Showing 81001 words to 84000 words out of 110563 words

Chapter 28 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21057

enough to bend you ko kanaso ko bakaso, idan tace kayi dole kayi Mai Martaba!" Sosai Riyad yake kallonta yace "in that case" yamike tsaye yace "forget cewa ni mijinki ne continue serving Mom" yajuya dasauri kirjinta nawani irin bugawa tayi sauri tasha gabanshi ta jingina da kofan tana kallon fuskanshi tace "me kake nufi da nacigaba da serving Mom na manta da kai mijina ne? Ban gane ba, sakina kayi"?
Yana kallonta right in the eyes yace "saura kiris!" Jitayi zuciyabta yahau bugawa tace "wih wih baka isa kasakeni ba
Mom bazata taba barinka ba, bama ka isa bane" wani irin mugun kallo yamata yace "tashi ajikin kofa nafita" wih ayanda yayi magana saida ta tsorata ganin yanda taga tsantsan tsanarta akan fuskanshi saita fashe da kuka kuma sabida bala'in sonshi take tace "nika tsana haka kakema kallon tsana" yana kallonta yace "i hate any woman dabatasan values na aure ba, and you happen to be one, I wish ban aureki ba ballema nahada jiki da kalan ki, but yanzu you can do whatever you want, it's obvious kinsan wakike aure cus as far as i know I was never the husband" yana maganan yasa hannunshi yajata ya matsar daga jikin kofa yawuce yabude kofa yafice fashewa da kuka sosai Haleema tayi ta tashi da gudu taje gado tadauki wayanta ta turama Mom voice record din.

EPISODE
41
" 09:01
C 16%
Tsaf Mom ta saurari voice record din sannan takirata back fashewa da kuka sosai Haleema tayi tace "Mom idan Riyad yasakeni ina zansa kaina? Ta ina zan taba samin miji irin sa daya hada komi Mom? Mom please talk to him wih Mom ina mutuan son mijina bazan iya rayuwa bashi, wih Mom Riyad ba lusari bane, Mom baitaba barinaba saiya ga bana iya motsi, Mom Riyad is the best husband ever, he's soft, kind and sweet, please Mom do something" katse wayan kawai Mom tayi jin yanda Haleema ke kuka tai dialing wayan Riyad harya katse Riyad bai dagaba kuma yana kallo akaro na biyu yadaga strictly Mom tace "kazo ina nemanka" shiru yayi kusan na 1 min itama Mom haka tana jiran taji mezaice chan adake yace "I can't Mom! Nariga nai shirin bacci I will see you tommorow" mutuwan zaune Mom tayi jin maganan da Riyad yamata jin batai magana ba yasa Riyad ya katse wayan ya ijiye yatashi yafada bayi dan wanka, wanka yayi yafito daure da towel a waist yaji wayan nashi na ringing karasawa wajen yayi yakalli screen din ganin Mam yasa yadanyi jim sannan yakai hannunshi yadauki wayan yakai kunne Mom da kaman zata kama da wuta tace "Riyad ni kake gayama bazaka amsa kiran dana maka bangarena ba sai gobe" shiru yayi baice kala ba Mom tace "naji every single thing daka fadanma matarka I heard everything ka kirata yanzu kabata hakuri kona saba maka" without any fear yace "Mom I'm not doing that!" Dasauri Mom tace "me kace Riyad!"? Calmly cus baiso yamata raising voice yace "Mom enougl with the whole bossing me around kina controlling dina, allow me to be the man in my life, as for Haleema I don't care ko ke ko???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? mamanta ku koya mata darasi akan menene aure before I take her back again! Inhar bata chanza dabian ta ba l will not do this marriage with her again, godd night Moml" Yazare wayan daga kunnenshi ya kashe wayan gabaki daya ya ijiye baiso abin yama batamai rai hakan yasa yawuce closet dinshi yashiga shiryawa yasa kayan bacci.
