Showing 21001 words to 24000 words out of 110563 words

Chapter 8 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21050

taba zuwa ba ko kuma yataba zuwa bata sani bane oho dai, addressing nasu tayi na kusan 20mins sannan tace  dismiss follow me Rashida binta Rashida tayi abaya suka wuce office nata tamata handing over key card da sabon bucket mop su air freshener da sauransu a cleaning trolly tace  gashi maza maza 5th floor ai kinsan office din Gyadamata kai Rashida tayi tafice daga office din tawuce elevator ta shiga zuwa 5th floor din, wani special corridor akebi aje office din da shi kadaine a hanyan corridor din, key wanda take kati ta manna a kofan kofan yabudu hakanan kawai gabanta yafadi batasan mesa ba hannunta tasa ta tura kofan ahankali ciki duhu dan an kashe wuta, hannu tasa tafara kunna wutan Babban office ne sosai daya hadu bana wasa ba, akwai dogon sofa banda table da chair ga babban tv ga desktop gawani mini library da akayishi design na tree kowani branch anyi naming nashi countey ga books na garin awajen saikuma wasu kofofi guda biyu daban daban ahankali tasa kafanta ta shiga ciki sannan ta maida kofan tarufe tana kallo dudda bawani datti, sauka idanunta yay1 kan zanenta dake bangon office din dayayi wani irin mahaukacin kyau she can t believe she drew this, daina kallo tayi tashigo ciro brush na cire cobweb.

JOIN MY WATSAPP GROUP DANAKE UPDATE NOWW!!

https://chat.whatsapp.com/LQB0yaXytjU2hoN1Pg2HAw

=ث? SANYI DA ZAFI =ث?



'

EPISODE =??

BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA=؃?
Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc),

Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)

Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc)

Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long gowns, maternity gowns etc)

Boxers(men, boys, women, girls etc)

Vest(men, women, boys, girls etc)

Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)

Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs protection
CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI=؃?
+2349034049623
+2348064643886
YOU CAN FOLLOW THEM ON IG
I'm on Instagram as @habisma_underwears. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=4wvihro0qw3x&utm_content=i5wy1kf


EPISODE =??
Cobweb tafara ciccirewa kafin tafara shara da vacum cleaner sannan tafara goge goge tundaga kan su desktop din, frames na bango, admiring design da komi na office din kowaye maishi really shows love nashi ma simplicity and art, gyara ko ina tayi har labule saida tai dusting sannan tabude first kofan data gani ga mamakinta saitaga bedroom ne ga lafiyayyen gado awajen ga closet gyara komi tayi sharp sharp tai moping har bayin dake dakin sannan tafito tabude dayan kofan taga nan ma bayi ne ta gyara kusan 1hr tabata sannan tagama komi tafito takoma station nasu, kafin akira waya anason tazo room 456 ta gyara ta wuce taje ta gyara haka dai tai aiki had 5 sannan ta tashi.

Changing room takoma ta chanza kayan aikinta ta maida atampanta na safe tasaka pink crocs dinta na safe tana murmushin tuna Mama data siyamata sanan ta goya jakan nata tafito tana tafiya ahankali receptionist dinsu dake wajen tana ganinta cikeda fara a tamata waving hannu tace  bye beautiful Rashy dan kallonta Rashida tayi hatta daga hannu zata mata waving itama saikuma tasauke hannun like a weirdo, tadan kyafta ido sau biyu kafin tace  thanks tawuce da sauri tafita dayan receptionist din tace  when will you stop throwing kanki on Rashida? Ko Madam dinmu tasan yarinyar is a weirdo dan murmushi tayi tace  is because she s like that nake sonta, I don t want normal people irinmu as friends inason irinsu Rashida as friends, the girl is lovely tabe baki dayan tayi tace  nidai nawuce asha night duty lafiya see you in the morning .


Tana fitowa waje ta tsaya saikuma ta juyo jakanta da sauri zuwa baya tana kallon jakanta taja zip tashiga budewa tana kokarin ciro wayanta& .

