Showing 45001 words to 48000 words out of 110563 words

Chapter 16 - SANYI DA ZAFI BY M SHAKUR

M SHAKUR   

29 Jun 2024

21042

 anyi releasing namu yau, kaman za ayi manyan baki ne dai ance mu student mutafi wlh ahankali tace  really, bari na karbi magani to natafi dasauri Maimoon tace  meke damunki ? Dan yatsine fuska tayi tana tafiya tace  I think I m coming down with Maleria saikuma cramps Maimoon tace  oh no sorry office nasu tashiga tabude locker ana ijiye musu magani haka tadauki na Maleria da cramps suka fito yawance Maimoon ke hiran, ahankali tace  I want to buy food da water dazansha magani dashi dasauri Maimoon tace  muje cafeteria Jellof rice tasaya da beef 800, tasai ruwa daya ganin tana bude jaka yasa Maimoon tace  mu zauna anan kici mana girgiza kai tayi tace  kema kawai na gayamiki ne only Mama na ke sani idan bana azumi I don t want people knowing kunya yake sani dan murmushi Maimoon tayi tana kallonta yanda take arranging abincin ajaka tana maganan she looks so cute and adorable maida jakan bayanta tayi ta goya tace  bari naje to sai gobe Gyadamata Kai Maimoon tayi suka fito tana kaiwa titi tashiga keke, is just around 10 yanzu gwara ta tafi hotel tamusu aiki saita sami free evening har gaban hotel din aka kaita ta sauka tabiya kudi tashiga ciki, direct changing room nasu taje, saida tafara chanza kaya sannan tadan fito ganin kowa na aikinshi yan morning sun riga sunzo tun dazu so kafin wani yadawo dakin nan cikinsu kuma probably sai idan yan afternoon sunzo kuma, hakan yasa tadawo ta maida kofan tarufe batare data saka sakata ba takoma ta zauna taciro rice daga bag da water dakuma maganinta ta ijiye kan long bench dake wajen itama ta sauna ahankali sannan ta dauki abincin tabude tasa spoon tafara ci ahankali bayamata dadi ma abincin sabida zazzabi.


Ahankali yake tafiya da shi da Munir dawasu ma aikata guda biyu dake biyedashi abaya, akwai some changes dayakeso ayi abinda ma yakawo shi hotel din kenan this morning, duk ya gama nuna musu saura changing room na ma aikatan shi corridor suka shigo suna biyeda shi yasa hannu yabude kofan yasakai ciki yana magana yace  the lockers nakes& & . Shiru yayi ganin yanda Rashida tawani yarda takeaway jellof rice din da ruwan yashiga tittila akasa ta tashi tsaye da sauri daidai su Munir zasu biyoshi su shigo ciki yace  wait! Duk kallonshi sukayi suna tsaye bakin kofan batare da sun shigo ba strictly yace  kuje lobby yanayinshi kawai yasa Munir yace  okay yajuya ma aikatan ma suka bishi yajuyo yazuba mata ido tana kallonshi cikeda fada baki tabude zatai magana dan akwai abinci abakinta sai kawai tai wani wawan kwarewa sai tari, maida kofan yayi yarufe ya kalleta ganin yanda take tari kaman zata mutu yasa gently yaduka yadauki bottle water nata daya fadi yadan zube yamike tsaye yasake kallonta tsabagen tarin datakeyi tama kasa tsayuwa ta tsugunna idanunta sunyi jajir ga rice guda daya fito daga hancinta alamun ba karamin kwarewa tayi ba, dasauri yataka zuwa inda take ahankali ya tsugunna yamika mata bottle water batare dayayi magana ba yana kallon fuskanta, tsabagen azaba sabida ga yaji a abinci ga kearewa mai kyau batasan lokacin data daura duka hannayenta biyu saman kan nashi ba takama both hannunshi da goran takai bakinta hakanan jiyayi jinin jikinshi ya tsaya chak jin saukan hannayenta biyu kan nashi, ahankali yadaura idanunshi kan hannunta dake saman nashi sannan yakai idanunshi kan fuskanta da yanda takeshan ruwan kaman yaki, tass ta shanye ruwan sannan tacire bakinta daga goran har lokacin tana rikeda hannunshi dabatasan tayiba tana sauke ijiyan zuciya kaman wacce tagudo daga hanyan mutuwa idanunta sunyi jaa, kusan 1min tayi tana sauke ijiyan zuciya sannan ahankali kaman mara gaskiya tadan dago kanta tadaura idanunta akan nashi yanda yake duke dab da ita kamshin turarenshi ya bade wajen da sauri ta maida idanunta kasa still bata sakeshi ba, yana kallon fuskanta baya ko kyafta ido yace  can you let go off my hand now ? Dawani irin sauri ta kalleshi saikuma ta kalli goran ruwan data rike ganin yanda ta kama hannunshi da duka hannuwanta biyu saida taji kaman ta kurma ihu sabida kunya dawani irin sauri tasakeshi hakan yasa ya mike tsaye ya kalli magungunan ta dake kan bench na wajen sannan yawuce kofa haryasa hannu yabude kofan ya tsaya batare daya juyoba yace  kifito amaidaki gida, kafin ki mutu in my building dasauri ta kalleshi kaman wata damusa dan juyo da kanshi yayi but bai kalleta ba yace  take days off when you feel better you can resume yasa kafa yafita saikuma ya tsaya yace  someone will clean the place you don t have to, kifito akaiki gida! Yana maganan yawuce yafita takai almost 2min aduke a inda yabarta saikuma ta daga hannuwanta ta kalla yanda tarikeshi saikawai taji kunya da haushin kanta sai abin yasa taji mugun zazzabi ya rufeta tanama jin sanyi, ahankali ta lallaba ta mike tadauki jakanta ta goya abaya batare data chanza uniform nata ta maida abayanta ba kafin wani ya sake shigowa yaganta tana chanza kaya she will not take the risk, tadauki magungunanta tarike a hannu tafito tana tafiya ahankali hakanan kawai sanyi taji tanaji barinma a hannuwanta dasuke abude dan uniform nasu short hands ne, gashi small farin baby hijab ne jikinta that covers her chest only, ahankali take tafiya is as if every step datai taking yana kara mata zazzabi harta fito lobby kadan kadan take tafita tana jin sanyi kaman akwai kankara awajen, hakan yasa bakinta yahau kakkarwa irin na me jin sanyi din nan kaman an sata a cold room, idanunta na rawa rawa suna kukkullewa kadan kadan take bude idanunta tasan ta hango mutane zazzaune da suit a lobby daganan kuma batasan meya sake faruwa ba dipp kaman an dauke wuta ta zube awajen.
=ث? SANYI DA ZAFI =ث?



