Showing 42001 words to 45000 words out of 56004 words

Chapter 15 - GIDAN AUNTY BOOK 2- END BY MSS LEE

miss lee   

28 Jun 2024

11268

a fuskar mahaifiyata, musamman raunin da yake cikin idanuwanta  , shiru king yayi yana sauke ajiyar zuciya Sabida dogon maganar da yayi yanzu , tahee ma sosai ta nutsu tana sauraran sa. Saida ya d auki tsawan 2 minutes kafin ya cigaba da magana  ban fad a mata dalilin da yasa nayi haka ba , and itama bata nemi sanin dalilina nayin hakan ba , tsawan lokacin da akace Ina cikin coma gabaki d aya nasan meke faruwa a cikin gidan batare da sanin kowa ba sai zaki dake kawo mun rahotan duk abunda yake faruwa , hatta mutanan da sukayi kidnapping d inki suna hannu, har zuwanki Niger na sani, da tafiya Uk d in ki , da Sauri tahee tajiyo ta kallesa, cute kumatun ta ya d anja kadan ganin mamakin da yake kwance akan fuskarta , bai jira jin me zatace ba ya cigaba da maganarsa,  nasan komai da yake faruwa , all this while ba nabar Nigeria Sabida sa banin da muka Samu da abeey ba , No!!, this is my plan for the whole time  , itama murmushi tahee ta saki tana shafa gefen kansa  kuma ka dad e kana bibiyar Ammey, and the cameras suma , ka dad e da sanin me ke faru ko ? Sweetheart who are you  , murmushi ne ya kwace masa  kina zargin mijin naki ? , da sauri ta girgiza masa kai  idan mijina zai iya ganoni, how comes bazan gano akwai abunda yake  boyemun acikin idanuwansa ba ? , lips d inta ya sumbata lokacin da take magana ,  kin  kara girma, and you re too brave now  , hannu san ya d ora kan cikinta  zuciya ta bata mun dad i , tunda nayi loosing baby na , amma haka Allah ya  kaddara , Allahn da ya bamu ya fi mu bu katarsa , and question here is wanene guy d in da yake cikin gidan ku ? And the small boy d in da ake ganin su tare ? , kallansa sosai tahee tayi kafun ta sauke ajiyar zuciya kad an yadda bazai gane ba , bakinta har Sauri yake wajan furta  babban yayan mimi ne , junior kuma niece d insune mamansa ta rasu tun yana baby  , a hankali ya nanata sunan junior a bakinsa , itama kallansa tayi tasan ko giyar wake Tasha bazata fad a masa Akhie d insane ba da d ansa tasan zai iya lalata gabaki d aya shirin ya d auko d ansa  , yadda take binsa da kallo ne yasa ya hure mata eyes d in nata , lumshe su tayi tana  kara kwanciya akan  kirjinsa  akwai abunda kake  boyewa matar ka ? Who are you ? , Tashi yayi tare da ita akan jikinsa har zuwa kan bed d insu , sai da ya kwantar da ita kafun ya d an sumbaci bakinta, yana kallan cikin idanuwanta , cikin rad a rad a ya furta  JAMI IN SIRRI  , yadda yaga ta zaro idanuwantane ya so bashi dariya , zatayi magana ya had e bakinsu waje d aya tare kashe light d in d akin ya bar dumm light kawai .

********
************
Tun lokacin da Ammey tabar part d in dada ake nemanta, ummey ce ta basu uzurin ko akwai abunda ya ri keta shiyasa kowa ya fita daga harkar nemanta ya cigaba da harkar gabansa.

*** Ammey kam kamar wata zautacciya haka ta koma jikin abun ya lafa ta d ora hannu akai tana faman saki ihu, duk wannan ihun da take babu me jinta da Sauri ta raru wayarta har fad uwa take , ko kallan gabanta batayi ta nufi d akin tsafinta , ydda taga abubuwanta masu mahimmanci sun faffashe ne yafi komai d aga mata hankali, wani number ta d aga ta kira , amma har kusan 2 missed calls ba a d agaba , hankalinta ba  karamin tashi yayi ba , duk da hakan bata hakura ba sai da ta ciga da kiran number sai faman zafa d akin take , cikin sa a kuwa wannan karan aka d aga kiran nata , banji me aka ce mata ba sai wata kururuwa da ta saki tana  kara yin ball da kayan wajan , ita ka d ai faman surutu take , tun tana shirmenta harta fara to nawa kanta asirin abunda suke aikatawa da ita da na wayar da ga  karshe ma ball tayi da wayar tata , ta fashe tass a  kasa , tsugunnawa Ammey tayi gabaki d aya ta fita a hayyacinta musamman idan ta bud e bakinta sai mutum ya d auka  yar biri ce ga gashin kanta da ya mimmike tsaye sai kace fika fikin tattaba , yanxu kan kamar me aljanu haka ta Tashi a guje ta nufi d akinta ta saka masa key.

