Showing 72001 words to 75000 words out of 110563 words

Chapter 25 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21044

that looks terrible tabashi wayan anatse tace  call Baba Liman! Saikuma muryanta na rawa tace  how do I face Rashida? Hannu yasa ya karbi wayan cikeda taurin zuciya na maza yadanna wayan yaga Baba Liman a dial calls yakira asuba tayi so wayan na ringing yadaga da sallama me sanyi ganin lokacin da ake kiranshi da wayan Zainab, ahankali Riyad yace  Baba Riyad ne Allah yayima Mama cikawa!  Innalillahi wa Innailaihi raji un! Allah ya gafartama Zainab! Zainab Allah yasa karshen wahalan kenan! Nazo ne ko zaku taho da ita? Ahankali Riyad yace  zamu taho da ita Baba Liman yace  toh! Allahu Akbar akwai lokacin da Zainab ta taba bani number dan uwanta Sama ila tace duk randa ta mutu nakirashi nagayamai shi kadai ne jininta daya rage aduniya, hakkine agari ni nayi hakan bari nakirashi ahankali Riyad tace  toh yadaga wayanshi yakira Buba yakira Munir duk sukace gasunan zuwa, yakalli Dr Bugaje yace  lemme get Rashida gyadamai kai tayi tana hawaye maganan da Mama tamata dazu na dawomata sabo azuciya.
KUJI TSORON ALLAH KUBIYA CUS IDAN KIKA KARANTA BATARE DAKIN BIYABA HAR GABAN ALLAH BAN YAFEMIKI BA>??

Rashida na zaune inda ya ijiye ta gabanta sai faduwa yake none stop bini bini tana goge hawaye, kamshinshi kadai taji hakan yasa tadago takalleshi wani irin tsawaa kirjinta yayi sabida yanda taga idanunshi sunyi jaaa, amman ta daure tana dafa kujera tamike tsaye ta tako zuwa gabanshi ta tsaya tahau bude baki tanaso tai wani specific tambaya but tambayan yaki fitowa daga bakinta, Riyad jiyayi zai fashe da kuka ganin reaction na Rashida, runtse idanunshi yayi dayasa Rashida tawani irin kurma ihu a inda suke tace  nooooooooooo! Saikuma tabi ta gefenshi ta kwasa da gudu tai sama yabita shima, ahankali tabude kofan Mrs Bugaje tafara gani tsaye idanunta sunyi jaaaaa hakan yasa tafara kokarin daga kanta tanaso takalli gadon dakin amman tana tsoron kallo kafin ta daure ta kalla taga Mama kwance an lullubeta da farin zani, wani kalan lankwasewa kafafun Rashida sukayi nan daidai Riyad na shigowa yazo gabanta ya duka gadon tamai pointing tana nunawa da hannu still takasa magana sai kuma tafara wani irin jiniya tace  Ma& & & Ma& & ..Mama na& & ..ni& &  kaman ta zare ta nuna kanta tace  ni& & Mama& ..Mamana& & Maman Rashida& ..ni& .ni& ..Mama na ni, nawa My Mama achan ? Kai! Wani irin fadowa hawaye sukayi daga idanun Riyad yanda kalaman ke fita daga bakinta adaburce, akuma hargitse, ya gyadamata kai gently yace  Mama ta ras& & & .  Noooooooo! Rashida tai wani irin ihu tafashe da wani irin kuka da majina yafeso daga hancinta har zuwa baki tana wani irin babbaka kuka tana dukan kirjin Riyad da babu karfi a hannunwanta, daidai Munir ya iso shima yaci birki ya tsaya yana kallon yanda Rashida ke kuka beating Riyad chest, kuka Rashida take dake tsumarai daidai nan shima Buba ya iso da manyan abokanenshi mota guda sukayo dawata mota doguwa cikeda hikima da dabara yace  Munir kayi procedures kabiya komi abamu gawanta mutafi dashi yakalli Riyad yace  Riyad take her to the car kujiramu tunda bamusan gidansu ba ahankali Mrs Bugaje tace  I will go with you Riyad nima bansan gidan ba daga Rashida dake kuka yayi kawai ta sheme a suma daukan ta yayi chak yawuce mota ya ijiyeta abaya.

