Showing 93001 words to 96000 words out of 110563 words

Chapter 32 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21061

just loves everything about her and overall yana tausayinta kaman me, shigowa dakin yayi yamika hannu kaman yadauketa but yana tsoron karya tadata saikuma yadaure after all kota tashi yanzu yanada plan gently yadauketa ko alamun tashi batayiba dan akwai ta da nauyin bacci sata yayi kan gadon ahankali yakai hannunshi yadaura saman kanta kaman yar yarinya gently yace  I m sorry about your pain Jewel! I promise I will make it all go away hannunshi yadaura kan kumatunta cikeda tsantsan so yace  just let me in, you don t have to go through this difficult time alone, let me in Rashida, let me in please yayi maganan yana dukowa ya manna mata kiss a goshi sannan yatashi bargo yaja yarufa mata ya kunna AC dakin ya kashe wuta sannan yafito yakoma dakinshi wanka yasakeyi ya kwanta wanda baiyi wani bacci ba yatashi yahau sallan dare da asuba yawuce mosque.

Ahankali take bude idanunta tabi saman dakin da kallo kafin ta tashi zaune tareda taba bango luckily taji switch ta kunna wuta ganinta akan gado bayan tasan akasa tai bacci yasa tadinga mamaki tagumi tabuga saikuma tafashe da kuka tunawa da kashe Mama akayi cikin muryan Kuka tace  why did you sleep kema kikai bacci kaman kin mutu? Anyi poison Mama but bakusan ta yaya ba, kofan ta kalla tunanin a kulle yake yasa ta tafi bayi tabude akwai sabon brush da toothpaste dauka tayi shima dan kawai batajin dadin bakinta brush tayi tai wanka tayo alwala tafito bargon data dauka na gado tun jiya tana salla dashi takara dauka ta kabbarta sai hawaye take sharewa jitake kaman ta ramama Mamanta abinda aka mata, tunawa tai alkawari zata dinga karatun Al Qur ani yasa tafara karatun daka mulk ta karanta gabaki daya tana zaune ahaka awajen taji an bude kofa ko kallon wajen batayiba, anatse Riyad dake kallonta yace  I m ready to let you go but kifito falo I have something to tell you dasauri tadago kanta ta kalleshi yana kallonta shima yace  Ammi tasamiki hijabi in that box kibude ki saka ki dauki takalmi also kifito yana maganan yajuya dasauri ta tashi box din ta kalla daidai da tsinke nasu bataso amman kuma bazata iya fita ba hijabi ba hakan yasa tawuce box din tasauke ta bude taciro hijabin dayake dark blue tasaka har kasa yakaimata me hula gata fara saiya mata shegen kyau slippers tadauka tasaka shima sannan tabude kofa tashiga saukowa tundaga sama yake kallonta hijabin yamata wani kalan arnen kyau kaman ba gobe idanunta a kumbure gwanin ban tausayi karasa saukowa tayi batare data kalleshi ba ta tsaya wajen wani kujera tace  gani dan ijiyan zuciya yasauke yadauke envelop na kusa dashi yadauka yabude yajawo papers na ciki guda uku yamika mata daga xaunen dayake yace  read this kallon hannunshi tayi batare data kalli fuskanshi ba taki motsi, strictly yace  wannan ne ticket naki na amsan saki I will leave you for Good bazan taba tursasaki kiyi zaman aure da ni bakiso ba so gashi jin maganan dayayi yasa tadanyi jim sai kuma chan cikeda taurin kai ta taho cikin falon yana kallonta babuko kyafta idanu ta taho tasa hannu ta karbe takardan tashiga karantawa anatse babu alamun wasa kan fuskanshi yace  this was drafted by my lawyer anatse yace  as you said ke ba yarinya bane I can t forced you to leave with me nor kidnap you tunda ni ba kidnapper bane but I can do one thing shine na karbi duka kudade na dana kashe akanku! Dasauri Rashida data gama karatun komi na takardan ta kalleshi dan she s very fast in reading, hade fuska yayi tamau kaman ba shi ba cikeda rashin mutunci yace  tunda na sanki I spent about 22Million naira akanki da mahaifiyarki kaman yanda kika karanta a papers din Riyad ya gyara zama yana kallonta kyar kaman yanda take kallonshi kallon haka dama kake, yace  incident daya faru a hotel I had to pay for medical treatment na yarinyar dakika daka and settle parents nata sabida karsukai kara, then Mahaifiyarki yadanyi shiru yace  Allah jikanta! I spent money a hospital dana kaita, then nazo na kawo muku kayan abinci gidanku, kudin salla, saikuma rashin lafiyan nan datayi last that I paid everything which komi na rubuta kudin akasa, I break down the details inhar you pay me all of this money I will let you go forever!

