Showing 51001 words to 54000 words out of 56004 words

Chapter 18 - GIDAN AUNTY BOOK 2- END BY MSS LEE

miss lee   

28 Jun 2024

11250

masa dada  duk ita tajanyo komai , da bata bari naji cewar ba Itace ta haifeniba da duk hakan bata faru ba , me yasa komai sai tace kai kai kai ? Idan zan tanbayeta kud i da yawa sai tace zanyi almabur ziranci, dan nayi yawo da  yan mata ko dan ina kwana dasu zata hanani? Rayuwa tace fa bata kowa ba , duk yadda naga damar jin dad in rayuwa hakan zanyi , ni ban ta ba sanku ba, na tsaneku dukanku shiyasa nayi  ko karin kashe ka ,na kashe  yayn naka gabaki d aya , sai kuma ya mayar da kallansa kan uncle musaddiq ya  kyal kyale da dariya  kai ma yanxu haka ka fara shirin jana izar d anka dan yanxu haka na tabbata ya zama matacce, idan ya mutu kaje kabarinsa kasanar dashi bana san bin kwakkwafi , tun farko banyi niyar kashe saba , shish shigin da yayi mun lokacin da nake tattaunawa da masoyiya tace yasa na sa a akashesa  da Sauri momy da uncle musaddiq suka mi ke tsaye , momy har ta soma hawaye sai ga muryar haroon a bayansu uncle saleem ban mutu ba , da saura na Sabida yaya king ya ku butar dani  , gabaki d aya falan ajiyar zuciya suka sauke , ganin haroon. Had iye maganar da zaiyi yayi ganin haroon a gabanshi be mutu ba , cikin kuka dada ta soma magana  ka cuceni saleem kaci amanar ta , na d auke ka kamar d an da na haifa amma kaci amanata, na d auka Amintar dake tsakanina da mahaifiyarka zan ri keka a matsayin d ana batare da kowa ya san hakan ba , amma kashhh kai d in butulu ne saleem , Allah ya isa tsakanina da kai Allah ya tsine maka albarka  , da Sauri abeey yayi  ko karin da katar da ita amma saida dada ta  karasa tsine masa , dariya ya saki tana nunata da ya tsa  idan kin tsinemun sai me ? Nace miki sai me ? Tsinuwarki bazata yi mun komai ba  , ta ya kara sakin wata dariyar kafun ya kalli aunty da gabaki d aya zuba ta gama jika ta  Kema duk  Kulle  kullen da kika akai na nasani , hatta zuwa Wajan boka yan da kike akan kina san king na sani , shiyasa na fara huce haushi na akan amrah, kamar yadda nake kwana dake haka nake kwana da ita kamar matata, sannan tun wuri ki fara zuwa wajan Likita ke da karuwar  yar  yar uwarki sabida dukanku kuna da cuta me karya garkuwar jiki duk da dama Kema lokacin da na auro ki kin gama bin maza , sannan daga karshe ina miki albishir da cewa na dad e da sakin ki saki uku, boyanka ce tace na cigaba da kwana dake a haka burina zai cika shiysa na  kyaleki kika zama karuwata . Wannan shi ake kira da tashin hankalin da ba a sa masa rana , ihu aunty ta saka ita kad ai kafun itama ta fad i kasa sumammiya , duk da halin azabar da uncle saleem yake ciki hakan be hanashi sakin dariya ba , ran king ba  karamin  baci yayi ba , be san lokacin da ya kwantar da tahee akan kujera ba tare da dora mata doguwar rigarsa, inda uncle saleem yake ya nufa gadan gadan, da iya duka  karfinsa king ya d aga ya saukewa uncle saleem a fuska take a Wajan hanci da bakin sa ya  kara fashewa , a kausashe king ya soma magana  magana kake akan wancan  kungiyar daku ? Yanxu me yayi muku saura ? Ya fad a yana nuna masa tvn da zaki ya kunna , gabaki d aya hankalin kowa ya koma kan tvn hatta Ammey dake Susa maida kallanta tayi kan tvn, uncle saleem ya ganin abunda yake baruwa ya kurma ihu kamar ba na miji ba , bakomai ne yasashi shiga tashin hankali ba yan  kungiyarsu da aka kama , abun mamaki kuma gabaki d ayansu manyan masu fad a a jine da attajirai,ga kayan tsafinsu gabaki d aya an  Kona , mutane da yawa sun taru akan sai anbasu mutanen su kashe su da kansu, a firgice Ammey ta bud e baki zatayi magana bakinta ya karka ce ga hannun ta d aya da ya lankwa be kamar wacce bata da jini, babu Wanda be shiga rud ani ba acikin falon, shima uncle saleem cikin azama ya zari bindigar dake jikin wani soja , take a Wajan ya harbe kansa , wani irin shure shure ya somayi abun tsoratar wa gabakinsa da ya soma futar da wani  bakin abu me wani wari, ya dad e yana shure shuren kafun ya dena motsi gabaki d aya , gawarsa kuma ta soma tsotsewa kamar Wanda ake tsotsewa Jini.
Ammey ma da ta soma wari sai faman burgima take sabida wani irin azaba da take ji a jikinta, kurajen da suka fito Mata sai fashewa suke suna yin wari, da Sauri king ya bara umarnin afutar dasu daga wajan dan ba karamin warin Ammey take ba kamar matacciyar ja ba , gabaki d aya familyn babu Wanda be shiga tashin hankali ba , babu Wanda zai ce tsoran Allah be shigeshi sosai ba musamman irin mutuwar da uncle saleem yayi ga yadda Ammey ta koma itama . Shiru abeey yayi sabida tashin hankali , Dady ne yayi  karfin yin magana  ya kamata abar komai zuwa gobe tunda tare yayi sosai yanxu  , gabaki d aya naam sukai da zancensa ita zahra tunda taga uncle saleem ya harbe kansa ta  buya a bayan yah sha aban. Gabaki d aya kowa nufar makwancinsa yayi , oumma hannun zahra kawai ta kama suka tafi, shima zoya da taheer suka nufi part d insu shida small mom kamar ydda suka zo , sai alokacin aka yayya fawa aunty ruwa , azabure ta farka sai faman kuka take akan uncle saleem ya mayar da auransu tayi nagama. Shima king taheen sa ya d auka ya bar part d in gabaki d aya . Yana zuwa part d insu ma direct bedroom ya shiga, ko motsi tahee batayi, shinfid ata yayi akan gadon su , kafun ya cire kayan jikinsa ya saka bathrub , itama taheen saida ya cire mata Komai na jikinta kafun ya d aiko ruwa ya shafa mata akan fuska , saida yyi hakan sau biyu kafun ta saki ajiyar zuciya, da kuka ta farka shiyasa yayi saurin hugging d inta  it s okay gani a kusa dake , ki dena kukan nan ya isa haka , okay ?  kanta kawai ta gyad a masa , be kuma cewa komai ba Sabida yadda ransa yake a da gule, d aukar ta yayi suka shige toilet, ko da Suka yi Wanda kayan baccinsu suka saka kala d ala babu Wanda ya nemi abinci a cikinsu, itama be neme taba sai ma hugging d inta da yayi a jikinsa taya tapping bayanta , tafi 30 minutes kafun bacci ya d auketa , sai da ya tabbatar baccin ya dauketa sosai kafun ya kwantar da ita agensa yana sauka daga kan gadon, zuciyarsa zafi take masa sosai ga idanuwansa da lokaci d aya ya juye zuwa kalar ja, jijiyoyin kansa sosai suka fito rud u rud u ajikinsa, hannunsa biyu ya tusa cikin gashin kansa , shi kad ai yasan rad ad in da yake ji cikin zuciyarsa. Dafashi da tahee tayi ne yasashi ko karin controlling kansa , sosai ta mike zaune tare da hugging d insa, ahankali ta soma sosa masa gashin kansa kafun ta soma magana  cry! Cry!kayi kuka ko rad ad in zuciyar ka zai ragu , lumshe idanuwansa da sukayi ja king yayi da zai samu yayi kukan haka yake so, yadda take tapping d in bayansa ne yashi wasu hawaye sun fara sakko masa , sosai shima yayi hugging d inta , rana ta farko tsawan shekarun sa tun yana yaro , sai yau yaki kukan na zuwan masa , sosai ya rungumeta a jikin nata yana kuka ko zai samu zuciyarsa ta rage rad ad in da yake ji, kusan 10 minutes yana kukan kafin ya soma sauke ajiyar zuciya, gyara musu kwanci ya tahee tayi sosai tare da dora kansa akan kafadunta ahaka bacci ya d aukesu bayan adduar da tahee tayi musu.
A cikin gida ma kusan hakance ta faru da kowa da kowa , da kyar suka runtsa, Ammey kuwa a part d inta aka kulle ta zuwa gobe .

