Showing 87001 words to 90000 words out of 110563 words

Chapter 30 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21066

horn wani security ne yabude kofa ya leko ganin motar yasa yakoma ciki da gudu bude gate akayi Riyad ya shiga cikin gidan wow gidan ya mugun hadu sabon gidane daya gina to his taste wanda duk randa yayi aure zaisa matarsa ciki before zamanshi Sarki yabata komi.
Wasu manyan security ne guda biyu sukazo wajen motan da gudunsu dan gaidashi jin ihu yasa duk suka kalli motan daidai Riyad na bude kofa yafito yace  you can go sannan yabude bayan motan yakalli Rashida dake kuka sosai ba takalmi ba dan kwali harda majina ahancinta tanamai wani irin kallon tsana tace  Wlh I will report you for kidnapping me cus ni ba yarinya bace that you can force me to stay with you, I know my right, I m not your prisoner banayin auren,! Bazan aureka ba! Bazan zauna da family dasuka kashemin Mama ba, wlh ban yafe muku gabaki dayan ku, Riyad na rantse da Allah I hate you I can t even stand looking at you wlh kanshi har wani irin sarawa yake sabida ciwon kan fitinan Rashida, kaman kanshi zai rabe yakeji, ahankali yana kallonta yace  let s go inside, na chanza miki gida tunda bakison chan ihu tayi tace  not just gida kaima gabaki dayanka banson ganinka, I said i hate you Riyad bakaji bane? Let me go kasakeni! Ka sakeni! I don t want you dole ne hannunshi yamiko mata yace  let s go inside kabar da hannunshi tayi harsaida hannun yadaki kofan mota yasake kallonta, ganin bazata taba fitowa daga motan inba ta karfi ba yasa yashigo ya dauke ta by fire by force yafito yawuce cikin gidan da ita, woww falon kaman ba a Nigeria ba sama yayi da ita, yabude wani mad hadadden room yasauketa ciki ta zabura ta tashi tace  wlh bazan zauna agidanka ba cikeda lallashi Riyad yace  Rashida please listen to me, dan girman Allah, I know you re hurt! But dan Allah please listen to me hannu tasa ta tureshi da duka karfinta ganin yana tahowa gab da ita, yayi baya cus da duka energy ta ta tureshi tace  don t you dare come close to me, n??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a tsaneka Riyad, na tsaneku duka sarawan da kanshi yafarayi baisan sanda yadafa bangoba jin kaman jiri na neman kwasheshi, hakan yasa yajuya drawer dake gefe yabude yaciro bundle na key yayi kofa yabude, ganin tabiyoshi yasa ya kulle kofan yasa key yanaji tana ihu tana bugawa yawuce yasauka kasa ya dafe kanshi yazauna a last staircase yana dauke ijiyan zuciya kanshi kaman zai fadi kasa.

