Showing 54001 words to 57000 words out of 123632 words

Chapter 19 - SANGARTATTCE complete by Maman Abd Shakur

04 Jul 2024

33736

yaja hannun Ayaan din ya zauna akan kujera ya zaunar dashi agefen shi yakara gyara zama yana kallon Ayaan din da shi yake kallo yace "wlh inhar ka daketa ban yafeba kaji nace wlh" ya kalli Mami dahar lokacin Bilkisu ta makalkaleta yace "dauko mata mayafi Firdauisi su tafi gidansu, janyeta Mami tayi daga jikinta tai sama tana murmushi, Abba ya kalleta yamata alamu datazo, tsugunnawa tai agaban shi yay dariya yace" inhar yatabaki bayan kun koma gida kifada min kinji, Allah ya baki duk abinda kikeso a duniyar nan, akaro nabiyu kina kara taimakon dana jibi yau babu wanan arniyar dankunen da sarkan da tun yana yaro nake fama dashi yadena dayake ya rainani yaki, nagode kinji yar arziki" itadai ko numfashin kirki bata iya fitarwa daidai nan Mami tafito dauke da babban mayafi ta yafa mata, aiko har waje suka rakasu saida suka shiga mota ne sanan suka dawo gida.

Gudun bala'i yake akan titi batare daya kalli koda fuskar taba, kadan kadan take satar kallonshi ganin ko kallonta baiyiba yasa tadan saukar da ajiyar zuciya, akofar gida yay parking batare dayace mata komiba sumsum tafita tai cikin gida, dakinta ta shiga da gudu harda saka key.

Yau kimanin kwana uku kenan basu haduba, sai taji batajin motsin komi agidan ne zata fito tanemi abinda zataci sanan ta gyara gidan tasake komawa daki ta kulle kofa.


