Showing 93001 words to 96000 words out of 123632 words
hankalin, tagane wasu maganan taki gane wasu gashi sai uban kallonshi datake yi, dan ajiyar zuciya ya sauke yace "yi muje" sakin hanunshi tayi tana kallonshi shima ita yake kallo, dauke kai yayi ganin tana kokarin daga riga bayason anything dazai dagamai hankali because she is seriously not doing well.
Akan dadduma ya daurata yasaka mata hijabi yace "yi salla" zama yy akan gado yana kallon yanda take sallan, juyo dakai yayi ya kalli envelop din, ahankali ya mika hannu ya dauko yana jujjuyawa, fizge envelop din da akayi yasa yadago kai itane ta tsaya a gabanshi ta dafe kanta dake wani irin juyawa, da sauri ya mike yana kokarin janye hanunta data daura akanta dan yaduba ta, make mai kafada tayi tana kuka ta matsa gefe, saikuma ta kalli envelop din data fizge daga hanunshi kafin ma yay yunkurin hanata ganin yanda take kallon envelop din harta barke saman tana zazzage wa, takardan daya fado kasa tabi da kallo da sauri ta tsugunna zata dauka ya rigata, fashewa tayi da kuka tawani irin fadawa jikinshi da hannu daya yake kallon takardan dake aninke, janye hanunshi yayi daga bayanta ya warware takardan ahankali, sunan Bala daya gani ata karshen letter yasa yakomar da idonshi sama yafara karanta wasikar kaman haka;
_Hajiya Saratu..._
*In sha Allah gobe zanyi me yawa sosai, ina busy ne yau.*
♦♦ *SANGARTATTCE* ♦♦
Maman Abd Shakur
81 - 82
_Hajiya Saratu wato ni kakayi blocking ko, munmiki aiki miliyan goma kin bamu bakwai, to wlh koki cika mana sauran milayan ukun mu kokuma muzo har gida musame ki ga number tanan ki kirani 08067679898. BALA._
Yakaran ta wasikar yay sau goma yana tunani wani aiki akama Big Mum harna 10m, waye Bala? Dago da kanta datayi tana kallonshi yasa ya ijiye letter akan drawer, hannu yasa yaja kumatun ta yana mata wani irin kallo yace "why are you looking at me" kallonshi tacigaba dayi shima tsareta yay da ido ahankali ta daura kanta akan kafadar shi, dan ajiyan zuciya ya sauke ya jawo basket din da Mami takawo ya bude kulan chips ne da kuma white rice da liver source, chips din ya zuba a plate yasaka fork ya daga kanta yadebo chips din da fork yakai bakinta ahankali tabude bakin yasaka mata ta tauna saida ta cinye sanan yakara kaimata ta bude ya saka mata, hanunta tasaka a plate din tadebo chips din takai bakinshi tana kallon idonshi, wani irin murmushi dabai shirya yiba yayi, ahankali ya daura hanunshi akan natan ya juyar da hanun yakai saitin bakinta yace "I want eat from your mouth" saka chips din hanun nata yayi abakin ta duk suna kallon juna, fara taunawa tayi hakan yasa ya daura hanunshi ta bayan kanta ya matso da kanshi wurin fuskarta sosai murya chan kasa yace "bani abuna" wani irin kallonshi take tana taunawa, ahankali yadaura kanshi kan fuskarta kafin yahada bakinshi da nata yana wani irin kalo chips din da duk ta tattauna yana hadiyewa saida yagama tass sanan ya saketa yakoma wurin shi ya zauna idanunshi sundan kada itakuma sai kallonshi take tana dan lumlumshe ido, sake debo chips din yayi yakai bakinta tabude yasaka mata duk tana kallonshi saida taji ta koshi ta ture abincin hakan yasa yabude bottle water yamika mata karba tayi takafa abaki tana sha shikuma yafara yin nashi breakfast din yana kallon agogo yanzu ma seven tayi Dad Fawaz sai wuraren eleven ma yake zuwa hospital, wani irin fadawa jikinshi datayi yasa yaji wani irin zirrirr, ajiyan zuciya ya sauke ya gyara mata zama yana daukan bottle water yasha ya ijiye.
