Showing 129001 words to 132000 words out of 177624 words
gareta.
Hanu yasa ya juyo da fuskarta, yazama suna fuskantar juna, baijirayi komaiba ya ɗaura bakinsa akan wuyanta, kissing ɗin wuyanta yake sosai, wanda hakan ya haifarmata da mutuwar jiki, cikin nutsuwa ya dawo da bakinsa kan nata bakin, ahankali yake sucking lips ɗinta, lumshe idanunta tayi tana me karɓan saƙon sa, karo na farko a rayuwarta da taji hakan dayakeyi mata yayi mata daɗi, batasan lokacin da ta gama sakar masa jikinta ba haɗe da sake buɗe masa bakinta, shikuwa dama abun da yake jira kenan, ba ɓata lokaci ya kamo tongue ɗinta yashiga tsotsa a hankali.. Wani irin numfashi kawai yake fitarwa, ko a iya haka idan ya tsaya yasan zaisamu gamsuwa, har abada shikam yanaji ajikinsa bazai taɓa gajiyawa da tsotsan baki da kuma harshenta ba, wani ɗanɗano na musamman yakeji acikin bakinsa idan yana tsotsan harshenta, yakan rasa duk wata nutsuwarsa idan laɓɓansu suka haɗe waje guda,yakan tsinci kansa cikin matsanancin shauƙi dakuma wani irin yanayi me daɗin gaske.
Ƙafafunta ne suka soma saƙewa, gaba ɗaya tsayuwar ta gagareta, yayinda shikuwa yaketa jifanta da salonsa iri iri, idan zasu shekara a haka sai dai ƙafafunsa su gaji suƙi ɗaukarsa, amma bawai shi ya gajiya da shan tausassun laɓɓanta ba, ƙoƙarin zamewa ƙasa takeyi da sauri ya riƙota haɗe da ɗagata caɗak kamar wata ƴar ƙaramar yarinya... Direct ɗaki yanufa da ita, bai direta ako inaba sai akan gado, ɗan ƙaramin ƙara tasanya haɗe da cewa "Wayyo nauyi!"
Dariya yayi haɗe da jan hancinta cikin muryarsa da ta soma sarƙewa yace
"Waye ne me nauyin?"
"Kai mana!" tafaɗa a shagwaɓance. Gaba ɗaya rigan jikin nata ya zame ƙasa, haɗe da soma bin ko wani ɓangare na jikinta da hot kiss, shiru tayi tanajin yanda yake tsotseta kamar wani maye, amma kuma fa saƙon nasa na yau yana shiga inda ya kamata domin kuwa tun ɗazu jikinta yagama mutuwa.
Kissing ɗin bakinta yaci gaba dayi, batasan lokacin da itama ta soma tayasa ba, baitaɓa tunanin zata taya saba, shiyasa sanda takama harshensa tana tsotsa a hankali, yaji gaba ɗaya ya ruɗe haɗe da zaucewa, jiyake kamar awata duniyar aka tsoma shi.. Yanayin yanda yake romancing ɗinta ne yasa har kuka sai da tayi masa wanda batasan na menene ba, jitakeyi kamar kan nipples ɗinta zasu cire, tsabar anbasu kyakkyawan sucking.
"wallahi doctor ma mugu ne" tafaɗi haka acikin zuciyarta..... Yau dai ba iya Dr.Sadeeq bane kaɗai yaji daɗin kasancewarsu tare ba, hadda ita kanta me daɗi'n nasa, sai dai kuma gaba ɗaya zautar dashi takeyi, yauma da ƙyar yasamu ya iya dawowa cikin duniyarmu, bawai don yasoba saidon gudun wahalar da ita... A hankali yasa hanu yashafa gashin kanta, haɗe da manna mata kiss akan goshinta, Zahrah dake kwance luf acikin ƙirjinsa ta lumshe idanunta haɗe da sake cusa kanta acikin ƙirjin nasa..