*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 32*



Cikin minutes Buba yayiarranging canopy ganin ranayasoma fitowa ga jama'a atsaye, aka kawo taburmaitundaga makarantan sa akashimfida awaje, Munir daRiyad suka kawo likafani dahandglove da turare dasuaudugu Matan anguwa dukababu wacce tai attempting yimaMama wanka da Mrs Bugaje ketambaya duk sunki karsu samiHIV, wai tsoro, hakan yasa MrsBugaje ta karbi komi tashiga kairuwa ciki ita zatayi.
Ahankali Rashida ke budeidanunta takalli Mrs Bugajedake kanta anatse tace"Rashida!" Tashi tayi zaune dagudu tana kallon matan layinsuda hijabai da suka cika falonwasu na kuka suna kallontawasu na mata kallon tausayisai kawai ta tashi kamanwacce bata hayyacinta tayiuwardaka tana daga labule MrsBugaje taje wajen tace "zanmaMamanki wanka Rashida come"

sannan tawuce ciki Rashidatabita tazauna tana kallonMama kuri, handglove MrsBugaje tasaka sannan tafaraRashida sai kallon Mama take,zata kuskurema Mama bakitaga bakin Mama yayi greenda abin saida yasa tabudebakin Mama da kyau har throatdin Mama was green dasauritakalli Rashida but from the wayyarinyar ke kallon Mama kasanbata hayyacinta saita fasamaganan takarasa yima Mamawan
Wuraren 8:10 wani dan dattijonmutum dake kama da Mamayasauka daga machine danBaba Liman yamai kwatance,hannunshi rikeda da yar jaka,fuskanshi ba yabo ba fallasayashiga yima jama'a sallamaBaba Liman na ganinshi yace"Sama'ila ya hakuri"? Ahankaliyace "hakuri sai ma'aiki" butaaka bashi yazauna yafara alwalaRiyad sai kallonshi yake irinhope you're happy yanzu tamutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uwardakanda makara Rashida na zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar da
mutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uwardakanda makara Rashida na zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar dahannunsu tace "wallahi Mamana da rai wlh kubarmin ita, zatatashi" zata kama makaran Riyadyariketa kuka take da haki ganinan dauketa ansa aciki an dagamakaran saita kara sumewaajikinshi karbanta Mrs Bugajetayi yatashi suka fice aka sallaciMama aka kaita makwancintaRashida bata tashi ba.