Yauma kaman kullum. yau lahadi tunda asuba tatashi bayan tai salla tai karatun Al Qur'ani sai wajen goma ta ida ta shiga bayi tayo wanka tafito daure da towel tabude sip tana kallon kayan dake ciki idanunta ne suka sauka akan wani jan yellow fited cotten half gown mai open nect, jawoshi tayi tasaka ta kama gashin ta da ribbon yellow tareda saka round dan kunne black dasuka fito da kyau fuskarta sosai, rigar ba karamin kyau tamata ba takamata chas chas, feshe jikinta tayi da turaruka kafin takoma kan gado ta zauna tana addu'a yafita dan bala'in yunwa takeji, tana zaune kan dadduma bayan ta idar da sallan azahar wuraren daya da sha biyar taji yabude kofa yafita, da sauri ta mike tsaye ta cire hijabi tafito tai kitchen ruwa tafara daurawa a wuta tana tunanin mezata dafa, sanan ta dau cup ta dibi ruwan zafin kettle aciki tafito zuwa dining dan ta debi madara da milo tahada tea, alamun bude kofa dataji yasa ta rude tana kallon kofar, yana sanye da black crazy jeans daya matseshi yawani zazzago wandon kas sai sky blue shirt dayasa wacce yabar boturan abude kana iya hando hadadden sarkan dayasa wuya kunenshi daya makale da dan kunne yana tafiya makale da waya akunne alamun waya yake, ga wata mace datasa matsiyatan kaya da basu da banbancin ba babu tawani rikemai hannu suna jerowa, basuma lura da itaba suka hau stairs har lokacin waya yake itakuma sai shafashi take, daidai lokacin yarinyar ta juyo ganin kaman mutum a dining suka hada ido wani irin harara ta wurgama Bilkisu kafin ta juya tafara kissing din wuyar Ayaan tana hararan ta da ido daya har suka shige ciki tadena ganinsu. Sosai taji zuciyar ta na boiling, iskanci ai wlh yauko saidai ya kasheta dan wlh bai isa yakawo yan iskan mata agidan auren taba ehe, tea ta kafa abaki ta shanye kafin tai saman da saurin ta, wani irin bugo kofar dakin tayi ta tsaya ata bakin kofa baya dakin saidai wayarshi dake kan gadon, Meram data riga tacire riga tana kokarin balle maballin bra ne taji anbugo kofar da sauri ta daga kai, kwankwaso Bilkisu ta rike ta jefa mata wani irin kallo tace "zoki ficemin daga gidana" wani irin kallo Meram tamata kafin ta cigaba da taunan cingum din bakinta awulkance, Bilkisu tace "nace kizo kifice min daga gida inba hakaba kome namiki ke kikaja yar iska?" tashi Meram tayi ta rike kwankwaso tana wani irin kadawa tace "ki fita tun kafin baby na yafito daga wanka yasame ki anan, munaso mu shana ne, banison hayaniya wlh" tai maganan tana wani yatsine baki da hanci, Bilkisu ta nunata da yatsa tace "last warning nace kizo kifita kokuma kome namiki kekikaja, wlh zan miki tabon dahar ki mutu bazaki manta dakika biyo mijin wata ne matar shi tamiki haka" hararan ta Meram tayi tace "do you worse gani gaki ai" kwafa Bilkisu tayi ta fita daga dakin azuciye tai kitchen ruwan data daura awuta wanda ke shirin tafasa ta dauka tana tafiya tsabagen bala'i kaman zata zubar da ruwan tai dakin Ayaan din dashi, Meram dake zaune akan gado ta zauna tana karkada kafa tana jiranta kawai taga Bilkisu ta shigo dakin dauke da tukunya batai wata wata ba ta watsa mata ruwan akafada takoma baya wajen kofa da sauri ta tsaya tana haki, wani irin ihu Meram tayi ta mike tsaye dukta haukace tana huhhura wajen, daidai nan yafito daga bayin daure da towel a kwankwaso kafin ma yay magana Bilkisu data daure fuska tana kallonta tace "kafin na kirga uku kifita inba hakaba wlh wlh saina babbaka ki agidan nan ko uban mezai faru ya faru" Ayaan daya gama gane meke faruwa sabida yanda yaga kafadar da hannun Meram na tururi yamata wani irin kallo yace "ke" numamai ragowar ruwan tukunyar tayi dudda kirjinta na bugawa tace "kamin shiru inba hakaba wlh kaima saina watsa maka ragowar ruwan zafin nan, ur punishment, saita tafi zan baka naka punishment din so just keep quiet" ta kalli Meram dake kuka sosai, a tsorace tana Satan kallon Ayaan daya tsaya kaman gunki yana kallonta tace "one, two, thr..." da gudu Meram ta suri jakarta da rigarta batare ta tasaka bama tafita daga dakin tana kuka tana hura jikinta, dariya tayi daya bayyana dimple dinta tafita da gudu daga dakin ta sauka kasa tai kitchen, ko motsin kirki yakasa shi mamakin ta ma yake shine zatai punishing lallai yarinyar nan tai wuya mai tsoka harda damtse, fita yay daga dakin azuciye ya bude dakinta ganin bata wurin yasa ya sauka kasa yay kitchen din direct.
