Showing 3001 words to 6000 words out of 67868 words

Chapter 2 - BABAN YARO PART 1

30 Jun 2024

15507

yau sai na nuna miki matsayin ki."

Ganin yayo kaina ne yasa na koma ciki da sauri! saura kad'an mota ta ingije ni, na ja baya ina haki!

Cikin nutsuwa motar ta tsaya saboda yanayin duhun galashin motar yasa ban gane waye a ciki ba, amma daga ni motar ta manyan k'wari ce bak'a sid'ik da ita, sautin misic na tashi kad'an -kad'an.

Yana zuro k'afar shi nagane shine, nan take zuciya ta bushe ina addu'a Allah ya bani rinjaye a kansa.

*🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI💵💵*
*WASA FARIN GIRKI📲*

*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!🦹🏼‍♂LITTAFI NE ME K'UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA🦹🏼‍♂💷💵💸 BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I 💃🏻💃🏻MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE🦹🏼‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*

*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262

*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI🦹🏻‍♀*

*NA GABA YAYI GABA🏃🏻‍♀*

*MUJE ZUWA MASOYA*

*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*

*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI🦹🏼‍♂💵💵💵💵*

Kar Ku bari a baku labari

*free peges*

6

Yana futowa guy nan yaje ya bashi hannu suka kashe yace." *Amjad!!!!!! Big boy* nan naga sunyi wani irin abu da hannunsu suna wani tsalle sai suka rungume junansu suna dariya.

Sakin bakina nayi ina kallonsu, na ja tsaki da k'arfi nace ." shegu 'yan iska mussaman kai Ubangiji Allah ya saka min abunda kayi min."

Ina gama magana ta naja hannun Mimi muka k'ara futa.

Muka tsaya muna neman abun hawa.

Wasu k'atti na gani tsaye a kaina fuskarsu a murtuke! Kafin in ankara sun d'auke ni a kafad'i, na dinga ihu!! Ina kiran Mimi itama tana kirana tana bin bayanmu.

Ciki suka koma damu motar *Amjad* suka bude baya suka jefe ni ciki, Mimi ta shigo suka rufe.

Mik'ewa nayi ina dukan motan tare da zaginsu ko a jikinsu, sun kulle sun futa Suna jiran ogansu ya gama da abokinsa.

Mimi tamkar ta zautu don har na fita dauriya ina kokari ita ko kuka take tana fad'in." Kinga abunda kika jawo mana ko Asma kinga ni ko kin gani ko, wai me yasa bakin ki baya yin shiru ne, yau mun shiga uku."

Shiru nayi mata ina ta kici-kicin bude kofar motar taki motsi ko da wasa.

Muryar Alina naji tana fad'in. " Aikin banza da wofi wallahi da nasa haka zaku bani kunya a gurin birthday dina da babu useless d'in da na gayyata, ke Asma ba abun alfahirin ki bane don *Amjad* yayi Kissing d'inki mata nawa ne suke neman wannan damar a gurin shi, ke kin samu shine kike zagin shi, to bari kiji bi kaina nasha wahala kafin in shawo kanshi har ya samu damar zuwa birthday na."

Kukan kura nayi na damk'o wuyan Alina na fara dukanta ko ta Ina domin abunda zanyi mata kenan in huce

*🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI💵💵*
*WASA FARIN GIRKI📲*

*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!🦹🏼‍♂LITTAFI NE ME K'UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA🦹🏼‍♂💷💵💸 BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I 💃🏻💃🏻MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE🦹🏼‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*

*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262

*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI🦹🏻‍♀*

*NA GABA YAYI GABA🏃🏻‍♀*

*MUJE ZUWA MASOYA*

*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*

*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI🦹🏼‍♂💵💵💵💵*

Kar Ku bari a baku labari

*free peges*

8

Ganin yanda Mimi take bashi hakuri, yak'i ko kallon inda take balle ya tanka yasa na buga mata tsawa kamar uwarta. nace." Ke Mimi ki daina bashi hakuri haka, me mukayi masa in banda mu da aka zalinta da har zaki dinga wani bashi hakuri, kawai kiyi mana shiru malama kina ganin mutum kamar arne! Kina had'a shi da Allah ba yaji to me zakiyi masa."

Mimi ta dinga k'okarin rufe min baki tana hanani magana, tankwab'e hannunta nayi har sai da na gama magana ta.

Yaron shi wanda ke kusa dashi naji yace." Boss wanna baby fa kanta na rawa yanzu zan k'addamar mata."

Girgiza masa kai yayi yana wani muskilin murmushi. Yace." Barta kawai Rambo akwai tana din da nayi mata.

