Showing 90001 words to 93000 words out of 123632 words
kan zuciyar ta sanan ya zare ya daura hanunshi akan wajen yana sauraran beating din idanunshi akan agogo, wurin minti biyar alluran ya dauka kafin heart dinta yafara beating normal ajiyar zuciya ya sauke yace "Alhamdulillah" sanan yaja rigarta kasa ya gyara mata, statesocope dinshi dake kan table ya dauka ya saka sanan yadawo gadon ya daura akan kirjinta yana saurara cirewa yayi daga kirjinta batare daya cire daga jikinshi ba yafita daga office din wani alluran pcm yasiyo a pharmacy yabiya kudin sanan ya dawo office din yamata jin zazzabi ajikinta zama yayi akan kujera yana kallon fuskar ta, ahankali yakamo hanunta yahada danashi yana shafawa yana tunane tunane daban daban, kafin ya ciro wayarshi daga aljihu wani sako yatura sanan ya maida wayar aljihu, ajiye hanun nata yayi ya mike tsaye yana zagaye dakin, yakai kusan 10min ahaka sanan ya shiga bedroom din dakin alwala ya dauro yay Isha'i aciki kafin yafito ganin har lokacin bata farkaba yasa ya zauna akan kujera yasake kamo hanunta yana shafawa yana addu'a tafarka.
Wuraren goma darabi tafarka awani irin mugun firgice tana kalle kallen dakin, da sauri ya hayo gadon, wani irin ihu tayi ta kankame idanunta da sauri ya daura hannayen shi biyu akan kafadar ta yace "hey wife, is me" bude idonta tayi ahankali tana ganinshi tafada jikinshi da gudu tana wani irin kuka ta kankame shi kaman zata shiga cikin cikinshi takara sakin wani irin kuka mai kara, kamata yayi shima ya rungumeta tareda sakin mata peck a gefen kumatu yana shafa bayanta ahankali yace "meke miki ciwo" girgiza mai kai tayi tana kuka tamakasa magana, cirota yay daga jikinshi da sauri tai yunkurin komawa ya hanata ta hanyar saka hannu a habarta ya dago fuskarta yana kallon fuskar ta, ahankali yace "akwai abinda ke miki ciwo?" girgiza mai kai tayi tafashe dawani kukan tafada jikinshi har lokacin jikinta rawa yake, bayanta yadinga tapping hartai shiru murya chan kasa tace "fitsari nikeji" dena shafa bayanta yayi yace "okay" dagata yayi daga jikinshi ya saukar da ita kasa batare daya saketa ba shima ya sauko zaiyi wajen kofa ya kulle da sauri tabishi tana neman shigewa jikinshi tsayawa kallonta yayi da sauri ta shiga jikinshi ta kankame shi, daukarta yayi ya kulle kofar office din da key sanan yay cikin bedroom din office din da ita, ko ina agyare sai kamshi yake ya bude bathroom din ya shiga da ita ya ijiyeta ahankali yace "am waiting for you" yajuya zai fita da gudu tarike shi ta kankame shi sosai tafashe da kuka, cikin kuka tace "am scared" cirota yayi daga jikinshi yana kallon fuskar ta, ahankali yace "okay jekiyi to am here" ciro wayarshi datai kara yayi yana dubawa itakuma tai fitsarin tana kallonshi tana kuka duk atsorace take dabatasan nameba, tana gamawa tazo da sauri takara rikeshi jikinta na rawa, daukarta yasake yi yana kallon fuskar ta ya fitar da ita daga bayin akan gadon ya zaunar da ita ya juya zaiyi wajen fridge da sauri ta mike ta kama hanunshi, dayan hanunshi yasa yasake rungumota jikinshi sosai sanan yay gaban fridge din da ita farm fresh yogurt yaciro da glasdcup sanan yajuyo suka koma zaunar da ita yayi ya zauna