Ajiye pot din tayi akan gas ta rufe tana dariya tana dafe kirjinta dake bugawa sosai mamakin kanta takema wlh, dariya tasake yi harda rike ciki sanan ta juyo dan tafita taje dakin girkin ma tafasa dan karya kamata wlh dan tasan kasheta ne kawai bazaiyiba, turus ta tsaya jikinta na bari ganin shi abakin kofar kitchen din daure da towel yana mata wani irin kallo yay folding hanunshi a kirji, arude tajuya zata fita ta kofar dazai dayan kofar kitchen din dazai sadata da garden, taku daya yayi ya damkota, wani irin ihu tayi dukta rude. "na shiga uku na lalace, kama Allah kayakuri badakai nakeba dakaina nake fa" yana rike da ita yahau kan freezer kwance dake kitchen din ya zauna tareda sata a tsakakanan kafarshi yana mata wani irin kallo. "dan ya rasulullahi kayakuri bazan karaba" hannu yakai yana shafa saman kanta har zuwa kan kunenta batare daya cemata kalaba saima kwayar idonta dayake kallo dake fitar da kwalla, saukar da hanun yayi akan kunenta ya tsaya yana shafawa har lokacin baibar kallon kwayar idonta ba ganin yanda take kuka sosai jikinta sai rawa yake, round dan kunen datasa ya shafa kafin ahankali ya cire yana dan lumshe ido yayar akaasa kafin ya gangaro da hannushi zuwa wuyanta yana mata waiwayi haryakai dayan kunen shima yacire yayar. Fashewa tai da kuka sosai, cikin kuka ta kallai da Idanunta dake zubar da kwalla tace "dan Allah kayakuri bazan karaba natuba" dirowa yay daga kan fridge din batare daya saketa ba ya wani irin fizgota ya matseta yamata wani irin kallo yace "bakin konata ba kuma kin koreta, muje daki abinda tazoyi shizakiyi yanzunan kuwa" daukarta yay dakarfi tafasa wani irin uban ihu ya fita daga kitchen din tana wuwurga kafa sama yay dakinshi da ita akan gado yawani irin jefata saida tai karan wahala kafin ya danna wani abu dayasa labulaye masu kauri da duhu suka sauko suka rurrufe windunan nan, dakin yay duhu amma kana iya ganin mutum bakajin karan komi adakin sai kukan ta dakuma karan sanyin ac, zabura tai ta dirko daga gadon ganin yana shirin hayowa daukar ta yasake yi ya maida kan gadon tareda hayowa kai arude ta mike zaune tana kuka sosai, janyota yay yahada ta da jikinshi yana shafa wuyanta tana mutsu mutsu, ahankali yakai hannu ya juyo da fuskarta ya tsaya yana kallon yanda ta kukkule idanunta tana kuka sosai, dan murmushin gefen baki yayi kafin yafara lashe hawayen yana kara sakata ajikinshi sosai, bakinshi ya daura akan hancin ta ya laso har zuwa kan lips dinta sanan yawani fizgo lips din yana mata wani irin kiss kaman mayunwaci, wani irin kuka takeyi mara kara jikinta duk rawa yake tarasa inda zatasa kanta sai kiran namesake zaji take taso ta taimaketa, ahankali yake shafa bayanta batare daya saki bakinta ba kafin ya daura hanun akan cikinta yana shafawa yana gangarawa sama anatse, jin hanunshi akan kirjinta yasa tawani irin zabura ta daddage ta tureshi tai tsalle ta dirko kasa zata gudu ya sauko shima da sauri yakamata, ihu tabude baki zatayi yakara hade bakinshi da nata yana kokarin maida hanunshi kan abinda yakeso yataba dazu, rike hanunshi tayi ya fizge yakara kaiwa tarike tana kokarin fizge jikinta, da karfi ya kama hannayen nata da hannu daya ya maida baya ya rike, yadaura dayan hannun kan kirjinta yana wani irin kamawa, kokawa tafarayi dashi sosai ta fizge bakin ganin tana fizge kanta, ganin tana batamai lokacin yasa yawani irin fizgota yasa hannu ya barka rigar jikinta gabaki daya azuciye, ihu tai awahale sabida yanda ta jigata ta tsugunna akasa tana boye kirjinta dake cikin bra, kara fizgota yayi ya yaga undies dinma ya barka bra tagaba da karfi yayar akasa arude tace "Ya Ayaan dan girman Allah kayakuri, to ka kirata wlh baruwana bazan kara mata wani abuba tazo, dan Allah tazo" duk maganan nan tayi shi ne tana komawa baya ta kankame jikinta ta rude iya rudewa, hannunta yakama ya janyota ahankali tareda wurgata kan gado yafada kanta da muryanshi da bata fita sosai yace "i want u not her" zatamai ihu yakara hade bakinshi da nata yana musu wani irin sha yadaura duka hannayen shi biyu akan kirjinta ahankali ya saki wani irin ijiyar zuciya kafin yafara wani irin matmatse su yakai kusan minti goma ahaka sanan yacire bakinshi daga kan nata yana kallon fuskar ta yanda take mugun kuka idanunta arufe, kan idonta yay kissing kafin ahankali ya daura hanunshi akan bakinta ya sauka tundaga wuyanta yana shinshina kamshin turaren datake dayake so ya sauke bakinshi akan kirjinta yana s ihu takeso tayi amma takasa, da duka karfin ta daddage ta ture kanshi ta tureshi gabaki daya ta dira daga kan gadon zata gudu hartakai kofa tana shirin budewa taji ya fizgota, dambe ta shiga yi dashi sosai, dan ta tsane shi sosai, bataso ko kadan wani abu ya shiga tsakanin su, da gangan yabiye mata saida tai damben damben tagaji sanan ya shammaceta yawani irin tadiyeta ta zube anan kasan tiles tana wani irin wahalallen kuka yabita, ahankali ya shiga sarrafata yanda yakeso, bakaramin wasa yay da itaba saida taji yana shirin shiganta wani dan karfin yazo mata nan kuma suka fara wani kokawan da sabon damben yako daddage ya matseta ya maidata matar shi.

