Showing 24001 words to 27000 words out of 123632 words

Chapter 9 - SANGARTATTCE complete by Maman Abd Shakur

04 Jul 2024

33713

yake.

Bayan kwana biyu.
Wuraren 8 ya shigo falon Abban sanye da black trouser yau normal wando yasa saidai ya dame wandon, yasa white long sleeve shirt da kake iya hango chain din dake kyalli a wuyar shi yay tucking yakawo belt mai kyau yasa, yasa black cover shoe dake shining na zuwa aiki ya shigo dakin yana kokarin gyara tie din wuyarshi hanunshi daya kuma rike da white ironed lab coat dinshi sai kamshi yake looking cooperate, fatarshi har wani glowing yake sabida hutu, gashin kanshi da sajen shi sun kwanta lub lub, Abba ne kadai adakin zaune akan carpet ga abinci nan agabanshi anjera kala kala. "Morning Pops" ya gaida Abba da tunda ya shigo yake kallonshi, tsugunnawa yayi yadau cup din coffee dake gaban Abba sanin ba sugar aciki yasa yadau two cube of sugar yasaka yakoma kan kujera ya ijiye labcot din kafin yakoma gaban Tv rike da cup din coffee ya dauko remote yadawo ya zauna yana kokarin chanza channel daidai lokacin Mami ta shigo dakin da sallama rike da tray da blow din dake dauke da koko daketa kamshin su citta akai, ajiyewa tai agaban Abba dataga hankalin shi nakan Ayaan daya daura kafa daya kan daya yana kallon tashar kwallo, zama Mami tai gefenshi tace "ga kokon dakace na ma" dan juyowa yay ya kalleta yay murmushi yace "nagode" sanan ya juya ya kalli Ayaan daya natsu yana kallon Ball yana sipping coffee, ahankali yace "Boy inaso muyi wata magana dakai" juyo dakai yay ya kalli mahaifin nashi yay murmushi dake karama fuskarshi kyau yace "okay Popsy" tashi Abba yay yakoma kan kujeran dayake zaune Mami dai ta tabe baki kawai tadau cup tana kokarin hadama kanta tea, Abba yadan dafa kafadar Ayaan dake kallonshi yace "Boy I've been thinking alot lately" Ayaan yay sipping coffee yace "yea I've noticed dat, wats d matter Pops" Abba yace "I've been thinking alot nai addu'a akai, nakuma samu natsuwa saisa nazo maka da zancen" ya danyi shiru yasake kallon Ayaan din daya natsu yana kallonshi yana kokarin kai cup din Coffee bakinshi, Abba yace "ina so ka auri yarinyar data taimake ka, wat i mean to say is inaso ka auri Bilkisu" wani irin mugun choking dinshi coffee dake bakinshi yayi hakan yasa yafara wani irin mugun tari, da sauri ya mike tsaye yana buga kirjinshi dayan hanunshi kuma akan bakinshi yana tari sosai yana kallon Abba daya kafeshi da ido, idonshi har ja yayi tsabagen kwarewan dayayi, da kyar tarin ya tsaya hakan yasa ya kalli Abba yace "Pops bakaine kai maganan dakayi yanzun nan bako? I refuse to believe u are d one" tashi shima Abba yakamo hanunshi ya zaunar dashi kan kujeran, kaman wawa ya zauna baki bude yana kallon fuskar mahaifin nashi, kwantar da murya Abba yayi irin yanda ake lallashin yara yace "akwai alkairi a auren ku, son ina maka kwadayin yarinyar she's way too good, saisa nakeso ka aure ta, i want you to marry Bilkisu" fizge hanunshi yay da karfi daga na Abba ya mike tsaye yace "wah! Pops, like, kaiii, for real?" yay maganan sounding so confuse shi mamaki ma maganan yabashi kodai Pops baida lpy ne, yasake kallon Abban yace "are you really saying dis, ni Popsy, ni fa, ni Ayaan na auri that gurl wats her name ma?" ya tsaya yana kokarin tuno sunan. "ehen Bilkisu, Popsy how old i am dama zanyi aure, and auren ma she!" yawani ja she din arrogantly yace "wanan yarinyar mara natsuwa mai rawan kai yar kauyen nan gata ma.." tsawan da Abba ya dakamai yasa ya tsaya galala yana kallonshi. "shut up Ayaan! One more bad word against that poor innocent girl wlh saina mareka, bazadai ka aure ta bako is fine with me, am not going to force u, but karka kara fadin any bad thing akanta" surprisingly yake kallon Abba da idanunshi dasukai ja tunda yake zai iya cewa tunda yay wayau Popsy bai tabamai ihu ko tsawa ba this is the first time and all akan dat lousy being Bilkisu, hakan ko ba karamin