Washe gari tunda Suka je masallaci suka ji part d in Ammey sai faman wari ke Tashi acikinsa irin warin ja ban nan , umarni abeey da aduba me nene a Wajan , ana shiga aka ga Ammey duk ta kunbura babu alamar ko rai a tattare da ita ga wasu tsutsa da suke futo mata masu shegen wari, rai abace abbey yasa itama a d auke masa gawarta a gida harsa dady ya taushesa akan babu kyau maida sharri da sharri, duk da abeey beso hakan ba amma ya kasa musawa aminin nasa , amma yace babu abunda ya had asu dan haka babu wani dallah da zai musu, king ba sam duk dayya akai dashi akan ya sallace yace bazeyi ba sai Dady ne da kanshi ya bad a umarnin Akira Wanda zasu yi musu kwanka. Sai alokacin suka ga babban tashin hankali dan gabaki d aya an rasa Wanda zayyiwa su ammey Wanka Sabida wata iriyar  katuwar maciji da ya nannad eta, ita kad ai macijiyar sai faman saran jikin Ammey take , uncle Salem ma duk yadda akai akan za a yi masa wanka sai abun yaci tura musamman kawarsa da take da zafi kamar karwashi da an Watsa mata ruwa zai tsotse sabida zafin da tayi har hayaki take , sai da aka d auko kusan mutane uku amma duk abu d aya , macijiyar da ta nannad e jikin Ammey ta ki bari hakan , shima jikin uncle saleem da yake da zafi ya ki bari a ta basa , babu yadda za ayi sai dai abunnesu a hakan. A hakan kuwa aka bunnesu batare da ansallace suba sai rami da aka ha ka aka rufesu.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN, ALLAH KA NESANTA MU DAYIN MUMMUNAN KARSHE , ALLAH KASA MUNA CIKIN RAHAMARKA ALFARMAN ANNABI MUHAMMAD( S.A.W).

