Showing 1 words to 3000 words out of 61981 words

Chapter 1 - ABRAH Complete Hausa novel

08 Apr 2025

2286

*♠ABRAH♠*


*Na*

*AMMYN KHAIRAT*
(GOLDEN GIRL)


*Dedicated to Teemah cutey Sokoto state*
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)



тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

"wannan page sadaukarwa ga daukacin masoyana" masoyana Abra

*ina maki fatan Alkairi*


*Bismillahi -rahmanir-rahim*

PAGE 27



Har dare Dr. Shureem ya kasa aikata komai tunda ya maida Abra gida ba abinda yake sai tunanin ta Wai dama haka so yake lallai so bai mashi da wasa ba ga shi ya ga Alama kafin ya shawo kanta akwai aiki to yanzu ya zai yi?


Yake Tambayar kanshi. In ya tuno Abinda ya faru tsakaninsu wani ya yi dariya wani ya ji haushi murmushi ya yi yace "Jolley ke nan za ki shiga hannu"


A can kuma bayan Dr. Shureem ya tafi sai ta shiga gida daman ba ta tafi ba, la6ewa ta yi har sai da ta ji ta shin motarshi sannan ta yi cikin gida inda ta tarda Mom zaune tana jiran ta tace mata
"Har ya tafi"
"Eh ya tafi"

"Mom kai gaskiya yana da kirki so sai Allah yai ma shi albarka"

Mom tace" Abrah Zauna ina son magana da ke." gaban Tane ya fadi dan ta san maganar ba ta wuce fada ba da nasiha ta kulum da take mata ."Da ke nake kin yi man tsaye"

Waje ta samu ta Zauna Mom tai gyaran murya tace "Wato Abra Duk abinda nake gaya maki ba xaya dake shiga kunnanki ko? To shi ke nan, sai ki yi Duk abinda kika ga dama tunda ni ba ki daukar magana ta da mahimmance; abinda kika ga dama Shi kike yi; To ya yi."


"Mom dan Allah ki yi haquri me na yi?"
"Au ba ki ma san abinda kika yi ba?" "Wallahi Mom ban sani ba; Amman please Mom sorry kin ji my Mom dita"
"Hummm Allah ke nan Sarkin wayyo, ke nan dubara ce za ki man son nai shuru, to sai na fada ni ba ni ki kai ma laifi ba. Abubuwa da kika ne ke ba ni mamaki. shi wannan yaro Dr. Mene laifinshi da kike mashi haka? Ki bi duniya a sannu Abra mutum ba abin wulaqantawa ba ne, kuma ba ki San inda rana ke faduwa ba? "

"To Mom ni me nai mashi?"
"Dama ya za ai ki ga abinda ki kai mashi, ni dai na dai gaya maki bi a sannu."
"To Mom insha Allah."


"Bara na je na watsa ruwa na kwanta"
"To shi ke nan Yanzu dai jikin da dauki ko, ba abinda ke maki ciwo?"
"Ba komai Mom na warke"
"To masha Allah"

Dakinta ta nufa komai tare kamar Tana nan, kai tsaye toilet ta nufa ruwa ta sakarma kanta tare da limshe shanyayin idanunta, ba komai take tunawa ba sai zamanta da Dr. Hospital da irin farin da suke Insun hadu tana mamakin; wannan Abu take zuciyar ta Yarinqa wasafi mata shi da cutey lipe din shi da yanda yake mitaa bakin kamar bai son magana, sai murmushi take da ta tuna yanda yace "Kwaro ne ya cije ni buda mu gani? Ke yarinya" Abin ya sauka du irin wannan take ta tunawa Dr, kenan ta ci gaba da wankanta Allah ya sa dai ya kira yo karma ya kira ina ruwana da kiran shi?

Abra kenan ga dunan alamu kin fada yaron so.

Bayan ta gama wanka ta fito ta kim tsa kanta ta kwanta kan bed take barci yai gaba da ita.

A gurguje yau kusan kwananta ukku da rabuwa da Dr, kuma har yau bai kira ta ba ko tace bai kira Hanif ba, Shi kuma Hanif kulum bai da hira sai ta Ba'indiye.