'

EPISODE 1?? 8??

JOIN KISSA PRO CLASS DINA WITH JUST 1500 and stand a chance to win 200k=؃?=؃?=؃?


Ahankali take bude idanunta dataji sun mata nauyi sosai kafin tagama budesu da kyar tazubasu asaman dakin sake lumshe idanun tayi tabudesu taga drip na ruwa hakan yasa tabi dakin da kallo da kyau, idanunta ne suka sauka kan Riyad dake zaune kan wata kujera mai kyau one seater, wannan karan babu jacket na suit ajikinshi just white shirt da trouser hannunshi rike da wani file yabude yana karantawa ga pen a hannunshi, faduwa gabanta yafarayi kadan kadan hannunta daya ta daga taga anyi fixing drip hakan yasa ta daga dayan hannun takai saman fuskanta sabida iska dataji yana shiganta da kyau jitayi babu hijabinta kan fusnanta babu dan kwali asaman kanta, hannunta takai saman wuyanta zuwa saman riganta taji an bude boturan saman riganta har zuwa wajen bra Allah yasa tasaka singlet sauke hannun tayi kasa tacikin bargo taji an daga riganta da vex din sama cikinta abude ga hook na wandonta an bude ahaukace ta tashi zaune tawani fincike drip din da aka samata taja bargon sama tana kare kirjinta tai wani irin ihuuu tace  mekamini ? Sauke file din dayake rikedashi yana karantawa yayi kan coffee table dake gabanshi yakalleta tareda sauke soft boyayyen ijiyan zuciya, yazuba mata mayun idanunshi daidai lokacin tufkin gashinta ya warware black silky hair nata yawani irin zubo half ta face nata ragowan ta baya abun just grip his attention dayasa yawani zuba mata idanu kaman tsohon maye kaman akwai wani abu dayake kallo ajikinta, ihu Rashida tayi sosai taja bargon tarufe har wuyanta tace  you pervert Allah ya isa ban yafemaka ba wlh mugu azzalumi kaci amanata ta, wat have you done to me? Dame kai drugging dina? Wani substance kasa aruwan daka bani, sabida kaga kanada kudi idan kasaba yima yan mata haka ana kyaleka wlh akaina you ve messed with the wrong person bazan taba kyale wanda ya batamin rayuwana ba gashi takasa tashi sabida yanda aka kwance hook na wandonta daidai lokacin taji an bude kofa dasauri tajuyo idanunta sunyi jazur wata mata tagani very elderly zatakai 45 tafito daga bathroom na dakin rikeda bowl a hannunta tace  young Lady calm down ta taho wajen da sauri tana ijiye bowl din da Rashida tabi da kallo taga ruwa ne da karamin towel aciki tace  calm down no one did anything you re sick, your fainted and Mr Riyad called, my name is Dr Amara Kennedy, I m this hotel s Doctor, incase of any emergency or anything ni ake kira tadan sauke ijiyan zuciya tazauna bakin gadon tace  calm down, I came in immediately an kirani, you were running serious temperature dayasa kikai passing out kina convulsing this is the result of your blood test tai maganan tana mika hannu ta dauki wata paper dake saman drawer gadon hakan yasa itama Rashida da gabanta ke faduwa sosai ta kalli wajen, taga allurai da magunguna daukan takardan tayi tamika mata tace  take a look matse bargon tayi da wuyanta tasa hannunta dake rawa har lokacin ta karbi takardan tashiga dubawa Dr tace  kinada high typhoid da Maleria, namiki allurai so I got water ina shafa miki ajiki just to get temperature nata to cool down and for Mr Riyad dakika gani he just came in not less than a minute ago yadubaki saina tashi nima after I cover you up naje bathroom dan na zubar da ruwan and get another one ji tayi hankalinta ya wani irin kwanta saikuma taji kunyan abubuwan data gama fadi, gashi ta gama zage zage kasa kallon wajen dayake tayi ta kalli Dr ahankali tace  I want to go home Dr tace  I think Mr Riyad arrange driver that will take you home, but I think you need to change sabida tanuna mata kafanta da idanu tashi Riyad yayi yajuya yafita daga dakin yace  ku sameni awaje lumshe idanu tayi jin muryanshi tana kara mugun jin kunyan wat she just did.