bakanta mai rai yayi ba yace "but Pops.." kofa Abba ya nunamai alamun yafita hakan yasa yasake kallon fuskar Abban yama kasa koda kwakkwaran motsi sabida mamaki, baki yabude zaiyi magana Abba ya dakamai tsawa da har Mami saida ta runtse ido sabida yanda ya shiga kunenta. "i said out" Abba ya nunamai kofa daukar labcoat dinshi yayi azuciye saikace dashi suke fada yafita daga dakin ranshi abace, da yan aiki yaci karo a falo yawani daka musu tsawa. "u all are fired out of this out right this minute" ya nuna musu kofa ganin yanayin fuskarshi yasa duk suka fiffita harda gudu yafita kaman zaki, Big Mummy da fitowar ta kenan tana kiranshi "Boy Boy" ko jinta baiyiba tsabagen bacin rai ya shiga mota, tsabagen yanda ranshi yabaci yasa yaja motar dawani irin gudu kaman mental sai hospital dinsu wanda na abokin Popsy ne yana aiki a wurin, duk uban nurses din dake gaisheshi ko amsasu bayayi, yawuce office dinshi wata receptionist ta biyoshi har office din bayan ya zauna ta gaida shi. "good morning sir, karfe goma ne zaku shiga theater din" wani irin kallo daya mata da idanunshi dasukai jajir yasa jikinta yafara rawa da kyar ya isa saita kanshi ya kalleta yace "the next senior doctor should do it, banajin dadi yau" jikinta har rawa yake tajuya ta fita tana memai fatan samun lpy.
Rasa inda zaisa kanshi sabida yanda ranshi ke tafarfasa yasa ya mike tsaye yafara zagaye office din kafin ya dunkule hannu ya daki iska. "f*ck! Wah sh**t is dis, f*ck!" komawa kan kujeran yay ya dafe kanshi ga kirjinshi dake tafarfasa kaman zai kone. Tashi yayi yadau car keys din dayayar akan table yafita daga office din kaman zai fasa kasa yanda yake tafiya, mota ya shiga ya kunna yabar hospital din kafin yadau waya yay dailing number meram ko ringing daya baigama yiba ta dauka, da kyar ya iya tattaro kalaman bakinshi ya hada tsabagen bakin cikin dayake ciki yace "meet me at my house" baima jira mezata ceba ya buga wayan akan dayan sit din yacigaba da tuki haryakai gidan akofar gidan suka hadu itama tataho da tata motar kallo daya yamata ya dauke kai yay horn mai gadi ya budemai ya shiga itama tabiyoshi abaya kafin tai parking harya fito yay cikin gida binshi. Tabishi da kallo tana murmushi. "wakuma yabata Ayaan dina rai" dariya tai bayan tagama parking kafin ta dauko jakarta tabude taciro hoda takara shafawa, ta ciro mouth fresh ta feffesa dan tasan Ayaan ya tsani baki na wari fitowa tayi daga motar tayi cikin gidan, baya sitting room din saidai kamshin shi daya cika ko'ina hakan yasa ta wuce bedroom din yana kwance kan gado yay rubda ciki ya dafe kanshi, tsugunnawa tai akasa takai hannu tana shafa mai kunne ahankali tace "waya batama rai baby" bude idanun dasukai jajir yayi ya daura akanta hakan yasa ta mike tsaye tafara cire kayan jikinta, tass tacire kafin tahau kanshi tafara kissing dinshi tako ina, tadade tanayi ta shafa nan ta shafa chan sanan yajuyo yakamota, da kanta tacire mai kaya nan fa yafara maida mata da martani dan gabaki daya fushin dayayi saida ya saukeshi akanta, tsabagen wuya harda kukan ta sosai, sai wuraren biyu ya kyaleta ya juyo da kalleta yanda take saukar da ajiyar zuciya yace "jeki dafamin abinci am starving" ware ido tai ta kalleshi saikuma takasa magana hakanan ta mike tafita daga dakin kitchen ta shiga ta soya kwai dan abinda kadai ta iya dafawa kenen ta hada tea ta hado a tray takawo mai kallon abincin yayi ya ture yace "ke kici i cant eat dis" yadau wayarshi yamusu order food online.
Haka suka wuni ranan suna abu daya ko sallan azahar baiyiba bare na la'asar.
