Showing 54001 words to 56004 words out of 56004 words

Chapter 19 - GIDAN AUNTY BOOK 2- END BY MSS LEE

miss lee   

28 Jun 2024

11267

dad in ji amma sai dai mu god ewa Allah(SW.T), sannan kuma kuyi hakuri da d aga muku bikinku da akayi, kamar yadda akasa a lokacin baya satin da ya wuce za a d ora muku aure toh Insha Allahu, nan da kwana shid a wato asabar ne zuwa za a d aura wa gabaki d aya aure , da Sauri suka d ago suka kalli abeey banda tahee da king , da suke musu dariya , Mimi, zahra , sumayya , firdausi, gabaki d aya jiki ba  kwari suka amsa sa musu,  kuna da Wanda yake tsayayye? Ga baki d ayansu shiru sukai sun kasa bashi amsa , sau biyu yana tanbayarsu amma sun kasa bashi amsa  , murmushi yayi kafin ya mayar da kallansa kan  yan mazan, tanbayar da yayiwa matan shi yayi musu, shima sau biyu yana musu tanbayar, d an sosa kai sha aban yayi kafun cikin girmamawa ya soma magana  abbey ni ina da wacce nake amma ban fad a mata ba har yanxu  , ashsha cewar dadyn zahra,  wacece haka ? Dole muje mutanbayo maka ita  , kasa d ago da kansa yayi Sabida kunyar dadyn zahra da yaji  wacce ita ? Uncle Ismail ya tanbaya , d an sosa  ke yarsa yayi kafin ya furta  zahrace  , wata iriyar kunya ce ta kama zahra sai tayi saurin sunkuyar da kanta  kasa ko motsi ta kasa yi, murmushi iyayen sukayi gabaki d ayansu , babu Wanda yayi magana aciki kafin abbey ya  karacewa sai kuma wa?d an d agowa yah moh yayi kafun ya furta 
Abeey ni fa ina da mata tuntuni , dariya ce taso kwacewa tahee dan ta ganosa, sai da king shima ya harareta, kamar wani mara gaskiya yah moh shima ya furta  abeey mimi ce  , itama Mimi da Sauri ta sunkuyar da fuskarta, nan ma su abeey murmushin su na manya suka saki kafin ya abbey ya  kara furta sai kuma wa? Babu Wanda ya  kara magana a cikinsu , king ne ya kalli abbey ,  abbey saura zaki,  da Sauri zaki ya kallesa kafun ya sunkuyar da kansa kasa  muhammad wacce kakeso a ciki?  kasa magana zaki yayi sai ma sunkuyar da kansa kasa da yayi sai da abbey ya kara nanata masa maganar kafun ya furta  sumayyace  gabaki d aya iyayen had a baki Sukai wajan furta Masha Allah, kafun abbey ya kalli firdausi  jiya iyayen doctor anwar sunzo mun magana akan aurenki? Hope bazaku bamu kunya ba ? Sun matan sunkuyar da kansu sukai , Allah yayi muku albarka cewar dady da uncle musaddiq, kafun asalla mesu, suna fita sha aban ya ce zai yi magana da zahra, mimi ma yah moh ne ya kirata, zaki kasa yiwa sumayya magana yayi , sai da king ya had e masa rai dan gani yake kamar bazata so shiba , a lokacin itama firdaushi doctor anwar ya kirata, daman su khaleed tuni suka wuce , king ma babynsa ya ja , suna shiga part d insu ya d auke abarsa.

