Showing 15001 words to 18000 words out of 67868 words

Chapter 6 - BABAN YARO PART 1

30 Jun 2024

15501

sai kin zo hana don Allah."!!! A harzuk'e tace." Wallahi zan zo in ci ubanki Anan gurin ni sa'ar ki ce na shigo gida babu sannu bare gaisuwa kin zo kina min shirmen banza da wofi." Dariya nayi nace."Allah ya baki hakuri bari nayi Wanka sai inzo mu gaisa a tsanake ." k'wafa tayi kawai ta juwa suka cigaba da magana da Umma wacce take cewa." Kece kika biye mata ma Asma'u Wanda be San halinta ba sai ta sashi hawan jini." Aunty Hauwa tace." K'yaleni da ita Umma wallahi ta jawo wa kanta bazan bata mayafin ba Mimi ce zata dauki daya kema ki d'auka nima na d'auka ita ko ta jawowa kanta tunda tana ganin Neman kud'in da nake yawo ne, ko mijina be hanani ba sai ita me bakin magana."


Cike da farin ciki Umma ta jawo ledar tana zazzage kayan ciki. Mayafai ne da dogayan riguna sabbin shigowa sunyi bala'in haduwa sai walwali suke ko ina stones a jiki anyi musu ado wasu shipom wasu kashka ne masu taushi.


Umma tace." Wannan mayafan sabibin zuwa ne da alama."?
"Wallahi kuwa Umma yanzu daga kasuwa nake naje d'aya daga cikin kantinan Mudansir And brothrs kawai naga suna sauke kaya, kasancewar mun saba dasu saboda INA zuwa sari yasa suka bani kaya akan yanda suka sauke Wallahi naji d'adi yanzu zan cire abunda yayi saura a account dina in basu in yaso in nagama had'a kud'in sai in cika musu sauran." Umma tace." Aikuwa haka yayi wallahi kice yanzu zamu fara kasuwan ci da karfin gwiwa ko." Cike da farin ciki Aunty Hauwa tace." K'warai kuwa Umma ai naji dadin abunda sukayi min wallahi. Kinga ko bani da ko kwabo zasu bani kaya in juya in kawo musu kud'in." Umma tace." Allah yayi musu albarka ubangiji Allah ya daukaka Mudansir a duk inda yake." Aunty Hauwa tace." Ameen ya rabbi ammafa Umma bashi kadai zamuyi wa addu'a ba." Umma tace." Auwo!! Dawa kuma."? Dariya tayi tace." Akwai mutumin da naji suna zancan sa wai sunanshi *Amjad* ya bude sabon company a wajan gidan governor can wajan magwan, ya zuba ma'aikata sosai fararan fata da bakake fata, can suka samo kaya masu kyau da arha suna ta murna sun huta futa Dubai da sauran kasashe kawo kaya,DOMIN kayan da company suke har yafi na wata wata kasar wajen ma kyau da karko."


Umma tace." Kai wannan kuwa Allah yayi masa albarka wallahi yanzu 'yan kasuwa zasu fara walwala da NISHAD'I."
Aunty Hauwa tace." Wallahi nima haka nace sunan company *Amjadu Abul Abbas Matireals."!* dai-dai lokacin da aunty hauwa take fad'ar wannan ni kuma lokacin na futa daga ban daki kenan , abun sabulun dake hannuna ya kusa fad'uwa nayi saurin rike shi gabana na fad'uwa jin sunan da aunty Hauwa take fada..........kallon bakin ta kawai nake lokacin da take zayyanowa Umma mutumci da karamcin Amjadu me company sai da naji tana cewa kuma ance yaro ne karami ko matar aure bashi dashi nan na kara tabbatar wa da cewar guy nan ne domin dai ni tunda nake ban tab'a jin suna irin nasa ba *Amjadu* Hararata aunty Hauwa take nazo na wuce ina kunshe dariya don nasan abunda nayi mata d'azu take wa, nace." Bari inzo in karb'i nawa mayafin." Ko kallona ba tayi ba ta cigaba da maganar ta. Mimi na samu kwance har yanzu idanunta a lumshe. Nace."Mimi ki tashi ga aunt can tazo ta kawo mana mayafai." A hankali ta bude idonta na kalle ta cike da mamaki nace." Badai bacci zakiyi ba."? Tace." Wallahi shi zanyi jiya fa banyi wani baccin kirki ba."