Dago da kanta tayi ta sakala hannayen ta tabayan wuyanshi tana kallon fuskarshi, habarta yakama yana murmushi yace "sunana Ayaan ur husband" for the first time tun jiya tai complete magana cikin siriruwar muryar ta tace "sunana Ayaan ur husband" murmushi yayi ya kamo hanunta yadaura akan bakinshi yama peck, hanunshi itama ta kamo ta daura akan bakinta ta mishi peck me kara, wani irin tashi tsigan jikinshi yayi tsabagen yanda yaji dan lumshe ido yayi ya budesu ahankali ya daura akanta yanda take kallonshi, gefen fuskarta yawani irin shafa da dan yatsa hakan yasa tai wani irin nishi medan kara, cigaba dayi yayi harya sakko kan wuyanta yana kallon yanda take lumshe ido tana budewa ahankali yace "ina sonki dayawa baby" bude ido tayi dasukai wani luulu tana kallonshi dasu tace "ina sonki baby" sake lumshe ido yayi yacigaba da gangarawa da yatsar shi kasa yana yawo dashi awuyan ta akan cleavage dinta ya tsaya ya daura yatsun shi biyu akan boturin rigarshi dake jikinta yana kallon fuskar ta yanda tai kaman wata mejin bacci har lokacin kallonshi take tana lumlumshe ido, daga yatsar yayi daga kan boturin batare daya bude boturin ba saiya tafiya da yatsar ya daura kan kirjinta ta saman rigan, sosai idanunshi suke kankance wa, wani irin wasa yashiga yi dasu, lumshe ido tayi tana juya kai rasa inda zatasa kanta tsabagen wani irin datakeji yasa tawani irin kara fadowa kan kirjinshi, juyar da ita yayi yahada bayanta da kirjinshi ya sanya duka hannuwan shi akan kirjinta yawani irin kamawa ya matsa, daganan kuma yakasa daurewa yacire mata rigar yayar yana yanda yaga dama dashi, binshi kawai take da kallo tana lumlumshe ido jikinta gabaki daya wani iri yake mata, ahankali ya ciccibeta ya daurata akan gado kafin shima yahau gadon yana kallon fuskar ta yanda take wani irin kallonshi da idanuwan ta dake kara birkita shi, lips dinta dasuka tattare yake kallo kaman maye kafin ya daura bakin nashi akan nata, wani iri dataji yasa itama tafara maida mishi da martanin kiss din, haukacewa ne kawai Ayaan baiyiba idanunshi suka cicciko da hawaye, gurzarta yayi da kyau yay yanda yakeso da ita saida yaga tai mugun laushe sanan ya kyaleta ya dauketa da sauri ganin goma da rabi gashi yana so ya duba some patients dinshi kafin yafita, yay bayi da ita gasata yayi dan shima yasan baibita ahankali ba, sai kukkule ido take tsabagen gajiya dajin bacci fitowa sukayi daga bayin da kanshi ya shiryata cikin wani doguwar rigar atampa ja yasaka mata hijabi da Mami ta aiko mata dashi milk daya kaimata har gwuiwa mai hula, kallon yanda tai kyau yayi dudda babu makeup a fuskarta sai yaji yana wani irin mugun jin kishi ya fita da ita haka har yaje ward da ita hakanan aita kallan mai ita, dan tsaki yayi ya zaunar da ita akan gado ya shirya shima cikin wani farin yadi yadau wayarshi, wallet da car key, letter ya dauka ya ninke yasaka shi a drawer kafin ya mikamata hannu da sauri ta kama tarike tana kallonshi, murmushi yamata ta tsaya tana kallon bakinshi tsayar da murmushin yayi kafin ya janyota jikinshi yana kara gyara mata hijabin ahankali yace "you are so so sweet wife, Allah miki albarka" light kiss yamata a lips sanan yace "muje zan kaiki adubamin ke" hanunta yarike suka fito daga dakin bayan ya gyara gadon dayay buzu buzu dashi suka fita daga office din hanunta sanye cikin nashi gabaki daya nurses din da wasu mutane dake reception din sai gaishe shi suke suna kallon su dan bakaramin bada kala sukayi ba, amsawa yayi har suka fita motan shi ya kunna yabude yasata aciki saida yay warming motar sanan yaja suka tafi bayan yakira Dr Ibrahim yaroke shi yatayashi duba patients dinshi.
