Showing 36001 words to 39000 words out of 110563 words

Chapter 13 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21033

fall at any moment

Yanda take maganan Mama take kallo kaman ba Rashida ba duk ta tsure harta rame idanunta sun fada ciki sosai, hannunta Mama takai ahankali ta kama habarta hakan yasa gently tadago fuskanta ta kalli Mama duk yanda taso taboye damuwanta takasa da duka zuciyanta tafashe da kuka sosai atsaye hawayen na sauka kan hannun Mama, cikin kuka tace  Mama dan Allah kiyakuri I keep causing you pain koda yaushe, Mama I know how sick you are but kullum kara miki damuwa nake Mama, akan mene bazanyi hakuri na dinga danne komi ba, komine sainayi fada akai, is because of me BP ki yatashi, Mama kiyakuri kiyafemin dan Allah har sheshekan kuka take, zuwanshi kenan yakai hannu kenan zai knocking kofan yaji sautin kuka da maganan datake hakan yasa ya tsaya chak.

Ahankali Mama ta girgiza mata kai tace  shiiiiii don t ever blame kanki for ciwo ba cus ba laifinki bane ko daya, stop crying to bagani nan naji sauki ba, gashi nan duk kin bata fuskanki jibi yanda idanuwanki sukai ja sabida kuka bari kiga Mama sai kawai takama bakin hijabinta takai kan fuskanta tashiga sharemata ta shafa kumatunta tasake murmushi tace  I have the most beautiful yarinya wlh idan tai kuka sainaga idanun nata ma sunfi kyau dan murmushi kadan tayi wasu hawayen na taruwa, Mama tace  ai kaga abin karki kukan ya isa nace, yanzu dai tafi gida ki shirya kitafi school idan zaki dawo saiki biya wajen gyaran wayanki baki Rashida tabude zatai magana akai knocking kofar just once kallon kofan sukayi dukansu, Mama tace  jeki bude kofan muga ko likita ne natafi gida but Dr direct yake bude kofan tai maganan aranta tasa hannu ta goge fuskanta tass sannan tawuce wajen kofan tasa hannu ta bude ido da ido tayi da Riyad dake sanye cikin wata shadda yau sky blue jumper kanshi ba hula tashin Kansa ya kwanta sidik tunda take bata tabajin kamshin turare mai dadin nashi ba, da sauri ta dauke kanta daa kallonshi Mama hangoshi yasa tace  bismillah bawan Allah anatse akamilance yashigo har gaban gadon yaje yaduka dasauri Mama tace  tashi tashi haba zauna ga waje tabashi kujera ijiye ledan dake hannunshi yay1na gefen gadon yace  ya karfin jiki Mama ina kwana murmushi Mama tayi tace  jiki Alhamdulillah naji sauki, nagode da kulawa ka kawoni asibiti banda bakin maka godiya Allah maka Albarka takalli Rashida dake tsaye wajen kofan tai folding hannu tace  baki iya gaisuwa bane ko akwai abu abakinki ne dan juyawa tayi da kyar tace  ina kwana baki Mama tasaki tana kallonta ganin baka yasa da kyar tace  mungode dasauri Mama takalleshi tace  Ya sunanka ne? Ahankali yace  Riyad sunana daidai lokacin akai knocking tareda shigowa dakin wata ce tana sanye da uniform na ma aikata tace  good morning Ma dazu nazo nakawo muku breakfast naga kuna bacci natafi dashi dan karyayi sanyi yanzu zanje nakawo muku tawuce tafita daga wajen kofan akunbure Rashida tace  Mama kicemai yasa a sallamemu mutafi asibitin mu dan juyowa yayi daga inda