"Humm ai ba k'aramin cin zalinmu guy nan yayi ba ni kaina baccin nake ji.' Na fada INA k'okarin ciro kaya cikin akwatuna.


Mimi ta mike ta futa ni kuma na sanya riga da siket na atamfa nicham na saka kudusdusar wayata a chaji na bi bayan Mimi. Zama nayi kusa da aunty Hauwa na jawo ledar ta janye abarta tana hararata nace." Haba big aunt meye duniyar kiyi hakuri wallahi wancan purple din mayafin yamin kyau ki bani shi." Tace." Ai kinyi wa kanki sai dai kiga ana yi." Marairaicewa nayi na jawo Isilam nace." Babyna cewa momyn ki tayi hakuri ta bani gyale guda d'aya." Aikuwa Islam ta jawo mayafin da Mamanta ta kwace a hannuna ta mik'o min na mike da sauri zan gudu aunty ta rike min kafafuna wai Dole sai bata mayafin ni kuma naki saki.


Yaya Musa ne yayi sallama ya shigi gidan ganin abunda yake faruwa ne yasa yace." Ke Hauwa anyi babbar kwabo sakar mata k'afafu kar ki k'arya ta na wane kud'in mayafin naki sai a sai mata." Dake sun saba wasa a tsakanisu tace." E a sai mata mana don ni nayi rantsuwar bazan bata ba." Yaya Musa ya zauna Tar da zura hannunsa cikin aljuhu ya futo da kudi yana fadin ." am ce miki ki sake ta ki fad'i kud'in gyalan naki." Hannu ta mika masa tana fad'in." Kud'in gyale dubu hudu ne da Dari biyar." Da sauri nace." Yaya Musa kar ka bata Dari biyar din kai ka nemi ragi ita ta Dora akan dubu hudin ribar ta CE."
Dariya Yaya Musa yayi yace." Kina hannu amma kina surutu ko ki bari in fanshe ki a hannunta. " aunt tace." Rabu da ita dai." Dubu biyar ya mik'a mata ta karb'a sannan ta sake ni, babu kunya ta zura kud'in cikin purse dinta.

Yaya Musa yace." Ke kam son kudin ki yayi miki yawa Wallahi. " dariya aunt tasa tace." Yo waye yak'i kudi ko dangote kullum cikin nema yake bare ni gallafiri me naiman na koko." Dariya kawai Musa yake, sai da yayi me isar sa sannan ya juya yana gaida Umma cikin girmamawa suka gaisa tana tambayar sa mutan gidan yace." Kowa lafiya. Kusa dashi na zauna gabana na fad'uwa domin ina jin tsoro kar ya fadawa cewar ba a gudansu muka kwana ba Gashi munyi wa Umma k'arya.Ashe Mimi ma tunanin da take kenan muka kalli juna gabanmu na fad'uwa


