Showing 15001 words to 18000 words out of 123632 words
yace "maiya faru dakai Boy? Babu wani gidan talabijin da gidan radio dabamu sanar da bacewar kaba, da saka hotunan ka aduka gidan talabijin din Nigeria nan, waye yama wanan abun Boy, yaushe ka girma mema kasani dahar mutum saiso cutarmin dakai, kuma agidana ma, koma waccece maid dinan data baka abinci ranan da sunan ka mahaifiyar ka sai annemota zata gane ta tabamin kaine wlh azim" zame fuskar shi yay daga hannun Abba yawuce ya rungume Mami daketa kallon su tareda daura kanshi akafadar ta ahankali yace "i miss you Mami na" wani kwalla ne yazo mata kafin itama ta ciroshi ta sumbaci goshin shi daidai lokacin Baba Sule ya shigo da Hajiya Saratu (uwar gida) data shigo da kuka sosai ta tsaya agaban shi takai hannu tana shafa fuskar shi tafashe da kuka sosai cikin kuka tace "maiya sameka d'ana, Ayaan haukacewa kayi ashe da gaske dai? Innalillahi wa innaillahi raji'un, duniya ina zaki damu?" cikin kuka takara kallon Alhaji daketa shafa kan Ayaan din kaman zai hadiye shi dan so, tace "Alhaji wlh ko bangon duniya ta shiga anemo maid dinan data bashi abincin karshe" tasake fashewa dawani irin kuka tafada jikin Ayaan din, dago da kanta yay ya girgiza mata kai tareda sa hannu ya goge hawayen dake zuba daga idonta yace "stop crying Big Mummy, am okay now" gyadamai kai tayi kafin tai murmushi tace "to ya akayi kaji sauki, CCTV footage damuka kalla ya nuna a haukace kafita daga garden din, ya akayi ka warke?" yatsine fuska yay tareda dafa kanshi da sauri Abba ya rikeshi ya kalli Big Mummy yace "ki barshi haka da tambayoyin nan daga dawowan shi muje side dinka ka huta" yarike mai hannu tareda kallon Baba Sule yace "muje Sulaiman" Baba Sulaiman yabisu abaya suna sauka kasa Abba yafara kwalama chief of staff din gidan kira "Mike, Mike" da sauri mutumin yafito shima sanye da uniform yace "call for home service masu massage, manicure, pedicure, da kuma barber dakemai aski be fast" dukar dakai Mike yay yace "to Alaji" ya juyo ya kalli big Mummy yace "kekuma kira Dr Hassan yaduba min shi" ashagwabe ya kalli Abba ya turo baki yace "Pops no basai yazo ba, zanyi prescribing drugs din danake bukata Mike yaje yasiyo min a pharmacy" ahankali Abba ya shafa kanshi yace "are u sure, likita fa baya duba kanshi saidai wani likita ya dubashi" dariya yay a sangarce ya kalli Baba Suleman yace "Baffa tell Pops to leave me alone" duk dariya sukayi kafin Abba yace "shikenan Boy tunda hakan kakeso baza'a kirashin ba" yasake juyowa ya kalli Mami dahar lokacin take tsaye sai kallon dan nata take yace "jekimi shi fevorite dinshi Firdausi, kinsan bayacin abincin yan aiki" da sauri Big Mummy tace "Alhaji tabarshi ni zanmai" girgiza kai yay yace "a'a Saratu, kinsan Boy bayason spicy food kuma girkin ki is way too spicy for his liking, kibarshi Firdausi ta dafamai" yana fadin haka yajuyo ya kalli Mama jummai wacce itace mai gyara bangaren Mami, yanzu ma tagama aikin tane zata tafi taga Ayaan yadawo ai da sauri ta tsaya dan tasan yau akwai buduri zasu sha kyauta harda na innanaha abunka da alhaji mai kyauta bare yau da dalili, Abba yace "Mama Jummai konawa kikeso ga Sulaimanu nan zai baki, kinajina direba ya daukeki kije kasuwa, inaso ahadamin gagarimin girki sanan dukan