Wuraren 1 suka dawo dagamakabarta akai sallan zuhursannan aka kawo abinci wandaRiyad yasa Munir yakira hotelkitchen nashi aka dafa akakawo abinci a big big kulaakakai cikin gida bangarenmata sauran kulan waje,abunka da anguwan yaku bayi
mata sauran Kuan waje,abunka da anguwan yaku bayisai jama'a suka fara tururuwakaman gidan biki ana zuwa cinabinci anama Mama addu'a.
Riyad dinma gashi nan ne kawaitunanin Rashida yake kuma bahalin ya shiga cikin gidan danmata sun cika gidan, yaki kulauncle din Rashida Sama'ila,yadaiga Baba Liman namaiexplaining komi chan yakiraRiyad din yace "bismillah Riyad"bayabo ba fallasa yazo wajenyabashi hannu Sama'ila yakarba yace "Allah sanya alheri,Allah baku zaman Ipy" AmeenRiyad ya amsa ahankali sannanyatashi daga wajen.
Wuraren 2 Rashida tabudeidanunta dake mata nauyikaman duwatsu Mrs Bugajedake kusada ita ta kalleta dasauri tace "kin tashi" fuskanMrs Bugaje take kallo chankuma cikin yar muryanta dabata fita sosai bakinta nawaniirin rawa tace "da gaske Mamana tarasu"? Yanayin sigan dayanayin da maganan yafito
yanayin da maganan yafitodaga bakin Rashida sai kawaiyasa hawaye ya sauko dagafuskanta ta gyadamata kai kafinahankali tace "yes RashidaMama tarasu har an kaita, prayfor Mamanki, yar aljanna ceMama in sha Allah wani irinnumfashi Rashida keyi kamanzuciyanta zai bare yarabebiyu sai kuma ahankali tanadaga kwance awajen kawaitajuyama Mrs Bugaje baya tamanna fuskanta a bango tanawani irin kankame jikinta isas if ma batasan metakeyi ba,ahankali Mrs Bugaje tadaurahannu kan jikinta ta dagotatana kallon fuskanta yanda yayijajir gabaki daya tace "Rashidacry Mama tarasu" sarawakanta yayi takulle idanuntatace "Mama na, Mama?" MrsBugaje tace "eh Maman ki" tanama Mrs Bugaje kallon asalinwacce bata hayyacinta tace"to menene amfanin rayuwanayanzu? Banda kowa Mama tatafi, Rashida batada kowa!"Fashewa da kuka sosai MrsBugaje tayi sabida tausayinRashida dayasa matan falon
Rashida dayasa matan talonsuka taso suna shigowauwardakan jin sautin kuka sosaikawai Mrs Bugaje ta kankameRashida gangan ajikinta tace"Rashidaaaaaa l'm so sorryabout your Mom, wayyoooAllah kirjina Rashida yau kinbani tausayi kaico! Naso aceAllah yana barin wani dan wanidanasan definitely zai barmikiMama, Rashida kiyakuri karkicebakida kowa wlh kinada mu,gani ga mijinki Riyad ga BabaLiman, Rashida you are notalone" duka yan dakin kallonRashida suke da aka rungumeidanunta sunyi jajir da fuskantaamman bata kuka idanuntama kaman sun juyane batasanmetakeyi ba gata nan ne kawai.

Mrs Bugaje saida tai kuka tagodema Allah sannan tasakiRashidan tace "muje kiyi salla"kallonta Rashida tayi tace"salla an kirako bari nafara kaiMama tai alwala saini nayi"tafita daga jikin Mrs Bugajeda sauri tana mikewa tsayetayi falo da sauri, Mrs Bugaje

tama banamataaIai Motn

tayi falo da sauri, Mrs Bugajetama kasa motsawa sai MatanBaba Liman ne ta tashi da sauritabita tace "Rashida' tsayawatayi tajuyo takalleta tace "laaaanatuna kayan Mama nazodauka" tawuce uwardaka dasauri tabude sip tadauki wanikaramin jaka tashiga sakarigunan Mama awajen tace"bari nai sauri" tamaida sipdin tarufe tajuyo kowa yakasacemata komi tayi falo kotakalmi bata sakaba tarike jakangam tana tafiya Matar Limantabiyota da gudu tanajan wanihijabi data gani kan igiya tana"Rashida Rashida" ganin batajitafiya kawai take yasa tafarakwalama mijinta kira. "MalamMalam" amman har Rashidatafito tayi gaba Riyad na zauneyaga fitowanta dasauri yatashidaidai Matan Liman na fitowaitama tace "Malam Rashidatahada kaya wai zata kaimaMamanta a asibiti" tareta Riyadyayi takalleshi da sauri tananunamai jakan tace "Mamazan kaima kaya jirana take"kallonta yayi daga sama harkasa ba takalmi akafanta da

Ronta yayi daga sama harkasa ba takalmi akafanta dagaita sai abayan daya siyamata dadankwali daure akanta fuskantais looking reddish.



