Showing 75001 words to 78000 words out of 110563 words

Chapter 26 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21068

yanda idanunta kearufe kafin yasa hannunshi gently yadagota kamanbabu jini ajikinta tasowa tayi tana bude idanuntakadan hawaye na zubomata shiru yayi yana kallontakaman yazare kowani irin pain takeshi shi ya karba,saikuma ahankali yasa hannunshi yakai kanfuskanta ya share fuskan nata murya chan kasayace "we are home let's go" hannunta yakamayafito da ita da kyar take tafiya haka sukai cikiMunir biyedasu abaya ahankali yasa hannunshiyabude kofar flat din Ammy da callama yar gajera
Munir biyedasu abaya ahankali yasa hannunshiyabude kofar flat din Ammi da sallama yar gajeraabakinshi Ammi na zaune a falo kan kujera ta ijiyeMacBook akan cinyanta tasaka glasses tana aiki,sallaman dataji yar kadan yasa tajuyo da kanta hadaido tayi da Riyad dake kallonta dasauri yasaukekanshi kasa tabishi da kallo da yar matashiyandataga yarikema hannu kanta na jikinshi ta jinginadashi idanunta a lumshe saikuma Munir dataganiyarike bagpack yayi tsuru kawai ranta yabata waniabu amman tadaure tace "kushigo" shigowadukansu ukun sukayi suka sake tsayawa duk sunkasa magana sun kuma kasa wani abu, itama Ammisaita tsaya kallonsu batace komiba da kyar Riyadyadago kanshi yakalli Ammi hada ido sukayi dasauri yasake maida kanshi kasa saikuma chan dakyar yace "can I take her up Ammi?" Yarinyar looksick hakan yasa tace "okay" juyawa sukayi Muniryayi gaba Riyad biyedashi ganin bata iya daga kafatahau bene yasa Riyad ya dauketa ahankali sukaisama duk Ammi na kallonsu.

Dakin dake next to na Ammi Munir yabude dakinyahadu is very simple daki yarinyar Sister Ammi kezama aciki duk idan tai hutun school tazo gidaawajen Ammi take zama, har gado Riyad ya kaita yakwantar da ita, ijiye jakanta Munir yayi yafice,ahankali Riyad yasa hannu yacire mata hijabin dakejikinta ya ijiye gefe yana kallon atampan dake jikintatun na ranan nan yasauke ijiyan zuciya sannanyasake kwantar da ita ahankali yadanja duveeyarufe mata kafafu saikuma yaduko saitin fuskantaya matso da bakinshi ya manna mata kiss a goshikafin yatashi ahankali yafita daga dakin yawucekasa tundaga kan staircase ya hango Munir tsaye afalon Ammi na kallonsa saikuma yakarasa saukowaahankali yana satan kallon Ammi dake kallonshianatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin amatse cikin muryanta da baya nuna
anatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin anatse cikin muryanta da baya nunafushi ko ihu kokuma wasa tace "wa kuka kawomingida?" Dan dago kai Riyad yayi yakalli Ammisaikuma yasauke kanshi kasa yakasa maganaahankali Munir yace "matar Riyad ce Ammi" DasauriRiyad yadago kanshi yakalli Munir dashima kekallonshi saikuma yadan juyo kanshi akasa ahankaliyace "Ammi I married her 6days ago" sosai Ammike kallonshi cus bataji any labari a gidan nan ansanda sarki zai kara aure ba, koko anmasan inda sarkiyake tadaiji anata cewa wai yayi tafiya, urgenttafiya, anatse tace "Riyad" gently yadago kanshi yakalli Ammi ahankali tace "wayansan kayi aure bandaMunir? Mai babban daki tasani?" Girgixa mata kaiyayi, ahankali tace "Baffan ka yasani?" Nan magirgiza mata kai yayi