Yake yazuba mata ido dauke kai tayi strictly yace  Dr yace 3days Mama zatayi anan and hakan ne zai faru dasauri Mama tace  Riyad kaga ai dawainiyan zaiyi yawa ta ina zamu sami kudin biyanka? Dan Allah kasa asallamemu naje general dana saba zuwa kaji, Allah yamaka Albarka Allah yakara daukaka daidai lokacin aka kawo abincin breakfast ne omlete da bread toast sausage tea dakuma bowl na fruits yarinyar ta saukar dama da Mama wajen ijiye abinci kan gado sannan takai dayan abincin kan table sannan takalli Riyad tace  Sir do you need anything ?  No thanks yafadi atakaice, Mama ta kalli Rashida dake tsaye kikam har lokacin awajen kaman mai gadi tace  zokiyi kari kitafi school don t even tell me bazaki ba kaman zatai kuka tace  Mama ni banso naje wazai zauna dake natafi  I will be here with Mama daa Mama har Rashida dukansu kallon Riyad sukayi, hakanan Mama kawai taji tanason natsuwan yaron, abin yana mata ma kaman tasanshi batason tai rubbing in his face hakan yasa tai murmushi tace  to kinji Riyad zai zauna yatayani hira zoki ci abinci kitafi school kinyi katti already banson kina fashi a school kije gida ki shirya kitafi bataso taje school ba but abinda yafima damunta is wannan mutumin dayakeyi kaman irin ya sansu din nan ko su yan uwa ne saiwani shishigi yaje musu mutumin da shekaran jiya ta sanshi, batason tai gardama sabida Mama batada lafiya hakan yasa ta taho wajen gadon gefen Riyad ta ballama jakan abubuwan dayakawo harara karaf akan idanunshi sannan tadauki jakanta dake wajen ta taso tajuyo hada ido sukayi tadauke kanta tajuya Mama tace  abincin fa akufule tace  ni bazan ci ba tawuce wajen wardrobe na dakin taciro kayan jakan an Mama daya kawo ta maidasu ciki kudin taboye karkashin kayan sannan tawuce tai hanyar kofa tace  natafi tabude kofan tafice ijiyan zuciya Mama tasauke tasa cokali ta a abinci tace  I have a very stubborn yarinya Riyad dan murmushi kadan Riyad yayi baice komiba, Mama tai shiru kaman mai tunani tace  she s all abinda na mallaka aduniyan nan saita dauki fruits takai bakinta tafara taunawa sai kawai tafashe da kuka as if she s holding on to something ahankali Riyad yace  Mama stop crying she will stop being stubborn soon duk yarinta ne, zata dena nan gaba, stop crying kinji Mama is not good for you zai hanaki warkewa ijiye spoon din tayi takai bakin hijabinta ta goge fuskanta tace  ciwo na bana warkewa bane, HIV gareni Riyad tadanyi murmushi tace  I don t even know why nake fadamaka nasan kariga kasani Rashida tacemin agabanku abokiyar aikinta tace inada shi tai shiru sai kuma ta zufar da iska daa bakinta tace  I ve caused Rashida pain tun tana ciki na, yarinyar nan tayi girma cikin bullying din society yar fasika yar mazinaciya yar me HIV so sometimes I don t even blame masifa da fadan da stubbornness nata society shaped her to be that way dole tai finding means na yanda zatai surviving.