d'?
=?%?d'?
=?%?d'?
=?%?d'?
=?%?d'?
=?%?

King kuwa tun lokacin da ya kashe fitilar d akin be saurarawa tahee ba , sai da ya fanshe tsawan shekarun da yayi batare da shi ba , tun tana dukansa tana ihu har ta dawo ya kushi, still king ko gezau beyi ba aikinsa kawai yake yi baji gani, azabar da tajine tasaka duka  karfinta ta gantsara masa ciwo amma duk da haka kamar ba mutum ta cijaba, tun tana neman hanyar guduwa har ta kasa motsawa sai hawayen da yake bi mata fuska.

11pm lokacin da komai ya lafa tahee na kwance a jikinsa tana sakin masa kuka kad an kad an , shima kansa yasan ya mata lefi dan be raga mata ba amma ba lefunsa bane hakan , ha kurinsa ya  kare bazai iya kasancewa babu ita ba ,  sorry sweetheart! I can t hold it! Bazan iya jure rashin kasan cewa dake ba ! Am sorry please wannan kukan ya isa haka  , banza tahee tayi dashi sai ma  kara  karfin kukan ta da tayi , kamar da gaske yayi  ko karin mi kewa  shikenan tunda bazaki ha kura ba , bari nakira ummey ko abeey su zo su baki hakuri  ,  karamun duka ta kai masa da ya sashi  kara rungumeta , cikin tsokana ya soma  ummey , oumma kuzo ku temakeni zai kasheni, abeey, taheer ya dena Sona  , ganin yana neman tona mata asiri yasa ta rungumeshi tana dariya ,  I love you  , cewar king,  I love you too , tahee ta mayar masa da amsa tana  kara rungumesa , sai kuma tayi saurin d agowa  JAMI IN SIRRI ? Yaushe kazama?  mayar da kanta yayi kan chest d insa kafun shima ya bata amsa  Long time ago! Bata kuma cewa komai ba ta lafe a  kirjinsa Kawai tana sha kar daddad an kamshin turaransa , bayan sunyi wanka wani kayan ya saka mata duk yadda taso ta hanashi gudun kar Ammeey ta ganeta be kulataba , hatta guduwa da tasoyi  kin bari yayi , dole ta ha kura tun tana magiya har bacci ya d auketa a jikinsa .

Kiran sallah asuba ne ya tashe su gabaki d ayansu, da Sauri tahee ta sakko daga kan gadon har saida king ya ri kota, lumshash shun eyes d inta da suke cike da bacci ya zuba mata , a hankali ya furta  ina zaki? , wai ina zaki, tasan halinsa da Sauri ta furta  zan koma kaga bansa nayi bacci anan va , please  , gado ya nuna mata alamar ta koma ta kwanta ,zai  kara nuna mata bed ta fashe masa da kuka , gashin kansa ya shafa , kafun ya zuro  kafarsa ya nufi inda take  oya goge hawayen ! Shiknn zaki koma amma da condition  , da Sauri ta furta  na yadda  . Kanshi ya jinjina mata kafun ya d aga ta gabaki d ayan ta duk mutsu mutsun da take be sauketa ba har saida yashi toilet da ita . Acikin toilet d in ma da kanshi yayi mata wanka ya hana tayi da kanta , sai da yaga jam i na  ko karin wuce shine yasa ya ha kura ya  kyaleta, saida sukai alwala suka canza kaya tukunna kafin ya jata zuwa wata  kofa ta part d insa bayan ya mayar mata da face d inta ,har suka  karasa part d in Ammey , anan d in ma saida suka sha daru da yace zai d auke ta , da  kyar ta Samu ta gudu, shi kuma ya dawo part d insa kafun su tafi masallaci shida zaki.

