Showing 123001 words to 126000 words out of 177624 words

Chapter 42 - SHU'UMIN NAMIJI completed Hausa novel

18 Jul 2024

37552

kamar yanda ya umarceta ɗan duƙawa tayi  haɗe da miƙa masa ledan,,  amaimakon yakarɓi ledan sai taga ya jawota jikinsa,  zaunar da ita yayi acikin jikinsa  haɗe da sanya hanu ya zame ɗaurin turban ɗin dake kanta, take lallausan gashinta ya zubo harzuwa kan bayanta,   kansa ya cusa acikin gashin nata yana me shaƙan daddaɗan ƙamshin dake tashi ajikin gashin nata,,   "Kiyi mini afuwa my princess,  banƙi dawowa haka kawai ba!" yafaɗi haka yana me ƙara matseta acikin jikinsa.

"Ni bakayi mini laifi ba sam sam,  nasan ae bazaka ƙi dawowa haka kawai ba" tafaɗi haka cikin zazzaƙan muryarta..

"Yauwa my wife nasanki dama kina da haƙuri, natsaya a wajen ƴar uwarki Salima ne, ina fatan banyi laifi ba?"

Da sauri tajuyo da kanta tana kallonsa,  "Salima kuma? bakace tafasa aurenka ba" tatambayeshi fuskarta ɗauke da tsananin mamakin jin abundayace..

Dariya yayi ganin yanda tawani zaro idanu kishi ya bayyana akan fuskarta ƙarara daga ambatan sunan Salima.   

"Wasa fa nake miki Madam, miye na wani tsorita haka"  yafaɗi  haka yana me ƙarewa kyakkyawar fuskarta kallo..

Ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya ta sauƙe haɗe da  ɓata fuska, ta juya da kanta batace dashi komai ba,, sarai ya lura taji haushi,,,  yankakken apple ya ɗauka haɗe da kaiwa kusa da bakinta..  ƙin buɗe bakinta tayi saima daɗa kauda kanta da takeyi jefa apple ɗin yayi cikin bakinsa, haɗe da sanya hanu ya juyo da kanta yazama tana fuskantarsa...

"Fushi kike da mijinki? kiyi haƙuri banfaɗi haka don ranki ya ɓaci ba, wasa nake miki kiyi mini murmushi kinji Zahrah na!"

Hakanan taji zuciyarta tayi sanyi harbatasan sanda tasaki murmushi ba..   Yankakken apple yakuma ɗaukowa  yakai bakinta babu musu ta buɗe bakinta yasanya mata... Tana zaune acikin jikinsa haka yaciyar da'ita domin kuwa atare sukasha fruit ɗin haɗe da ɗaura fresh milk akai.. Yana nan azaune ta tattare wajen takai kitchine haɗe da dawowa, miƙewa tsaye yayi haɗe da ƙarasawa gaban tv wanda yaketa ɓaɓatu shikaɗai ya kashe,  kallonta yayi kamar zaiyi magana saikuma ya fasa, wutan falon ya kashe kana yakama hanunta suka nufi ɗaki,  hmmm tun ɗazu bata ji tsoro ba sai yanzu da ta gansu sun hallara acikin bedroom, janta yayi har cikin bathroom sukayi brush... Da kansa yaciro  wani ƴar fingilar rigan bacci wanda take shara shara kamar rariyan tata sai dai kuma tana da ado ata wajen wuyan..  Ganin yanufota kai tsaye ne yasanya tayi saurin saddakanta ƙasa, zuciyarta kuwa luguden duka tashiga yi mata, kamar anka mata tana sata, harga Allah ita tsoronshi take Allah yasa yauma karyayi mata komai.. Tunaninta ne ya katse sakamakon sauƙar hanunsa da taji abayanta,  matsowa yayi gaf da'ita harsuna iya jiyo hucin numfashin junansu,,  ahankali yayi ƙasa da zip ɗin rigar nata, lokaci guda yasanya hanu ya soma zame rigar daga kafaɗunta, rumtse idanunta tayi ƙam, haɗe da takure jikinta waje ɗaya,  bazata iya hanasa ba, amma kuma dazai barta yace ta cire rigan da kanta da hakan yafiye mata komai daɗi, saboda ko bakomai zatayi iyaka ƙoƙari wajen ganin ta kare ƙirjinta,  lokacin daya kawo ƙirjinta kasa jurewa tayi, dasauri ta duƙa ƙasa haɗe da cewa "Dan Allah kabarni naje toilet na cire da kaina"