Yau friday karshen mako kuma yau ne za ta koma school dan haka da wuri ta shirya domin tana dokin zuwa school din ta yi miss din school da kuma na kawata Sirinah Duk da suna waya da ita


-----------------------------------------------
Da wuri ta kammala shirin ta, breakfast ma kusan a tsaye ta yi shi, ta dau key din motar ta tai gaba tana wa Mom sai ta dawo.


Addu'a ta yi ta tada motar ta tai gaba sai baza qamshi take. School wajan parking din aje mota ta nufa shi ma Lokacin yana gyara parking din ta shi motar.


Iya haduwa motar ta hadu sai walkiya take, Abra cewa take a ranta "Waye da wannan dalleliyar mota haka." bata gama tunani ba mamallakin motar ya fito
"Masha Allah"
Abra tace, in ba ta manta ba Wannan shi ne bakon malamin da suka yi wato Malam Bilal Duk da kuwa gani daya ne ta yi mashi. Shi ma tana cikin ciwo na tabbata shi ne. Shi ma wani farin cike ne ya kama shi na ganin ta, tun Ranar da ya gan ta bai da aiki sai na tunanin ta. Kullum sai ya shiga ajinsu duba ta sai ya tar da ba ta nan.


Abra ta yi murmushi da ya qara mata kyau tace" Good morning sir. Ya gyara tsayowar shi yace" morning too how p tace fine


Oky sai yace mata What is your name Abrah tai dariya har sai da dumful dinta ya lotsa tace im fatima Amman an fi sanina da Abrah " Abrah shi ma ya mai mai ta yace" nice name


ni kuma Bilal Nake sai Abrah tace Ok Thank you Shikuma yace your wellcom


vvvvvvvvvvvvvvvvvvvvvvvvv


Malam Bilal Kyakyawa ne na bigawa a jarida dan kowace macce na burin samu irin shi kuma gaskiya ya tafi da Abra ba kadan ba;


haka suka jero zuwa cikin school mutane ko nace students sai kallon su ake, masu qusqus na yi dan da dama 'yan matan makarantar na bala'in son shi dan dai bai ba da fusaka ba.


wadanda ba su bakin ciki na gani sun Bala'In dacewa. Sirinah ce ta hango qawar ta taso da gudu ta yo wajanta suka rungumi junasu cikin farin cike.

Shi kuma Malam Bilal ya yi gaba don ganin tunda suka taho Dalibai ke kallon su shi ya sa bai saurara ba yai ta fiyar shi dan bai san raini a wajan dalibansa.


Sirinah tace "Ke qawata ina kika hadu da malam bilal har kuka jero tare sai kace wasu masoya kin ga yanda kuwa kuka yi kyau sai gulmarku ake, ni fa ina class aka zo min da gulmar ga ku can kun jero ke da malam wasu ma cewa suke tare kuke shi ya kawo ki"


Abra tace "Kin daman da sururu sai kace wata yar jarida ko tambaya ta ma ba ki kiran ya jiki sai Tambayar abinda bai da anfani kike"


"Ayya qawata sorry please ya jikin kin san dollena ne na Tambayi ya jikin ki"
"Hummm ke dai kika sani."


"Na ji ya malam bilal, wai Soyayya kuke ba labari?"
"Hummm qawata ke nan, muna Soyayya kuma har bavki sani ba. Ni fa yau ne gani na na biyu da shi, na zo aje mota ta shi ma zai aje tashi, shi ne fa muka hadu muka gaisa, sai muka yo cikin school tare.


"Amman fa gaskiya ya hadu over, ta ko ina bai da makosa." in ji Sirinah Abra tace "Wallahi ni ma na yaba."


bayan sun fito break sai sirinah tace " ni ko qawata ina labarin Dr. Shureem naji har yanzu bai man maganar shi ba to ni ina ruwa na da shi da zam. maki maganar shi yana can inda yake;


sirinah tace" haba qawata dadi na dake sauri hawa daga tambaya wai dan inji ya kuka qare da ya mai dake gudan hummm ki bari kawai ni Tun Ranar rabon da shi "


Allah sarki inji sirinah ai da kin anshi no din shi inyi mi da ita karinqa hausawa ai naga yanada kirki hummm baki San shi bane shiya sa au yanada no dita aman har yanzu bai jirani na sirinah ta buga tsalle ta rungumi Abra dan Allah qawata ke kina da no din shi ki bani


kai Amman na jidadi Abra tai Kasawo tana sunan qawata tace" ke kuwa Wannan irin murna haka mezaki da no din shi inna baki tace" wallahi qawata ba zan boye maki ba Tun ranar da naje ganinki da na hadu da shi nakamu da matsanai ci son shi wallahi ina son shi kulum sai na yi mafalkin shin dan Allah inkina da no din shi kibani idanun ta suka cika da hawaye;


