Showing 12001 words to 15000 words out of 67868 words

Chapter 5 - BABAN YARO PART 1

30 Jun 2024

15506

babanta me fada ajine Sam bai damu da abunda 'yayansa suke ba shima sharholiyar sa yake da Matan bariki duk 'yayansa maza ne Alina ce kawai mace shiyasa duk shekara momynta sai ta had'a mata birthday a guri me tsada anyi b'arnar kudi sosai Tuntuni 'yan class d'inmu suke zargin Alina da karuwan ci, nice me zak'ewa ina cewa k'arya ne tunda basu ganta ba to su daina shedar zurur, Alina tana ji dani sosai a jinmu ganin yanda nake kare ta gurin kawayen mu, masifa ta yasa idan na saka baki sai suyi shiru ita kuma sai ta mik'o min tamfatsetsiyar wayarta k'arar Samsung ina karb'a zan shige karkashin bainci in bude ma'adanar aje video na fara kallon blue film dake tana dasu sosai a wayarta ina fara kallon a jikina zan san ya sanja tsigar jikina ta tashi k'uruciya ban San kome ye ba, zan ta mutsu-mutsu in naji suna nishin nan sai naji idona yana wani irin Abu,, yayin da zanji nonowana suna k'aik'ayi amma don jaraba bazan fasa gani ba, sai nagama zan futo ina matse cinya ta, ranar duk karatun da akayi ya wuce ni haka zan yini sukuku dani.



Mimi Sam bata San me nake kalla ba domin ko da wasa bata lekowa saboda tsoran masifa ta sai zatayi ta damuna da tambayar me yasa taga idona sun kankance sunyi jajazur, kawai zan ce Mata kaina ne yake ciwo shikkenan sai ta bar maganar


Muna komawa gida nake zubewa kan katifarmu in ta murk'ususu ina jin wani fleengs Wanda ban san ko menene ba, sai in kwana in yini kafin in samu sassauci amma fa sa'i da lokaci marata zatayi ta daurewa ban san KO menene ba, haka Umammu zata gaji da tambaya ta tayi shiru ta k'yaleni.



Tunda na gano kallon blue film din nan ne yake saka ni shiga irin wannan halin sai na daina in Alina ta bani wayarta ko da wasa bana bude video sai dai in kalli hotuna in wuce zatayi ta damuna da cewar ki shiga video akwai sabbi sunyi sosai zasu d'ebe miki kewa, masifa nake mata ince na daina kallo ita taje tayi tayi tunda baza ta daina ba. Sai tayi min Dariya kawai ta bar maganar saboda tasan halina.




Mota ce ta banke mahaifin mu yayin da yake kan mashin d'insa ya Bari gurin aiki da niyar komawa gida take a mutu ko shurawa baiyi ba, mun shiga rud'u da tashin hankalin rasuwar Babanmu nayi kuka kamar babu gobe kasan cewar nasan shine jigonmu madogararmu ni da 'yan uwana Yaya Aminu bashi da k'arfi Asalima buge-buge yake na makaranta Aunty Hauwa'u kuma mijinta bashi da k'arfi itama 'yan sana'oi take a gidanta tana rufawa kanta asiri.



Kun San dai yanda Aikin company yake baka da fansho balle garatuti farin cikinmu guda shine gidan da muke ciki Company ya mallakawa Babanmu ta kardun ma suna hannunsa bamu da fargar wannan.



Tunda 'yan uwan Babanmu sukayi mana taimako na marmari sai kowa yaja zugarsa suka gudu suka barmu da wahalar mu,


Inda Allah ya taimake mu ma abokan aikin Babanmu lokacin da suka zo. Gaisuwa sun bamu kudi sosai har da masu kayan abunci fa sutturu shine muka rufa kanmu asiri

Ummamu da Aunty Hauwa suka fara harkoki da sauran kud'in da sukayi mana saura a hannu Inda Aunty Hauwa take shiga kasuwar kwari tayi sare sare na atamfofi mayafai da takama tazo ta raba cikin unguwar su, ita kuma Umammu ta fara sana'ar siye da siyarwa na cikin gida kamar su mai kalanzir gwayi bussasun kayan miya da ice da sauransu, da wannan muka dogara Yaya Aminu ya dage yana ta karatu inda k'aramin kaninmu me bina kenan Mussad'iq yake k'aramar makaranta zasu jarrabawar futa.


