Showing 6001 words to 9000 words out of 66781 words

Chapter 3 - KWANKWASON JIMINA BOOK 1 hausa novel

24 Aug 2024

13616

_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_

_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_

_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_

[2/17, 1:34 AM] Hafsaat🧕: *_KWANKWASON JIMINA!!_*
_(MAI WUYAR SHAFAWA)_
🦩🦯🦾

_✍️: MX_

*_ZAFAFA BIYAR 2024_*

_vip pages na arewa👇_
*_arewabooks:mssxoxo_*


*_paid page :06_*

______

_BABBAN BIRNIN NADUKA_
_(FEDERAL CAPITAL TERRITORY)_


NADUKA: Karamar Hukuma ce. Area kuma Babban Birnin Jihar NADUKA a Arewacin Najeriya. Naduka tana da nisan 160 miles (260 km) gabas da birnin, BUNZA da 84 miles (135 km) arewa maso yammacin Galko, kusa da kan iyaka da hez Jamhuriyar...

Hakika Birnin shi ne cibiyar yankin noma da ke samar da gyada, auduga, fatu, gero da masara ta Guinea, sannan kuma yana da injina na sarrafa man gyada, da karfe, ya kasance cibiyar kiwon shanu, awaki., tumaki da kaji.

Mafi yawan al'ummar Birnin musulmi ne musamman daga al'ummar Hausawa da Fulani.

Marigayi Shugaban Najeriya Nande 'Yar'kuwatua ya kasance dan asalin birni rike da sarautar gargajiya a Naduka..

Gwamnan jihar Naduka mai ci a yanzu shi ne Mal. Harisu Yusha'u PhD, wanda aka rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar a ranar 29 ga Mayu shekara ta alif ...., wanda ya gaji Dantekan..


Birnin kewaye yake da bango mai nisa kilomita 21(mil 13) a tsayi, an yi imanin cewa an kafa Naduka tun kusan shekaru sama da 1100. A zamanin da, idan aka samu Sarkin na Naduka da mulki na rashin sanin yakamata ana yanke masa hukuncin kisa. Daga karni na 17 zuwa na 18, Naduka ta kasance cibiyar kasuwanci a kasar Hausa, kuma ta zama mafi girma a cikin jihohin Hausa

Fulani sun mamaye Naduka a lokacin yakin Fulani a shekarar 1807. A shekarar 1903, Sarki Bakri Yarzm ya karbi mulkin Birtaniya, wanda ya ci gaba har zuwa lokacin da Nijeriya ta samu ‘yancin kai daga kasar Ingila a shekarar 19.....

A lokacin cinikayyar yankin kudu da hamadar sahara, an san birnin Naduka na daya daga cikin manyan wuraren kasuwanci da karin iko, kuma an yi imani da cewa ita ce mafi karfi daga cikin masarautun kasar Hausa ta fuskar ilmi na addini da kasuwanci da sana'o'i. Bajamushe mai binciken frankis Hon ya isa Naduka, Bature na farko da ya yi haka, a farkon karni na 19..


Tarihin birnin na ilimi irin na yamma ya samo asali ne tun farkon shekarun 1950, lokacin da aka kafa makarantar sakandare ta farko a Arewacin Najeriya ( Kwalejin Malamai ta Naduka ). Yanzu haka akwai manyan makarantu da dama da suka hada da jami’o’i uku: Jami’ar Naduka university, da Jami’ar Gwamnatin Tarayya ta Naduka da kuma shaharariyar Jami'ar Al-Haramein Naduka(mai zaman kanta) Makaranta ce ta kudi da yayan masu hannu da shuni suke zuwa, kasashe da dama na zuwa don samun gurbin karatu a makarantar saboda tsananin kyawun ta komai da komai makarantar ta hada musanman fannin karatu tamkar a kasar waje .sai Makarantar Fasaha ta Hun Naduka Polytechnic da Kwalejin Ilimi ta Tarayya, da Kuma Makarantar koyon jinya(School of nursing) wadda ke cikin babbar asibitin Naduka . Haka nan birnin Naduka yana da wani masallaci da aka gina a karni na 18 wanda ke dauke da Hasumiya,mai tazarar kafa 50 (mita 15 ). Hasumiyar da aka yi daga kasa da rassan dabino....