Umma tace." Yau kazo gaishe mu kenan." Sunkuyar da kansa kasa yayi yana murmushi yace." Nazo gurin Asamau ne,." Umma da aunt sun gane munufar sa, oho!! Ni San ban fahimci wai sona yake ba. Jin abunda yace ne yasa Umma ta tashi ta shige kuryar daki cike fa kunya, aunty ma ta mik'e ta bita tana murmushi. Muka kadai ne mukayi shaura, INA kallon Mimi ta sauke ajiyar zuciya nasan ko ta mecece nasa dariya ina fadin. " kura sarkin tsoro kenan. " hararata tayi ta mike tana niyar fucewa tare da fadin "Masoya asha soyayya lafiya " kallo na bita dashi cike da mamakin abunda tace." Naji muryar Yaya Musa yana cewa. " ke Asma'u akwai Wanda ya kaiki tsoro kuwa."? Juyowa nayi ina kallonsa na gyara yanayin fuskata sosai cikin zuciyata nace kardai abunda Mimi tafad'a gaskiya Musa sona yake lallai ma kuwa. Nace." Ya Musa ni nan da ka ganni kafin kaga abunda ya furgita ni zaka jima." Ya kyalkyale da dariya kamar wani soko yana gyara zama yace." Allah tawan.". ? Allah tawan." Na maimaita a abunda ya fada a zuciya lallai wannan bashi da hankali yo ko maza sun kare a duniya ni me zanci dashi tabd'ijam ! Ya wani gyara zama yana kashe min ido tare da fad'in." Asma'u zauna sosai zamuyi magana dake ta fahimta. " nace." Ai a zaune nake Yaya Musa." Murmushi yayi min yace." Hak'ika Asma'u zuciya ta kamu da so da kaunar ki tun kina 'yar k'arama nake sonki ina fatan zaki amunce mun muyi auran zumunci domin raya sinnar Annabi MUHAMMADU ." nace slw." Yace." To kinji abunda yake tafe dani gurin ki.Murmushi nayi me kunshe da abubuwa da dama nace." Yaya Musa kenan,a gaskiya bazan munafurce ka ba, bani da ra'ayin auran zumunci a rayuwata kawai dai zan cigaba da yi maka fatan samun mace wacce ta fini na gode da so da kauna." Jiki a sanyaye yake kallona bakinsa na rawa na lura magana yake so yayi amma ya kasa. Mik'ewa nayi nace." Kar kace na wukalanta ka ni na shiga ciki." Kallo ya bini dashi cike da mamaki har na futa. Ya Dade zaune a gurin yana tunanin Asma'u yanzu shi ta kalli tsabar idonsa tace bata sonsa lallai ko taso ko taki sai ya aure ta zai gwada mata iko tabbas ruwa ba sa'an kwando bane." Haka ya mike ya bar gidan ba tare da yayiwa kowa sallama ba.


Ina shiga dakin mu na tadda Mimi na ninke kayanta ta dago ta kalle ni tare da fadin." Har kun gama soyayyar." Duka na kai mata ta goce tana Dariya . kan katifa na zube ina Jan tsaki nace." Wallahi wannan musan ya ma rainawa kansa hankali duk 'yan matan dake cikin birnin Kano ya rasa wacce zai ce yana so sai ni,wallahi ji nayi kamar in mangare shi Dan haushi." Mimi ta dinga dariya tace."To shi ke ya hango saboda haka ki bashi hadin kai kawai musha buki." Wani dukan na kaima ta raina a bace, yanzu na samu nasarar samunta a kafad'a ta rike gurin tana kallona da baki a bude, ta bude baki kenan zatayi magana na katseta ta hanyar cewa." Sallah!rufe min baki,sai dai idan kece zaki aure shi wallahi ni me zanyi DASHI yana tafiya salo-salo da kafad'u a sauke hummmm! Wannan auran sa ai takaici ne wallahi."



Mimi ta kwanta tana sheka Dariya fad'i take." Asma'u baki da kirki wallahi gaskiya kin yanki Yaya Musa santalelen saurayi haka mijin mata hudu kikewa wannan cin mutum cin." Nace." Wallahi da gaske nake wannan ya kuskura yayi mata hudu guduwa zasuyi su barshi wai baki ga yanayin sa bane babu wani kuzari da karsashi komai salo salo."




Mimi ta gyara zama tana kallona tace." Nifa ban fahimci inda kika dosa ba."? Nace." Yaya Musa bazai yi wani k'arfin kirki ba gurin sex." Mimi ta saka salati tana kallona a tsorace tace." Ke yaya akai kika sani ke ba bazawara balle kice kin San namiji."



Tsaka naja tare da fadin " ke k'yaleni don Allah DUK da nake budurwa ina gane maza wallahi masu jarumta da ragwaye Bari in miki misali da guy nan na jiya wannan shi kana ganinshi kaga jarumi a komai ma, misali kawai namiki dashi shi kuwa Yaya Musa ai sai a slow daka gani.
Lumshe ido naga Mimi nayi nace." Ke meye haka kikayi."? Bude idonta tayi tace." Wallahi Asama ban san me yasa ba idan na tuna wannan guy some times sai inji gabana yana fad'uwa ina jin tsigar jikina na tashi wallahi yanzu ma da kika ambace shi haka naji." Wata irin faduwar ga bace ta rikito min tuni naji miyau din bakina ya tsinke bakina ya zama lami babu tes ko na kwabo dake ina da b'oye abu sai nayi saurin aro jarumta na aza a raina na kalli Mimi murya a dage nace." Ko sonshi kike ne.?"