Mama takara shiru saikuma tasa hannu tadauki bowl din fruit din tarike tadauki spoon tadau lemu zatakai baki is as if akwai so many things acikin zuciyanta dake damunta tace  wlh, wlh tunda nake arayuwana bantaba fasikanci ba, inada cikin 6months ina laulayi sosai aka kaini hospital akamin gwaje gwaje the next thing inada HIV, aka gwada Mijina baida shi, kishiyata ma baidashi babu wanda ya yarda da magana ta, Mijina ya koreni, yamin koran kare, nakoma garinmu dayake dagani sai yayana iyayenmu suka haifa shima ya koreni wai bazan jamai abun kunya ba yana babban mutun a kauye karnazo naraba ma kauyensu kanjamau, haka nai garari aduniya da ciki ajikina Tasakeyin shiruuu tana kallon bowl na fruits din tace  har yau har yau bansan tayaya nakamu da HIV ba Riyad, haryau bansani ba saikawai tafashe da kuka dayasa idanun Riyad sukai ja yasauke kanshi kasa Mama tabashi tausayi and wlh he believed her cus you can see honestly a maganan ta, her body language, maida bowl din tayi ta ijiye tace  cikin garari na haifi Rashida, komi nawa saida na saida just to sustained bata madara dan ban bata nono ba haka likitoci suka gayamin, ina zuwa clinic lokacin da karfina nafara aikace aikace ina goyata ahaka nasata school ta taso tanada ilimi har yar baiwa ake kiranta lokacin, cikin wahala sosai Rashida ta tashi, ba gatan uba ba gatan yan uwa, just ni kadai takedashi, tun batasan menene HIV be sabida yanda jama an unguwa ke constantly singing dinshi akanta tazo tasan menene shi, tana wajajen JSS1 karfina yasoma gasawa as small as that girl sai ita tasoma zuwa gidajen danake aikatau tanayi amadadina nina zauna agida sabida rashin lafiya tundaga lokacin kawowa yau Rashida dakake gani itace ci na, sha na, suturata, wajen zamana, magunguna na, kudin makarantan ta da komi, anywhere da zata samu aiki tayi she wants to go sabida batason taje taroki kowa yamana abu, ko an kawo mana taimako bata amsa, she s 23 but she works like a 45yrs old man Mama tai shiru tasa hannu ta share fuskanta chan tace  Riyad I ve become a burden arayuwan y ata, I ve become a curse in her life, I believe idan na mutu she will enjoy life better& .  Mama! Riyad yakirata da sauri, fashewa dawani irin kuka Mama tayi takalli Riyad tana bubbuga zuciyanta ta saman riga tace  I am hurt sabida I have the best daughter a duniya dabana iyama komi kawai nasata a wahala ne, I am selfish Riyad dan dana haifeta dazan iya kaita gidan marayu amman nace nizan raineta ta taso suffering, yara yammata irin ta suna gidan iyayensu akillace nawa na garari aduniya from morning to night bata airport, bata shagon abinci, bata hotel tana shara da wanke wanke da wanke bayi just to make ends meet, so I am selfish Riyad Mama tafara sheshekan kuka da kawai kasan matan nan ta tara abu dayawa azuciyanta ne tace  na zaman ma Rashida alakakai arayuwa, na zaman mata annoba, sabida ni kullum aiki take, kowace yar budurwa na gidan iyayenta na jin dadi iya yen na nemo abinci su bata taci ni tawa ke gararin duniya ta nemo tabani naci, I ve burden my poor daughter, I don t deserve to be her Mother wlh I do not!! Tashi Riyad yayi ahankali yazauna bakin gadon dan kukan da Mama take is getting too much, calmly yace  Mama don t say that, you are wrong Mama! Ahankali yace  kinsan yanda yarki ke sonki kuwa? Saikuma yasa hannu a aljihunshi ya ciro handky yamika mata yace  goge fuskanki Mama nabaki labari da kyar Mama tasa hannu ta karba ta share fuskanta tass takalli Riyad da jajayen idanunta, dan murmushi yayi just to calm her down but jiyake kaman yamata kuka shima yace  Mama all abubuwan dakike tunani akan yarki is totally wrong cus I see complete opposite of abinda kika fada dan shiru yayi kaman mai tunani chan yace  all I see a idanun yarki is you are her motivation, her inspiration, her strength, her confident, Mama kece dalilin dayasa yarka is strong! Fearless and resilient, bold, I witness how she fought with her soul sabida ke Mama! Dan murmushi Mama tayi ganin haka yasa Riyad yace  Mama ke kinga yanda tayi ne ai harni namiji saida na tsorata kartazo ta hada dani daidai lokacin Mama ta kwashe da dariya yanda yayi maganan was sooo funny, ganin tai dariya yasa cikedason kwantar mata da hankali yace  Mama karki taba tunanin ke burden ce arayuwan ta ko curse all I see is kece the whole entire reason na existence nata, Mama yarki na sonki fiyeda tunaninki and duk yaran dake son iyayenshi bata taba daukansu koya kallesu a matsayin wahala kowani abu trust me Mama murmushi Mama tayi tana kallonshi har cikin ranta taji sanyi da maganganunshi yace  idan you want her to keep being her ki warke kiji sauki sabida hankalinta ya kwanta Mama inba hakaba rashin lafiyanki will shatter her tiny little heart I m sure ko ina take yanzu hankalinta rabi da kwata na kanki she might not concentrate ko a school right ? Gyadamai kai Mama tayi ahankali saikuma chan tace  nagode Riyad, you made me feel good murmushi yamata yace  kici abincin ko zakisha yoghurt ? Gyadamai kai Mama tayi freely kaman ta sanshi da dadewa kawai saiya sauka daga gadon yabude ledan daya kawo yaciro komi yakawo ajuwa dates, ruwan Zamzam babban gora dakuma yoghurt, cup ya dauka na tea da aka kawoma Mama yaje ya zubar Mama sai binshi da kallo take ta natsu da yaron kaman tasanshi da chan, yataho da cup din ya tsiyaya mata yoghurt din aciki yabata karba tayi ahankali tace  bani dabinon dasauri yabude daya yabata ta karba yadawo ya zauna tashiga sha tanacin dabinon wlh haka ya zauna da ita sai hira suke kaman sun san juna har Dr yashigo yadubata yadan shiga hiran shima na 5min kafin yawuce yatafi wajajen zuhur yafito yatafi masallaci ana idarwa yadawo yazauna Mama tace  bakaci komi ba cikinshi yataba yace  kuma yunwa nakeji sosai Mama tea kawai nasha dazan fito dasauri Mama tace  tashi kaje gida kaci abinci dan Allah zaiyi magana aka bude kofan dakin da sallama Rashida ce tana sanye dawani material ja dogon riga ne har kasa ta yafa gyale baki kayan sun mata kyau sosai ta goya jakan school abaya da pink crocs din nan akafanta sai wayanta dake hannunta tana gumi a goshi dan da kafa tazo gashin gaban kanta duk sun kwanta, ko kadan batasan zata ganshi ba ganinshi yasa ta hade rai sai kawai ta shigo ta ijiye jakanta kan kujera tazo ta gefenshi takai hannunta da sauri ta taba goshin Mama tace  Mama ya jikin meke miki ciwo yanzu ? Dauke kanshi yayi daga kallonta Mama tace  lafiya na kalau da idanu ta nuna mata Riyad hakan yasa ba yabo ba fallasa tace  sannu wayanshi yaciro yashiga dannawa Mama tamata dakuwa da hannu hakan yasa ahankali tace  ina yini shiru yayi chan yace  fyn sai shegen jiji dakai sabida yaga yanada hotel halama na babanshine ba nashi ba tafadi aranta, maida wayan yayi a aljihu yamike tsaye yace  Mama bari naje dasauri Mama tace  nagode nagode Riyad Allah maka Albarka nagode kaji saika dawo agida Mama  zasuji yayi maganan yana juyawa yawuce yafita wucewa wajen wardrobe na dakin Rashida tayi taciro kudin tarike a hannu tace  ina zuwa Mama kafin Mama takirata harta bude kofa tafita daga dakin dagudu tabishi abaya ita bama tasan sunanshi ba hakan yasa ta kasa kiranshi gashi wayanshi na kunne har parking space yabude mota ya shiga mota yana kokarin tadawa tai knocking glass din hakan yasa yasauke glass din kasa ya zubamata mayun idanunshi haka nan taji gabanta yafadi kawai saitaji muryanta ya makale, dan gyaran murya tayi kadan duk yana kallonta sannan tadago hannunta dake dauke da kudin ta mikamai yabi kudin da kallo da aka daure da lobari sannan yajaye idanunshi dagakan kudin yazuba mata manyan idanunshi still baice komiba aranta tace  amman anyi dan wulakanci anan saikuma ta daure ganin kallon kudin me yake mata tace  150k ne nan, sauran kudin daka kashe I will pay you back small small dauke kanshi yayi daga kallonta ya kunna motan kaman wanda akace dole yayi magana yace  keep your money ban bukatanshi jitayi ranta yafara tafarfasa sabida yanda yayi maganan a wulakance ta kalleshi tace  nikuma ban bukatar taimakon ka ko angayamaka i need your help to take care of my mother ne ? Da kokarin yin reverse yake but jin maganan ta yasa ya dan dakata yakalleta yace  you need all the help Rashidahhh! Faduwa gabanta yayi yanda yakira sunanta saikuma amsan daya maida mata yadawo mata wani irin sparking taji tanayi zatai magana taga yayi reverse abinshi yana kallonta yana saka wani bakin glass a idanu sannan yajuyar da kan motan yafice abinshi kaman ta kurma ihu takeji.
=ث? SANYI DA ZAFI =ث?



