Showing 90001 words to 93000 words out of 110563 words

Chapter 31 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21065

tace "ina ka kai Rashida yanzu?"Ahankali yace "my house na GRA"gyadamai kai Ammi tayi tasauke ijiyanzuciya tace "is good tazauna awajenand calm down for a bit, and again|don't want you to keep anything fromher, tell her everything she needs toknow about death na Mom nata duddaabin zai mata yawa hakkin ta ne tasani,me and you have no right to judgedecision na Rashida or how she willreact idan taji news din, Riyad yarinyarnan have every right to behave the wayshe's behaving anma mahaifiyartakazafi still basu bartaba sun kasheta theonly thing I can support you with rightnow is addu'a gaskiya zalla kenan, idanAllah yayi she's your wife har abada93 babu abinda zai sami aurenku idankuma Allah ya kaddara ba matarkabace" yanda fuskan Riyad yayi saidayabata tausayi hakan yasa ahankali tarungumeshi ajikinta kankameta Riyad yayi Ammi tace ko yaya kaddaramu yaka dole muyita just like yadda Rashida and her Mom live kaddaran su kaimaand kowa ma you must live naku, Allahna sama yana kallo sannan Allah bayadaurama bawa abinda yafi karfinshi kabiyarinyar ahankali, a lallashe ta, kabatahakuri and you need energy in doingthat, police suzo su kwashe this peopleayi proper investigation ahukuntasudaidai laifinsu i want Rashida to seejustice has been served kaji" gyadamaAmmi kai yayi suna ahaka akaiannouncing yan sanda sunzo Munir yakalla yace "kawomin kayana a falo"shikuma yashiga bayin Ammi ya wankefuskanshi da Munir da Ammi sukatayashi shiryawa ya sauko inspector yagaidashi sannan aka fito da Momdaketa kallon Riyad dako kallon indatake baiyiba dakuma Jummai yace"these two women sun hada baki sunsama Marigayiya Zainab wacce adatake matar Al Mustapha Ali cutan HIV,sannan Jummai confess da bakinta itata kashe matar dake asibiti few daysago akwai CCTV camera a falon yayirecording komi brother na Munir willsend everything, the hospital, thedoctor and diyar matan all can givestatement idan kinaso just do properinvestigation a hukuntasu bisa laifinsu"gyadamai kai inspector yayi yace "zamu budo investigation komai muke bakatazamu sanar daku mutafi" akaja su Momaka wuce Mom har lokacin kallon Riyadtake ita yaron nan zai wulakanta haka? |will come back for you Riyad! Zan fitodan ni banyi laifi ba, after all banyiconfessing anything like Jummai ba, I'mcoming for you Riyad!.


Masallaci suka wuce sukai sallah
sannan Ammi tahadamai abinci a baskettabama Munir, ta hada kayan datadinkowa Rashida a akwati tsaf tasahijabai da gyale masu kyau, yatafinmata dasu karba yayi yakai har motanRiyad yasa a boot, shiga motan Riyad yayi yazauna abaya yana sauke ijiya


Riyad yasa a boot, shiga motan Riyadyayi yazauna abaya yana sauke ijiyanZuciya.




Driver yajashi har gidan dan bazai iyadriving ba wlh, lokacin was after magribbude gate akayi yashiga parking drivershi yayi driver yafito dasauri yabudemaibayan motan fitowa yayi gabanshi saifaduwa yake, basket din yasa hannuyadauka driver yadauki jakan kayan yayigaba yana bude falon ahankali da hannuyama driver alamun ya ijiye jakan ijiyewayayi yafita yamaida kofan yarufe yasakakey sannan yakalli staircase jin shiru,wucewa yayi yafara hawa benen yanatafiya kaman barawon dayazo sataharya kawo karshen benen yahayo falonsaman yawuce gaban dakin datake cikikanshi yakai jikin kofan yakarakunnenshi jikin kofan jin shiru yasa9 yaciro key ya tura ahankali yabudekofan kwance yaganta akasan dakinbacci ya kwasheta fuskanta dayadanwashe yauma sabida kuka yayi ja samewith her nose, ijiyan zuciya ya sauke yalallaba ya shiga ciki ya ijiyemata basketna abincin sannan yajuyo yafito yakoma