agefenta, da sauri takara matsowa kusa dashi tadaura kanta akan hanunshi ta rungume hanun, bude yogurt din yayi da hannu daya ya zuba a cup ya kai bakinta yana kallon kwayar idonta, ahankali tabude baki tadan sha, haka tasha har kusan duka sanan ta kawar dakai, ajiye cup din yayi yadago kanta daga jikinshi yana kallon fuskar ta ahankali yace "meya faru? Tell me wat dat woman did to you" kafeshi da ido tayi batare datace komiba kaman mai tunani da sauri takara fadawa jikinshi ta kankame shi jikinta na rawa, lumshe ido yayi yasake budesu, juyo da kanta yayi ta fuskance shi tana daga kan jikinshi, ahankali yace "Ya sunanki?" shiru tayi tana kallonshi saikuma tadafe kanta daya dan soma vibrating sabida tunanin datake, da sauri ya janye hanunta daga kan ganin jijiyoyin goshinta suna bullowa, ahankali yace "stop" bude ido tayi ta kalleshi shima ita yake kallo something definitely happen, tunda gashinan gabaki daya ta chanza, sanan kaman tana kokarin tunano abune amma takasa, yanzu brain dinta need to rest gobe yakaita wajen Dad Fawaz. Kwantar da ita yay akan gado ganin kaman tai bacci, yamike tsaye ya cire kayan jikinshi dan yay wanka yarage boxer kadai yay hanyar bayi, ahankali ta bude ido kafin ta diro daga kan gadon da saurin bala'i jikinta na bari, fadawa jikinshi tafashe da kuka sosai jikinta na rawa da kyar akuma karo nabiyu tace "am scared"
Rungomata yayi yana shafa bayanta kaman mai rada yace "am not going anywhere wife, wanka zanyi" girgiza mai kai tayi takara kara karfin kukanta tana shigewa jikinshi kaman zata koma cikinshi, ganin haka yasa ya komar da ita kan gado ya kwantar da ita ya kashe wutan shima ya kwanta agefenta ahankali yace "okay sleep, kina bukatar bacci" matsowa tayi kusa dashi ta shige jikinshi sosai har lokacin jikinta narawa, tsoro sosai taji tanaji amma duk idan tai yunkurin tunanin tsoron me sai kanta yawani irin amsa, hannayenta duka biyun ta daura akan kafadar shi gabaki dayan fuskarta acikin kirjinshi tana nishi da karfi karfi, runtse ido yay da mugun karfi yanda nishin ta ke fitan mai akirji na neman birkita mai lissafi gashi sai kara shigewa jikinshi take, ahankali yadan cirota daga jikinshi ya jawota daga saitin kirjinshi ya daura kanta kan filonshi yace "lie down here" girgiza mai kai tayi ta shige jikinshi ta chusa kanta a wuyarshi, yanda ta kankame shi tana numfashi da sauri da sauri yasa taji tana samin natsuwa, kasa daurewa yayi ya tureta yatashi zaune ya dafe kanshi, da sauri ta tashi zaune itama ta fasa wani irin ihu tafado kanshi, riketa yayi murya chan kasa yace "please baby ki kwanta am here ba inda zani babu abinda zai sameki anan" girgiza mai kai tayi tana kuka kasa kasa tana kara gyara zama ajikinshi, lumshe ido yayi ya daura kanshi akan kafadar ta yana shakan kamshin fatar jikinta, da sauri ya daga kanshi ya kwantar da ita achan karshen gado cikin muryan lallashi yace "please ki kwanta anan" komawa yayi tabakin gadon ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya, wani irin tashi tayi tafado kanshi kan jikinshi tahau tana girgiza mai kai tana kuka kasa kasa tace "am scared" hanunta ta mikar tana laluben fuskarshi, kan bakinshi ta saukar da hanun hakan