Sai wuraren biyar da rabi na yamma sanan ya sauka daga kanta ahankali ya kwanta agefenta tareda sanya fuskarshi akan gashinta daya gama barbajewa yana shakan kamshin dake fita daga ciki yana sauraran yanda take sauke ajiyar zuciyan kuka, dan ko tarin kirki batada karfin yi ma balle ta iya kuka da karfi ya mugun bata wahala. Yafi minti goma ahaka kafin ahankali ya mike tsaye yana kallon fuskar ta, runtse idonta tai awahale ganinshi ahaka, wasu zazzafan hawaye suna gangaro mata daga gefen ido tsallake ta yayi yabude kofa yafita zuwa kitchen yana tafiya yana dafe kai sabida wani irin ciwon kai dayaji yanaji bakaramin wahala tabashi ba, wine me sanyi yazuba aglasscup ya sha kadan ya ijiye ya kifa kanshi ajikin fridge din yay shiruuu, yay kusan minti uku kafin yadau juice din yafito yakoma sama, tana kwance anan kasa inda yabarta saidai taja barkakken rigarta tadan rufe kirjinta dashi, mayar da kofan yay yarufe ya karasa gaban TV stand ya ijiye glasdcup ya shiga bayi yay wanka da ruwa mai dumi sosai yafito daure da sabon towel gakuma karami a hanunshi yana goge kanshi dashi, mai ya shafa yaje gaban wardrobe ya shirya cikin kananun kaya yadau sneakers yasaka yasake fesa kanshi da turare yadau car keys dinshi da waya da wallet dinshi ya tura a aljihu yajuyo batare daya kalleta ba yafita daga dakin ya sauka kasa ya shiga mota yay horn yafita daga gidan.

