Showing 63001 words to 66000 words out of 67868 words
 Allahu." Shiru yayi na minti biyu kana yace." Rana ita yau insha Allah sabon company na zai fara aiki saboda haka ina buk'atar ku a gurin za'a baku 'aikin yi Ku daina wannan shashanci. " sai da suka kusa fad'uwa saboda godiya kana kallonsu zaka fahimci suna cikin farin ciki godiya kawai suke yi, kudi ya Ciro ya basu tare da sallamar su, suka bar gurin cike da murna da farin ciki.
Zuwa yanzu na tabbatar da yana cikin motar, nace dasu Munnu mu matsa gefe guda ma fara Neman abun hawa domin baza mu shiga motar ba. Aikuwa nesa da motar muka yi. Rambo ya biyo mu a baya kamar wani jela, sai rarrashina yake ni kuma ina botsarewa, a hankali Mimi ta rad'a min a kunne "Asma'u don Allah mu shiga wallahi mugun son ganinsa nake kwana biyu ni nasan halin da nake ciki a kansa duk abunda nake kokari nake." Kallonta nayi cike da mamaki !! Sai naga idonta ya tara k'walla tausayi ta bani mutuka Mimi tana sona tana damuwa da damuwa ta idan na shiga wani hali tana damuwa sosai,sai inda karfinta ya kare, ta bani tausayi sosai nace "Ku muje to" aikuwa suka biyo bayana. Rambow yaje ya bude mana kofar motar da sauri. Ni na fars shiga, k'amshin mugun turaransa yayi mun sallama,  d'auke kaina nayi ban kalli shashen da yake ba, saboda shi kanshi haushisa nake ji sai ya dunga nunawa mutane kamar bai tab'a ganin mu ba wannan ai munafurci ne. 
Kusa dashi da nazauna Mimi ta zauna sa Munnu rbow ya bude ya shiga ya zauna kusa da d'an uwansa muka tafi.
Munnu da Mimi duk sunyi sanyi sau sunkuyar da Kansu k'asa suke a hankali naji Munnu tace." Ina wuni." Shiru bai amsa ba, da wutsiyar idona na kalli gefan sa, sai naga idanunsa a lumshe tab'e baki nayi.Munnu rashin zuciya ta kara maimatawa "Ina Wuni" wannan karon da d'an k'arfi tayi maganar, idanunsa ya bud'e a hankali ya kalleta tare da fadin" lafiya 'yan mata ya kike."? Munnu tace." Lafiya lau." Murya a sanyaye Mimi ta gaishe shi ya amsa a sake tare da fadin sunan ta rad'au!! "Mimi me ya kawo gurin nan har kuke rigima da wad'ancan 'yan iskan kan." Mimi inda -inda ta fara DOMIN ta rasa abunda zata ce masa,  shiru motar tayi ni kuwa sai kauda kaina nake bana so ma na kalle shi ballanta na shiga wan mi yanayi.
Cikin hikima ya zura hannunshi guda ta bayan mayafina naji ya shafo mazaunai na, da sauri!! Na gyara zamana gami da kallon gefan sa hankalina a tashe. Ido ya tsura min! Wanda sukayi ja kad'an. Da sauri na d'auke kaina gabana na fad'uwa.
Har yanzu hannunshi guda na cikin mayafina yana shafa min jiki, in banda ni dashi babu Wanda zai gane hakan. Motsi na fara yi INA duk a k'okarin na buge hannunsa, hakan sai ya bashi damar d'age rigata ta baya ya zura hannunsa a ciki yana shafa cikinsa zuwa ramin cibiya ta... Ji nayi kamar in kurma ihu!!! Na kalle shi da Jan ido! Kauda kansa yayi da sauri ya cire hannunsa had'e da sakin wani shegen murmushi yana cije lips d'insa kamar yanda ya saba.
 Jikina yayi wani irin sanyi ina mamakin tacewar wannan guy ta fannin iskanci sai yayi Abu kamar bashi ba, dai-dai ta kaina nayi had'e da d'auke kaina hannu na sai rawa yake.