Ahankali yasauko da kafanshi dake sanye dawani Bottega veneta coffee color takalmi mai tsinannen kyau daga cikin motan, kumbunan shi farare kal kal agyare kaman an musu fenti tsabagen sheki dasuke, kafin gentle yakarasa saukowa yafito daga motan, dogone sosai yana sanye dawani coffee color soft yard na yan Malaysia mai bala in taushi anmai simple aiki a wuyan, idanunshi sanye da bakin glasses na Cartier, glasses din yasa baka ganin idanunshi sai pink lips nashi dayayi so pinkish gawani irin lafiyayen bakin saje dayabi fuskanshi zuwa gemunshi da gashin baki daya karama fuskan shi kyau sosai da kwarjini da haiba kaman wani balarabe, hannunshi na daure da agogon Cartier shima latest collection dinsu, his entire body speaks luxury, he looks squeaky clean kaman ka lashesa,
daidai taciro wayan tana kokarin manna earpiece a kunnenta dan Mama takeso takira kawai taji sahun gudu gudu sauri sauri dasauri tajuyo dan taga meke faruwa, daidai lokacin itama Mirabel data fito daga cikin hotel din tazaro ido tace  Oga yazo OMG tai parking space dagudu itama same with sauran ma aikatan dake waje, kallon inda sukayi Rashida tayi har tana dage but still bama ta iya hango wanda ake kira da Oga sabida yanda ma aikatan suka zagayeshi cikeda farinciki sunamai sannu da zuwa, dauke kanta kawai tayi takarasa makala earpiece din tafara tafiya abinta tana dialing number Mama& .

Shifa he hates too much attention, the way suka zagayeshi ana gaidashi kaman wani celebrity yazo sai abin yakara batamai rai dan har yanzu abinda Mom tamai da Haleema na batamai rai, the way suka wani fito suna gaidashi abin kular dashi ma yayi wucewa kawai yayi batare daya kula ko mutum daya cikinsu ba yana tafiya a kasaitacce Munir shine ya tsaya amsasu daidai takai gate zata fita taji wani iska ya kadata kamshi mai dadi gaske wanda bata taba jin irin shi aduniya ba yadaki hancinta da saida ta lumshe idanu sabida dadin kamshin daidai an budemai kofa shima ya tsaya sabida sanyin dayaji yakai 10secs ahaka kafin yadaga kafa yashiga cikin lobby su dan security sun budemai glass door din, ya shiga ciki yana bin ko ina da kallo sai kawai yawuce wajen elevator manager tafito dasaurin ta daga office dinta tana murmushi tace  welcome Sir Gyadamata kai yayi yadauke kai yadaga hannunshi yana kallon agogon hannunshi daidai kofan na rufewa 5th floor yawuce direct office nashi yaje hannu yasa a aljihunshi yaciro wayanshi kawai ya manna a kofan kofan yabude yashiga ciki an kunna AC wajen sanyi, tsayawa yayi chak yana kallon frame na artwork dake bango dudda manager ta turama Munir hotunansu ta email shikuma ya nunamai but yanzu daya gansu in reality sai sukamai mugun kyau. Daga kafanshi yayi yataka zuwa wajen yasa hannunshi yasauko dashi yana kallo sai kawai yayi murmushi for the first time today yaji abu yasashi farin ciki. Zama yayi akan kujera tareda lumshe idanu yadaura hannunshi aka yayi shiruu he don t like the way Mom kesashi yin abubuwan dabayaso yayi, she made him king dudda bayaso, she made him marry dudda bayaso, yanzu kuma she s telling him how to handle family shi, bude kofan office din akayi aka shigo hakan yasa yabude ido kadan Munir ne yamaida kofan yarufe yashigo yaja kujera ya zauna kai tsaye tace  waikai meke damunka eh ? Kallonshi Riyad yayi saikuma yayi shiru tareda fuzar da iska, tashi Munir yayi yasan bazai gayamai ba yawuce wajen kofan bathroom haryasa hannu a kofan yajuyo yakalleshi yace  Riyad I hate seeing the slightest damuwa akan fuskan ka, banda you re my brother, you are also my best friend, kowani yanayi kake ciki affects me, life can be colorful idan you let it be that to you, be the Man of your life karka bari kowa yagaya maka ga yanda zakayi, you are loved, jama a harda wayanda basu sanka ba na yabonka, kana adalci asarautan dakake yi kadena bari anything na damunka kaji ? Dan kallonshi Riyad yayi for the second time yayi murmushi yace  okay bude kofan bathroom din Munir yayi harzai shiga ahankali Riyad yace  thanks kallonshi Munir yayi sai kawai yayi murmushi yawuce yashiga bayin maganan Munir yasa yaji sanyi aranshi he will take things easy on kanshi and everyday he will try and do wat makes him happy he will live his life, daga yanzu kullum saiya fita zai chanza schedule nashi daga 4:00 har dare ya warema kanshi da safiya kuma fada, he will leave 2 separate life dinshi privately and peacefully, tashi yayi ahankali shima yawuto yabude kofan dakin yashiga bathroom yawuce direct yadauro alwala yafito abu yataka dayaji ya chaki kafanshi dasauri ya tsaya yadaga kafar ya kalli kasan carpet din yaga karamin dankunne ne baki ya shiga kafanshi dudda bai shiga sosai ba, ahankali yakai hannunshi yacire daga kafanshi yakalli earring din murya chan kasa yace  who dropped this here? Yayi shiru yanabin dan kunnen da kallo daidai Munir yace  kana alwala ne koka fito? Muje mosque dasauri ya zura dan kunnen a aljihunshi absentmindedly gudun kar wani yataka, yataho yabude kofan yadauki glasses nashi da waya Munir yace  ba nan kasa zamuje salla mudawo muyi aikin ba wucewa yayi yace  I thought kaikace i should always be happy, zanje na buga golf yau, tunda Mom tasamin aikin sarki ban buga golf ba murmushi Munir yayi sai kawai yabiyoshi suka wuce suka fita.

