...... Ya kwankwasa.
[3/8, 5:26 PM] Hafsaat🧕: _K'K'J_
_(M/W/S)_
_✍️:MX_
_42_
:::::::::
_Assalamu alaikum... HGL CHARITY FOUNDATION. Na neman temako me naira hamsin me naira dari ko sama da haka ko da kayan abinci ne zaa dafa a tallafa abawa mabukata da sukayi azumi a wannan wata mai albarka..._
_idan kudi zaa bayar ga asusun banki na opay 9044191709. Haka zalika idan kayan abinci zaa kawo zaa zo unguwar tarauni dake garin Kano sai akira number opay dincan dake sama_
_zaayi abincin azumi, kosai da Kuma kunu. Wani lokacin harda kankara ta ruwan sanyi ma da za rabawa mabukata masu buda baki.._
_kofa a bude take ga duk Wanda zai taimaka. Allah yabada saa ya hadamu a ladan duka amin_..
:::::
°°°°°
Ya sake kai hannun sa ya kwankwasa a karo na biyu. Yana riko hannun Amnah acikin nasa.
Nusaiba dake zaune a kujera taja tsaki ta mike tana mita,
"Auwalu kenan. Kawai saboda kasan yanzu Ina hutawa ne. Zaka dinga wani bugo kofa don na tashi lalle na bude? To gaskia ba komai agidan gwara ka shigo mana da biredi ka koma Layla ta kwanta Kuma na san yunwa ce. " Ta fada tana bubbuga kofar itama
Bappah Auwalu yaja tsaki cike da takaici yace,
"Bude mana. Ba ni kadai bane"
Nusaiba ta gyara zaman dankwalin ta. Ta dauka bako yayi ko zai basu dan kudi su samu suyi abinci.
Ta gudu ta shiga dakin Layla ta tasota,
"Tashi dan uban ki. Inaga mutumin rannan abokin baban ku ne yazo. Je parlor ki zauna idan kin gayshe shima karki tashi nasan idan suka gama hirar su kamar rannan. Zai baki ko yar dubu biyu ce"
Layla ta tashi tana murza idanu saboda baccin dake kanta tashiga bandaki ta dauraye bakin ta,
"Ba Zaki sauri ba. Wane irin wulakanci ne?"
"Umma yanzu zan tafi ai"
Nusaiba ta zauna a kujera. Alokacin bappah Auwalu ya cika yayi fam. Layla ta saka hannu ta bude kofar tana cewa,
"Ina wuni?"
"Lafiya. Ke Kuma wa kika dauka? Akace kinyi bacci. ? Nusaiba wane irin wulakanci ne wannan tun dazu saboda Allah nake cewa ki bude mana Amman shine kika ki sai da kika taso ta tazo ta bude. Wato ban Isa kizo ki bude mana kofar ba kenan ba ko?" Bappah Auwalu ya karasa fada yana jan tsaki."
Nusaiba ta mike har tana ball da kofin ruwa agabanta tana mai nuni da su Ashfeef da kowanne ke rike da akwatin sa a hannu tace,
"Bangane ba. Wadannan nan Ina zasu? Wanne bappanin ne ya amince ya rike su? Bappah salisu ko sani ko kuwa Gwaggo Aminatu ce? Ko gidan aikatau dinne suka ce zasu karbe su?"
Tsaki yaja dogo yana nuni da yan kujerun parlorn na su yace
"Ku zauna Nawrah"
"Ka wayar mun da Kai mana Auwalu. Ga ka ga yara rabe rabe kowanne da kayan akwatin sa dashi. Shin wani gidan suka sauya da yafi wannan? Hmm to Auwalu ai gwara Kai ma kasan abunda ke maka ciwo kullum jiya iya yau. Sai dai kache wanin ka. Ba zaka tashi ka nemi na kanka ba."
Bappah Auwalu ya grigiza Kai Yana yatsina fuska yace,
"Dan Allah ya isheki haka. Yi shiru. Haba sai magana kiketa ratattakawa. Meye haka eh? Haba banason irin wadannan abubuwan wallahi ,yara dan kin gansu acikin gidan nan ai yaya nane suma ko kin ki ko kin so inda kara kema ai baki ne. Bayaga haka. Tun ba yau na gaya miki. Ba Kuma wai amincewar ki ko kin amincewar ki zan bi ba. Wadannan Yara da uban su da ni uwar mu daya uban mu daya. Don haka na dawo dasu gidah na da zama baki daya har zuwa sanda Allah zai warware mana matsalolin mu."