"I'am sorry me daɗi na na gajiyar dake ko? ba laifi na bane, inata so nayi controlling ɗin kaina amma nakasa, ke ɗince kin cika da...." saurin toshe masa baki tayi haɗe da sake ɓoye kanta acikin ƙirjinsa, kunya takeji tsantsa idan yaƙirata da sunan me daɗi'n nan, sai taji gaba ɗa tazama wata iri da ita.. Tsotsan hanunta dake kan bakinsa yasoma yi, da sauri tacire hanun nata haɗe da tashi zaune, bargo ta rufa ajikinta tayi toilet da sauri gudun kar ya tsaidata, jingina tayi da jikin ƙofar toilet ɗin tana sauƙe numfashi ahankali, gaba ɗaya abun daya wakana a tsakaninsu ne yashiga dawowa cikin kanta, tanaso ƙwarai taga tana farantawa mijinta rai, zatayi iyaka ƙoƙarinta wajen ganin tayi yaƙi da zuciyarta, wajen ganin ta basa farinciki me ɗorewa yanda ya kamata. Wanka tayi haɗe da zura rigan wanka tafito...
Tsaye tagansa daga shi sai 3 guater jeans ajikinsa, kallo ɗaya tayi masa tayi saurin ɗauke kanta, har yanzu bata taɓa amincewa yaga tsiraicinta cikin haske ba, sannan haka itama bata taɓa tsayawa takalli jikinsa acikin haske ba komai sunayinsa ne acikin rashin wadataccen haske, "Jikinsa yanada kyau" tafaɗi haka acikin zuciyarta haɗe da ɗan satan kallon 6 packs ɗin dake kwance akan cikinsa.
Raɓawa yayi ta gefenta yashige cikin bathroom ɗin fuskarsa ɗauke da wani irin murmushi.
Wata ƴar ƙaramar riga wacce ta tsaya iyaka guiwarta kawai ta sanya haɗe da sanya igiyoyin dake gaban rigar ta ɗaure cikinta, haurawa tayi kan bed ɗin ta kwanta.. Yana fitowa yakuma sanya wani 3 guater jeans ɗin haɗe da feshe jikinsa da turare.. Wutan ɗakin yakashe yakunna musu na bacci, hawa kan gadon yayi haɗe da jawota jikinsa, kwanciya ajikinsa yanayi mata matuƙar daɗi shiyasa aduk sanda yajawota jikinsa bata bijirewa. "Kinyi addu'a?" yatambayeta.
Kai kawai ta ɗaga masa alamar "Eh" addu'a yayi shima ya shafa kana ya lumshe idanunsa, ahankali yake shafa bayanta, cikin mintuna ƙalilan bacci ya ɗauke ta, sannu sannu shima bacci me nauyi ya ɗaukesa....
*****
Washe Gari.
Ƙarfe 5 dai dai jirginsu ya sauƙa acikin Nnamdi Azikwe International airport.
A hankali yake taka matattakalan sauƙowa daga cikin jirgin, sanye yake da riga da wando irin na sanyi navy blue colour, hatta takalman dake sanye a ƙafafunsa navy blue colour ne, yayi kyau sosai yaƙara haske, sai dai kuma sosai rama ta bayyana kanta ajikinsa. Yana gama saƙƙowa daga kan matattakalan yanufi wajen da motocin da sukazo ɗaukarsu ke fake, 4matic yabuɗe yashiga haɗe da hakincewa agidan baya, bayasan damuwa shiyasa bayason shiga mota ɗaya dasu Dad ɗinsa.. Harsuka isa gida tunani yakeyi, maiya kamata yayi? sai kuma yanzu daya dawo yakeji gaba ɗaya Nigeria'n tayi masa ƙunci haɗe dayi masa duhu,daya kulle idanunsa Zahrah kawai yake gani... Yana fita daga cikin motar direct ɓangarensa dake cikin gidannasu ya nufa. Falo'n sa tsab-tsab yake tamkar wanda wani yake rayuwa aciki, bedroom ɗinsa ya wuce, yana shiga yaƙarasa gaban wani tangamemen hotonta da yasa aka masa kalanda (Calender) dashi yakafa ajikin bangon ɗakin, rungume ƙaton kalandan yayi haɗe da lumshe idanunsa.
