Showing 165001 words to 168000 words out of 177624 words

Chapter 56 - SHU'UMIN NAMIJI completed Hausa novel

18 Jul 2024

37555

haɗe da sanya hanu ya shafi breast ɗinta.  Saida ya sauƙe ajiyar zuciya me ƙarfi, kana ya sake rungumeta ajikinsa, kansa ya ɗaura akan wuyanta, haɗe da sanya harshensa, yashiga lasan fatar wuyanta, yayinda hanunsa ke kan breast ɗinta, yana murzawa a hankali. Kamar acikin mafarki takejin abun da yakeyi mata,ahankali ta buɗe idanunta, batakai ga kallonsa ba, daddaɗan ƙamshin turarensa, ya sanar da ita cewa shine, sake narke jikinta tayi acikin nasa,  jin alamun cewa tafarka ne, yasanyasa juyo da ita suka zama suna fuskantar juna.  Kallonsa tayi da idanunta, da suke cike da magagin bacci, murmushi tasakarmasa haɗe da sanya hanu ta shafi lallausan sajen fuskarsa.   Idanunsa da suke cike da  tarin sha'awarta ya watsa mata haɗe da matso da fuskarsa daf da tata, har numfashinsu na gauraya dana juna,  yanayin irin yanda yake kallonta ne, yasanya taji gaba ɗaya jikinta yayi sanyi, wani irin ƙaunarsa me sanyi taji tana shiga cikin jikinta.  Ranƙofowa yayi haɗe da yi mata rumfa da ƙirjinsa,  baikai gayin romancing ɗinta ba, amma gaba ɗaya kallon daya keyi mata, ya gama kashe mata jiki,  ahankali ta lumshe idanunta, sosai ƙamshinsa keyi mata daɗi.   Kansa ya cusa acikin ƙirjinta dake tashin ƙamshi, ahankali yake goga mata lallausan sajensa akan breast ɗinta.  Sake lumshe idanunta tayi, haɗe da sanya hanunta, a bayansa ahankali take shafawa, tana fidda wani irin numfashi.  Slowly yake kissing ɗinta, tundaga ƙirjinta har zuwa kan bakinta, da kaɗan kaɗan yake tsotson pink lips ɗinta, yana me lumshe idanunsa, da suka koma kalar ja,     baitaɓa mata irin wannan kissing ɗin me rikita tunani ba sai yau, sosai takejinta cikin wani irin yanayi na musamman,  ajiyar zuciya me ƙarfi ta sauƙe, haɗe da buɗe bakinta,  kamar zatace dashi wani abu, amma kuma babu wata kalma da zata iya fitowa daga bakinta, saboda gaba ɗaya ya shiɗar da ita. Ya ruɗata da salonsa,   harshensa ya tura acikin bakinta, haɗe da soma kaɗa mata shi acikin bakin nata.  Hanunsa yasanya ya zare ƴar rigan dake jikinta.  ƙasa yayi da kansa yana sucking ɗinta,  kamar kullum daya fara sucking ɗinta take saka masa kuka ta kuma shiɗe masa, yau ma hakance takasance, ganin numfashinta nashirin ƙwace mata ne, yasa ta janye kansa, haɗe da mirginawa gefe tana sauƙe wani irin numfashi,  ji take kanta na juya mata,  ga wani irin sha'awarsa dake fusgarta. Sake kwanciya yayi a bayanta, haɗe da cusa kansa cikin tulin gashin kanta.   Numfashi shima yake fitarwa akai akai, burinsa ɗaya shine yaji wannan ɗumin nata, me zautar masa da tunani.
Juyowa tayi gareshi haɗe da hayewa saman ƙirjinsa, hanu tasanya tana shafa gashin kansa, yayinda taɗaura bakinta akan ƙirjinsa, tana sakar masa wasu irin kiss dake tada masa da tsikar jiki,    lumshe idanunsa yayi yana me karɓan saƙonta, dama akunne yake matuƙa, gashi yanzu tana ƙara kunnasa.   Ganin da yayi cewa zata haukatasa da yawa ne, yasanya sa dawo da ita ƙasansa yazamana shine a samanta.   Kallon da yayi mata ne ya ƙara kashe mata jiki,  haɗe bakinsu yayi waje ɗaya,  lokacin da ɗumin jikinta ya ratsashi saida ya sauƙe wata ajiyar zuciya me ƙarfin gaske, take kuma ya fara manta awacce duniya yake, atare suke kissing ɗin juna, cike da wani irin so,   sun matuƙar zautuwa, kowannensu yatafi wata duniyar ta daban, amma duk da haka bakinsu yana cikin na juna..........