Bai tanka mata ba saima ɗagota daya sakeyi tsaye,  rungumeta yayi ta baya haɗe da ɗaura kansa akan wuyanta, hancinsa yasanya yashiga shaƙan daddaɗan ƙamshin da fatarta ke fitarwa, ahankali yake goga mata lallausan sajen sa akan fatar wuyanta yayinda yasanya hununsa duka biyu ya saƙalo ƙugunta,  rumtse idanunta kawai tayi tanajinsa, yayinda zuciyarta kuwa ta ke bugawa da sauri.   a hankali yashiga kissing ɗin wuyanta haɗe da soma yawo da hanunsa akan cikinta,  wani iri Zahrah tasomaji acikin jikinta, yayinda gaba ɗaya tsikar jikinta ya shiga motsawa,, shi ɗin ma hakance ta kasance dashi, baisan sanda yasanya hanunsa yaci gaba da ƙoƙarin zame mata rigar dake jikinta ba,,  har rigan tafaɗi ƙasa Zahrah bata ɓuɗe idanunta ba shima kuma baibuɗe nasa idanun ba,  hanunsa yasanya akan lallausan fatar cikinta yashiga shafawa,  cikin wani irin salo ya juyo da'ita yazamana suna fuskantar juna, dayake ɗakin babu wadataccen haske sosai, hakan yasanya baya iya ganin jikinta sosai, hanunsa yasanya duka biyu ya tallafi bayanta haɗe da kusanto da fuskarsa daf da tata, laɓɓansa yaɗaura akan nata laɓɓan tare da kama leɓenta na ƙasa yashiga tsotsa ahankali,, al'amarin dayayi mugun sanya mata shock acikin jikinta kenan, tunda take aduniyarta wani ɗa namiji baitaɓayi mata kiss ba sai Zaid, shiɗin ma kuma alokacin dayayi kissing ɗinta bata cikin nutsuwa da kuma hankalinta   saboda haka babu wani abu da taji game da hakan,  Dr.Sadeeq ma hakane takasance dashi saboda a iya tsawon tarihin rayuwarsa baitaɓa yiwa wata mace kiss ba, yau shine karonsa na farko...  Ahankali yake shan lips ɗin nata yayinda ita kuma takasa koda ƙwaƙƙwaran motsi ne,, cikin wani irin salo ya soma tura bakinsa cikin nata bakin, harshenta ya laluɓo haɗe da soma yi masa shan lollypop,,, cikin mintunan da basu wuce 8 ba yasoma sauƙe wani irin numfashi,  haɗe da sake ƙamƙameta acikin jikinsa, sosai yake kissing ɗinta yana fitar da wani irin numfashi me ɗauke da wani kalan sauti, yayinda itakuwa Zahrah ƙafafunta suka soma ƙoƙarin rugujewa ma'ana suka soma saƙewa da'alama dai abun yafi ƙarfinta,, ɗaukanta yayi caɗak yanufi kan gado da'ita,  kwantar da'ita yayi haɗe da sake sanya bakinsa acikin nata,, haɗuwar fatar jikinsu waje ɗaya shiya matuƙar taimakawa  kiss ɗin nasu yaƙara armashi a wajen Doctor, dan Zahrah kam tuni tazama statue..  A iya kiss kaɗai Dr.Sadeeq ya  ruɗe yakuma sukurkuce, sucking tongue ɗinta kawai yake cike da nutsuwa yana me fidda wani irin numfashi,  tuni idanunsa sunkaɗa sunyi jajur dasu,      ƙasa yasomayi dakansa harzuwa kan cikinta, kissing ɗinka yashigayi akan cikin nata yana me shafa santala santalan cinyoyinta,  hanunsa yasanya abayanta ya ɓalle maɓallin brezian dake jikinta, haba ai tuni hajiya Zahrah ta ruɗe ta sake ƙanƙame jikinta,  saida yasamu shiɗewa haɗe da ɗaukewar numfashi alokacin da hanunsa suka sauƙa akan lallausan breast ɗinta wanda suke a tsaye ƙyam babu alamar kwanciya atattare dasu,  bakinta yaƙara kamowa yacigaba