*Wannan shine tak'aiaccan tarihin Asma'u*




*Cigaban labari*



Mimi tace." Anya Asma'u shawarar da kika fada tayi kuwa wallahi ba lalle ne aunty Hauwa ta yarda ba kin San halinta."


Nace muje muyi wannan k'aryar zanje gurin SQ in karb'i kati bashi in sa a wayata zan bugawa aunty in lallab'ata ko tazo gida tace hakane."


Mimi ta gyda kai kurrum tace." Shikkenan muje Allah yasa kar Ummamu tayi fushi wallahi tausayin ta nake ji."


Nace." Nasan yanda zanyi da ita kawai kiyi addu'a kar Allah yasa Ya Aminu baya nan kin san halin masifarsa ko Ummamu ta hak'ura zai iya tun zurata."


Mimi tace." Hakane to Allah yasa muje mu tarar ya tafi makaranta." Nace." Amin dai.


Muka futo a tsane ke muka doshi kofar gidanmu yara na shiga wasu na futowa masu siyayya kasan cewar safiya ce yanzu.




Umammu na zaune a kujera 'yar tsuguno tana durawa wata yarinya kalanzir cikin wata kwalba mukayi sallama muka shiga.



Amsawa tayi ba tare da ta dago kai ta kalle mu ba ta sallami yarinyar ta futa muka k'arasa kusa da ita Tare da zama kan tabarma da ke shimfide a tsakar gidan


Nace." Ummam..... Dago min hannu tayi Tare da fadin ." dakata!" Shiru mukayi gabanmu na fad'uwa ni da Mimi tace." Daga gidan ubanwa kuku a ina kuma kuka kwana."


Tuni na sanja shawarar k'aryar da muka shirya bakina na rawa nace." Daga gidan Kawu Yunusa mike."



Cike da mamaki take kallona tace." Me ya kaiku gidansa bana son k'arya fa."?



Nace." Ummamu ki yarda damu wallahi daga gidan sa muke kuma anan muka kwana ai kin San wannan kawar tamu Alina ta bayan layin nan 'yar gidan Alhaji Santana ko."



Umammu tace." Na santa mana me ya hadaku da ita mara tarbiyar yarinya."



Mimi tayi sauri tace." Umammu kiyi yafe mu jiya munyi miki k'arya zamuje gidan aunty Hauwa wallahi ba can muka je ba Alina ce ta gayyace mu birthday dinta shine muka je can."

Salati Umma tasa tace." Kuka je birthday din Alina abunda naji ana cewa ba acikin gari ake yin sa futa ake akama guri 'yan iska su taru a gurin so kuke Ku jawo min abun magana a gari ni Mariyatu."
Ta k'arashe maganar cike da takaici.


Nace." Kiyi hakuri Umma wallahi munyi kuskure ."

Tace." Rufe min baki ko i n buge shi don ubanki nasan wannan kaidin duk daga gurin ki ya futo Mimi baza ta aikata haka ba."

Shiru mukayi. Cike fa tsoron tashin hankalin da muka hango a idon Umma ta cigaba da cewa " zaku fada min inda kuka kwana ko sai na saka Aminu yaci ubanku



Baki na rawa nace." Gidan Kawu Yunusa ne ki buga waya ma ki tambaya kiji."

Na fad'i hakane saboda nasan bazata buga wayar ba saboda basa shiri dashi wan Babanmu ne shi Kawu Yunusa.


Tace." Me ya kaiku gidan sa mutumin da ya manta daku a duniyar nan ai babu abunda zancewa Yunusa ya hofintar da zuri'ar Dan uwansa.



Nace." Wallahi Umma muna futowa daga gurin da akayi birthday din muna tsaye gefen titi muna neman mota kawai sai motar. Ya Musa tayi parking yace." Mu shigo ya kaimu gida, ganin dare yayi yasa yace bari ya wuce damu gidansu in yaso ma tawo gida da safe.'



Tace." Ai ya kyauta kuwa wallahi Wallahi duk sanda kuka kara zuwa birthday din Alina sai nayi muku Allah ya Isa, yarinyar nan fa ina jin abunda jama'ar gari suke fada akanta."