alamun a'a chan kuma tace"Mom dinka tasani?" Sake girgiza mata kai yayistrictly Ammi tace "who knows about thewedding?" Ahankali yace "Buba" da sauri ta gyarazama jin Babanta yasan about the wedding saikumatace "how did Buba yasan about this wedding"?Ahankali Munir yace "shine ya karbamai auren"sosai Ammi ke kallonsu baki tabude zatai maganaahankali Riyad yace "she's our cousin Ammiyarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the mean time dole na sanar da maiBabban dak da II Kkoma meka fa'uwa da
yarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the mean time dole na sanar da maiBabban daki da Baffan ku koma meka faruwa theyneed to know wa kuka kawo gidan yasan yarshi kaauro accepting nata or not as yarshi is totally up tohim, kaidai ka aureta matarka ce so dama ba zamanshi zatayiba, so I will tell them" dan dagokai Riyadyayi yakalli Ammi adan shagwabe mugun kalloAmmi ta zubamai tace "me kake kallona?" Ahankaliyasauke kanshi kasa murya chan kasa yace "Ammiplease don't tell them now at least tadan warketasami kanta for now let's keep her wajenki secret"kallonshi Ammi tayi saikuma tace "tashi kaje kaciabinci" tashi yayi ahankali babu musu yatafi dinningMunir yabishi sosai yaci abinci rabon dayaci abincihaka harya manta itakuma Ammi tawuce ta tafisama yadan saci kallonta saida yaci yakoshi sannanya tashi sanin Ammi na sama yasa yawuce yafita.
Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc), Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc) Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc) Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc) Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long gowns, maternity gowns etc) Boxers(men, boys, women, girls etc) Vest(men, women, boys, girls etc) Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc) JOIN HABISMA GROUP NOW KISAI NAKI=؃? EPISODE Haryakai kofa ya tsaya yadaga kanshi yana kallon sama hakan yasa Muneer yace  idan Ammi tafita daga dakin I will call you don t worry wani mugun kallo yama Munir saikuma yafita yana basarwa, wucewa yayi yafice daga flat din yahade rai yawuce flat nashi yana zuwa fadawa suka zube akasa. "Maikawa sannu a lafiya, in ka dabka alkhair in ka maika alkhair, dauka da karfin Allah ka maika da nufin Annabi, gabanka Allah bayanka Annabi dama da hauni ikon Allah mai ado da kuran doki& .." hannu yadaga musu alamun suyi shiru sannan cikeda isa da iko yace  kar abar kowa yashigo bangarena sai idan nabada izini sunsan wayanda yake nufi Matarsa da Mai Baban daki da sauri sukace to yawuce yashiga ciki cus yanaso yayi bacci. Wanka yafada yasakinma kanshi ruwan zafi yana lumshe idanu kissing scene dayama Rashida na dawomai fresh arai ijiyan zuciya ya sauke sannan yakarasa wankan yafito daure da towel most time idan yagaji baya iya komi gadon yahau ya kwanta ahankali almost half of tunani shi is Rashida, ahankali yace Allah ya jikan Mama sannan ya kulle idanunshi dan yayi bacci kanshi ya huta he needs to focus and know yanda he will handle komi. **