Wanda yake driving d'in yace." Owk Boss kana jin fa abunda take fad'a akan ka wai arne!! Dukan kan motar yayi ya saki ihu!

Still da murmushi a fuskarsa yace." Yeah!! Naji ai ba kurma ba ni."

"Sorry Boss"!
Suka fada cike da ladabi.

Shiru motar tayi muka had'a ido dashi ta mirror harara na galla masa na d'auke kaina.

D'auke kansa ya mayar kan Rambo yace." Bani sigari."

Rambow ya fito da karan sigari had'e da leghatar ya kunna masa.

Lokaci guda motar ta dumame da wari. Hankalina ya tashi kaina ya fara juyawa Amai ya fara taso min. tuni miyau ya fara taruwa a bakina

Mimi ta kalle ni tasan idan akwai abunda na tsana be wuce warin sigari ba.nakan shiga mugun yanayi idan naji warin ta.

Alina ta kalla dake gefanmu tana d'auke mana kai, tace." Alina please kinga arziki ne ya had'a mu dake ba tsiya ba, kin san yanayin gidanmu da yanda yake, kikazo har gida kika jawo mu, gashi kin jawo ma tashin hankali kiyi masa magana don Allah yayi hakuri ya kaimu gida."

Alina ta watsa mata kallon banza tace." K'arfe daya saura na dare ku idan akace kuje gida a wannan lokacin sai kuje."?

Nace." Wannan bai dame ki ba aikin banza kawai."

Cikin fusata!! Mimi tace." Wai meye haka Asama'u wai me yasa kike hakane , ya ana k'okarin gyara abu kina b'atawa ki daina haka!!!!!." Ta k'arashe maganar a kufule!

Nima na zaburo!!! Da k'arfi nace." An b'ata d'in nace an b'ata d'in ehe kiyi abunda zakiyi,Alina zaki tsaya kina bawa hakuri ai wannnan lokacin ya wuce tunda ta nuna mana wacece it........................ ."Stop it"!!! Aka fad'a d'a da k'arfi! Shiru nayi ina hararsa. Lumshe idonsa yayi a hankali ya bud'e kad'an yana kallon mirror inda yake seti da ni yace." Chai!chai chaii me bakin rashin kunya, baki kamar honey! Zak'in shi Something Sugar,, ya iya rashin mutumci! but very the Sweet."!

Tsitt!! Motar tayi.

Wani bak'on yanayi na shiga lokacin da yake maganar nan take naji feelings ya sake dawo min wanda da na samu ya lafa min saboda fargabar da nake ciki.

*🦹🏼‍♂BABBAN YARO!🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI💵💵*
*WASA FARIN GIRKI📲*

*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!🦹🏼‍♂LITTAFI NE ME K'UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA🦹🏼‍♂💷💵💸 BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I 💃🏻💃🏻MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE🦹🏼‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*

*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262

*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI🦹🏻‍♀*

*NA GABA YAYI GABA🏃🏻‍♀*

*MUJE ZUWA MASOYA*

*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*

*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI🦹🏼‍♂💵💵💵💵*

Kar Ku bari a baku labari

*free peges*

7

Alina ta dinga k'ok'arin k'watar kanta. Inda ni kuma na kama kanta na murd'e da iyakacin k'arfi na, na cizge k'arin gashin da tayi, cikin zafin nama na gaura mata mari. Ina haki! Nace." Shegiya 'yar iska Alina kin cucemu babu abunda zan ce miki sai dai ince Allah ya Isa yau na tabbatar da maganar su Ruky a kanki 'yar iska kawai."

Mimi jawo ni take ta baya ina k'ara kaiwa Alina da duka ko ta ina

Alina da taga ina nema in nakastata sai ta fasa ihu!!

Da sauri a ka bud'e kofar lokacin har nayi nasarar kwantar da kujerar na jawo Alina na kwantar kasan set ina dukanta.

"Keeeeee! Mahaukaciya."
Aka fad'a cikin wata razananniyar tsawa!

Tsaf na gane muryar shi ce,duk da da fada yayi maganar.

Ko wai wayo ba banyi ba na cigaba da kilar Alina.

Mimi ta dinga jana tana k'okarin raba ni da jikin Alina ina fuzgewa. ganin inuwarshi cikin motar yasa na fara fad'in." Alina sai na d'auki fansar abunda kika akai min a birthday d'inki, ki sani lalatacce sai d'an uwansa, da har kike min maganar wani hamago wai shi *Amjad* dan uwarki ke ya dama ni bai dame ni ba. D'an iska ma irin shi."

Motar ya shigo a fusace! ya d'aga ni da hannu guda ya jefar. Alina ya d'aga yana duba jikinta ita ko sai kuka take tana gyara attachment d'inta da ta futa.

