Showing 27001 words to 30000 words out of 66781 words

Chapter 10 - KWANKWASON JIMINA BOOK 1 hausa novel

24 Aug 2024

13637

NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.._

_AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA. •_

_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._

_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_

_NAMBAR WAYAR SU: 08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER:yerwaincense_and more_

_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY 'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_

::::::




*Ya* karasa kusa da ita yana mai riko hannuwan ta cikin nasa, Yayinda kofofin hancin sa ke shakar ni'imantaccen khumrar kamfanin yerwa incense and more da ke tashi daga jikin ta...

Har ta kai sai da ya kai hancin sa gefen wuyan ta ya sinsina... Cikin kunnenta ya saka bakin sa ya shiga mata magana tamkar mai yi mata rad'a yace,

"Kinji kamshin da ke tashi daga jikin ki? Kayan ki? Kai dama baki dayan parlorn... Mariya tahhh kullum kuma da kalar kamshin da kike bayarwa .. wannan kamshin da me da me ye ne? Uhm?" Ya karasa fada yana sunbatar gefen kumatun ta...

"Sannun ka da dawowa mijina mai tarin albarka... Kuma dan aljanna inshaa allahu... hakika nasamu babban rabo a wannan rayuwar kasan meyasa?"

Dr. Abubakhr dollars ya girgiza mata kansa tamkar karamun yaro yana sake langaba kansa akan kafadarta...

"Saboda nasami miji tamkar amini, mai kula dani, mai sani farin ciki, yana kaudar mun da bakin ciki. Hakimin dake tare da ni yafi mun komai a wannan duniyar.... Ina kaunar ka doctor na.. Allah yabar mun kai"

"Hakika nayi dacen mata ta gari matar kwarai, Tamkar aminiya,Mai kula da ni, Mai yaye mun bakin ciki, tana sanyani cikin annushuwa, hakimar dake tare da ni tafi mun komai a wannan duniyar. Ina kaunar ki Mariyatah. Allah yabar mun ke.."

"Aameen Nawan... Har abada"

Ta matse shi sosai a jikinta. Yayinda shima ya riketa gam yana cigaba dashakar niimattacrn kamshin da ke futa daga jelar gashin ta...

"Kai Mariyatah sarkin tsafta sarkin ado, Kuma sarkin kamshi. Har gashin ki na kamshi yake kullum kuma kamshin ko'ina na jikin ki ya banbanta da na baya da kike sawa different scents"

"Zinare na kenan.... Kawai hadaddun hadin kayan turaren kanfamin yerwa incense and more ne... Kaga na turara jiki na, na saka khumrah na shafa mukammaria na shafa perfume oils dinta again na kuma turara kayan jikina sannan na fesa kabbasine spray na fesawa a kayan kafin a turara su, sannan kuma na fesa man gashin ta na fesawa mai kamshi na gashi dana shafawar sa., and na shafa kulaccam dinta ta oudi "

"Kai tubarkallah... Allah ya saka mata da alkhairi da take baki wannan dadadan kayan kamshi haka. Kinsan kullum naje asibuti harda patients na tambayana kamshi da nake? Saboda wannan turaren gadon da kike fesa mana a zanin gado dana labule dana mota dinnan dana drawer da kike sakawa . Wallahi kamshin ya zauna ajiki na. "

"Mashaa Allahu.. ai turaren su bana banza wallahi. Ga rike waje"..

"Gaskia.. cuz wannan da kika saka kiga sai yi yake yana futar da kamshin har yanzu" ya karasa fada yana nuni da burner ...

"Haka kayanta suke .. worth buying wallahi. "

"Mashaa Allahu.. she's blessed"

"Sosai ma....ga abincin ka a dinning muje kaci"

"Tam"

Mikewa tayi ta riko hannun sa ya bii bayanta tamkar rakumi da akala. Taja masa kujera ya zauna ta dauki plates tayi serving dinsa komai..