*** *** ***
Bayan Wata Biyu.😜

Yanzu cikinta yana wata tara harda sati biyu, amma haihuwa shiru, zuwa yanzu ko tashi bata iyawa sai antaimaka mata, cikinta yayi wani irin girma, hakannema yasa Hajiya da kanta taje ta ɗaukota, ta dawo gidanta da zama, bahaka Dr.Sadeeq yasoba amma babu yanda ya iya, dolensa ya haƙura, kuma sosae yake kewar matartasa, wai donma yanasamu suna keɓewa, idan dare tayi, har hotel suke zuwa.

Kwance take akan doguwar kujeran dake falon Hajiya, green Apple ne riƙe a hanunta, ita bata ciba ita bata ajiye ba.  Tun daran jiya take fama da wani irin ciwon mara dana baya,  amma babu wanda ta faɗawa, gudun kada su tashi hankalinsu,  yanzu kam abun yasoma fin ƙarfinta, don ciwon kamar zai zautar da ita haka takeji, zamowa tayi ƙasa daga kan kujeran da take, haɗe da durƙushewa aƙasan tiles, hanu tasanya takama gefe da gefen cikinta, tare da sakin wani ƙaran azaba, lokaci guda taji wani irin ciwo yataso mata gadan gadan.  Fitowar Hajiya daga ɗaki, yayi daidai da shigowan Doctor Sadeeq cikin falon.  Dukansu da sauri sukayi kanta. 
"Innalillahi Hajiya, dama bata da lafiya ne?" Dr. Yatambayi Hajiya a matuƙar ruɗe.  Kafun Hajiya takai ga cewa wani abu Zahrah ta fashe da kuka haɗe da faɗawa jikin Doctor ta ƙanƙameshi ƙam,  gaba ɗaya ya ruɗe yarasa inda zai tsoma kansa, shima rungumeta yayi tuni idanunsa sun kawo ƙwalla.
Hajiya ce tafito daga ɗakin Zahrah'n hanunta ɗauke da Hijab, ita tasawa Zahrah'n hijab ɗin, kana tace doctor Sadeeq ɗin ya ɗauki Zahrah su wuce asibiti.  Jikinsa na rawa haka ya ɗaga ta ca ɗak yasata a mota, Hajiya tashiga motar ta riƙeta, shikuma yaja suka nufi asibiti, gudu yake dasu kamar zaitashi sama, kanaganinsa kaga wanda baya cikin hayyacinsa,  bayaso wani abu na wahala yasamu matarsa ko kaɗan, da ace zai yiwu to daya karɓa mata naƙudan, don baya ƙaunar ganinta cikin wahala da azaba har haka.

Suna shiga cikin asibitin direct aka wuce da Zahrah labour room.  Wasu likitoti ne guda uku mata akanta,  babu abun da take sai salati da cije baki, ita kaɗai tasan me takeji,  ganin bazai iya jurewa ba, yasanya sa faɗawa cikin labour room ɗin, dayake dama asibitinsu ya kawota, yanazuwa gaban gadon, ya kama hanunta,  buɗe wahalallun idanunta tayi ta kalleshi,  atare wasu hawaye masu zafi suka fito daga cikin idanunsu,  matsanancin tausayinta yakeji, fiye da tunanin me tunani,  Hanunsa dake saman nata, takama ta matse, haɗe da girgiza masa kanta, cikin wata irin murya me ɗauke da tsananin ciwo tace.
"Kayafemin idan na mutu dan Allah!"