EPISODE DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA=?? KUNSAN HABISMA ME UNDERWEARS??? GO AND BUY SEXY UNDERWEARS FROM HER TODAY CHAT THEM UP TA HANYAR ADDING THIS NUMBERS 09034049623 08064643886 Yana zaune awajen dafe da kanshi dake neman tsagewa yana jiyo yanda Rashida ke buga kofan kaman zata sauke kofan kasa tana kuka tana ihu wayanshi yahau ringing, hannu yakai aljihunshi yaciro wayan yaga Mom, chan saiga yaga Munir duk yaki dauka, ganin Gwaggo na kiranshi yasa ya dauka batare dayay magana ba cikin muryan kuka tace  Riyad kana ina? Ina ka kaita? Da muryanshi datadan dishashe yace  Gwaggo na kaita somewhere da zata natsu ta saurareni in that house she will never calm down cikin wani irin emotional kuka Gwaggo tace  Allah na tuba, Allah ka yafeni, wani kalan kuskure da shirme muka tafka shekaru 23 dasuka wuce, Innalillahi wa innailaihi raji un Ya Allah Ya Allah natuba Ya Allah mun tuba, Ya Allah mun tuba& .. ganin yanda Gwaggo tarude take sambatu yasa ahankali ya tashi yana dafa kanshi yawuce waje da hannu yakira security yace  be on alert, I will be back soon ya shiga mota suka budemai gate yafice gida yakoma yanda yabar kowa afalon Ammi ahaka yazo yasamesu har lokacin Gwaggo kuka take, suna ganinshi duk suka juyo Gwaggo tashare fuskanta tace  Riyad gayamin komi da komi dakasani game da Rashida, wlh ina ganin yarinyar nan naga jinin Mujitappa na, tell me everything about her waje yasamu ya zauna yayi shiru anatse yace  almost dukanku kun ganta in that CCTV footage one year ago I guess sabida is not clear saisa baku ganeta ba, ranan da akaso akasheni a airport was the first ever time danasan Rashida& &  yashiga bada labarin Rashida daga farko har zuwa karshe all abinda yasani without hiding anything kowa ya shiga kallon Jummai da gabanta ke faduwa babu kakkautawa, babu wasa akan fuskan Muji dan yanada zafi bana wasaba yace  ya akayi har kikasan wajen zaman su? Har kinsha zuwa ba sau daya ba biyu ba uku ba? Why did you lock My daughter a police station ? Yanda yafadi my daughter saida Jummai taji kaman wuka aka chakamata aciki amman ta daure cikeda makirci tace  na farko dai na yarda nayi laifi tunda har nine na dauki kafafuna naje gidansu da sunan bada zakkan fiddakai, na biyu shine matar nan tarasu balle asan gaskiya asan karya, ita da diyarta dole su hada baki suso ganin nima karabu dani yanda karabu da uwarta Coincidentally nasan gidansu shima was just ranan naje anguwan tunda naga mabukata ne a anguwa naje raba abinci gida gida tana ganina tanunama yatta ni wai nine kishiyarta yarta ta shakeni ta shake bayina harda fasamus& ..

