Showing 12001 words to 15000 words out of 56004 words

Chapter 5 - GIDAN AUNTY BOOK 2- END BY MSS LEE

miss lee   

28 Jun 2024

11262

sauke shima kafin ya fito daga falourn, yana fita ya nemeta ya rasa gabaki d aya bata filin Wajan,  karamin tsaki ya saki, tare da bugun  kafarsa har zai juya sai ya hangota tafito daga part d in su zata nufi na dada da sauri ya  karasa inda take , d aure fuska ilham tayi shikuma ya sakar mata murmushi  kinyi kyau  , banza tayi dashi zata wuce ya dakatar da ita  me yasa kike haka ? Nasan kin sanni , inaso muyi magana  sai yanxu ta gane fuskarsa sosai , a hankali tace  yaya khaleed ? , oh da baki ganeni ba? , kai ta d aga masa , ka canzane naga ynxu har d an  kiba da kumatu kayi shiyasa ban gane ka ba sosai , sai anjima  , saurin me kike ? Ba komai , cewar ilham , amma kike guduna? A hankali ta furta  kayi hakuri  kai ya jinjina mata kafin ya mi ko mata kantamemiyar wayarsa  samun phone number d inki akwai maganar da zamuyi , ba musu ta saka masa number d in tai masa sallama ta bar Wajan, murmushi khaleed ya saki yana bin bayanta da kallo shi kadai yana sakin murmushi, king da ya hango ne yasashi sakin murmushi duk da yadda ya ga fuskar sa a had e ba fara  a yasan daman za a rina , duk da yanayin da king yake ciki hakan be Hanasa hugging d in khaleed ba kamar yadda shima khaleed d in ya yi , fuskarsa d auke da murmushi ya furta  sorry dude  be ce masa komai ba ya jinjina masa kai, tare suka nufi falon abeey, Alhaji kabeer na ganinsa shima yayi hugging d insa  my son? Ya kake? Ya jikinka? Take heart komai zai daidaita please bana san ganin ka cikin wannan yanayin , shima king bece masa komai ba bayan gaisuwar da ta had asu , minti 5 ya mi ke zai fita khaleed yabi bayansa direct part din ummey suka nufa , gabaki d aya jiyai yana bukatar mahaifiyarsa yau ko tunanin Ammey be yi ba , ummey na ganinsa shida khaleed ta saki murmushi , shima khaleed na ganinta yayi hugging din ta  ummey nayi kewar ki sosai da sosai  , wani murmushin ummey ta saki tana kallan king  Nima nayi kewarka sosai my son 
Ni kuma fa? Cewar samreen da ke fitowa, murmushi yasakar mata  Ukhti waya isa ya manta dake kin manta kece ta gaban goshina  hararar sa tayi , kana dai guduwana sabida nace Kayi aure ko?  kai ya d an sosa kadan  karki damu ankusa insha Allah  Allah yasa cewar ummey. King na zaune ba abunda yace mikewa ummey tayi batace komai ba ta kama hannunsa zuwa dinning, mamaki ne ya kamasu samreen , ukhti har da yi musu vidoe ganin abun mamaki, abunda ummey ta dad e batayi ba , da kanta ta zubawa king abinci, shima mamaki ne ya kamasa Amma be nuna hakan ba, mamaki be gama kamasu ba sai da ummey ta d auki spoon zata bawa king abinci a baki da kanta , ukhtii harda tsallan murna ita da khaleed kamar wasu yara suka fara musu vidoe , murmushi ummey ta sakar wa king kamar wani  karamin yaro ta furta  haaw bud e bakinsa kuwa yayi ummey ta fara feeding dinsa, 5 spoon yayi ya d auke face dinsa amma ummey ta hanasa Tashi saida ta tabbatar yaci sosai , shima king saban abinci ya zuba ya d auki spoon zai fara bawa ummey abinci, samreen kamar ta taka rawa Sabida ganinsu da tayi cikin wannan yanayi, d an harararsu king yayi , itama ummey bata bi ta kansu ba ta kama hannun king sukabar Wajan . Ai khaleed kam saida ya taka rawa ko ba komai hankalin abokinsa zai kwanta.