"I really Miss you My Zahrah!"
ya faɗi haka cikin murya me sanyi da kuma tsananin rauni, hanu yasanya yashafa daidai saiti laɓɓanta dake jikin hoton calender'n.
"Bana tunanin zan daina kewarki Zahrah na, tunaninki yazama abincin ruhina, inasonki sosai, lokaci yayi daya kamata ki dawo gareni, muyi rayuwar auren mu cike da tarin farinciki, nadaina komai Zahrah shan giya, zina, duk na daina please ke nake jira har yanzu, ina fata baki bawa wanina kanki ba?" yanayin yanda yake magana da hoton idan ka gansa kaitsaye dasunan mahaukaci zaka ƙirasa, domin kuwa me cikakken hankali bazaiyi haka ba.. Wayarsa ya ɗauka yayi dialing number'n Abid, bugu uku Abid ya ɗauki wayar baijirayi abun da Zaid ɗin zaice ba yace
"Wow surprise kenan?"
Ƴar ƙaraman tsuka Zaid yayi cikin muryarsa me rauni yace "Inason ganinka Abid, yanzu agidan mu please!" baijirayi me Abid ɗin zaice ba ya katse wayar haɗe da cilla wayartashi kan gado, yasan Abid bazaiƙi zuwaba shiasa baijirayi amsar saba yakashe ƙiran. Zama yayi akan wata kujera dake cikin ɗakin, kan ɗan madaidaicin fridge'n dake aje cikin ɗakin ya maida idanunsa, jiyake kamar yatashi yaje ya ɗau wine ɗinsa yasha, sai dai kuma wata zuciyar tana gargaɗinsa da cewa, Zahrah bataso, tun randa ta gayamasa wata baƙar magana akan shan wine da yake, bai ƙara shaba harkuwa rana me kamar ta yau, duk da kuwa irin azabtuwan da yakeyi idan baisha wine ɗin ba, saboda yariga daya saba. Shiru kawai yayi haɗe da kama kansa ya rumtse idanunsa.. Abid ne yaturo ƙofar ɗakin yashigo bakinsa ɗauke da sallama, ciki ciki Zaid ya amsa masa sallaman haɗe da watsa masa idanunsa da sukayi jajur dasu.. Cike da mamaki haɗi da tsoro Abid ya matso kusa da Zaid da ɗan sauri.
"Zaid meke damunka haka? yaushe kuka dawo? yajikin naka?" duka waƴannan tambayoyin Abid yayiwa Zaid su a lokaci ɗaya kuma duk amsarsu yake nema idan zai samu..
"Abid nakasa mantawa da ita, itace nutsuwar tunani na, banajin zan iya kaiwa lokaci me tsawo batare da na sanyata acikin idanuna ba, Inasonta sosai kai kasani!"
Kallon Zaid kawai Abid keyi yamarasa me zaice masa.. Kallon ɗakin yashiga yi sai alokacin ya Lura da maka makan hutunanta dake manne ajikin bangon ɗakin Zaid ɗin,wasu zane ne wanda Zaid ɗin yayi wasu kuwa hotunanta ne. Wani irin tausayin Zaid ɗinne ya tsirga masa me tsanani, shidai bazaice baitaɓa soyayya ba, amma kuma baita ɓayin kwatan kwacin irin wannan son me tsanani da Zaid keyi ba. Zama yayi akan kujeran dake fuskantar na Zaid, hanun Zaid ɗin yakamo haɗe da cewa "Kazama jarumi Zaid, kada kamanta fa yanzu Zahrah matar wani ce kuma...."
"Ya isheka haka Abid!!" Zaid ya katse Abid cikin tsawa sosai.
"Matar wani, Matar wani, abun da kuke ta faɗa kenan, meyasa ni bazaku duba halin danake ciki ba? shikenan don tana matar wani sai nadaina sonta? kafun wanda kuke ikirarin matarsace yasota nine nan nafara sonta, kada kataɓa tunanin zan daina son Zahrah Abid, bakuma zan taɓa samun nutsuwa ba harsai Zahrah ta zamo mallakina, kataimakeni Abid kazo muje gidanta mu ɗaukota tazo nan mu rayu tare nasan itama tana sona!" cikin murya me tsananin rauni yake faɗan maganar..
