Showing 99001 words to 102000 words out of 110563 words

Chapter 34 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21058

tafice rikeda kudin a hannu ta shiga department dinsu.
Gida yawuce zuwa bangarenshi soya ke ya kwanta he s feeling very sick, jiya baiyi bacci ba sabida zazzabi, yana zaune trying to rest kanshi aka sanarda shi Baffan shi wants to see him bada izini yayi yasauko kasa daidai Muji na shigowa daya rame sosai yau kwananshi biyu baida lafiya kallo daya Riyad yamai yace  good morning Baffa gyadamai kai Muji yayi saikuma yasake shiru, duk sukai shiru chan yace  Riyad ina tsananin and matukar fushi dakaina how could I blindly do abinda nayi shiru Riyad yayi hakan yasa Muji yace  say something please Riyad shiru Riyad yayi sai chan yace  Baffa in as much as banaso nai blaming naka inaso nace laifin Jummai ne wlh I can t you re also =د? at fault Riyad yadanyi shiru yace  all your life agidan nan kake tun zamanin su grandfather namu Baffa you know wat gidan sarauta is don t you for once ever think cewa this HIV might be a set up tunda matarka tanata rantsuwa bata taba fasikanci ba ?Lumshe idanu Muji yayi Riyad adan zafaffe yace  wat is the point na aure idan we can not protect our love ones? Uncle kaje har kauye ka auro innocent girl dake middle of secondary school nata ka kawota masarautanku as a very healthy girl, tazo tayi ciki lafiya lau bayan some months ace tanada HIV Uncle even me I will investigate the matter! I will want to know how? Tayaya? Waye tayi fasikancin dashi yasamata, tana fita ne ina take zuwa? This are all questions daya kamata ka tambaya but baka tsaya ka saurareta ba tunda kukai test kaida Jummai kaga negative kawai kayi concluding& . Riyad yadanyi shiru cus he s hurting and kanshi is pounding, chan yace  Baffa tell me menene meaning of tara mata, bayi, jama an fada ka tona mata asiri a watsar mata da kaya a koreta and Babana shima ya tsaya yana kallon komi wat was that? Uncle sabida tanada HIV? Ko fasikancin tayi did she deserve that tozarci? Eh? Hannu Muji yadaura akan fuskanshi yafashe da kuka sosai kaman yaro yace  Riyad bana iya bacci, bana iyacin abinci, nayi nadaman abinda namata, bansan abinda ya shigeni a lokacin ba all I know is naso Zainab kaman raina danaji tanada HiV na yanke shawaran maza takebi dan tanada kyau, lokacin damukaje Umara wani yataba tareta agabana wai yana sonta bazai karyaba saiya gayamata, danaji batun HIV babu abinda ban ayyana ba I was madly jealous and angry Riyad, na shiga uku Innalillahi wa innailaihi raji un, look at shirmen dana tafka ni karan kaina nakasa forgiving kaina, I don t even know tayaya zan tunkari y ata da batun yafiya bansan yaya zanyi ba .
Shiru Riyad yayi yana kallonshi he s angry with Uncle but then wats the point of anger, fushin shi zai chanza abinda yafaru a baya ne? Idan yarike Uncle nashi a zuciya what s the difference between shi da Rashidan? Tashi yayi ahankali zuwa inda Muji yake gently Riyad yadafashi dago idanunshi yayi ahankali yace  it s okay Uncle stop crying please ahankali Muji yace  Riyad yaya zanbi Rashida tayafemin ahankali Riyad yace  I don t know! Kabari tafara saukowa tukunna just put yourself back together Uncle we will all get through this phase Insha Allah, be strong kaji gyadamai kai Muji yayi Riyad yace  how is Gwaggo zanje na dubata anjima? Gyadamai kai Muji yayi yace  tell me about my daughter Riyad& & .