('('('('('('

BUNKURE

Tsawan wata d aya abubuwa da dama sun faru cikin wannan yanayin, ciki har da islamiyya da Matan gidan Suka koma , da yamma kuma suna awarar siyarwa, idan babu makaranta kuma da safe suna yin Koko da  kosai, gabaki d aya rayuwar gidan ta canza , babu Wanda zakaji yana fad a da d an uwansa, duk Wanda yyi sallah yanxu sai yayi wa oumma addua dan tayi musu Hallaci sosai , ta mayar musu da alkairi akan sharri, ta tallafesu a lokacin da suke bu katar taimako, gabaki d aya sun zanca , ga gyaran gida da Alhaji kabeer yake musu bayan kasuwa da ya saka mazan, duk wannan abun da ke faruwa oumma bata san yanayinsu. Har zuwa tsawan lokacin nan kuwa babu Dije ko bintalo babu alamarsu, Suma mutanan gidan gabaki d aya babu Wanda ya damu da su, kullum Burunsu Allah ya  kara had a kansu dan ba  karamin azabtuwa sukai wajan Dije ba ,yanxu ma marka d an awara aka kawo musu matan gidun suke yi, kaka tabawa ma yanxu kullum cikin addua take wa oumma da muhammad, bata aikin komai sabida ciwan kafar ta , yan gidan ne Suke komai , babu nuna hantara a tsakaninsu, gabaki d aya babu Wanda zaice akwai wani abu da ya ta ba had asu , sai ma insunga mutum yayi ba Daidai ba suyi kokarin dakatar da shi nayi masa nasiha .


*********
*************
******************
AMMEY =?z?=?y?=?y?=?y?=?y?=?z?& & .

Lokacin da Ammey ta samu labarin farkawar king zaucewane kawai batayi ba , a har gitse ta shiga cikin d akinta tana neman zoban tsafinta, bata Ankara ba taji ansha ko wuyanta ta baya an bugata da  kasa, bata Ankara ba taji an  kara sha ko wuyanta, mutumin da suke magana kwanaki ne yanxu kamar kullum fuskar sa a rufe , cikin  bacin rai ya furta  kikace zaki kashesa kafin farfad owarsa, me yasa kike  ko karin  Bata mana aiki ? , ya mukayi dake ?karde kin fara tausaya musu? A wahala Ammey ta fusge kanta daga sha kar da akai mata, karka  kara sha keni haka ? me ya kawo ka d akina ? Ka fice ka bani waje wata  yar iskar dariya ya somayi kafun ya fincikota ya turata kan gado, girgiza masa kai tayi  karka matso Inda da nake  .  Dauke fuskar Ammey yayi da mari kinaso kisan me ya kawo ni ko? Yanxu zaki ga aiki da cikawa ai  yana kai  karshen zancenta ya ha???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?u kan Ammey duk yadda taso turesa abun ya gagara, shima cike da mugunta ya fara faffarkewa Ammey kayan cikinta, be tsaya bi ta kanta ba ya shigeta da mugun  karfi cike da mugunta, wata gigitacciyar  kara Ammeey ta saka Sabida azabar da taji amma duk da haka be saurara mata ba , cike da mugunta Yake binta, saida ya tabbatar bazata moruba ya mayar da wandan sa ya  bace gabaki d aya inda Ammey take Jini ya  bata wajan dan ba  karamin  barna ya mata ba dukda kasan cewar ba yau suka fara ba, amma yau ko sabuwar amarya >?#?( Allah shi  kara Ammeey >?#?>?#?=??).


('('('('('('('

Kwanan khaleed biyu a lagos ya fara shirye shiryen komawa Abuja , already alhaji kabeer ya tafi shi tun aranar, sosai khaleed da king suka saka bincike tahee har yau babu ita babu alamar ta , gabaki d aya ya canza ya koma asalin king d insa mara fara a , da surutu, tsakanin su ummey da abeey sai aka rasa wanene yafi kula da king, hatta su momy da mamy ba a barsu a baya , uncles dinsa ma sosai suka bada rawar ganin Wajan bincikar Inda tahee take, aunty ma tazo ta duba sa lokacin Amrah taje kidan su batasan da farkawarsa, Ammeey ce kuwa har yanxu bata shiga ba dan acewarta bata da lapiya, hatta abeey sai da yazo dubata amma bata ko  kafar king bata gani ba , dan har yanxu ko  kwakkwaran tafiya batayi sosai Sabida yadda ta ke tafiya kamar  yar kaciya,kowa na gidan yazo dubata banda king da hankalinsa yake kan iyalinsa.