da tsotsa yayinda yasanya hanunsa yana murza breast ɗinta ahankali, gaba ɗaya ya zauce ya ruɗe yakuma susuce yafita aduniyar mu yashiga wata duniya me cike da wani irin masifaffen sha'awa me matuƙar ƙarfi harji yake kansa nawani irin sarawa,,   kuka ta fashe dashi me tsanani alokacin da taji sauƙar bakinsa akan nipple ɗinta,  hmmm kukanta bazaiyi aiki ba da dukkan alamu, domin kuwa tsotsar dayakeyimawa nipple ɗin nata ma na dabanne,, da ƙyarma yake iya ƙwato numfashinsa,,  duk yanda yaso ya share kukan nata yakasa, dolensa ya tsagaita haɗe da kwanciya akanta, cikin wata irin murya da take a shaƙe yace "Please Zahrah stop craying!"  ae kamar cewa yayi ma taƙara volume ɗin kukan nata, kansa dake matuƙar yi masa ciwo ya dafa, haɗe da cije laɓɓansa, wallahi bazai iya jurewa ba komai zai iya faruwa dashi, yakai ƙololuwar sha'awa matuƙa, amma kuma yazaiyi da kukan da Zahrah takeyi masa yanajin tausayinta sosai, yasan ahalin yanzu metake tunawa, wancan mummunar ranan take tunawa,  amma kuma haƙƙinsa ne ya mantar da ita komai. (Khair anya ruwanki bazaiyi tafasan banza ba kuwa🤔 naga mutumiyar taki tana neman hana doctor walwala🙊)     Sake matseta ajikinsa yayi haɗi da haɗe bakinsu waje ɗaya, sauya salon kiss ɗin nasa yayi, wanda hakan ya tilasta mata dole tayi shiru, sai dai haryanzu jikinta bai daina ɓari ba, idan tace gangar jiki da ruhinta basa karɓan saƙon Dr.Sadeeq tayi ƙarya, amma kuma matuƙar tsoro takeji,  ƙwaƙwalwarta azabar da Zaid yajiyar da'ita take tariyo mata, gani take shikenan itakam tata ta ƙare dan kuwa bazata iya jure azaba biyu ba,,  salon romance ɗin da Doctor keyi mata yawuce gaban kwatance burinsa shine ya mantar da'ita wannan tsoron, ita kanta ta yarda da cewa saƙonninsa sun ratsata domin kuwa tuni ta gama jiƙewa to amma abun tsoron na gaba,, bai ɗauke bakinsa acikin nata ba haryagama ratsa cikin jikinta,  wani irin wawiyar ajiyar zuciya ya sauƙe  haɗe da sakin wani irin ƴar ƙaraman ƙara dake nuna alaman cewa mutum yagama lulawa cikin duniyar da babu irinta,, baisan dayaushe yazare bakinsa acikin nata ba, wani irin ƙara ta sake haɗe da soma rusa kuka kamar wanda ake zarewa rai.....***    Bayajinta balle kuma ganinta saboda idanuwansa rufewa sukayi ruf, duk kuka da ihun da takeyi baisan tanayinsu ba, wallahi shikam tunda yake baitaɓa sanin menene daɗi ba aduniya sai awannan lokacin, bazai taɓa iya misalta abun dayaji ba abun yafi ƙarfin tunaninsa ya shammaci hankalinsa,  harya manta da cewa ita ɗin ba budurwa bace, baitaɓa kusantar wata mace ba Zahrah itace ta farko, kuma amatuƙar kame yajita gam, sai dai kuma fa har'abada baza'a haɗa virgin da kuma wacce ba virgin ba dole akwai banbanci amma shidai baiji banbancin ba saboda dama baisan kowaba sai ita***  Doctor ya hole iya holewa yayi gurnanin yayi sambatun harsau ba'adadi yayinda ƴar mutane kuwa tayi kuka kamar ranta zaifita harsaida idanunta suka kumbura alokaci guda kanta kuwa ba'a magana wajen yi mata ciwo..
***
After 1 hour.