EPISODE Tadawo normal shift by 4 aka sallamesu, masallaci tawuce harta shiga ciki tana shirin yin alwala aka kwala mata kira dasauri tajuyo Maimoon tagani tana zuwa batai wata wata ba tawani rungumeta cikeda kauna tace  I heard you lost your Mom, Allah ya gafarta mata, I asked number ki kowa yace baidashi, gidanku ma babu wanda yasani sorry kinji Rashida, I m so sorry about your Mom, sorry Rashida Allah jikan Mama wlh tunda tashigo asibitin nan yau adai cikin colleagues nata Maimoon is the first person data mata genuine gaisuwa, ciwon Mama made her realize how important people are in life and yanzu she wants to let people in, ahankali taji hawaye sunhau zubomata kawai saita fashe da kuka dasauri ajikin Maimoon hakan yasa sauran mataye dake wajen suka tsaitsaya suna tambaya lafiya, dan juyowa Maimoon tayi ta kallesu tace  mahaifiyarta ne tarasu kawai sai aka taru awajen kowa sai gaisuwa akema Rashida ana lallashinta and abin yamata dadi sata akai tai alwala sannan duk suka shiga mosque tare sukai salla sai suka kara zagaye Rashida tareda Amiran MSS aka mata proper gaisuwa wlh she felt good and happy Mama tasami addu a.
Tareda Maimoon suka fito tamikama Rashida hannu tace  bani wayanki nasa number na ciki, and tell me inane gidanku zanzo dan shiru Rashida tayi saikuma ta mika mata wayanta dake aljihun lab coat nata Maimoon ta karba wayan tace  wow nice phone samata number ta tayi ciki tace  saura gidanku ina ne gidanku? Dan shiru Rashida tayi batasan me zata ce ba batasan yaya ake friendship ba ahankali tace  an saida gidanmu da Mama tarasu dasauri Maimoon da zuciya ta daya tace  oh okay but a ina kike zama ke yanzu incase zanzo? Nauyi abin yake mata tace gidan mijinta da kyar tace  uhmm uhmmm tsayawa Maimoon tayi tana kallonta da kyar Rashida tace  GRA murmushi Maimoon tayi tace  muna kusa kusa ma ni area dinmu is kafin GRA, zomuje mu shiga adaidaita sahu mutafi gyadamata kai tayi harsun fara tafiya dan wlh ta manta da zancen da Riyad yamata taji ance.  Ranki shi dade Dasauri Rashida tajuyo har gabanta na faduwa driver dazu da safe ne ahankali yace  Mai Martaba ya aikoni na maidaki gida kallon yanda driver kema ta magana da respect Maimoon tayi har yana duddukawa ranta abace Rashida tace  ni dakaina zan koma kaje dasauri yace  ranki shi dade kimin rai! Yace idan bai maidaki gidaba abakin aikina wani iri Rashida taji she knows aiki is important for lot of people bataso ta zama sanadin wani yarasa nashi saitai jim ganin haka yasa Maimoon tace  bishi nima natuna zan biya wani waje I will call you anjima bye kafin Rashida ta amsa tawuce abin ta badan tasoba Rashida tabishi zuwa parking space yabude mata baya ta shiga sun fara tafiya yace  Yallabai yace na kaiki saloon Hajiya, yace na sanar dake wanke kan za ayi kada a kitsa yamma tayi batacemai komiba sai zuciyanta dake tafarfasa wayeshi dazai gayamata mezatayi hardly daman take kitso sai Mama tayi da gaske dan yawanci batada time dazata zauna ta bata tai kitso gani take lokacin ya isheta yin wani aikin dazata sami kudi wani babban saloon yakaita suka shiga ciki da driver taga yayi magana saikuma akazo nan nan ake da ita nan da nan aka wanke mata kan akai blow drying akai parking gashin tayi bala in kyau sannan suka fito tasake shiga motan suka wuce gida lokacin 5 na yamma sai kallon gidan datake rayuwa ciki take kaman dream, sauka daga motan tayi tadauki jakanta tawuce ciki falon tabude bakowa sama tawuce zuwa dakinta komi na nan yanda tabari kaya tacire tafada wanka bayan ta wanke lab coat nata tafito tabude wardrobe din taciro wata english gown pink tasaka sannan tasa hijabi tafito tayi baya tana shanya labcoat taji daya daga cikin security yace  wlh yunwa nakeji kaje kasiyo mana abinci tunda nina siyo jiya .