Mom da ranta inyayi dubu yabaci tana tama kiran Riyad cataji ya kashe wayansa tana kokarin sake kiranshi wani kira ya shigo wayanta gain Jummai yasa tai shiru tana kallo kaman bazata dauka ba wayan na gab da katsewa tasa hannu ta dauka takara wayan a kunne batace komi ba daga ta dayan bangaren Jummai tace "uhnn kaman ba tare aka jefe mushe ba, anata jamana aji ana jiji dakai ana papa ana kuma tunkaho sabida danki ya zama sarki bayan kinsan cewa inda Muji na son sarautan nan da wih saiya karbe babu wanda ya isa yaja dashi amman bayaso ba itace agabanshi, saikuma uwa uba jininshi ya mugun hadu da Riyad" dan ijiyan zuciya ta sauke tace "I called you because of something very important da I think you need to know" ahankali Mom tace "me kenan?" Jummai tace "tsakanina dake ba boye boye sabida duk kanwan ja ce like I said munsha jehe mushe tare, tom naje normal business dina dana saba na wanchan matan na shirya komi tsaf da yan sandana na kama yarinyar nasa aka kulle a cell muna cikin cooking lafiyayyen abinda zaisa akaita prison for life guess what happened?" Ahankali Mom tace "wat happened kinsan dai I'm not good at guessing" ijiyan zuciya Jummai ta sauke da mugun mamaki tace "danki Mai Martaba Riyad da kansa yaje yaciro yar daga police station" komawa Mom dake tsaye tayi ta zauna tana gyara wayan a kunne face "are you telling me matar nan da aka kora ni ya ma sunanta me HIV nan dai kishiyarki to diyar cikin data haifa kin kulle a cell sannan Riyad dina yace yayi bailing dinta?" Cikeda gasgata magana Jummai tace "kwarai! Kinini tsaf da kyau, yanda mamaki ya kasheki haka ya kasheni" dasauri Mom tace
"Riyad dai da kanshi yaje police station yayi bailing ta bama yatura representative ba? Cus nasan as sarki alot of cases comes to him kinsanshi da tausayi he try as much as possible ya taimaki kowa wat I don't get is yanda zaije da kanshi, baisan this people ba fa lokacin da aka koreta i remember correctly Riyad was 13yrs old kuma yana Abuja boarding school achan turkish school" Jummai tace
"nimadai abinda nasani kenan but here comes the most interesting part of my story abinda yahani sukuni naga is better I called you" gyara zama da sauri Mom tayi tace "ina jinki Jummai" Jummai tace "I have lot of informant a anguwansu dake bani daily and steady info, Riyad has been in there life for quite some time now!" Dasauri Mom tace
"wat!" Jummai tace "wih da gaske ai in the first place yadade arayuwan su ne saisa har shine yacirota daga cell, she works in his hotel banda haka Mamanta tamutu about 3days ago da Riyad dawani yaro which 100% nasan Munir ake magana sune sukai handling komi guess wat ance yau da safe anga Riyad yafito da ita daga gidan yasata a mota sun tafi God knows where, I'm telling you this sabida ni yanzu my biggest threat is gone" tai wani murmushin keta me sauti tace "as for the girl she's just a tiny abu dazan iya kaudawa at any moment but danki ki bincika shi i just hope ba affair yake having da yarinyar ba tunda a hotel nashi take aiki kokuma sonta yake ba duba da yanda yaje da kanshi yacirata a ceil sannan yau yatati da ita cus ance an saida gidan sa ina yakenal Mom mutuwan zaone tayi dummai tace I just hage dank is net aboat ta create a mesai ba gidan nan zai kevia yannyar nan ba, yay aure dari is not my business but yarinyar nan is my so damn business sabida jinin Zainabu ce data kwacemin miji ashekarun baya which ke kika bani idea the whole HIV stuff na kawar da ita so think of something ki raba danki da ita! Fast good night!" Jummai ta katse wayan mutuwan zaune Mom tayi tana kokarin linking abun to wat has been happening with Riyad gabaki dayan yaron lost focus tundaga kan issue na dankunne so Halima was not wrong da suspicion nata da gaske ne akwai wata mace arayuwan Riyad, kwanan nan dayazo tundaga salla zuwa yau bayanan wajenta yaketa zuwa to ina yadauki yarinyar yakai? Noo! Bazataba taba bari yayi wani aure ba sannan the last thing she will allow him do shine ya auri diyar Zainab inaaaa!