Shikansa jikinsa zafi zau ya ɗauka yayinda yaji gaba ɗaya duniyar tana juya masa, to inaga kuma wacce ya bawa kaya,  da ƙyar ya'iya kwantawa agefenta haɗe da jawota cikin jikinsa, baisan da wani kalma zaifara yi mata magana ba,  kyakkyawan sumbata ya bata akan goshinta haɗe da rumtse idanunsa, wanda suke zubar da hawayen tsananin tausayinta,,,  kusan 12 minute yana rungume da'ita acikin ƙirjinsa  "Me daɗi na!" yafaɗi haka acikin kunnenta da'alama dai sunan daya bata kenan,lol.   Zahrah da'idanunta sukayi luhu suna ta tsiyayar da hawaye kasa cedashi komai tayi.. (Su Me daɗi ansha wuya😂🙊🙈) 

"I'am so sorry, banyi haka don nacutar dake ba, nakasa control ɗin kainane, Inasonki Zahrah, a iya daren yau  soyayyarki ta sake ninkuwa acikin zuciyata,  kiyafemin kinji me daɗi na bazan ƙara ba, please for give me!" yaƙare maganar cikin kwantar da murya, da'alama dai har yanzu giyar daɗin baigama sake shiba...  Me daɗi dai taƙi cewa komai haka ya sauƙo daga kan gadon rungume da'ita kamar wata ƴar baby, direct bathroom yanufa da'ita, dakansa ya haɗa mata ruwan ɗumi haɗe da zaunar da'ita aciki, duk da cewa ita ba virgin bace amma kuma wannan ɗin ma kusan daidai yake dayinta na farko, saboda ta matuƙar shan azaba sosai, hakan yafarune kuma saboda yanda Hajiya Shuwa ta dinga ɗurka mata magungunan matsi dakuma na ciko da mace,   sosai taji zafi aƙasanta lokacin da yazaunar da'ita acikin ruwan amma kuma yazatayi yazama dole ta daure.. Dakansa yayi mata wanka haɗe da naɗota acikin towel like wata ƴar ƙaraman baby,  shima wanka yayi kana yafito daga cikin bathroom ɗin,  shidakansa ya sanya mata rigan bacci,  shima ya jallabiya ya sanya ajikinsa,  haryanzu Zahrah bata daina tsiyayar da hawayeba,,  new blanket yasanya musu domin kuwa wancan ya ɓaci da sperm ɗin  me.... au 🙊Zahrah,,   jawota yayi jikinsa haɗe da rungumeta tsam tsam jiyake kamar wani zaizo ya ƙwace masa ita (wai inji nuru ba kama bane Zaid yananan tafe😂 niko nace yayi ƙarya) 

Hawayen da suketa ambaliyan sauƙa akan fuskarta yashiga share mata, haɗe da ɓare wani sweet yajefa acikin bakinsa, kwantar da'ita yayi akan ƙirjinsa haɗe da ɗago fuskarta ya tura mata sweet ɗin acikin bakinta, harshensa yasanya yana meyi mata wasa da sweet ɗin acikin bakinta, lumshe idanunta tayi tana me sauƙe ajiyar zuciya, yayinda yake shafa mata bayanta ahankali,,har wani irin nannauyan bacci yazo ya ɗauketa..... Kafeta yayi da idanunsa aransa yana me godia ga Allah daya basa wannan mata me ɗauke da tarin ni'imomi na fili dana baɗini, kai yasha sweet fa yau harwani jin kansa yake a sama.Lol,,, batare da yayi aune ba shima bacci ya ɗaukesa bayan yayi musu addu'a yashafa mata... Good night angon me daɗi...