yasa ta sauke ajiyan zuciya ta matso sama ta daura fuskar ta akan fuskarshi tana kara sauke ajiyan zuciya kafin ta lumshe ido hannayen ta kuma kwance ata wurin kunen shi ta zagaye kanshi dasu taimai wani irin cuddle, ahankali yadan karkato fuskarshi ta yanda lips dinshi ya sauka akan nata numfashinta mekama dana me mura tsabagen kuka na haduwa da numfashin shi, lumshe ido yayi ya daura hannayen shi akan waist dinta ahankali yake yowa sama dasu harya kai bare bayanta ya tsaya yanata shafawa kafin ahankali ya bude bakinshi ya chapko lips dinta ciki gently akuma hankali, da sauri ta bude ido jin ana shan bakinta da sauri sauri kaman an sami minti, fashewa tai da kukan dabaida kara sabida bakinta dake cikin nashi, ahankali yana tafiya da yatsu abayanta ya daura yatsun akan hanun rigarta mai kama dana shimi ya kwantar dasu ya daga hannunwanta datake kokarin fizgewa ya sabule su duka sanan ya maida hanunshi kan waist dinta da karfi yaja rigar ta kasa arude tafara kokarin tashi daga jikinshi hakan yabashi nasaran zame rigar ta kafa ya yar, dukanshi data fara yasa yasaki bakinta tafashe da kuka sosai ta tashi ta zauna akan cinyarshi da muryan shi dabata fita sosai yace "baby u are tempting me, ki kwanta kiyi bacci" hanunta yariko yajawota ya kwantar da ita awurin ta da mugun gudu takara fadowa jikinshi cikin kuka tace "am scared" hancin shi ya cusa cikin gashinta kafin ahankali ya kwantar da ita ya kwanto da kanshi ya hade goshin su yana goga hancinshi akan nata, ahankali ya kwanta agefenta ya daura kanshi ata gefen wuyanta ya manna mata wani irin kiss, fashewa da kuka sosai tayi hakan yasa yace "shiiii kiyi shiru konabar miki dakin nan" girgiza mai kai tayi tareda sanya hannayenta ta bayanshi ta kullesu, ahankali yasa hannu ya juyo da fuskarta saitin fuskarshi, hannu yasa ya share hawayen datake yi kafin yakai bakinshi saitin idonta yafara lashe gashin idonta wani irin yarr taji hakan yasa takara kankame shi sosai, gangaro da bakinshi kan hancin ta dayama bakinshi wani irin sanyi yayi tsabagen kuka, lashe wa yayi kafin ya sakko kan lips dinta ya chafkesu, hanunshi ya daura akan kirjinta yana wasa dasu sosai da sauri tafara girgiza mai kai tana kokarin kwace bakinta hawaye na gangaro mata daga ido, sakin bakinta yayi slowly ya gangaro da kanshi ya cusa kanshi a wuyanta sosai har lokacin hannayen shi nakan kirjinta, dago kanshi yayi ya daura hannu akan bakinta sanin asibiti suke, gently yadaura bakinshi akan kirjinta, mutsu mutsu tafara tana kokarin kwace bakinta dama jikinta duka, cire bakinshi yayi daga kan kirjinta da muryan shi dabata fita da kyau yafara karanto addu'a da annabinmu ya koyar sanan yasake maida bakinshi kan kirjinta, ahankali ya daddage ya shiga duddu yasha wuya amma ba kaman na ranan ba, sosai take kokarin tuna abu amma takasa, abinda yake mata yasa taji kanta yana wani irin sarawa, kadan kadan take ganin fuskar mutane suna kuma bace mata. Sakin kirjinta yayi yakai bakinshi saitin kunenta murya chan kasa dake rawa yace "I...i...Baby I...luv..i luv yhu" kara kankame ta yayi yana flipping dinta duk yanda yaga dama kaman burger.
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
80...