ku" ya kalli duka yan aikin yace "harda su securities dukku fada musu su gayyaci koma wasukeso azo anjima bayan sallan magriba akwai walima anan" Yasake kallon Baba sule yace "Sulaimanu inaso kaje office kai order motoci dari, and kai contacting dangote company inaso akawo min trailer daya na buhun shikafa araba ma marasa karfin gari Boy yadawo" duka yan aikin sai murna suke, sake kallon Ayaan din yayi dake kallon mahaifin nashi yana murmushi, ya saki hanunshi kafin ya tsugunna yay sujjadan godema Allah na amsa mai addu'a dakuma bayyanar mai da danshi, aiko dakin yadau kabbara kowa saida yay sujjada ganin Abba yayi banda shi gogan daya tabe baki ashagwabe yace "Pops am tired of standing fa" kama hanunshi Abba yay kaman wani yaro ya sanya dayan hanunshi yakamo kafadarshi ya kwanto da fuskar shi kan shoulder dinshi yana murmushi ya shafa uban gemun daya tarun mai yace "sannu dan albarka, muje kahuta kaji" fita sukai daga dakin Mami da Big Mummy dama kowa na dakin suka bisu da kallo, girgiza kai Mami tayi kafin ta sakko ta karaso inda Big Mummy take tace "barka da rana Hajiya" "barkan mudai" Big Mummy ta amsa mata awulakan ce, murmushi tayi tawuce kitchen kasancewar ta mace mai hakuri ko sau daya bata taba biyema Hajiya Saratu sunyi fadaba koma ko mezatayi.
[7/15, 12:18 PM] Ummi Tandama: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
15 - 16
Alhaji Abdulrasheed Gwanaye shararan mai kudine dakeda shakaru sabain da bakwai 75 aduniya, su biyu iyayen su suka haifa shi da kaninshi Sulaiman, ya girma Sulaiman dakusan shakara ashirin danhar mahaifiyar su ta cire ran haihuwa sai Allah yabasu Sulaiman, shahararan mai kudi ne Alhaji Abdulrasheed dake business din man fetur, danhar jirgin ruwa dake tsotsomai yanada shi, sanan yanada gidan mai gidan mai daban daban akowana gari na Nigeria, sunan gidan man shi Gwanaye filling Station, cikakken bahaushe ne shi, mutum ne shi mai saukin kai ga yawan kyauta, tun yana da shekara 20 yay auren shi na farko da Saratu sabida yanada son yin aure, suna zaman lafiya sosai bayan shekaru biyar maman shi ta matsa mai ya auri yarinyar makwabciyar ta da mahaifiyar ta ta mutu wato Firdausi, nan fa akai aure dudda Saratu bataso ba amma ganin yanda Mami kemata biyayya yasa tadan sauko haka suka zauna dukba haihuwa.
Alhaji harya cire rai dan har yakai shekaru 45, rana daya kawai Allah ya albarka ceshi da da namiji. Lokacin da aka gane Mami nada ciki bakaramin murna yayi ba yakasa boye farin cikin shi hakafa aka haifi yaro namiji kyakyawan gaske kaman bature, yaro sak mahaifin shi, aka radama yaron suna Ayaan, duk wani son duniya Alhaji ya daurama yaron nan, wani zubin ko abu kakeso kabiyo ta hanunshi shikenan kasamu, nursery da primary kawai yay a Nigeria Alhaji ya fitar dashi waje anan yay secondary yay karatun gaba da secondary ko hausan dayakejima dan yana dawowa gida hutu ne. Alhaji da Hajiya Saratu sun bata yaron, kullum cewa suke yarone idan ya girma zai gyaru da kanshi, Mami ce ke tsayin daka wajen tarbiyan tar dashi amma bata sami goyon bayaba dazaran tafara mai fada zai fara kuka yafada jikin Abba, Abba yadinga bala'i kenan har washe gari shida hajiya Saratu. Baba Sulaiman kadai ne ke supporting dinta. Bari nabar labarin haka zakuji sauran nan gaba.