Abra tace lallai qawata baki da hankali inbaki no din shi kice ma shi me? " kice kina son shi ko me San zuciyarki na son shi sai ki zubda da na kanki aji ina tunaniki yake inshi yace bai sonki bayan kin fada mashi sai kice ina kunyarki take? " sirinah to ni banda no din shi sai sirinah tace dan Allah qawata ki tai maka man Kibani in kinada ita ni dai ko cewa ya yi bai so na ba komai zanbi dadi tunda na fitar da abinda ke cikin zuciya ta to ban da ita sai kije ki nai ma itama Abbah idanun ta tap da hawaye ta fiya tai class saboda sun koma haka sirinah ita ma tabi bayan ta yana sare nata hawayan


Duk kan su ransu bace yake yake kowa da tunani da yake haka ma da aka tashi Abbah bata ko saurara ba motar ta taja sai gaba

ranta in ya yi dubu ya bace dan me sirinah zatace tana son Dr. wata zuciyar ta tace mata ke Abra ina ruwanki dan tace ta nason Dr. ta cinda ke ba son shi kike ba

tana cikin tunani hakan sai taga mota na binti tana mata hon dan haka sai ta tsaya ta gyara parking dinta bakin titi sai dama ta tsaya ne ta nura da ashe motar malam belal ce to lafiya ya biyo kuma ya tsaida ita

shima fitowa ya yi ya yinda ita kecikin mota ta dai bude marfin motar tana jiran shi sallama ya yi mata ta amsa tare fadin sorry na fa tsayar dake tace" aha aha ba komai Allah dai yasa lafiya yace" lafiya lau sai alkairi "



yace"
Abrahhhhhhhhhhhh yaja sunanta yace" zaki yi mamaki TSai dake dana yi na komai bane ila qara tunda wuri in mayar da abinda ke cikin zuciya ta dan abari ya huce Shike kawo rabon wani inji hausawa"

Abra tace hakane gefe daya kuma gaban Tane ke faduwa Duk ta qosa taji mike tafe da shi;

yace Wato Abrahhhhhhhhhhhh Tun Ranar da nafara to zaki dake naji gaba daya duniya babu wadda nake so sai ke ; ina matuqar sonki kulum ina adu, a Allah ya nuna man wannan rana da Zamfada maki irin son da nake make to ban Samu ganiki ba sai yau ina na Allah godiya da sa yau naganki kuma na fada maki ina sonki


da fatan zaki amshi Soyayya ta ita Soyayya idan KaJita ga wanda kajita to baka jin kirin fadinta

da zarar kajita ga wanda kajita to ka yi gaggawar sanar da shi na baki nan da zuwa ranar monday ki yi tunanai na barki lafiya yajuya ya yi gaba zuwa wajan motar yabar Abrah baki sake tana binshi da kallo har yashi ga motar shi ya tada tana ta zaune



hummmmmmm tace tare da sauke nannauyan a jiyar zuciya wannan shi akecema ana dara ga dare yayi

jikinta amace ta ja mota ta yi gaba itafa Duk kanta ya kuke ga matsalar qawarta

ga kuma wannan ya kundi kai


a haka tai gida bata da wani kuzari

koda ta shiga gida d'akin ta ta shige ta kulle


kwance ta yi tarasa meke mata dadi itafa Duk tafi jin haushi qawata



da kowa San me zata so Dr.

Bacce ya dauke ta da ta ta shi tai wanka tai sallah ta sako parlour kuma ta yake shawara Ranar monday zata ba qawar ta no din Dr.