Kallon tsantsan tsana Rashida kema Riyad, sabida tace yasaketa shine yake cemata tabiyashi everything daya kashe akanta, tama kasa magana cus kudin slamp head and mouth dinta taji she s speechless, anatse Riyad yace  your Mom tabani amanarki agaban kowa dudda is not on papers but kaman tayi assigning dina as next of king dinki ne, inhar baki biyani kudina ba you can t leave my house haka lawyer na yace, idan kin bari kuma I can take legal action against you! Bazan takuraki ba anytime kika shirya biyana you can! But you have to leave with me and under me, while kina living dani bazan taba miki kallon matata ba cus nasan kince kin tsaneni but ni a matsayina na mijinki hakki na kaina ma ciyar dake da tufatar dake that I will do banda haka you are a nobody banmasan kina existing ba, thank god bake kadaine mace aduniyaba! And I have another wife! Yadanyi shiru sannan yakalleta yace  as long as baki biyani ba kina karkashina the only aiki dana yarda kiyi kuma kije is your school and clinic, ni Sarki ne those shara and washing of toilet you dare not do such! Yafadi da kakkausan murya yana mikewa tsaye yace  you are free Rashidah ke ba prisoner bane idan kinada anywhere dazaki you can go but dole ki kwana agidan nan inhar baki biyani ba or else duk inda kika shiga zansa akamoki aduniya yayi maganan yana jefa mata key na gidan kan kujeran dake kusa da ita yace  that s your key and this is your house bazan dinga zama anan ba inada Masarauta to run haryahau bene yace  ohh I remembered something saiya dawo da sauri yana ciro iPhone nata daga aljihu yace  nasa kudin wayan nan a list din so ita yours not mine tunda zaki biyani kudinshi take abinki, ur sim is inside ga school bag naki chan yawuce sama abinshi Rashida mutuwan tsaye tayi 22Million naira ta ina zata fara biyanshi? Yanzu dama duk abubuwan daya musu ba kyauta bane? Saikuma wani bangare na zuciyanta yace keda kanki kince zaki biyashi ai lokacin saisa, hawaye ta share tasake sharewa tana kallon kudaden she has mugun self respect and she s not a coward she rather die tana aiki danta biyashi than ta cemai ya yafemata kudin koya yakuri, wallahi bazatayi ba! Bayan hannu takai kan fuskanta sannan tace  Riyad Rashida tamaka alkawari she will pay you this money ko mujima komu dade! Jakanta ta dauka da wayan tunda yasaka kudin kawai tayi kofa tafice batare data dauke key nashi ba. DID YOU SUPPORT DECISION DIN RIYAD????
EPISODE Kafa tasa ahanya dan tasan batada ko sisi kawai tahau tafiya ita kadai tana share hawaye, Allahu Akbar yanzu batada kowa arayuwan nan, ina zata? Gidan wa zata? Watake dashi? Ina zataje?
Her only Mom kuma sun kashe mata ita, sai kawai ta tsaye abakin titi sai goge fuska take da bayan hannu tana kuka rasa inda zata tunda gashi an saida gidansu sannan batama tunanin gidan Baba Liman,
dan wayan nan matan nashi tsoronsu suke suma bawai sun yarda batada HIV bane hakan yasa kawai ta tafi asibitin su kusan 11 takai tun safe around 8 data fito take tafiya, samin kanta tayi da tafiya office na Dr Bugaje amman batazo ba hakan yasa ta duka awajen kawai ta kifa kanta kan jakanta ga yunwa,
tun jiya masan da Riyad ya bata ke cikinta dudda abinci be dameta ba but yau cikinta is crying for hunger, tana zaune awajen kanta akife taji ance.  Rashida! Dago kanta tayi da sauri Dr Bugaje ne ganinta yasa tai wajen da sauri tace  stand up yarinyar looks terrible da sauri ta taba goshinta tace  lafiyanki kalau ? Fashewa tayi da kuka Mrs Bugaje tace  it s okay, it s okay, let s go inside Office tabude suka shiga ciki ta zaunar da Rashidan tace  wat happen ?
Cikin kuka tagayama Mrs Bugaje komi itama tayi kaman batasan komiba tace  muga abinda ya rubuta miki bata papers din Rashida tayi Mrs Bugaje ta karba tana saka glasss tana karantawa saikuma ta ijiye ta zare glass tasauke ijiyan zuciya tace  Rashida this is serious harda lawyers a lamarin nan yanzu wats your plan? Ahankali tace  zan koma hostel Mrs Bugaje tace  babu wani magic dazakiyi da zaisa kisami hostel da angama booking fully tun wani zamanin saikuma tasake sauke ijiyan zuciya cikeda damuwa tace  Rashida and I can t take you in agidana, Mijina is a very strict principle man, idan yaji kalan case din nan dakikeda shi bazai taba bari ki zauna gidanmu ba, Sarkin Kano fa kika cima 22M kikace baki aurenshi kuma kin dauka karamin abu ne? Ahankali Rashida tace  yaya zanyi I can t leave in his house, banson gidan dasauri Mrs Bugaje tace  bakince yabaki key yace gidanki bane shi ba zama zaiyi ba yanada asalin masarautan shi, Rashida so I think you should stay!