Karfe 2:30pm jirgin su khaleed zai Tashi, 12:20pm yana zaune falan dada , yana danna wayarsa su sumayya suka shigo falon, gaishe dashi Suka yi amma gabaki d aya hankalinsa yana kan ilham , sanye take cikin doguwar rigar atampa, ta yi d aurin zahra buhari, bakinta sai shinning yake , yadda yake kallan ilham yasa sumayya kallansa a fakaice tana danne dariyar ta da ido tanunawa firdausi, ka she mata ido ta tayi suka mi ke a tare , kallan su ilham tayi Ina zaku? Danne dariyarta firdausi tayi kafun ta furta  karki damu ynxu zamu dawo  basu jira amsarta ba suka bar falon, da harara ta bisu zata mi ke taji saukar muryarsa please ko zan iya samun ruwa ? Jinjina masa kai tayi kafun ta nufi fridge , ruwan ta d auko masa had e da lemo sai cup,tana ajje masa yace ta zuba masa kamar zatayi ihu haka ta zuba masa ,  kinyi kyau sosai kamar sarauniya , da Sauri ilham ta kallesa zuciyarta na bugawa da sauri sauri, shima idanuwan nasa ya zuba mata, da Sauri ta d auke nata ,  nagode  , har yanxu be d auke kallansa akanta ba , zata tafi ya furta  please ki zauna gabaki d aya sai nutsuwarta ya d auke ga bugun zuciyar da take samu , idanuwansa har yanxu akanta, waje ta samu ta zauna ba dan taso ba  yanxu zan tafi, amma zanyi kewarki yanxu kam gabaki d aya ya gama kwancewa ilham notikan kanta,  me yake nufi ? Take tanbayar kanta , bata  kara sham mamaki ba sai lokacin da ya furta  please ki kalleni ko zanji dad i kunya ce ta kama ilham kamar ta saka ihu, kujerar next to her ya dawo yana kallan yadda ta sunkuyar da kanta  kasa  please baby kalleni  , yadda taji zuciyarta na tsanan ta bugu ne yasa ta mi kewa zata gudu yayi saurin shan gabanta  ba sai kin gudu ba ni bari na tafi tunda bakya bu katar gani na, wani  karamin box ya d auko ya ajje mata akan table ,  gift d in kine wannan, please ki kulamun da kanki , yana kai  karshen zan cansa ya soma tafiya, zuciyar ilham ce ta soma bugawa ga wani abu da take ji  kasan zuciyar ta ganin kamar be ji dad i bane yasa ta zauna wa kan kujera tana bin  karamin box d in da kallo, sumayya da firdausi ne suka fito daman ba tafiya sukai ba , cikin tsokana feedy ta furta  please Baby dariya summy ta saka itama kafin ta furta  ki kulamin da kanki , pillow ilham ta d auka ta jefa musu, Wana ta suka  karaso tare da d aukan box d in zasu bud e tayi saurin fusgewa , da  karfi ta furta  banasan gulma , tafawa summy da feedy sukai lokaci d aya ganin yadda ilham ta gudu.

=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY=ؖ?=ؖ?

07041879581
Mss Lee=ؖ?


Book 2

Page 7&8=ؖ?

Kai tsaye khaleed yana fita daga part d in dada part d in ummey ya nufa itama ya mata sallama bayn gift d in da ta basa ya kaiwa zahra, mahma ma da dada gabaki d aya sai da suka bawa zahra gift, king baya gida shiyasa basuyi sallama sea ta waya, lokacin da zai tafi sai kallan part d insu ilham yake ko zai ganta amma babu ita babu alamarta, murmushi ya saki lokacin da ya tuna kunyarta, ji yake kamar ya je part d insu ya dubata amma yasan hakan ba meyuwa bane . 2:30pm na rana jirginsa ya tashi zuwa Abuja, 1hour 15mins ne ya kawosa Abuja , yana fitowa harabar Airport ya tarar da zahra na jiransa, hannu ta mi ka masa kamar wasu friends sukayi shaking , fuskarta cike da farinciki ta furta  Nayi missing d inka yaya . Nima nayi missing d inki cewar khaleed , suna zuwa gida ya tarar da oumma ta had a masa favorite food d insa wato dambu da kuma zo bo da yake matukar so, sun d an ta ba hira kad an bayn ya bawa zahra gift d inta kai tsaye d akinsa ya nufa ya watsa ruwa, so yake ya runtsa amma kuma ya kasa Sabida muryarta da yake san ji, phone d insa ya d auka kamar zaiyi dialing wata number da yayi saving da MINE =؞? sai kuma ya fasa , sau biyu yana  ko karin kiran wayar , daga karshe ajje wayan Kawai yayi yana lumshe ido , shi kad ai yana sakin murmushi abunsa.