Bude kofan dakin da suka sata ciki Ammi tayi tai shiru tana kallon Rashida da sai bayan su Riyad sun fada mata waye ita saita fara ganin yanayinta da mahaifinta Mujitappa dudda bawai tana kama dashine gabaki daya bane dan tana kama da mahaifiyarta but wlh tayo yanayin Mahaifinta sosai, gakuma kama na jini Allahu Akbar! Ammi saita fara tuna sanda mahaifiyarta ke kuka sosai tana cewa bata taba fasikanci arayuwanta ba, duk alokacin cikinsu babu mai iko ko wanda ya isa yaja damai Martaba a fada hakan yasa kowa yayi shiru, ijiyan zuciya Ammi ta dauka ta shiga dakin ahankali ta zauna bakin gadon tana kallon fuskan Rashidan da hawaye ke bin idanunta hannunta Ammi takai ahankali tadaura saman wuyanta wani irin sanyi ni ima Rashida taji yasauka ajikinta kalan wanda takeji idan Mama ta tabata hakan yasa tabude idanunta ahankali batare data juyoba, ahankali Ammi tace  Rashida tunda Rashida take arayuwa bata tabajin murya daya mata kusan shige dana Mamanta akunne ba saiyau hakan yasa tajuyo da jajayen idanunta ahankali takalli Ammi kaman yanda Ammi ke kallonta dudda yanda take cikin bakin ciki but saida taga kamannin matan da Riyad hakan yasa tagane mahaifiyar Riyad ce, ahankali Ammi tanuna kanta tace  sunana Ammi, I m your new Mama take me as one kinji Allah jikan mahaifiyarki hawaye taga sun taru sosai a idanun Rashida dayasa ahankali Ammi tasa hannunta tadagota takawota jikinta kankameta Rashida tayi kawai saita fashe da kuka sosai, Ammi bata hanata kukaba sai bayanta datake bugawa tace  Rashida bana fata wata rana na mutu yarana su kasamin addu a sai kuka, burin kowace uwa shine yaranta suyita mata addu a kidena kuka I know it s painful but Mama tafi bukatar addu a awajenki kinji gyadamata kai Rashida tayi ita kadai tasan metakeji Ammi tace  gashi jikinki zafi tashi muje kiyi wanka I will call Dr tazo tadubaki dagata tayi zuwa bayin dake dakin tabude ta shigar da ita itama ta shiga hannu tasa abayan zip na riganta taja mata shi kasa tace  bari nakawo miki soap da brush fita tayi bata jimaba takawo soap brush sannan tafita ta tsaya bakin kofa tace  imaxa ina jiranki tawuce tabude wardrobe na dakin taciro mata wasu simple black-shirt da skirt har kasa English shima mai slit ta back kafan ta ijiye mata akan gadon sannan takoma jikin bayin tace  imaza gani nan fa ruwa Ammi taji na zuba hakan yasa ta tsaya almost 5min sannan tadan bude kofan kadan ganinta tayi tsaye gaban shower ruwan na dukanta da rigan da komi da sauri Ammi tashigo tana kashe shower tana kallon yanda take kuka kafin ahankali taja towel saida tafara kara mata sannan taja rigan kasa tadago ta kulla mata towel din ata gefen armpit sannan tadauki karamin towel tasa mata asaman gashinta daya jike sharkan ta kwashe takamota suka fito zaunar da ita tayi abakin gado takai hannunta tana share mata fuska tace  ya isa tadauki rigan tasamata takai saida tagama samata sannan tasauke towel din zuwa waist nata skirt din shima takama kafanta tasa aciki tadagata taja skirt din har waist nata kafin taja towel din na saman kanta ma ta tsani kan kafin taja towel din tawuce takai bayi tadaga riganta dake bayin tasa a washing machine sannan tafito sauka tayi tana kiran Dr nata tashiga kitchen Ammi nada son girke girke da kanta dudda tanada masu aiki lafiyayyen tuwo ta debo mata da miyan kuka da man shanu tahayo sama inda ta barta anan tasameta Ammi