Part dinshi sukayi wanda yafi kowani part kyau agidan, komi na bangaren ma daban ne, kofar Abba ya bude suka shiga ciki dakine da akai komi na ciki dark blue and white iya haduwa dakin nan yahadu, bedroom suka shiga, Abba ya zaunar dashi akan makeken gadon dakin mai kama da gadon president ya zauna a gefenshi tareda kamo kafarshi yaciremai takalmin ya ijiye yacire dayan ma ya ijiye, daura kanshi yay akan kafadar Abba ya lumshe ido kaman xaiyi bacci, Abba ya shafa kanshi yace "tashi kayo wanka Boy, amma kafin nan" tashi yay ya dauko wani memo mai kyau da byro dake cikin drawer gefen gadon ya mikamai yace "rubuta magungunan da za'a siyoma" karba yay ahankali yana yatsine fuska tareda dan girgiza kanshi, da sauri Abba yace "menene?" daura kanshi yay a kafadar Abba ahankali yace "kaine ke ciwo Pops" rubutun yayi sanan ya mikama Abba takardan, ya karba yana dafa kanshi kafin ya sake rike mai hannu yace "muje kai wanka zakadan ji dadi" ahankali yatashi yabi Abban ya bude mai bayi ya shiga sanan yarufo mai yawuce yafita daga dakin.
Wanka yafara yi, yayi sabi kuwa yafi sabi goma, amma dudda haka gani yake baifita ba, dan kanshi yagaji yafito daga bayin daure da bathrobe yazo gaban mirror yana kallon kanshi, yadan fita tunda duk baki bakin jikinshi sunbace, knocking akayi a kofa ya kalli kofan ya harara kafin ya maida kanshi jikin madubin yana kallon kanshi, kara knocking akayi baiyi magana ba saima daukan daya daga cikin uban turarukun daga gaban madubin yana kokarin fesawa yaga anbude kofar, daga kai yayi ya kalli kofar wata maid ce ta dauko tray jikinta har rawa yake ganinshi atsaye da kyar tace "sir, sorry sir, Mami ce tace nakawo ma abincin ka" wani irin kallon wulakanci yamata, hanunta har rawa yake ta ijiye tray din akan gado tajuya tafita da sauri har tana buge kai da bango, yay tsaki yacigaba da abinda yakeyi sanan yakoma ya zauna yadau tray din yana kallo, kasa cin rice din yayi sabida rashin apatite pepper soup na kayan ciki kawai yasha sanan yasa tissue ya goge bakinshi kafin yadan sha ruwa kadan yamike ya kwanta akan gado sai bacci, bawani yi nisa sosai acikin baccin yayiba yaji Abba na kiran shi yana shafamai gashin kai, bude ido yay kadan kafin ya mirgino ya daura kanshi akan cinyar Abba ya cigaba da baccin shi, murmushi Abba yayi yadanyi tapping bayanshi kadan yace "tashi Boy, masu aski sunzo idan aka gyarama kunbunan sai ama massage kai bacci, ince kayi salla?" ba kunya ba tsoron Allah ya gyadama Abba kai, Abba yamike yakamo hanunshi suka fito falon nan fa aka shiga gyarashi Abba kuma na tsaye akansu yana kallon dan nashi dayake ji kaman ya hadiye dan so, duba wani littafin da mai askin yabashi na styles din aski yakeyi sabida yazabi wanda yakeso amai, nan fa yazabo wani aski da ake cema "dakalin shaidan" da sauri Abba ya kalli barber yace "yimai low-cut karkamai wanan" kaman zaiyi kuka yace "Popsy" yawani ja sunan, da sauri Abba ya zauna kusa dashi yaja hancin shi tareda saukar da murya kasa kasa yace "haba Boy, yanzu ka girma yakamata ka daina irin askin nan, kayi low-cut kaji dan albarka zaima fi maka kyau" yatsine fuska yayi tareda cewa "ok" ahankali badan ranshi yasoba aka soma mai askin dayamai mugun kyau yafito shi sak, ana gamawa