Menene anfanin zalinci,ka mutu ranar tashin Allah agaban ubangiji, me zakace masa akan al ummar da ka cuta , Allah mun tuba , Allah muntuba=?-?=?-?.

*****Duk wanda yaji labarin irin mutuwar da su ammey sukai sai jikinsu yayi sanyi ba kad an ba , hatta manyan mutanan da suke tare da su ammey an wayi gari inda aka ajjesu ya kama da wuta gabaki d ayan su babu Wanda yayi rai sabida yadda wutar ta konasu gabaki d ayansu.

Gabaki d aya wunin ranar kowa yana part d insa babu Wanda ya  Kela part d in junansu. Sannan abeey be bu kaci ganawa da kowa ba har saida akai kwana uku da faruwar abu kafun ya tara kowa da kowa a falon kamar kwana uku da suka wuce , duk Wanda ka gani zakaga jikinsa yayi sanyi ba kad an ba . Taro abeey ya bud e da addua , kafun ya soma yin nasiha tare da fad akarwa. Ya dad e yana yin nasihar kafun shima dady ya d ora nasa wa azin. Suna zaune akai sallama cikin babban falon , da Sauri oumma ta juyo zuwa inda taji maganar, jin muryar da bazata ta ba mantawa da ita ba , su Alhaji ismail ne suka shigo palourn sai momy da Mimi sai kuma junior da ke ri ke da ita , gabaki d ayansu zuba musu ido yan falon sukai musamman junior da suka fi  kurawa ido, yadda suka ga ya kwace hannunsa da gudu ya nufi cikin falon ne ya  kara d aurewa kowa kai, inda tahee take ya nufa,lokacin tana gefen king, a tunaninta ita zai rungume sai kowa ya ga ya rungume king, cikin muryarsa ta yara ya fura  I missed you dad ! Kace mun zaka zo shine baka zo ba kamun wayo ko? , d an hancinsa kawai king yaja lokacin da junior yayi king d insa , da Sauri kuma junior ya juya wajan tahee da ta d auke fuskarta ita a dole tayi fushi ga mamakin inda junior yasan babansa take , itama hugging d inta yayi  I love you mom!  , gabaki d aya sai kowa ya zuba musu ido sun kasa magana , abbey yayi wa su uncle ismail iso cikin falourn suma , har yanxu kuma idanuwansa suna kan junior da yaji san yaran yashigeshi lokaci d aya , kowa sai bunsa da kallo yake kwanin ban sha awa, binsu da kallo junior yayi sai muna ya gaishesu gabaki d aya kamar wani me hankali, idanuwansa da Suka sauka kan yah moh ya zaro kafun ya taho da gudu yana rungumeshi  Big dady , na kamaka bazaka  kara guduwar mun ba  , shima yah moh rungume junior yayi abunda , dada ce ta kasa yin shiru ta furta  kuyi mana bayani yadda zamu gane , ni sai nake ganin yarannan kamar tahanuni d ina yana yaro , murmushi yah moh ya saki kafun ya nuna mata junior  dada wannan da kike gani jikankine d an tahanuni d inki ne , sai gabaki d aya kowa ya zubawa su king ido cike da farin ciki, abbey murya har rawa take wajan furta  d an sa na cikinsa shida tahee? Ynxu ma amsa musu yayi da eh, wani irin garin cikine ya kama family d in kowa so yake ya d aukesa , lokacin da kowa yaji sunansa ba  karamun farin ciki Sukai ba oumma har da kwallar ta , itama ummey saida tayi kuka  yau Allah ya nuna mata jikanta , Aushe raban zataga nata jikin , anan ne yah moh ya sanar dasu tun  batansa har zuwan tahee da haihuwar junior da kula dasu da familyn uncle ismail sukai, anan shima uncle Ismail yake sanar dasu yadda ya rabu da oumma har ya dawo nemansu ne gansu , da yadda yasamu tahee . Hajiya dada itama Tasha kuka wai taga d an tahanuninta, ko yanxu ta muku zatayi farinciki. Lokacin da uncle Ismail yace zasu koma abbey yace babu inda zasuje yana da magana da su nan da sati d aya , sannan alokacin ysa aka gyara musu  ban garan da zasu zauna , dan yace babu me tafiya yanzu sai an gama zumunci .