Hannunta ya tsurwa ido yana kallon kunshin da ya futo yayi rad'au domin har ya soma yin duhu ma saboda lallan yaji had'i  zanan fulawar ya futo dara-dara sosai lallan ya burge shi, ya lura yarinyar tana da kyawun fata mussaman a jikinta fuskarta ce me duhu had'e da wasu k'ananun kuraje Wanda yasan ki na meye, mafi aka sari duk budurwar da take fa wannan kurajen fuska kuma tayi magani sunki' mutuwa to ta bunkici kanta tana da tsantsar sha'awa ne, to itama Asma'u tana dasu a gefe da gefen fuskarta amma basu da yawa.
Munnu aka fara saukewa mukayi sallama da juna ta tafi. Shiru motar sai saukar nuffashi mu ganin munnu ta sauka ne yasa nace da Mimi ta matsa na gyara zamana sosai na rabu da jikinsa, a hankali ya Dan kalle mu ni da Mimi yace." Mimi na tambaye ki baki bani amsa ba." Mimi da soyayyar sa ta kusa kassarata ta d'ago kanta cike da kunya tace" munje ayi mana lalle ne sai muka shiga gurin domin ayi mana gyaran fuska shine fa kawai muka gansu sun shigo ciki." 
Murmushi yayi a hankali yace." Kuma ba samarin ta bane"? Mimi tace" ko d'aya wallahi a sali ma mu bamu tab'a ganinsu ba kawai tsabar iskanci ne." Dariya yayi gami da d'an Sosa sumar sa as'usuel yace." Anya kuwa Mimi kin manta halin 'yar Uwar ki ko."? Murmushi tayi cike da kunya.
Duk ina jinsu dauke kaina kawai nake Sam! Bana so na kalle shi Allah ya Isa kawai nake masa cikin zuciyata jin damshi a jikin wando na nasan ko menene,tunda ya tab'a min jiki shikkenan nake zubah.
Yace." Buki kuke ko suna."? A hankali tace." Muna party ne na murnar kammala makarantar mu." 
Gyad'a kansa yayi tare da fad'in "Yayi kyau, yanzu ni gest house d'ina na nufa zan je i n huta so ina ganin zamu je daku tare zuwa anjima sai in sanya a kaiku har gida, na lura 'yan iskan samarin nan baza su k'yaleta ba ko bakya ganin yanda ta mammare su saboda tsaurin ido."
Mimi tace." Nagani wallahi halin Asma'u sai ita." Cikin zuciyarsa yace." Sai ni kuma ba,domin dai-dai nake da ita
A fili kuwa cewa" yayi kin gani ko, ina tsoran abunda zasuyi mata na wulakanci ni mutum ne me daraja mace, mussaman ita mace me daraja, saboda haka Ku muje can d'in kafin asan yadda za'ayi dasu. "
Wani mugun kallo na watsa masa wai ni zai yi wa wayo lallai ma, Mimi Sam bata fahimci komai take fad'in"aikuwa haka zamuyi don nima tsoro nake ji Asma'u  baga ita ba su baga su b...... Katseta nayi da sauri tare da fad'in" Dallah yi mana shiru! Anki zuwa d'in ke in zaki je kije babu Wanda ya rike miki k'afa Mtsssssss!!!!!
*31/October/2019*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*
*Mallakar_BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA*
*36*
 Shiru tayi tana kallona nace"kawai kiyi mana shiru kin kasa fahimtar inda ya dosa." Mimi taji haushin abunda nayi mata, d'auke kanta tayi had'e da bata fuska. Juyo wa nayi gare shi raina a bace nace"bana so muyi rabuwar rashin mutumci da kai saboda haka tun wuri ka sauke mu a gida mu tunda muke bamu tab'a zuwa wani guest house ba. 
Shiru yayi min kawai hankalinsa na kan wayarsa , ji nayi kamar in kama shi da kokawa, saboda yanda naji raina yayi wani mugun b'aci.. Murya a sama nace"kaji."!!!! Kallona yayi babu walwala a fuskarsa yace." Wai ke meyasa baki da d'a'a ne.? Uhum wallahi idan baki rufe min wannan bakin naki ba zan baki mamaki! Yanzu nan." Hararsa nayi had'e da d'auke kaina daga kansa ganin yanda yake min wani kallo hade da tsare girarsa.