akamai massage yasha maganin daya aika ya mike sai bacci bai tashi ba sai lokacin magrib, Abba yasake shigowa part dinshi yace "yo alwala mutafi masallaci" dan yatsine fuska yay yace "Popsy kaje bari nai wanka nafito" shiga bayi yay hakan yasa Abba tafiya shikadai, Koda yafito chanza kaya yay zuwa crock t-shirt daya kamshi yafito da six packs dinshi dawani shegen wando crazy jean duk abarke ya zaxxago yasaka belt ajikin wando batare daya rufe belt dinba ya sanya farar kafarshi cikin bathroom slippers yafita daga dakin sai uban kamshi yake zubawa, bangaren Mami yay bata falo hakan yasa ya haura sama ya tura kofa dayar sallama yashiga dakinta, tana kan dadduma tana addu'o'i hakan yasa ya zauna akan gado yana jiranta tashi tayi ta cire hijabi tana kokarin linkewa tana kallonshi ahankali yace "Mami ina wayana?" ajiye hijabin tai kan gado kafin tazo kusa dashi ta zauna tace "yana wurin Abban ka, maisa bakaje masallaci ba?" yatsine fuska yay yace "nariga nayi adaki" kafeshi tai da ido hakan yasa ya dauke kai da sauri, hanunshi ta kamo a natse ta rike ahankali takirashi. "Ayaan" juyo dakai yayi ya kalli Mamin kasa kasa yaki bari suhada ido dan ta iya gane idan yay karya, ajiyar zuciya tayi tace "Ayaan wanan abin daya sameka bai isheka ishara ba ka koma ga Allah ba, ka rike salla karike ibada? Sabida rashin azkar da salla ne yasa koma me akama ya kamaka fa, don't you think is high time ka ijiye all dis bad character da bad ways da bazai amfane kaba ka koma ga Allah, nabaka tarbiya iya karfina ka shiga islamiya kasan me addinin ka ya koyar why did you choose to go astray ha? Oya ga dadduma jeka hau kai sallan magrib kar na sabamaka wlh" tashi yayi yafara shiga bathroom ya dauro alwala kafin yazo yay salla yana idarwa ta kallai tace "and kaje ka chanza wayan nan shegun kayan jikin nan naka, yanzun nan za'a cika gidan nan za'a zo walimar da baban ka ya shirya" fita yay daga dakin ranshi duk adagule, maid din daya gani a falo suna fiffito da manya manyan kuloli daga kitchen ne ya dakama tsawa kaman su suka batamai rai yace "kubar falon nan" da sauri kowacce tabace mai daga gani kafin yaja tsaki yafita daga dakin, abakin kofa yaci karo da Big Mummy taci gayu sosai tana ganin fuskarshi tace "waya batama rai daga dawowan ka yau" kaman zaiyi kuka yace "Mami ne, please big Mummy wats wrong with kayan jikina?" yanuna kayan jikinshi, shafa kumatun shi tayi tace "share ta, daga dawowan ka zata fara takura ma, karka canza, yaro dakai kayan tsofaffi takeso kadinga sawa, jeka abinka zan sa meta, saki ranka kasan yanzu mutane xasu cika gidan" murmushi yay tareda mata peck yace "u are d best big Mummy natafi" murmushi tamai yajuya yatafi part dinshi.
Ba karamin shagali akayi ba sai wuraren goma mutane suka watse ya lallabo yadawo part dinshi danya mugun gaji, wanka yay yazo yay shirin bacci, kwanciya yay sai juye juye yake yakasa bacci idanunshi sunyi ja, agogon dakin ya kalla yaga kusan shadaya, wayarshi ya dauka wanda ya karba daga hannun Popsy dazu yay dailing wani number ringing biyu aka dauka da kyar dan muryan shi batama fita da kyau yace "kisame ni agidana am coming dere now" tashi yay daga kan gadon yadau car key yafita batare daya chanza pajamas din dake jikinshi ba.
