Showing 39001 words to 42000 words out of 67868 words
 kar ki cinye ni." Yafad'a yana nuna min hanya, wuce wa nayi fuskata a murtuke, ina futa naga ya ranshi tsaye a bakin kofa wani mugun haushin su ya kamani na dinga watsa musu mugun kallo nayi wuce wata, INA kallonsa ya tsaya dasu suna magana, sannan naga ya tawo in da nake yana taka k'asa kamar zai tsaga ta. Wata mulmulalliyar mota naga ya bude ya shiga yace." Shigo. " kofar baya na bude na zauna bai ce min komai ba yaja motar me gadi ya bude masa muka  futa daga gidan.sai sannan na sauke ajiyar zuciya. Tafiya muke babu Wanda ya kula Dan uwansa sai dai mu hada ido ta mirror dashi hararace take rabumu dashi, Sam! Fuskarsa bata nuna b'acin rai ko kadai. Gani yayi ya dauki hanyar Gidanmu nace." Banan zani ba." Ta mirror ya kalle ni a nutse yace." Banan zaki fa kamar yaya."? Nace." E haka nace k'oki zaka kaini gidan 'yan uwanmu in kasan ni." Yace." Ni ko nasan koki unguwar kakannina CE, abun da na kasa fahimta shine kince ba gida zakije ba INA so ki fada min inda zakije ko kuma yanzu in juya dake in da kike futo. Fuskarsa na kalla naga yanda ya had'e ta tamau! Tsoro ya kamani nace." Gidan su Mimi ne tana can tana jirana." Cike da zargi yace." Ok kina nufi dama ba gidan Ku daya da ita ba." Nace" wannan duk ba abunda ya shafeka bane kawai ka kaini inda nace." Yace. " idan nak'ifa"? Shiru nayi  masa, gyada kansa naga yayi yace. " sam ban yarda dake ba wallahi amma muje gidan in   da kaina kuma sai kin kirawo min Mimi sannan zan barki ki futa daga motar nan." Share shi nayi kawai. Ya kunna motar mu dauki hanyar zuwa koki.
Dai-dai kwanar gidan nace a sauke ni ya gyara parking tare da juyo wa yana kallona yace." Kira ta a wayarki ta futo mugani." Nace "bani da kudi a wayata." Dube-dube ya fara cikin motar wayarshi yake nema tana gida, dafe kansa yayi na minti biyu ya dago kansa tare da kallona, handbag dina na rike da kyau domin nan wayata take, ganin yanda nake dama- dama da ita ne ya sa ya fuzge ta daga hannuna ya fara zazzage min kayan dake ciki. Akwalar wayata ta fad'o k'asa batir din ya yayi nasa guri dama baya zama sosai jikin wayar sai nayi masa ciko sunkuyawa yayi ya dauki wayar yana dubawa ina kallonshi yana sakin wani munafikin murmushi, sauri kauda kaina nayi cike da kunya da takaicin sa, batir ya sanya ciki da dubara ya kunna wayar INA kallonsa ya fara laluben ma'adanar aje numbobo har yazo kan sunan Mimi inda nayi serving numbar da Mimina  ya danna kira minti biyu ta shiga har ta katse Mimi bata d'aga ba ya k'ara kira a karo na biyu tana shiga ta d'auka Muryar ta radau naji tana fad'in " Asma'u kiyi kokari ki futo daga gidanan Wallahi hankalin ummansu Munnu ya tashi jiya Umma tayi mata waya wai anan zamu kwana tace." Mata eh shine take tambaya ta ina kike." Wayar ya mik'omin ba tare da yacewa Mimi komai ba,na karb'a da sauri hannun mu na haduwa da nashi ko a jikina nace." Mimi ki futo bakin titi ganin nan kinjiiii." Tace." To ganinan zuwa." Kashe wayar nayi nasa a jikin jakata naki kallonsa, Wanda INA kallonsa tunda nafara magana da Mimi cikin waya yake kallona ta mirror. 
Mintuna goma na hango su Mimi ita da Munnu suna sanye da hijabi har k'asa, Sam hankalinsa basu cewar ina cikin motar nan ba  tunda motar me tintac ce.