Shuru ban k'ara cewa komai ba, saboda na fuskanci guy zai iya aikata duk abunda yayi NIYYA a gaban kowa ba damuwar sa bace.
Amma na kudurta a raina komai nacin sa yau bazai samu abunda yake so ba zan jajirce inyi yak'i da zuciyata domin kar ta bani kunya.
Unguwa uku muka nufa hanyar babu gidaje sosai sai kangwaye manya manya wasu an gama ginawa wasu ba'a gama ba, wani had'addan Gate naga mun nufa tunda ga nesa mai gurin naga ya mike da sauri yana k'okarin budewa.
Motar ta silala ta shiga ciki  can gurin parking spece ya nufa ya kashe motar, da sauri Rambow ya futo ya bude masa kamar yanda ya saba, ya futo nida Mimi muka futo jikinmu duk babu k'wari. Kai tsaye wani haddadan bene naga ya nufa ya ranshi suka rufa masa baya.
Ni da Mimi muka tsaya muna bin gurin da kallo kamar wasu shashashai  sai da ya hau sosai ya juyo yana kallonsu hade da rike karfen barandar benen  da ido yayi min magana wai mu zo, d'auke kaina nayi kamar ban ganshi ba.
Bude wata kofa yayi yai shigewar sa, muka wai waye gabas kudu da arewa babu gurin zama duk girman gurin bene guda ne shine Wanda ya hau ga wata Uwar rana da ake kwallarawa Sam babu gurin zama shima kansa me garin bayazamap rufe get din d'an d'akinsa ya koma saboda rana,
Wani irin jiri naji yana d'ibana na kalli Mimi fuskata babu walwala nace" kinga abunda kika jawo mana ko Mimi. "?
Tace. " me na jawo miki bayan ke aka taimaka wallahi na tabbata ba daban wannan guy yazo gurin nan 'yan iskan samarin nan sai sun wulakanta ki a banza don Allah ki daina yi masa rashin kunya." Kallonta nayi cike da takaici nace" Mimi so ya rufe miki ido bakya ganin illahr abunda nake hango mana ko? Wannan guy fa nafi kowa sanin waye shi, kin manta abunda yayi min ko Mimi wallahi da wata manufar ya kawo mu gurin nan."
Mimi tace." Koma dai meye gwara shi akan wad'ancan 'yan iskan, kuma na tabbata kaifin harshen ki ne ya jawo miki duk abunda yayi miki, ki kwantar da kanki tunda kinga ba tsaran ki bane ta ko wane fanni mu rabu lafiya dashi." Nace" Mimi abunda kike fada Sam bazai yihu ba wallahi bazan kwantar masa da kaina ba ni ba shashashar mace bace."
"Shikkenan Asma'u duk abunda zakiyi kije kiyi babu ruwana" Mimi tafad'a murya a cunkushe. Nace" muje mu zauna kan wad'ancan kujerun da nake hangowa a saman gurin duk sanda ya gadama ya futu sai ya sanya a kaimu gida. " kai tsaye benen muka nufa jikin nmu duk babu k'wari.
Duk abunda sukeyi yana kallonsu  ta CCTV CAMARA Yana zaune gefan bed da gajeran wando a jikinsa hannunsa rik'e da karan sigari yana zuk'a duk sanda ya tuno yanayin da yaga yarinyar d'azu sai yaji kamar ya kurma ihu!! Kishin yarinyar yake sosai yanzu shima ya fara gazgata abunda zuciyarsa take gaya masa a game da yarinyar "Sonta yake!""""""
Zama mukayi mukayi jungum Mimi ta dauko wayarta tana game kallonta nayi naga kamar wacce take cikin gudansu nace"Mimi baki damu ba ko." Kallona tayi tare da fadin" Asma'u in NATA da hankalina yaya zanyi nasan dai duk rintse sai yazo ya kaimu gida."