Dasauri Rashida ta kalli Mrs Bugaje that looks serious anatse tace  listen, Rashida one thing Mamanki always tell me is you re a fighter and a strong hardworking young girl, you can accomplish anything kikeso aduniyan nan Rashida! You will become a Doctor next year kin gama kifara residency naki ana biyanki cool money use the money duk wata kina biyanshi harki gama, for now Rashida as wacce Mamanki trust to always guide you ni Mrs Bugaje nace stay in the house resume karatun ki focus on study ki zama wata abu gobe da duk wanda ya miki rashin mutunci zaiyi nadama, harshi Riyad din sosai Rashida ke kallonta tana tunani, ahankali tace  inaso ki maidani normal a roaster namu, nadinga shift harna dare like every other student Gyadamata kai Dr Bugaje tayi tace  zanyi hakan tadan sauke ijiyan zuciya chan tace  Rashida you ve become weak wanda bahaka kike da ba, this is not wat Mamanki wants, drop ego naki wipe your tears, stay in the house tunda yace shi zai sauke hakkin ki a matsayinki na matarsa stay kici kisha and get energy na gama school naki Mrs Bugaje takai hannunta saman fuskanta tana share mata fuska tace  those wicked people sun kashe Mama just to weaken you and but ki nuna musu Allah yafisu kinji Gyadamata kai Rashida tayi hawaye na fitowa Mrs Bugaje tace  I will give you some money go and eat, put yourself together and resume school kinji, use this house as tool na becoming somebody kinajina gyadamata kai Rashida tayi ahankali, Mrs Bugaje tace  jekici abinci, kika gama kitafi gida zan shiga wani surgery ne yanzu . DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFE MATA BA
EPISODE Ahankali Rashida tatashi tafito Mrs Bugaje tabita da kallo, Rashida must find a way to reduce anger nata, taurin kanta sannan takoyi rayuwa da mutane and become more forgiven ita karan kanta tadawo haka zatafijin dadin rayuwanta.
The best of mutane shine wayanda suka gane sun aikata ba daidaiba and suka nemi yafiya da yanzu zata yafema mahaifinta da zataji burden na zuciyanta ya ragu, and da zata daure ta kalli Riyard she will definitely knows cewa she s lucky and she s not alone tanada mai sonta. She s just praying Allah should guide her Ameen.
Samin kanta tayi da wucewa sama taje dakin da Mama tarasu, tsayawa tayi gaban dakin tana kallon kofan tana tuna komi daya faru ranan da how Mama was in pain, hawaye taji yazomata saita tsugunna ahankali tadade ahaka sannan ta tashi tafito daga asibitin sai kawai ta tsaya bakin titi ta kalli gabas ta kalli kudu da gaske fa batada wajen zuwa, idan yanzu ta tare adaidaita sahu batada inda zata cemai ya kaita tunda an saida gidansu. Yanzu shikenan batada kowa? Ta tambayi kanta, instead of tashiga keke sai tawuce chan wani wajen bishiya kawai ta zauna akarkashinta tanashan inuwa tana kallon titi. Wuraren 2 yashigo bangaren Ammi tareda Munir, kallo daya zakamai kasan damuwa yamai yawa kawai he s not happy, Ammi na ganinshi tace  mesa kasaki Haleema? Dan shiru yayi saikuma yazo ya zauna gefenta ahankali yace  Ammi she was never a wife to me but to Mom dan kallonshi tayi she trust Riyad batason tana questioning nashi he s an adult yasan meyakeyi, banda haka he s going through alot soyayyan Rashida na mugun wahalar dashi dan this is his first love. ATM card yaciro ya ijiye kan cinyanta dasauri ta kalleshi tace  na menene wannan ? Da sauri ya tashi yawuce dinning adan kunyace, Munir yafara wani makirin murmushi yace  Ammi wai matarshi yakeso ahadama akwati, komi da komi yakeso ki hadama Cousin dinmu, batada kaya duk ya kyautar da kayansu agidansu, I know his password Ammi I will tell you kallonshi Ammi tayi saikuma tai murmushi kawai bata sake magana ba cus bayama iya magana sosai.