*******Ilham ko data gudu, kai tsaye part d insu ta wuce har mamy na tanbayarta lapiya amma bata amsa musu ba sai faman sakin murmushi take ita kad ai , tana shiga d aki ta kulle  kofar tare da kallan d an  karamin box din brown colour meshegen kyau, yana bud e wata sarki ce aciki sai faman walwali take yi ita kadai, zaro idanuwa ilham tayi sosai sarkar tayi mata kyau musamman Heart d in da ke jikin sarkar ya fi komai d aukan hankalinta, gaban mudubinta ta karasa har Zata saka sarkan sai ta fasa , yar  karamar letter d in dake jikin box d in ta bud e , wasu  kananan flowers ne Suka fara fitowa daga jikin paper ne me design din flower a jiki, kan gadanta ilham ta koma tana sakin ajiyar zuciya , letter d in ta soma karantawa cikin zuciyar ta, daka  karshe ma pillow d inta ta d auka taba boye fuskarta ita kadai sai faman sakin murmushi take, lokaci zuwa lokaci tana kallan sarkar da ya bata da kuma letter d in, gabaki d aya yinin ranar da tunanin khaleed ta yini , ko me zatayi sai ya fad o mata arai musamman lokacin da yake furta  ki kulamun da kanki , rufe idanuwanta tayi gabaki d aya tana tuno abunda ya faru d azu, sai taji kamar bata kyauta ba, amma wani zuciyar na fad a mata Daidai ne abunda tayi.


('('('('

karfe 9:00pm na dare gabaki d aya familyn Nahyan suna falon dada banda king da gabaki d aya ynxu baya shigowa part d in ko wannan su, a wannan karan har da Ammeey a falon, duk Wanda ya kalli fuskarta zai san tana cikin damuwa, amma babu Wanda ya kawo wani abune yake damunta sai canzawar king da kowa yasan tafi kusan ci dashi, hatta part d in ta yanxu baya shigowa , abunda ya  kara tayar mata da hankali sabida  kullun maganin da bokansu ya bata, indea ba a cikin abinci tabasa ba nan da sati d aya toh komai zai iya lallacewa, a binciken da tasa ayi mata akan tahee kuwa , hatta bokansu baya iya ganin komai a duk lokacin da yake bincike a kanta cikin abun tsafinsu, sai hasken da yake kashe masa idanuwa da tsoratar dasu, bakomai ne yafi d aga mata hankali ba musamman dawowar tahee da boka ya tabbatar masu, sannan a wannan karan tabbas idan ta bari tahee tashigo cikin gidan komai nata data d au shekaru tana ginawa zai rushe rushewar da bazea ta ba gyaruwa, duk da maganar boka ya girgizata sosai amma duk da hakan bata karaya ba , sannan tayi Al kawarin bazata ta ba barin tahee ta cikin familyn nan ba , yanxu burunta kawai king yaci gubar da bakan tsafinsu ya bata, shiyasa ta fakaice da had a wa duka family d in dinner , sannan ta had awa king favorite kunun a yarta da ta zuye duka gubar a ciki yanda ci d aya zai tsinka masa komai na jijiyoyin jikinsa. Amma gabaki d aya babu king babu alamar sa gashi ta hana kowa ta ba zoban da tayi masa, sau hud u Ammeey tana gwada kiransa a wayrta , amma ko sau d aya be d aga mata kiran ba, hakan ba  karamin  bata mata rai yayi ba , har wajan 9:30 king ne shigowa , kowa ya damu da kin shigowarsa Amma duk sun masa uziri, gumine ya soma gesowa Ammeey ganin saura mintu na kudun ayar data sawa magani ya canza zuwa launin baki,rai a bace Ammey ta d auki kunun ayar zata tafi, gabaki d aya mutanan falon kallanta sukai, murmushi tasakar musu cikin rarrabewar murya ta furta  zan sa masa a fridge ne kafun ya dawo , girgiza Mata kai abeey yyi,  no karki damu ki dawo kawai kiyi zamanki  , a rud e Ammey ta kallesa  Dama akwai abunda nakeso na saka a ciki sai yanxu ya fad o mun , ki barshi kawai, cikin zuciyar Ammey kamar taje ta sha kesa ta furta bazan dad e ba yanxu zan dawo ai, gudun kar ya sake magana tayi saurin juyawa , lokaci d aya momy da ummey suka bita da kallo, hakanan kawai ummey take jin kamar akwai abunda ya kamata ta sani , amma kasan cewar ta mace me  boye komai sai ta ajje zancen a gefe, wayar ilham ce ta soma  kara gabaki d aya sai hankalin kowa ya koma kanta, ganin number ba suna ne yasa ta d an mi kewa  Dama husna ce ta kira ni , gida mta kai sukayi kafun ta wuce , kallan juna sumayya da firdausi sukai, da ido suke nunata Suma  kunshe dariyarsu.


Saida ta tabbatar ta shiga d akinsu ta rufe , alokacin kiran farko har ya katse, kafun wani ya sake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login