Gyad'a kaina nayi kurum zuciyata nayi min zafi!. Rbow da doh-doh na hango suna shawagi a kasan gurin sai kuma suka nufo benan, hankalina yayi wani mugun tashi ganin wani k'aton muzuru a hannun Rbow! Da k'arfi nace" Mimi kalli hannun Rambow kiga meye."?  Da sauri ta kalle shi, gabanta ya fad'i tasan duk a duniya babu abunda na tsana a rayuwata kamar mage to wannan ma uban mage ne k'aton muzu bak'ikkirin dashi
Cikin rashin sani Rambow ya jefar da muzurun nan a gurin da muke aikuwa yayo tsalle hade da d'afewa jikina, wata irin tsawa! Na kurma, had'e da ihu!! Me k'arfin ina fad'in"Bana so"!! Zumbur na mik'e tsaye waya ta ta fad'i kasa haka handbag dina, kamar Wanda aka kara tun zurawa yayo kaina a karo na biyu! Jikin kofar na silale na fad'i ban san inda kaina yake ba. Da sauri ya mik'e tsaye dalili duk yaga abunda ya faru ta cikin CCTV babu shiri ya bude kofar Wanda nake ji a sume Mimi na kaina ta cire min mayafi tana fiffita min,  yana bude kofar nayi ciki tare da yin plate a k'asa, cikin tsawa yace da Rambow ya d'auke muzurun ya futa dashi. Aikuwa da sauri ya d'auke shi . kaina ya dawo ba tare da tunanin komai na ya d'auke ni kamar jaririya ya shiga ciki dani, da k'afarsa ya rufe kofar.. Mimi ta tsaya jikin ta sai b'ari yake.
Shimfed'e ta yayi kan wata k'atuwar sofa me kamar gado, da sauri ya nufi frighe ya d'auko robar ruwa me sanyin gaske ya bude murfin ya fara an taya min a fuska,  ruwan ya kare Tass ban motsaba.
Da sauri ya burkitoto baya had'e da zage zif d'in rigar ya cire ta jefar da ita yayi k'asa, ya rasa me ma zaiyi  wani ruwan ya kara dauko wa a karo na biyu har ya bude zai zuba mata kuma sai ya aje shi, birkitota yayi suka yi fecing da juna fusakarta ya tsurawa ido tayi kyau sosai idonta a rufe ruf gashin idon yayi wani gazar-gazar dashi girarata ya kalla yaga an gyara kuma hakan yayi masa, idonsa ya sauke kan lips dinta, sirara dasu gwanin sha'awa, d'an ya tsanshi guda ya sanya yana shafawa hade da lumshe idonsa, ba tare da tunanin komai ba, ya haye kanta had'e da tallafo kanta da hanyenshi biyu ya dora bakinsa kan nata ya zura sosai ya fara hura mata nuffashi a hankali.. Kokari kawai yakeyi kar ya zarme!! Don hankalin sa yayi mugun tashi, inaaaaa!!! Kasa daure wa yayi kawai ya sarkafo harshenta da NASA ya fara tsotsa kamar Wanda ya samu sweet me shegen zak'i!!!
Duk da ya fahimci ta dawo hakan bai sanya shi ya sauka daga kanta ba, cigaba yayi da tsotsarta kamar mayuwancin zaki da ya samu nama."
Nauyin mutum taji a kanta da sauri ta bude idonta da sukayi mata nauyin gaske ta sauke a kansa, ido suka hada dashi yana lumshe mata idonsa Wanda suyi bala'in k'ank'ancewa sunyi wani jazur dasu.
Duk da jikinta babu k'wari hakan bai hanata yunk'urin kwace kanta daga hannunsa ba, k'arfi ya sa sosai ya danne ta had'e da hard'e mata k'afafunta da nata. Cikin rashin kuzari ta daga hannunta guda tana dukan bayan shi hade da yakuso fatar bayan shi, dama babu riga a jikinsa, bakinta yayi nauyi sosai ta inda ta kasa masa magana sai kauda kanta take duk a k'okarin ta na k'watar kanta.
*Amjadu* sai da ya tsotsi bakinta iya son ransa sannan ya d'aga ta ido jazur yake binta da wani mayen kallo.... Yawun bakin ta tattauro ta taufa masa a k'irjinsa dake cike da kwantaccen gashi bakikirin dashi,abunka da farin mutum, har ta da kan nipple d'in wani gashi ne a kewaye yayi duhu sosai, mik'ewa tayi jiki babu k'wari ta fara k'okarin maida rigarta, mutukar tace zata yi magana a lokacin to kuka yana iya subuce mata.