'

EPISODE 1?? 6??


WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT?>?-? TALK TRUE

BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KULLUM=??

TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA=?Y?=؃? SUNA SAIDA PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD, KAYAN BACCI DA SAURANSU=?%?
SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND BUY NOWWWW!!!


Rashida tadade awajen tsaye ranta na kunan wulakancin daya mata sannan takoma ciki Mama tace  ina kikaje ? Kudinsu ta nunama Mama tace  naje rage kudin daya kashe mana ne amman yaki kulani yanda take maganan kasan ranta abace yake Mama bata cemata komiba idan sabone tasaba da halin Rashidan nan na batason ataimakesu, itafa kawai bataso ne sabida gori da wani abu dazaije yadawo.
Har dare duba Mama ake akai akai ana zuwa auna BP da sai sauka yake ahankali ahankali, kawai Mama is at stage da batason damuwa da wani abu dazai tsoratata ko tadamata da hankali ko kadan, tare suka sauko sukai isha i suna idarwa tazare hijabinta ta ijiye nan kan dadduman yanda kanta kemata nauyi sabida jiya batai bacci ba jiya batasan lokacin data wuce tahau kan gadon ta shige cikin chan bango danta barma Mama dake azkar space nata, taja bargo ta rufa ko 1min bata karaba sai bacci tafara jan munshari juyowa Mama tayi dagakan dadduma ta kalleta sai kawai ta cigaba da jan charbinta tana zikiri, knocking akayi tareda budo kofan Mama tace  bismillah ahankali ya shigo rikeda basket na kayan abinci wannan karan yana sanye da jean da riga dasukamai kyau, dasauri Mama tace  Riyad kaine sannu da zuwa zata yunkura dasauri yace  No Mama karki tashi yataho inda take ya duka basket din ya ijiye yace  abinci nakawo miki Mama na gida, nasan abincin asibiti ba dadi murmushi Mama tayi tace  sannu da dawainiya Riyad, sannu Allah saka da alkhairi, ni bandama bakin maka godiya again dan satan kallon Rashida yayi daya hango a gado tarufa da bargon gadon sabida AC amman kana ganin fuskanta karaf a kan idon Mama dauke kai yayi dasauri daga kallonta yamike tsaye yace  Mama bari

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login