Bayan kwana uku wace irin soyayya ce ta shiga tsakanin su duk lokacin da basa tare to tabbas suna na nike da waya a kunnansu , biki ya kama saura 3 days a yau ne kuma gabaki d aya suka kama hanyar zuwa bunkure , koda sukaje sai da tahee da taheer suka sha mamakin canzawar kaka ta bawa Dan ba  karamin saurin suka gani ba , gidan ma sosai aka  kara masa girma musamman makociyarsu data rasu d an ya siyar musu da gidan shiyasa gidan ya  kara girma sosai , anan ma sai da su kaka tabawa suka nemi yafiyar du tahee , su dada an samu  kawa sai faman hirarsu suke su uku, da hajiya kakarsu zahra, suna zaune gabaki d ayansu wata gurguwar almajiran tazo musu gidan gabaki d aya abar tausayi matar , tun daga waje da ta manyan motocin da suka tsaya a cikin gidan take ta rusar kuka sai da zaki yace abarta ta shigo cikin gidan kafun sojoji su  kyaleta, tana shiga ta fara kuka gabaki d aya ta kasa magana har saida abbey yayi magana  baiwar Allah lapiya ? Kike wannan kukan ? Yanxu ma kuka take sosai saida ta d ago sosai kafun oumma tace Dije ? Dije tana d agowa taga oumma , yadda ta ga oumma tayi fess abun ta ga Hutu da ta samu ta  kara sakin wani kukan tana neman yafiyarsu kafun ta fara basu labarin abunda ya faru da ita .
Aushe lokacin da ta bar gidan burni suka shiga ita da ka warta , basu tsaya a ko ina va sai a gidan karuwai dage Garin borno, sosai harka tayiwa Dije ta dad i Sabida yadda take samun kudi ko damuwa da sa bawa Allah da take batayi , haka taci gaba da rayuwarta cikin bariki duk wacce ta samu labarin zataje wajan boka, itace gaba gaba wajan kai su, sosai ta samu kudin karuwancinta , ranar da zasuje Niger a hanyar su ta zuwa wajan wani boka yan fashi suka tare musu hanya , gabaki d aya dukuyarsu saida Suka kwace sannan sukayi musu wani mugun fyad e mara kyan gani, sauran yan sharholiyarta gabaki d aya sun mutu sai ita da suka sarewa  kafa,gabaki d aya Dije talaucewa tayi ta koma bata abincin da zataci ma gagararta yake ga cutar cancer da akace tana dasu akan nonuwanta, hakan ya ja aka yanke Mata su gabaki d aya guda biyu,gashi bata da kudin siyar magani, kusan 2 biyu da suka wuce ta fad a mummunan yanayinnan sai ayanxu da wani ya temaka ya sata ciki vot din mota , ya shigo da ita garin Kano, duk Wanda yaga Dije yanzu tabbas yasan ba karamin shiga tashin hankali ta fad a ba , sai kuka take tana neman tafiyarsu , gabaki d aya kowa yace ya yafe mata duk da irin mugancin da ta shuka musu, suna cikin wannan yanayin ne wani yaro ya shigo da gudu wai ga wasu yara sun kawo bintalo, samarin mazan ne suka fita , ganin yadda aka taru sosai yasa sojoji korar mutane, dogon bugun da yake a shinfid e zaki ya bud e take wata gawar mace ta fad o daga ciki, ga idanuwanta da zuciyar ta da yake a bud e da Alama ciresu akai daga gangan jikinta. Lokcin da Dije taga kawar bintalo fad uwa tayi a sume tunda ta farfad o kuma take kuka akan bintalo ta yafe mata ita tasaka ta cikin wannan mummunar rayuwar, gabaki d aya babu Wanda be tausaya mata ba duk da irin mugancin da ta tabka ko wa sai alawadai yake da hali irin nata. A haka aka Samu aka sallace bintalo jikin lunkafanin duk Jini ya  batashi. Ko da su king zasu koma gida sai da suka barmusu kudi masu mugun yawa , su dada har da karbar number kaka tabawa. Suma su kaka tabawa basu guje Dije ba kamar yadda oumma ta nuna musu Halacci haka suka bawa Dije d aki guda itama . Sosai ta zama abar tausayi dan ba  karamin nadama ta karashiga ba musamman gawar bintalo da tagani.

('('('('('('('('

Yau ya kama asabar kuma ayau ne dubban jama a suka shaida d aurin auren Mohammad zayed Al-nahyan da maryam Ismail, sai auran sha aban Ahmad da amaryarsa zahra kabeer, sai khaleed kabeer da ilham musaddiq, sumayya musaddiq da angonta Mohammad Mohammed, sai kuma amare na karshe firdausi musaddiq da angonta Dr anwar Auwal. Abun burgewa da mamaki duk irin dukiyar da Allah ya basu basuyi wani bidi a ba acewarsu Albarkar auren suke bu kata dukda haka sai da su abbey suka had a msu gagarumar walima tare da kyaututtuka.