I WANT TO GIVE YOU ONEMORE EPISODE FROM UPDATENA GOBE YA ZAMTO GOBEJUST ONE EPISODE ZAN BAKU

*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 33*

Hannunshi daya yasa yarike mata hannu yamikamamatan Liman dayan hannunshi alamun tabashihijabinta bashi tayi yajuyo yakalleta ya warwarehijabin yana kokarin samata ahankali yace "to sakahijabi kafin kitafi" yayi maganan yana samata hijabiya kalli jakan data rike gangan yace "babu safaajakan Mama tace ki kawo mata safa muje ciki kidauka saimuje" wani irin murmushi ta sakinmai dayabayyana fararen hakoranta tajuya da sauri tai cikingidan batare data kalli su Buba dasuka tattashisuna kallonta ba anatse Liman yayi sallama cikingidan mata suka amsa Buba ma yabishi ciki yanamaSama'ila magana yace "muna bukatan ka muje"tashi yayi yabisu sai Riyad shima yabisu falon sukashiga Matan Liman tace "tana ciki tana zazzago dakayan durowas su" ciki suka shiga hakan yasasauran matan dake dakin suka fito banda MrsBugaje dahar lokacin take inda take, jikin kofanuwardakan Riyad ya tsaya yana kallonta dawani irintausayi aka zazzauna Baba Liman yaje gabandrawer ahankali yace "Rashida" batare data kalleshiba tace "sauri nake safa nake nemawa Mama"hannunta yarike chak dayasa tajuyo takalleshi cikinihu yace "Rashida! Ki natsu! Maman ki tarasu!"Tarasu! Tarasu!! Tarasu!! Haka kalman ke singing abrain nata dayasa tai wani irin ihu tana taushekunnenta tawani zube awajen tace "nooo" ahankaliBuba yace "yanadaga cikin shikashikan musuluncishine imani da kaddara mai kyau da mara kyau,Allah yama Mama cikawa, ga dan uwan Mamankiyazo daga kauyensu" yanuna Sama'ila dake kallontayace "mutuwa ba dadi Rashida amman kiyakuri, kidaure, ki cije ki hadiye, kima Mamanki addu'a,agabank12:08

Maman Rashida...ni...ni....Mama na ni, nawa MyMama achan"? Kai! Wani irin fadowa hawaye sukayidaga idanun Riyad yanda kalaman ke fita dagabakinta adaburce, akuma hargitse, ya gyadamatakai gently yace "Mama ta ras......" "Noooo000o!"Rashida tai wani irin ihu tafashe da wani irin kukada majina yafeso daga hancinta har zuwa baki tanawani irin babbaka kuka tana dukan kirjin Riyad dababu karfi a hannunwanta, daidai Munir ya isoshima yaci birki ya tsaya yana kallon yanda Rashidake kuka beating Riyad chest, kuka Rashida takedake tsumarai daidai nan shima Buba ya iso damanyan abokanenshi mota guda sukayo dawatamota doguwa cikeda hikima da dabara yace "Munirkayi procedures kabiya komi abamu gawanta mutafidashi" yakalli Riyad yace "Riyad take her to the carkujiramu tunda bamusan gidansu ba" ahankali MrsBugaje tace "I will go with you Riyad nima bansangidan ba" daga Rashida dake kuka yayi ka1Ominwai tasheme a suma daukan ta yayi chak yawuce mota yaijiyeta abaya.

Within Munir yagama komi aka basu Mamasuka sata abayan luxurious hadaden bus dasukazodashi akaja motocin lokacin 6 yawuce na safe akatafi Riyad na gaba har anguwan su da alreadymutane sun taru a layi da masallaci, parking akayi,aka fasa key dake kofar gidansu sannan aka shigagidan da Mama Matan anguwa suka faffara zuwaana shiga cikin gidan, Riyad yadauki Rashida daharlokacin take a sume itama yayi ciki da ita MrsBugaje ta karbeta Baba Liman ya sanar za'ai sallaby 9 danuwanta zai iso anything 8:00dagakauyensu.

