Around 1 nadare yafarka daga baccin dayay gaba dashi, kallon agogo yayi yaga daya nadare, da sauri ya tashi yana saka kaya duk iskancin shi baya kwana awaje dan yasan Abba na zuwa dakinshi duk asuba yatada shi suje masallaci, yana gama sa kaya ko tsayawa saka boturin wandon da daure belt baiyiba yadau wallet dinshi dake kan drawer gefen bed yadau car key dinshi yafita da sauri ya shiga mota yay horn gate man dake bacci yafito ya budemai gate yafita, within 15 minutes yakai gidansu ya shiga yay parking. side dinshi yayi yabude ya shiga yana kokarin maida kofar yarufe ne Mami ta turo kofar ta shigo tana mai wani irin kallo, dan dukar dakai yayi yaki bari su hada ido ta maida kofar tarufe shikuma ya matsa jikin doguwar kujeran dakin ya tsaya ahankali yace "sannu Mami" "daga ina kake at dis late?" ta jehomai tambaya, baki yabude zaiyi magana ta tari numfashin shi rai abace tace "don't tell me daga clinic kake because u are not from dere tun around 8 muka kira aka cemana u left dere since morning" kasa magana yayi kanshi akasa, takowa tayi ta matso kusa dashi ta kama habarshi hakan yasa ya daga kai suka hada ido ta daure fuska tace "open ur mouth kafara shaye shaye ne?" sai a lokacin yadan sami karfin magana ahankali yace "Mami am a Dr. Kuma saina dinga shaye shaye bayan nasan illar hakan" bakinshi tabi da kallo jin bataji warin giyaba kam, tabi jikinshi da kallon tuhuma dan bata yarda dashiba idanunta ne suka sauka kan red lipstick din dake jikin farar rigar shi almost on every corner alamun kiss din bakin mace, ranta yawani irin mugun baci gawani irin zafi dataji zuciyar ta nayi ta kama kwalar rigar shi ta rike da kakkausar murya tace "wayan nan abun dake jikin riganka explain" kasa magana yayi kanshi akasa yaki bari su hada ido dan tunda yaga tana kallon rigarshi shima ya kalli abinda take kallon, shirun daya mata ya mugun bata mata rai hakan yasa ta kara kama kwallan rigar shi ta jijjiga shi da duka karfinta. "badakai nake magana ba ka rainani k.. " kasa karasa maganan tayi sabida wallet din dake hanunshi daya fadi garin jijjigashi datayi ga condum acikin sachet kusan guda hudu duk sun watse akasan falon, ahankali ta sakeshi ta tsugunna tadauko guda daya tana karanta rubutun dake jikin sachet din sanan ta kalleshi ko kwakwaran motsi yama kasa har yanzu kanshi akasa, dawowa tai gabanshi ta daukeshi da mari mai kyau tana nunamai ledan saikuma tayar ta fada kan kujera tafashe da kuka sosai, runtse ido yay jin yanda kukan ta kesa zuciyar shi ke soyuwa, ya tsani yaga Mami na kuka, ahankali ya tsugunna agefen kafarta ya daura hannu akan cinyarta kaman zaiyi kuka yace "am sorry Mami" ko kallonshi batayi ba saida taci kukan ta danji take kaman zatai hauka ta share fuskar ta tamai murmushi mai ciwo tace "bani zaka cema u are sorry ba, meke mini? Kaida mahallicin kane shikama laifi, Ayaan neman mata?" tai maganan tana girgixa kai, takara nuna shi da yatsa tace "ban taba sanin lalace warka takai nan ba, and on top of dat mahaifin ka ya tunkare ka da maganar aure kace sam bakaso, dama ya za'ayi kaso auren sunna tunda kanada matan banza" dariya tai mai ciwo danhar kwalla saida yafito sanan ta kara share guntun hawayen dasuka zubomata tana kallonshi yanda jikinshi dukyay sanyi tace "mahaifin nakama neman kashe shi kake da bakin ciki da tunanin ka, gashi chan tun safe dakamai rashin kunya kanuna mai bai isa dakai ba ya kwanta rashin lpy, ka kashe mu duka ka huta and leave ur life d way u want,babu mai takura ma, kabi mata kasa matsiyatan kaya, kaje party and d rest, do as u pleases duniya ce ta isheka riga da wando harda malum malum ma" ta mike tsaye zata fita da sauri ya rike mata hannu ya mike tsaye idanunshi sun kada sunyi jajir kaman zaiyi kuka dan tunda yake Mami tasha fushi dashi amma bata tabamai maganganu hakaba irin nayau, nayau fa kaman ma baki tamai, hannunta yarike gam ya rungume yama kasa magana hakan yasa tamai wani irin mugun kallo tace "sakin mini hannu" girgiza kai yayi da muryan shi datai bala'in rauni yace "Mami please am sorry, naji wlh na yarda zan aureta din, please don't be mad at me sweet Mum" fizge hanunta tayi ta wuce part dinsu dan dama tazo kiranshi ya duba Abba ne dan zazzabi yake jikinshi yay zafi, tana shiga ta rufo kofa tai sama yafi 5 minute tsaye a wurin sanan yawuce part dinshi.