Cike da rashin madafa Mimi tace." Ban sani ba Asma." Tab'e bakina nayi nace." Wannan dai duk alamar so ce da kika fada." Kwanciya tayi kan katifa tana lumshe ido naji kamar in make ta don haushi!! Nace." Ki daina wahalar da kanki kuma kar ki saka abunda kika san baza ki samu ba cikin ranki kin San dai wannan guy yayi miki nisa nesa ba kusa ba, kudi kyau mulki bayan wannan kuma duk wata mace tana so ta samarwa 'yayanta uba nagari kin San wannan kuwa mugun d'an iska ne gwara ki cire shi a ranki."

Tashi zaune tayi na kalli fuskarta naga ta sauya lokaci guda nima na sauya tawa tace." Haba Asma'u ki daina CE masa Dan iska, ita shiriya ta Allah ce wallahi bakiji yanda naji a zuciya ta ba da kika kirashi haka insha Allahu Zai dawo hanya madaidaiciya." Nace." Ke dai so ya rufe miki ido kawai kin kasa gano abunda ake so ki gano irin wad'annan 'yan barikin basa tab'a daina halinsu."


Wani irin kallo tayi min kana ganin shi kasan ranta a bace yake tace." Kar ki kara wallahi idan ba haka zakiyi mamakin abunda zanyi miki." Dariya na fashe da ita ina nuna ta da hannu, cikin zuciya takaici da haushin ta fall a ciki kawai dai na daure ne domun in kuntata mata nace." To wai ke da kike wannan abun akansa kina da tabbacin zai saurare ki ko ya aure ki iyeeeeee!!! Ashe abun yayi nisa ina gefe guda sake da baki." Na k'arashe maganar ina dariya me ban haushi.



Muryar ta narawa tace." Ni nasan Mace duk inda take bata fi k'arfin namiji ba kuma nasan ina da kyau dai-dai gwargwado nasan duk namiji me lafiya ya ganni zai so na zama matarsa ba yabon kai ba ina ni farace inada hanci gami da ido gashi duguwa ina da kira dai-dai misali to sai me."?



Tausayi ta bani jin muryar ta da nayi tana rawa kamar zata fashe da kuka ya tabbatar mun da cewar lallai ta kamu sosai na sassauta murya tare da dafa kafadunta nace." Tabbas duk abunda kika fada gaskiya ke kyakyaywa ce gaki fara Mimi na fahimci abunda kike ji a zuciyar ki tabbas so bala'i ne, ki kwantar da hankalin ki nayi miki alk'awarin ni duk sanda muka sake had'u dashi a ko ina ne ya yi kokari in fada masa halin da kike ciki a kansa

















*16/October/2009*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*




mallakar_BINTA UMAR


LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.





*19*





Mimi ta d'ago kanta tana kallona tare da fadin ." Asma'u zaki iya fada masa cewar ina son sa." Nace." Kina mamaki ne."? Girgiza kai kurum tayi tace." Bana mamaki wallahi amma ki kyale shi don Allah nasan yafi karfina." Wallahi bazan kyale shi ba in na ganshi sai na fada masa kika sani ko in fada akan gab'a yaga kema kinyi masa." Dariya tayi tace." Shikkenan tunda kin rantse Allah ya bamu sa'a." Nace." Ameen Sisina." Wata hirar muka shiga ammafa zuciya INA ta sak'e-sak'en yaya za'ayi mu kara haduwa dashi.