Hakika birnin Naduka ya hada dukkanin wasu tarin alkhairi na rayuwa da Dan Adam zai bukata. Sai dai birnin ya rabu Kashi biyu

Akwai yankin talakawa masu dai dai karfi. Da Kuma yankin masu farcinan Susa Wanda suka tada Kai da kudi...

Don haka sai ya zamto masu kudin sun ware wajen su daban...sunyi wa layikan su gate gate suna rufe su da daddare.

Kuma akwai yar tazara sosai tsakanin Naduka crescent (Apple island). Da Kuma Naduka zone .

Naduka crescent shine matattarar inda masu kudin suke. Kama daga kan masu rawani na sarauta, da Yan siyasa ciki harda bangaren gwamnan birnin da sauran su.. hadadden yanki dai daya tunbatsa da naira ake Kuma gogawa da ita. Wannan Yana bani waje... Kowa da kudin sa wani yafi wani...

Sai Kuma bangaren yaku bayi na marasa karfi .... Ana kiran wajen da Naduka zone..

Sai birnin ya zamto tamkar kauye da Kuma cikin babban birni. duk kuwa da unguwa ce kowacce daban.. Amman akwai tarin bambamci Mai matukar yawa a tsakanin su.

Duba da yawan gidajen masu tsaunika na benaye, manyan masallatai, wuraren shakatawa, wuraren siyayya na tafka tafkan shagunan more rayuwa na kayan alatu da sauran su...

Kuma babbar jami'ar garin ta kudi wadda a kasa akeji da ita Wanda dalibai da yawa na manyan kasashe da garuruwan suna zuwa karatu makarantar. Makarantar kudi ce Bata gwamnati ba sai 'ya'yan wane da wane ne kawai ke zuwa ...

Don haka makarantar a babban yankin Naduka take na Naduka crescent da a kewa laqabi da (Apple island) saboda tsabar haduwa da kawatuwar sa. .. birane dadama da wasu kasashen na zuwa hutun yawon bude idanu birnin Naduka.. yanada manyan koramu da suke da ruwa an Kuma gyare su sosai wajen ya zama tourist attractions spot..


:::::::::::::::::::::::::::::


Sai yamma likis zungureriyar motar bus dake tafe da su da kayayyakin su ta sauke su a kofar wani gidah Mai bene da wani a gefen sa shi Kuma na kasa ne ba bene..

Dukkanin su suka firfito daga cikin motar a matukar gajiye saboda sun Sha tafiyar hanya don akwai lokaci /tazara Mai tsawo tsakanin yankin bunza da birnin Naduka..

Nawra ta tsugunna tana bubbuga Yan yatsun kafafunta dake mata ciwo saboda azabar zaman da tayi na tafiyar mota..

"Sannu Nawra..." Cewar abbiey mahaifin su..

Ya fada cikin kulawa... Nawra tayi murmushi tana daga kanta ta gyada shi da sauri tace,

"Nagode abbiey........"

_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_

_KU MARMATSO KUSA...🔊_


_ZAFAFA BIYAR 2024_

_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_

_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_

_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_

_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_

_________

_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_

_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_

_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_

_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[2/17, 1:44 AM] Hafsaat🧕: *_KWANKWASON JIMINA!!_*
_(MAI WUYAR SHAFAWA)_
🦩🦯🦾

_✍️: MX_

*_ZAFAFA BIYAR 2024_*

_vip pages na arewa👇_
*_arewabooks:mssxoxo_*


*_paid page :07_*

______




   Ya riko hannun ta suka nufi hanyar shiga gidan na su. Ya yinda mahaifiyar su ke dauke da Amnah a hannun ta tayi baccin gajiya...

