Showing 21001 words to 24000 words out of 56004 words

Chapter 8 - GIDAN AUNTY BOOK 2- END BY MSS LEE

miss lee   

28 Jun 2024

11257

ruwa ! Ruwa ! Da Sauri mimi ta nufi kitchen , cikin  kan kanin lokaci ta dawo d auke da bottle d in ruwa guda biyu, momy ta karbi d aya shima dady ya karbi, ruwan suka shafamusu gabaki d aya suma sun rikice ganin abunda yake shirin faruwa . Tahee ce ta soma ajiyar zuciya har yanxu hotan data d auka yana hannunta ta ru keshi gagam. Yah moh kuwa har yanxu baya motsi abunda ya  kara tayar da hankalinsu, abunda ya bawa kowa mamaki, tahee tana farkawa inda yah moh yake a kwance ta zube tana fashewa da wani saban kuka , cikin murya kuka take furta  Na ro keka katashi, katashi dan Allah , kasa magana dady yayi ganin irin kukan da tahee take ,sai abu yaso had e masa ga momy data tayar da hankalinta ga mimi itama da take masa kuka, a  bangaran tahee ma gashi tana bashi tsoro ganin yadda take kuka akan Moh ya Tashi. Yana kara fesawa yah moh ruwa , ya fara motsi a hankali, bakinsa babu abunda ya ke am bata sai  Innalillahi wa inna ilaihi raji un, Innalillahi wa inna ilaihi raji un  . Temaka masa dady yayi ya zauna sosai , da sauri tahee ta d auki wayar tata tana nunawa yah moh, cikin rawar murya take nuna masa wayar , da  kyar ta samu bakinta ya furta  yaya king sannan ta nunasa a hankali kamar tana tsoran magana ta furta  Akhieee? Shima
Fuskarsa gabaki d aya tayi jawur bakinsa yayi nauyi ya kasa cewa komai sai d an motsa mata kai da yayi alamar eh , murmushi da hawaye tahee ta fara lokaci d aya sai momy da dady da kuma mimi suka zuba musu idanu gabaki d aya sun kasa magana , maganar yah moh ne ya  kara rikitasu da  kyar ya kalli tahee kafun ya nuna junior dake kwance yana bacci, sai kuma ya nuna wayar hannunta  junior !? Is my son ,murmushi tahee ta sakar masa tana d aga masa kai , duk da haka sai da ya  kara furta  junior is my brother s son?  Dana ne ?  Dan king d ina ? My dearest brother is now a father ?finally zan  kara ganin king d ina ? Ummey? Abeey?Samreen? Dada? Kai kawai tahee ta d aga masa dan gabaki d aya ta kasa magana , Sabida farincikin da ta shiga  her lovely husband zai  kara samun farinciki? Wana irin farin ciki zai shiga idan ya ga brother d insa , together with his wife and his baby? Duka wad an nan tanbayoyin kanta tahee take yiwa . Dakatar dasu momy tayi kafun ta furta  kunsa mu cikin duhu, daman kun san junane? Lokaci d aya suka girgiza mata kai alamar a ah . A sanyaye , dady ya furta  kuyi mana bayani yadda zamu gane amma kafun nan inaso na tanbayeki tahee, naji kinkira matar cikin wannan photon da oumma ko kinsan me kama da ita ne? . Sai yanxu hankalin tahee ya dawo kan hoton tana sakin murmushi, Oumma tace tare da brother d inta da ya  bata  da Sauri dady ya kalleta tare da nuna hotan  oumman ki?  yanxu ma kai tahee ta jinjina masa murmushi kwance a kan fuskarta.  