 saikuma tai shiru ganin Riyad na kallonta yace  wat about the ICU part Jummai? Kasa magana Jummai tayi Riyad yace  I can call the Inspector right away suyi presenting case din for mijinki yakalli Baffa yace  Baffa matarka lied cewa bayin suna ICU aka kulle Rashida in one of the worst cell dasuke dashi, she was planinnig on sending her to jail and she stood there lying comfortably cewa ranan tafara zuwa gidan idan ranan ne maisa daga ganinsu zataso tai locking yarta a cell? Dasauri Jummai tashiga kallon Riyad da bata taba tunanin sun bashi labarin su ba, saikuma ta kalli Muji dake mugun kallonta, yau for the first time ta fuska daban yake ganin ta kaman an yaye wani lullubi, he trust Jummai blindly amman yau yaga he was wrong cus she s lying, da mamaki Muji yace  kece kikaje gidansu kika hada tashin hankalin dayayi sanadiyan mutuwan Zainab? Dasauri Jummai tashiga girgizakai tace  wlh wlh bahaka bane wani tsawa Muji yamata da saida dakin ya girgiza yace  tell me Yayane to Jummai? Matar da tunda na rabu da ita kowa na gidan nan bai karabi takanta ba we simply close her chapter and moved on ya akai kika cigaba da bibiyan rayuwanta tunba yauba har just gab da this salla da akayi few days ago? Baki Jummai tabude zatai magana Muji yanunata da yatsa yace  don t you dare lie to me! Wlh I can pick you up naje dake koma inane anguwansu nashiga dake gida gida ina tambayansu ko sun sanki, sau nawa kenan suna ganinki a anguwan, idan Riyad yamiki karya ai yan anguwa bazasu miki karyaba, why did you do that why? Tell me Jummai ? Jinzai kaita anguwan kuma tsaf zai iya gashi ko Baba Liman kadai ya isa yace tazo anguwan nan tana damun su tana tara musu jama a yafi akirga, how come asirinta ya tonu haka? She messed up big time, bata taba sani a day like this zaizo ba, mesa ma Allah zai wurga Riyad rayuwan su Rashida? Kai Innalillahi, yanzu yaxartayi? Saima tarasa abinda zatace saikuma chan ganin yanda kowa ke kallonta tace  wlh sherin shedan ne da sherin kishi Muji you re the Man dana taba so arayuwana Zainab na zuwa tarabani dakai bawai wani abu bane kawai&  cikin fada sosai Muji yace  is that the reason why kika dinga yadasu a anguwa cewa tanada HIV aka hana y ata zaman lafiya ? Kallonshi tayi ganin yanda yake ihu kaman shima ba abinda yayiba kenan ahankali tace  but kaima ai haka kayi katara jama an fada ka sanar HIV gareta kasa aka watso kayanta ka korata, it s just a replic& & . Tass Muji ya kwasheta da mari dayasa tai baya tana tangal tangal zata fadi ta dafe kuncinta tana kallonshi yana wani huci yace  kome nama Zainab atleast ni mijinta ne alokacin, kuma nitama laifi, kefa? Wayeke gareta? Kin ijiyeta ne? Ko zamanki take a anguwan how dare you Jummai, why are you so evil and wicked and bad dama haka kike? Na sakeki saki biyu! Da sauri takalli Muji gabanta na faduwa saikuma tafashe da kuka tana dukawa zatai magana Riyad yace  not a word! .
EPISODE JOIN MY INTIMACY MATAN AURE CLASS NA SHEKARA DAYA WITH JUST 5k AND LEARN ABUBUWA DA DAMA SEND A DM NOW 07012181461 Cikin wani kalan izza da kamala Riyad yace  already gidan sarauta yayi suna ganinmu ake like wicked people, masu bakar zuciya, masu neman dukiya da power at all cost, wayanda can do anything to get abinda sukeso harda kisan kai, masu danne wanda sukaso su danne, i want to be a king that will make a change na nunama duniya cewa good people exit agidan sarauta! Masu purest of heart, marasa ill intention cikin kakkausan murya yace  ayau zan kafa sabuwan doka agidan nan Sarkin Gida Sarkin Gida yashigo da gudu da sauran fadawa zasu gaida Riyad ya daga musu hannu irin baiso yace  ku saurara ku rubuta acikin littafin dookoki Masarautan Kano cewa duk wanda aka kama dawani hali na makirci, kona sheri, kona mugunta, ko cutar da wasu mahalukin, dan Adam ko babba ko karami, kowa waye masarautan nan zata kori mutumin mu yanke alaka dashi! Dasauri Jummai takama wandon Muji tana  dan Allah dan Allah kayakuri Mijina, kasa baki kowa kallon Riyad ake kusan duka family basu taba ganin this brave angry Riyad ba, today is the first day dasuke ganin Riyad as king, idanunsu ada suna ganinshi as just Riyad ne but yau Riyad yazama real Sarki a idanunsu, Juyowa yayi yakalli Jummai yace  wannan matar mai suna Jummai an kamata da sherin kazafi! Sheri, takurama bayin Allah, musguna musu, makirci and duka lokacin datake aikata ayyukan nan tana nuna eh daga masarauta na tafito bawai ta boye identity nata bane dan haka zan aikata gidan aikatau na nan gidan saurauta dazatai aiki na sharan masarautan nan ko ina na tsawon wata daya kafin bayan wata dayan akoreta tabar gidan har abada! Dasauri Jummai tamike tsaye tana kallon Riyad da mijinta dakuma fadawa dataga suna zuwa kanta zasu kamata ganindai da gaske ta kwana ciki yasa ta kalli Mom dataga taki kallonta daidai fadawan sunzo sunwani jata kaman jaka ihu tayi Jummai tace  inhar zaka hukuntani haka Mai Martaba kasan cewa harda uwarka yakamata kahada dasauri Mom tace  kujata kufita da ita mana ta ishe mutane da surutu fadawa suka wani jata Mom Riyad yakalla kafin adake yace  wait! Tsayawa fadawan sukayi dasauri Mom tace  Riyad mehaka? Kabari atafi da ita mana Murmushi Jummai tayi Riyad yace  wace mahaifiyata kike magana? Tana kallonshi tace  wacce harta tsargu tafara magana dasauri Mom tace  nikuma zakima sheri makira irinki is capable of doing anything ihu Riyad yama Mom yace  quiet! Mom don t speak again idan bance kiyiba yakalli Jummai yace  idan kika kuskura kikama mamana sheri bazakizo abinda zan miki ba Jummai dasauri tace  bazan tabama mamanka sheri ba cus inada evidence ga wayata nan tsakar falo dauka kabude kaje call log zakaga nakirata last night itama takirani i record call namu play it daukan wayan bafade yayi yabama Riyad ya karba, Playing voice din Riyad yayi kawai sai jikin Mom yahau rawa kaman kasa ya tsage tashiga ciki takeji, tunda yafarajin maganan su akakai inda Jummai ke cewa Mom was behind HIV Mama kawai wayan yafice daga hannun Riyad yafadi akasa yanda Riyad ya shiga shock na Muji was even was even worst, saida Hambali yarikeshi Mom kawai ta dafe kanta kunya ya shigeta but deep down bata wani damuba sabida Babanta is attorney general kuma ai is a plan she suggested not executed. Jummai ganinsu yanda kowa ke cikin shock yasa takwashe da dariya tace  yes yes yes! Na tsani Zainab sabida tashigo gidana ta daukemin farin ciki, shekaranmu nawa muna neman haihuwa ita tazo ta samu mijina ya manta dani, nadawo banda amfani da amaryansa yake naje na sami Maryam nagaya mata tace min idan inaso na maida soyayyan da Muji kema Zainab zuwa kiyayya tanada plan!