Sai su Hamma Ashir da Hamma Ashfeef da ke baya...

Gidan bene maidaidaici karami sama da kasa shine Wanda yake a matsayin na Bappah junaidu mahaifin su Nawra.

Sai dayan Kuma flat shima Mai kyawu maidaidaici bana bene ba shine na Bappah Auwalu da iyalin sa..

Yakumbo Aminatu ita mijin ta bai samu gidah a birnin Naduka ba.. don haka suka samu wani gari daga gabas suka mallaki nasu muhallin..

Bappah salisu Kuma ya samu sauyin wajen aiki... Ma'aikatar da yake aiki sun yi babban kamfanin su mai hade da gidajen maaikatan da zasu zauna aciki har lokacin da zasuyi ritayar aiki ko kamfanin ya sauke su. Don haka shi da iyalan sa suka tattara suka koma can...

Bappah sani kuma sun tafi kasar Oman don jinyar Mai dakin sa da ke dauke da lalura..

Don haka a birnin Naduka kawai gidan bappah Junaid ne da bappah Auwalu sai iyalan su..

Cike da maduakakin murmushi marar misaltuwa suka shiga gidan nasu bayan bappah junaidu yasaka mukulli ya bude shi.. ko'ina tsaf tsaf a Kuma gyare mashaa Allahu..

Falo ne maidaidaici daka shiga gidan Mai duake da setin kujeru mashaa Allah. Sai daki guda daya a kasan Wanda yake a matsayin na su Hamma Ashir da Hamma Ashfeef.

Sai kitchen maidaidaici da store dinsa aciki. Sai Kuma bandaki a kasan guda daya. Sai matattakalar da Zata sadaka da saman gidan

Dakuna ne kawai guda biyu a saman sai bandaki guda daya da wani dan corridor da aka shimfidah Masa sallaya da hijabi a ninke da Kuma charbi. Sai wani dan katako an jera alqur'ani akai da littafin adduoi ..

Daki daya daga hagu shine Wanda iyayen nasu zasu zauna aciki. Sai daki Mafi kusa da shi Wanda dama guda biyu me kawai dakunan a sama yayinda kasa keda daya da parlor
Baki daya gidan dakuna uku ne..

Biyu a sama da bandaki daya... Dayan dakin su bappah junaidu da maidakin sa mahaifiyar su nawra.sai dakin kusa da shi na su Nawra da Amna. Da bandaki a tsakiyar dakunan...

Bandakuna biyu, dakuna uku, sai kitchen da store dinsa.. sai kofar da Zata sadaka da gidan...

Daga gefen su kadan Kuma gidan bappah Auwalu ne da matar sa da 'yayan su...

Nawra na shiga dakin su ta bude baki tana duban dakin nasu cike da tsantsar kyawu da yayi mata. Dauke dakin yake da katifa babba wadda zata dauki mutane uku..

Sai drawer din su da aka zuba musu kayan sawar su itada Amnah. Tun ta gidah ce Amman aka zamanantar da ita akayi mata fenti...

Sai labule me kyawu shima .. Da dan mudubin su da aka kafe musu shi. Gefe daya kuma dakin malale yake da ledar daki sabuwa gadaagal da ita .

Nawra ta zauna akan katifar Tasu ta saka hannuwanta biyu akan katifar dake dauke daw filallika har biyu da bargo babba guda daya ya Sha zanin gado . Ta shiga shafawa tana kumshe idanu ba karamin kyau dakin nasu yayi mata ba..

Ta kwantar da kanta ajikin pillow tana duban saman ceiling..

Cikin tunanin data fara lulawa ne ta jiyo muryar mahaifiyar su tana Kiran sunan ta.

"Nawra kina ina ne?"

"Na'am ammiey... Ga ni nan"

Ta amsa da sauri ta fita daga cikin dakin zuwa kasa inda parlon gidan yake.

Dukkanin su suna parlorn sun hallara.har Amnah data fara bacci dazu itama ta tashi tana kan cinyar mahaifiyar ta su..