*shin ko hakan za ta kasance ko za ta bata number koko fadi ne ta yi, shin za ta so Malam Belal kuma wacce irin amsa za ta ba shi? Ku biyo ni ku ji Yanzu Labari ya soma*



unga comments dinku yafi na kulum na gode


Taku Mai son farin cikinkun
*Golden Girl*

♠ ABRAR ♠
NA

SHAMSIYYA MUHAMMAD KWAMMA

💔(S.M.K.)💔

AUTAR WRITES ASSOCIATION

AMMYN KHIRAT


DEDICATED TO

💕TEEMARH CUTEY 💞

TYPEN....✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 BYE MEE GOLDEN GERL


WANNAN PEGE SADAUKARWANE GA

MY LOVELY FREND
DITA AYSHAT ABDULLAHI IDIRIS. INA GODIYA ALLAH
YABAR ZUMENCE AMEEN

BAZAN MANTA DAKE BA ZAINAB BELLO MA KWBCIYAR NA GODE ALLAH YASA KADA ALKAIRI DAKE NAKE
ZAINAB MAMUDA 😍


ADDUAR TASHI DAGA BACCI
ALHAMDULILAHILAZI AHAYANA BA ADIMA AMATANA WA iLAIHIL NUSHUR ALLAK KASA MUDACE
AMMEN




PEGE 6




BARHIM itace unguwar da dady yanufa ta manyan mutane wajene na guda nar da hada hadar kasuwanci

wani guri naga yanufa inda naga tarin manyan motoci berjet na masu hannu da shuni
Inda da ga gefe guda kuma nafefce da mashina ga yan sanda da sojoje nata aikinsu

wani dan sandane naga yanuna ma dady inda zaiyi parking din motar shi
dady naga ya fito sai naga ya nufi inda nake tunani nanne hosipital din

saboda wani katon SYMBOL dana gani an rubuta da manyan baki

DOCTOR SHUREEM MUHAMMAD MAI NAIRA GENER HOSIPITAL
Inna daka daga kanka sama gaban asibitin nan ma da manyan baki na rubuta MAI NAIRA HOSIPITAL


a cikin asibitin abin baa magana iya tsaruwa asibitin ya tsaru kamar a qasar waje
Ba abinda zaifi berge ka kamar irin room room din da kunan da aka tanada dan majinyanta

Ba abin da babu a cikinsu kamar su gado gado ne mai kyau da tsari gefe guda kuma ga feerije nan anta nada

Ga tolet da kujeru domin masu gani petiont su zauna maganar sanyi kuwa ba a magan dan ga A.C nan da fan ka sai wanda ka keso ka kuna ga tele phone na shi ma idan marasa lpya na bukatar wani abi sai yakira

Bangon dakin liqe yake da qatur parlasema in suna muradin kallo sai su kunna
kai gaskya tsarin da kuna asibitin abin berge wane

dan in kana ciki sai kadau kama da kinka kake hummm idan nace na tsaya fada maku tsirin asibitin to bata lokaci ne


Amman kuda dau ka tsarin asibitin kamar a qasar waje kake cike yake da mutane ta ko ina gasunan da yawa duk fadin asibitin da girmanta mutane sun cika tah

Mutanene ba na qasar mubane kade harda na kasashe waje sun samu halarta wannan taro musamman ma na qasar james kowa ya halarta

mutum biyu kade ake jira mai girma GOVERNOR AMINU BELLO MASARI
Governor

Jahar KATSENA STATE ta duko dakin kara kunya gare mu ba dai tsoro bah 🤣 take jahata kenan

Da DOCTOR sune ake jira bayan governor yaza da mintina kadan sai ga wasu manyan motoco su shigo masu normber daya
mai naira itace no din motocin bayan an bude mashi yafito sai
Sai suduka suka take mashi baya zuwa cikin asibitin

da shigar shi sai kallo ya koma sama kowa attention din shi na gare shi kowa da abinda ke ran shi

bayan kowa ya natsu anyi tsit ana jiran d.r yazo ya gabatar da kan shi ga alumma
Dr tane tsaye gaban dumbin mutanan shi inda yafara da assa lamu alai kum Waraha matullahi wabarakatuhu
bayan gai suwa irin ta addinin musulunci

Jikake wurin yayi tsit ana sauraren muryar shi mai kama da busar sarewa kowa sai gyada kai yake yana jindadin yanda vioce din shi kera tsasu

Hello good afterning ever body i wish everbody welcme to my hospital my dear govrmnor an my dear friend all welcome befor i said anything tel me introduce my self my name is ductor shiram my father is mohammed mai nera i finish my dectoring in universty of germany,sence ever befor my plicy is to be ductor an i have been by now ,i promise to buld a hospital in orther to help my country and my cominity people ,with glory

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login