"Bismillah"

"Godia nake Mariyatah....",

"Haa bude bakin"

Murmushi yayi ya bude bakin nasa ta debi abincin ta zura masa a baki ya karba yana taunawa,

"Nagode sosai"

"Anytime..."

Haka ta cigaba da feeding dinsa har ya koshi. Ta kira mana Talatu a intercom da basariya suka kwashe kwanukan bayan sun debi gaisuwa awajen Dr. Abubakhr dollars.

"Uhm ni na manta ma ban gaya maka ba. " Ta fada tana janyo tray din data rage Naan bread din dazu tana ci da miyar

"Meya faru?" Ya tambaye ta cike da kulawa..

"Matar nan fa tazo ta fara aikin ta. Kaga sauri kuwa? Tayi Naan bread da sauce, spaghetti da veggies da creamy milky fruits salad. Mashaa Allah komai superb"

"Mashaa Allah haka akeso... "

"Wallahi bakaga ba yara nata santi fa. Kuma ba wanda ya gaya mata ga yadda zatayi. Ita tayi komai da kanta. And it turns out perfect "

"Gashi nan kam sai kamshin abincin ne ke tashi. "

"Sosai .... So ya aikin asibutin ya patients din naka da komai?"

"Alhamdulillah... Komai kalau fa. Sai ma wani abu mara dadi daya taso"

"SubhanAllah... Meya faru Kuma?" Ta tambaye shi a gigice

"Calm down ba wani abu bane thou. Amma dai ni ne ban aminta da shi ba"

"Ka lullube ni a cikin duhu .... Meya faru?" Ta sake tambaya da cike da kulawa.

Dai dai lokacin da yaran na su sukayi sallama suka shiga su biyu... Hayfa da junior...

Suka amsa musu sallamar. Hajia qibdiyya kanta na kan Dr abubakhr tana son jin menene matsalar,

"Kai ku koma magana muke"

"No su zauna ai ba wani abu bane ya kamata su sani....Ina Anees?"

Hayfa ta juya baya tana duban junior

"Dama bai taho ba?"

Junior ya girgiza kansa, Yana daga kafadar sa.

Wayar sa Dr abubakhr ya janyo ya Kira number Anees bugu uku ya dauka yace yazo bangaren sa yanzu yanzu

Ba jimawa kuwa sai gashi ya yi sallama ya shiga sanye cikin riga da wando na bacci ya sakala airpod a kunnen sa .

"Babaa barka da dare, Mami barka da dare"

"Barka kadai"

"Barkan mu.... Wato da ban Kira ka a waya ba anees ba zaka zo ba kenan? "

Anees ya saka hannun sa ya sosa keyar sa kansa a kasa yace,

"Ina assignment ne. Tuba nake"

"Well ya wuce... ALLAH yasa mu dace. Abunda Zan fada ba wani abun tashin hankalin bane awajen ku so Mariyatah please clam down. Ki duba condition dinki baa san damuwa please. Ba wani abu bane masarauta ce take ta bibiyata tun watanni biyu da suka wuce"

"SubhanAllah wane lefi kayi musu?"

"Dan Allah ki sawa kanki salaama. Ba wani abun tashin hankali bane. Dalilin daya saka naki karbar neman da suke mun ba komai bane fyace rashin son karbar mukamin da suke so su bani . Har ga Allah banaso. Amma yanzu abun yakai har gwamna ma ya nemi gani na naje mun gana yace sako daga mai martaba satin sama ba dagawa lalle na amince abani sarautar Talban Naduka wato hakimin waje"

"Mashaa Allah! Mashaa Allah! Wannan ai abune mai kyau labari ne mai madi. Allah yasa albarka"

"Congratulations baba"

"Allah shi tayaka riko baba"

"Mashaa Allah..." Cewar Anees.

Dr. Abubakhr dollars ya kada kansa ya dubi hajiya qibdiyya yace,

"Kina ganin na amince kema?"