Muje gidan bappan ku a gaysa ko? Sai a huce gajigar gaba daya idan muka gayshe su."

"Toh abbiey"

Tashi suka yiyyi da ga kan kujerun da suke zaune suka fita daga cikin baki daya suka nufi gidan bappah Auwalu..

Yar tafiya kasan daga cikin bappah Junaid zuwa gidan bappah Auwalu akwai wani karamin daki da yake a matsayin na baki ko da anyi idan sunzo sai su kwan anan..

Amma bisaga rashin Yan uwa a kusa kowanne garin daya ke daban da sauran su. Hakan yasanya bappah Auwalu ya nemi shawarar bappah Junaid kan yadda zasuyi da wajen

Inda bappah Junaid ya sheda masa Cewar duk yadda ya yanke yayi. Kuma kasancewa sa babba ya rike dakin kawai don shine babu isassun waje agidan sa.

Hakan kuwa akayi. Bayan bappah junaid ya babbawa bappah auwalu baki ya amince ya karba dakin

Inda Mai dakin sa ta hora Masa kashin bacin ya bar mata dakin ta zuba kiwon da take. Dakyar ya amince shi ma sai da su bappah Junaid suka saka baki.

Ta zuba kaji dakin ya koma akurkin kaji.. kasancewar ba wani shahararren girma ne da shi ba..

........ Ta a tsaye gaban labule data dage ta hango su a jere suna tahowa gidan su

Sun tsaya gaban dakin akurkin kajin Junaid ya saka hannu Yana musu nuni da dakin Yana magana.

Alokacin Kuma Amna ce da tambaye tambaye ta ta tsare shi tana jefa Masa tambayoyin shi Kuma Yana Bata amsa dai dai da tambayar da take Masa. Yadda zata Gane kasancewar tana da karancin shekaru..

Tabe baki tayi ta sake labulen tana jan dogon tsaki.,cike da Takaici su .

"Menene ummy?"

Hanyar daki tayi tana daga mata hannu hade da karkada mata su tace Layla,

"Idan sunzo kice bacci nake yi".

"To"

Daki ta shige zuruf tanata kananun mita. Dai dai lokacin da bappah Auwalu ya futo daga kitchen ya shiga parlorn Yana sallama..

Layla na amsawa sai ga sautin bugun kofar su Nawraah..

"Waye?"

"Layla bude, Mu ne"...

Da sauri har tana tuntube taje ta bude musu kofar...

_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_

_KU MARMATSO KUSA...🔊_


_ZAFAFA BIYAR 2024_

_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_

_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_

_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_

_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_

_________

_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_

_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_

_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_

_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[2/17, 2:01 AM] Hafsaat🧕: *_KWANKWASON JIMINA!!_*
_(MAI WUYAR SHAFAWA)_
🦩🦯🦾

_✍️: MX_

*_ZAFAFA BIYAR 2024_*

_vip pages na arewa👇_
*_arewabooks:mssxoxo_*


*_paid page :08_*

______

   A tare suka shiga ciki baki dayan su, bakunan su duake da sallama. Kana shiga gidan parlor zaka fara cin karo dashi.

Dake dauke da kujeru da karamar tv da kayan kallo. Daga hannun daman ka kuma dakuna ne biyu daya Yana kallon daya. Sai bandaki dake tsakiyar su..

Daga can kofar corridor Kuma kitchen ne da karamin store dinsa aciki. Sai yar farfajiyar tsakar gidan su mai shuke shuke da wasu kujeru guda biyu tsofi ne na gidan da suka taso da wani dan teburi a tsakiyar su. Sai wajen ya hadu ya bada ma'ana sosai.

Daki daya daga ciki duake yake da gado da drawer harda mudubi. Nan ne yake a matsayin dakin bappah Auwalu da Mai dakin sa.

Sai daki Mai kallon sa Kuma na Ahmad ne yayan layla Wanda tsaran shekarun nasu ba yawa. Kasancewar dukkanin su Yara ne basu mallaki hankalin kansu ba. Hakan yasa bappah Auwalu Cewar dakin ya zama na Ahmad Amma yar katitar Layla na gefe sai ta runga kwana.