Tsagaita abinda yakeyi yayi batare daya raba jikinsu ba jin yanda take kuka sosai, hancinshi yadaura kan nata yahade goshin su, hanunta ya lalubo yahada da nashi ya matse sosai kafin ya saki yana sosa tsakiyar hanun dayay zufa sosai, ahankali kaman mai rada yace "please stop crying, am not going to hurt you" yay maganar tareda sakin mata peck agaban goshin, ya zare hanunshi daga hannunta ya goge mata fuskar ya kankame ta yana bubbuga bayanta saida yaga ta natsu sanan ya dauketa ya sauko da ita daga kan gadon ya jinginar da ita ajikin bango ahankali, ya dauketa ya sakala kafafun ta tabayan shi ya dauresu ya daura hannayen ta atabayan wuyan shi, shafa fuskarta yayi kafin ya hade bakinsu wuri daya yasake shiga da kyar akaro nabiyu, kara kankame kan shi tayi sabida zafin dataji hawaye na zararo wa daga idanunta kanta juyawa kawai yake, sosai Ayaan ke yanda yagama dama da ita yau babu gardama, gabaki daya yafita hayyacin shi sai nishi yake ajajjare, dagata yay daga jikin bangon ya koma kan gado rike da ita, sai wurin uku nadare ya barta yawani irin kankameta ajikinshi yana shafa bayanta, ahaka wani irin bacci yay gaba dashi da ita, kiran sallan asuban farko ya farkar dashi, ahankali ya kunna wutar dakin batare daya rabata daga jikinshi ba, fuskarta dayay fayau da gashin idonta dasuka mammanne tsabagen kuka yayi ya matso da bakinshi ya sumbaci goshin ta murya chan ciki yace "thank yhu" hanunta yakamo yarike yay shiru yana kallon POP saman dakin yana tunane tunane, ajiyar zuciya ya sauke kafin yay magana ahankali kaman rada. "why is she trying to kill you" lumshe ido yayi ya sanya hanunshi akasa kanshi kafin yasake bude idanun ya daurasu akan fuskarta, ajiyar zuciya ya sauke yakai hannu yana shafa kunenta yace "inda Allah bai dawo daniba da yanzu takashe min ke? Me kikama Big Mum, why is she trying to kill yhu" shiru yay yakasa janye idanunshi daga kan fuskarta dayay fayau, shafa hanunta yayi yace "I promise yhu wife, bazan taba barin wani abu yasaman min keba, I will always be with you harsai na binciko wat was behind Big Mum's act" kwantar da ita yay yaja bargo yarufa mata ya shiga bayi yay wanka sanan yahada wani ruwan yafito, dagota yay cikin barci afirgice tabude ido ta kallai ganin shine yasa ta kankame shi ta lumshe ido, daukarta yayi ahaka yay bayi da ita yasakata cikin ruwan zafin ya gasata, da kanshi yamata wankan tsarki sanan yafito da ita ya zaunar da ita akan gado yana murmushi, kureshi tai da ido kaman tanason tuno wani abu saikuma ta dafe kai, da sauri ya daga habarta yace "don't stress your self" tashi yayi da sauri itama ta mike, hakan yasa yay murmushi ya dauketa kaman baby lamo tayi ajikinshi yay gaban wardrobe dinshi da ita, wani jean da riga navy blue yaciro ma kanshi itakuma yaciro mata wani shirt dinshi white mai dogon hannu sai kallonshi take ko kyafta ido batayi, juyo dakai yayi ya kalleta suka hada ido, kallon kallo suka ma juna ko kyafta ido batayi hakan yasa ya kamo hannayen ta ya daura akan fuskarshi yamata murmushi, karamar yatsar ta tadaura akan dimple dinshi tana kallon wajen kaman mara hankali, sauran yatsun kuma tana zagaye giranshi da kunen shi dasu, ahankali yajawo stool ya daurata kai, ya dauko cream ya shafa mata duk abinda zaiyi idanunta akanshi, sanan yakawo rigar ya saka mata bakaramin kyau yamata ba, akan cinya ya tsayamata rigar hanun kuma sunmata tsawo hakan yasa yay dariya yana kokarin nannade mata hanun rigar, ware ido tayi tana kallonshi, mikewa tsaye yayi ya kashe mata Gira daya da sauri ta tashi tsaye ta mika hannu tanaso ta tabo giran daya daga mata tana dage, murmushi yasake mata ya zaunar da ita ya tsugunna agabanta yadaura kanshi acikinta yay shiru hawaye nadan taruwa a idonshi ganin kaman condition dinta has worsen, ajiyar zuciya yayi ya saketa ya mike kayan daya ciro yasaka ya shimfida dadduma yana tunanin inda zai saman mata hijabi tai salla itama, zaunar da ita yayi akan gado ya kamo hanunta yana mata murmushi ganin yanda take kallonshi kaman tasami littafi, murya chan kasa yace "zauna kijira ni am coming babu abinda zai sameki kinji" kaman ma bata gane meyake cewaba kallonshi kawai take, mikewa tsaye yayi, da sauri itama tamike tana rirrike mai riga tana neman yin kuka, girgiza mata kai yayi yace "okay don't cry" zaunar da ita yayi kusa dashi yahau kan dadduma yay salla bayan ya idar yay azkar, yadau wayarshi daketa haske, 3 miss calls din number Popsy dayaje UK yagani, saikuma message din Mami na watsapp, budewa yayi.