Suna zuwa yafada ma secretary dake gaban office din dad Fawaz sunan shi hakan yasa tace "ku shiga yariga yacemin dazaran kazo nabari ka shiga" godiya yamata ya wuce ya shiga office din da sallama yana rike da hanunta. Office ne babba dake dauke da wasu irin hospital machines, saikuma wani tsohon da akalla zaiyi 65 yana zaune kan kujera yana wasu rubuce rubuce yana ganin Ayaan ya ijiye Biron ya washe baki yana kallon Bilkisu da Ayaan yace "masha Allah Son, kalleka kaida matar ka abin sha'awa kanama abokin ka fada kuwa" dan murmushi Ayaan yayi yace "Dady ina kwana" "Bismillan ku bismilla" Dad Fawaz ya nuna musu kan kujera, zama yayi bayan ya zaunar da ita, saida suka zazzauna sanan Dad Fawaz ya dubeta yanda take kallon Ayaan har lokacin, ahankali ya kalli Ayaan yace "cire mata hijabin son naduba ta" okay Ayaan yace ya mike tsaye hijabin ya cire mata dayake ba dan kwali akan nata, tashi Dad Fawaz yay daga kan kujeran shi bayan yadau wani irin touch na likito ci ya zagayo ta inda suke a tsaya, juyar da kanta Ayaan yayi hakan yasa ta kifa kanta acikin shi ta kankame shi, daura hannu akanta Dad Fawaz yayi ya haska wurin ciwonta daya warke saidai tabo ya kalli wurin na kusan two minutes sanan ya koma kan wurin wani babban drugs cabinet dake dakin wani allura ya dauko yaja sanan yadawo yace "zan mata alluran nan baccin 10 min yake sawa, sabida nasa kanta a machine dinchan" gyadamai kai Ayaan yayi yamika mai hanunta sanin ahannu ake alluran saida tai ihu da za'ai alluran anayi kam sai bacci, kan gadon dake jikin machine din Ayaan ya shimfidar da ita Dad Fawaz ya kunna wani computer ya kunna machine da aka jingine kanta ajiki wani irin jan wuta ya haska kanta bau, komawa wajen computer Dad Fawaz yayi yacema Ayaan zokaga, da sauri Ayaan yaje, abubuwa ya nunama Ayaan ta computer yace "tana last stage din recovery nema yanzu kaga wanan abun, shike blocking memory ta once tafara flashing back, but yanzu" yay maganan yana kashe computer yana tafiya Ayaan na biye dashi har zuwa wajen machine din ya kashe shima sanan yajuyo ya kalli Ayaan yace "yanzu akwai wasu magungunan dazan bata bacci kawai zatai tayi, saidai tana tashi kabata abinci tasake komawa her brain need rest, anything dazai tada mata da hankali ko tsorata ta avoid it, take her to a serene place kagane, bakaga da according to yanda kafada min tana abu kaman yarinya, su tsalle tsalle, murguda baki etc, yanzu kuma after abinda mum dinka tayi yasa tadawo dis quite ba, yanzu for now haka zata dawo dis quite sabida she's in d middle of warkewa da komawa kaman da, idan ka lura yanzu ta manta abinda tasani bayan tai loosing memory, ta manta wanda kace shiya tsinceta duk ta manta ta mance face dinsu ko abinda big mum dinka ma tamata tamanta, kaima dakaga tanata kallo haka tana yarda dakai is because kaita fara gani bayan ta farfado, so always keep her happy, ahankali zatazo tafarama magana, kome takeso kabata, yanzu maganin nan zai hanata yawan ciwon kan datake yi idan tana kokarin tuna da hakan zai bata dama ta tuna da da kyau without any damuwa ko matsala after 2weeks ka kawomin ita" murmushi yayi yace "thank you so much Dady am grateful" bubbuga kafadar shi dad Fawaz yayi yana dan dariya daidai lokacin ta farka tana kallon dakin, wajen table Dad Fawaz yayi shikuma