Showing 45001 words to 48000 words out of 56004 words

Chapter 16 - GIDAN AUNTY BOOK 2- END BY MSS LEE

miss lee   

28 Jun 2024

11252

akin ynxu ma ya canza kayan , ganin yadda take baccin a takure ga fuskarta kamar a had e yasashi sakin murmushin da ya  kara masa kyau , gabaki d ayanta ya d auketa kamar wata baby , ko da zai fito saida ya kulle mata d akin sannan ya nufi  kofar da yashigo , babu kowa a falourn shiysa yayi wuce warsa kai tsaye da ita a hannunsa , har shiga cikin palourn sa bata farka ba , yana ajjeta akan kujera ta bud e idanuwanta , da Sauri ta Tashi zaune sai faman kunbure kunbure take kamar zata fashe ,  am sorry ai gashi yanxu nazo ko? ,  kin kulashi tayi ta nufi stairs , tana shiga d akinta shaf shaf wanka tayi ta saka wata yar finginan rigar hutawa , dogon gashin kanta ma ta saka wa reborn, sannan ta saka wata hula me shegen kyau , tana Fito wa ta tarar dashi tsaye , yanxu ba mata kulashi ba , zata wuce ya janyo ya jikinsa , a kunne ya rad a mata  wifey ynxu da kin koyi fad a ko d azu na saka miki saban baby ne ? Da Sauri tahee ta rungumeshi , ga wata kunya data kamata lokaci d aya ,  ni ka bari banaso  , okay ki tsaya na kalleki ni banga wannan ba ai ko zaki mun nima ? Duka ta kai masa kirji tana sakin dariya , a kan sofa ya zauna , kafun ya zaunar da ita akan cinyarsa,  yajikin abeey ? , saida ya lumshe idanuwansa kafun ya furta  da Sauri , zuwa gobe zai dawo normal  , hannunta ta tusa cikin gashin kansa  am sorry! Nasan ka yadda da ita sosai , ka dena  boye abunda ke cikin zuciyar ka ! You can always cry on my shoulder! Da wahala mutumin da ka yadda Dashi yaci amanarka! Kayi kuka please  , da Sauri ya kawar da zancen ta hanyar furta  yunwa nake ji  , duk da taga yadda idanuwansa suka sauya be kuma cewa komai ba, shima bai kuma ce mata komai ba sai tray d in da ya shigo dashi, baki ci abinci ba , kina so ki mun azara ko ? Oya open your mouth  a hankali ta bud e bakinta ya saka mata gas meat d in da ya d akko , itama wani ta d auka zata saka masa ya nuna mata fingers d inta , fork ta ajje ta saka hannun, tana sa masa a baki ya rike hannun, saida ya sid e abunsa tas sannan ya saki hannun , haka suka cigaba da jiyar da juna , sannan ya bata fresh milk, saida suka  koshi kafun ya d auki babbynsa zuwa kan gado, yanxu ma duk gardamar da ta so yi be saurare ta ba . Ba ita ta koma part d inta ba sai da akai kiran sallah asuba .


('('('('('('('
Haka rayuwarsu ta cigaba da tafiya cikin farinciki kullum idan yazo ya d auki babbynsa baya bari ta dawo sai bayan sallah asuba . Ammey ko damu da inda tahee take ynxu batayi sabida ita kanta a firgice take , duk dare idan tace zata kwanta bata iya bacci Sabida furgicin da yake haka ta bacci, kullum cikin dare haka zatayi ta ihu , tana neman temako amma babu alamar za azo , ba ita take runtsa wa ba sai bayn kiran sallah asuba , shiysa king da tahee suke sharholiyarsu, yanxu bata damu ba dakanta ma zuwa part d insa take duk lokacin da taso dan yawan cin lokaci a part d insa take yini.


A gabaki d aya basu zauna ba Sabida aikace aikacen da suke a part d in ummey, har yanxu ummey bata ce mata komai ba , amma mimi ta sanar da ita komai , maganar yah moh ne da na junior kawai itama bata sani ba , haka suka ci gaba da aikace aikace Sabida gobe ba kin da zasu zo , gobe mahma da sha aban zasuzo, a gefe d aya small mom da su zoya zasuzo, samreen ma a gobe zatazo Nigeria , ga dangin ango da zasu zo , dan abbey ya fad a wa dady bikin  ya yansane yana bukatar ganin kowa da ko kafun bikin. Tun lokacin da abbey ya suma , zuwa safiya ya farka ,tunda ya farka yake nuna wa ummey soyayya kamar lokacin da suke amare ko sau d aya be tanbayi inda Ammey take ba , hatta dada tsawan lokacin nan kamar bata ta ba wanzuwa ba , babu Wanda yake nemanta.itama Ammeey bata zuwa sbida wannan abunda yake faruwa da ita a cewarta sai ta nutsu ta saita kanta zataje wa abeey.