 Kalle-kalle kawai suke suna Neman inda nake, kallonshi nayi nace." Bude min kofa ga sunan suna nema na." Kamar da dutse nayi maganar ya shareni  murya a sama nace." Kaji. "!!!!! Juyo wa yayi a hankali yana kallona naga ya Sosa kansa kad'an wani munafukin murmushi a fuskar sa, kauda kaina nayi Ina jijjiga murfin motar naji muryar sa a k'asa yana fad'in" Baby zanyi missing din wannan tsiwar ta ki sosai hummmm!! *Asma'u mata masu darajah.!!!* nayi saurin kallon shi jin ya ambaci sunana kamar shine ya rad'a min hararasa nayi kawai tare da d'auke kansa, ya b'ata fuskarsa yana kallona yace." Na tsani tsaki! A rayuwata na lura dab'iar ki ce hakan kan mu rabu dake kar in k'ara ji kinyi min tsaki." Cike da taikaci nake kallonsa nace." Me zakayi min in na k'ara, ka tsaya kana neman magana dani kawai ka bud'e min k'ofa na futa."  Tsurawa mata ido yayi yana kallon tare da lumshe ido. Takaicin sa yasa nakasa cewa komai na tsani wannan d'an iskan kallon da yake min.
Shiko nashi b'angaran yaso ta k'ara masa tsak'in saboda ya samu yayi kissing d'inta na k'arshe sai ya ga takiyi masa, shine dalilin da yasa kawai ya zuba mata idonsa yana tunanin ya zaiyi sa ita. Kwantar da kujerar motar yayi ya hauro kusa dani. Da sauri na takure jikina jikin kujera ina kallonsa a tsorace gabana ya fara dukan uku-uku. Fuskarsa yake matsowa da ita dab da tawa na rintse idona da k'arfi tare da fad'in." Kar kayi!!!! Ka bude min kofa na futa wayyo!!! Nace kar Kay.................maganar tawa ta katse lokacin da naji saukar bakin shi ana wa. Ya fara tsotsar harshe ne cikin zafin nama!! Ajiyar zuciya na sauke  tare da sakin jikina kan kujerar ina lumshe ido hannusa yasa cikin nawa ya rintse da k'arfi daya hannun nasa ya tallafo kaina dashi sosai yake kissing dina kamar wani mayunwacin zaki!! Mintuna kusan biyar muka kwashe cikin wannan halin kafin dmya sake ni ya koma gurin zaman shi,  ido jazur na ke kallon k'eyar shi na marasa me zanyi, da sauri na fara dube-duben can na hango su Mimi suna k'okarin juya gida domin sun duba ni basu ganni ba. Kuka nasa sosai nace " nace maka ka bude min ka bude min kak'i bud'ewa gasu can suna tafiya gida." Hannunshi ya zura  ya bud'e motar ya d'ora min kudi dauri biyu a jikina  ya gyara zamanshi tare da fad'in ." A sauka lafiya."
Da sauri na bud'e murfin motar na futa tare da watsa masa kudinsa kan kujera kamar zan kifa nabi bayan su Mimi.
*24/October/2019*
[11/1, 10:55 PM] .: *BABBAN YARO*
*Mallakar_BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA. _*
What's App number
08089965176
07084653262
Account numbar
1013851874
Ahamad Gwadabe
UBA BANK
*Duk Wanda yake da buk'atar cigaba da karanta littafin nan naira Dari uku ne kacal  sai ka tuntub'i numbobin waya ta gasu can a sama domin in fada maka yanda zaka biya*
 
*27*
Kallo ya bita dashi yana daga cikin motar ya d'an ciji lips d'insa na k'asa had'e da gyad'a kansa motar ya kunna a hankali ya bar gurin. Sai da nazo dab da su sannan na kira sunan Mimi da sauri suka juyu jin murya ta duk suka bini da kallo cike da mamaki, tambaye-tambaye suka tsaya zasuyi min nace ." Ku muje gida." Shiru sukayi da bakinsu muka kama hanyar gida babu me cewa komai. Sai da muka shiga gidan ne sannan gabana ya fad'i na fara tunanin wace irin k'arya zanyi wa Ummansu Munnu, tana kicin tana raba abun kari ta kalli a tsanake tace." Asma'u Ku futa tare da 'yan uwanki su dawo su barki ko da yake Mimi tace." Gidan Kawu Yunusa kika wuce ko." Da sauri nace. " Eh wallahi can na kwana  kuma da naje suka hana ni dawo wa wai sai na kwana." Dariya Ummansu Munnu tayi tace." Ai sun kyauta domin kuwa kema irin 'yar Uwar ki ce ba kya Kai musu ziyara shiyasa, nayi dariya cikin wayan cewa nace 'aikuwa suma haka suka CE." Tace." Sai Ku shiga ciki yanzu zan sanya a kawo muku kayan kari." 