tace  you will have to eat koba yawa okay hannunta tasa ta gutsuro tuwon takai bakinta ahankali Rashida ta kalli hannun Ammi dake miko tuwon bakinta kawai saita fashe da kuka tana bude bakinta emotionally Ammi tai murmushi kadan tasamata sabida tagane Mamanta ta tuna mata sosai taci tuwon tana kallon fuskan Ammi, Ammi tabata ruwa tasha sannan takaita bayi tayo alwala ta daurata kan dadduma tace  yi salla bari nashigo da Dr fita tayi daga dakin bata wani jimaba ta shigo tareda wata Dr zama sukayi saida Rashida ta idar Dr tace  sannu dan dudduba Rashida tayi tace  bari namata allura da magani allura tafara mata sannan aka bata maganin tasha zama kusada ita Ammi tayi takama kanta tasa ajikinta wannan dumin uwa dataji daga jikin Ammi

yasa within seconds tai bacci Dr tama Ammi sallama ta tafi Ammi tadade tana kallonta yarinyar ko Masha Allah she s very young and so pretty daga yanayin jikinta kasan kamilan yarinya ne maza basu taba tabata ba boobs dinta kaman balbalam acike, gyaramata kwanciya Ammi tayi taja bargo tarufa mata sannan takashe wutan dakin ta tashi tafita tana rufo kofa, dakinta ta shiga taciro wayanta Babanta takira ringing daya yadaga yace  Yar Budurwan Babanta murmushi sosai Ammi tayi tace  Buba mesa zaka biyewa shirmen su Riyad kaje ka karbamai aure batare da yan uwan mahaifinsa sun sani ba anatse yace  Riyad namiji ne dayasan meyake arayuwa yasan inda yakemai ciwo, idan baiso yafadi agida yanada dalilansa dakuma hujjojin sa, ba yaro bane kuma ba aurensa na farko bane, jikana bai taba neman abu daga gareni ba the only time dayayi kuma bazan taba kinmai ba . DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA Dan shiru Ammi tayi sai chan tace  Buba sun fada maka usulin mutanen ? Anatse yace  a a fadamai komi Ammi tayi tace  Buba banson matsala bayan mijinmu yarasu nasamu Sa ida da fitinan matansa, banson wani matsala kuma wlh anatse Buba yace  babu matsalan dazaki shiga shi Allah ba azzalim kowa bane sannan Allah yanada hanyoyi da dama nayin abubuwa, ba wayon Riyad bane yasa yafara haduwa da yarinyar nan tun lokacin rasuwan mahaifinshi ta ceci rayuwar sa ba, ba wayansa bane kuma yasa yakara haduwa da ita bayan shekara daya tana aiki a hotel dinsa ba, kome kikaga yafaru Yar budurwa haka Allah yaso yafaru kuma yanada dalilin dayasa komi yafaru ahakan wanda idan akai walkiya zamuga abinda ke cikin duhun inamai tabbatar miki idan sherima akama mahaifiyar yarinyar nan aka sama ciwon nan da gangan komi yakusan bayyana, abinda nakeso gareki shine ki rike yarinyar amana be a mother to her, batariga tasanmu ba tunda Riyad bai sanar dasu ba tukunna Allah kadai yasan yanda zataji idan taso tasanni until then just take care of her sannan tazauna dake a sirri sai bayan ta warware kafin gidan susan da ita kar hayaniya yasa zuciyanta ya buga kinajina ahankali Ammi tace  to Buba yace  akullum addu a na tana kanki da jikokina Allah zai tsareku duka babu wanda ya isa yacutar daku wlh saidai idan Allah ne yaso hakan yafaru ban barku hakanan ba addu a da saukan Al Qur ani kullum cikin yinsa nake so calm down Allah na tareda mai gaskiya gyadama Buba kai tayi tace  toh Buba nagode katse wayan yayi tawuce tadauki kasa.