=ؖ?=ؖ?GIDAN AUNTY =ؖ?=ؖ?

07041879581
MSS LEE

BOOK 2

Page 18

WASHE GARI

Yau ma gabaki d aya basu zaunaba suna kan aikace aikacen da za ayi na tar bar bakin da zasuzo, gabaki d aya yagowar manyan part d in gidan guda biyu an gyarasu, yau tun safe bata sanya shi a idanunta ba , bata d aga hankalinta sosai ba itama dan Tasan hayaniyar ba kin ce zata sakashi  kin fitowa . Sosai akayi wa baki abubu da yawa na har sai kowa ya ajje ,  karfe 12:30am na safe aka je a aka d auko Mahma da sha a ban a airport, mahma bata tsaya a ko ina ba sai cikin part d inta ta da take sauka a  bangaran dada , sha aban kuma daman yana building Dinsu haroon a nan d akinsa yake Duk lokacin da yazo shima a cikin d akin nasa yake sauka , ko wannansu part d insa aka kai masa abinci sabida kar a takura wa ko wannansu Sabida gajiya , karfe 2:20 itama samreen ake d akko ta a airport , sai a lokacin tahee ta san ta , sosai kuma take mata kama da king d inta dan dai ita macace sai fari da king ya fita sosai duk da cewar itama fararce, a  bangaran ummeynta ta sauka itama , a wannan karan mimi da tahee ne suka kai mata abincinta, sosai taji dad in hakan kuma ta gode musu, dan gabaki d aya ukti bata da wula kanta d an Adam tun lokacin da Akhiee ya rasu hakan ya  kara shiga cikin ranta . Tun safe su tahee suke abu d aya dad insu familyn ango da akace zasuzo sai 8 jirginsu zai shigo Lagos dan ko tasowa basuyi ba su, small mom ba jirgin  karge 10 ne zai shigo dasu cikin Garin lagos. Allah sarki duk yadda ummey tayi akan su huta haka tahee da Mimi su kayi komai dasu akan dunga aikace aikace wannan karan har ita kanta ummey bata zauna ba , sai dasu tahee suka amsar mata aikinta, kamar wasu aljanu ko gajiyar jikinsu basaji sannan ko afuska babu basa nuna alamar kajiyawa da aikin da suke yi duk da tsananin gajiyar da sukayi, babu abunda yake tsayar dasu sai sallah , shima da sun gama zasu cigaba da aikinsu ,  karfe 8:25pm na dare familyn ango suka shigo cikin Al-nahyan, babban part d insu da aka gyara musu aka kai musu Kayansu , tahee da Mimi suna ta zuci zuci suga familyn d in Amma basu samu sun gani ba suma Sabida ayyukan da suke yi,  karfe goma da rabi ma sai labarin zuwan small mom sukai tare da zoya da wani had ad d an kamar balarabe da suka zo tare da zoya , kowa sai faman kud i kyan da zoya tayi, duk rigimar nan babu yanxu ta zama  yan Mata , yadda suke tafiya cikin gidan lokaci zuwa lokaci zoya tana yiwa kyakkyawan guy d in zakaga ba  karamin burgeka sukai ba . Itama ummey bata had u da small mom ba , sai su momy ne suka tar beta zuwa part d inta itama , kowa yana mamakin yadda zoya ta koma budurwa abunta , ga mamakin inda small mom ta samo balarabe suke duk da duk cikinsu babu mu nana . Tunda aka soma hidimar nan a marya bata fito ba , itama kamar yadda akai wa tahee d auke ta akai Sabida kar a dunga zuwa ganinta .basu tahee ne suka samu kansu ba sai wajan  karfe 11 na dare , ko wannansu makwanci yake bu kata tun lokacin da Ammey ta saka su d ibar abincin su dukda sun ce mata ba yunwa suke jiba Amma haka ummey ta zuba musu da kanta , musamman tahee da ta saka mata cikin tray , sai faman saka musu albarka take, Mimi da tahee basu wani tsaya hira ba kowa ya nufi makwancinsa , ita tahee d auke da tray d in da aka zubo mata abinci ta