Wuraren 9 na safe yay sallama a bedroom din Abban wanda dagashi sai Baba Suleman dake gefenshi, fuskar Abban ya kalla aiko yaga yaramemai sosai, ahankali ya karasa shiga dakin ya gaida Baba Suleman kafin ya kalli Abba dayama ki kallonshi saima magana daya cigaba dama Baba Suleman yace "good morning Pops" ko kallonshi Abba baiyiba, first time indis life da Abba yay fushi dashi, Baba Suleman kam gimtse dariyar dake cinshi yake dan zaiso yaga yanda yayan shi zaiyi fushin nan yakai, zama kusa da Abba yayi ya daura kanshi akan kafadar Abba ahankali yace "Pops am sorry" ko kallonshi Abba baiyiba hakan yasa ya sauke ajiyar zuciya ya runtse ido sabida yanda maganan dazai fada ke mugun yimai daci a zuci da baki ahankali yace "ok na amince na yarda zan aureta" da sauri Abba ya juyo farin ciki yawani lullube shi yace "banason iskanci kafa Boy, are u serious" gyadamai kai yayi da dan murmushi ganin for d first time tunda ya shigo dakin Abba yay murmushi, da sauri Abba ya kalli Baba Suleman yace "Alhamdulillah yau juma'a ko Sulemanu?" cikin jin dadi Sulaiman yace "eh yaya""in Allah ya kaimu gobe zaria zamu da sassafe kuwa muje mu nemo mai auren ta, boy harda kai za'a sabida ku sasanta da yarinya, bari na kira Alaji Hashimu (abokin shi) ya shirya" tsayawa yay yana kallon fuskar baban nashi wanan farin ciki haka f*ck.
[7/13, 10:15 PM] ‪+234 802 916 3341‬: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦



Maman Abd Shakur

27 - 28

*This book is for sale in baki biyaba don't read inba hakaba u and god*

Karfe goma shadaya tamusu a kofar gidansu Bilkisu ne, duk suka fiffito daga mota sunci mayan kaya suka aika amusu sallama da Malam, cikin mintuna da basu wuce uku ba yafito aka gaggaisa sanan ya jagoran cesu zuwa cikin gida.
Falon shi yakaisu inda baban wanshi daya zo daga Sokoto yake zaune yana duba wani littafi nan fa aka fara gaishe gaishe wani sabon hira ya kashame tsakanin su, jiyake kaman ya mutu dan bakin ciki, sai bayan hiran yadan lafa ne shine Abba ya gyara zama ya kalli Yayan Baba mai suna Malam Isma'il dakuma Baba dake zaune gefenshi yace "Malam zuwan mu dinan mai dalili ce, dan da kokon baran mu muka dawo fa" dan dariya yay irin tasu ta manya ya dafa kafadar Ayaan dake sanye cikin white shadda kanshi akasa yace "dana fa yace yana ciki tunda yaga Bilkisu, shine muka zo nema mai auren ta idan za'a bamu" ya karashe maganar dawata irin murmushi akan fuskar shi, tunda yake maganar jikin Baba da Malam Isma'il yay sanyi, gyra zama yay yace "ai mutuncin kadai ya isa yasa nabaka koma me kake so, dan sanin ka danai na wanan karamin lokacin nagane kai mutum ne mai mutunci mai son jama'a ga sanin hakin musulmi, saidai wani hanzari ba gudu ba" yadanyi shiru sanan yay murmushi yace "ita yar wajen tawa Bilkisu dayake so, nariga nabada ita tun tana yar kankanuwa, namaba wani yaro na tun yana dan karami aka kawoshi karatu awajena, yanzu hakama ranan juma'a mai zuwa ne bikin su" wani irin dadi da farin ciki daya rufeshi yasa yadan murmusa kafin yadan saci kallon fuskar Abban shi, yanayin yanda yaga fuskar Abban nashi ne yasa yaji wani irin mugun tausayin tsohon yakama shi, daidai nan wayarshi yay ringing abinda ya ratsa shirun da dakin yay kenan, duba wayar yayi sanan yadan kalli Abba anatse yace "daga asibiti ne bari na amsa" excusing kanshi yayi yafita daga dakin yay hanyar zaure.

Tun safe tana gidan Baaba ana mata gyaran jiki sai yanzu aka gama fatarta har wani sheki take, maroon dogon hijabi ne ajikinta me hula sai kallon motoci biyun data gani akofar gidan su take ganin babu ko almajiri daya balle ta tambaya su waye suka zo dan antashe su sun tafi bara yasa tawuce ta shiga zaure, Isyaka data gani tsaye yana kokarin maida tawada cikin wani jaka dake makale jikin bango yasa tai murmushi zata wuce dan Baaba tace sudena zance tunda bikin yakusa, yace "bamagana amaryan alaramma" dan juyowa tai ta kalleshi saikuma tai kaman zatai kuka tace "me wai, ba kace min zaka fitaba mekakeyi da har yanzu baka tafi ba" ajiye tawadar yayi yadan matso kadan dan da gap sosai a tsakanin su ya gyara tsayuwa da kyau sanan yace "zanje na siyo fentin da za'ama dakin mune, kinga gidan mu na chan kauye badai kyau ba, akwai bishiyar mangwaro, kashu, da gwaiba a tsakar gidan mu harda na agwaluma ma" zaro manyan dara daran idonta tayi tace "da gaske" gyada mata kai yayi hakan yasa tai murmushi tana dan kare fuskar ta da hijabi ahankali yakira sunanta "Bilkisu" dago kai tayi tace "na'am" "kauyen mu akwai dadi saima bayan auren mu munje chan zaki gani kinaso na kaiki rafi?" murmushi tayi tadaga mai kai cike da kunya yay yar dariya yace "shikenan gimbiyar mata ni natafi sabon gari siyo fentin" murmushi tamai tace "adawo lpy" "insiyo miki ice cream?" a kunyace ta daga kai dariya yasake yi yace "wanan dan bakin naki ya iya shan ice cream ko gimbiyar mata" da dan gudunta ta juya zata zata bude kofa ta tsaya chak numfashin ta na barazanar barin kirjinta ganinshi tsaye rike da waya yana mata wani irin kallo, Allah kadai yasan tun yaushe ya shigo zauren dan daga ita har Isyaka babu wanda ya lura dashi, wani irin kallo yamata kafin yama Isyakan dashima ya tsaya turus yana kallon bakon Malam, wani irin dogon tsaki yaja musu yace "bunch of

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login