na abincin sannan yajuyo yafito yakomakasa da sauri yadauko akwatin yahayosama yashigo da akwatin yana kokarinijiyewa yaji tai motsi garin juyowa yakalleta yabuge basket din cokulan sukaikara, tar Rashida tabude idanunta danyanzun nan barawon bacci ya sacetabatajin tai 2min ba ma, kamshin Riyaddaya cika hancinta yasa da sauri tabidakin da kallo kafin tasauke idanuntaakanshi shima ita yake kallo ya idasaijiye jakan awajen, ayanda tawani tashidaga kwanciyan zakasan ba lafiyatanamai kallon tsana da manya manyanjajayen kwayan idanunta saikuma ta kallikofa dayake a bude sai kawai azuciyetayi kofan tafice da gudu.
Biyota Riyad yayi taku daya, biyu, ukuyakama hannunta dan tsabagen yandabatada energy bamata iya gudu dakyau, ahaukace tajuyo tace "wlh ka karatabani kome namaka kai kaja kasakeninace" murya ataushashe batare dayasaketaba Riyad yace "we have to talkRashida please listen to me, just giveme 2min gefe Rashida ke kallo danbamatason tana kallon fuskanshitsabagen tsana tace "I don't haveanything to discuss with you bani bakaiRiyad, wlh ko muryanka banaso inaji,Riyad bana sonka, banason danginku, Ihate seeing you, kasaken mimi hannu"

Kasa sakin hannunta yayi sabida yandaheart nashi ke breaking idan tace tatsaneshi, kokawa dashi Rashida tashigayi kaman mahaukaciya tanason karbehannunta, ganin bazata saurareshi bayasa yace "your Mom was poisoned!"Dasauri takalleshi ta tsaya chak tadainakokawan, ahankali yasaketa yana kallonkwayan idanunta yace "your Mom waspoisoned to death!" He could see yandaheart nata ke beating ta idanunta,yadaure cus he can't hide anythingfrom her again gwara taji komi as it is,calmly yace "last night nida Dr Bugajemunyi magana she told me she'ssuspecting Mama was poisoned sabidataga Mama around 12 taga Mama around 12 bayan tafito dagaSurgery and tadubata tsaf kafin ta tafigida da tanama Mama wanka taga bakinMama yazama kore yirrrr down tonostril nata, but mun karasa magananakan tanakan investigation kan allabubuwan da akai administrting onMama d day of her death" kallonshisosai Rashida take takasa maganashima Riyad yayi dan shiru kafin ya dakedan baison yaboye gwara yafada matakomi at once ahankali yace "bayan naijiyeki anan nakoma gida I told uncledina yanda nahadu daku, Rashida youwere the girl that saved my life a airportlokacin!" Kallonshi Rashida take duddaba maganan ne akanta ba but howcome bata taba ganeshi ba, ahankaliRiyad yace "I told uncle about yandaJummai tadade tana damunku and itacethe reason kikaje police station, onething lead to another Munir will bringCCTV footage na falon Ammi for youkigan....


" "what are you trying to tell me l'm notintrested in watching video ina kallonyan gidanku, who poisoned Mama na?"Rashida tamai maganan kirjinta nabugawa dum dum Riyad na kallonta yadake ya daure yace "not just poison