nufi hanyar part d in Ammey duk da batasan ta yadda zata shiga da tray d in ciki ba , batare da Ammey ta kula Dashi ba . Mamakinta rashin ganin Ammey da tayi , inda da ne tana cikin masu yin ayyukan tar bar baki amma ko ayanxu tana da tabbacin Ammey ta san duk abunda yake wakana na ba kin da akai , fitowa ne Kawai batayi ba . Ta be baki tahee tayi irin alamun don t care d innan itama , zata ta ba handle d in kofar taji anri ko hannunta , saura kad an ta saki tray d in hannunta . Sanye yake cikin wasu ba ka ken kananan kaya da suka fito da hasken fatansa sosai, sai black p-cap d in fuskarsa da ta  boye , tray d in hannunta ya karba da Sauri ta zaro idanuwa ga idanuwanta dasuka fara lumshewa alamar gajiya , ganin tana  bata masa lokaci ne yasa ya ri ke mata hannu ya nufi part d insa da ita , Allah ya temaketa babu kowa da babu abunda zai hana wani ya gansu . Yana shiga part d insa tray d in abincin ya ajje kafun ya cire p-cap d in kansa ,lallausan gashinn kansa ya fito fess dashi, kallan yadda take layi yayi kafun ya d auketa gabaki d ayanta ya nufi toilet da ita , da kansa yayi mata wanka ya shiryata , lokacin har ta fara bacci sabida yadda ta gaji, abinci ma da  kyar ta Samu taci sabida baccin da takeji. Sai daya lalla ba kayarsa tukunna kafun ya kashe duka light ya d auki babyn sa zuwa bedroom , ganin yadda take ta faman lumshe ido ne yasashi d ora kanta akan chest d inshi, ya ja musu blanket, yadda taji d umin jininsa kuwa hakan ba  karamin dad i yayi mata ba shiyasa ta  kara rungumeshi a jikinta daddad an kamshinsa na ratsata, ko cikakken mintu biyu tahee batayi ba bacci ya d auketa . Shima sabida ayyukan da ya tsaya yi be dad e ba yayi bacci rungume da babynsa.
Kamar ko da Yaushe sallahr asuba ne yake ta yar dasu , wannan karan shi kad ai ne ya farka tahee sai baccinta take. Kallan yadda take bacci hankali kwancane yasa ya  kyaleta ya nufi toilet ,har yayi wanka ya shirya cikin farar jallabiyar sa tahee bacci take , sau biyu yana tashinta tana koma wa, saida yayi da gaske tukunna tahee ta tashi, saida ya tabbatar da ta shiga toilet tukunna ya bar part d in , tahee ma wanka tahee ta ta yar da sallar ta , tana idarwa bayan tayi azkar d in safe ta  kara bin lafiyar gado yau ko tunanin ammey zata nemeta batayi ba tacigaba da sha kar baccinta hankali kwance . Lokacin da ya dawo ya tarar da ita tana baccin ta be tasheta ba , shima kwanta wa yayi a gefanta, be jima ba bacci ya d aukesa . Karfe 9:30am tahee ta farka , idanuwantane suka sauka kan agogon d akin da Sauri ta tashi zaune tana zare idanu, ta tashi daniyar sauka daga kan gadon ya ri ko hannunta tare da jawota jikinsa, zatayi magana yayi m??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ata alamar tayi shiru, shirin kuwa tayi tana binsa da kallo a tunaninta zai saketane sai taga itama ya ja mata blanket ya rungumeta a jikinsa , cikin rad a rad a a kunnanta ya furta  go back to sleep  , itama cikin rad a ta futurta  nasan Ammey zata nemeni fa  shima amsa ya bata  and so ? Akwai Wanda zai hanani kasancewa da matata? So keep silent ok and sleep , ganin ba wasa yayi maganar shiyasa itama bata kuma cewa komai tayi hugging d insa a jikinta , daman baccin ba isarta yayi ba , and ga d umin jikinsa shiyasa bata jima ba bacci ya  kara d aukar ta.