Dasauri tasake dialing number Jummai yana ringing tadaga dasauri Mom tace "what's the plan for cooking the girl?" Dan murmushin keta Jummai tayi tace "kin ijiye girman kan
Maman Sarki kinhau kan layi" Dasauri Mom tace "you don't understand Riyad nata acting wired narasa dalili all labaran nan naki nayi linking nasu up da yarinyar i believe you dari bisa dira, how do we cook the girl? Kinada plan ne" dasauri Jummai tace "cooking that girl is as simple as ABCD dan mahaukaciya ce tanada temper na bala'i, so yara irinsu easily suke stepping on trap but problem din shine ina danki yakaita? That I don't know" dasauri Mom tace "I.will find out gobe I promise saida safe" takarse wayan ta tashitana taiya ita kadai ta warware ta kulle ta.













EPISODE 4
?? 16%
Bacci yadade bai mata dadi kaman na jiyaba ahankali tabude idanunta ta kalli saman dakin dudda wuta akashe tana iya ganin komi shiru tayi shikenan Mama tarasu? ljiyan zuciya tasauke mai huci ta tashi zaune ahankali tadaura hannunta kan kumatu she can't even explain yanda takeji in words idan ta tuna da Mama tarasu all this while she has not been praying for Maman ta kuka kawai take tashi tayi ahankali gabaki dayan jikinta smells like Riyad kaman har yanzu tana jikinshi gently ta tashi tawuce bayi ta shiga maida kofan tayi tarufe saikuma ta tsugunna zuciyanta namata ciwo Mutuwan Mamanta is hurting her is even killing her slowly takasa yarda Mama tarasu shikenan bazata kara ganin Mama har abada ba? Taya zata cigaba da rayuwa batare data kara ganin Mamanta ba brush tadauka tasa toothpaste tahau wanke bakin tafashe da kuka sosai taba brush tana kuka mutuwan Mama is just too much for her to handle da kyar tagama tayi abinda zatayi tayo alwala tafito hijabin dake kan dadduman ta dauka tasaka tai sallan asuba Qur'ani daya gani a drawer ta mike hannu tadauka tana kallo rabon datai karatun Al Qur'ani harta manta kullum saidai taita jin waka batada yawan bautan Allah wani zubin harda how busy her life is da ayyuka da sauransu but that is not an excuse maybe sabida ma hakane yasa Allah ya karbi ran Mama she promised dagayau saita karanta Al Qur'ani everyday of her life.Bayan hannu tasa ta goge hawayen sannan tabude Khafi tafara karantawa Ya ilahi! Ashe muryanta dakeda dadin waka was trash tana rera kirala kaman balarabiya and yawanoi kuka take tana karatun Ammi tadade tsaye jikin kofan tana juyota she's happy yanda ta mike dakanta yau hartai salla tana karatu May Allah comfort her and ease her pain Ammi tafadi sannan tawuce tasauka kasa.