Karnaji kowa yay blaming Ayaan gaskiya yau Balkisu tajama kanta ehe😜

*inhar baki biyaba kika karanta kaida Allah*

07012181461 chat me up in kinason novel dinan and pay 200.
[7/22, 8:59 PM] 0mmer Farouk: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦



Maman Abd Shakur

53 - 54

Wani irin kuka mai tabarai tacigaba dayi awurin jin karan bude gate yafita kafin wani irin wahalallen bacci yay awon gaba da ita awurin.

A parking lot din hospital dinsu yay parking batare daya fitoba, yadade jingine da kujera idanunshi a lumshe kafin ahankali yabude yafito ya shiga cikin asibitin ana gaidashi kai kawai yake daga musu yawuce office dinshi ya bude ya shiga ya maida kofar ya rufe, kan kujeran shi ya zauna ya jinginar da kanshi dake mugun sarawa ajikin kujeran yay shiru yana dan jujjuya kujeran, dafe kanshi yay da hannu yana cije lips dinshi sabida yanda kan ke mugun saramai, daura kanshi yay akan table kafin wani irin bacci shima ya kwashe shi kanshi kife akan table din.


Kiraye kirayen sallan magrib ya farkar da ita daga baccin wahalan daya dauketa har bata iya bude ido da kyau sabida azaba da wani irin mugun zazzabi datake ji, fashewa tai da kuka ta yunkura zata tashi takasa cikin yar muryan ta da bata fita sosai tace "wayyo Allah na Mama zafi, zan mutu" takai minti sha biyar kuka take ga kanta na bala'in ciwo da kyar tai jarumtar jan jiki har zuwa wurin kofa ta mikar da hannunta da kyar ta bude kofar ya budu kafin takara jan jiki tana wani irin kuka tana runtse ido tafito daga dakin ta shiga dakinta, bayinta ta shiga ta zauna akasan shower ta cusa fuskarta acinyoyinta tana wani irin kuka sosai ruwan shower mai zafi na zuba akanta, tabata kusan awa daya abayin tana zaune akasan ruwa kuka take, kafin ta dafe bangon wurin ta mike tsaye da kyar tana wahalallen ihu tai wankan tsaki sanna taja towel ta daura kokarin daga kafa take tai tafiya takasa, tasake fashewa dawani kukan, da kyar ta taka kafan tana dafa bangon kukan bala'i tadinga yi sabida zafi haka tafita daga bayin tana dafe bango tana tafiya kaman me tatata, da kyar ta kai gaban wardrobe ta dauko wata yar karaman rigar bacci brown tajawo dogon hijabin ta tasaka ta rarrafo tahau kan dadduma azaune tai sallan la'asar magrib da Isha'i tana gamawa awurin wani irin wahalallen bacci yay gaba da ita ga wani irin mugun zazzabi daya rufe ta, jikinta zafi sosai kaman wuta.

Shidda saura na safiya ta tashi ko idanunta bata iya budewa da kyau sabida yanda zazzabi yawani irin lullube ta idanunta sun kumbura sosai, ga cikinta sai kukan yunwa yake rabonta da abinci tun tea datasha jiya darana, da kyar ta iya mikewa zaune tana ganin juwa da rarrafe ta shiga bayi ta wanke baki da kyar ta dauro alawala tafito azaune tai sallan sanan tacire hijabi ta lallaba tahau gado da kyar ta lullube da bargo sabida wani irin rawan sanyi da jikinta keyi.

Wuraren bakwai yatashi afirgice ya mike tsaye daga kan kujeran ganin a office ya kwana, shafa kanshi dayaji yadena ciwo yayi kafin ya wuce ya shiga cikin dakin bathroom ya shiga yay wanka yay brush yadauro alwala yafito zuwa gaban wardrobe, ya shirya cikin wasu kananun kaya kafin yahau kan dadduma yay sallan safe. Akan dadduman ya zauna yana tariyo abinda yafaru jiya aranshi dan lumshe ido yayi yana shafa sajen shi tunda yake tun yana Austria bai tabajin mace kaman Bilkisu ba, she's so so warm dudda bai wani sami hanya ba, jikinta ko ina taushin bala'i, lumshe ido yayi kafin ya mike tsaye ahankali yafito daga dakin wayarshi ya dauka da car key dake kan table yafita daga office din mota ya shiga yafita daga asibitin.
Horn yayi mai gadi yazo yabude mai ya shiga gidan yay parking yafito yay cikin gida yana tafiyar nan kaman zaki hannunshi zube cikin aljihu, ahankali ya bude falon ya shiga yay jim yana kalle kalle kafin yahau stairs yay sama dakinshi da kofar yake abude yabi da kallo kafin ya waiga ya kalli kofar dakinta dake arufe yay jim saikuma ya shiga dakinshi yanabin ko ina da kallo, ahankali ya zauna abakin gado yanabin yanda kasan dakin ya baci da kallo, wayarshi da car keys dinshi ya ijiye akan gado kafin yacire takalmin kafarshi yamike tsaye kayanta daya babbarka ya tattara yadauka yana kallonsu kafin ahankali ya taka zuwa wajen wardrobe dinshi yabude ya saka su aciki, fitowa yay daga dakin idanunshi akan kofar dakinta harya sauka kasa yadawo dauke da mop da bucket din mop ya tsaya yay jim kafin yay mopping wurin da kyar dan baitaba mopping ba a rayuwan shi saidai yaga anayi yafita yaje ya ijiye ya dawo ya gyara gadon sanan yawuce bayi yasake yin wanka yafito ya shirya cikin kayan shan iska 3qauter milk da black shimi daya kama jikinshi sosai ya feshe kanshi da turare yafito yana kallon kofar dakin nata yakoma kitchen yahado coffee a cup yadawo batare daya shiga dakinshi ba ya zauna akan doguwar kujeran dake nan falon upstairs ya kafe kofarta da ido so kawai yake tafito ya dubata girman kai yahana shi shiga dakinta ya dubota. Har magrib yana zaune a falon daga yataba waya, sai yakalli match yasa wrestling ya kalla amma yakasa samin sukkuni, saiya tashi yaje bakin kofar kaman zai bude ya shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login