Wani iri taji jin maganansu bayan plenty abinci data gani agidan, kawai saitaji wat if tamusu girki tabasu sukaji dadi ladan yaje wajen Mama komawa ciki tayi taje sama ta ijiye bowl din saikuma ta sauko itama karan kanta so take tarage damuwa dazu datana aiki a hospital damuwan yatafi she was just caring for 5 patients da aka mata assigning she forgot everything bari tai girki cus yunwa takeji bataci komiba tun safe.
Hijabin jikinta tacire ta ijiye kan kujeran falon sannan tawuce ta tura kofan kitchen din ahankali kaman matsoraciya ta tsaya tana kallon komi, babu abinda babu store ta shiga tadau wani sababbin bowl ta barkasu daga leda tadebo shinkafa nan da nan kawai tashiga aiki.
Dirty rice tadafa dayaji mince meat, saikuma tayi pepper meat na naman rago, tayi fresh watermelon juice da oranges da pineapple dataga yasoma baci ana kiran magrib ta gama, zubawa tayi awani kula me kyau ta ijiye a dinning, tafito da juice data hada ta ijiye a dinning gwanin ban sha awa da kulan naman da plates da spoon dan tanaso taje tayi salla saita fito taci sannan takoma kitchen tashiga kwacema security a wani babban kula ta zuba musu ta zuba musu nama dayawa saikuma juice nasu awani babban gora abubuwan sun mata yawa, dauko kulan abincin su tayi hankalinta gabaki daya yanakan marfin kulan data saka musu abincin takasa rufewa da kyau tana kiciniyan rufewa tama manta ba hijabi ajikinta balle dankwali tayi kofa kafin takai hannunta tabude kofan aka rigata bude kofan dasauri ta dago kanta hada ido tayi da Riyad da wannan karan yana sanye da 3quqter wando daya wucemai guiwa kadan black yasaka wani is white V neck shirt daya kamashi ya bala in fito da muscles na hannunshi da broad chest nashi dakake iya ganin hair na chest nashi, bala in faduwa gabanta yayi dayasa dasauri ta dauke kanta binta yayi da kallo daga sama zuwa kasa kawai saiyaji ranshi yayi masifan baci akufule yace  ina zaki ? Haderai tayi tana turo baki murya ciki ciki tace  abinci zan basu  ahaka! Yanunatada yatsa dayasa da sauri ta kalli kanta normal gown ne just that yabi jikinta da kyau rigan looks so sexy ajikinta, zatai magana kawai yasa hannu ya karbe flask din yajuya yafita yabugo kofan dayasa taballama kofan harara takoma kitchen tadauko dayan kulan da juice din tazo kofan daidai yana shigowa ganinta kuma yasa cikeda fada yace  go and join reality show sabida kowa ya ganki tsayawa kallonshi tayi turus dan bata gane meyake nufi ba sai kawai ta duka ta ijiye kulan akasa tana kokarin ijiye juice din idanunshi suka sauka kan boobs dinta dake showing sabida yanda wuyan rigan ya zazzago in the process, damn! She has the sexiest balloon boobs kaman an saka mata silicon and so bouncy.