Cikin b'acin rai! Ya zauna a mazaunin shi. Fito!! Yayi Dog d'inshi yayi tsalle ya shigo ya zauna kusa dashi, bodyguard d'inshi suka shigo d'aya ya zauna mazaunin kusa dashi d'aya ya zauna mazaunin dravar. Yaja motar muka tafi.

Shiru motar k'wak'warar motsi babu wanda yake. Gudu kawai take kankwalta

Mimi naji ta karyar da murya gwanin tausayi tace." Don Allah kayi hakuri, wallahi Asmah bata san waye kai ba shiyasa tayi maka haka kayi hakuri wallahi mu marayu ne, yanzu haka mahaifiyar mu nacan hankalin ta a tashe."

*Asmah!* sunan yake maimatawa cikin zuciyarsa, tunda yake bai tab'a cin karo da yarinyar da ta fada masa magana gada ga ba, sai ita ya lura kuma 'yar takalawa ce sosai, yau target d'insa akanta yake, zai koya mata hankali sosai yau zata san waye *Amjad*

*🦹🏼‍♂BABBAN YARO!!🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI💵💵*
*WASA FARIN GIRKI📲*

*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!🦹🏼‍♂LITTAFI NE ME K'UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA🦹🏼‍♂💷💵💸 BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I 💃🏻💃🏻MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE🦹🏼‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*

*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262

*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI🦹🏻‍♀*

*NA GABA YAYI GABA🏃🏻‍♀*

*MUJE ZUWA MASOYA*

*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*

*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI🦹🏼‍♂💵💵💵💵*

Kar Ku bari a baku labari

*free peges*

10

Motar ce naji ta tsaya cikin sauri muka d'ago kanmu ni da Mimi, wani k'asaitaccan get naga ana budewa motar ta shiga a slow ko ina haske dal-dal. Muka mik'i dogon titi kafin motar ta Isa parking spece motaci ne kusan hudu d'irka d'irka gasunan wannan tana wace wannan.

Da sauri naga Rambow ya diro daga motar ya bude masa, gami da rike murfin motar har sai da ya futo sannan ya maida murfin ya rufe, ya tsaya k'ikam!

Alina ta bude motar ta futo tana mik'a tace." Wallahi Honey na gaji sosai."

Ko kallonta bai yi ba ya wuce cikin takunshi kamar zai tsaga k'asa bayansa tabi da d'an gudunta.

Rambow yabi bayansu.

Doh!-doh!ne ya bude motar ya futo yasa key ya kulle ta, za gayowa yayi inda muke cikin tsawa yace." Oya! Ku futo mana kunyi zaune cikin mota ."

Nace." Mu futo muje gidan Uwar.... Kafin in k'arasa Mimi ta rufe mun baki tana zare ido!

Allah yasa baiji abunda nace ba

Mimi tace." Kayi hakuri ka barmu cikin motar nan mu kwana don Allah."

Ya watsa mata kallon raini yace." Babu wanda yake kwanarwa Boss a mota ke Bari kiji ma abunda baku sani ba tsautsayi ne ya kaiku shiga motar nan mybe me daga yau bazai kara hawanta ba."

Nace." Mu ba muyi gudun shi ba shine zaiyi gudumu kar Allah yasa ya k'ara hawanta sai me.?

"Wannan izgilan ci ne da nuna fariya.

Kuma baza mu futo daga mota ba ciki zamu kwana domin baza mu shiga wannan haramattacan gidan ba."

Wani tsalle doh!_doh! yayi yace." Ke!!!! Ki iya bakin ki wallahi Boss! bashi da kyau ki bar ganin yana miki murmushi nake fada min wannan murmushin nasa ba alkairi bane a gurin ki, ina gargadin ki ki iya bakin ki, zaki iya kare rayuwar ki cikin wannan gidan ba Tate da 'yan uwanki sun San inda kike ba."

Yanda yake magana cikin hargowa nima na buga matsa tare da fad'in." Kai jan can gardin hofi ni baka isa nayi da kai ba kaje ka kira ogan ka dashi zanyi."!

Doh-doh! Yaji haushin abunda nayi mishi sosai yake sakin ajiyar zuciya fuskarsa a had'e yace." Hak'ika da badan ina gudun bacin ran Boss yau da sai na ya galgalki sai na k'wamushe yasin."!?

Ya k'arashe maganar yana gwada yanda zaiyi min da hannunsa.

Nace." Jeka kira ogan naka ka gani in ya Isa ya fidda mu daga motar nan.sauna kawai."

A zafafe! Ya wuce ciki gidan yana mamakin yarinyar dole ya nemi izini a gurin oganshi ya samu ya ladabtar da ita.

*🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI💵💵*
*WASA FARIN GIRKI📲*

*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN!!!!!! WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO!!!!!🦹🏼‍♂LITTAFI NE ME K'UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA🦹🏼‍♂💷💵💸 BABBAN YARO!!! YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I 💃🏻💃🏻MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN!!!!YAKE🦹🏼‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...........*

*DUK ME BUK'ATA ZAI TUNTUB'I WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262

*AHA!!!!*
*MASU ZAGI SAI A BUD'E FEFE MAZA A D'AURA NIYYA DAGA NAN HAR MAHADI YA BAYYANA, AHA!!! INA GEFE ANA RAGEN MIN ZUNUBI🦹🏻‍♀*

*NA GABA YAYI GABA🏃🏻‍♀*

*MUJE ZUWA MASOYA*

*A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!*

*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI🦹🏼‍♂💵💵💵💵*

Kar Ku bari a baku labari

*free peges*

9

Cinyoyina na dinga matsewa na sunkuyar da kaina kasa leb'ena na k'asa na D'an ciza, ni kadai nasan halin da nake ciki.

Muryar Mimi naji a karo na biyu cike da ladabi tace." Don Allah kayi hakuri ka dubi maraicin mu,wallahi ko a gida ba sa'ani ba muka futo yanzu haka hankalin Ummamu nasan yana nan a tashe.don Allah kayi hakuri ka kyalemu mu tafi gida."

Ta k'arashe maganar muryar ta narawa.

A hankali ya saita mirror dai-dai inda Mimi ke zaune ya d'an kalleta yana zuk'ar sigarin shi, jikinsa ya danyi sanyi jin tana had'ashi da Allah.

Mimi tayi saurin sunkuyar da kanta k'asa saboda mugun kwarjinsa, gefe guda kuma tana mamakin tsananin kyawunsa.

Shiru motar sai kwarara gudu take.

A cije na d'ago kaina ina hararar Mimi muka had'a ido dashi, kallon banza na watsa masa nace." Mimi kiyiwa Allah da manzo ki daina had'a shi da Allah domin bai san shi ba,habah! Ina dalili ki kyaleshi ya kaimu duk inda zai kaimu, insha Allah aniyarshi zata bishi."

Mimi ta share hawaye bata ce komai ba.

Niko na jingina baya jikin kujera ina rintse idona k'asana sai k'yak'yayi yake min narasa wace irin masifa ce wannan.

Idona a rumtse yake naji hucin! Hayak'i tari ya sark'e ni, k'irjina na dafe na dube idona da sauri zuciya na tashi, fuskarsa na gani daf da tawa yana fesa min hayak'in sigari ta baki ta hanci.

Na mak'ure jikina da kujera ina galla masa harara, bude baki nayi zanyi magana ya fesa hayaki a baki had'e da kashe gutuwar tabar a cinyata."

K'ara na sa,jin zafin huta ga hayak'i ya sark'e ni, da k'yar na bude baki nace ."Allah ya is...............................Mari! Ya kaud'a! min Wanda yasa naga gilmawar taurari tunanina ya d'auke na hucin gadi, hannuna dafe da kuncina nake neman nutsuwa ta.

Zaman shi ya gyara sosai ya murtuke fuska murya sama-sama naji yace".Wace anguwa ne."

Wannan ya tabbatar min da Mimi yake.

Baki na rawa Mimi tace." Badawa wajejan giginyu."

Agogo ya d'an kalla yaja tsaki! A hankali yace." Sorry dare yayi yanzu sai gobe."

Da sauri nace." Da kake cewa sai gobe ina zaka kaimu ne."

Mimi ta gwab'e min baki sosai naji zafi sosai, duk abunda yayi min bai min ciwo ba sai abunda. Mimi tayi min, kuka nasa nace." Kina jin abunda yake cewa ne ba zai kaimu gida ba to ya sauke mu nan mu nemi mafuta."

Na k'arshe maganar ina dukan murfin motar da k'arfi!

Dafe kansa yayi cike da mugun jin zafin abunda yarinyar take masa, sam baya kaunar hayaniya ya lura 'yar gumurzu ce.

A zafafe! Yace." Dohdoh! K'ara k'arfin motar nan."

Aikuwa naji tamkar zamu tashi sama, tuni na shiga nutsuwa ta na daina buge-buge da nake ina addu'a titi fetal sai motaci jefi jefi, guuuuuuuuu! Mimi ma ta tsorata sai ta rumtse hannunta da nawa tana addu'a.

*🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏻‍♀*
Cigaban littafin yaro da kudi
[11/1, 10:52 PM] .: *🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin.
*YARO DA KUDI💵💵*
*WASA FARIN GIRKI📲*

*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login