*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 34*


Shiru Riyad yayi saikuma yace "just ka kawominkayan sawa gobe, I can't leave her alone like this,she has no one, babu anybody a anguwan dayayimaking attempt yama kwana da ita" gyadamai kaiMunir yayi yawuce yatafi shikuma yakoma cikingidan batare daya kalli Sama'ila dake zaune a kofargidan ba, falo yashiga yawuce uwardakan tanakwance inda ya barta tana bacci lips nata yagasuna motsi ahankali yaduka awajen yakai hannunshisaman goshinta yaji jikinta kaman wuta wayanshiyasake cirowa yayi dialing number Mrs Bugaje dayakarba ringing daya tadaga ahankali yace "she'srunning temperature Ma" ijiyan zuciya Mrs Bugajetasauke tace "she must! Ko ruwa batasha ba tunsafe, if you can get her to eat something kafin nankabata paracetamol idan temperature yaki kwanciyaget water and towel kadan goga mata ajiki" ahankaliyace "okay" katse wayan yayi yatashi yafitacompound kulolin abincin da aka kawo daga hotelnashi yaje yaduba babu komi ciki an cinye tass,makota ma sun wanke a ijiye wucewa yayi wajeganin yanda Sama'ila ke kallonshi yasa yace "barina sayo mata magani bata da lafiya" gyadamai kaiyayi yace "toh Allah sawake" mota yashiga yabarwajen, shikuma Sama'ilan yashigo ciki uwardakanyaje yakalli Rashida dake sambatu cikin baccinzazzabin Mama kawai take kira, girgiza kai yayikawai yatashi yafito tsakar gida ya shimfida tabarmaya ijiye pilow daya dauko a uwardakan su damanyariga yasa gidan akasuwa yana saidawa yabamayar gadonta Alhamdulilah ta aurar da ita batabarmai kaya akaiba yaji bala'in dad1n hakan mijintava tattarata sutaur can kauyan su agayara kwanciya

*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 35*


Zufa yaji yana keto mata sai nishi take, ahankaliyadagota yakalli jikinta dasauri yadauke kai whitesinglet ne acikin dogon rigan da white inner skirtperky huge boobs nata daya gani yasa yadauke kaidasauri dan da abayan zai ciremata saiyaji yakasasai kawai ya rungumeta yana shafa bayanta itakumatafara lumlimshe idanu ahaka yana shafa matabayan genuine bacci yadauketa ajikinshi shimaahaka yayi baccin rikeda ita thank god yasawayanshi a silent dan kiran Mom dana Halima saidaya kashemai batir.

Yadanyi nisa kadan a bacci yaji tana rawa dakafafunta cikin bacci bude idanunshi yayi yakalletafrom the way she's doing yasan fitsari takeji baijintayi fitsari jiya all through ba dasauri yatashi yanadagata bude idanu tayi kadan takalleshi hannunshiyasa yakamata suka fice Sama'ila na tsakar gidankan tabarma yanajan minshari hanyar daya ganiyake kyautata nan ne bayinsu yayi da ita kafin sukaifitsarin yazubo mata tsayawa tayi chak ta kalli kasahakan yasa shima ya kalli kasan sai kawai tafashedawani irin kuka mara sauti dayasa ta bashi tausayiahankali yace "shiga bayi lemme get you water andanother clothes" Wajen wasu robobi daya gani yajega karamin basket na sponge da soap kawaiyadauka yadawo inda ya barta ganin bata motsaba,hannunta yakama sannan yabude bayin that is veryclean yasamata bucket din da basket na soso yace"shiga bathroom" hannu tasa tagoge fuskantatadaga kafanta da kyar ta shiga bayin, shikumayakoma daki yabude wardrobe nasu but almostduka kayan wajen na Mama ne daga yanayinsu waniganamasgo daya gani yaje wajen yabude kayan tane duka agage very neat Dogowar riga daya fara
duka kayan wajen na Mama ne daga yanay1nsu wanlganamasgo daya gani yaje wajen yabude kayan tane duka agoge very neat dogon rigan daya faragani a sama na atampa ya dauka yaga pant yagabra dudda sun tsufa but they look neat daukansuyayi yakoma hanyan bayin yace "here are theclothes nasa miki akan rope" yawuce yadawocompound ya tsaya andan jima chan sai gata tafitobutansu tadauka ta tsugunna tana alwala sai kukamara sauti take sannan ta tashi takoma ciki yabi tada kallo yakalli kayanta dayaga ta shanya ma tawanke abayi dawowa yayi dakin yaganta kandadduma tana salla tana kuka zama yayi yanakallonta ta rama sallolinta na jiya sannan ta kwantatana kallon gefe daya yanajin sheshekan kukantahar aka kira asuba yatashi yatafi mosque.