D'akin Munnu muka shiga duka muka zube kan kujera hijab din wuyana na fuzge na aje shi gefe ina numfarfashi Mimi da Munnu sun ka zuba min ido kawai bakin su da alamar tambaya nace." Wai meye kuke ta kallona ne kamar wacce kuka kama da kwarto." Mimi tace." Ba Dole mu kalle ki Asma'u Allah ya baki nasarar d'auko jakar ki amma ga dukkan alamu an sha artabu da guy nan ko." ? Kafin in bata amsa Munnu tace." Ni rigar jikin ki ma nake kallo tayi min mugun kyau lallai Ashe soyayya kuke dashi tunda gashi har da yi miki siyayya." Nace." Kinga Munnu inda kina son rigar zan cire in baki ne kawai a yanzu bana bukatar wani Abu da ya shafi guy nan domin bashi da mutumci ko kad'an." Mimi tace." Allah yasa dai bai miki komai ba." Cike da takaici nace." Mimi jiya naga masifa a rayuwa domin ban yi tunanin zan dawo gida da budurci na ba wallahi jiya guy nan sai da yayi min sintir kamar matarsa haka ya dinga mu'amula dani." Dafe k'irjinsa sukayi baki na rawa Munnu tace." Laifin ki ne tunda yace kizo ki tafi kika k'i." Nace." Munnu guy nan sharrin sa yafi k'arfin sa kawai ki barshi a inda kika ganshi." Mimi tace." Lallai Allah ya tsare ki amma nima nafi ganin laifin ki Asma'u." Nace." Dole kice haka mana tunda kina sonsa."
Munnu ta kalli Mimi cike da mamaki! Nace hakane Munnu Mimi sonsa take tun ranar da muka fara ganinshi har da gudumawar ta ma naje gidan shi domin in fada masa." Dariya Munnu tayi k'asa-k'asa tace." Ki kai kanki dai ita me yasa Mimi dake tafi ki wayo bata je sai ke sarkin kankanba, tab!!! Gaskiya kin tsalle ke rijiya da baya." Nace." Ke dai bari Munnu dake d'an iska ne kuma wai sai ya zube min kud'i sai kace ce masa nayi su nake so." Tace. " suna ina kud'in"? "Na bar mishi abunsa cikin mota." Tsaki tayi tace." Kin kwafsa banza da kin d'auko abunki tunda jikin ki ya mora." Hararata nayi nace "in d'auka yace dama su nake so hummm sharrin guy nan fa sai ya baki tsoro ni kam jiya si na dauki darasi na rayuwa." Dariya kawai Munnu take sosai tace." Meyasa bamu ganki ba da muka futa bakin titi." ? Nace." Ni ina ganin Ku ai.". Ta ina kike ganinmu."? Nace." Ba kiga wata bak'ar mota ba a gefe."?  Munnu tace." Au!!! dama kina cikin wannan azababbiyar motar."? Nace. " Eh mana ina ciki nayi-nayi ya bud'e yak'i sai da yaga kun tafi sannan ya bud'e min nan ma sai da nayi kuka." Munnu ta kwanta tana ta dariya tace." Lallai yau Asma'u kin had'u da Wanda ya fiki rashin mutumci tab!! Ammafa gaskiya guy nan ya burge ni ya kashe bakin rashin kunya." Nace." Munnu ke dai bari! Wallahi  duk iskamcin ka akwai Wanda ya fika a duniyar nan." Mukayi dariya ni da ita, duk wannan hirar da muke Mimi na kwance taki tanka mana na kalli fuskarta naga kamar tana cikin b'acin rai! Girgiza kaina nayi kawai saboda nasan abunda yake damun ta. Haka aka kawo mana abun kari muka karya Mimi sai faman salo-salo take taki sakin jikinta, nace." Wai ke Mimi meye haka ne."? Kallona tayi tare da fadin "me nayi kuma"? Tsaki naja nace " ban sani ba." Dan murmushi tayi tace." Kin fada masa kuwa"? Cikin mamaki nake kallonta domin nagane inda ta dosa. Nace." Mimi ina ta kaina yaushe na samu damar fada masa kina sonsa don Allah ki cire shi daga zuciyar ki, mu shafe babinsa a RAYUWAR mu." Munnu tace." Yau ranar mai da martani yazo. Kuna min dariya akan Shamsu kema gashinan so ya sark'e miki wuya hahahahaha" ta k'arasa maganarta tana kyalkyala dariya.