"Mu cigaba da addua kuma kayi istikhara, Don neman zabin Allah idan alkhairi ne Allah zai amince a nada ka idan ba alkhairi aciki ba zaai ba inshaa Allah inason ka sakawa ranka haka kawai"

Ya sauke gwauron numfashi, Yana sake kada kansa yace,

"Toh shikenan Allah ya tabbatar da abunda yafi alkhairi Amin"

"Aameen " suka amsa baki daya...

Haka dai suka cigaba da tattauna lamarin. Kafin yaran suyi musu sai da safe kowanne ya tafi daki don kwanciya kasancewar dare yaja.. Nan sukabar iyayen na su. Hajia qibdiyya na dada tausasar zuciyar mai gidan nata Dr. Abubakhr dollars....


:::::

NADUKA ZONE

_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_

_KU MARMATSO KUSA...🔊_


_ZAFAFA BIYAR 2024_

_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_

_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_

_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_

_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_

_________

_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_

_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_

_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_

_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[2/26, 4:22 PM] Hafsaat🧕: _K'K'J_
_(M/W/S)_


_✍️:MX_


_21_

:::::


*NADUKA ZONE*


*Malam Liti* ya sauke Malama Hindu har kofar gidan su dake unguwar Naduka zone.

Ta bude kofar ta sauka tana yi masa godia,

"Nagode sosai"

"Yauwa sai da safe" Ya amsa ta yana mai juya kan motar...

Cikin gidah ta shiga bakin ta dauke da sallama ta zare hijabin ta ninke ta ajiye akan kujera tayi kitchen tanata sauri. Ta ajiye Kwanon akan kanta ta fara kokarin daukar food flask zata wanke taji shi da nauyi. Sai a sannan ta lura kwanukan baki daya an wanke su tas.

Ya yinda food flask din data daga taji nauyi ta bude murfin sa... Tururin shinkafa da wake ya daki fuskar sa ta karkade murfin gumin ya tsatstsafe sannan ta rufe

Ko a Ido sunyi washar washar. Ko data saka abun diba ta debi kadan ta saka a baki taji lugif kowanne ya dahu.

Ta taba bokitin ruwan wanka ma taji shi taf an cika shi da tafashasshen ruwan zafi.

Gaba daya dukkanin aiyukan da zatayi anyi. Ga awara nama tanata turiri an yayyanka.

Ta fito daga kitchen din tana dokawa Nawraah Kira,

"Nawraah.. Nawraah"

"Naam ummy.." ta sakko daga bene da sauri,

"Kin dawo?"

"Na dawo Nawraah. Waye yayi aiyukan nan.?" Ta tambayeta tana nuni da kofar kitchen da yatsa.

Dai dai lokacin da Ashfeef ya fito daga dakin su yana rufe bakinsa da tafun hannun sa sakamakon hammar data taho masa,

"Sannu da zuwa ummy"

"Sannun mu... "

"Hamma ne yayi ummy.. shi yayi komai nima nace zan taya shi wanke wanke yace aa yaji Ina mura na barshi"

"Yana Ina?" Malama Hindu ta tambaye su tana mayar da hawayen da keson ya tsiyayo daga idanun ta

"Yaje baya shanya"

"Shanyar me?"

"Kayan abbiey ya wanke da naki. Yace muma gobe zai daure nanu ni da Amnah...

Ai bata karasa sauraron Nawraah ba ta fice daga cikin gidan tayi baya inda suke wanki suke shanya a igiyar wankin da suka daura a bayan

Alokacin har ya kammala shanyar, Yana katse gumin da ke zuba daga goshin sa saboda ranar dake tsananin dukan goshin nasa.

"Hamma" ummy ta kira shi tana girgiza kai

"Ah ummy har kin dawo?"

"Na dawo .... Haba Hamma duk Kai kadai?" Ta fada tana kallon sa cike da tsananin tausayi. A duniya batasan me zata sakawa da babban dan nata ba. Hakika shi din babban jigo ne acikin rayuwar su baki daya.