(🙈🙈🙈🙈 bani nayi typing ɗinba yau🤣🤣🙈🙈... Kada kumantafa kuzo cin cake💃💃)

      *22/January/2020*

      

      *Fatymasardauna*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

     *SHU'UMIN NAMIJI!!*

       *Written By*
*Phatymasardauna*

*Dedicated To My Brother KHABIER*

*🌈Kainuwa Writers Association*

_{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_

*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*

      
             *WATTPAD*
       @fatymasardauna

*Editing is not allowed*

  
   *CHAPTER 96 to 97*


Tun da ta tashi tayi sallan asuba take ta ruskar kuka tamkar wacce aka cewa wani nata ya mutu, ita kanta batasan kukan me takeyi ba, amma dai hakanan takeji zuciyarta babu daɗi, gashi gaba ɗaya jikinta ciwo yake, "Gaskiya Doctor mugune." tafaɗi haka acikin zuciyarta, gaba ɗaya ya gajiyar da ita,  daga ƙasan zuciyarta kuwa wani abune yayi mata tsaye wanda kuma shine sanadiyar kukan nata, wannan wace irin rayuwa ce? wace irin ƙaddara ce wannan? rabonta da tayi farinci me tsayi tun kafun Zaid yashigo cikin rayuwarta, ada tana ganin rayuwar da takeyi acikin gidansu rayuwar ƙunci ce, ashe bata sani ba wannan rayuwar salama ce a gareta,  SO baiyi mata adalci ba, so bai kyautawa rayuwarta ba...

Yajima tsaye akanta yana me ƙare mata kallo, mamakin yanda take kuka tsakaninta da Allah yake, a iya saninsa banda abun daya wakana atsakaninsu daren jiya baiyi mata komai ba, amma kuma sai gashi yanzu tana ruskar kuka, har a ƙasan zuciyarsa bayason kukanta, idan yaji kukanta jiyake gaba ɗaya nutsuwarsa ya ƙaura daga jikinsa,, ahankali yashiga takawa harzuwa inda take duƙe akusa da gado tana kuka, sam batamasan da shigowarsa ba kukanta kawai takeyi.... Hanunsa yasanya ya dafa kafaɗanta, da sauri ta juyo aɗan razane don bataji shigowarsa ba,,   idanunsa ya ƙanƙance haɗe da waresu alokaci guda,  zama yayi akan gado haɗe da  ɗagota zuwa jikinsa...

"Me yasa Zahrah? me nayi miki? meyasa kike ƙuntatawa rayuwarki akan wani dalili naki? ban aureki don nazuba miki ido kita cutar da kanki ba, please ki daure zuciyarki kidaina wannan kukan banaso!"  ya faɗi maganar cikin lallashi...  Saurin ɗauke hanunsa dake kan wuyanta yayi, kansa yaɗan ɗafe haɗe da zaunar da ita akan gado, direct wani ɗan madaidaicin drawer yanufa,  maganin da yasan zai sauƙar mata da zazzaɓi acikin mintuna ƙalilan ya ɗauko tare da ruwan gora ya dawo zuwa gareta. Maganin ya ɓalla ahanunsa tare da jawota jikinsa,  bakinta ya buɗe ya jefa maganin aciki haɗe da bata ruwa, babu musu ta haɗiye maganin bayan ta rumtse idanunta, sai kace wacce aka bawa guba... Aje goran ruwan yayi haɗe da sake jawota jikinsa, kwantar da kanta yayi akan ƙirjinsa, yayinda yake shafa  bayanta a hankali. Ajiyar zuciya haɗi da sheshsheƙan kuka kawai take sauƙewa.  Shikuwa Dr.Sadeeq wani tunani na daban yakeyi acikin zuciyarsa, hakanan Allah ya halittamasa tsananin tausayin Zahrah acikin zuciyarsa,   yana sonta sosai, bayason yaga tana cikin damuwa,  bayajin akwai wani abu aduniyar nan da Zahrah zata nema agaresa matuƙar yana dashi tarasa, zai iya mallaka mata komai nasa, matuƙar zataji daɗi, za kuma tayi farinciki,  bakinsa ya kawo daf da kunnenta cikin murya me sanyi yace

"Zahrah!"

Tanajinsa amma kuma saitayi sauri ta lumshe idanunta, tanaso ya ɗauka cewa bacci take.

Jin tayi shirune yasanya yashiga goga mata lallausan sajensa akan fatar wuyanta, yayinda yake yawo da hanunsa akan bayanta a hankali.. 