Kowa kallonta yake tace  nasan zata iya karyatani amman kun ganni nan kap rayuwana bansan wani me HIV ba ita ke gayamin cikin bayin da aka kawo mata daga wani yaki lokacin akwai wata daketa ciwo takaita asibiti akama yarinyar gwaji akace HIV ne inhar zaku tuna cikin bayi da aka rarraba lokacin wata mai suna Safara u Mamanka akaba Gwaggo tace  kwarai natuna Safara u idan naje dakin Maryam ina cewa ke bakicin abinci ne amman daga baya nadena ganinta, Jummai tace  bayan tagano tanada HIV ta sallami yarinyar a boye tabata kudi takula da kanta shine take gayamin zata iya kiran yarinyar awaya mu mata allura mu debi jininta musan yanda zamuyi mu sama Zainab jinin ajiki Kowa kallon Jummai yake adakin tace haka takira yarinyar ita oo baniba tasa hannu tadauki sirinji taja jinin yarinyar tabani natafi dashi lokacin Zainab batada lafiya cus cikin na wata guda mugun laulayi take, ana ma kara mata ruwa ne tana bacci kuma tanada nauyin bacci, lokacin yayi daidai da lokacin da babu kowa adakin, Muji yafita aiki naje na zare karin ruwan kaman yanda ake dura maka allura ta wajen yashiga jijiya haka na kafa gindin sirinjin a ramin na fesa jinin ina kallo ina murmushi cikin bacci tadanyi motsi ta tashi da sauri naja ruwan ina maidamata nace yacirene ruwan koma baccin ki, takoma bacci natashi natafi naje na jefa syringe din abola. Nadinga cewa zaiyi kuwa Mrayam nacemin ai zaiyi menene menene ahaka data fara ciwo awata na shida akace HIV n& .. wani irin fizge kanshi Muji yayi yay wajen Jummai yafara dukanta tana ihu saida aka rikeshi tahau dariya kaman mahaukaciya tace  ku kasheni to me yarage narasaka Muji I ve lost komi, kome nayi aduniya sabida kaine dan haka tafashe kawai guess wat har asibiti na bita nabata guba ta mutu! Yes i poisoned her Innalillahi yanda kirjin Riyad ke bugawa yakusa barewa so Mrs Bugaje was right data kirashi just last night harya fara bacci tace tana suspecting poisoning Mama akayi cus bakinta was green datana mata wanka tagani but tanakan investigation. Wannan karan wani kalan zubewa Muji yayi akasa yana kallon Jummai dake kallonshi tace  I was a good wife babu abinda bana maka, kusan bautamaka nakeyi, after Allah da shine ubangijina wanda nake bautamawa you were the next person in my life, ka kama kayimin kishiya ka manta dani da duk abubuwan dana maka, wata ta dauke maka hankali dare daya, nikuma nai alkawari saina rabaku har abada! Runtse idanu Riyad yayi duk yanda yaso yadaure saiga hawaye sun zubo daga idanunshi, ko shine Rashida bazaiso yayi zaman aure da wanda members of his family are like this ba. Fuskanshi ya share yamike tsaye tareda juyawa yace  ku kulle both Maryam and Jummai and call the police they will both pay for crime nasu, Mama will get justice dasauri Mom tace  Riyad Riyad wani ihu yayi yace  take this two women out of this room now! Fita dasu fadawa sukayi shikuma Riyad yawuce sama da gudu. Hatta Maman Kabeer saida jikinta yayi sanyi tasan da sunso su kashe Riyad but bayan yazo yazama sarki sun hakura ganin be wani iyaba sunsan zaiyi making mistake daga baya, or da kanshi ma yace yasauka, wickedness din Jummai da Mom bazata taba iyawaba, haba HIV fa ina mata zasu da kishi, itada mijinta yayi mata hudu curr da kwarakwari fa tace me? Ina mata zasu da kishi? What is this? Infect innocent woman da HIV Ya Allah, jitayi jikinta yayi sanyi wani tuba da tsoron Allah na shiganta, remembering yanda Mama ke kuka alokacin tana cewa ita ba fasika bace Allahu Akbar! Allahu Akbar! Inama tana raye! Wayyo Allah.