Da taimakon Dr ta tashi bayi ta kaita bayan ta dauki gown nata dake jaka she change, kayan kuma ta kulla a Leda tasa ajaka takai gida ta wanke she is feeling better yanzu tareda Dr suka fito waje yana tsaye jikin mota shida Munir suna magana yayi shiru hangosu dayayi har saida Munir yajuyo dan ganin meyake kallo kin karasawa wajen motan tayi tace  I will take keke kafin Dr tayi magana tayi gate da saurinta tafice duk yana tsaye awajen yana kallonta ta tare keke ta shiga sai kawai yabude bayan motan ya shiga ya zauna Munir kuma yadanyi magana da Dr ya sallameta sannan yadawo ya shiga yaja motan sundanyi nisa kadan Munir yace  in tambayeka mana Riyad? Dago kanshi Riyad yayi ya kalleshi batare daya bashi amsaba alamun yana jinshi, Munir yace  why do you give that girl special attention? Shiru yayi yadauke kanshi ya maida kofa yana kallo sai chan yace  do i? Munir yace  yes on different occasion wayanshi yaciro daga aljihun gaban riganshi ya shiga dannawa yace  I had no idea shiru Munir yayi yace  before you hardly come to the hotel cus I always handle it, office kafi zuwa but tun randa ka ganta anan hotel yazama shine latest head office namu, look at dazu when she fainted you took off jacket naka ka rufamata and just picked her up ka kaita sama kahau kiran Dr without assigning me to do that, not to mention dat day datama yarinya duka normal you dakayi sacking nata but bakayiba, saikai sacking wacce akama duka, are you perhaps interested in her? Cus this is beyond she saved my life Chak ya tsayan da danna wayan dayakeyi ya tsare screen din da ido kawai that moment na dazu na gashinta na zubowa nadawo mishi rabon dayaga breath taking view haka harya manta sai yau, dan fuzar da iska y???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ayi yasa hannu yasauke glass na motan kasa ahankali yace  I m not interested in her I just find the girl fascinating! She s a topic! dan murmushi kadan Munir yasaki yace  okay oo, but wat do you mean by she s a topic ? Wannan karan shiru Riyad yayi yafi nada chan yace  she s a topic in my heart that I just feel obligated to study Riyad ma dan rainin wayone Munir yafadi a zuciya jin yanda yake using english yana sugarcoating the word affection dayake developing for the girl but woo idan tai tsami za aji ai hakan yasa yace  uhmm topic indeed! .
FOR ADVERT OR PROMOTION CHAT ME UP

wa.me/+2347012181461

=ث? SANYI DA ZAFI =ث?



'


EPISODE 1?? 9??


KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???

JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA=?%?

GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA=?H?

CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461

JOIN KISSA PRO CLASS DINA WITH JUST 1500=؃?



Har kofar gidansu me keke yasauketa tasauka tabiya kudi ta shiga gida, anriga anyi magrib Mama na ganinta tabar kunun datakesha ta taso dasauri tace  yaya jikin ne? Kin fadama Mama ta suma tayi sabida karta tsorata tace  Mama naji sauki wlh har allura an mini, kinsha ruwa lpy zaunar da ita Mama tayi tasamata kunu karba tayi tashiga sha still bata da karfi Mama bata wani bari tai aiki ba wanka kawai tabarta tayi tana shiga daki ta kwanta ko kaya bata saka ba sai bacci washe garin ranan ma ko school bata iya taje ba, bini bini taita tuna abinda tayi tanajin kunya.