"Wane aiki ummy? Dan dauraye kayan nannayi fa kawai. Sauran aikin bani nayi ba"

"Kai kayi mana... Ashfeef yanzu ya tashi daga bacci. Nawrah ta gaya mun duk Kai ne kayi komai kamar ko da yaushe. Aiyukan nan sun maka yawa Hamma ka dinga bawa kanka hutu dan Allah "

"Ummy idan banyi ba wa zeyi musu uhm?"

"Sai a rarraba aiyukan kowa yayi. Kuma ba zama zan dingayi ba acan inda na samu aikinn Ina gamawa zan dawo inshaa Allah . Kaji ko?"

"Tohm ummy"

"Allah ya maka albarka. Allah ya maka albarka. Allah ya maka albarka. Ya inganta rayuwar ka Allah ya daga ka ya buda ka ya sanya tarin alkhairi a dukkanin abunda ka saka a gaba kaji?"

"Aamin ummy... Jam'an inshaa Allahu"

Cikin gidah suka koma. Abincin data taho dashi tace yaci rabi ya bar wa yaran sauran yace aa yayi cokali biyu ya bar musu.

Ya tashi ya futa ya hada murhunan awara nan da nan ya hada komai. Ya koma kitchen ya dakko abubuwan da zasu bukata ya Kai wajen.

Ummy ta sauya kaya taje ta zauna suka fara tuyar atare. Nan da nan aka fara tururuwar layin awarar. Malam Liti ne a farko farko da food flask din hajia qibdiyya.

Ba yadda ummy batai ba ba zata karbu kudin awarar nan ba malam Liti yace hajia qibdiyya tache inde bata karba kudin awarar ba to ya barshi kar ya sayo mata. A dole ummyn ta zuba masa awarar ya tafi..

Bappah Junaid ya dawo daga wajen aiki a matukar gajiye. Ashir ya yi sauri ya karasa ya tare shi ya karbu jakar aikin sa ya shiga da ita cikin gidah yana doka masa sannu.

Ya kai masa ruwan wanka mai zafi bandakin sama. Sannan ya koma wajen awarar yana taya ummy . Yayinda ita Kuma ta tashi ta nufi wajen Mai gidan nata

Ya karasa wankan ta zuba masa abincin a plate tana bashi ya cinye ras Yana shi mata albarka.

Suka shiga hirar Ashir da irin kyautatawar da yake yi musu sosai sun dade suna shi masa albarka da sauran yaran na su baki daya

Alokacin ne Kuma bappah Junaid yake gayawa ummy ya kaiwa bappah Auwalu kudin nan daya ce masa shi ya bashi sai bappah Auwalun yaki karba kan shi lalle bashi yake so idan ba zai karbi bashi Wajen wani ba to ya barshi.

Dakyar bappah Junaid ya tausashi ran dan uwan nasa yace masa ba kudin sa bane bashi ya karbi masa dama da niyyar shi zai biya nasa idan ya samu kudin. Amman tunda baya so shikenan ya rike bashin sanda ya samu ya bayar.. Ya karkare mata da,

"Yanzu dai dama sheda nake nema... Kuma ga ki. Ko bayan rai na kudin nan dana baiwa Hamma Auwalu.. kyauta na bashi ba bashi ba. Dan Allah kada ku manta saboda halin mantuwa"

"Abbieyn su ai babu wanda yasan gawar fari. Ka dai na cewa haka ma. Sannan wannan batu tsakanin ka ne da dan uwan ka. Ni nasan nan gaba idan ka gaya masa ai kudin ka ne ka bashi kyauta ka tausashe shi zai amince ya bar batun bashi ne ala dole sai ya biya .. Amman yadda kache hakan zaai abbiey"

Bappah Junaid yayi murmushi yayinda ya saka hannun sa kan kumatun ta yana shafawa ahankali yace,

"Hindu na kenan .... Kyakkyawa Mai kyakkyawar zuciya, dabiah, nutsuwa, biyayya, hankali, tausayi, Kai komai kin hada hindu. Ubangiji Allah ya shi Miki albarka. Ya raya Miki yaran ki Amin"

"Aamin abbiey tare da Kai Allah ya raya mana su baki daya ya musu albarka.."