Ahankali Ammi tabar yan falon na lallashi Muji dat is completely heartbroken filled with regrets da danasani, tawuce sama dakinta tabude ahankali akasa taga Riyad yazauna ya kife kanshi kan kafa Munir na gefenshi yadafashi, wucewa tayi inda yake gently ta daura hannunshi saman kanshi dago kanshi yayi idanunshi sunyi jajir ganin Ammi yasa yakasa hadiyewa yakasa daurewa sai hawaye masu zafi yace  Ammi how can I even look at Rashida na gayamata yan gidanmu killed her Mother? How Ammi? Ammi tayaya zan gayamata poison akaba Mama eh? huci yayi me zafi yace  Ammi if I were in Rashida shoe ni kaina bazan taba zaman aure da mutum daya fito daga gida filled with evil killers menene menene ba, Ammi we wronged Rashida da yawa, how can I look at her nagaya mata all this I can not do it Ammi I can t, I can t Ammi, Ammi she will hates me more, Ammi wat do I do now? Yazanyi, Ammi why do I have to come from this kind of family??? . NOW ADVICE RIYAD HOW IS HE GOING TO HANDLE RASHIDA??? YAGAYAMATA YAN GIDANSU SUKA KASHE MAMA HAR LAHIRA??? KO YA BOYEMATA??? HELP HIM OOOO

*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 48*


A hankali Ammi takai hannunta kan Riyad tace "calm down I'm here for you,your brother is also here for you koMunir"? Dasauri shima Munir dakeneman fashewa da kuka ya gyadamaAmmi kai idanunshi sunyi jazur muguntausayin Riyad yakeji, saida yadan natsuAmmi

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login