Luf tasakeyi acikin ƙirjinsa, tana jin saƙonsa yana tsarga mata hartafin ƙafarta, yayinda daddaɗan ƙamshin turarensa ke ƙara sanyaya mata jiki, batajin bacci ko kaɗan, amma kuma yazama dole ta ƙwaƙulowa kanta baccin dole, kodan ta samawa zuciyarta salama.  "Ina laifin Dr.Sadeeq? mene bayi dashi wanda mace takeso tasamu ajikin ɗa namiji? miye laifin masoyin daya nuna maka haƙiƙanin so? ashe wani lokacin zuciya batasan menene halacci ba? me yasa SOYAYYA tazamo guguwa me hargitsa zuciyar ɗan adam tayi fatali da komai nasa?"   itakam ko da a yanzu soyayya ta barta haka ta gama iya cutarta, cuta me muni ma kuwa..   Yajima yana shafa bayanta, harsai da ya ji sauƙar numfashin dake nuna cewa da gaske bacci ya ɗauketa.  Kwantar da'ita yayi akan gado, haɗe da jawo blanket ya rufe mata duka jikinta, yasani sarai batason sanyi, don haka ya rage gudun A.C, kashe mata fitilan ɗakin yayi, kana ya jawo mata ƙofar ya rufe mata bayan yafita zuwa falo.. Laptop ɗinsa ya ɗauka haɗe da buɗewa, aikinsa ya shigayi cikin nutsuwa, ɗan kwana biyun nan da bai shiga office ba haryatara ayyuka masu yawa, gashi ansanar masa patients suna buƙatar taimakon sa, duk da ya ɗau hutu ma ashe bai tsira ba, ayyuka na nan akansa wanda yazamana dole sai shi zaiyisu...
***

*GERMANY*

Shikaɗai yake rayuwarsa acikin ɗakin, yau kwanansa ɗaya kenan baisanya komai na abinci acikin saba,  yayi matuƙar ramewa alokaci guda, yayinda gashi dakuma sajen dake kwance akan fuskarsa suka ƙara yawa fiye da na da, duk da dama cewa shi mutum ne me yalwan suma,  kallo ɗaya zakayi mai kasan cewa yana ɗauke da damuwa me tarin yawa acikin zuciyarsa,  Zaid ɗin da dana yanzu sun banbanta, wan can Zaid ɗin zuciyarsa cike take da isa, ɗagawa, girmankai, rashin sanin darajan ɗan adam, Zaid ɗin da mashayine, mazinaci, wanda bai ɗauki zina abakin komai ba, haka kuma Zaid ɗin da, baisan menene damuwa ba, baisan menene rashi ba, samu kawai ya sani, sannan kuma baisan menene ƙunci da ɗaci ba, baikuma san menene wani abu waishi soyayya ba.    Zaid ɗin daya kasance  yanzu kuwa, wani mutum ne dayake cikin ƙunci, zuciyarsa tana cike da tarin damuwa, Zaid ɗin yanzu yarasa duk wani farincikinsa, yarasa jin daɗi, yarasa nutsuwar zuciya data ƙwaƙwalwa.  "ko wannan baici yasa Zahrah ta tausaya masa ba? shin wai shi kaɗaine yataɓa aikata abun da baidace ba?"  yatambayi kansa,  abu biyune suke damunsa, zazzafar soyayya dakuma rashin nutsuwa da salama dake damunsa, yanzu shikaɗai yasan halin dayake ciki, baya iya bacci, baya iya cin abinci,  bayajin daɗin komai nasa, gaba ɗaya duhu ya mamaye rayuwarsa,  yanzu yafara zargin cewa zunubansa ma sunyi masa yawa,  yasani ƙwarai,  yasan abu me kyau da kuma marar kyau, amma saboda ruɗin duniya gaba ɗaya ya shagala.  (Yawancin mutane yanzu rayuwarsu sukeyi saka ka,  zasu aikata zina, zasu sha giya, zasu aikata duk wasu aiki dake jawo musu manya manyan zunubai, amma kuma yawancinsu sunfi gudun kunyar duniya data lahira, suna tsoron wani yakamasu suna aikata zina, amma basa tsoron kallonsu da Allah yakeyi, wasu sun maida zina manshafawarsu, suna ganin kamar hakan wayewace, bayan kuma suna sane dacewa aikata ta babban halaka ne, Ya ALLAH kaci gaba da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login