Wuraren 8 ya shirya yasauko kasa hannu yasa yadanna wani boturi cikin sec wani bafade yashigo falon yawani zube gaban Riyad din dake zaune yadaura kafa daya kan daya yace "na gaida Sarkina Mai darajoji daban daban, kwana lafiya Sarki na...." "Sarkin Gida!" Riyad yakirashi kai tsaye hakan yasa yatashi yana zaune akasa agabanshi yace "Allah taimaki me Martaba" agogo Riyad yadauka yashiga daurawa a writs nashi yana kallon wayanshi dake vibrating akan kujera Mom ne ke kiranshi yace "bayan nahau kujeran mulki akwai abubuwa da dama dana nuna banaso" da sauri Sarkin Gida yace "kwarai! Irinsu shiryaka, masu aiki awajenka, Mai soro, shamaka baya muna maka tattaki duk inda zaka da
sauransu"
anatse Riyad yace "yanzu duk inaso kufara yi, ka
shiryamin fadawa wayanda ka aminta dasu" dasauri Sarkin gida yace "angama ranka shi dade" he wants to punish Haleema hakan yasa ayangance yace "Sarkin Gida" dasauri yace "ubangidana Babana Sarkina kuma gani nan me kake bukata?" Karasa saka agogon shi yayi tasss sannan yadago yakalleshi yace "ka dakatar da duka bayin dake aiki a bangaren Sarauniya Haleema na kwana bakwai cikinsu harda jakadiyanta, sannan a tsare bangaren nata ban yarda kowa yakai mata ziyara ba ko ita tafita ba saida babban dalili wanda sai an sanar dani" dasauri Sarkin Gida yace
"angama ranka shi dade" da hannu yamai alamu yatafi sannan yadaura kafa daya kan daya still yana kallon call din
Mom bai dagaba he's just feeling lack of attachment towards her after abinda tamai jiya, yana zaaune awajen har lokacin zuwa fada wasu fadawa guda biyu suka shigo aka shiryashi tsaf sai walkiya yake yafito aka maramai baya zuwa fada bayan yama Haleema sako tamai breakfast.
"Mom menamai haka zaimin wannan hukuncin? Ba'a taba yin matan sarki da sarki ya hukuntata hakaba sai akaina kaman ina gidan yari kuma wai ya aiko nahadamai breakfast yagama da fada zaizo yaci taya zan fara aikin banda wacce zata taimakamin" ran Mom yariga yagama baci da kyar tai controlling temper nata tace "kije kimai abinda zaki iyayi, na ganshi zan mai magana za'a dawo miki da ma'aikatan ki" Mom ta katse wayan ta ta tashi kitchen tashiga saita tsaya tana kallon kitchen din bawai bata iya girki bane but she just realized cewa tadade tanacin banxa she can count how many times tama mijinta girki bama tacika yi ba, kotayi ma itada yan aikinta ne, ganin yanda zata fara aikin yanzu take kaman wani uwan tashin hankali ruwan shayi tasa a wuta saitai frying egg tasa a kula da bread tai arranging a dinning around 11 taji adawa na sanarda ya iso bude kofan flat nata yayi yashigo dasauri ta tashi daga jikin kujera tana kallonshi yayi wani irin mahaukacin kyau ahankali tace "ina kwana" batare daya kalleta ba yace "kalau" zama yayi akan kujeran falon yace "kawomin abincin nan" danjim tayi gabanta na faduwa kada yace bazaici ba tawuce dinning flask na shayi tafara daukowa ta ijiye kan table takoma tadauko tray na cup da bread da spoon sai honey ta ijiye sannan takoma ta dauko wani kula mai kyau takawo ta ijiye gabansa still kallonsa take, yadan jima yana amsa wayan dayake sannan ya katse yakalli komi na gabanshi kafin yasa hannu yabude kulan yaga egg datamai frying sai yaji abu ya tsayamai awuya Haleema knows the way he eats atleast tana gani adakin Mom.
Dan lumshe idanu kadan Riyad yayi kafin yabudesu yadaura akanta ganin yanda idanunshi sukai ja batasan sanda ahankali tace "Baby ni kadaine fa kasa an sallami ma'aikata na, this is the only abinda na iya maka fixing quick" ahankali yatashi dan komawa baya tayi ganin yanda yayi kaman zaki baice mata komiba yabude kofa yafita dag dakin tadan harari kofan tace "what is bad about this continental breakfast please? Da kanason abinci dayawa da baka sallami yan aiki na ba, akanme ina matar sarki zan dinga wahala ina shiga kitchen? Antaba hakane?.