Nace." Kiyi hakuri Umammu baza mu sake ba."


Fada take sosai mu kuma muna bata hakuri da k'yar muka samu ta hak'ura muka mike tare muka shiga dakinmu muna sauke ajiyar zuciya.



********


Wani katafaran Company nake hangowa daga sama an rubuta *Amjadu Abul Abbas Mai Materials* Company ni ne shaharare wanda yayi suna a jahar Kano dama kewayen ta Company yayi suna sosai gurin yin kaya masu sauk'i da k'arko da rahusa *Amjadu Abul Abbas Company* Mutane daga ko wace jaha suna zuwa domin su sari kaya kama daga kayan sawa atampa lesuka materil takalma mayafai dogwayen riguna hijab da sauran su.


Wannan Company mallakin *Amjadu ne young miloniar* yana d'auke da ma'aikata k'warori da bak'ak'en fata har da chanis ma suna aiki cikin wannan shararan company.









*15/October/ 2009*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*



mallakar_BINTA UMAR

LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.


*17*



A hankali motar ta shiga harabar Company, ma'aikatan dake gurin suka mik'e tsaye masu aiki suka bar aikin nasu suka mik'e dukaninsu suna sanye da uniporm Riga da wando purple maza da mata kenan matan sun mak'ala guntun hijab fari a wuyansu amma suma duk wando ne a jikinsu musulmai kenan su kuwa sauran babu ruwansu da sa hijabi sun sha uban kitso na attachment wasu kuwa ita suka saka suka baza a kafad'ar su ga uban farce zak'ok'o a hannunwan su.


Ya futowa suka dinga sunkuyar da kai k'asa suna gaidashi masu turanci suyi masu Hausa suyi, cike da ginshira yake amsa musu yana d'aga musu hannu, ya shige ciki inda office d'insa yake. Bodyguard d'insa suka rufa masa baya.


Manager na zaune a office dinshi ya ga shugowar Oga ta cikin CCTV Camara, a fili yace ." madugo uban tafiya kenan yayi mamaki yake sosai yanda yayi musu zuwan bazata babu shakka akwai abunda ya kawo shi. Aikuwa bai gama tunin shi yaji shigowar kira a wayar sa.


Da sauri ya d'auka tare da fadin." Ranka ya dad'e barka da Safiya."


Yana juyi cikin wata hamshak'iyar kujera dake ofis d'insa yace." Barka Ka zo yanzu ina Neman ka."


Cikin fad'uwar gaba Manager yace." Ok Sir ganinan zuwa."

Aje wayar yayi ba tare da yace komai. Da sauri sakataren sa dake tsaye a dauki wayar ya kashe.


A hankali yace." Joy baku sauka daka kan tsarina ba,? Kar ku bana zuwa gurin nan Ku karya min dokata."
Da turanci yayi wannan maganar.



Joy yace." yes sir munanan kan tsarin ka a yanda na sani duk abunda kafad'a gurin meeting da mukayi bamu tsalla ke ba."?


"Are you sure."?
Ya tambaye shi yana girgiza k'afa.Joy yayi k'asa da kansa tare da fad'in." Yes sir."!


Girgiza kafadarsa yake yana jiran zuwan Manager sai gashi ya shigo cikin sallama ya zauna cikin kujera suka gaisa a tsanake *Amjad*

Manager yace." Yallab'ai kayi mana zuwan bazata fa."

Murmushi yayi yana shafa kwantaccan sajen shi yace." Na biyo ta gurin ne yasa nazo duba Ku hope komai na tafiya dai-dai bana fatan a samu matsala ina fatan komai dana fada baku rusa shi ba."


Cike da ladabi Manager yace." Munanan kan maganar ko Yallab'ai komai yana tafiya yadda ya kamata ana samun cigaba ta ko wane guri sai dai fatan nasara da karuwar arziki kuma jama'a daga ko wace jaha suna murna da wannan sauk'i da suka samu tare da yi maka fatan alkairi gami da fatan nasara a rayuwa da yiwa iyaye addu'a samun rahama gurin ubangiji."