Innalillahi wa inna ilaihi raji un cewar dady, hotan hannunta ya nuna sannan ya nunata , a hankali ya furta  ke.. ke yar maryam ce ? , dukda tahee tayi mamakin yadda yasan sunan oummanta hakan be hana ta amsawa da  eh wani irin farin cikine ya kama dady har ya kasa  boyuwa akan fuskarsa  Alhamdulillah!!! Alhamdulillah!! Kawai yake furtawa , kallan momy dady yayi itama da take murmushi  ina tare da Jinina tsawan lokaci Amma ban sani ba ? Da Sauri Mimi ta furta Dady wacce ? , farin cikin da ya dad e beyi bane kwance a fuskar dady , amsawa Mimi ba sai  kara kallan tahee da yayi sosai , tabbas tana kama da maryam d insa , alama yayi mata data matso, ba musu kuwa ta matso d in hotan hannunta ya kar ba kafun ya nuna mata oummanta ,  Maryam  kan wa tace , nine nan a kusa da ita  , yanxu ma su mimi zubawa sarautar Allah ido sukai har yah moh kallansu yake lokaci zuwa lokaci yana sakin murmushi idan ya kalli junior . Nunasa tahee tayi kafin ta nuna hotan , a hankali ta furta  uncle isma il? , murmushi ya sakar mata sosai yana jinjina mata kai , cikin farin ciki ya furta  Allah ya  kaddara zan  kara ganin ahalin Maryam Alhamdulillah, yanxu dare yayi zamu tattauna gobe da safe  , badan sun soba duk suka mi ke dan gabaki d aya baccin ya gudu sabida farinciki, kallan tahee ya moh yayi , kafun ya kalli junior  please ki barshi yau a waje na  , dariya yaso bata kamar yau ne suka soma kwana tare kanta kawai ta d aga masa , itama fuskarta cike da murmushi ta furta  bari na d auko kayan baccin sa  , kafun ta  karasa ma Mimi har ta hau sama taje d auko masa , d aukan junior yah moh yayi , Daidai lokacin da Mimi ta dawo d auke da kayan sa, mi kawa yah moh da yake binta da d an kallo kawai tayi, har yanxu kanta a tushe yake , ganin komai take kamar a mafarki , jira take kawai gobe tayi . Gabaki d ayansu kowa goodnight yayi wa junansa kafun su nufa d akunansu, yau Mimi d akin tahee ta nufa , lokacin da suka kwanta Mimi sai kallan tahee take har hakan yasa ta tsargu , d akawa Mimi duka tayi  wannan kallanfa? Murmushi Mimi tayi kafin ta sha gefan fuskar tahee , a mai makon ta amsawa tahee tanbayarta  ban ta ba ganin farin ciki sosia haka a fuskar dady ba , ya dad e yana neman ku, da ya samu free time zaice zai tafi Nigeria , wani lokacin har kishi nake , sai na dunga tunanin ko dady yafi sansu akan mune ? Amma yanxu sosai nake farinciki, finally Nima naga familyn dady na  d an harararta tahee tayi wato da mu kike kishi? Murmushi kawai Mimi tayi mata , shiru tahee tayi kamar me tunani kafun ta furta  Yah moh fa , juya mata baya Mimi tayi tare da kashe light d in dakin kafun ta furta  good night, ni bacci nake ji , dariya ce ta so su buce wa tahee Amma tayi  ko karin dannewa so take washe gari Kawai tayi,  one side d an uwan mijinta da kowa yayi tunanin ya mutu, the other side yayan mamanta. , a hankali yadda Mimi bazata ji ba ta furta  ya Allah ! Allah ka bayyana mun su , ko zan  kara ganin farincikinsu. Gabaki d aya ahalin gidan sai kowa ya kasa rintsawa kowa da abunda yake sa kawa aransa , yah moh tunda suka kwanta yake bin fuskar junior da kallo lokaci zuwa lokaci yana kissing forehead d insa.