Tana shiga part d in Ammey kamar wata mara gaskiya ta yi Sauri shigewa d akinta ,ganin babu Wanda ya ganta ne yasata sakin ajiyar zuciya , kafin ta cire face d inta ta tayar da sallah, tana idarwa wani dad i ne ya kamata , finally mijinta ya dawo gareta , tuno oummanta da taheer ne yasa ta sakin kuka kuma , sosai tayi kewarsu, ga kewar su junior ma da ya cika ta , amma duk da hakan bazata karaya ba , da Sauri ta mayar da face d inta ta gyara ko ina na d akin lokacin gari ya soma haske sannan tafito. Tana fitowa suka had u da asabe tare suka soma ayyukan gidan .

Alokacin da tahee ta dawo part d in Ammey sai alokacin ita kuma Ammey ta samu ta runtsa, sabida yadda ta kasa bacci , data kulle idanuwanta zataji wani irin kuka da gurnani yana biyota. A firgice zata bud e idanuwanta ko addua bata tunanin tayi , tana bud ew kuwa zataga wasu  kananun halitta na biyo ta gadan gadan, a rike zata mi ke tayi ta  kwalla kiran neman agaji amma babu Wanda yake zuwa dan gabaki d aya wannan ihun da take babu Wanda zai jita , a gabaki d aya cikin Daren nan Ammeey bata runtsaba da tayi gigin yin bacci zataji saukar mari ko duka a jikinta, haka ta zauna zuru zuru kamar me ta bin hankali , sai wajan sallah asuba abun ya lafa , take a Wajan wani wahalallan bacci ya d auketa ko tunanin gaida uban gijinta batayi aranta.

*********
***************
Har Wajan 10 babu Ammey babu alamar fitowarta, ko ajikin tahee sai ma d aki data koma taji a bincinta hankali kwance, kafun ta kwanta kwana daddad an bacci ya d auketa .

Cikin bacci taji an ta bata da Sauri ta bud e idanuwanta zata saka ihu ya sakar mata kiss abaki , cikin rad a rad a ya furta  matsoraciya  da Sauri ta tashi zaune tana sakin ajiyar zuciya ,  Ina Kwana  , ta furta a hankali , amsa mata gaisuwar tata ba sai ma tanbayar da ya jefa mata  me yasa kike kwana a  kasa ? , ganin be amsa mata gaisuwar taba ne yasa ta d an turo masa bakinta kamar yadda ta saba  kawai banasan kwanciya akai , ni ban yadda da komai na part d innan ba  , bakinta da ta d an turo masa ya d an  bille mata shi  kika  kara turo mun bakin nan zamu  karayin second round ,  ta Sauri ta saka hannunta toshe bakinta , bece mata komai ba sai hannu daya sa ya jawo katifar daga inda take zuwa side d in tahee. Ita kuma idanuwanta basu sauka ako ina ba sai a kan d an tudun dake  kasan katifar , da Sauri ta tashi ta  karasa wajan, zata d aga yayi saurin dakatar da ita shima ya  karaso wajan , d an mat d in da yake wajan ya yaye , wani Jan  kyalle suka soma cikin karo dashi, nuni yayi wa tahee da ta ja baya , Hakan kuwa ta faru tana ja baya yayi Bismillah tare da yaye jan gyallan, wani ramine ya bayyana cikinsa kuma tulune a ciki, bakin sa d auke da adduar ya d auko tulun, be  bata lokaci ba ya fasa tulun da aka nanna d eshi da jan  kyalle , yana fasawa wata Jan laya guda biyu suka fad o sai wani  karamun maciji da aka sossoka masa allura , zafi hannunsa ya soma kamar Wanda ake  konawa fata amma duk da hakan be hakura basai da ya kwance layar, gabaki d aya sunan dada da ummey da abeey layar farko, alaya ta biyu kuma duka sunan abeey ne a cike da wasu irin rubutu, hatta macijin da aka sossoka wa allura sunan abeey ne a jiki, kallan tahee yayi kafin ya furta  d auko mun ashana  , da Sauri ta d auko masa ashanar data d auko kwana kin baya , bai damu da a inda yake ba , ya had asu waje d aya ya kunna musu wuta . Sosai wutar da soma ci ,sai ga wani sautin tass yafito da  karfi cikin macijin ya fashe wani  bakin ruwana na fitowa daga cike me wari. Sun dad e suka ci a huta kafin gabaki d aya su  bace batt babu su daga layoyin har randar da ya fasa da  kyallan, kanshi yaji ya fara sara masa , a hankali ya d auko phone d insa da ake kira , number uncle musaddiq daya ganine yayi picking call d in bansan me aka ce masa ba sai mi kewar da naga yayi , a hankali ya furta  on my way  sai kuma ya kashe kiran ya nufi hanyar  kofa da Sauri tahee ta kallesa ,  Ina zaka ? Kallan inda ya  Kona abun nan yayi kafun ya maida kallansa kanta  ina tunanin abunda na  konane yayi affecting Abeey, Ance yana cikin magana dasu uncle musaddiq ya fad i , so I have to go  . Zan raka ka girgixa mata kai yayi  no ki zauna anan kinji  sai yayi pecking d inta a baki ya bar d akin. Yana fita tamayar da kallanta wajan da ya  Kona layoyin, kamar babu abunda akai , ajiyar zuciya ta sauke , Allah ya temaketa bata kwana akai ba , da Sauri ta gyara Wajan ta mayar da katifar wajan kamar babu abunda ya faru.
Ba kin macijinnan kuwa da ya fashe me kwari be tsaya a ko ina ba sai a bakin Ammey a haka ya dunga shegewa bakinta tana bacci.