=ث? SANYI DA ZAFI =ث?



'

EPISODE 1?? 1??

M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE=?%?=?%?
M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY STUDENT REAL KNOWLEDGE.

SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH DAGA FARKO.
AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.
YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX!

TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE HAVE FUN DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.

JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN NOVEL A IYA S*X=?%?

FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DIN YOU ARE WRONG.

A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKUd'?

I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSAd'?

AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS SHARE MATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.

JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS=?
?

PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER=?
?=?
?

5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYAd'?=؃?

SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA DA ZAGINA=??

YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA KISSA =??

MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN OGA=؃?=؃?=؃?=؃?

CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS..
+2347012181461


Salla sukayi a mosque nan ma anata gaidashi still few ya amsa dazasu wuce yasa Munir ya basu bandir na kudi dake pocket nashi, sannan yawuce mota ya shiga mazaunin direba Munir yana zuwa yazaro ido yace  mehaka rabon dakai driving da kanka about 1year kai tunda kazama sarki murmushi yayi yamikamai hannu ya karbi key baice komi ba yatada mota suka wuce wani private waje dayake buga golf chanza kaya sukayi ga ma aikatan shi yafara buga golf din yanayi yana murmushi, sosai Munir yaji dadi ganin he s very happy today kullum ganinshi zakayi so moody. Anan sukai Isha i sai wajajen 11 na dare sannan yagama yatafi office nashi na wajen yayi wanka ya maida kayanshi yana kallon yanda wayanshi ke ringing yakalli screen yaga Haleema a rubuce kaman bazai dauki wayan ba saikuma ya dauka yakai kunnenshi yayi shiru daga ta dayan bangaren tace  ina kajene yau Mai Martaba? 11 nadare yanzu fa lumshe idanu kadan yayi bayabo ba fallasa yace  yanzu zan fara dawowa, make tea for me before i come yana maganan yacire wayan daga kunnenshi ya katse ya ijiye ya karasa saka boturan riganshi shima Munir yashigo yace  mutafi wucewa sukayi wannan karan Munir yayi tukin har gida, ta private gate dinshi as usual suka shigo parking sukayi yafito yana tafiya a natse har flat nashi, he s very hungry but tea yakeso dan is late, waya yadaga yayi dailing number Haleema tana dagawa kafin tai magana yace  ina tea ? Dasauri tace  bari natashi na daura tunda kadawo jiyayi ranshi yabaci but baiso ranshi yayta baci sabida ita hakan yasa yace  kibarshi banso ya katse wayan yajuya yafito daga flat nashi, shi kawai bai iyajin yunwa ba ne, wajen kofan dazai sadashi da cikin gida yayi yabude fadawa na ganinshi suka zube zasu faramai kirarin rai abace yace  kuje kuyi bacci na sallameku sauke kansu duka sukayi kasa yawuce fuuu direct flat din Ammi yawuce yana addu a Allah sa Munir daya shiga bai rufe kofa ba kai ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?tsaye yabude kofan, babu kowa a falo sai TV dake aiki tashar CNN, dinning ya kalla ganin kuloli akai ga flask na shayi yasa yawuce wajen sadaf sadaf kaman barawo yashiga bude warmers din sinasir yagani dake tururi kaman yanzu akayi abunka da kula mai kyau da miyan taushe dayasha cow tail dudda ba abinci yaso yaci ba dan dare yayi sosai saiyaji abun yabiyamai rai zama yayi ahankali yadauki plate ya ijiye yasa sinasir guda 3 da Miya yasa nama dayawa yadauki spoon yafara ci ahankali he loves abincin Ammi har ranshi, tafiya yaji a stairs hakan yasa yadago kanshi dasauri ganin Ammi tana sanye da lullubi ga carbi a hannunta yasa yasauke kanshi kasa da sauri murya chan kasa yace  ina yini Ammi batace kala ba cigaba da saukowa tayi daga stairs din shikuma yakasa ci gaba da cin abinci sai ahankali ya yunkura zai tashi strictly tace  ina zaka? Kanshi akasa still yace  uhmm dama nagama ci zan tafi ne  sit down tafadi babu wasa a muryanta, baiyi musu ba zama yakoma yayi har dinning din tazo tsayuwa tayi kusada shi rabon dayaji Ammi tsaye kusadashi haka harya manta he can t even remember when, hannu tasa ahankali tadauki flask da cup mai kyau ta tsiyayamai ruwan shayi tadauki spoon da bottle na honey ta digamai aciki ta tura agabanshi kafin ahankali tace  idan kanaso katafi finish abincin daka faraci, nobody waste abincina in this house kanshi na kasa har lokacin yakasa dago kanshi ya kalleta, juyawa tayi tawuce takoma falo tazauna tadauki remote ta chanza channel din zuwa Aljazeera ta maida idanunta wajen, adan hankali ya wiago ya kalleta sannan yajuyo da kanshi yacigaba da cin abincin kadan kadan tass ya cinye ya kora da ruwan shayin saiyaji hankalinshi ya kwanta, yanada cin abinci shi but only yasamu abinda yakeso, tashi yayi ahankali yajuyo yadan kalleta hada ido sukayi da sauri ya sauke kanshi kasa cikeda ladabi yace  good night Ammi  Allah tashemu lafiya Riyad tana maganan yawuce da sauri yabude kofa yafice tareda maido kofan yarufe ahankali karyayi kara, ahankali ta sauke ijiyan zuciya sannan ta lumshe ido kaman irin she s hurt ko akwai wani abu azuciyanta, kafin ta tashi tawuce inda yatashi zama tayi wajen ta dauki cup din dayasha tea ta kalla tai shiru kaman wacce ke tunanin wani abu sai chan tadaga flask din ta tsiyaya tea dazun nan ta dafa shayin tawuce taje tai wankan dare, itama bata iya bacci idan batasha shayi da daddare ba, daukan cup din tayi takai bakinta ta kurba sannan ta taso tadawo falo ta zauna tana shan shayin.