Kai kawai Abid yake girgizawa azuciyarsa kuwa wutar tausayin Zaid ne ta kunno, So yamakantar da zuciyar Zaid yasanya harya kasa tuna cewa Zahrah a yanzu ta haramta a garesa, shi duk iskancinsa baya tunanin Zaiso matar da take da aure, dukansu shida Zaid sunsani cewa shangiya da zina duk haramunne amma kuma saboda son zucia irin tasu suke aikatawa, yanzu kuma ga wani sabon saɓon da Zaid yafito dashi, yana goya masa baya akan komai, amma a wannan karon kam baya tunnin zae goya masa baya yaci gaba da son matar aure, haƙiƙa Zahrah takai macen da kowani ɗa namiji zai sota, amma kuma tunda ayanzu tazama mallakin wani babu amfanin Zaid yata takura kansa akanta. "Zaid!" Abid yaƙira sunansa araunace. Kansa kawai ya ɗago ya kallesa batare dayace dashi komai ba.
"Kada kaga laifina Zaid, mun hau wani mataki da yanzu dole ne mufaɗawa kanmu gaskiya, menene ribar da zakasamu idan kacigaba da dakon soyayyarta acikin zuciyarka? tazarar dake tsakanin ka da Zahrah a yanzu yanada matuƙar yawa, tana tare da mijinta kuma nasan zuwa yanzu tajima da zama shi kuma shima yazama ita, me yasa to kowannan bai isa yasanya kacireta acikin zuciyarka ba, akoda yaushe kada kana tunanin cewa wai Zahrah zata dawo gareka, so ne yasa mijinta ya aureta, kaga kenan haka nan kawai bazai rabu da ita ba, kasa aranka ma idan ƙaddara ta rabasu babu yiwuwar Zahrah zata amince ta aureka, kai da kanka kasan haka amma zuciyarka tana yaudaranka, haƙiƙa nima shaidane akan cewa har yanzu Zahrah tana sonka, amma hakan bawai yana nuni da cewa zata iya kashe aurenta ta aureka ba ne, kai koma da ace tafito agidan aurenta to bana tunanin Zahrah zata amince ta aureka, kamanta da ita Zaid, kasawa zuciyarka salama, akwai mata da yawa acikin ƙasarnan dama sauran wasu ƙasashen kasamu wata kabawa ajiyar zuciyarka, na tabbatar watarana komai zai zamo labari!" Abid yaƙare maganar yana me dafa ka faɗan Zaid almar son ƙarfafa masa guiwa..
Wata tsuka me ƙarfi Zaid yaja haɗe da ture hanun Abid dake kan kafaɗansa... har abada bazai daina yiwa wanda yace yarabu da Zahrah kallon mahaukaci ba, wai Zahrah'nsa ake so yamanta ya daina sonta, sai yaushe mutane zasu gane cewa cire so bakamar cire takalmi bane? miƙewa yayi daga zaunen da yake haɗe da shigewa cikin bathroom ko sake kallon inda Abid ke zaune baiyi ba.. Ajiyar zuciya Abid ya sauƙe haɗe da gyara zamansa akan kujeran, yana nan yanajiran fitowarsa koda awa ɗaya zai share a banɗakin bazai tafiba saiyajirasa, Zaid bayason gaskiya wani lokaci, kuma kozai mutu saiya faɗamai gaskiya, ae soyayya ba hauka bane, son matar aure mezai jawo maka inbanda wahala da ƙarin zunubai....
Zaid kuwa yajima tsaye ruwa na fitowa daga shower yana dukan jikinsa.... Ɗaure da towel a ƙugunsa yafito daga cikin bathroom ɗin, kallo ɗaya yayiwa Abid yaɗauke kansa, Abid na kallonsa har yagama shafa man lotion ajikinsa...