AFTER 3 YEARS

gabaki d aya familyn su  kara haduwa musamman yanxu da suka  kara yawa , acikin shekara ukun nan Allah ya  kara albarkar tahee da samun twins mace da na miji, macen ansa mata suhaima wato taci sunan ummey ana kiranta da Baby Fayha, namijin kuma da yaci sunan zayed ana kiran sa da Aahil, ynxu junior kuma ya Xama yaya dan yace baby s din kannensa su dai na ce masa junior, su mimi ma sun Haifi  yar su guda d aya me sunan mahma wato zarmin ana ce mata Haida , sai zahra da ta haihu itama mace aka sa mata sunan dada ana kiranta da Afra. Zaki ma sun haihu d a na miji Yasa sunan king wato tahnoon amma ana ce masa little king, shiyasa duk lokcin da kagansu zaka gansu a tare , a yanxu ne kuma firdausi da ilham suke d auke da ciki suma haihuwa yau ko gobe . Cikin yan shekarun nan kuma taheer ya cika 25 years shiyasa shima akace yana karasa services dinsa za ayi musu aure shida zoyan sa.

Haka rayuwar ahalin nan ta cigaba da tafiya cikin farinciki da  kaunar juna, lokaci zuwa lokaci kuma suna had a family meeting inda gabaki d aya familyn za a had u koda kuwa baka nan zakayi settling lokacinka.

**** wasu kyawawan yara ne maza biyu sai mata biyu da suke faman yin gudu, matan sai faman kwalla kiran ammu suke cikin hausarsu da bata fitowa sosai , kofar dana ga an bud e ne yasa na mayar da hankali na kan kofar, wata kyakkyawar budurwace ta fito daga cikin dakin idanuwanta sanye da farin glass , sosai na zaro idanuwana lokacin da naga budurwar, ba kowa bace face tahee da Hutu da kwanciyar hankali ya  kara mata wani irin kyau da kwarjini kallan yaran tayi cikin had e rai , Fayda , Haida ba na hanaku yin guduba, da Sauri suka had a baki cikin hausarsu  ammu su yaya Aahil da yaya small king ne suka biyo mu Daidai lokacin da mazan suma suka  karaso kyawawa dasu , suma ba wani Hausa suka iya sosai ba Amma ahaka suke furta  ammu baza jin maganane  hararar su tahee tayi ,  su wanne suka taba mun littles dina ? Da Sauri suka juya kyakkyawan guy din da suka gani ne suka fara ihu da nufarsa a guje suka rungumeshi bakowa bane face king da ya  kara kyau har wani  kiba da haske sai da yayi, ledojin hannunsa ya mi ka musu, suna karba suka saka gudu tare da barin falon girgiza kai king yayi kafun ya kalli tahee da take kunbura fuska daman fushi take dashi , yana zuwa ya d auke ta tare da king d in goshinta baby na tana fushi dani? But nasan zata dena  yana shiga d aki ya kwantar da ita ya soma yi mata cakulkuli tana dariya, shima dariyr ya somayi kafun lokaci d aya su canza alakar jakulkulun zuwa wani abu daban.



ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!!!
Komai yayi farko zai yi  karshe anan na kawo karshen book dina me suna GIDAN AUNTY.

Ina mika Godiya ta ga Allah SWT da ya kawoni wannan lokacin da rai da lapiya , sannan ina godewa duka my people na gidan aunty da kuke biye dani nagode nagode !

Masoyiya =?
?=?
? all the best a cikin Romeo
Boss bature ( kurkukun kaddara ).

Mom sajeeda
Mom sayyid
Ummu bulun=?9?
Aunty sadiya
Mom sayyid
Auta

da saura ku da bazaku lissafuba , na gode nagode nagode sosai da sosai .

SEE YOU ALL ON MY NEXT NOVEL ME SUNA IBTISSAM =?
?=?
?>?z?d'?.

Heart you all.