Yana shiga side nashi yaga Haleema azaune ga tray shayin tasa wasu arnayen kayan bacci da sauri ta taso tace  ina kaje nakawo maka shayin baka nan babu masu gadinka ka koresu ne ? Rigan jikinshi yahau cirewa yace  yes, kidau shayin kitafi dashi I don t want Shiru tayi tana kallonshi tana bin jikinshi da kallo wucewa bayi kawai yayi bayan ya rataye rigan a hanger dake dakin mai kyau ijiyan zuciya tasauke tace  wash Allah na mutum kaman shi yayi kanshi wucewa tayi ta dauke tray takai falo ta ijiye sannan tadawo dakin tai kwanciyarta akan gadonshi tana jiranshi yafito, yadan jima a bathroom din sannan yafito daure da towel a waist daya a hannunshi yana tsane kai, kallo daya yamata yadauke kai yashiga shafe shafenshi yana fesa turare kafin yawuce walk in closet room nashi yasaka wani dark blue pajamas sannan yafito ko kallon inda take baiyiba iPad nashi yadauka yawuce ya zauna kan sofa ya makala EarPod yayi playing video ranan da akaso kasheshi wanda yarinyar nan ta ceceshi ke ciki, ya kalli video nan yafi sau dubu he is just looking for the girl number datasa a file nata baya shiga, yatura anje address datasa a file nata ba a ganta ba, yaje da kanshi shima bai ganta ba ance babu wata kamanta ma a layin he s just greatful yarinyar saved his life, video always give him peace he don t even know why he don t care ko sata take koma wacece ita he just wants to reward her yabata better job for saving his life, and huge money to startup business or anything datakeso, gama kallon yayi sai ya zare EarPod din ya rufe iPad din ya ijiye yadan kalli gadon hada ido yayi da Haleema ba yabo ba fallasa yace  wat ? Dan murmushi tayi tace  let s try having Baby, nakosa naga ina dauke da cikinka na haifo maka magaji dan yatsine fuska yayi da ita da Mom baisan mesa duk suka damu da cikiba kaman auren yayi 10yrs this is just a year, Allah ke bada haihuwa not him, kaman bazai tashiba saikuma yatashi ya kashe wuta yawuce yahau gadon ya kwanta tareda juya mata baya da sauri ta mirgino ta kankameshi ta baya kaman zata fashe da kuka

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login