Mimi idonta yayi rau-rau kamar zatayi kuka na kalleta cike da mamaki girgiza kaina nayi nace." Wallahi duk isa da k'asaitar namiji bai isa in masa kuka  ba akan ina son shi kome ye sai dai ya gani a aikace,lallai Mimi a inda ba asan ma kina yi ba kike shirin yin kuk.........kafin in k'arasa sai ga hawaye shar-shar yana kwaranya a fuskar Mimi.Ni da Munnu muka zuba mata kallo cike da mamaki!
Ita ko Mimi tun lokacin da taji Asma'u na bawa Munnu labarin abunda guy nan yayi mata taji wani irin kishi na cin zuciyarta wani k'aton Abu yazo ya tokare mata a mak'ogwaro sosai take jin kishin Asma'u saboda shirme irin nata ma cikin zuciyarta tana fad'in "dama ita yayiwa abunda yayi wa Asma'u n." Cikin fusata! Na dinga balbalawa Mimi masifa nace." Mimi ko kukan jini zakiyi bazan fad'a masa ba dama ni nace zan fada masa to yanzu na fasa fada masa idan kin damu kije da kanki ki fada masa aikin banza aikin wofi, yanzu akan shi kike kuka ? Mimi kinyi asara Wallahi. " Munnu tace." Kinga Asma'u ki k'yaleta mana saboda ke baki san masifar so ba shiyasa kike fad'in haka ni da ita duk mun San meye so saboda haka ki k'yaleta taji da abu guda." Mik'ewa nayi nace." Sai kuje Ku k'arata ke da ita kune wahallalu." Futa nayi na barsu. ruwan Wanka na hada na shiga nayi a gurguje na futo, sunanan inda na barsu suna maganganu k'asa-k'asa nace." Ke Munnu zo ki d'auko min kaya ga rigar nan na cire." Da sauri ta mik'e ta bude akwatin kayanta tare da fad'in" gashinan zab'i Wanda yayi miki." Ina mutukar son atampah a rayuwata nan na hango atampar Munnu da take masifar so. Wata supar ita na nuna, sai na ko a jikinta ta Ciro ta bani, na karb'a ina duba dinki nace "Allah yasa ta shige ni" domin dai munnu bata da wani kib'a duk cikinmu na fisu cika da kwarjini, da k'yar na zura rigar dake zani ne mara ado  sai na daura kawai na zauna ina shafa mai a nutse nace."Mimi ki tashi kiyi Wanka mu tafi ko inyi tafiya ta ne."? Banza tayi min.nima sai na share ta na cigaba da kwalliya ta. Minti biyar tsakani ta mike ta futa na bita da kallo cike da tausayi wai *Amjadu* zata ce tana so har da kuka tabd'ijam Mimi ta had'u da jaraba.
A gurguje ta futo daga Wanka ta kimtsa jikinta muka futo domin tafiya nan Ummansu Munnu ta kara bamu kudi bayan Dari biyar din jiya Nace baza mu karb'a Dole ta samu sai da muka karb'a mukayi mata sallama, Har bakin titi Munnu ta rako mu sai da ta tabbatar mun shiga a dai-dai ta sahu sannan ta koma gida.