Kai ya girgiza mata da sauri haɗe da cewa. "Bazaki mutu ba Zahrah, zamu rayudake acikin duniyarnan insha Allah, zaki raini abun da zaki haifa ɗa hanunki, insha Allah!!" cike da tsananin rauni ya faɗi haka, sosai zuciyarsa ta karye,  bata sake ce dashi komaiba, kawai ta ɗauke idanunta akansa, cigaba tayi da nishi haɗe da karanto addu'a, Doctor na riƙe da hanunta, yana tofa mata addu'a, haɗe da shafa kanta, ƙwalla ne kawai suke fita daga idanunsa. Wani irin yunƙuri haɗe da nishi tayi sai ga kukan jariri ya cika ɗakin.  Laƙwas haka tayi akan gadon, lokaci guda komai nata ya tsaya, motsi da numfashinta, duk suka ɗauke, kumatunta yasoma bubbugawa yana ƙiran sunanta, hawaye kuwa akan fuskarsa wani na koran wani kamar an buɗe famfo.
Wata daga cikin likitoti matanne ta ɗauki yaron, takaishi wajen da ake aje jariri, kallon Dr.Sadeeq da yake hawaye tayi, tace
"Haba Sir, wannan fa ba wani abun damuwa bane kasani, yanzu zata farfaɗo insha Allah"
Hankalinsa ma baya wajenta balle yaji me take cewa, shigaba ɗaya ma basirarsa toshewa tayi, amaimakon yabata taimakon dayasan zai dawo da ita hayyacinta, saiya tsaya yana ƙiran sunanta, yana kuma jijjigata.   Likitance tashiga bata taimako,  wani ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya Zahrah ta sauƙe,  alaman ta farfaɗo, bayan kamar mintuna uku ta shiga buɗe idanunta a hankali,  dashi tafara tozali ya tusata a gaba, sai kuka yake, hanunta ta miƙa masa, da sauri yataho yakama hanun,  kissing ɗinta yayi akan goshinta, haɗe da  rungumeta, atare suka shiga sauƙe ajiyar zuciya akai akai, sun kusan 8 minute ahaka, kafun taɗan janye jikinta daga nasa, murya a sanyaye tace "Ina Hajiya?"  "Tana waje" yabata amasa a taƙaice, yana me binta da kallo me ɗauke da tsananin ƙauna, haɗe da tausayi me ruguza zuciya.  

Wata daga cikin likitotinne tace "Sir yakamata a kimtsata, sai mukaita ɗakin hutu"
Juyowa yayi ya kalli likitan haɗe da cewa. "Babu buƙatar ɗaya daga cikinku sai ta kimtsata, nida kaina zan kimtsa abata"

"Sir tana buƙatar ɗinkifa, saboda ta ƙaru" likitan takuma faɗan haka.

Da sauri ya kalli Zahrah, take hawayen dake cike acikin idanunsa, suka gangaro kan ƙuncinsa, wani sabon tausayinta ne yasake kamasa, "Ina sam bazai iya mata ɗinki ba, bazai taɓa koda kwatantawa bane ma, dakansa da hanunsa ya huda Zahrah'nsa? wannan abun bamai yiwuwa bane" yafaɗi haka acikin ransa. Baice da likitotin komai ba, sai matsawa dayayi kusa da Zahrah, yasake sumbatarta akaro na biyu, wata allura ya ɗauko yayi mata a hanunta, tayanda yasan bazataji zafiba,   kallonta yayi still hawaye yake, daƙyar ya iya jan ƙafansa yafice daga cikin ɗakin, abun mamaki kota kan jaririn baibiba, tun dama yafaɗo dunia bai kulasaba, yanata rabin ransa Zahrah. 