AFTER ONE WEEK

Junior ya zama d an gari kuma d an gata idan yau baya hannun ka kanninsa toh zaka gansa a hannun uncle d insa,kowa sai nuna masa kauna yake , tsakanin su oumma da ummey kuwa wani irin zumunci ne ya shiga tsakaninsu su uku , oummey , momy , sai kuma oummansu tahee, idan ka gansu bazaka ta bacewa ba  yan uwa bane , gabaki d aya familyn sai suka had e kansu, tahee , mimi sai zahra da suke kai d aya suma sai suka had e kansu kamar wasu yan uwa haka suke mu a malarsu, su ihsan da Suka girmesu ma suma sun had a Kansu su uku kamar wasu twins , ilham , sumayya da firdausi, momy ma da mamy suna ynzu suna zaman su cikin lapiya kamar ba kishiyoyi ba . Small mom da mahma suma ba a magana , kullum tare zaku gansu , ga taheer da zoya ma da kowa yazama sanin sha kuwarsu.Mazan ma gabaki d aya sai suka had e kansu, king , khaleed , sha aban, yah moh, sai zaki da king ya sanar dasu amatsayin best friend d inshi dan tun suna yara zaki yake tare da king, tabbas zaki ya cika d an Halak na gaskiya Dan sosai a da king yake kwadasa amma kwata kwata duk tsawan lokacin da sukai tare be ta baci masa Amana ba musamman zaki da ya kasance marayane shi, har kuka sai da yayi lokcin da king yace a wannan karan bazai  karayin aiki a  kar  kashinsa , duk da ad a d in ba da yaso haka zakine yace shi yafi jin dad in aiki a  kar kashinsa. Iyaye kullum zaka ga suna tare kusan tare suke cin abincin rana da na dare , Abbey , Dady,uncle Ismail, uncle musaddiq ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=?????@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXY????????????????????????????????bcdef????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????,a cikin sati d ayan nan kullum zaka gansu a tare. Aunty ma ynxu gabaki d aya ta zama abun tausayi duk da abbey yasa likita ya dinga kula da lapiyar ta , sosai tayi nadamar abunda tayiwa familyn sannan gabaki d aya sai da taje ta nemi yafiyar kowa tare da neman alfarmar komawa gida , tayi jinyarta acan, babu Wanda ya musa mata hakan abeey yasa aka mayar da ita can gida tare da d ora likitan da zai dunga dubata.

Yau tun dasu abbey suka shiga falour suke tattaunawa duk da babu Wanda yasan abunda suke tattaunawar akai sai yan samarin gidan da suka umarci gani da kuma matan suma . Amma sun ce basa bu katar iyayen mata da  ya yansu Kawai xasu gana , sudai su ummey babu abunda suke musu sai dariya , mahmace me basu amsa idan tayi wari zasuji. Lokacin da gabaki d aya suka had u a falon uncle Ismail ne ya bud e taro da adduar, kamar kullum akai salati ga annabi muhammad (S.A.W), kafun abeey ya fara maganar da ya had asu, kallan khaleed da ilham yayi kafun ya soma magana  kamar yadda kuka sani abubuwa da yawa sun faru mara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login