('('('('('('

Har bayan sallah azahar Tahee tana faman tsammanin zaman jiran king amma babu shi babu alamar sa , gashi babu waya a hannunta balantana tayi tunanin kiransa , tunanin taje part d insa ne ya fad o mata a rai, tana fitowa ta tarar da Ammey zaune kan kujera kamar mara lapiya harta d an fad a , saita nutsuwarta tahee tayi kafun ta  karasa cikin falon tana saka fake smile akan fuskarta ,  Hajiya ina wuni , shiru Ammey bata amsa gaisuwar da tahee tayi mata ba , akaro na biyu Tahee tana gaishe da Ammey , still bata amsa ba , sai akaro na uku da ta d an kirata ne Ammey ta firgita sabida tunanin da ta fad o, gabaki d aya tayi zuru zuru, bata amsa mata da baki ba sai da kai kawai ta amsa mata ,itama tahee ko ajikinta sai ma  kara tanbayarta da tayi  hajiya ko akwai abunda kike so ? , nuni Ammey tai da tafi,har yanxu tana kan tunanin da ta fad a tun safe ko abinci bata samu sa saka a bakinta ba . Itama tahee kamar wacce aka sa dole zata  karayi Mata magana ta daka mata tsawa  nace banasan koma ki  bace mun dagani yanxu  yadda tayi tsawar saida ta nemi tsoratar da tahee , juyawa tahee tayi zata bar wajan sukai karo dashi, ba Kayan d azu ne a jikinsa ba ya canza , kamshin turaren sai shawagi yake cikin falour , sau d aya ta kallesa ta d auke kai ta nufi d akin ta , sai dayaga wucewarta kafun ya lumshe eyes d insa , kan d aya daga cikin kujerun falour ya zauna yana bin Ammey da narkakkun idanuwansa masu wuyar fassara,kamar kullum saida ya daidaita kansa kafun ya furta  Ammey? Shima shuru bata amsa ba , sai a karo na biya da ya kira ta ta firgita dan yanxu magana kasan akai mata furgita take  meke damunyi  , zaro masa ido ta fara , batasan ma amsar da zata Bashi ba gabaki d aya , a rarrabe ta furta  gajiya ce da kuma d an ciwan kai da nake faman dashi  , gyada mata kai Kawai yayi dan ya gaji da saurarar muryarta , be jima ba ya bar falon batare da ya nemi inda tahee take ba.

Tahee kuwa a tunaninta zai biyo ta d akin amma sai taji shiru , gashi bata da dalilin da zai da taje part d insa tunda Ammey na falon, har akai sallahr la asar sai faman fita take tana dubawa ko Ammey ta koma d akinta , amma har yanxu tana falourn ba kamar koda yausheba da sai tayi wanka sau biyu ko uku, yau tun rigar data saka har yanxu bata cire ta ba. Ai akai sallah magariba , shiru bai sake dawowa ba , akayi isha i shima still shiru , ko abinci tahee bata Ciba ta kwanta , ita kad ai har bacci ya d auketa , duk Wanda yaganta yasan ba jin dad in baccin take ba .

8:30pm yashigo cikin d

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login