EPISODE Mugun tashi tsigan jikin Riyad yayi hango boobs nata dayayi da kyau dasauri ya runtse idanu itakuma ta tashi tajuya samin kanshi yayi da bude idanu da sauri yabi bayanta da kallo baitaba sanin tanada diri hakaba sai yau wat! Rashida nada crazy shape kaman ita tai kanta dudda batada wani kiba, baitabajin suran jikin wata mace ya burgeshi ba sai nata, ganin tajuyo yasa yadauke kanshi daga kallonta da sauri yaduka yana daukan kulan yafice itakuma tawuce sama da sauri ta shige dakinta bayi tawuce tai wanka tafito daure da towel tawuce wardrobe wani red rigan bacci tadauka that looks like singlet tasaka ya tsaya mata a cinya yanada hannun taliya tsaki tayi gajere ganin kalan kayan, is showing almost half na boobs nata, hijabi tasaka tai sallan magrib tana kan dadduman har akai isha i tayi. Yau banda patient an musu lectures hakan yasa tabi lecture tai revising da duka abubuwan datayi yau da patients data duba takaranta komi
Ijiye komi tayi jin cikinta na kuka bataci abinci ba yau gabaki daya ahankali ta tashi tazo wajen kofa tabude kofanta kadan taga falon saman ma duhu babu kowa that means koya tafi ko yana dakinshi, afalo take hango haske, fitowa tayi ahankali tajawo kofan tarufe tashiga sauka staircase zuwa dinning din, kulan tabude taga anci abincin sosai hararan kulan tayi tace  saikace shina dafamawa ahankali tadauki plate ta zuba daidai cikinta tasa nama guda daya tasaka spoon sannan tazauna tafara ci abincin yayi dadi sosai juice ta deba tanasha dayake daidai cikinta ne tadeba tass ta shanye ta tadauki plate din da cup takai kitchen ta ijiye tadawo tadauki kulan da juice din takai kitchen ta kwashe abincin daya rage tasa a packs tasa a fridge sannan ta wanke komi tadauki bottle water guda daya a hannu tafito daga cikin din ta taho zatahau staircase din taga Riyad na saukowa dagashi sai wandon pajamas dayadan zame kasa kadan kana hango boxers din dake cikin jikinshi na Calvin Klein white, ga kirjinshi awani bude ga strong 6 packs dinshi that made Jim looks hot, hannunshi data rike da waya yana tafiya ahankali kaman baida lpy, mugun faduwa kirjinta yayi jikinta yayi wani yirrrrr kasa motsi tayi, ita takasa tafiya takuma kasa matsawa kaman an dasata awajen kawai tasauke kanta akasa, sosai Riyad ke binta da kallo tundaga kan santala santalan cinyoyinta zuwa boobs nata dake neman sakashi loosing control, he feels like grabbing them and just suck some imaginary breast milk.
Ajikinta taji ana kallonta danhar yanzu be karasa saukowa daga staircase dinba hakan yasa tadago kanta kaman matsoraciya ganin yanda ya kasa ya tsare yana kallon boobs dinta yasa tama tuna da kalan rigan dake jikinta dawani irin sauri takai hannunta tana kare kirjinta tawani irin juyamai baya tana kallon cikin falon, dan murmushi kadan yayi yacigaba da saukowa ahankali dan duk staircase dazai taka har kanshi yakeji, yana zuwa daidai inda take a tsaye ba zato ba tsammani Rashida taji yawani irin rungumeta tabaya yakai both hands nashi yadaura kan cikinta ya matse jikinshi abayanta, dudda yanda taji jikinshi ya dauki zafi saida muryanta yahau rawa sosai tace  m& ..mm& .. tama kasa magana sabida yanda kirjinta ke bugawa da kyar tace  me haka? Shiru yamata kawai ya kankameta gamgam, cikeda fada tace  wai me haka banace kadena tabani ba, ka saken! Tamai ihu dayasa yazare hannunshi daya daga cikinta yadaura saman kanshi dake neman cirewa cikin wani murya da ko kadan bata sanshi dashi ba yar karama ashagwabe yace  stop screaming my head is banging! Da kyar yace  ke baki gajiya da fada! Dudda yanda gabanta ke faduwa bai hana kartaji how hot jikinshi is ba amman cike da karfin hali tace  eh anyi fadan, ai to ba jikina ne magani ba, kasaken nidai Malam makemata kafa yayi saikuma ashagwabe yawani saketa tareda juyo da ita tai facing nashi yakai fuskanshi dab da nata yabude idanunshi da sunyi jaaaa yakalleta,