Ayaan yay wurin gadon ya sauko da ita tasaka takalmi tana rike dashi suka dawo kujeran hijabin ta ya dauka ya saka mata sanan ya zaunar da ita, prescription sheet dad Fawaz ya yaga ya rubuta musu sunan wasu magunguna guda biyu karba Ayaan yayi yamai godiya sosai sukai sallama suka tafi a pharmacy asibitin ya tsaya yasai maganin kusan 80k daya 55k dayan kuma 25k ta POS ya biya ya karba suka fito daga asibitin, a mota ya sakata sanan ya zagaya shima ya shiga ya tada agaban wani pastry shop ya shiga ya sayo mata different desert yabata tun amota taketa sha tana lashewa sai kallonta yake yana murmushi, a parking lot din asibitin su yay parking wayarshi dake ringing yaciro Pops ne hakan yasa ya dauka sai zubama pops shagwaba yake idanunshi akanta yanda take shan ice cream dinta kusan 30min yayi suna magana da Pops kafin yafito daga motar ya zagayo ta side dinta yabude, karban ledan yayi ya karbi Ice cream din yarufe ya kakkabe jikinta data bata sanan yaciro ta daga motar yarufe sukai cikin asibitin office dinshi sukayi yay cikin bedroom din da ita, magungunan ya bude ya karance leaflet din tas sanan ya dauko ruwa yabata tasha da kyar, ya zauna kusa da ita, da sauri tahau kan jikinshi ta kankame shi rungumeta back yayi yana shafa bayanta kafin good 20min bacci ya dauketa murmushi yayi ya kwantar da ita yaja bargo ya lullube ta ya rage mata ac sanan ya kwashi ice cream dinta yasaka a fridge kafin yasake dawowa kan gadon yamata addu'an bacci yawuce yafita daga dakin, statoscope dinshi yadauka daga kan table yafice daga office din dan zuwa ward.
Sai bayan yay sallan azahar sanan yadawo office din ahankali ya bude kofar dakin har lokacin bacci take, bayi ya shiga yayo wanka dan black nicker kawai yasaka yahau gadon shima dan yagaji bacci kawai yakeso yayi, jawo ta jikinshi yayi yay cuddling dinta ya lumshe ido wayarshi datai ringing yasa yaja dan gajeren tsaki ya mika hannu ya dauko wayar yadawo da ita, sunan big mum daya gani yasa ya kafe screen din wayar da ido har wayar ta katse bai daukaba saida tasake kira akaro na biyu sanan yay picking ya daura akunne.
Daga ta dayan bangaren Mami tafashe da kuka tace "My Boy" shiru yayi baice komiba, cikin kuka sosai tace "My Boy nasan nama laifi amma dan Allah ka yakuri kayafe min banda lafiya bansan ko mutuwa zanyiba, nasan nai kuskure like how on earth ma zanyi yunkurin kashe matar dana guda, wats wrong with me, Boy please forgive me dan Allah yakayafe min kanajina?" dan lumshe ido yayi saikuma ya budesu ya saita muryan shi yace "shikenan Big Mum komi yawuce" wani ajiyar zuciya yaji ta sauke tace "Alhamdulillah, Allah nagode ma, ya jikin ta?" Ahankali yace "fine ta warke" kecewa dawani sabon kukan tayi cikin kuka tace "kuna gidanku ne naga baku dawo gidaba jiya" dan shiru yayi saikuma yace "eh achan muka kwana" gyada kai tayi tace "to ka gaidamin da ita sai anjima" katse wayar tayi tasa hannu ta goge hawayen datake yi da sauri ta lalubo number Bala dayay kusan 2weeks kenan tai blocking dinshi unblocking tayi tai dailing number bayan ta shiga bayinta ta kulle, saida kiran yakusa katsewa sanan Bala yadauka kafin ma tai magana ya kece da dariya yace "kenen sakona ya girgiza ki wanan dakika kirani da rana tsaka" "wani sako kuma" Big Mum ta tambaye shi tana wani irin