Rik'e rigar yayi tamau da hannunsa guda d'aya hannun kuma ya d'ora shi a jikin birziyyar tata yana murza hannun kamar zai sab'ule mata.
Wani irin kukan takaici na saki had'e da fad'in"Allah ubangiji kayi min sakayya kan wannan bawa nake, wasu zafafan hawaye suka zubo min.
Hannunsa ya d'auke daga jikina ina kallonshi ya d'an dafa goshin minti biyu ya dago kansa yana kallona tare da fad'in" Ni ki kewa wannan muguwar addu'ar ko."? Cikin hayani nace"idan da addu'ar da tafi wannan zan maka, meye ruwanka dani ka dame ni ko ina naje sai kaje kai burinka kawai ka kawo ni gidanka kayi iskanci dani, gashinan ka fara jawo min zargi a gidanmu." Murya na rawa na k'arashe maganar.
Tsura min ido yayi naga fuskarsa ta d'an canza da b'acin rai! Yace." To sai ki fad'a min abunda nayi miki Wanda yasa kike fad'ar haka."? Nace" ni duk ba wannan ba, kawai ka tashi ka mai damu gida ko ka sanya a mai damu" nafada murya ta babu sauk'i. Hannuna ya kama tare da fad'in" zo ki gani abunda ya faru dake, in banda haka babu abunda zai sa na kusanta kaina dake." Fuzge hannuna nayi tare da fad'in" nasa ni ai suma nayi, haka nake yi duk lokacin da naga mage me kuma zan gani, ai da ka bari na mutu kan kayi min abunda kayi a yanzu, saboda ni nak.....  Shiru tayi bata karasa ba jin tana nema ta tonawa kanta a asiri
Mik'ewa yayi daga kusa ni  tare da fad'in" Kar ki dame ni da surutun banza malama na k'yale ki, amma kafin in futo daga toilet ki rufe wannan balo din naki idan ba haka idan na futo na gani zaki raina wayon ki."
Da sauri na kalli jikina naga Ashe ban sanya rigar ba, tana dai hannuna, saurin gyara zif din nayi na hau zurawa da sauri.
Toilet ya shige abunshi ba tare da ya kara tanka min ba.
Bayan na sanya rigar tawa na fara neman inda mayafi na, kan kujerar ban gan shi, cike da mamaki na fara duba dube a dakin Sam babu alamar sa, takure jikina nayi kan kujerar  ina kallon yanda Mamana suka bulutsu ta saman rigar kasan cewar ya matse ni sosai dama rigar tayi min kad'an  sanya ta kawai nake, kuma ka'ida ne duk d'inkuna na kananu ne bana tab'a yadda ayi min babbar Riga. Motsin bude kofar toilet din naji nayi saurin kauda kaina daga kanshi, gabana na fad'uwa yana daure da k'aramin towol iya cinya zuciya ta nace shi kam bashi da kunya ko guda wallahi, INA kallonsa ta wutsiyar idona Yana shafefensa minti biyar ya futo da kayansa, mai makon ya sanya su sai ya k'araso inda nake zaune rike da kayan a hannunsa, na kauda kaina da sauri ina kara gyara fuskata addu'a kawai nake Allah ya bani rinjaye a kansa, zama yayi kusa dani tsigar jikina ta tashi na dake! Sosai ban kalle shi ba, cikin wani iri voice yace." Ungo balle min botoran rigar nan." Satar kallonsa nayi cike da mamaki sai ya dinga sanya ni Abu kamar wata matarsa.Nace." kan wane dalili da ni CE nake b'alle maka botiran rigar ka, ni ka k'yaleni kawai." Matsowa yayi jikina sosai naji wani sanyi a fatar jikinsa, nan take na tsinci kaina da wata irin a zababbiyar sha'awar sa, yace." Yanzu na ganki a arha shiyasa nace ki b'alle min kuma na da lokaci k'ank'ani hakan zai zama aikin ki domin baiwa ta zaki zama ta ko wace siga." Kallonsa nayi ina ya mutsa fuska nace" wannan duk kana fad'a ne domin kaji dadin bakin ka, ni dai na farko ba matarka bace balle kace