('('('('('('('('
('('('('('('('('('('


BUNKURE


=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY =ؖ?=ؖ?

07041879581
MSS LEE =ؖ?


LEESHARH DATA HUB

BUY DATA AT AFFORDABLE PRICE:

MTN AIRTEL
500mb-120. 500mb-140
1gb-240. 1gb-300
2gb-440. 2gb-600
3gb-620. 3gb-900
5gb-1200. 4gb-1200
10gb-2200. 5gb- 1500

Validity : 30 days

ACCOUNT DETAILS :
2681892316
AISHA UMAR , ZENITH BANK .

For more information contact me through my phone number: 07041879581.

BOOK 2

Page 11.=ؖ?


('('('('('('

WASHE GARI

Tunda suka tashi kowa da farinciki kwance akan fuskarsa , kowa kaganin cikin fara a junior tsalle yake idan ya juya ya kalli Ammunsa tana murmushi sai ya juya ya kalli Mimi itama yaga tana murmushi, sai ya tsaya kuma ya fara bin kowa da kallo tun daga kan yah moh harzuwa su dady, shima sai murna yake abunsa. Kowa jira yake dady ya  kara kiransu amma dagari ya waye sai sukaji shiru har sukai breakfast suna jiran tsammani, sai wajan 11:30am dady ya Bu kaci ganinsu , gabaki d aya familyn sun hallara , bud e taro dady yayi da addua kafun yayiwa Allah kirari yana  kara Godiya ga Allah kafun ya soma magana  nasan ko wannan ku a cikin ku yasan abunda ya faru jiya basai na maimaita ba , cikin iko na ubangiji ya nuna ikonsa ,yar uwata da nake nema cikin iko na ubangiji sai ya fara nuna mun jininta , tabbas zuwanki cikin family d innan alheri ne babba, ta sanadiyar junior komai da komai zaizo  karshe , insha Allah babu wani abun cutarwa da zasu  karayi muku cikin ikon ubangiji , kafun ya mayar da hankalinsa kan yah moh da ya d an sunkuyar da kansa kad an  Mohammad , inaso nasan Menene ya faru har matar mahaifinta take  ko karin salwantar da rai, Menene ya faru a wannan lokacin? A hankali ya d ago idanuwansa da sukai jajawur sabida  bacin rai, amma bece komai ba har sai da dady ya  kara maimaita tanbayarsa kafin ya sauke a jiyar zuciya yana shafa kan junior da ya lafe a jikinsa , cikin sanyayyiyar murya ya soma magana  cikakken sunana Mohammed zayed Al-Nahyan, mahaifina mu hud u ya haifa Ni, samreen, king, sai baby d in da har yanxu ban sani ba tana raye ko akasin hakan, familyn Nahyan babban family ne da gabaki d aya a halin mu suke rayuwa a ciki , cikin so da  Kaunar juna, sosai muke san junanmu musamman ni da king dukda be cika magana ba Amma gabaki d aya familyn sunfi jin shakkarsa, gabaki d aya cikin family din babu Wanda baya tsoran yi wa king kuskuren koda sau d aya ne musamman idan hakan ya shafeni ko samreen, shiyasa muke matu kar san junanmu mutane da yawa idan suka ganmu tare sai suyi tunanin  yan biyu ne mu duk da shi duka kamannin parents dinmu ya d auka , a haka muka cigaba da rayuwa cikin san junanmu kwatsan sai Abeey ya tado da maganar  kara aure , babu Wanda beyi mamakin zancen  kara aurensaba musamman yadda kowa yasan soyayyar abeey da oumma , alokacin sosai ran king ya  baci duk da Nima banso auren ba amma haka na cigaba da kwantar masa da hankali, still ina tausar ummey duk da bata fito fili tayi magana ba sai albarka data sawa auren bata  kara ce wa komai ba.Ba ai 2 weeks ba sai ga zancen auren ya  kara tashi har aka d aura Auran ta da Abeey, shigowarta gidan sosai take nunawa kowa so da  kauna , hakan ya janyo soyayyar yaran gidan har ya zamto kullum suna part d inta ban dani da king da ko kallan inda take bayayi bare gaisuwa ta had asu, hakanan Nima naji gabaki d aya matar bata kwanta mun arai ba amma gudun d aukan Alhaki yasa na cire zancen Arai na saka harkar makarantana a gaba, 2 weeks da auren abeey abubuwa da dayawa suka soma canzawa , cikin har da wata irin soyayya da gabaki d aya familyn suke mata kowa kaji maganarsa d aya biyu sai ya had a da sunan abeey , hakan shike  kara tunxura king sau da dama Ammey idan ta gansa ko da ace tare yake da abeey shi zata farayi wa magana , abun mamaki ba afi 1 week ba sai gashi yawanci lokuta king yana part d insa da yana tanbaye sa sai cemun ai tana