Nusaiba ta saka hannu a baki taja guda tana watsa hannu sama cike da bakar masifa tace
"Ah lalle. Nace mekace a karshen zancen ka! Ka san ba kasafai maganganun ka suke ratsa kunne na ba"
"Nace Yara sun dawo gidan nan. Ba na neman amincewar ki ko kin amincewar ki"
"Kan babban balastin. A wannan kungun gidan Mai kama da ramin cinnaka zaka ce zamu zauna da yara zagada zagada har hudu? Wallahi summa tallahi bazan yarda ba. Bazan amince ba. Wallahi kaji rantsuwar musulmai kenan."
"Gidan ki ko nawa? Ni Kuma nace yara sun dawo nan gidan da zama kiyi abunda Zaki. Ku zauna Ashir bari a kawo muku ruwa"
Kitchen ya nufa. Nusaiba tabi bayan sa tana ife ife tamkar zata rusa gidan hannunta daya akan kofar kitchen tana kwaso rantsuwa tana bubbuga hannunta cike da tsantsar masifa tace...
_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_
_KU MARMATSO KUSA...🔊_
_ZAFAFA BIYAR 2024_
_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_
_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_
_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_
_________
_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_
_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_
_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_
_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[3/8, 7:22 PM] Hafsaat🧕: _K'K'J_
_(M/W/S)_
_✍️:MX_
_43_
:::::::::
"Wallahi summa tallahi yaran nan bazasu dawo mun gidah da zama ba. Aina zasu zauna rai hudu? Zagada zagada, dakuna biyu ne kawai jallin jal. Daya muna ciki. Daya Layla . Ahmad kuwa a parlor yake kwana saboda babu wajen kwana. To akan mu kakeson wannan rai hudun sun kwana ko meye? Sannan munada halin ciyar dasu ne eh? Muma da Yaya muke samun abincin da zamu saka acikin mu hudu ballantana ka karo rai hudu? Kanzo zaa jika a basu ko menene? Duk acikin Yan uwan ka Kai ne koma baya. Kowanne yafi ka hali nesa ba kusa ba. Amman sika kekashe idanun su. Suka bada musu kasa kowanne yace shi ba zai iya daukar su ba da dawainiyar su saboda halin rayuwa. Amman sai Kai uban dan sarkin son birgewa ba kada ko sisi kana tafe tamkar iska zata hure ka saboda yunwa har Kaine zaka je ka jajibi mana rayuka uku saboda San asani da nuna birgewa aljihu ba ko sisi. To narantse da Allah bazan rike yaro ko daya ba. Kuma babu yaron da zai zauna mun agidah. Wallahi" nusaiba ta fada tana kururuwa tamkar zata hau kansa da duka.
Bappah Auwalu da maganganunta duk sun cika shi ga kunya daya dabaibaye shi yadda take gasa masa magana agaban yayan sa na cikin sa. Duk da sun saba ji su da su nawrah din Amman dai da kunya. Don haukanta na ranar yafi na ko yaushe...
Hannunta Yaja ya shigar da ita ciki ya rufe da mukulli. Suka shiga fadan kache nache tamkar zasu cinye juna don masifa musanman nusaiba dake masa tsiwa tamkar zata rufe shi da duka
"Hamma daman su bappah ca sukai suma na zasu rike mu ba kenan?" Ashfeef ya tambaye Hamma Ashir da kansa ke a sunkuye idanun sa sun kada sunyi jazir
"Hamma wai hakane? Su bappah fa da Gwaggo Aminatu ko ba ka sani ba Hamma?"
Ashir ya saka hannu ya goge hawayen dake zuba a Idon sa Yana Jan majina. Sam bai gayawa Yan uwan nasa bappanin su sinki daukar su ba saboda bayasan suji haushin su saboda zumunci. Amman tunda sun rigada sunji da kunnen su yanzu. Bashida wani dabarar da zai ce baai haka ba. Don idan ya karyata ma yayi kuskure don haka ya kada yai Yana sharce idanun nasa yace
"Abune ya fadamun a idanu na. Anyi haka. Amma ba da wani abu suka fada ba. Kunsan rayuwar yanzu tayi tsada ne gashi muna da yawa. Ku tashi mu tafi. Yan kudaden nan da aka sayarwa gwangwan kayan mu ya Isa mu kama ko da dakine da parlor awani wajen mu koma. " Mikewa yayi Yana goya jakar Amnah a bayan sa.
Suna shirin buda kofa su fita sai jin muryar bappah Auwalu ya kira sunayen su daya bayan daya,
"Ashir Ashfeef, Nawraah, Amnah Ina zuwa ? Ku dawo ku zauna mana ga ruwan"
"Ai bappah daka basshi wallahi. Zamu je inda zamu samu wajen kwana ne Kafin mu nemi wuri sosai akwai kudin awaje na"
"Ah karmuyi haka da ku ahsir Dan Allah. Kada ku bari maganganun wannan sakaryar suyi muku tasiri a kwakwalen ku gidah dai nawane don haka nike da iko da gadara akan sa. "
"Ita nusaiba