dake ya daure yace "not Just poiSonJummai da Mom matar dana taso ahannunta suka sama Mama HIV!" Karakan Rashida yadauka kaman an yardacokali kasa tana kallon Riyad daahankali yace "Jummai tace ita tabamaMama poison ta mutu!" Yanda Rashidake kallon Riyad idanunta na tsatsohawaye saida yaji irjinshi zai tsagesabida bakin ciki, yadaure yacigaba dabata labarin duka abinda yafaru duktana kallonshi, ahankali Rashida tai bayaluuuuu jiri yana debanta zata fadidasauri Riyad yatareta yana dawo da itakirjinshi ya rikeda yana tapping facenata yace "Rashidah, Rashida" fuskanRiyad kawai take kallo ko motsi jikintabayayi tana kallon yanda yake kiransunanta yana tapping face nata, hawayemasu mugun zafi suka shiga gangarowadaga idanunta tana kallon face nashibabuma karfi ajikinta ahankali tace"Mama na! Mama na suka sama HIV dagangan sannan sukabi Mamana datajisauki ta warke muna hira, muna wasa,muna dariya, kafanta ya soma warkewa,Mama was planning taron bikina, Mamana had Iots of plans, amman sukakashemin Mamana, me Mama na tamusu? Wat did she ever do to deservethis? Sata ta musu ko mene? Mesa sukarabani da Mamana, banda kowa a rayuwana sai Mamana mususuka kasheta"? Kulle idanunta tayitafashe da kuka sosai ajikin tana waniirin shesheka tana rera kukan mai bantausayi mai taba zuciya sama da wandatayi ma ranan da Mama tarasu cus yautaji kashe mata Mama akayi ba naturaldeath bane da basu kashe Mama ba dayanzu an sallamesu suna gida abinsu,hawaye fadowa sukai daga idanun Riyadwlh ko mara imana zaima Rashida kuka,she's crying ajikinshi dahar yatsunkafanta shaking suke, Rashida is hurtingfrom both within and outside, sun bataHIV still bai ishesu ba sunzo sun kasheta, the way take singing kukan takererashi irin asalin kukan marayu takewacce Allah ne kawai gatanta.Tayi kuka tayi kuka ajikin Riyad harsaidamuryanta yazo baya fitama hancinta yatoshe, ganin kukan is too much yasaRiyad yace "Police sun kama su they'rein custody already, Mama will gatejustice I promise, Mama will get justice "


Bude idanunta Rashida tayi dasukakoma kaman jini tawani ture Riyad dintana fizge jikinta kaman mahaukaciyatai ihu da top na shakakkiyar voice natatace "did you just say justice? Wanijustice tell me? Jinin me HIV police zasudauko su saka musu ko poison dindasukaba Mamana ta ta.." saikumatarushe da kuka that is heart breaking,cikin kukan tace "poison din za'a basusuma susha su mutu awajen? Inhar bahaka aka musu ba Mama did not getjustice, Riyad kasan yanda zuciyanakeyimin? Mama day and night batabacci tunani take tayaya tasami HIV?For 23yrs that woman...... that woman.."takasa magana sabida kuka ta dukaawajen Riyad ya juyar da kanshi yanashare hawaye, da kyar tana daga dukentace "l grew up nataso naga Mamana inpain sosai, tun ina yar yarinya Mamanasuffered because of you people! Sheworks a koreta, nataso idan ina tafitatareda Mamana inji ana kirantamazinaciya! Fasika! Me abin kunya! Tunbansan menene nufin kalman baharnazo na sani, naga yanda aka tasaMamana gaba aduniya nataso nace|will protect My Mom, my Mom sufferedta wahala mara misultuwa society oncekanada HIV basa tunanin tawani hankakasamu no kawai ta hanvar banza ne.

tarushe da Kuka that is heart breaking,Todaycikin kukan tace yoiun din za'a basusuma susha su mutu awajen? Inhar bahaka aka musu ba Mama did not getjustice, Riyad kasan yanda zuciyanakeyimin? Mama day and night batabacci tunani take tayaya tasami HIV?For 23yrs that woman....that woman.."takasa magana sabida kuka ta dukaawajen Riyad ya juyar da kanshi yanashare hawaye, da kyar tana daga dukentace "I grew up nataso naga Mamana inpain sosai, tun ina yar yarinya Mamanasuffered because of you people! SheWorks a koreta, nataso idan ina tafitatareda Mamana inji ana kirantamazinaciya! Fasika! Me abin kunya! Tunbansan menene nufin kalman baharnazo na sani, naga yanda aka tasaMamana gaba aduniya nataso nace |will protect My Mom, my Mom sufferedta wahala mara misultuwa society oncekanada HIV basa tunanin tawani hankakasamu no kawai ta hanyar banza ne,Can police avenge my mother's deathand suffering" jin goshinta namatakaman sai tsage yasa tadaura kanta kankafafunta tana kuka Riyad yakasa motsiyakasa cemata tai shiru, Rashida taikuka tai kuka tai kuka ta godema Allah.