Likitotinnan ne suka ɗinke ta tsab, saidai bata wani ji zafi sosai ba, domin alluran da Doctor yayi mata, allurace me ƙarfi dake hana jin zafi, suna gama ɗinketa, wata acikin likitotin takamata suka wuce bathroom,  likitance ta haɗa mata ruwa tayi wanka, tana fitowa likitan tabata wata riga wacce takarɓo awajen Hajiya tasanya, miƙo mata jaririn likitan tayi, hanunta na rawa haka ta karɓi jaririn ɗan nata, tana karɓansa taji wani irin sanyi ya ratsa zuciyarta, fuskar Dr.Sadeeq ta kalla sak akan fuskar yaron nata, lokaci ɗaya taji wani irin so da ƙaunarsa sun cika mata zuciya, tana fitowa acikin labour room ɗin, Hajiya da Dr.Sadeeq sukayo kanta, daga ita har jaririn Hajiya ta haɗasu ta rungume, sai ga ƙwallan farinciki na zuba daga idon Hajiya, amsar yaron tayi daga hanun Zahrah haɗe da sanya sa acikin ƙirjinsa ta rungumesa, sosai takejin ƙaunar jikan nata, musamman dataga yana kama da ubansa, sai dai duk da haka akwai kamannin Zahrah a tattare dashi. Dr.Sadeeq kuwa ko kunyan Hajiya dake tsaye baiyiba yaje ya rungume matarsa, kyakkyawan kiss ya sauƙe mata akan ƙuncinta, haɗe da ɗaura kansa akan kafaɗanta.

Saurin tureshi tayi daga jikinta, ta haye gado ta kwanta, tana sauƙe numfashi, kawar da kanta gefe tayi, wasu irin siraran hawayene suka gangaro daga cikin idanunta, ita kaɗai tasan menene yasata wannan hawayen. Mintuna kaɗan bacci ɓarawo ya ɗauketa, dagani kuma kasan tanajin daɗin baccin.

Alokacin da Doctor yakarɓi jaririn ahanun Hajiya, kafesa yayi da manyan idanunsa, wani irin ƙaunar ɗan nasa ne ke fusgarsa, sosai yaron ke kama dashi, rungume ɗan yayi acikin ƙirjinsa, sai kawai ga hawaye nafita daga cikin idanunsa, kallonsa ya maida ga Zahrah wacce take bacci, wutar sonta ne ke ƙara ruruwa acikin zuciyarsa, lallai Zahrah tana da babban matsayi agareshi, ta basa farinciki me ɗorewa, tahaifa masa ɗa, tayi masa komai a duniyarnan, baisan damene zai saka mata ba.

Hajiya dakanta ta ƙira Inna tasanar mata maganan haihuwan, dama tuni Aunty Raliya kam ta tsofe a asibitin, koda su Inna sukaji cewa Zahrah ta haihu, ba ƙaramin farinciki sukayi ba, sunji daɗi sunyi murna sosai, ita da Baffa duka suka rankayo zuwa asibitin.

Ba ita tafarkaba sai bayan azahar, bathroom ɗin ɗakin da take ciki ta shiga, haɗe da sake tsabtace jikinta, tana fitowa kuwa tasamu Doctor ya karɓo musu takardan sallama. Gaba ɗaya likitotin asibitin babu wanda baitaya Dr.Sadeeq murnan samun ƙaruwan da yayi ba, har ɗaki suke zuwa su duba Zahrah, sukuma tayasu murna.

Hanyar da Hajiya taga ya miƙa ne yasanyata cewa.
"Wai ina zaka damu ne Sadeeq?"

Da compidence ɗinsa ya juyo gareta haɗe da cewa. "Gidana mana Hajiya"

"Gidanka? to ba gidanka zamuba, gidana zamuyi, hauka kake na ɗauki yarinya da ɗanyen jiki, na baka? wama zai tsaya ya kula da ita? maza juya akalar motarnan" Hajiya tafaɗi haka babu alamar wasa akan fuskarta.

Sam bahaka yasoba, amma babu yanda zaiyi, shikenan shi baza abarsa yaji ɗumin matarsa dana ɗansaba, haka yata ƙunƙuni acikin ransa shi kaɗai, har suka isa gidan Hajiya.