(*,JL\^rtv????????????????????????????????("*","4.6.8.H0J0L0`0b0????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8b0d0?3?3?9?9?9rPtPvPxP?P?P?P?P?P?P?P?P@]B]D]F]?k?k?k&x(x*xx{z{|{FHJrtv??????????????“ēƓȓN?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8N?P????? ?"?$?&?6?8?:?N?P?R?\?^?`?b?j?l?n????????????????????????????(?*?,?8?:? u uu.u0u2uN?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8N?P?R?,?.?0?2?4?6?\?^?`?v?x???????????????????J?L?`?b??????????????? ?"?4?6? ?"?$?&?2?4?6?F?H?J??????????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??:??T?V?X?Z?h?j?l???????24FHJLXZ\prtd f h j ?)?)?)?)?)?)?)T?V?X?Z??H?H?HdLfLhLpLrLtL????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8tLNQPQ,W.W\\\ \(\*\,\?t?t?t?t??????,?.?0???????????????????????????????????????????V?X?Z???????????????œĜƜ????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ƜȜʜ̜????????$?&?(?6?8?T?V?X?t?v?x???????j?l?n?z?|?L?N?P?R???????????H?J?L?N?P?x?z?|?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?????????????????????*?,?.?NPR^`b|~??3?3 XXXXX$X&X:XX@XNXPXRXTX|X~X?X?X?X?X?X?X?X?X?X?XYYYzY????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8zY|Y?Y?Y:Z ] ]]]] ]4]6]8]:]F]H]J]^]`]b]N?P?p?r???????????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????R?T?V????????,?.?>?@?B?d?f?????????????Ȱʰذڰ??????
? ? ?"?$?&?2?4?6?H?J?X?Z?h?j?x?z?????????бұ??????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????
? ?>?@?B?ڲܲ޲??????? ?"?$?B?D?????????????@?B?D?????XZ\^`?????????????????!?!"1????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8"1$1&18J:J ^^^NgPg?k?klll(?*?,?.?V?X?p?r????????????????????????????R?T?V?????????????R?T?V???????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????????* , . 0 V X Z p r ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  "$02lQnQpQ?e?e?e?{?{?|?|?|?|}}??????????????2?4?6?x?z?|?????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?????????????????????????????????????????????H?J?L?.J0J2JBJDJ\J^J?K?K?K?T?T?T?T?T?T(X*X,XfbhbjbPkRkTk?o?o?o?u?u????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?u?u?u?u?u?u*w,w.w?????"?$?&??????v?x?z?X?Z?\?^?l?n? ????޿??? ???&?(?8?:??????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8>?@?B?:? # ##''' '"'<'>'@'4.6.8.?/?/?/;;;;;t;v;<< <b=d=f=?=?=?=?=>>>0>2>J>L>f>h>|>????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8|>~>?>?>?>??????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(*,L^tv?????????????????????????????????????????????????*","6.8.J0L0b0d0?3?9?9tPvPxP?P?P?P?P?PB]D]F]??????????????????????????F]?k?k(x*xz{|{HJtv?????????ēƓȓP??? ??????????????????????????? ?"?$?&?8?:?P?R?^?`?b?l?n???????????????????*?,?:??V?X?Z?j?l?????4HJLZ\rt??????????????????????????tf h j ?)?)?)?)?)V?X?Z??H?HfLhLrLtLPQ.W\\ \*\,\?t?t???????????????????????????t?t????.?0??????????????????????????????X?Z???????????????????????????????????????ĜƜȜʜ̜?????&?(?8?V?X?v?x?????l?n?|?N?P?R???????????????????????????????????J?L?N?P?z?|???????????????????????????,?.?PR`??????????????????????????`b~??3XXXX&XX@XPXRXTX~X?X?X?X?X?X?X?XYY|Y??????????????????????????|Y?Y ^^Pg?kll*?,?.?X?r???????????????????T?V???????????????????????????V?????????T?V?????????, . 0 X Z r ? ? ? ? ? ? ? "$2??????????????????????????2nQpQ?e?e?{?|?|}}????????4?6?z?|???????????????????????????????????????????????????????????J?L?0J2JDJ^J?K?K?T?T?T?T*X,XhbjbRkTk?o???????????????????????????o?o?u?u?u?u,w.w???$?&????x?z?Z?\?^?n????????????????????????????????????(?:?'@'6.8.?/?/;;;;v;< <d=f=??????????????????????????f=?=?=>>2>L>h>~>?>?>????????????????????????????????*2SummaryInformation(?????DocumentSummaryInformation8????????????(?WpsCustomData????????????XX????????

 !"#$%&'????)*+,-./???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0j??????????
 
(08@b?Infinix X669D@@?3j-?@?3j-? WPS Office?b`????bNormal $a$1$0CJKHmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJfA`????fPolice de paragraphe par d?fautOJPJQJ^Jni`????n Table Normal(:V 4?4?l4?4?l OJPJQJ^J?b0N???N??tLƜ??zY????"1?????uh?>?|>?? !"#$%&'()*+,-./012?F] ??@ABCDEFGHIJKL????0?g??z ??Times New RomanTimes New Roman;?z?[SOSimSunG$??CalibriCalibri ?P?h?c?G?c?GPZ&!),.:;?]}????    & 6"0000 0 0
00000??? ? ?????=?@?\?]?^???([{?  0
0 00000??;?[?????????P??)?????????????????????????'*02 ???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@??
??՜.??+,??D??՜.??+,??$?
pz??? ????????   ?(SY?KSOProductBuildVerICV?!7aa56753761647348a0eb387fe7f3f98
1033-11.33.7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login