Rashida tadade zaune awajen gashi bataci komiba kuma takasa ci jin ana kiran zuhur yasa ta tashi ta shiga cikin asibitin tai salla tasake fitowa tazauna kasan bishiyan tai shiru titi kawai take kallo chan hawaye ya gangaro mata jin an kira asir yasa tasake tashi ahankali tawuce ciki tayi sallan la asar a jam i bayan an sallame tafito tana tafiya ahankali a gefen hanya harta fito waje takoma kasan bishiyan ta zauna, wani babban mota ne yayi parking gaban titin aka bude baya, Buba ne yafito yana sanye da manyan kaya da charbi a hannunshi ga hula da wandonshi nan daidai idanun sahu ustaz, Rashida na zaune kaman marainiya taji muryan Babba yace  Rashidah! Dago kanta tayi ahankali takalli Buba da jajayen rinannun idanunta dasauri yaduka yace  me kikeyi anan yanzun nan nafito daga asibiti naga wata kaman ke saikuma nacema me tukani mu biyoki nagadai kene me kikeyi anan ? Sauke kanta kasa Rashida tayi da muryanta da baya fita sosai tace  bakomi Shiru Buba yayi Ammi tariga tagayamai komi dake faruwa wlh asibitin ma ita yazo nema sabida yakira Riyad yagayamai lallai nan tazo har office na Dr Bugaje yaje tacemai ta tafi yasake kiran Riyad shima yakira gida akace bata dawoba. Ga mamakin Rashida saitaga Buba yacire takalminshi ya ijiye akasa baidamu da fararen kayane ajikinsa ba yayi zaman sa yana facing nata saikuma yayi murmushi yace  yanzu naga dalilin dayasa kika zauna anan gaskiya akwai ni ima ga iska ko? Shiru Rashida tayi batace komiba, murmushi Buba yamata saikuma yakai hannunshi yakama habanta yadago kanta like a little child Buba yace  ni ba dan gidan Sarauta bane Rashida ni dan kauye ne, nine mahaifin Ammi, Malami ne ni a kauyenmu inada almajirai da yara dayawa, yanda nake Kaka awajen Riyad haka nake Kaka awajen ki, kin manta banace kome aka miki ki kira ki gayamin ba? Meya faru eh? Tell me, ko bakida kowa kinada ni kinji shiru Rashida tayi tana kallonshi hawaye na cikowa idanunta batasan mesaba but har cikin zuciyanta taji shi batajin haushinshi, ahankali Buba yace  kina kewan Mamanki ko? Gyadamai kai tayi ahankali, Buba yace  kinaji kaman rayuwanki batada sauran amfani yanda Mama bata raye ko? Sake gyadamai kai Rashida tayi ahankali Buba yace  kinaji an cuci Mama dayawa ko ? Sake gyadamai kai tayi Buba yace  kinaji kaman kiyita kuka kiyi kuka kiyita kuka da duka muryanki ko ? Gyadamai kai tayi sosai wannan karan ahankali Buba yace  yi kuka Rashida yi kuka kaman yabude wani tap fashewa da kuka sosai tayi awajen Buba na kallonta batare daya hanata ba, shima Riyad dake chan dayan bangaren titi tareda Munir a mota suka tsaya suna kallonta dan tunda Buba yakira bata asibiti and bata koma gidaba hankalinshi yayi mugun tashi, dauke kai yayi daga kallonsu dasauri jin idanunshi natara ruwa kanshi na sarawa sabida ciwo yace  let s go I want to get her few things a super market motan Munir yaja sukabar wajen yace  muje hospital kaga Dr ko muje gida yazo yadubaka wlh you re not feeling fine dan yatsine fuska yayi yace  it s just a slight headache na sami bacci me kyau zai tafi kallonshi Munir yayi saikuma yamaida kanshi hanya bai sake magana ba.
Kusan 10minutes tayi tana kukan sannan Buba yace  ya isa haka, ya isa ahankali yace  tell me mekikeso yanzu? Kallonshi tayi takasa magana cus bataso tayi magana dazaiyi sounding kaman tanaso Buba yamai magana ya janye zancen bashin hawaye ne yasake gangaro mata daga idanu hakan yasa Buba yakai hannunshi yashare mata fuska anatse yace  Rashida naga mahaifiyarki nayi magana da ita, iya sanina da ita da iya maganganun damuka yi abu daya na fahimta game da ita shine bata taba fatan wata rana ki tsinci kanki a irin halin nan ba, Rashida mahaifiyarki bazata taba jin dadi taganki zaune anan kaman marainiya ba kaman wacce ba a so ko zataji ? Girgixamai kai Rashida tayi, Buba yace  kene farin cikin mahaifiyarki, kene abin kaunarta, kece hasken idaniyanta Rashida Mamanki don t want you to be this weak and like this Buba yanunata yace  kinsan meyasa Mahaifiyarki tai rayuwa mai tsowa da lafiya? Girgixamai Kai Rashida tayi Buba yace  sabida

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login