trembling lips nata suka fara sosai ganin idanunshi da how close he is to her, gashi ba riga ajikinshi, saita ma kasa magana sai nishi datake kaman kirjinta zai tsage, cikin muryan da batada karfi yace  zoki bani magani yasa hannunshi daya ya karbe bottle water na hannunta sannan yasa dayan hannunshi yakama hannunta kawai yaja hannunta yashiga tafiya tana bishi kawai tarude tama kasa anything dakin dake facing nata taga yayi da ita yabude kofan yashiga da ita ya maida kofan yarufe dakinshi ya bala in hadu lafiyayyen gado ne adakin saikuma wani lallausan carpet daya cika ko ina adakin taushinsa zaka dauka katifa ne magungunan tagani harda drips dakuma papers a gefen gado, hannunta yakama yajata zuwa wajen gadon ya zaunar da ita shima yana zama a gefenta yadau takardan just to make her comfortable yace  My Doctor wanted to admit me nace yabani komi zan kawoma matata dasauri ta kalleshi tana hadarai hakan yasa softy yace  sorry I mean I m married to Dr Rash dauke kanta tayi takalli paper description na abubuwan da za amai Dr yarubuta, he s really sick yanada high fever dakuma typhoid, rashin bacci da stress ga damuwa suna complain da Dr yace yayi, cikin magungunan harda wanda zai sashi bacci, hakanan batasan mesa ba sai kawai taji she felt bad ganin baida lafiya dudda bala in haushinsa takeji, dan dagokai tayi ta kalleshi hada idanu sukayi kallonta yake da sauri ta dauke kai sai kawai ta tashi ta tsaya wajen magungunan tana daukan drip din ta makala jikin gado tadauki kanulan tajuyo ganin sun sake hada ido kallonta yake yasa azuciye ta ijiye komi tazo zata wuce, kama hannunta yayi juyowa tayi tafizge hannunta tace  don t touch me dan kama kanshi yayi da hannu dan kaman kanshi zai cire yanda yayi saitajishi har zuciyanta tadanyi shiru danda masifa zatamai, ahankali ta sassauta muryanta tace  ni Hijabi zan dauko? Murya chan kasa yace  why? Cikeda masifa tace  kallona kake saikuma tasake rage murya da sauri ganin yanda yasakeyi tace  banson kana kallona ahankali yana kukkulle idanunshi yace  nadena to ganin yanda yakeyi kaman zai sume dan da mace ke kalan ciwon kan dayake data suma sai kawai tadawo batare datai magana ba tadauki kanulan da auduga datagani da aka jika da spirit tsayawa tayi agabanshi gabanta na faduwa sabida yanda ba riga ajikinshi hannu ta mikamai tace  bani left hand naka i want to create a line cikeda iskanci dudda yanajin jiki Riyad yawani narke mata yace  bazakimin da zafi ba? Wlh yanda yayi maganan saida taji wani zirrr, daina kallonshi tayi tama kasa magana the way he s acting like a baby is messing with her, is making her heart melt towards him itada ta tsaneshi, ganin takalli gefe taki kulashi saiya mika mata hannun, ahankali tasa hannunta ta kama nashi shock dukansu sukaji atare da kyar ta iya rike hannun da karfi karya gane, shafa audugan tayi saikuma tadan kalleshi yanda yayi yana kallonta kaman baby that is very scared yasa, danne zuciyanta tayi and try acting professional kaman yanda takema patients nata tace  hannuna ba zafi, relax it won t hurt har ranshi yaji dadin maganan ta, ita true Rashida is a sweet girl wlh one just need to look deep, gyadamata kai yayi looking

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login