Mahboub yace yaci girma ya bar mata dakin. Shi zai rika fito da katifar sa parlor Yana kwanciya. Domin shi yafu kaunar parlorn ma acewar sa...

"Nawraah"

"Uhm.. Layla"

Kamo hannun Nawraah Layla tayi suka shiga parlorn suka zauna...

Kawu Auwalu yafuto daga kitchen daya shiga Shan ruwa Yana murmushin ganin su. Fuskar sa akan Dan uwan nasa yace,

"Junaidu ne? Ku karaso ku zazzauna mana"

Bappah junaidu ya durkusa har kasa Yana gayda yayan nasa. Bappah Auwalu ya amsa fuskar a sake

"Ka koma kan kujerar ka zauna Dan Allah. "

Daya bayan daya su nawrah suka shiga gayshe shi ciki harda mahaifiyar su data durkusa itama sosai cike da ladabi da biyayya ta gayshe da wan mijin nata.

Ya amsa musu fuska a sake duka...


"Layla Ina umman na ku?"

"Tana daki "..

"Je kice mata ga bappan ku nan sunzo da su nawrah kice ta taso su gaysa."

"Ah idan ta kwanta a kyale ta . Ma sake dawowa mu gaysa a tsanake inshaa Allah"Cewar malama Hindu.

"Aa ataso ta dai... Yanzun ta tashi daga nan anan na barsu dasu Layla.. jeki kirata ke"

Layla ta mike tana yamutsa yatsunta ta nufi dakin mahaifiyar tasu.

Ta Dan bubbuga kofar Kafin ta saka Kai ta shiga bakinta dauke da sallama,

Tana shiga ta tarar da ita akan gado tana zaune tana kallon kofar,

"Ummy bappah ne ke Kiran ki yace kizo su bappahn nawrah sunzo.."

"Naji ... Kema can daya Mai abun haushi sai kice Mai Kai na na ciwo haka ba sai an taso ni ba"

"Yo hakuri"

"Je ki"

Layla ta fita tana kakaro murmushi tace,

"Wai tana zuwa"

"Ko a kwance take ne na shiga na dubata?" Malama Hindu ta tambayar,

"Aa fa "

Fitowa tayi daga daki tana bude baki tamkar gonar auduga tache,

"Gajiya ce ta mamaye ne shine na Dan kwanta ko zan ji dama. Bappan su Ina wunin ku? "

"Dama nace ko jiki ne? Sannu ya kike ji yanzu?" Malama Hindu ta tambaye ta,

"Alhamdulillah naji dama sosai .."

"Sannu Allah yakara afuwa"
Cewar bappah junaidu

"Aamin bappan su "

Daya bayan daya su nawrah ma suka gayshe ta cike da ladabi Kai kace wasu sabbin baki ne daga wajen bayan dazu suka rabu amman saboda tsananin tarbiyya tun sanda suna yankin bunza ma haka suke gaisuwar safe da ta rana data dare daban cike da ladabi da dinbin biyayya...

Ki nunnuna musu yadda akayi jeren ko nusaiba? Cewar mijinta bappah Auwalu.

"To bappansu Mai zasu gani anan gidan. Amma dai muje. Nan din fa iya kasa ne bamu da sama" malama nusaiba ta fada tana mikewa tsaye

Basuyi mamakin kalamanta ba don ba ranar ta fara ba. Don haka malama Hindu tace,

"Haba bappah ai munsan gidan kamanta duk tare mukai komai? Ai ana tare muma komawa zamuyi mu Dan sake kikkintsa inda ya kamata"

"Yo ai dake musanman tunda ku gidan sama ne daku. Ga bene ko'ina fala fala babu matsatsi ba kanara Nan ba da dakuna biyu ne jalllin jal"

Malama Hindu batayi magana ba murmushi kawai tayi ta mike

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login