Abinci mai rai da lafiya Hajiya ta kawowa Zahrah, ga kuma gasashshen nama, bayan taci abincin Hajiya dakanta, tasakeyi mata wanka.
Zama tayi agaban mirror tashafe jikinta da manta me daɗin ƙamshi, powder tashafa afuskarta, bata tsaya nanba harda janbaki tashafawa laɓɓanta, ga kuma kwalli da ta sanyawa cikin idanunta, mascara ta ɗauko ta zizira akan eye lashes ɗinta, take fuskarta taƙarayin kyau. Wani riga da sket na material me tsada tasanya ajikinta, take takoma ƴar baby kamar yanda take da, dogon gashinta ta kanannaɗe a bayanta, haɗe da hayewa gado, zataci gaba da bacci, miƙo mata yaron Inna tayi haɗe da cewa "Wani kwanciya kuma zakiyi bayan baki bawa yaron nono ba?"

Shagwaɓe fuska Zahrah tayi haɗe da turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, da ƙyar ta iya ciro nonon nata ta kai bakin yaron, yana kamawa ta runtse idanunta da ƙarfi, saboda wani zafi da taji, haka dai ta ɗan daure, shikuwa yaron sai zuƙeta yake, gajiya tayi dajin zafin ta cire nonon abakinsa, kwantar dashi tayi, itama kana ta kwanta agefensa, baccin gajiya ne ya kuma ɗaukarta...


Idan dai hartaji sauƙan numfashinsa akan wuyanta, to yazame mata dole ne farkawa daga baccin da take, yanzu ma sauƙan numfashin nasa taji adai dai saitin kunnenta, a hankali take ware idanunta harta sauƙesu akansa. Murmushi yasakar mata haɗe da ɗaura kansa akan ƙirjinta.

"INA SONKI!!!" yafaɗa murya a sanyaye....


*(Insha Allah gobe zanmuku update, yau naso nayi da yawa, to wallahi tsoron editing nake, amma Insha Allah gobe kujira sabon posting, maybe ma yanzu kullum zanna baku update saboda mugama book ɗin da wuri)*


*28/February/2020*


*✅OTE ME ON WATTPAD*
@fatymasardauna


#Love
#Romance
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

      *SHU'UMIN NAMIJI !!*

    *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Brother KHABIER*

*🌈Kainuwa Writers Association*

         
*WATTPAD*
@fatymasrdauna


     *CHAPTER 115*


"NIMA INASONKA!"

Tafaɗa tana me lumshe idanunta. Iskan bakinsa ya hura mata akan fuskarta, haɗe da sake rungumeta,  ɗayan hanunsa yasanya ya shafi kan jaririn nasa, dake ta bacci.   Murmushi Zahrah tayi ganin yanda Dr.Sadeeq ya kafe yaron nasa da ido.    Hajiya da Inna ne suka shigo cikin ɗakin atare, da sauri Zahrah ta janye jikinta daga na doctor, shima a kunyace ya sauƙa daga kan gadon yana sosa kai.

"Hmmm Allah yashirya, Inna kina gani ko, wai da ahakan yakeso na basa ita" inji cewar Hajiya.

Murmushi kawai Inna tayi batace komai ba.  ( Su Inna anzama nitsaljin🤣)   Kallon Doctor Hajiya tayi haɗe da cewa "Zo muje inason magana dakai"  babu musu yabi bayanta suka fice daga cikin ɗakin.

Zama tayi akan kujera haɗe da maida hankalinta garesa.
"Me dame kake shiryawa sunan nanne?  sannan kuma da wani suna kayiwa yaron huɗu ba?"

Murmushi ya ɗanyi haɗe da cewa  "Ai nagama shirina tuntuni Hajiya, dama lokaci kawai muke jira,  sannan kuma dama tuntuni sunan babanta nake son sawa yaron, dashi kuma nayi masa huɗu ba"

Hajiya tace "Masha Allah, To Allah Ubangiji ya rayasa, hakan da kayi kuma ka kyauta, tashi kaje dama maganan da zamuyi kenan" 

Miƙewa yayi haɗe da yi mata sallama yafice daga cikin falon.

Lokacin da Husnah tazo ganin Baby kusan haukacewa tayi, sai santin yaron take wai yayi mata kyau sosai, komai nasa irin na babansa, ga idanunsa kyawawa, itadai Zahrah dariyanta kawai take, saboda itama Husnan tana ɗauke da ɗan ƙaramin ciki.