"Saboda nace kamanta da Zahrah shine kake fushi dani? kai kanka kasan abun da kakeyi ba daidai bane Zaid sannan....."
"Ya isa Abid!" Zaid ya katsesa aɗan kausashe.
Murmushi kawai Abid yayi haɗe da sa kai yafice daga cikin ɗakin, yasan Zaid ya hau sama bazai taɓa sauraransa ba, wanda yayi nisa bayajin ƙira.
****
Tun fitarsa ta shige cikin kitchine yau bataso ya sayo musu abinci tafiso ta girka musu da kanta, fried rice tayi wanda taji zallan tsokan kaza, da kanta ta haɗa shaka ta sanya acikin fridge, takammala komai yanzu saura kawai tayi wanka.. Ƙaran wayarta take ta jiyowa, da sauri tanufi ɗaki inda wayartata take. Wata number ce special ke yawo akan screen ɗin wayar, ɗan tsayawa tayi tana ƙarewa number'n kallo, har ƙiran ya katse bata ɗauki wayarba, wani ƙiranne kuma sake shigowa.... A hankali ta ɗaga wayan ta kara akan kunnenta.
"Zahrah!!!" taji wata murya wacce bazata taɓa mantawa da itaba ta ƙira sunanta, jikinta ne yasoma rawa yayinda bugun zuciyarta yaƙara tsananta shin dagaske ne kokuwa kunnuwanta ne basuji da kyauba, kusan mintuna biyar ba asake cewa komai daga cikin wayarba haka kuma itama bata ce komaiba..
"Wa....y..e?"
tayi tambayar cikin wararrun kalmomi yayinda tsoro ke sake ɗarsuwa acikin zuciyarta.
"Zahrah na! me yasa zaki barni? kin barni cikin ƙunci da tarin damuwa, yazanyi da soyayyarki ne Zahrah, bazan iya rayuwa ba idan babu ke, please ki taimaki rayuwata dakuma zuciyar da ta jima da matowa akan ƙaunarki!!"
Jikinta ne gaba ɗaya yaɗauki rawa harbatasan sanda wayar ta zame daga hanunta ba, take ta faɗi ta tarwatse a ƙasa. Itakanta batasan sanda ta zame ta durƙusa guiwowinta a ƙasa ba, hawayene suka shiga fitowa daga cikin idanunta. "Zaid" shine sunan da take ta nanatawa acikin zuciyarta, sai yaushene Zaid zai barta ta huta tayi rayuwar aurenta cikin nutsuwa? anya kuwa Zaid baisamu matsalan ƙwaƙwalwa ba? ta tambayi kanta, shiru tayi haɗe da lumshe idanunta ƙirjinta kuwa har yanzu bai daina bugawa da sauri ba.
Cikin tsananin mamaki yake kallonta, da sauri ya ƙaraso inda take durƙushe haɗe da tsugunnawa yaɗaura hanunsa akan kafaɗunta
"Meke faruwa?" yatambayeta cike da kulawa.
Da sauri tabuɗe idanunta da suke a lumshe, batasan yaushe yashigo ba.
Kallonta yakeyi sosai da alama amsa yakeson ji daga bakinta.
Dasauri tashiga goge hawayenta haɗe da tashi tsaye, kallonta yakeyi harta shige cikin toilet, idanunsa yasauƙe akan wayarta wanda ta tarwatse akan tiles gaba ɗaya ma screen ɗin wayar ya fashe, mamaki haɗi da ɗaurewar kaine matuƙa suka kamashi, "Meya faru? yaganta tana hawaye gakuma wayarta daya gani aƙasa a tarwatse" yayi mawa kansa tambayar cike da son sanin amsa. Tattare wayar yayi haɗe da komawa kan gado ya zauna zuciyarsa cike fal da tarin tambayoyi..