shashan kamshi, "yau tun asuba na bama wani dana gani yafito da mota envelop dake dauke da sako na abaki" dafe kirji Big Mum tayi tace "na shiga uku ubanwa yanzu ya karbi sakon babu wanda yakawo min wani abu kuma Ayaan bai kwana agidan nan ba Alhaji ma baya gari towa kaba sakon karfa Katona min asiri" shima shiru yayi saikuma ya tabe baki yace "koma mutum yabude yagani bazai gane komiba kawai tambayan cikon kudinmu nayi" nan ya sanar da ita abinda ya rubuta dan ajiyar zuciya ta sauke dudda haka bata natsu ba, anatse tace "kasan misa nakira ka" "saikin fada" "sonake kamin aiki wanan karan banda kuskure dan yarinyar nan bata mutu ba tana nan araye yanzu ma haka suna gidansu ita da mijinta yaron Alhaji" "kai hajiya" tsawa big Mum ta dakamai tace "dakata kaji, sonaka ka kwashi yaranka kuje gidan ka kashe min daga matar har mijin dan nariga na kwafsa jiya dayasa duk ana zargina, gwara su mutu insan saura Alhaji da Firdausi suka rage dazaran suma nagama dasu kaga ai dokiya ta dawo tawa I don't need any of there signature anymore, ka tabbatar ka kashemin su ta yanda ma za'a zaci kuyan fashine kunzo sata, dazaran ka gama nai comfirming death dinsu wlh wlh yau dinan ko kwana daya bazan karaba zan aiko ma da miliyan goma sha hudu" wani irin dariya Bala yayi yace "angama hajiya ki kwantar da hankalin ki kaman kinyi bako ya mutu, kaman mun kashesuun mun gama kisiyo likafani ki ijiye, sai anjima zanje na shirya anjima da daddare muje farauta" ya katse wayar wani irin murmushi tayi tafito daga bayin ta kwanta akan gado tareda jan bargo ta lullube dan rashin lafiyan karya takeyi.
Ba ita ta tashi daga baccin ba sai bayan sallan magrib lokacin yana zaune agefen gado rike da laptop fadowa datai jikinshi ta kankame shi yasa yay murmushi ya sauke ajiyar zuciya, ajiye laptop din yayi ya juyo tareda dagota daga bayanshi ya daura hannu a wuyanta koda zafi amma babu, kiss yamata a ido da sauri ta lumshe idon, dagata yayi duk jikinta ya saki yace "muje kiyi wanka kiyi brush kizo kiyi salla saikici abinci ko wife" kallonshi kawai takeyi babu ko kyafta ido, hanunta yarike yay bayin da ita, toothpaste yasa mata a toothbrush ya bata tafara yi sanan yahadamata ruwa me zafi tana gamawa ya zagayo ta bayanta ya daura kanshi ata wurin wuyarta, ahankali yakai hanunshi saman zip din doguwar rigarta murya chan kasa yace "time to bath" zage zip din yayi har kasa, hanunshi dakeda danshin ruwa ya shafa abayan nata yana wani irin tafiya dasu, wani irin ajiyar zuciya ta sauke sabida yarr din dataji shi kanshi yanda ta sauke ajiyar zuciyan saida ya haifar mai da kasala, ya sauke hanunshi yadaura akan hanun rigar, ahankali ya zame rigar yay kasa da ita yabi jikinta dawani irin kallo, dan lumshe ido yayi ya dauketa ya sakata cikin ruwan, bakaramin dadi ruwan zafin yamata ba sosai, daukawa yayi ya wanketa tass batare daya shiga ruwan ba sai kallonshi take saida yagama yaja towel ya nannade ta yasa tai alwala yafito da ita, wata yar figigiyar soft pink rigar bacci yasaka mata idanunshi kur akan kirjinta dakusan rabinshi na waje, zani ya dauka yadaura ya daura mata yasaka mata hijabi yasata akan dadduma tafara salla shikuma ya bude food flask ya debo mata farfesun Ganda da Mami ta aiko dashi nata dazu da yamma dakuma fruit juice shima wai duk natane dan