*********
Ko da *Amjad* ya bar company nisa bai zarce ko ina ba sai sharararn Hotal d'insa Wanda yake can wajan hotoro tsari da kyau da kyatuwat hotal din ba sai na fada ba duk wasu guyz maza da mata burin su kawai su zo hotal din domin hutawa da samarin su da 'yan matansu sunan Hotal d'in *A_A guest place* sosai gurin ya k'yayatu motar shi na shiga gayu sukan San ya shigo 'yan mata suka dinga gyara zama tare da sabule hannu rigunansu suna gantsaro kirjinsu duk da ya gani wasu suka bar hira da samarin su suka shagala da kallonsa.

Hibbah dake zaune can gefe guda ita kad'ai ta Dora kafarta kan kada tana taunar cigum kana kallon Hibbah zaka san taci ta da kai fara ce tas gajera amma ba sosai ba tana da kiba ba sosai ba babu laifi tana da kyau dai-dai nata abunda ya futo dashi Hutu da yawan make up tana da manya nonowa da tsarin jiki me kyau Hibbatullah kenan d'iyar Alhaji Hashimu me citta shararar me kudi ne Wanda yayi shura a jahar Kano da ma kewayen ta. Zuwanta hotal din nan da biyu domin tayi tozali da namijin duniya wato Amjad wanda Allah ya zuba mata so da kaunar sa kamar ta kashe kanta ji take zata iya rabuwa da kowa in zata rayu dashi.


Tana kallo 'yan mata da samari gami da ma'aikatan gurin na takai masa gaisuwa yana amsawa cikin ginshera bodyguard d'insa sai zare ido suke kamar su ci babu, sai ta mike a nutse ta nufi inda yake tsaye tana tafiya tana karkada jiki ilahirin jikinta motsi yake. Tunda nesa ya hango ta, take yaji gabansa ya harba wata mutsiyaciyar sha'awa ta rikito masa bai shirya ba, faffad'an k'ugunta ya tsurawa ido har ta k'araso inda suke. Ya kalli Rambow fuskarsa a murtuke yace." D'auko Glass d'ina cikin mota." Rambow ya bude mota da sauri ya d'auko masa wani dark spece wanda ko kwayar idonsa baka gani sai dai shi yana ganin kowa tarr ya kurawa Hibbah ido yana nazarinta sosai ta tafi da imaninsa manyan nononwanta sun tsone masa ido, take ya shiga wani yanayi abunda ya faru tsakanin shi da Asma'u ya dawo kwakwalar shi ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya tuna yadda ya dinga murza manya nononuwan Asama'u ya jima bai tab'a masu taushi da dad'in tsotso irin nata ba, shiyasa yayi saurin samun satysfied saboda akwai kayan aiki sosai take yaji shawarsa ta motsa yana so ya tsotsi Hibbah ya ga kamar zatayo Sugar!!
[10/16, 11:51 PM] 👄: Tun kafin ta k'araso ya d'auke kansa cikin tak'ama da ginshera ya fara tafiya su Rambow suka rufa masa baya,Hibbah taji haushin abunda yayi mata, amma dake ita take nema sai ta bisu a baya doh!doh ya juyu a fusace!! Tayi saurin tsayawa A hankali yace." K'yaleta ." yafad'a ba tare da daina tafiya ba". Yes Boss" doh-doh ya fada ya bisu a baya Hibbah ta bisu tana jin takaicin abunda yayi mata kamar ita big girl yayi mata kallon banza DUK da kyawunta da dukiyar ubanta gami da tsarin jiki me kyau da Allah ya bata Wanda yake rikirkita ma maza hankali shine shi zai kalleta ya watsar har ya sanya glass saboda ita lallai sai ta dandana masa zumar ta zai san wacece ita.



Sai da suka wuce bene uku sannan naga sun hau wani bene daban da sauran kwata-kwata room 3 ne a gurin da Sauri Rambow ya bude masa room d'in k'arshe ya shiga su kuma suka tsaye waje suna zare ido Hibbah ta karaso zata bude ta shiga rambow ya buga mata tsawa! Cikin takaici ta takalle shi ta watsar tace." Bakaji abunda yace bane ka kiyayi yimin tsawa ni ba karamar mace bace." Jin surutu yasa ya leko be kalleta ba yace." Ku sauka k'asa idan zan sauko zan kiraku a waya." Tare suka had'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login