EPISODE Ahankali ta tashi tsaye takai bayanta ta goge fuskanta sannan tadaga jajayen rinannun idanunshi takalleshi tace  Riyad bana sonka! Ganinka na karama zuciyana azaba da ciwo, ganinka reminds me of yan gidanku, my mother s killer, ganinka reminds me of mutuwan Mama na, Riyad kasakeni!  Nasakeki ina zaki? Your uncle sold gidanku, where will you go? Cikin ihu tace  it s none of your business! Zan koma hostel a school namu, ni ba yarinya bace I can take care of myself I m 23yrs tun ina 13yrs nake kula da kaina na kula da Mamana on my own so just free me aure is not by force, I refuse to stay with you, bana auren kuma,

sadakinka yana cikin black jakan goyona dake wajenka take d bag carry your money tajuya zata wuce saiya sake tareta yama kasa magana yanda zuciya ke dibanta batasan sanda ta dauki flower verse dake wajen zata bugamai ba tana ihu tace  ka barni natafi or i will kill you kaima hannunshi yasa yakama hannunta yacire verse din ya ijiye kawai yadauketa tako ina kaimai duka take a kirji da wuya harda kunne, badadan shi namiji bane da wlh bazai iya dagata ba yanda take fada dashi dan tanada karfi da zuciya, bude kofan yayi ya maidata dakin yafito da sauri ya kulle kofan yana saka key yarasa yanda zaiyi yanaji tana jijjiga kofan, wlh dabadan standard security door bane da rashida taballa kofan ayanda take dambe da kofan, saukowa falo yayi ya zauna yadafe kanshi ganin yarasa yanda zaiyi ga kukanta har zuciyanshi yakeji yasa yafito waje sai kawai yawuce mota ya shiga yazauna shi kadai chan saiga driver yazo yashigo ahankali riyad yace  general hospital yashiga kiran dr bugaje ta amsa yace gashinan zuwa.

Direct office nata yawuce ganinshi kawai tayi tagane da wani abu waje ta nunamai hakan yasa yawuto ya zauna yakasa magana sabida yanda heart nashi ke racing, ahankali tace  meke faruwa? You look kaman kafito daga gidan dambe tai maganan tana kallon wuyanshi dataga scratch harda dan jini amman batai magana ba, shiru yayi jijiyan gefen kanshi kadai ta kalla tagane ciwon kaima yake hakan yasa tabude fridge taciro bottle water mai sanyi tabashi karba yayi yabude yasha sannan tace  menene Riyad talk to me? Wayayi fada dakai haka ? Ahankali batare dayace Rashida bane yace  Ma tunda nasan su Rashida you re the second person banda Mahaifiyarta danaga tana girmamawa, please I need your help baimata boye boye ba yabata labarin komi komi har zuwa kan kisan Mama daya gano, batare daya fada mata Rashida ne tai fada dashi ba. Dr Bugaje tai shiru tana kallonshi da ace batasan yanda Mama ke son Riyad ba dako ita saitai supporting yasaki Rashida kowa yakama gabansa, but then again, Mama tells her deep deep abu wanda bata sharing da kowa, irin adult talk din nan cus she sees Mrs Bugaje as a friend, cikin maganganun Mama harda Riyad shine mutum na biyu data yarda dashi zai rike mata yarinya amana, Mama ta bala in nuna mata yanda take matukar kaunar yarta da Riyad and she can never ignore it, she saw how Mama miraculously got better bayan an daura auren Rashida da Riyad, and ita babba ce she can t hold Riyad responsible over abinda baidama wayau sanda abin yafaru, he s just a 13yrs old boy dake boarding house ma then, that s not fair, and taga yaron dudda bai fadiba taga zafaffen soyayyan dayake ma Rashida, he told her everything now but bai aibanta matanshi ba koyace tanata zaginshi ko fada dashi, instead he s here to find a way to calm her down and to listen to him this alone show cewa Mama was not wrong about the boy! Riyad yakai miji! That aside, idan Rashida ta barshi ma taje ina? Watake dashi Uncle nata daya kori uwarta yanzu ya saida gidansu ne zata wajenshi ko ina? Tun yaushe aka rufe portal na hostel tun wace shekaran balle ma ace zata samu, how will she survive dudda tasan yarinyar can work, duk wuya duk dadi she must accept family ta yanda batada Mama and again mahaifinta shima yagano gaskiya zaizo ya neme gafara wajenta duk ataru azauna lafiya tunda an kama wayanda sukai laifin haka rayuwa take kowa da kaddaransa rayuwan da Mama tayi was her destiny she fulfilled it and left dunya.
Ijiyan zuciya Mrs Bugaje tasauke cikeda hikima irin na manya tace  karka saketa! I don t support kasaki Rashida! Gyara zama Riyad yayi tareda sauke ijiyan zuciya karfi na shiganshi, Dr Bugaje tace  I understand Rashida sosai kome tama don t blame her but then karka saketa zata sauko daga baya but I don t think tadadi zata sauko tai shiru kaman mai tunani chan tace  people like Rashida that are stubborn you have to device a stubborn plan dazakai pinning nata down dashi, dazai hanata tafiya sannan ta zauna dakai dole, and again free her kadena kulleta kaman prisoner, gobe idan tacemaka zata tafi kabarta karka hanata but find something dazaka kamata dashi like a hook, something dai I don t know just think of something kune yaran zamani mu mun kwana biyu shiru Riyad yayi chan yace  I think I know mezan mata Ahankali Mrs Bugaje tace  mene? Dan ijiyan zuciya yasauke yace  dan zaman danayi da ita Rashida mutum ce that self respect is everything to her batason taimako, batason raini, batason that feeling of entitlement, sannan she s not a coward she don t run or beg, gwara ta tsaya ayita akare, lokacin danakai Mom nata another hospital tace she must pay me back so I think& . Yadanyi shiru Dr Bugaje tai murmushi tace  perfect Riyad! Stubborn gurl stubborn plan Goodjob! Free her gobe let her be I know she will come her tagayamin komi I know wat to do idan tazo, tashi kaje ka huta and remember this dasauri ya kalleta tace  it s not your fault abinda yafaru dasu don t be too hard on yourself kaddara ce and Rashida also it s not her fault kaddara ce kome tayi don t take it to heart she will come around Rashida is a nice girl, tazo gobe I will tell her to resume anata abubuwa suna wuceta maybe resuming zaisa damuwa yaragu azuciyanta just promise me you will always stand by her Riyad don t betray trust da mahaifiyarta tamaka ahankali yace  I will always stand by my wife Dr Bugaje murmushi tamai tace  to saida safe, put balm on those scratch na wuyanta after shower dan taba wajen yayi saikuma yajuya yafita da sauri akunyace yanajan riganshi yana rufe wajen.