Muryar shi mai d'auke da amo da sauti ita yayi amfani da ita gurin fad'ar " Alhmdullahi har kullum abunda nake fata kenan naga d'an kasuwa yana walwala da farin ciki mussaman kananu Wanda basu da jari sosai ina mutukar son in tallafa musu sosai saboda haka Ku cigaba da abunda nace muku ,mutukar na samu wani ma'aikaci ya karya min dokata ta kara farashin kayana ba akan yanda na bari to babu shakka sai ya d'and'ana kud'ansa tare da azaba me tsanani akan abunda ya aikata."


Menagar yace." In Allah ya yarda hakan baza ta faruwa ba Yallab'ai."


Daga kai kurrum yayi da hannu yayi musu alama su tafi.

Suka futa suna godiya.



Doh!_doh da Rambow na tsaye a bakin kofar ofis din suna zazzare ido.!

Manager da skatare suka futo kowa ya koma bakin aikinsa.


Juyi yake cikin kujera tare da shafa gashin dake kewaye a fuskarsa da alama ya saba da haka, tunanin abunda ya faru yake shida marakunyar yarinyar nan, ya mutukar mamakin tsaurin idonta tunda ya shiga gurin birthday din Alina idonshi ya sauka a kanta suna tsaye ita da 'yar uwarta, tsarin rayuwarsa bai cika kallon mace ba shi dai tsakaninsa dasu shine idan sha'awar sa ta motsa ya nemi wacce tayi masa ya biya bukatar sa kuma baya tab'a neman wacce tasan namiji viginal yake nema wacce shi yake fara bude gurin, in yayi sex da mace sau daya baya k'arawa shi kanshi bai San iya adadin matan da yayi sex da su, shekaru biyu kenan da fad'awar shi wannan harkar saboda wani dalili wanda shi kad'ai ne ya sanshi sai ubangjin shi.



Kwata-kwata *Amjad* bashi da jaraba son yin sex domin sai ya dauki satittika ma baiyi ba ammafa gurin romancing shine kan gaba yana bala'in son yaga ana tsotsar sa ko ina shiyasa yakan jima bai yi sexcual da mace ba, sai dai idan ya karanci mace ya fuskanci zatayi Sugar nan zayi.



Tunda yaga Asma'u jiya yaji yana sha'awar sex da ita, ganin yarinyar tar ta yasa ya cire abun daga ransa domin yana ganin kamar baza ta iya d'aukar shi ba.



Abunda ya tun zura shi game da ita tsabar tsagerancin ta gami da tsaurin idonta shine ya fara koya mata hankali tun a gurin birthday din sai ya lura kamar tunzurata yake, dalili kenan ya d'auke su ya kaisu gidansa ba da niyar yayi raping dinta kawai zaiyi romancing ne ya rage zafi, da ita sosai ya lura yarinyar tana da Quality sosai yana bukatar mace jaruma ya lura sha'awar ta a kusa take, shine dalili kawai da yakasa biye mata da ya biya bukatar sa ya mike ya barta don ya lura irinsu Romacing baya d'aukar su dole sai an shige su.


Gyad'a kansa yake yana d'an cije lips d'insa na k'asa tunda take a rayuwa babu wata 'ya mace da ta tab'a yi masa irin abunda yarinyar ta yi masa, ta kwance kudi ta watsa masa saboda tsabar bata da mutumci tana tashan balaga, sosai ransa ya b'aci d'azu zuciyar musulunci ne kawai tasa ya k'yaleta lura da yayi bata da wani galihu ko ga yanayin unguwar tasu ma da ya gani kuma yaji daga bakin 'yar uwarta cewar marayu ne shine kawai ya k'yaleta a d'azu, wannan ya wuce mutukar ta kuskura ta k'ara aikata masa wani Abu makamanci Wanda take masa tabbas zata karb'i hukunci ko ina ne ta ganshi ta nuna tasan shi ta kawo masa shirmen ta to tabbas sai yaga da wanda take tak'am zaiyi mata horo me tsanani wanda zata zo tana kuka da hawayen ta tana bashi hakuri.


Da wannan tunanin ya rufe babin Asma'u a ransa domin baya saka damuwa cikin zuciyar sa ko kankani.