"Aameen...Ni kuwa ya gidan aikin naki?"

"Yauwa daman yanzu nake shirin cewa baka tambaye ni ya yau takasance da ni ba...."

"Maza.. Maza bani na sha..."

Malama Hindu ta gyara zama tana duban mai gidan nata cike da murmushi ta shiga labarta masa dukkanin abunda ya faru tundaga lokacin data shirya tayi wanka direba ya dauketa ya kaita gidan har ya zuwa sanda ya dawo da ita. Komai da komai sai data gaya masa.

Kuma bappa Junaid yaji dadi da irin karbar da tace sunyi mata. Ya Kuma sake aminta da aikinta agidan sosai. Yayi musu addua sosai hadi da fatan cigaba da samun nasarar rayuwa marar yankewa..

Sunata hira har awara ta kare yaran suka karasa gyara wajen komai da komai... Sun samu ciniki sosai mashaa Allahu..




::::::::

Farin ciki lullube a fuskar sa, yayinda hannuwan sa ke rike da ledar mai baki da yellow dake dauke da kudaden da kanin sa junaidu ya aro masa ya shiga gidan nasa bakinsa dauke da sallama. Ya yinda daya hannun na sa buredi ne ya saya da ganyen shayi da sukari ya tura kofar gidan nasa bakinsa dauke da sallama...........


_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_

_KU MARMATSO KUSA...🔊_


_ZAFAFA BIYAR 2024_

_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_

_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_

_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_

_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_

_________

_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_

_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_

_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_

_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[2/26, 5:06 PM] Hafsaat🧕: _K'K'J_
_(M/W/S)_


_✍️:MX_


_22_


::::



*Tana* kaame akan kujera ta harde kafafu tana kuma karkada su atare. Kanta a sama. Yayinda hannuwanta ke dunkule daya cikin daya. Kana kallon ta kasan tunani ne takeyi da alama kuma tayi nisa ainun a abunda takewa tunanin..

"Salamu alaikum..." Ya sake yin wata sallamar a karo na uku..

Girgiza kai yayi ya karasa shiga ciki ya daki hannun kujerar da take Kai. Ta girgiza da sauri cike da firgice. Ganin shine yasa ta ja dogon tsaki tana wulkita masa harara,

"Meye haka dan Allah?"

"Bansani ba. Sau nawa Ina sallama kinyi kunnen uwar shegu? Sai kache ba musulma ba wai ke ba zaki wa kanki fada ba ko Nusaiba?"

"Ah menayi? Ko kuwa Kai baka tunani? Akwai dan Adam din da baya tunani ne balle ni dake cikin matsatsi da kuncin rayuwa. A wannan tsurkun gidan mai cike da ban haushi? Har a tambaye ni tunanin me nakeyi? "

Dogon tsaki yaja yana girgiza kai ya dubeta cike da takaici yace,

"Zakaran ka dai rakumin ka Nusaiba. Ki dai na Kai kan ki inda Allah be Kai ki ba fa.."

"To kaji ka. Astagfirullah irinku ne masu janyowa mutum masifa yana zaman zamansa. Yanzun wani abun sab'on nache? Yo ai zama da Kai shine babban tashin hankali idan ba kasani ba yau ka sani"

Murmushi yayi Wanda yafi kuka ciwo Yana karkada hannu yace,

"Tun safe nake neman Abu daya.. tun safe ko karyawa banyi ba na futa nema. Tun safe ko iyali na bansaka su a Ido ba na futa garari nema, Amman kice mun haka Nusaiba? Wai ni yaushe Zaki hakalii ne? Kullum girma kike amman tamkar kina cin kasa"

Mikewa tayi ta saki guda hadi da daga hannu sama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login