da kirki sosai , sannu a hankali king ya fara janzawa har yazamto kullum a can part din yake cin abinci ya dena ci a wajan ummey, har yazamo baya cin komia na ummey gabaki d aya rayuwarsa a part din Ammey yake yi hakan ne ya fara samun zarginta duk da banfito fili na fad a ba , kwatsan wata rana ina neman king amma ban gansaba ranar da na fara tunanin shiga part din Ammey a rayuwa,ko da na shiga babu kowa a cikin falon har zan juya sai na dunga jin motsi da surutu cikin wani d aki da ba kullesa sosai ba , kamar na share sai zaciyata ta ki bani damar hakan, abunda nagani ne yafi komai tadamun hankali kasancewar computer software na karanta cikin Sauri na soma yi mata vidoe , ba komai naga Ammey na yi ba sai shan wani Jini da take ta zagaye d akin da wasu nan fitulo jikinta duk sanye yake cikin jan kara, sam hankalinta be kawo kaina ba gabaki d aya hankalinta yana kan tsafin da take yi, abun glass din da na bege nesani sakin  kara kadan da Sauri Ammeey ta jiyo cikin tashin hankali mukayi ido vidoe da ita, kururuwa naga ta farayi ni Kuma cikin sauri na far wajan ina kiran sunan Allah .
Ranar da matsanan ciyar ciwon  kafa na yini gabaki d aya na rasa wa zan tun kara da nayi kokarin tunkarar abeey ko ummey sai naji ma kogarona kamar ana sukamun wu ka, sai da nayi kwana biyu duk lokacin da zan kwanta sai na dunga ganin wad ansu abubuwa kamar masu rai, hakan yasa na dawo kulla kurani a d akin,vidoe da nayi mata kuma sai na sashi cikin memory. Har zuwa lokacin ban had u da Ammeey ba.
Sai ranar da na  kara kwanta wa rashin lapiya sabida yadda naji jikina kamar ana huramun huta ta ciki gabaki d aya sai faman gumi nake yi, a fakaice Ammey ta kalleni ta kashe mun ido d aya ganin su ummey basa kallanta ,cikin bariki ta dunga nuna Al ajabinta tana mun sannu. Haka muka  kara sati d aya da ita tana harin rayuwata Allah na kareni. Ranar da bazan ta ba mantawa da ita ba ranar Sunday lokacin dana ro ki king ya rakani company zan d aukowa abeey wasu mahimman document , alokacin kuma bamu d auki masu tsaro ba nida king kawai muka fita har nasashi driving, munyi nisa a tafiyar mu wata babbar trailer tayi ta kan motar mu, gabaki d ayan mu saida muka bugu sosai , Allah ya bawa king sa a ya  balle motar da ta fara ci da wuta kad an kad an, Amma duk da haka hannu yake mi komun nima cikin mawuyacin hali na mi ka masa nawa da nayi nasarar balle  kofar Nima, bamuyi aure ba wasu mutane sanye da ba  kaken kaya suka soma dukan king amma duk da haka bata su yke ba so yke ya cece , king beyi aune ba kawai sai motar da nake ciki ta saki  karar bom Adaidai lokacin da suka harbi king, ni muma d aya daga cikinsu ne da ya kula dani yayi saurin te maka mun tare da turani wani rami gudun kar sauran su ganni take a wajan kaina ya bugu da bishi yar wajan , ban  kara sanin inda kaina yake ma sai muryoyin mutanan da yake tashi sama sama d aya daga cikin sune yake  mun kashe shi hajiya  , Wannan ne abunda ya faru harnabar gida tsawan lokaci ,duk da nasan akwai wani na jikin mu da yake temaka mata da har ynxu bangane ko wanene ba , nasan zuwa yanxu kowa yana tunanin na mutu ko?  ya  karasa yana tanbayr tahee da take d aga masa kai itama da Mimi gabaki d aya kuka suke , Mimi ji take da zata samu shegiyar Matar nan da babu abunda zai hana taci ubanta, shegiya me idan agwagwa, abunda Mimi take rayawa a zuciyar ta , yah moh kuwa sai faman sakin murmushin takaici yake , ran taheee ma ba  karamin  baci yayi ba sosai .

Shiru gabaki d aya falon ya d auka tsawan mintuna biyu, babu abunda ya ke tashi sai kamshi freeshner da sanyin Ac da ke ratsa ko ina na falon, momy ce ta katse shirun  wannan matar bata da Imani hartana iya salwantar da rai , ai ta kai ma kura wajan tantiranci , sauke ajiyar zuciya dady yayi  tabbas a mawuyacin hali na sameka ko sunanka baka iya fad a har Allah yasa ka samu lafiya , wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login