EPISODE Har yanzu yanada damuwa aranshi but dayama Mrs Bugaje explains komi about 40% na damuwan yatafi gida chan yakoma flat nashi yafada wanka yafito ya shirya cikin wasu kaya daban sannan yadauki laptop dinshi yashiga typing ba kakkautawa kafin yayi printing abinda yagama typing ya dauka ya kalla sannan yatashi yadauki wani envelop yasa aciki kafin yadauki pen da paper yazauna yayi wani rubutu shima yasa a envelop sannan yafito rike da abubuwan guda biyu yawuce side na Haleema.

Jin gaisuwa da akema sarki yasa Haleematu ta mike tsaye da sauri tana kwashe plates na abincin dataci tun safe dasuke falon, plate dataci indomie yanzun nan shima yana wajen ta kwasa dasauri but kafin tagama hadawa yabude kofa yashigo suka hada ido kallonta yayi sannan yabi dakin da kallo dasauri tayi kitchen ta ijiye plate din tafito tace  inata kiran Mom tamaka magana kadawomin da bayina bata dauka badai kahadani da ita bane tana fushi dani ba ijiyan zuciya yayi sannan yazaro envelope din daga aljihu ya ijiye mata akan kujera faduwa gabanta yayi tayi kujeran da gudu tadauka tashiga bude takardan.  NA SAKI HALEEMATU SAKI DAYA! Reason sabida bani ta dauka amatsayin mijinta a auren mu ba, there s a third party. Kallonta yayi strictly yace  park your things kitafi gidanku ki koyi zaman aure then give me a call idan kin shirya maidani mijinki sannan kin shirya zaman aure yana maganan y???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a bude kofa yafita yana jiyo kukanta.

Wuraren 11 ya shiga gidan ya maida kofa yarufe yahayo sama ahankali yabude kofanta yaganta kwance akasa tana bacci awahale sai munshari take shiru yana yana kallonta, ko hayaniyan datayi yau ya isa yasata minshari, he

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login