A cikin gida kuwa ko wanna part ankai musu breakfast d insu , har part d in family d in ango duk sai da aka kai musu breakfast d insu , duk da har yanxu family d in basu had u waje d aya ba. Darana ma haka aka kaiwa kowa lunch d insa kamar yadda akai da safe , lokacin ne Abeey ya bada umarnin kowa da kowa su had u a babban falournsa anan za a yi dinner gabaki d aya family din. Duk wannan abun da yake faruwa babu Wanda ya saka Ammey a cikin idanuwansa , abun mamaki kuma babu Wanda ya tanbayi inda take . A  bangaran Ammey kuwa jin labarin dinner d in da za ai tsadaddiyar gezna d inta tasaka a ka Fito mata da ita tare da had ad d an gold d in me shegen tsad a dan tayi al kawari babu Wanda zai fita had uwa yau da daddare , yau ko neman Tahee batayi ba sabida gyara kanta da take sosai har da saka cream d in fuska. Itama tahee gabaki d aya yinin ranar a part d in king tayi shi , yadda ya hanata fitan ba  karamin mamaki da d aure mata kai yayi ba , bata gama shiga mamakin yanayinsa ba sai lokacin da ya bata wata rantsantsiyar abaya da duk yadda mutum ya motsa sai tayi walwalin stone d in, ba  karamun kyau da tsaruwa abayar tayi ba red colour sai stone d inta da suke shinning, hatta takalmi da jaka suma red colour aka kawo mata rantsatstsu masu shegen kyau . Duk yadda taso guda ya toshe wannan kafar har mamakin yadda ake kawo masu abincin da suke ci take , ganin bata da wani Za bi ne yasa ta rungumi mijinta su kad ai sai faman soyayyarsu suke me tsayawa arai.

('('('('('('('

Karfe 8:30 aka fara harrala cikin babban falourn Abeey da ya gama tsaruwa da had uwa , babban falour ne sosai me set d in kujeru kusan biyar aciki, daga gefen dama Kuma wani step ne da za a taka befi biyar ba zai kai ka babbar dinning table d in da a kallah zai d auki sama da mutane 30 sabida girmanshi, ga kalolon abinci da aka saka , ta ko ina  kamshi ne yake tashi, ga sanyin acn da yafi komai dad ad a zuciyar mutanan wajan. Su ummey ne suka fara zuwa part d in abeey, daga ita sai samreen, bayan su kuma dada ce sai mahma da ya sha aban da suka shigo ciki suma kowa kagani cikin shigar alfarma zaka samesa , bayan su kuma familyn uncle musaddiq da uncle saleem ne Suka shigo , yau hatta amarya da su firdausi har dasu aka hallara Dan abbey yace wannan dinner d in ta gabaki d aya family ce , kowa da kowa ya hallara , yanxu ma small mom ce ta shigo falourn bayanta zoya ce sai had ad d an matashin saurayin da a shekaru bazai wuce shekara 22 to 23 ba shima kyakkyawa ne , kana kallansa shida zoya zaka ba  karamun sabuwa sukai ba . Daga su kum babu Wanda ya sake shigo wa palour kusan mintuna biyar kafun suma su ango su shigo palour shida zahra kawai, banda oumma , kana kallan fuskar khaleed zaka ga annashuwa kan fuskarsa sai faman satar kallon amaryar sa yake. A cikin falour su abbey kawai babu a ciki sai haroon da bai shigo cikin falourn ba dan tukuni kabeer yazo shima dan ya gaji da neman haroon shiyasa yayi tahowarsa. Tunda zahra ta shigo cikin falourn sha aban yake binta da kallo duk motsin da zatayi akan idanunsa , tun bata kula da shi ba har ta gane kallanta yake , ganin yadda ya  kura mata ido ko kunyar aka masa bayayi Yasa zahra a fakaice ta murgud a masa baki, murmushi ya sakar mata yadda baza a gane ba sannan ya nuna kansa ,  kara murguda masa bakin tayi  kasa  kasa ta furta  Kurwata dai kur sai wani bina kake da kallo sai kace kaga wata sabuwar halitta, daga  karshe ma zahra had e ranta tayi wai dan karya  kara kallanta , Hakan da tayi ba  karamun kyau tayi masa ba , shiga ya d auko phone d insa yayi snapping yadda ta had e rai ba tare da kowa ya ankare da shiba. Sai da aka gama gaggaisawa kafun uncle saleem da uncle musaddiq shigowa falourn bayan su kuma Abeey ne tare da dadyn su zahra da abeey ya je ya d auko shi dakansa, ko wannansu cikin shigar dattako amma da ka kalli uncle saleem zaka ga kamar yayi rashin lapiya Sabida yadda ya fad a, aunty ba duk yanda take yatsine yatsinen ta saka kaya masu tsad a lokacin da ta shigo cikin falourn saida jikinta yayi sanyi dan babu me shigar banza a cikinsu. Falourn yayi Sauri daga su oumma sai su tahee ne basa cikin falourn , a wannan karan hatta Mimi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login