Mik'ewa yayi ya d'ibi wayoyinsa ya futa duka Wanda suke gurin suka mike suna masa a sauka lafiya b'aki kuma da suka shigo company suna so su gaisa dashi babu lokaci kawai ya daga musu hannu ne ya wuce. Bodyguard d'insa na take masa baya.









*15/October/2009*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*





mallakar_BINTA UMAR

LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.


Whasap numbar
07084653262
08089965176


Account numbar
1013851874
Ahamad gwadabe
UBA BANK




*18*





Tsakiyar dakin Mimi ta tsaya ta rik'e k'ungunta tana sauke ajiyar zuciya tace." Wallahi ban zaci abun xai zo mana da sauk'i haka ba. Mik'ewa nayi zaune ina cire hijab din dake jikina nace." Wallahi nima haka Mimi Allah ne kawai ya taimake mu Yaya Aminu bayan da munga tujara dan sai Yaya Musa ya tambaye shi ko Dan ya kure mu."


Mimi tasa dariya tana bin jikina da kallo tace." Wai a ina kika samu wannan muguwar rigar kika saka kinga yanda tayi miki mugun kyau kuwa,tun d'azu nake so in tambaye ki tashin hankalin da muke ciki ya hana. Tab'e bakina nayi nace.' Ke a ina kike tunanin zan samu kayan gurin wancan guy ne fa, shine ya bani rigata Kin san ta yage." Mimi tazo ta zauna kusa dani gami da zuba min ido.nace." wannan kallon fa malama."

"Asma'u amma dai baiyi miki komai ko." ? Mik'ewa nayi ina shirin tub'e rigar nace." Jeki tambaye shi sai ya baki amsa.' Kallo tabi ni dashi tace." Wallahi gwara kuwa ki cire rigar tun kafin Umma ta Ankara da ita." Nace." Nima dama tunanin da nake kenan.


Mimi ta cigaba da cewa." Gaskiya Asma'u kinyi nisa da tsaurin ido kamar wannan kikayi wa iskanci gaskiya banji dad'i ba ko banza ya taimake mu tunda ya kaimu gidansa muka kwana kinsan da sai dai mu kwana a hanya Wallahi yanda motoci suke wahala in dare yayi.

Tsaki naja nace." Don Allah ja can gefe guda,waye ya fada miki irin wannan mazan ana musu da sauk'i, Bari kiji kudinsa ko kyauwunsa wallahi bazai hanani in yaga shi ba, domin nima rigar mutum ci na ya keta min gaban idanun mutane ko Baki ga abunda yayi min bane."



Mimi ta sauke ajiyar zuciya tare da fadin ." na gani mana ai kece kika jawo wa kanki saboda kaifin harshen ki, don Allah ki kula Ku sake haduwa mukayi dashi babu ruwanki dashi."
Shashan kallon na watsa mata nace." Yo meye dama alak'ata dashi da har kike fatan sake had'u war mu dashi, rigar shi CE dai gata zan sanya cikin Leda in aje DOMIN ta gama min amfani duk inda na ganshi in bashi kayansa."



"Lallai ma Asma Mimi tafad'a cike da mamakin abunda nace ta cigaba da cewa." Nima fada kawai nake nasan babu a inda za mu kara ganinsa domin yayi mana nisa dalilin birthday din Alina ne ma yasa muka ganshi amma na Dade da jin sunansa na yawo a gari. Tab'e baki nayi nace." Mimi ke kika damu dashi da har kika fahimci sunansa na yawo a gari ni kam wanka zanyi ki k'yaleni da zancan guy nan haka."


Mimi ta kwanta kan katifa tana lumshe idonta tare da tunano sifar Amjad kyawunsa yana burgeta haka kurrum take jin wani abu a zuciyarta a game dashi. Soso da sabulu na d'auka na nufi band'akin mu dake tsakar gida domin inyi Wanka, ina jawo ruwa cikin rijiya Aunty Hauwa tayi sallama ta shigo hannuta rike da yarinyar ta Islam daya hannun kuma wata katuwar Leda ce ta shigo da kallonta nayi naga tana cikin farin ciki. Gefan tabarma ta zauna kusa da Umma wacce take d'aurin gishiri,suka fara gaisawa nace." Aunty Hauwa wai ke don Allah bakya gajiya da tafiya ne, sai kace ma'aikaciya yau in baki zo ba gobe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login