Akwatuna guda biyu Dr.Sadeeq ya  kawo wa Zahrah, ɗaya nata ɗaya na baby'nsa  wai kayan barka,  kayane masu kyau da tsadar gaske sosai ya kashe kuɗi, wai ahakanma wasu kayan nanan zuwa.

Kulawa Zahrah take samu a wajen Hajiya sosai, idan kaganta ma kamar ba itace ta haihu ba, sosai jikinta ya murje, tasakeyin fresh, hasken fatarta ma sosai ya ƙaru, komai nata ya cika, taƙara kyau akan nada, shikansa Dr.Sadeeq idan yaganta, ko son ɗauke idanunsa  akanta bayayi, saboda yanzu tasake zama wata mace ta musamman,  duk inda ta zauna kuwa ƙamshi take rabawa.

Ranar suna yaro yaci sunan baban Zahrah wato Adam, za'ana ƙiransa da (Asad) lokacin da labarin sunan  da aka sawa yaro yazo kunnen Zahrah sosai taji daɗi, wani irin farinciki taji acikin ranta, girman Doctor kuwa ya ƙaru acikin idanunta, ta tabbatar cewa shiɗin mai so da ƙaunarta ne.
Da sassafe meyi mata meckup tazo ta tsantsara mata ado, sosai fuskarta tasha kwalliya,  wani haɗaɗɗen lace orange and milk colour tasanya ajikinta, wanda yaji ɗinkin riga da sket irin 12 piecess ɗin nan, sosai kayan sukayi mata kyau, domin sunja kuɗi wajen sayansu da ɗinkasu, kowa yaga Zahrah da babynta saiyace masha Allah. Saboda  sunsha kyau sosai. Hidima sosai akayi tundaga kan abinci da abun sha, har izuwa abubuwan da za'a rabawa baƙi,  akwati guda biyu Hajiya tayiwa Zahrah da ɗanta, haka Baffa ma akwati yayi mata Inna ma zagewa tayi tayiwa Zahrah akwati shaƙe da kaya, Auntie Raliya ma akwati ta mata,  sosai Zahrah tasha kaya, har rasa inda zata sa kayan tayi,  ana cikin haka saiga kayan Dr.Sadeeq sun iso, akwatuna huɗu, biyu natane shaƙe da kaya,  sauran biyun kuwa  na yarontane,  bata gama mamakin irin dukiyar da Dr.Sadeeq yakashe mata ba, saiga Aunty Raliya tana rangaɗa guɗa, hanunta riƙe da key, danƙawa Zahrah key ɗin tayi ahanunta, haɗe da cewa "Ungo amsa kyautace ta musamman daga mijinki, ya baki kyautar gidansa dake cikin asokoro" mamakine ya kusan kashe Zahrah

"Gida kuma Aunty?" ta tambayi aunty Raliya don tayi tunanin ko kunnuwanta ne basu jiye mata da kyau ba.

"Ƙwarai kuwa gida, saima kinga gidan, don gidane me tsananin kyawun gaske, yafa kashe kuɗi sosai wajen ƙawata gidan"  Inji cewar Aunty Raliya.

"A'a Aunty gaskiya nikam banaso, wani irin kyautane haka? hidimar da Doctor yakeyi dani tayi yawa, daga haihuwata zuwa yau yakashe kuɗi yafi 3 million fa Auntie, yanzu kuma yace yabani kyautar gida suku tum, inajin tausayinsa Aunti banason nazama rauni acikin arzikinsa" Zahrah tafaɗi haka da iyaka gaskiyarta.

Murmushi Auntie Raliya tayi haɗe da sanya hanu ta dafa duka kafaɗun Zahrah.

"Kada ki damu Zahrah, shi ɗinfa mijinki ne, kuma kome zaimiki aduniyarnan bazai biyaki ba, kamar yanda kema bazaki iya biyansa duk abun daya miki ba, saboda haka babu wani abun damuwa don yamiki wannan kyautar, kin cancanci hakanne agareshi, don haka amshi makullin gidanki, ke dai kawai kiyi masa godiya, irin wacce ta dace" Aunty Raliya ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login