Har bangaren Ammi fadawa suka biyoshi ciki ya shiga
Ammi bata falo dinning yawce one thing about gidan Ammi is there's always food anytime kaje gidan zama yayi a dinning yasa masa da pepper soup da shayi ya jera a tray dake wajen, kallo sama yayi ganin bai hango Ammi ba yasa yatashi manyan kayan jikinshi yacire na ciki ya ijiye awajen yabar jumper dake jiki na soft milk yard yawuce sama ahankali hannu yasa yabude kofan dakin, zaune yaganta ita kadai tana sanye da wani A-shape gown na atampa sabo kal dasafen nan Ammi takawo mata sababbin atampopi 10 set taga ledan an rubuta SapphirebyAishaSambo, gold atampa ne yamata kyau yabi jikinta tass dan size din Meenat Ammi ta bada, kawai burst dinne sukaso su mata kadan dan tafi Meena boobs but still kayan sun shigeta and she looks so beautiful aciki, kanta ba dankwali tadalyi parking gashinta kawai tana zaune ita kadai tana kallon window dakin da Ammi tabude mata sabida haske ya shigo dakin looking super lonely.
Kamshin turarenshi kadai taji yasa tajuyo da kanta tazubamai idanunta dahar yau suke a kumbure lumshe idanu kadan tayi tabudesu still kallonshi take kaman yau tafara ganishi maida kofan yayi yarufe yashigo cikin dakin har zuwa wajen datake tray abincin ya ijiye sannan yajuyo da kanshi ya kalleta hakanan kawai taji gabanta yafadi motsi lips dinta sukayi murya chan kasa tace "ina kwana" dan tsayawa yayi yana kallon kwayan idanunta da sauri ta sauke idanun nata kasa, saukan hannunshi taji kan wuyanta da saida kirjinta yabuga dasauri takalleshi hada ido sukayi still kallonta yake batare daya cire hannun nashi daga wuyanta ba ahankali yace "have you eaten"? Gyadamai kai tayi ashagwabe da shima saida heart dinshi yabuga yadaure murya chan kasa yace "me kikaci"? Wani iri hannunshi yakesa takeji ajikinta amman da kyar tace "tea" ganin yanda takeyi yasa yadauke hannun daga wuyanta waist dinta yakai hannun yakama tareda dagota tashi daya yakawota dab da jikinshi kaman zai hada fuskansu numfashi tafara da sauri da sauri dake sauka a fuskanshi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta tamai bala'in kyau ya tsare lips nata da idanu yana tuna how they felt ranan a mouth nashi kafin ya janye idanunshi da kyar daga lips din ya daura kan idanunta murya chan kasa yace "I want to feed you banson gardama okay" gyadamai kai tayi da sauri gently yasaketa ya zaunar da ita gefenshi yasa spoon ya yanki sinasir din yasa miya yakai bakinta batai musu ba tabude baki tana kallonshi murmushi yamata yasa mata abincin abaki tafara taunawa ahankali tana kallon yanda yake murmushi dimples dinshi ke motsi yana smiling he's so handsome kaman mace wih, gutsura shima yayi yakai bakinshi yaci sannan yasake kaiwa bakinta tabude ahankali ta amsa shima yakai yaci karan shattering glasses sukaji dayasa afirgice Rashida tarikemai riga da sauri daidai nan yaji muryan Mom tace "fitomin da d'ana ko badake nake magana ba kika maidani mahaukaciya Riyad! Alkyabban waye anan?" Lumshe idanu Riyad yayi yabude ahankali yakalli Rashida data rikeshi tana kalion kofan dakin itama murmushi yamata yakama hannunshi daga jikin rigan yace "cigaba da cin abinci ina zuwa! Don't come out kinji" gyadamai kai tayi gently yatashi yana gyara riganshi yawuce kofa Rashida tabishi da kallo gabanta na faduwa dum dum dum sosai kaman wani abu zai faru da ita cus haka tadingaji ranan da Mama tarasu.

EPISODE JOIN MY INTIMACY CLASS WITH 5k ONLY NA SHEKARA DAYA AND LEARN YANDA AKE RAYUWA MAI LASISI DA OGA CHAT ME UP AND JOIN 07012181461 Ammi na tsaye a kitchen tareda 3 ma aikatan ta tana gwada musu yanda zasu zuba kullin alale data gama mixing da kanta a gwangwani dan alalen gwangwani ne a timetable

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login