Bayan yayi sallan asuba hotel nashi yakoma yayiwanka ya chanza kaya dan nan Munir yakaimaikayan, wajajen 7 yadawo gidan with breakfast natabut luckily yaga tana bacci Mrs Bugaje itamahartazo tanaso tamai magana but tanaso tagamainvestigation.

Yau 3days da rasuwan Mama, Riyad shi kadai yakekwana da ita ganin yanda babu wanda zaiyi hakan,he noticed batada friends, wayanta has been withhim but babu wani wanda yakirata banda some fewplaces datake aiki dasuka kira suna nemanta yaamsa da tadena aiki. Bata magana da kowa, theonly thing dayasan yana bata ta amsa is that coffeeko abinci bataci, dudda kawunta Sama'ila try talkingto her amman ko kallo bai isheta ba haryau takidaga fuska ta kalleshi.

Wuraren 8 Riyad yayi parking akofar gidan yagaSama'ila akofar gidan dawani mutumi kalakalan sadan kauye da Baba Liman, kashe motan yayi daidai lokacin yane salIama da mutane yana kurban ledan
more, Rashida have to start a new life away fromthis hausa da Mama ta raineta ta girma ta tasoaciki, death is painful! Rashida yakalla yaje indatake hannunshi yasa yadagota tadan bude idanuntakadan dasuka kumbura ahankali yace "let's gohome" hijabi yadauka yasamata sannan yadagatayajata dan kaman bata gane komi harzuwa waje,bayan mota yabude mata yasata aciki ya kwantarda ita sannan yarufe kofan yakarasa zuwa wajenmasallaci yasami Baba yace "Baba zamu tafikayansu na dakin za'a iya rabarwa idan da masu so,ko akai gidan marayu, sai watarana Baba" yabamaBaba hannu, Baba Liman ya amsa yace "karikeRashida amana marainiya ce ba uwa ba uba kawukuma kaga kalansa, duk randa ta zama likita kugayyace mu zamuzo Allah maka albarka Riyadyanda mahaifiyarta ta yarda dakai haka nima nayarda dakai dari bisa dari, nasan bazaka cutar daRashida ba dan haka Allah baku zaman lafiya, Allahya albarkaci aurenku" ahankali yace "Ameen" harmota Baba Liman yarakoshi ko kallon Sama'ilaRiyad baiyiba ya shiga yadauko kudi yabama yarananguwa, sannan yakara dauko band1r na 1k gudabiyar yabama wani babban matashi yace yakaimaBaba Liman yasan yabashi bazai amsaba, sannanyaja motan yabar anguwan feeling emotional,rayuwa kenan! Kowa fa saiya mutu is just time!.

*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 36*


Bini bini yake tuki yana lekata ta mirror na motaidanunta a lumshe suke fuskanta is swollen isreddish, tun ranan datai wanka haryau bata karaba,wayanshi yadaga yakara a kunne yana driving dahannu daya chan yace "idan akwai any bayi a sidenaku or ma'aikata send them away, and stay wajengate idan nazo i will call you to open it for me"katse wayan yayi ya ijiye yasake kallonta kusan20min tafiya sukayi dan akwai holdup a hanyasannan yakai zagaye yayi again sabida ta indayakeson ya shiga yana sake kiran Munir sannan yaijiye wayan yana kaiwa gate din Munir yagani tsayeyabude gate shiga da motan yayi Munir ya maidagate din yarufe sannan yajuyo da sauri yatahoshima Riyad na saukowa daga mota Munir yatahowajenshi da sauri cikin whispering yace "tarekuke?" Gyadamai kai Riyad yayi Munir yace"mezamu gayama Ammi cus kasan Buba baigayamata ba, wat are we going to say?" Dan ijiyanzuciya yasauke ahankali yace "I don't know" shimaMunir shiru yayi Riyad yajuya yabude bayan motanjakan goyonta yafara dauka yajuyo yabama Munir yakarba sannan yakalleta ahankali

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login