Episode

Misalin 9 ta turo kofan dakinshi tashiga da sallama takai hannu tana kunna wutan dakin, wani irin lafiyayen bedroom ne dayaji komi gawani ubansun royal bed da Muji ke kwance akai yana sanye da farin jallabiya, hasken daya gani yasa yadan bude idanunshi kadan ya kalli kofa ganin wacce ta shigo yasa ya maida idanun yarufe maida kofan tayi tarufe ta taso har zuwa bakin gadon ta zauna tace  na gaida mijina Namijin Muji! Gaisuwan girma dakuma kasaitacciyar asuba tagari gareka Mujitappa na dan bude idanunshi kadan yayi yamaida yarufe yace  da fatan kin tashi lpy? Gyadamai tayi tana dan murmushi tace  najika shiru tunda kadawo daga asuba kashige daki, hope lafiyanka kalau? Dan bude idanunshi kadan yayi saikuma ya maida yarufe hakan yasa ahnakali ta mika hannu ta shafa kanshi tace  menene ke damunka eh Mijina? Nasha gayamaka matsalanka matsalata ce, farin cikin ka farin ciki nane, damuwarka damuwata ce, I m your best friend tell me menene dan shiru yayi saikuma yadan yunkuro hakan yasa dasauri ta dauki pillow takai bayanshi tasamai ya zauna da kyau tareda dan sakin mata murmushi yace  thank you Jummai gyadamai kai tayi tace  bawan nan ba idan baka sanar dani abinda ke damunka ba bazan tabajin farin ciki ba, dan Allah kagayamin ahankali yace  Jummai ni kaina bansan meke damuna ba, natashi kalau naje masallaci kalau, amman dazun nan kawai najini inajin kaina wani iri, I m just feeling so lonely and so empty wani iri zuciyana yakemin kaman wani abu nawa dana dade ina nema yana kusadani yanzu yadanyi shiru saikuma yasake kallonta yace  nasan munriga munyi alkawari nida ke mun rufe chapter nan tunda yan uwanki suka bamu yara har uku tun suna jarirai mu muka rainesu sun dawo namu amman yau kawai natashi inajin ni haihuwa nakeso! Wani irin mummunan faduwa gaban Jummai yayi tacigaba da kallon mijin nata ahankali cikeda damuwa Muji yace  I want my own flesh and blood Jummai! Yasake shiru yace  I m 65yrs banso na mutu ban kawo d ana dubiya ba, kina ganin ba gwara na kaara aure naga ko Allah zaisa mudace ko zamu sami baby ? Yayi maganan yana kallon Jummai data hadiye wani abu da kyar awuyanta tace  kasan duk abinda kakeso arayuwan nan inasonshi, nariga na manyanta dazanji kishi ko wani abu, nasan Samha, Badariya da Musa duk sun bamu yara tun suna jarirai ma mun karba mun raina amman hakan bai kore cewa mijina baida yaro na jininsa da tsokansa har yanzu ba, dan haka na yarda kayi auren muga abinda Allah zaiyi, kanaso na samo maka wacce zaka aura ne kona barka kasamo ko kanada wacce kakeso? Dan yatsine fuska yayi ahankali yace  banda kowa amman akwai wata baiwa dakika taba aikowa office takawomin abinci na yaba da natsuwan ta ki aika gidansu ko ki tambayamin ita muji murmushin yake tayi aranta tace  wato kaga yar fara yar fulani shikenan ita kakeso mayen fararen mata to da bakar mace zakai rayuwa harka mutu azahiri tayi mutmishi tace  anjima kadan zanje dakaina na ganta namata magana, yanzu tashi to kai wanka ka warware kaji ko kanaso ni namaka da kaina? Dan kallonta yayi saikuma yataso da kanshi yadaura akafadanta ahankali yace  ina alfahari dake Jummai, dakowani namiji zai sami mata tagari irinki da alokacin zai tabbatar lallai aure nada dimbin ni ima, thank you Jummai for always supporting me, akwai wasu kudi a akwatina konawa kikeso ki dauka harda dollars murmushi tayi tace  to godiya nake mai gidana, tashi kagani muje na wankeka subul dagashi tayi tawuce dashi bayi tsaf ta wankoshi suka fito ta shafamai ta shiryashi sai hira takemai suka fito breakfast sukai tare bayi sai kaikomo suke, Jummai takalli wata baiwa tace  je sama ki taso Maryam tazo ta gaida Babanta suna zaune awajen wata yar budurwa dazatayi sa an

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login