Zahrah kuwa tana shiga cikin toilet ta soma sauƙe ajiyar zuciya akai-akai, meta aikata hakane, gashi yanzu yazo ya ganta acikin halin damuwa, tasan dole ne shima saiya sanya kansa a damuwa, yanzu idan ya tambayeta metasan zata ce masa, wasu hawayenne suka kuma zubowa daga cikin idanunta, da sauri ta sanya hanu ta share.. Haka tayi wanka duk tanajin zuciyarta babu daɗi, ɗan ƙaramin towel ta ɗaura ajikinta, wanda yatsaya a iyaka cinyarta. A hankali ta buɗe ƙofar bathroom ɗin tafito, karaf idanunsu suka haɗe waje guda, da sauri ta kawar da kanta gefe, haɗe da nufar wajen drawer.. Kallon santala santalan cinyoyinta da suke bayyane a fili yashiga yi, wani iri yaji acikin jikinsa, da sauri ya ɗauke kansa..
Ganin da tayi cewa baya kallonta ne yasanya tayi saurin zura dogon wando na pencil jeans haɗe da wata farar top shirt me kyaun gaske ajikinta, yaune karo na farko da ta fara sanya irin waƴannan kayan ajikinta, ita kanta saitaga ta burge kanta domin kuwa hips ɗinta sunfito acikin wandon sunyi ɗas dasu kamar wanda aka zana.. Kasa daurewa yayi saida ya kafa mata idanunsa, sosai tayi masa kyau baitaɓa ganinta acikin irin wannan shigar ba, ta ɗau hankalinsa ƙwarai lallai Zahrah macece har mace komai nata me kyau ne... Tana tsaka da shafa turare ajikinta taji yaƙira sunanta. Tsayawa tayi cak daga abun da takeyi haɗe da juyowa sai dai bata kallesa ba ta amsa ƙiran dayayi mata.
"Zonan!" yace da ita ata ƙaice.. Ahankali tashiga takawa harzuwa inda yake, tana ƙarasawa garesa ta durƙusa a ƙasa haɗe da sunkuyar da kanta tana me wasa da yatsun hanunta.. Hanunta yakamo haɗe da jawota jikinsa ya zaunar da ita akusa dashi, cike da kulawa haɗi da lallami yashafa kumatunta yace "Kinyi kyau"
Tsintar kanta tayi dayi masa murmushi kawai...
"Meke damunki? Sannan menene dalilin dayasa naga wayarki a fashe gaba ɗaya kuma tatarwatse?"
Kanta tashiga girgizawa alaman babu
"Kinsan banason ƙarya, menene dalilin da yasa zaki ɓoyemin damuwarki? kada ki manta yanzu bake kaɗai kike iko da kanki ba, nima nan inada iko dake, saboda haka na cancanci ki sanardani damuwarki, ni mijin kine bazan taɓa son naganki acikin damuwa ba!" cike da lallashi ya ƙare maganar.
Mezata faɗa masa? tace masa Zaid ne yaƙirata a waya ko me? ko kuma tace masa hawayen da takeyi duk akan Zaid ne?
"Dagaske nake bakomai, na ɗaga wayar hanuna da kumfa shine ta suɓuce ahanuna tafaɗi" tsintar kanta tayi da basa wannan amsar, duk da cewa ƙarya ba ɗabi'arta bane amma yazama dole yau tayi, saboda sanar dashi gaskiyan lamarin daya faru bashida wani alkhairi saidai ma ransa ya sosu.
Ajiyar zuciya yasauƙe haɗe da jinjina kansa "Naji amma meyasaki kuka?"
Jitayi gabanta ya faɗi amma saita dake tace "Kuka nake saboda na fasa wayata"
Ɗan guntun murmushi yayi sam bai gamsu da maganganunta ba, amma kuma yazaiyi tunda ta ɓoyemasa gaskiya bazai tursasata ba..
"Saboda wayarki ta fashe kawai shine kike kuka? har yanzu dai ke yarinyace ƙarama Zahrah, amma mene abun kuka, idan kikace na saya miki wata kina ganin bazan saya miki bane?"
Kanta ta jinjina alamar "A'a"
"To indai hakane miye na kukan tunda kinsan zansaya miki wata wadda ta fita, kitaimaki zuciyata ki daina sa kanki acikin damuwa please, inasonki banason naga wani abu ya ɓata ranki!"
Raunannun idanunta ta