Sai jibi ta tashi garau taje school tadawo dayake tagayama Mama a bata off a aiki bataje ba.

Azumi biyar tasha arana na 6 ranan day 7 taje hotel din sai addu a take karsu hadu cikin ikon Allah bata ganshi ba har azumi yayi nisa basu kara haduwa ba taji sosai dataji wasu ma aikatansu na cewa Oga umara yaje saisa tunda aka fara azumi baya zuwa itadai ko ajikinta.

Yau saturday morning taje aiki around 2 ta tashi ta shirya ta goya jakanta abaya yau daman hijabi tasaka tunda aka fara ramadan hijabi take sawa hakanan kawai taji kirjinta nata bugawa tana tuna Mama hakan yasa tana shiga keke taciro yar vivo nata ajaka tai dailing number Mama amman harta katse bata dagaba that is so unlike Mama, sake kira tayi shima shiru hakan yasa ta shiga damuwa ko zazzabin Mama yatashi ne?
Abakin junction ta sauka tashigo layin su da kafa tun kafin takai gida ta hango manya manyan motoci guda biyu agaban gidan saikuma taga yaran layi an taru a kofar gidansu some nata fitowa da biscuit da taliya guda guda a hannunsu yanda taji zuciyanta na tafarfasa har sarkakewa numfashinta yake da sauri ta kutsa cikin yaran ta shiga cikin gidan wata babban mace ce tsaye tsakar gidan taci uban lace da duwatsun lace din har kashe ido suke tarike wani arnen jaka a hannunta akalla zatai 45-48yrs gawasu mata haka wanda kana gani ma aikatan ta ne sun rike kwalin taliya a hannu datake rabama yara ga wani buhun local rice akasan tsakar gidan an yatsar da karamin man gyada a jarka, Mama takalla dake zaune kan tabarma sanye da hijabi abinta duk yanayinta yayi wani irin alamun she s not happy ganin Rashida yasa tai maza ta gyara fuskanta tace  kin dawo yarinya na ? Daidai lokacin matan ta dago kanta ta zubama Rashida wani kallo, da sauri Rashida tai wajen Mamanta cikeda tsananin so takai hannunta ta taba fuskan Mama tace  Mama did you cry? Sun miki wani abune? Mesa baki kirani ba ? Tai maganan tana daga hijabin Mama tana duba jikinta da hannayenta cikeda so.
Matar dake tsaye tana kallonsu, tawani bushe da dariya tace  akanme zan daki me kanjamau banda yarinta irin naki ? Dasauri Rashida tajuyo da kanta ta kalli matar zatai magana Mama tajuyo da ita yace  tashi mushiga ciki tunda kindawo abincin zakka takawo mana nace mata karta damu mun gode, muje ciki idan tagama rabo saita tafi Rashida zatai magana matan tace  ke har kinyi darajan korana daga gidanki wulakantacciya irinki me bin maza da aurenta nasunna zabura Rashida tayi ta tashi Mama ta taso dasauri takama hannunta tace  ke zonan muje daki wani irin dariya matan tayi tace  naga alama baki bata tarbiya ba saki hannunta dan Allah zan bata tarbiya ni kama Rashida Mama tayi takomar da ita bayanta tahade hannayenta tace  Hajiya Jummai na rokeki da girman Allah kifitan mini daga gidana stop provoking my daughter, banson hayaniya dan girman Allah kitafi kallon idanun Rashida tayi yanda take kallonta kaman zata kasheta da idanu to be honest sabida Rashida tazo, Mama batada karfin bala i kuma banda haka tasan babu abinda Zainab keso aduniya irin yarta Rashida saiso yanzu burinta shine ta nakasa diyar tata itama ta lalata mata rayuwa, da gangan matan ta kalli yaran dasuka cika gidan tace  ku nuna matar nan kuce ke tsohuwar banza me HIV aiko yaran suka kalli Mama sukace  ke tsohuwar ban& & . Wani fincike kanta da Rashida tayi daga hannun Mama ta taho wlh watsewa yaran nan sukayi dan ansan halinta suka fice daga gidan dagudu, kaman zakanya tawani tsaya agaban matan tanuna mata hanyar zaure tace  ke Jummai fita daga gidan nan tunda bana mijinki bane before I loose my temper dasauri Mama tazo takama hannun Rashida tace  ke muje cikeda masifa Rashida tace  Mama ki banni lemme

18, August 2024
Suhaima

Gud

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login