Tafiyar kurame mukayi ni da Mimi tana jin haushina INA jin haushin ta haka muka je gida wannan karon Umma bata d'aga hankalinta ba, saboda sunyi waya da Ummansu Munnu ta fada mata inda muka kwana, shiyasa bata tuhume mu ba.
 
******
Shiko Amjadu yana komawa gida ya kulle kanshi a daki bacci ne fal a idon shi jallabiyar jikinsa kawai ya cire ya haye bed da ko shimfid'a babu dalili bedshirt din da Asma'u tayi shagalin ta dashi yana ya she gefe guda, pillow ya jawo  idanunsa sukayi masa tozali da pant din Yarinyar, a jirkice ya d'auka sa a hannunsa yana dubawa, murmushi ya saki iya leb'ansa yace." Wato yarinyar nan babu wando a jikinta kenan, amsar hakan na gurin shi tunda ga pant din nan a hannunshi  minti biyu yayi yana kallon pant din zuciyarsa na masa sak'e-sak'e a kanta, cilla shi yayi kan bedshirt din dake yashe a k'asa yana tunanin bawa me wankin sa zai yi tunanin ina ya samu pant din mata dole dai shi ta ya kama ya wanke mata,, lumshe idonsa yayi had'e da Dora hannunshi saman goshin sa, yana sakin murmushi shi kad'ai, yaji dad'i sosai da ta manta pant dinta yasan zata dawo d'auka kamar yanda ta dawo d'aukar jakarta. Da tunanin abunda ya faru tsakanin sa da ita bacci ya d'auke shi.
******
Haka muka yini ni da Mimi kowa yana sabgar gaban shi har Umma taso ta fuskanci wani Abu da na lura da haka sai na fara shigewa Mimi ina bata labari duk Dan kar Umma ta gane abunda yake faruwa. Dare nayi kowa ya nemi gurin kwanciyarsa ni da ita babu um babu umum babu hira tsakani na  da ita kamar yanda muka saba kafin muyi bacci. Ina kallon sanda bacci ya d'auke ta. Ni ko idona tarr!!! Ina ta tunanin jiya iyanzu ina gidan guy nan muna artabu dashi, kafin in an kara na fara jin mood dina na sauyawa nipple d'ina naji ya fara min k'aik'yayi kamar yanda ya saba, naji yana wani kumborowa, tuni na fara addu'a a zuci da fili Allah yasa kar abun ya tsananta nasan ba karamar wahala zan sha ba kafin Safiya. 
Tsigar jikina ta dinga mik'e da na tuno kammanin sa da suffarsa sai gabana ya fad'i sosai  naji k'asana ya fara zubar da ruwa  na dinga mutsu-mutsu ni kadai kan katifa ina jin kamar ya tsansa ne a gurin yake mun wasa dashi yanda ya dinga mun jiya, a hankali na saki nishi tare da rintse idona na ciji leb'ena na k'asa sosai, nace" Allah kaga halin Dana ke ciki. Ka kawo min dauki." Ni kadai na dinga surutu k'asa-k'asa ina  wani irin nishi! Da tuno lokacin da yake tsotsar gurin sai inji wani ruwa ya zo bi min kamar jiya, ni da kaina nasan idona ya kankance saboda yanda nake kasa bude su sai da dubara, babu abunda nake bukata a time din illah inji shi a jikina yana irin abunda yayi min jiya, nishi! Nayi a hankali nayi ruf da ciki na rungume pillow ina addu'a a cikin zuciyata ta samun sauk'i da rangwame.
 Zuciyata na sak'a mun kawai in tashi in tafi gidan shi saboda na rasa yanda zanyi tun ina addu'ar a zuciya ta fara futowa fili dake Mimi me nauyin bacci ne ko motsin kirki ta kasa haka nayi ta juyi ni kadai kan katifa ta hawaye na zubo min na rasa wane irin taimako zanyi wa kaina, sai daf da asubah bacci