[7/15, 12:18 PM] Ummi Tandama: ♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
17 - 18
Mota yadauka security dake gate yabude mai gate yafita daga gidan, agaban wani hahhaden gida yay horn aka bude ya shiga fitowa yay daga mota, daidai lokacin wata kakkyawar yarinyar matashiya haka dan akalla zatai 26 tafito daga wata mota dake parking anan tsakar gidan wacce shine yasai mata, da gudu tayo kanshi tafado jikinshi tareda rungume tsam tsam tana kissing din ko ina na fuskarshi saikuma tafashe da kuka tace "My Ayaan ina kaje? kawai u stop calling me nadena ganinka, naje club dinmu ance suma sun dade basu ganka ba, nazo nan gidan mai gadi ma yacemin bai ganka ba, laifi nama kai abandoning dina like dis eh?" kara fashewa tai da kuka ta manna kanta afadadden kirjinshi tace "koma menawa ka yakuri don't ever leave me like this, nai kewan ka and ur hot screw sosai" fitowa tayi ta kalli daga jikinshi jin shiru ta kalli fuskarshi ganin ita yake kallo yasa tai murmushi takai bakinta kan bakinshi tafara kissing dinshi, matseta yayi sosai har saida tai kara kafin ya dauketa chak batare daya raba bakinsu ba yay sitting room da ita, sanan suka wuce bedroom, kayan jikinta yahau cirewa itama tana cire nashi kafin ya bugata akan gado yahawo gadon yawani chapko yan nonuwan da dabasu da girma sosai yahau matsesu tana ihu, ya dade awurin dan a rayuwan shi yana mugun sonsu, sanan ya shigeta tana maida mai martani tana ihu, sosai suke abunsu har tasoma galabaita fizge bakinta tayi daga nashi tareda tureshi da karfi tace "Ayaan don't kill me nagaji wlh" fizgota yay yace "uban mesa to kikazo inkinsan kin gaji am not done with u yet, and shut d f*uck up" fizgota yay ya sake matseta ya shigeta da kyau nan yacigaba dayin abunda yahana shi bacci agida, saida yaji shi ya gamsu sanan ya ture ta yatashi ya shiga bayi, fitowa yay daure da towel dakuma karami yana goge jikinshi kallon yanda take maida numfashin gajiya yayi yadanyi murmushin gefen baki duk cikin yan matan shi Meram ce kadai maidan iya jureshi gashi ta mutun mai murus, tabe baki yay yadau kayan baccin shi yamaida ya kalleta yace "will call you tomorrow, idan kin huta kitafi gidan ku, am off" fita yay daga dakin batare dayasake kallonta ba singlet dinshi daya bari akan gadon tajawo ta rungume tana murmushi tana kissing din rigan, tana mugun son Ayaan.
********************
*Zaria*
Kwanan ta biyar kenan tana fama, dan ciwon saiya zo yahade mata da ciwon mara hakan yasa duk ta fita hayyacin ta, Abba ya karbo mata maganin tasha kuma Alhamdulillah tasami lpy dan yau da kanta ta tashi tai shara, ita dasu Raiyana kuma suka hura wuta suka dumama tuwon da za'ai kari dashi.
Isyaka ma duk ya rame sabida ciwon da gimbiyar shi takeyi dan har saida yay zazzabin kwana daya Baba yabashi magani.
Dakin Baba tai sallama ta shiga ta zauna agabanshi tace "gani Baba" littafin dayake dubawa ya rufe ya mayar ya ijiye yace "ya karfin jikin Bilkisu?" murmushi tai tace "Alhamdulillah Baaba da sauki" gyra zama Baba yay yana kallonta hakan yasa itama ta natsu yace "Bilkisu dama inaso naji yaushe ne zaki fara zana jarabawan gama sakandirin ne" ahankali tace "uhm Baba sai karshen watan gobe, talatin ga watan August zamu fara, sai mugama karshen watan September dan wata daya akeyi ana yi" takarashe maganan tana murmushi, Baba dayay shiru kaman mai tunani yana sauraron ta yace "kuma yanzu muna tsakiyar watan July ko?" gyadamai kai tayi tace "eh Baba yau sha biyar ga wata" ajiyar zuciya ya sauke yace "to Masha Allah daman abinda yasa nakiraki shine, kinga Isyaku zai karayin walima haddace Qur'ani akaro nabiyu ranan goma ga watan gobe, August kenan, shine nakeso ranan na daura muku aure, ranan goma gawatan August din sai ya kasance ranan bikin, nan da sati uku dayan kwanaki kenan, kinga ga aure ga walima abin zaiyi kyau ahaka, idan yaso sai na baku dayan gidana ku zauna aciki dazaran kin gama jarabawan saiku tafi sokoton" boye fuskarta tayi a hijabi duk kunya ya cikata, murmushi Baba yay yace "tashi ki tafi Allah miki albarka su Baaba aiduk sunsan zancen, kin shadai maganin ki nayau ko?" gyadamai kai tayi yace "to masha Allah tafi abinki" fita tayi da sauri ta shiga dakin Umma dake tareda Mama suna hira abunsu, kan Umma tafada tawani fashe da kukan iskanci. "Umma shine ko kufadamin zancen ko" dungure