_Nakasa bacci ya jikin Bilkisu hope she is fine and out of danger? Son I don't trust Hajiya inaso nafada ma Abban ka wat she did idan mukai waya._
Dan murmushi yayi yana cijon lips dinshi, Bilkisu dayaji tahau kan jikinshi yasa ya daga kai, kuka take da sauri ya ijiye wayan ya goge mata hawayen dake zubowa yasakata ajikinshi yana shafa bayanta, lamo tayi tareda kankame shi hakan yasa yadau wayarshi ya turama Mami sako.
_Mami na I don't trust her either, don't tell Pops harsai nagama bincike na, Mami kisa driver yakawo min kayanta da hijabi hospital, am taking her to Dad Fawaz hospital for now bazan dawo da ita gidan ba._
Yana tura sakon ya ijiye Wayan yaciro ta daga jikinshi jintai bacci kwantar da ita yayi akan gado ahankali dankar yatasheta, yahau dadduma yana kallon fuskar ta yace "you've been nothing but a blessing to my life, ta sanadin ki Ayaan is now a change man" dan murmushi yayi saikuma yace "Alhamdulillah" kasancewar baida AL Qur'ani anan yasa ya bude na wayanshi yana karanatawa, kiran direba daya shigo yasa yakarasa kai ayan kafin yay picking yacemai yana gaban office dinshi, tashi yayi yafita daga dakin batare daya bari kofan yay kara ba, agogo ya kalla yaga ko 6 baiyiba amma har Mami ta aiko direba, u are d best Mami na, bude key yayi daddan murmushi akan fuskarshi ya karbi katon basket din hanunshi idanunshi akan farin envelope din daya leko ta aljihun gaban rigan direban dayaga anrubuta hajiya saratu ajiki, jakar da kayan ta ke ciki ya karba ahankali yace "thank you" murmushi dake kan fuskar direban ya fadada oga Ayaan ne yau kemai godiya lallai za'ayi ruwan sama, juyawa yayi zai tafi Ayaan yabishi da kallo saikuma yace "jimana" da sauri direban yadawo jikinshi narawa, yace "wanan envelop dinfa?" da sauri yaciro wasikar yana kallo yace "yanzun nan fa, ana bude min gate nafito shine wani mutumin yatare ni yace dan Allah inbama hajiya babba wanan wasikar, wai intabbatar nabata" kasa janye idanunshi yayi daga kan farin envelope din zuciyar shi nakaikomo ahankali ya mika hanunshi yace "bani idan naje gida nabata" ko alamun gardama baiyiba dan kowa shakkan Ayaan yake bakaramin aikinshi bane ya koreka ba, mikamai yayi ya amsa sanan yamai sallama yatafi, komawa cikin office din yayi ya shiga dayan dakin har lokacin bacci take, ahankali ya ijiye komi ya koma kan gadon ya zauna rike da wasikar yana jujjuya ta yakasa dauke idanunshi akan sunan big Mummy da aka rubuta baro baro hajiya saratu, wanene kokuma wani namiji ne zaizo da asuban nan ya bayar da wasika abama big mum, ajiye wasikar yayi akan side table yana kallon shi, motsin dayaji tanayi yasa yajuyo da kanshi da sauri ya kalleta, karasa bude ido tayi ta zabura ta tashi zaune da sauri yarike hanunta yace "am here" juyowa tayi ta kalleshi saikuma ta tashi tafada jikinshi ta kankame shi tai lamo, gyara mata zama yay ajikinshi shima ya rungumeta back yana sauraron yanda kirjinta ke bugawa, lumshe ido yayi murya chan kasa yace "Big Mum wat did you do?" cirota yay daga jikinshi yay cupping fuskarta yana kallon kwayar idonta anatse yace "muje kiyi alwala sai kizo kiyi salla an kawo miki hijabi" hanunta ya kama ya mikar da ita ya shigar da ita bayin, ya juya zai fita da sauri ta kamamai hanun tana girgiza mai kai jikinta na rawa tana neman yin kuka, hannunshi ya daura abayan wuyanta ya tallabo kanta yace "mesa kike wanan tsoron wife? Me big mum tamiki tell me" kafeshi tai da ido ko kyaftawa batayi shi kanshi yakasa gane kanta, kaman mai hankali kaman mara